1
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO*-@UMMERHERNY NERSALLAH.
*This page is*
BESTOWED To
*JAMILAH MUSA (meelat)*
*/ASMEENAT ZEEYAN(only besty)*
_Alhamdulihhi,dukkan godiya ta tabbata ga Allah da ya bamu ikon farawa da kammala ibadun mu cikin watan ramadan mai alfarma,Sannan ya bamu damar gabatar da bukuwar sallah cikin lpya da tswon kwana._
_Fatan mu Allah ya dada maimaita mana cikin rahmn sa da kaunar sa_ ameen.
_Har ela yau Ena mika godiya ta wa dukkanin members da shugabannin_ *B.W.A*
da kuma _masoya labarin (ARNE,ALFAH,MAKAUNIYAR HANYA,)
_No needs for long essay._
_I am so grateful for your__ _supports and love..jazakh Allahu_ khairan🌹
*Page▶1⃣*
*17years foward*
Daki ne wanda aka masa kwalliyar baby pink and white,
Iska ne mai sanyi wanda ya gauraya da qamshin turarrukan jiki sai bada wani daddadr atmospher suke zaka ce alokacin ne ake fesa su.
Ruf da ciki tayi ta dan matso pillow kan kirjin ta sai zuba murmushi take da alamn tayi nisa cikin wani yanayin tunani,
A hankali kofar dakin ta budu 'wata budurwa ce kyakkyawa wacca bazata wuce 16/17yrs ba fara sol da ita tayi tsayin daka bakin kofar tana murmushi itama hade da zaro madaidaitan idanunwa cikin sigar zolaya....
Sanye da white mini gown na kanti wanda ya kai dai dai gwuiwar ta
Ta nade suman kanta duka sama kamar chuku sai wutsil wutsil take da kafar tana murmushi ita kadai bata ma san akwai mutum a kanta ba
Saida ta kare mata kallo sannan tayi gyaran murya"uhm uhmm
Jasmine"
Jas.. Minnnnee.. takai hannu ta dan tsakure ta
Da sauri ta juya tace 'Huh?innalilhh ..cewar jasmine wacce ta dan raxana ta mike zumbut
Hannu ta sa Tana famar kare qirjin ta "ohh my god haba salma .meyey hakan ? ta karashe maganan a shagwaban ce tana turo baki
Rufe baki salma tayi don dariyar data ci karfin ta amma ena sam ta kasa daurewa
Sosai ta gurfana kasa ta cigaba da zuba dariya abun ta...
"sai da tayi mai isar ta sannan ta juya ta kalle jasmine da ta riga ta kule ta sa fuskan kuka
' Ke haba da Allah,ni yaushe zaki dena wannan tsinannan tunanin ne iye? Kinsan tun yaushe na shigo dakin nan?
Yo' don kin shigo shine zaki wani raAnar da ni salma?
Mikewa tsaye salma tayi ta ajiye bag din ta kan stool ta dawo gefen ta ta zauna" ok im sorry"shikenan?
Ni ba wannan ba ne na tambaye ki
Tunanin me kike ko ince tunanin wa kike ?
Hmmm what, Tunanin wa fa kikace ?
Allah ya kiyaye, kinsan wuce nan ..tafada tana zare ido tare da kau da kai
Dan tabe baki salma tayi tace" Tooo lallai fah, amsa ta ai ta fito
Ashe kuwa tunanin wanin kike tunda tambaya biyu na miki kika amsa min daya'
Dan juyi tayi alamn bata son zancen
Sannan tace " ni wallhy salma kin ishe ni da maganan wanin nan
Ni kenan ba dama na
Zauna ina feeling kaina a daki na
"Ah' ah ,ni bance ba kiyi abun ki ..ai is part of relaxation ' sai kuma ta sake cewa "ummmmm jasmine,
Yes ' tafada a kasale
Naga kamar
Wani abun kike kallo ko ?ko kawai imagination na keyi
'Dan duka takai mata suka kwashe da dariya duka biyu ' tana cewa wallhy na dauka wani abun zaki ce iskanci kawai...
Dan hira sukayi sosai irin na kawaye da suka gama secondry schl .
Chan wajen karfe 5 da rabi na yamma suka fito daga site din granny (ammy)
Anan suka gaishe ta tare da mata sallama
Sosai taji dadi dan haka dukkan su ta bisu da albarka
Granny Wacce duka suke kira da ammy' ita kadai ce ma jazmine matsayin family uwa Da uba.
Wannan karon fitted gown na material brown jasmine ta saka tayi rolling da golden brown mayafi a hanyar su ta rakiya
Suna tafiya suna ta surutu
Nan salma tace" Kawata ashe badaga nan ba
Kice yayan mu zai dawo shiyasa yau kaf na kasa gane miki
Dan murmushi tayi
Ta kalli salma
Murya a sanyaye tace
"wani murna?
Daga ammy tace yaya zai dawo sai kuma kice ena murna?
Wallhy kin raina ni salma
Hhhhh rufe min baki dai..uhm uhm fah?
What eva..jasmine ta fada tana rolling eyes dinta
Toh en ma nayi murnan haramun ne yaya na ne fa?
Cikin sigar masifa ta dan fada
'Dariya salma tayi tace
Ai gaskiya ma zata fito
Auu, na manta kinga na fasa tafiya gidan nan ma mu koma kawai ..
Akan me?
Jasmine tafada cikin mamaki tana kallon salma dake shirin juya wa da ita cikin gida
Ohh tambaya ta kike ?
