12
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶12*
Tun ranar da abun yafaru tsakanin su yau Kwana biyar kenan jasmine bata bari su hadu ko da by mistake ne
Shima Ko duriyar ta baiya gani a gidan amma sam ya kasa tambaya din sosai yake jin nadamar abunda ya mata ranar ,
Itako Tun da tayi kukan ta gaji ta yanke hukuncin fitar da shi a ranta ko da karfi ne ' a ganin ta tunda har ya daga hannu ya mare ta to tabbas ba abunda zaisa ya fahimci abun da ke ranta "
Wannan karon ko salma bata fada mata ba don haka ta har harda plans din ta
Ciki kuwa harda yin sabon saurayi duk don ya taya ta kaucar mata yaya ash a ranta,
Shima ya kasa fada ma kowa abunda ya faru, sai neman hanya yake ya samu ya bata hakuri amma sam ta kulle duk wani hanyar da zaiyi hakan
Tun karfe 7 na safe Zaune yake yana lailaya tea spoon ba yadda ammy batayi ya tashi ya tafi office ba amma yaki
' yau dai sai na jira naga fitowar ta ko ma yaya ne ,yafada a ransa
Ita kuwa sai chan Har wajen karfe 10 saura kafin
Ta karaso wajen, da murmushi ammy ta tarbe ta ,normal sukayi gaisuwa kamar yadda suka saba
Jira yake yaga ko bazAta gaishe sa ba
Sai da taja kusan minti uku sannan tace
Ena kwana ,batare da ta kalle sa kuma tun
Bata jira ya amsa ba ta dauke kanta
Sauke ajiyan zuciya yayi a dabarance ya amsa da lpya, nan ya mike ya ce
Am off ammy ,
Nan itama tayi masa adua ya ja kafar sa ya tafi
Princess ya dai lpur ki kuwa? Naga sai wani tusa abincin kike kamr ranki abace cewar ammy da tuntuni take lura da ita
' a hankali ta nitsar da kanta ta juya tana kwakulo murmushin dole,
Um ba komai, enaga abincin ne yay dadi amma ke kikayi dakan ki ko ammy?
Uhuhm,jasmine kenan,
Toh ci abincin ki kawai bana son shirmen nan naki. Ta soma yunkurin shigewa ciki
Jasmine Dan marairaice fuska tayi
Tana bubbuga kafa a kasa ,"amma ai da yaya ne bazaki tafi ki bar
Sa ba sai ni ko??
Ohhh Allah ,jasmine yau kuma tanan kika bullo?
Bata gama bude baki ba sai taji sallamar salma
Nan take ta ..
mance da abunda ke gabanta tayi bakin kofa da gudu suka rungume juna
Yawwa toh alhamdullhi ,ammy tace
Na samu sauki yanzu kam ko ?
salma tayi murmushi tace Tana damunki ko ammy?
Bari kawai ,ba acewa komai..ta mayar mata da fara'a
Nan ta tsuguna ta gaida ammyn
Sannan suka haura sama sai surutun su sukeyi,
Duk iya mganan su jasmine taki ta bari a dauko maganan bufdayn ashweeen,.
Da salma Ta fahimci haka ya sa itama ta sha jinin jikin ta bata sake kawowa ba
Ke, tashi muje mana ko so kike yamma yayi a hana ki raka ni?
