11
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Masoya A duk enda kuke surayyahms tana kaunar ku* 💋❤💯
*Page▶11*
Zaune suke a karkashin wani open air cool down,suna shan drinks sai kyalkyelwa sukeyi da dariya kamar kananan yara
Amintaka irin na kamal da ashween tamkar jini daya ne ya hada su
Duk da ma a secdry achl suka hadu ba wanda zai iya cewa hakan
Domin savuwr tasu yayi kama da wanda suka tasu tun suna kanana..
'lallai yaron nan ,
Ka tabbatar min da zaka iya jefar tsuntsu goma ma da dutse daya
Dan murmushi kaqai ashween yayai yace
Nothing is impossible bro
Sun dauka abun wasa ne ,
dama mutanen da suke kallon rayuwa a irin wannan madubin ba wahala zasu fada cikin kowani irin tarko,
Wht yhu need is ka nuna musu abunda suke so, to shikenan ka gama da su
Kaml ya nitsu yana jinshi " Hmm amma Allah ya dai sawwake ,to ena ilimi da power ? Ba basirah mswww
Yanzu shi jamal ka gama da shi tashi ta kare tunda yan jarida ma naga sai dada hura qutan abun suke' yanzu sai kuma waye next?
Uhmm bari fa ai jamal hakki mutane ke binsa sai dayan wawan ,,shikam ai one blow ne zan masa muje zUwa
Don Yanzu bani da wani matsala sosai tunda na samu shiga wajen uwar tasu
Sannu a hankali zan durmuryarta da ita da yarta ,amma nafiso komai ya tafi steady
clean bana son nayi garaje ka fahimta
Of cous, kar ka manta ena tare dakai,kasan
Ciwon dayafi zafi shine wanda ba ganin sa sai da aji sa,
Dariya sukayi tare ,sannan ashwewn yace kaga ni zan koma gida kwana biyu ban kula da tsohuwa ta ba duk aikin wayyanan banzayen sun sha min kai,
Ya mike tsaye ,,
Tohh shikenan ash send my regards ,nikam jiya naje ai
Later,suka yi musabaha sannan ya kallesa ya dan kashe masa ido yace
And my princess too
Da sauri ya kwace hannun sa yana harar sa cikin sigar wasa
Kwara ma ka cire my din nan
Princess din dan ma kaine ?
Shikam kamal dariya kawai yake don yasan dole ya amsa shi haka suka rabu kowa yayi nashi hanya
*Bayan wata daya,*
Haka rayuwa ta cigaba wa ashween da familyn rodriquez
Sosai yake samum karbuwa yanzu ya kaiga madam hidayat ta sake masa wasu harkokin ta yana juya mata su
Yarda da so sosai ta soma qallafawa akansa dun dama tun tuni takejin sa kamar dan cikin ta,
Zahida ko hankalin ta kwance sai baza mulkin ta takeyi iya son ranta,
Cikin kawayen ta kuwa har takanyi birgan cewa ta kashe tania ta gaje ashween ma kanta,
Ranar laaraba da aafe misalin karfe10 Zaune tayi gefen sa ta hanasa sakat, shiko sai aikin sa yake baya ma kallon me takeyi
Yana sane da Duk ma aikatan sa ba su samun sakewa musamman inta na offishin
Saboda zahida asalin ta bata san darajar dan adam ba' wani abun ma don tana tsoron ashween ya sa take ragewa
Baby"? Ta kure sa da ido tana kashe muryan ta
Ya akayi,yace a takaice bai dago ba
Sai Yau naga kamar ranka a bace
I mean, lpya kuwa? Yhu look sick ko kwalliyar ma da aka saba min yau ba ayi ba" ta karashe a marai raice
Dan takaitaccen kallo ya bita da shi yace
Kar ki daga ma kanki hankali beauty
Im ok,just need some time alonee
Shyasa ma naga zai fi dacewa kije gida zamu hadu anjima kinji? Ya kau da kai
Ranta baiso ba amma sai ta yi saurin kawo murmushi kan fiskan ta tace
Anything for yhu,
Kar ka manta duk aBunda kake bukata ena nan,
Gyada kai kawai yayi baice komai ba harta fice
'yana jin karar rufuwar kofar ya kife kansa da tebur tuni wasu zafafan hawaye suka soma sauko masa"
Yakai minti 20 a hakan kansa har na hargowa tsaban ciwon dayake ji
