28
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶28*
Gefen gado ya same ta ta zauna fuska ba yabo ba fallasa tana latsa wayar ta kamr ba ita ba,
Shi kuwa Bai dauki wani lokacin kallon ta ba ya ajiye mata kayan a gefe yace
" c'mon dress up..ko kinajin dadin zama da towel?
Kamar ba da ita yake ba don har yanzu jikin ta na bata yaga duk murnan yaba collections din data yi' "oh ni jasmine abubuwan kunya nake ta tafkawa a gidan nan, tace aranta
shima shiru yayi yana kallon ikon Allah
Chan sai ta dago tare da shagwabe fuska cikin masifa ta janye kayan daga enda ya ajiye nan gefen ta
Ba jira Har ta soma fitar da bra da pants din dake jiki ta dago ta masa kallon me kake jira toh?
Dan karamin scuf yayi yace" ni dai kiyi sauri ki fito, bai jira ta amsa ba ya tafi abunsa.
Hannu ta mika kamar wacce zata ce tsaya amma ta kasa magana har saida taji rufewar kofa
Tare da sauke ajiyan zuciya tace ni wallhy tsoron karen nan nakeji .. To ya zanyi na fita?
Mssww, nan ta kammala shirin ta ta tsaya tana kallon yadda kayan ya mata dai-dai kamar dama ita da kanta ta ajiye su
Katon zanen kifi ne ajikin kayan ,yanayin jirwayen cikin kayan kuma sky blue ne wanda ya fito da neatness din kwalliyar ta..
A site din zAhida kuwa dama komai mata akeyi kamar sarauniya don ko hanyar kitchen bata bi bare tasan me akeyi aciki.
Wanka ta fito amma mai aiki ne still a gefe tayi wannan tayi wannan....
tana zaune ana lailaiya mata jikin ta take tunani
""Uhmm ashween har yanzu bai sauko bane ko meye ? Tafada cikin ranta ta cigaba da nazari,
Bayan kamar minti 15 ta kammala tasa dogon bakar riga fitted mai hanu daya dogo daya guntu
As usual breath taking don gashin kanta yaune aka rufe sa da wani hadadden head bakin hula ne irin na turkiya daurin mai kamar torch a ta gaba
Tana saukowa a hankali tana yauki ana biyota da bag din ta da kuma wayar ta a baya ..
Sai yatsine take tana kau da kai ita kadai...
Suna tahowa sarari nan ne ta lura da shi ma yana saukowa daga part dinsa da jasmine.
Take smiles ya kufce mata tace my baby......
Tayi saurin tahowa don ta tare shi
Murmushin karfin hali ya kunno yayi saurin sa hannu a kunne don haka ya mata hannu alaman yana amsa impotant call ta dakata kar ma tayi motsi bare magana,
Gefe ta ja ta tsaya ta shagwabe fuska tana binsa da kallo,
Shi ko tuni yaje kan dinning ya zauna itama
Don dolen ta ta bi bayansa ta nema ma kanta waje gefen sa ta zauna.
Duk da yadda take jin bacin ran don bata samun hadin kai wajen ash .. A duk lokacin da ta kalli fuskan sa sai taji komai ya washe
don kyawun sa har yau bai bar ruda ta ba haka yasa take dakata masa akan abubuwa da yawa musamman in ya nuna bayaso.
" yana sauke hannun sa ya ajiye wayar ya dago ya watsa mata wani mugun killer smiles mai ratsa zuciya,
I missed u baby ya fada muryan sa har na karyewa,,
Tsaban dadin dake ratsa ta lokacin murmushin ma akar kace tayi sa tan rolling eyes, nan tace ""mmmm baby ,zaka cuce ni da cute face dinka ko? Ai don kasan karya ne baka kaini kewar ka ba,. I missed u alot kyakkywa na.
yay murmushi ,baice komai ba ,ta cigaba
Ash ko kira na baka yi..? Ko fushin ne har yanzu,wallhy na damu kamal ia my witness ,wannan purnishment din ai yayi min tsauri baby almost 2weeks fah.
Yana kallon ta shi dai har ta kammala maganan 'Dan Takaitaccen dariya kamr wanda ya tuno abu sai yace zan miki bayani..im glad dai na ganki lpya
Dai dai nan mai aiki tana shigowa da abinci ba bata lokaci ta shiga jerawa gaban su a tsaftace.