Gefe tayi tana kallon salman wai nikam siyyayn nan na meye haka abu yaki ci yaki karewa hmmmm
Kaji ta, siyayya kuma akwai na wani abu ne ? kinsan dai hobby na ne ,
tabe baki tayi cikin zolaya ta tashi
Uhhm bari na shirya muje toh
Wasa wasa jasmine ta chanchada kwalliyar ta cikin riga da skirt english wears mai dogon hannu sai tayi rolling kanta da shike kalar baki ne yafi yawa ajikin kayan duka ,
Tamkar balabiya haka tafito ,
Barin ma da salma ta sa doguwar riga itama sosai sukayi kyu abun su gwanin sha'awa
Tun daga mota salma ke tsokanan ta ,don wannan karon jasmine ce ta dauki mota suka fita da shi,
Ni dai ba ruwa na ,aka ma yaya na rival sai na fada masa wallhy
Murmushi kawai jasmine take
Amma bata cewa komai ....har suka isah
Sosai sukayo shoping da shike mafi yawan ciki kananun kayan kitchen ne sai sutura ko make up,
Hira suke ta zubawa ba su ko lura da motar da ke binsu a baya ba har saida suka kai kofar gida
Ke ,enaga fa gidan ku wannan car din zaije
Salma ta mata nuni ta madubi
Dan dafe kai tayi,tace baki gane shi bane wai?
Yaya aahraf ne fa
Ohhhhh, uhmm da kywu ,toh ni sauke ni nan
Kamal zaizo gida ena so na koma da wuri na shirya
Uhuh uhum salma kina mugun raya sunnan love
Tace ,Toh me zan jira,
Yanzu dai mugaisa da yaya ashraf din mana jasmine ta bukata
Ok muje
Ba musu suka sauka suka nufi enda yake
Wani kallo yake binta da shi baya ko kiftawa
Salma sai mamakin sa takeji a ranta don ita tasan yadda jasmine bata kaunar sa tun suna secdry schl
Ena wuni yaya ashraf,
yace salma?
Kwana biyu' kice ashe kika fitar min da sarauniya ta ,ai da har zanyi query,
Shiru ne ya ratsa wajen
Aka bar salman da murmushin Yake chan tace
Uhum toh ni zan wuce,
Murya kasa kasa jasmine tace mishi
Ena zuwa yaya bari na raka ta,
Bakomai,as u wish
Ya kashe mata ido
Sauri sauri salma keyi bata tsaya ba sai bayan booth enda baiya ganin su sosai magana kasa kasa suke salma ta mata tana cewa
Ke, meye haka?
Dama wajenki ya zo,yin me?
Tace, Its a long story salma""
Cut it short don wallhy bana barin nan saikin fada min meke faruwa ena fa lura dake
jasmine
Dan shiru tayi kafin tace"
Toh Na soma kula yaya ashraf ne ,kuma ena fatan hakan ya zame mn Alkhairi
Wht? Jasmine yaya ashraf? cewar salman cikin mamaki tana kallon fuskan ta to meya sa?
Ganin mood dinta zai iya canzawa tace "Dan Allah ki kyale ni haka salma
Bana son na barshi a tsaye bye tafada da saurii ta juya ta barta awajen
Hmmmm ikon Allah
Toh meya faru,
Haba nidai nasan akwai matsala, jasmine kwata kwata ta zanca tun awaya nake jin haka ,
To meya same ta
Ta ke cewa cikin nazari,
Tattara kayan ta takeyi a hankali tana waigen su,
Juyawar da zatayi suka ci karo da shigowar ashweeen
Shikuma Ko da ya kare musu kallo
Minti daya bai kara ba ya dauke kansa fuuuuu ya ja yayi parking space
Minti 3 yana zaune a motar sa daga baya ya fito,
A ladabce suka gaisa da salma da dama shi kawai take jira ya kammala parking tayi gaba ,
Yanayin data gani kan fuskan sa sosai ya isar mata bayanin data ke so tagani
Don ko da suke gaisawa ta lura hankalin sa kamar baiya jikin sa ' dan bai ma san da sunan Jasmine din ya kira ta ba..
Ashraf kuwa dadi sosai ya keji musamman da yanzu jasmine ta bashi go ahead
Kwana uku kenan amma ya zo hira yakai sau biyar
Ga kira akai akai...