Karshe rufe file din yayi ya wuce gida abunsa
Haka ya wuni a daki sai juye juye yake' yaki sanar da kowa yana gidan don kar hankalin ammyn sa ya tashi
Ita kadai ce ta san yadda ya tsani ranar zagowar haihuwar sa
Don tun safe take kafa kafa da shi amma yaki nuna mata komai
Kamal ma ranar shiru bai neme sa ba don ya tsani ganin yanayin ashween a ko wani ranar bufdayn nasa
Gashi duk lokacim da ya so ya shiga al'amarin yakan so ya zame musu sabani,
sai ya yanke hukun cin masa addua da sadaqa duk ranar zagowar haihuwan sa ba tare da ya sani ba ma
Gefen ashween kuwa yayi nafila ranar ba adadi, amma sam jikin sa yaki sake sa,a hankali ya jingina kansa da pillow idonsa a lumshe yace "ya Allah ,kullum dai haka ne...pls ka saukaka min
Sai bai kara cewa komai ba
Tattara kaya ammy keyi bayan ta kammla rubuce rubucen ta ,
Bata hankara ba jitayi mutum agefen ta but
Ke,kaji min yarinyar nan ai sai ke tsorata ni tafada cikin sigar fada ,
Ita kam shiru tayi saida ta kammla karanta dan papern da ta sa mu a kasa sannan ta ce Ammy"
Daga zuwa duba ki sai kimin masifa? , share ta ammyn tayi batace komai ba
Ta rike kogun ta ,sai kiriniya take
Cahn tagaji dan kanta tace
Ammy naje?
Ohhhh jasmine wai ena zaki je ne?
Zaro ido waje tayi tace " tuntuni nake tace wa zanje kasuwa ammy ashe bakki ma jina ?
Ohh sorry ,
Ke da wa?
Nida driver ne kawai
Ammy tace Ok
Ena fatan bazaki dade ba ko don wallhy ba ruwa na tohm
Da sauri ta gyada kai tace " yanzu zan dawo ammy
Toh shikenan ..nan ta fice a gurguje
Wanka ta sha mai shegen kywu cikin atamfa dark green
Ta nufi kasuwa don yo shoping
" zuciyan ta fall take tafiya cikin mall din
Tunanin ta gaba daya me zata siya wanda zai burge yaya ash"
Kiran salma ne ya sake shigowa wayar
Ba jira ta dauka
Tace yawwa dazu muna magana"
Kinsan ban san yau yake bufday ba sai da naje dakin ammy
Naga ta rubuta masa wish a wani paper,ai itama bata san na gani ba na yar mata abun ta
Ta karashe da dan dariya
Hmm jasmine kenan,
Toh me da me kika saya
Ko har kin gama?
Ehmm toh gani nan dai
Huhh,ta yarfa hannu a gajiye tace
Na ma rasa me zan dauka masa salmah
Im so confused
Uhum uhm dont be ,kinga take your time kiy masa abunda ya dcw da shi
Nikam bari na je my prince charming is coming today
Hmmm kaji masu love,to ki gaishe sa,
No wonder bangan shi a gidan mu ba ashe wajenki ya nufa,
Dan dariya salma tayi
Barshi kawai,shifa har yanzu baisan kinsan shine saurayi na ba,
Uhmm ai ni kanwa ce,na masa uziri. Allah dai ya tabbtr mana da alkhairi
Ameen jasmine,ke ma insha Allahu daga yau komai zai daidaita tskanin ki da yaya ash insha Allahu
Karamin murmushi tayi tace" Uhmm toh Allah ya sa ,ta karashe a sanyaye
Nan sukayi sallama ta cigaba da dube duben ta
Wasu haddadun bunches na red roseflower tagani masu shegen kyuw anyi rubutu " "only for my soul" Murmushi ne ya kufce mata lokaci guda takai hannu zata dauka wani
hannun ne mai taushi mai laushi ya sauka akan nata
a tsorace ta juya tare da ja baya,
Murmushi ne kan fuskan sa
Yace im sorry"
Ni ma yamin kyu ne,ashe kuma kin rigani ni"
Batace uffan ba ,sai cahn ta dan kalle sa tace ena wuni yaya ashraf
Lpya jasmine ,ke da waye anan din
Nika dai ce ,tace tana dukar da kanta kasa ' gaba daya mood dinta ya canza
Don ta tsani ganin sa ma amma sam shi baya lura da hakan,
Sa hannu yayi ya zaro mata abun na ta daga sama
Ba kunya ya tambaye ta'
For someone special i ques?
