27
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Bestyy💋*
*👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻fans(friends)😘*
*For ur understanding and wishes*
*Page▶27*
Tana tsaye ita batayi gaba ba batayi baya ba,amma tuni ta daura towel dinta tayi kak a gefe tayi shiru.
Juya mata baya yayi shima yyi shiru abun sa kamar baya dakin,.
Ganin taci tsayuwar har ta gaji ba Mafita ya sa ta yanke hukuncin kwana anan din kawai don lokacin ana neman 1.30 na dare.
Da kyar ta rarumi rigar baccin daga enda ta dangwala masa nan ta dada juya sa tana kallon ta yadda abun zai zauna ajikin ta
a haka hakura ta sauya zuwa nityn sai sauri sauri take kamar munafuka tanayi tana saton kallon sa..shiko ya kau da kai gefe kamar baya dakin haka ma yayi shiru.
kammalawa tayi sauri sauri ta hauro gadon gefen sa..tsaban jin kunyar rigar bata sani ba ma ta janye bargon daga jikin sa ta rufu kirif har kai, tana zare ido tana maida numfashi a hankali.
Kansa na gefe ,don Murmushi kawai ya keyi abun nata na bashi dariya,
Chan bayan kamar mintina 10 ya sa hannu ya rage musu wutar dakin,
Sannan ya sa hannu zai gyara makan sa bargon yaji gam gam ta nannade a jikinta
Shikam ya san ba bacci take yi ba
Don haka ya tamke fuskan sa tare da zare bargon da karfi ajikin ta tuni ta juya masa baya tayi saurin rufe idon ta da hannu,
Nan ya shagala Saura kadan ya mance da kanshi wajen kallon very sexy bodyn ta cikin nite gown din,gashi dama ba pants a jikin ta kusan komai a bayyane yake..
Karamin ajiyan zuciya yayi ya daure ya gyara bargon ya jawo ya rufe su tare,
Ita kam mutsu mutsu take aciki tunani dayawa cikin ranta cikin a wannan yanayin wani gajiyyayen bacci ya sace ta....
Saida ya bari baccin yayi nisa ya juyo gefen ta suna fuskantar juna ,kallon ta yake
Kaunar ta na ratsa shi yana kawo abubuwa kala kala aransa yana dan shafo gefen fuskan ta
Sai da ya gaji ya kare da Murmushi tare da daura mata kiss a goshi,sannan ya rufe idon sa shima
Hakan sukayi bacci suna fuskanTar juna
Kafin ace wani abu tayi lalume ta rike hannun sa daya gam ciikin bacci wanda ya dada bashi damar jawo ta kan kirjin sa tuni tayi luff sai minshari..
Shi kan sa baisan wani irin bacci yayi ba ranar
Don Ko sallahr asubahin ma da kyar ya tashi bai samu ya fita ba ma...
Bayan ya kammala addu'an sa, A hankali ya ajiyeta gefe wacce already ta tashi amma ta kasa takuba komai jinta a makale a jikin sa..
ita wai Kunya take ji don yanzun gani take bazata iya mikewa tsaye da wanan figaggiyar kayan agaban sa ba kuma'
Shap shap ya shiga toilet ya kimtsa jikin sa tana kallon sa da gefen ido tayi kirif kamar mai bacci, tana ganin ya tada
Sallah nan ta sulale ta sauko ta jawo farar rigar sa da ya ajiye tayi sauri ta sa akan nitie ,
Ko takalmi babu a kafanta tayi sauri ta fice a dakin...
Ko da ya idar yana zaune yana abunda ke gaban sa bai damu da ficewar tan ba,don yasan bazata kai ko ena ba zata dawo sabida ba enda ta sani a gidan
Yakai minti 10 a zaune Shirin komawa kan gadon sa ya sake yi ....
Nan yaji buuut ta shigo a gurguje sai haki take,
' fuska ba yabo ba fallsa yace
Ince Lpyar ki ko ?
Da sauri ta karaso inda yake ta zube a jikin sa ta fashe masa da kuka,"yaya wai dan Allah bazaka kore shi ba ne?
Cizo na fa zAiyi..
Shi dai yasan ba yadda za'ayi taga karen har yanzu kawai imagining takeyi da tsoron abun da ta sa aran ta
Don haka Bai riko ta ba yace to kedin ena zakije dama?
wayace miki ki fita anan?
A marairaice tace ,ni fa sallah zanyi
Sai na sa kaya na..nan Ta danyi shiru ta shagwabe ta sake cewa kuma nagaji da zama hakan neeee..
Yana kallon yadda take motsa baki yana burge sa,..Nan ne ya riko nata hannun yace ""ai kebkika zabi zama hakan tunda kika zo min daki ba kaya jikin ki,, anan ma zaki iya sallah kuma ki sa kayan da kike so
Ko Ce miki akayi banda kayan sawa?