Itako Bata fasa biye masa duk da abun bai kwanta mata ba don sosai companyn nasa yake dauke mata lokacin tunanin ashween musamman da daddare
Kwana biyu kenan salma bata zo ba kuma basu yi wani kwakran magana ba saboda jasmine ta riga tayi niyyar handling din issures dinta ita kadai wannan karon,
Ranar lahadi da yamma ba zata salman ta zo gida
Amma sai dai akayi rashin sa'a bata same ta a gida ba
Hankalin ammy ya mugum tashi
Amma saita waske saboda ashween yana nan kar yaji cewa jasmine tafita ne batare da ta tambayi izini kowa ba
Dalilin ta kuwa tasan ba halinta bane sai dai wani uziri
Don haka tayi saurin ce ma salman ta zauna ta jira ta yanzu zata dawo
Har kusan 5 saura shiru shima baice komai ba ya haura sama abunsa yana jira yaga dawowar ta don runi kishi da haushi ke jigila da shi,, ga kuma yayyafi da aka soma yi
Baidade da tsayawa ba yaji horn sanda kirjin sa tayi bugun tara tara ,daga chan sama ya kure kofar da ido
Itace make a gaban motar sa ,
Shiko ashraf kamar yasan ana kallonsu saitin kofar ta ya parking yayi sauri ya zo ya bude mata kofa yana mata fadanci
Hade da sakar mata murmushi
Abunda ya dada kona ma ashween rai shine a motar sa ? Ga wani barin jiki da ashraf yake ,harda gyara mata lullbin ta ,yana waving dinta lokacin da ya nufi kofar fita alamn ya baro nashi motar ne ya biyo ta,
Bai jira ba A fusace yayo kasa yana kwalla ma ammy kira kamr zai tashi sama.
Ashween lpya?
Ammy ta fada hankali tashe dukan su sai da suka mike suna kallon yadda yake bari shika dai
""Kince aikan jasmine kikayi,ita dawa kika aika?
Kamar ya ita dawa na aika " jasmine din nawa ne agidan nan?
Ok ke kikace kenan ta dau mota ta ,motoci sun kare agidan nan ne?ammy
Nan ammy ta daure fuska,tace lpyar ka kuwa
Ena laifin yar uwarka tayi amfani da motar ka .bana fa son tashin hankali ehe..
Kaga yadda kake kwalla kirana na dauka wani abun ne ma har na tsorata
Shiru ya danyi tsaban bacin rai,Da kyar yayi calming kansa yace
Ni dai duk abunda za anayi agidan nan kar a nemi a raina ni
In ma ke kikace ta dau mota ta tana ba wasu wawaye suna hawa min zanko yi maganin su daga ita har shi din,
In mutum yana da zuciya ai sai ya siya tashi yana hawa da duk wacce yake so ba nawa ba
ya karashe a fusace
Ya wuce sama abunsa.
Baki abude ammy ke kallon Sa har ya lume
Salma tayi zugum a gefe, itama
Nan jasmine din ta shigo
' kowa binta yake da kallo
Nan take ta sha jinin jikin ta ta soma cewa
Ammy'
Ta mata hanu alaman
Dakata ,ena kika fito?
Shiru tayi tana musu musu Don bacin rai abu ne mai wuya a wajen ammy sai gashi yau tagani karara a kan fuskan ta
Bazaki amsa ni ba ta daka mata tsawa
tuni tayi tsugunu gefe ta soma e' e na
Uhm. Uhmm...dama Yaya ashraf ne ya kira ni ...ya kira ni...ya ce..uhmm
Dada zaro mata ido ammy tayi tace ashraf ya kira ki sai me kuma?
Shine yace wai yana neman taimako na urgent an kama motar sa akan hanya kuma ciwon asthman sa na so ya tashi na taimaka masa.
Shine kika dauki motar yayan ki kika kai ma ashraf ? To wa ya dawo dake a motar ashween din yanzu?