Da kyar ta dago tace
No,
Its mine..
Hmmm toh ko zaki bani ne? I like it yafada yana lura da ita
Shiru tayi batace uffan ba ,
Ta juya zata var wajen
Jasmine, tsaya,. yace amma sai ta juya masa baya
Uhmm Nace ba? Yaushe zan zo na amshi amsa ta ,
Ko har yanzu baki kammala tunanin naki bane
Wani dumm taji a zuciyar ta
Ita kam ma harta manta da wani yataba cewa yana son ta,
Kinji kuwa? Ya sake maimai tawa
Nan ta budi baki tace naji
Ban gama bane yaya,
Tayi sauri ta wuce abun ta,
Lumshe ido ashraf yayi ,don a duniya ba abunda yake kauna kamar jasmine ..komai nata irin na matan daya ke so ne barin ma
Dirin ta dayake dada rikata shi inya ganta
Shiyasa ma bai boye ba ya gaya ma mahaifiyar sa wato hajiya hadiza wacce take aminiya kuma yar uwa ga ammyn su
Itace dai ta dakatar da magana don shi ya so ace ta nema masa izini wajen ammy ya fara neman jasmine tun tuni
Cikin sauri sauri ta kammala packaging iya
Abunda ta samu ta dauka duk da ma taso ace wannan bunces din rose din na ciki
Ana kammalawa ta bar wajen
Gefen ashween kuwa Kamar yadda yake haka nan ba wani canji,white tshirt ya sa da jean yana kunshe a dakin sa ba abunda ya ci ma cikin sa tun safe'sai ruwa da dabino kwalli uku
Wajajen karfe 8 saura bayan ya kammala sallar ishai ya nufo cikin gidan
Nan ya hango ta sanye da hijabi tana tafiya bata ko lura da shi ba
Daga kai da zaiyi don ya hango enda zataje nan ne ya lura da motar dake parke cikin compund din nasu
Haka kawai yaji ransa ta cunkushe lokaci guda
Amma sai ya dake yana kallon karshen zancen
Daga gefe ta tsaya
Da alamun wanda yake cikin motar yayi iya kokarin sa ta shigo ciki taki
Shine sai ya sauko da kansa ya zago enda take
Shidai baiji mai suke cewa ba
Gani kawai yake ashraf na famar murmushi ita ko jasmine kanta na kasa ko kallan sa batayi
Daga karshe gani yayi ya bude motar sa ,ya fito da gifts bags har biyu a cike dam da kayan shoping,
Sannan ya mika mata wannan bunches din roses din
Bai jira yaga ta karba bata karba ba kawai ya juya a fusace ya koma cikin dakin sa da sauri ya fada kan gado
Numfashi sosai yake saukewa kamar wanda ranshi zai cire,
Take yake jin wani irin haushi da fushi sun lullebasa,
' shiruu yayi yana rarrashin kansa ,
Da kyar ya samu ya nitsu,"
Juye juye yake abun na dada dawo masa a ido"
Nan ya tashi ya zAuna," cikin ransa yana cewa wato ashraf ne yarinyar nan take kulawa ?