Wani Zafafan harara ta watsa ma cook din tace
Wht is this baby kai kace ayi wannan abubuwan..? na dauka sai mun fita muci abinci
Baice uffan ba alaman hankalin sa na kan text message dayake turawa jasmine
Sai da ya kammala ya dube ta " ta bishi da kallon alaman tambaya sai yace
Well, ni nace anayi daga yau,
Saboda i have someone with me.
Ta budi baki cikin azama za tayi magana kenan...ya dakatar da ita
Yace, and heyy,,be nice...cousin
Sister na ne na fada miki ai ko ,toh bana son naji wani abu don nasanki sarai
Jin yace cousin sistr shi yasa ta maida wukar bala'in ta ta hadiye.
Nan tace ok ,amma meye tazo yi anan din
I tot baka son zama anan ko dama nine kake min kora da hali in nace zanzo kace min no, sai nayi ta roko da kyar.
Karamin tsuka yayi yace hmm baki da dama baby, kyaji da shi..just do wht i said kawai
Ya deba abincin da aka zuba mata a plate ya sa mata abaki
tanaci cikin yauki da rigima tana lailaya maganan aranta
Tare da tabe baki ta gyada kai, nan ma still tace,, 'uhmm Ena dai ba wancan mai rashin kunyar bane?
Sai charaf suka hada ido da jasmine dake saukowa so beautiful wani harara suka watsa ma juna ba wanda ta daga kai
Dama ita chan zAhida bawai ta san exactly yanayin fuskan jasmine bane ..don ita ganin ta na farko ma ranar data watsa musu magani da ruwa ne a dakin ashween achan gidan ammy.
Duk da shike tym din ma bata ga fuskan sosai ba amma ita kuma jasmine ta san zahida sosai a fuska.
Kallon kallo suka cigaba ma juna take jasmine ta soma jin bugun zuciya da bacin rai.
' wai dama wannan din anan take zama ko bibiyansa takeyi da sassafen ma?? ta raya cikin ranta
Karamar Tsakin da zahida taja ya sa shi hankalta ya dago kai
Ya dube ta .nan ya mata signal alaman karaso mana da idon sa
Fuuhhh ta soma tafiya fuskan ta a daure kamar mai bori
Chan setin sa ta zauna wajen seat uku uku tsakaninta da su ta cigaba da watsa mata harara
Kallo kawai ya bita da shi bai kula su ba"enda zAhida tuni ta kai wuya ita damuwar ta ashw haka jasmine take da kywu? don ta tsani ganin mace mai kyau a enviroment din da take
bata damu ba ko ita wacece , tafi so ace ita kadai ce mai fuskar kallo a duk enda take zaune.
Jasmine Batace ma kowa komai ba haka shi ma ashween bai mata magana ba har Aka gama serving dinta
Zahida na ci na satan kallon jasmine da ta kule tayi zugum gaban abincin bata ko taba ba
Sannan bata gaishe ta ba.
sai dai ya sake kai spoon na biyu
Ya dago ya kalle ta yace ci mana jasmine
Ko gama rufe baki baiyi ba Cikin fushi, murya na karkarwa tace ni bazzan ci ba..na koshi.
Ya dan cije labbansa yace ok, ya kau da kai
Nan ma ta kulu tayi wuf ta mike ta haura sama ko sake juyawa batayi ba bare ta kalle su.
Duk da hanyar zuwa ya bata wahala yanzun kam ko bata hanyar dakin ta batayi ba ta shige ciki ta rufe abun ta ..
Tsaki zahida ta ja tace iskanci kawai
Da Ita Yarinya karama ce dama da zaka ce taci abincin? Karma taci ta mutu in tana so,msww
I told u bata da manners na rasa ya akayi ta zama cousin sis din ka just
See wht she did now
Ya cigaba da cin abincin sa bai kula surutun ta ba kuma bai amsa ba
Sai chan tace"
Wallhy in ena gidan nan kuwa zata gyaru,don sai na koya mata manners..stupid gir....
Yace'Ya isa enough zahida,ya dakatar da ita da hannu ya dago suna fuskan tan juna
Kar ki manta dai nace miki "be nice to her bana son hayaniya ..and u know very well bazan zabe ki akan sis dina bako? So is best u avoid trying me. ya dake ya bata rai ya cigaba da cin abincin sa.
Tayi mugun jin zAfin wannan maganan' har ace wata mace tafi ta daraja har haka arayuwan sa? Hmmm 'ta tabe baki ta kada kai
amma da shike ta san halin sa in yafada baya regreting yasa bata yi reaction ba
Nan ma ta ajiye spoon din cikin bacin rai itama tace...