"Tuni maganan nasa ya sata dago kai ta kalle sa
Irin kallon kaji min iyeyi.. sai kuma na sa kayan ka?chabb
Bai ma san tana yi ba
Yace jeki kiyi alwala lokaci ya tafi...
Ba musu ta wuce sum sum tayi bathrum... sai dariya yake ciki ciki ganin dressing din nata
Kafin ta fito ya dauko mata doguwar riga sabo dal a locker sa,daman duk dan ita ya ajiye su sannan sai hijab fari dogo har kasa
Tana fitowa Ganin hakan ya sata jin sanyi tuni ta kwama a jikin ta ,ta soma sallah abun ta,
Shidai Yana kwance yana duban ta stil wutan dakin dum ba haske
Chan yace malama ai saiki cire min kaya na ko?
Ba shiri ta waigo dama tun chan ta tanqa zaune ne tan zirga zirgan tunani a ena ya samu kayan mace a dakin sa,
Dan gyiran sa ya daga mata yace yes.? Kin min shiru ko bakiji bane
Nan ta susutar da fuska wanda ya sashi dada mikewa zaune yana kallon sexy lips dinta
" yaya toh ni me zan sa en na cire wannan din'
Yace Oho, ni baruwa na ,..burin sa kawai ta cire don ya matsu ya cigaba da kallon ta haka
Kicin kicin tayi tana mita ciki ,ciki...wai ni za'a na min tsaye akan kayan sawa? Hmmm
Shikam yana lura da ita don harga Allah inta takune fuska hakan burge sa take yi
Chan cikin zolaya ya dube ta yace"
kuma kinga wannan kayan ba nawa bane ya kamata ki cire mata abunta jasmine
Wani garas taji a ranta ..zuciyan ta ba dadi ba shiri ta mike ta janyo towel dinta a sanyaye ta cire su kaf ,sannan ta dage ta cukuikuya kayan a wulakance tace masa gashi, fuskan nan a shake ba alamn rahama
Dariya ne ya cika shi amma sai ya dake,yace a hakan na baki ?
Ni fa bana son rainin wayo nade min su zakiyi ki ajiye achan ya mata nuni da wardrobe,
Kan bala'i ,tace a ranta
Bazata ta galla masa harara da gefen ido
Kamar mahaukaciya ta shiga nannadewa
a karkace ta je ta jefa cikin wardrob din,bata ko lura ba tsaban kishi da bacin rai ya sa take ganin kamar duk kayan zahida ne tare da nashi awajen,
Baice mata komai ba ta juya ta daure fuskan ta sosai ta nade hannun tana diri a ranta,
Ganin bai kula ta ba ya dada kular da ita ,jim kadan taga ya kashe wutar dakin sa abunsa dulum bata ganin komai,
Duk da tayi dauriyar iya kokarin ta, karshe Tsoro ta soma ji sosai a ranta
Nan ta yanke hukuncin komawa kan bed din
Wai Koda wani abu zai kamata ai tasan yana kusa zai cece ta
Gashi ta qudiri niyyar bazata masa magana ba ,lalume ta shigayi yana kwance yana kallon ta tana tahowa a hankali
A dabaran ce yayi rolling ya koma ta gefe tana kaiwa bakin gadon kuwa taji ta damko dan singlet dinsa
Kafin tace Zata juya ji tayi ya janyo ta ta fado jikin sa again,
Ni ka kyaleni tafada a shagwabe
Yace in kyaleki ki jika min gado na da wannan towel din naki?
Baki isa ba yarinya,cireshi zanyi..ba jira kuwa ya fincike ya yaye shi gaba daya ya jefar
Zaro ido ta yi dan kasan makoshi tace ni kam tau na shiga uku ,.
Bai bari ta sake bude baki ba ya kannanade ta a jikin sa ya mata rumfa da kirjin sa
Koda yake bai gani da kyau amma yadda boobs dinta keyin sama da kasa yasan zuciyan ta yana daf da fitowa waje don tsoro... Muryan kuka ta sa zata soma cewa yay dan..... Ya yi saurin katseta yace, in kika sake naga hawaye yau naki ta kare anan, kuma sai na miki abunda baki so times 100,
Gum ta rufe bakin ta hadiye kukan
Yadda hannun ta ya rike singlet din sa gam gam ya sashi dole ya fincike ya cire daga jikin sa..
Karkarwa take musamman da taji yadda sandan girman sa giniga yake gogar cinyar ta,
A rude tace kace in banyi kuka ba zaka barni ... Bai ko jira ta sake rufe bakin ba ya sauke nashi akan nata
Wannan karon softly yake kissing dinta a baki a wuya kan kirjinta da sauran su... sai ji kayi wajen ya dauke yayi tsit alaman abun ya tafiyar da ita ,
Sai numfashi suke sakarwa don duk hanyar bi da mace ashween ya iya don haka yayi nasaran sake bata wasu zAfafan romances mai shiga jiki...