Shikuma Marar kunyar yaro ai tuntuni na fahimce shi sonta yake yi' which is imposible jasmine ba ta shi bace har abada,
Ya furta a zuciye,
,kusan karfe 9 saura yana famar sake sake a ransa haushin ganin ashraf din da kuma abinda ke damunsa sun gama sauya masa yanayi
Komai ma haushi yake bashi,
Magani ya hada ya sha enda gajiyayaen Bacci yayi nasarar daukar sa
Ko minti goma baiyi ba da baccin
Ya rike kansa idonsa gam, amma jikin sa sai karkwa yake yi, juyi yakeyi yana karkada kansa da sauri
' muryan sa ne ta soma canzawa yana kiran" lailah,...lai...l..ah.
Kar ki tafi ki barni,ki bude idonki nace ...zan .rrra..m..aa miki,
Lailahhhhh ya kwalla ihun sunan firgit ya farka a tsorace
Zufa na keto masa ko ena'
Sai xare ido yake ,yana haki.
Wanda yayi dai dai da shigowar jasmine ganin shi hakan ya sa ta
Cikin sauri ta tsiyayo ruwan sanyi ta mika masa tare da cewa sannu
Wani kallon fushi ya bita da shi
Bai karba ya dago kai ya ce lpya?
Meya kawoki nan din...
Wani iri taji aranta gashi ta yi kyu don kuwa special dressing tayi domin sa, haka ta daure tace
Dama na zo ne ....
Taji ya daka mata tsawa
Kinzo me? Ya fada rai a bace
Tsoro ne ya soma kama ta,amma sai ta tino da maganar salma
Akan cewa kar ta na nuna masa tana tsoran sa
Batare da bata lokaci ba
Ta dauko gifts din ta ajiye masa a gabnsa
Batace uffan ba
Sai da ta juya zata tafi tace happy bufday"
Daga ido yayi ya kalle ta ya kalli abin data ajiye masa chraf idon sa yayi artabo da wannan bunches na rose flower daya gano a hannun ashraf da zu
Baisan lokacin dayayi wani irin shot da kayan ba
Sai da ta ja baya da gudu dan tsoro
'are you crazy? Ya fada a tsawace yana yiwu kanta
Hmm lallai fah,
Nine xaki kawo min abunda saurayin ki ya siya miki don rainin wayo ena wasa dake ne?
Hawaye ne ya soma sauka kan fuskan ta ,
Da kyar ta girgiza masa kai alaman ah a'
Wallhy ba shi ya siya ba ,
Tas ,taji saukar mari a fuskan ta
I don't care ,kafin na bude ido kin tarkace haukar ki kin bar min daki na stupid girl
Ciki ciki yakw kukuni baya ko kallon ta"U thnk uv grown up enough kiyi soyayya ko?
Sai kije chan kiyi da marasa hankali wanda basu da taste amma kar ki kuskura Ki sani a dawainiyar haukar ku
Jin sautin kukan nata ya dada hatsalar da shi ya juya yace
Get out,,now...ya mata nuni da hannu
Wani juyowa kanta keyi ,zuciyanta na mata zafi har yanzu ta kasa sauke hannun ta akan fuskan ta
Sai ruwan hawaye take
" dogon ajiyan zuciya taja cikin shessheka tace yay...yh...
Bai jira ta karasa ba ya damko hannun ta da karfi
Ya cilla ta waje ya rufe kofar sa ,
Nan ta zube kasa ta fashe da wani irin kuka mai cin rai ta rasa me laifi daya datayi anan din
A lokacin Da kyar ta tattara kanta ta nifi dakin ta nan ma ta zube kasa ta cigaba da rera kukan ta
Shima kwatankwacin hakan ke faruwa da shi amma sam yaki barin hawaye ya sauka a fuskan sa
Abun da bai tabayi ba shine yayi ranar
Don magani ya dura makansa nan take bacci mai nauyi tayi awon gaba da shi
💋Jama"a Gobe zanyi last paper geology ..ena barar addu'a 🤝🏼💯❤
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top