Fine naji mai golden cousin sis ,ai sai ka tashi mu tafi toh don nima na koshi
Kamar baiji ta ba sai da ya kai loma daya yace Ki somayin gaba ena zuwa
Got to contact kamal akan maganan hidiman jabir ..ya dauke kai.
" bata so hakan ba amma da shike is of her benefit, abun duk na karuwar ta ne,sai ta ce ok..to ka gaishe sa
yace zaiji take care
Ta mike tsaye wayar ta kawai ta dauka ta bar jakan ta awajen don mai aiki ne ke binta da shi dama
"
Zahida Tana barin cikin wajen bai bata lokaci ba ya tashi ya debo abinci a plate ya shirya mata shi tsaf ya nufi sama enda jasmine din take.
Jin kofar a kulle gam yasa shi dole gangarowa ya kira wata ma'aikaciyar sa da ya hango kasa alaman tazo daukar jakan zahidan ne.
Sunan ta karime wacce tsaban shige shigen data ke masa yasa shi noticing dinta sosai acikin gidan
Kira daya ya mata ta hayo a ladabce ta gaishe sa
Kwatance ya mata akan ta dauko masa key a room dinsa
Ba musu da barin jiki taje ta kawo ya sallame ta
Ya koma bakin kofar
Nan ya sa ya bude ya shigo da sallamar sa...
Zuru zuru tayi akan gadon alaman tuntuni anan take kwance. jin bude kofar ya tsora ta,
Abincin hannun sa ya ajiye a gefe ya zo daf da ita tuni ta juya masa baya tana kukkuni ciki ciki.
" cikin sanyin murya yace
Me kika ci da zaki ce min kin koshi jasmine?
Shiru tayi don tasan Inya sauke murya ba wuya ya shawo kanta ta sauko nan ma taki ta juya wa ta kalle sa
Shikuma Da shike ya san matsalar mutumiyar ta shi , sai ya lafe ya sauya fuska kalar tausayi
Ya dawo gaban ta ya zauna....haba jasmine pls,yi hakuri mana kinsan idan baki cin abincin nan ba zaki iya jawo ciwo makan ki and you know is not good for yr health ko?
Ta turo baki cikin shagwaban mai dauke da muryan kuka tace toh ena ruwan ka??
Ai sai ka kyale ni na mutu ma ...i dont need ur help
Ta dada tamke fuska ta cigaba da kukkuni ciki ciki.
Dan karamin tsuka yayi yana duban ta har ta gama ta nutsu
Yace toh naji ba ruwa baki bukatar taimako na, i know.
" but pls ki taimaka kici abincin nan ko ba don ni ba don ammy, ke fa kinsan inda zataji kina cewa bazaki sa komai cikin ki da safe ba bazata ji dadi ba ..did u want dat ?
Tayi shiru ,chan ta ce ai kaima kasan ammy bazata ji dadi ba da ka kawo wata daban nan gidan da sassafe,
ita bata da gidan su ne ko abincin ne basu da shi? ' hmm tawani zo wa mutane sassafe ai sai ta jira in kafita sai ku hadu..ta kareshe tana jin dar dar da fitan magana abakin ta amma sai ta dake tana kallon sa cikin dauriya
Baiji mamakin shirmen datake fada ba
don ya san tuntuni kishi ne matsalar ta..
Bai fasa ba ya saukar da kai ' yace toh kiyi hakuri,
Uhmm dama ban fada miki ba ,tazo ne saboda aiki,amma zata tafi is that ok??
Bata amsa ba saboda Ranta bai aminta ba amma
Sai ta waye tace' ok
Yaushe zata tafin toh
Yayi dan murmushi yace sai kinci abinci zamu karasa, trust me
...bari na kawo to ki ci ko kadan ne
Ta gyada kai kamar mumina,don dama yunwan ne a cikin ta
Nan ya dauko ya zauna daura da gadon kan stool yana bata a baki tana ci..wajen shiru ba mai magana cikin su
Ta kai wajen 4 spoons yana shirin bata na 5
Sukaji anyi kiii kofar ya budu
Ai kuwa suna hada ido Da gudu jasmine ta mike ta daka tsalle tayi facali da abincin ajikin su baki daya ta haura kanshi ta kan kame shi kamar zata shige kirjin sa
Nan sugar zahida ya kunno kai tsakar dakin ya nufo setin su jasmine da ta kannanede jikin ashween ta hanasa sakat sai numfashi take don tsoro
shi kuma sugar baiji ba bai gani ba yana qutsil qutsil yana neman kai hari
Zahida na biye da shi ta dake tana kallon ikon Allah.
🚩🤷🏼♀
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top