Karshe kankame sa tayi tana kuka a hankali tana rokon sa shikuma bai ji ya daena jagwalgwala ta ba sai da yaji dai dai ajikin sa
Da kanshi ya lallabata kan kirjin sa tayi bacci bashi da tashi ba sai chan karfe 11.30am.
Ita kam ena,, sai sharban baccin ta take wajen 12.20 ta bude ido Tsintar kanta tayi a wani dakin daban , sai wani dishi dishi take kallo firgit ta mike ta zauna tana mutsu mutsu da ido
Yanzu ne ma ta lura ashe har sun dawo dakin ta ne na jiya
Gashi chan jikin mirror ya sha dark blue jumfar data mugun masa kyuw duk da ba hula akansa
Nan yayi tsaye yana gadin ta,
Dan karamin boyayyen murmushi ta sakar masa
Ta sauko a hankali, jikin ta har wani kakkamewa yake don radadin abubuwan da yamata jiya da yau din,
Shikuma Kallo yake binta dashi baice uffan ba ,sai da ta karaso daf ta shagwabe fuska cikin kunya tace
Ena kwana yaya?
Bai amsa ba sai da ya danyi murmushi yace..kin tashi lpya ko? Kanta na kallon kasa Ta gyada kai
Yace Jeki kiyi sauri ki kimtsa ena jiran ki ...
Nan ma da kyar ta amsa don gani take in yatafi karen nan xai sake shigowa gashi kunya bazai barta tace kar ya tafin ba
Kamar yasan me take tunani
Yayi saurin cewa'
Kar ki damu na kore shi is dat
Ok?
Ta gyada kai tace,ok
Sannan ta shige batrum din da sauri ta barshi wajen...
Bayan ta kammala ta dawo bata gansa ba ta shiga kimtsa kanta sai dai har yanzu bata ga kayan sakawar ta ba kwata kwata a hidiman...
Kwalliya mai shegen kyaw tayi tana daure da farar towel hatta suman kanta tayi parkin dinsa ta shirya tsaf,
Amma ba kayan sawa har yanzu,.
Ganin shiru shiru bai shigo ba ya sa ta soma dube dube a dakin.
Ai kuwa tana kai hannun ta jikin wardrob yayi unlocking kansa ya budo
Jerin sabbin kaya ne iya enda kallon ta ya kare amma 80percent ba a ko bude su ba bare a dinka,
Ganin wani kofa a gefen
daf da wardrob ya sata barin wajen ta murda kofar shima auto ne tana taba wa da hannun ta dakan sa ya budu " chak ta tsaya baki bude tana saita kanta """wayyo Allah na aljannar duniya tafada cikin mamakin yadda a ka tsara dressing room din
Komai a tsare a jere,infact ko wani desigener da site din da aka jera kayan sa da shoes da bags ,purses, kai hatta kayan sanyi dana zafi akwai gefen su a dakin
Tsabanin wardrobe din dake main room anan kam komai a ready to wear yake..
Wani nishadi ne ya balbale ta kamar sarauniya haka taji kanta Ta rasa wanda zata kwama ajikin ta,
Tsaye yayi daga kofar yana murmushi ganin ta yaba da collection din da ya jima yana mata tanadin su tun kafin ma yasan zai aurotan
Sai biri biri take bata san da shi awajen ba Karshe ta sanya muryan shagwaban nata tace to ni wanne zansa anan? tare da juyowa charaf suka yi ido hudu da shi
Wani kunya ne ya lullubeta tayi sauri ta juya ta ajiye wanda yake hannun ta sashi
Hakan ya sashi karasowa daf..yace har yanzu baki za kayan ba
Dakewa tayi tace ni ai banga kaya na ba ena aka ajiye min?
Dan karamin scuuf yyi Mamaki da dariya ya kamasa shima sai ya dake yace kayan ki? To banzo da su ba...
Take ta sauya ta nuna kamar bata damu da wannan din ba sai kuku ni take ciki ciki,ita dai sai dai ya koma chan abuja ya kawo mata kayan ta
Suna tsaye Har ya karashi maganan sa..,
To Sai da taji yace idan basu miki ba sai acanza ko ya? Ni dai wannan kawai na kawo bazan iya komawa abuja ba kam
Duk da ma tasan hakan ,amma don tabha mai rai tayi Wani kallon wulakanci da jan aji ma kayan sannan ta dube sa tace
Naji,ai sai kabari kawai zan gwada nagani din.... nan tayi saurin ficewa abunta ta barsa awajen bata dauki komai ba..
Kallo ya bita da shi ya tabe baki yaje gaban collection din
Riga da skirts mai kyawu ya dauko da set dinsa
yanayi yana dariya
Cikin ransa yace kaji yar rainin hankali kamar ba ita ke murna anan ba"?
Ohhhhh su jasmine an girma ni ake ja wa aji.....
🤓👯🏻♀ ba ka taba abun nan ba😂🤣😹
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top