Shiru tayi ta kasa sa bayanin da zata ma ammyn sai kai kawo take da magana a ranta
Cikin haka text ya shigo
Bata ko bude ba ammyn ta karbe wayar bazata
' "Nayi farin ciki sarauniya ta,duk dama nasan nayi karya na tsorar da ke ,amma yau nasan kina so na.ki dena fushi
Sai dai fa' ko da duka na ki kayi bazan boye miki jin dadin dana samu kaina kasancewa tare dake ba ..i love yhu jasmine""
""Ohhhhh, hmmm jasmine kenan toh kinyi dai dai, toh karbi wayar ki ,ki cigaba da abunda kikeyi
Hawaye ne zir suka soma saukowa ta rasa bakin magana
Itama ammyn ba alaman wasa a fuskan ta ta cigaba,
Kafun nan ma uban wa kika fadawa kafin ki fita agidan nan
Yanzu kin min adalci kenan?kullum ena tsare ashween kar ya takuraki agidan nan
Jasmine har kin soma fita batare da izinin kowa ba?
Laifi nane ko?
Dan Allah kiyi hakuri ammy . Tayi kuskure
Salma data gama tsora ta furta a sanyaye,
Bata kula ba ..rai abace ta daka mata tsawa
Ki amsa ni mana jasmine,laifi nane ko?
Fashewa tayi da kuka ,murya na bari tace na tuba ammy
Dan allah kiyi hakuri,
uffan ba tace bata juya ta barta a wajen
Da gudu ta bi bayan ta tana kuka amma kota kula saima rufe kofar ta dam datayi
Dan dolen ta ta hakura ta juya ta rasa meke mata dadi ..salma ne ta riko hannun ta cikin rarrashi tace
Jasmine wai meke damunki ne wai?
Soyyaya kika koma yi da yaya ashraf har haka?to
What happened to yaya ashween a zuciyan ki?
Murya a dishe tace "Bana son sa ne yanzu cikin cunkusashhen kuka,
Salma tace
Sabida me?
Laifin me ya miki...
I dont know ..ba dama nace bana yin sa ne salma
Ta fada cikin dagon murya
Ok am sorry ,kinada dama kiyo abunda kike so da zuciyar ki jasmine
Amma enaga yaya ashraf bai dace dake ba,
Ta dago kai ta dubi salma" Akan me? Ai shi soyyaya ba dace ba ne
Koyan sa akeyi
Ohhhh i c , to yaushe kuka fara gashi ya hada ki fada da familyn ki
Ko duk wannan din salon so ne?
Shiru tayi ta kasa amsawa
Chan ta daure tace
Oho dai,
Ni dai enason shi ahaka ,yaya ashrafff yana da hankali..kuma ni yamin
Cool, cewar salm
Toh Wai ena hankalin nasa yake
Da zai sa ki fita ba ixinin iyayen ki?, sannan ya ajiye ki har yamma kinsan tun yaushe nake gidan nan?
Nan ma bata amsa ta ba
Hmmmm kiyi ma kanki fada jasmine
Ni dai bani da burin zaba miki abunda kike so domi
Allah shi ya san komai,
Amma ena baki shawara alwys choose what make yhu happy..
Kuma kije ki ba ammy hakuri kinsan ai kin bata mata rai ko,
a sanyaye ta gyadaa kai
Salma tace,to na tafi nikam
Bye..kaiwa nan ta tashi ta tafi abun ta
Sauke ajiyan zuciya tayi,
Ta mike jiki ba kwari ta nifi dakin ta..
Sallah kawai tayi, ta zauna tana karatun qur'ani ko zata danji dama dama
Ko amsa kiran yaya ashraf din ma ta kasa yi karshe ma kashe wayar tayi ta kwanta abun ta
Sai dai Amma sam ta kasa bacci,
Haka kawai takejin haushin kanta,
Tulin lokaci da ta dauka tana danne hawaye kar ya zubo saida ta gaza.
Musamman idan tunanin ashween din yaci karfin zuciyan ta komai nata take yake tsayawa.
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top