Nima jiran yayan mu zanyi
Kinsan fa am a die hard crush
Wallhy enA mugun jin....
Heyy ya isa "
Wtf!
Jasmine ta karashe da tsuka mai sauti tare da dakatar da ita da hannu
Da kamr zata fashe da dariya sai tace
Meye kuma?
Ba dama mutum ya dan yi maganr yaya ash sai ki wani dakatr da shi
Yayan ki ba yaya na bane?
Tafada da serious look
Mhmm I know salma"but can you just be serious for once
Ta fada sounding seriouus itama
Ohh' jasmine I am ,..Kinga ni fa ko aure yayan ki yace yanzuu im readyyyyyy..cewar ta harda tafi tana murna sosai kamr da gSke
Wani gum taji.
a take ranta ya soma baci
Sai dai tayi kokari ta danne abun tace" Not in your wildest dream..
My brother isnt for you or any oda girl
Dan ja baya salma tayi tana kallon yadda jasmine ta daure fuska take maganan ba Alaman wasa
Ohh god calm dowm girl ..meye haka jasmine
Daga wasa?
Jin haka yasa tayi saurin kau da yanayin fuskan nata da karamin murmushin dole
Don gaba daya abun yakan zo mata ne ba zata
Ni ma wasa nake salma..lets go
Murmushin yake salman tayi
Batace komai ba
Suka cigaba da tafiyar su
Ki koma haka jasmine
Kar naja ji muyi ta tafiya an bar ammy ita kadai da shirye shirye
O' oh
Ni ma binki zanyi '
Dan waro ido tayi tace ki bini ena jasmine ?
Nafada miki zan tsaya a shoping mall ko? And its late fah
To 6.
Ni dai wallhy sai na biki
Toh wai ke ena
Ruwan ki dan ma na nace zan biki?
Hahaha muje toh
Princess jasmine yar gidan ammy na yayan ta shika dai
Wani lumshe ido tayi ta sake murmushi mai wuyar fassara
Tayi shiru batace uffan ba
Dariya kawai salma tayi ta bude mota
A kunyace itama ta zaga ta shige motar salma
Suka bar wajen
Dal ya kunna wutar gaban motar sa kirar rolce royce sport
P cap dinsa fara mai zanen tambarin arewa ta gaba wanda ya kusan rufe kyakkyawan halittar sa mai dauke numfashin duk abunda yayi tozali da shi
Jikin sa a gine take da kwarjini da hutu ba fari tas bane amma arabian milk mai dauke da madaidaicim lips wanda ya soma yin pitchy-pink
..suman kansa tamkar na jariri baka wuluk ce har tana neman kwanciya dakan ta 'yayi masa saje luf luf a fuskan sa wacce ta sha gyara tubarkallah.
Sanye da designers polo shirt fara kat da bakar wando na companyn whitehorse los angeles, wato can na kasar america.
Haka ma katin sa dake gefe Alaman shi ma nada alaka da harkan wasan dokuna wato "polo"
ASHWEEN A.R kenan wanda Aka fi ganewa da logo *ASH.R*
Yan mata masu bibiyan sa da abokan tarayya kowa yakan kira sa da ASH a takaice
Shiru yayi bayan ya rage volume din karatun qur'ani dayake ji yana dube dube dai dai setin kwanar shiga makaken mansion din su
Dan tabe baki yayi
Yace good for you"
Kaiwa nan ya buga horn ba tare da bata kokaci ba ya lume cikin wata hamshakiyar gida data ji komai da komai na duniya
Kai tsaye Wajen Jerin sport cars ya ajiye nasa sannan ya zaga baya ya dauko wata karamar gift bag guda biyu ya sa kai zuwa cikin gida
Bayan minti biyar mai aiki ta biyo sa da karamar trolley dinsa.
Ko da ya shiga gida bai wuce ko ena ba sai shashin sa
Tsaf ya kimtsa kansa ya sauya zuwa white jallabiya mai kyau..ya dan jeme kansa ya kame shi kadan abaya kamr na yan kwallo
Sannan ya kuma feshe kansa gaba daya da mild perf mai sanyin kamshi ya fito..
Zaune take rike da kofin shayi tana kallon adventure channel
Wani faffadan murmushi ne ta kufce masa kamr kullum
Don a duniya duk lokacin daya ganta hankali kwance farin ciki ne ke mamaye zuciyar sa na musamman
Bata hankara ba taji saukan bakin sa a gefen kuncin ta
Da murmushi ta damko sa tace'"alhmdullhi
Ka dawo kenan!
Yanzu nagama zancen ka araina dan albarka
Welcome home my prince..
Tafada tana mikewa tsaye cikin tsananin farin ciki tana taba fuskan sa
"Zo muje na baka abinci' nasan ka gaji ko?
Ena Fata komai lpya dai , hwas ur journey? Dauke da Faffadan Murmushi kan fuskan ta tace
Tell me my boy ..'
Dariya ya fashe da shi sanda white teeth dinsa suka bayyana sannan ya zaunar da ita nan ya kwantar da kansa kafafun ta ya cigaba da yin dariyr sa hankali kwance
Hannu ta sa tana dan shafa kansa tana murmushi sosai tasan farin cikin ganin ta ke damun sa..can kuma sai salon dariyar sa ta soma canzawa nan take taji saukar hawayen sa
A nitse ta sunkuya saitin kansa ta kure sa da ido "awww
Ashween? Yau kuma ka dawo baby ne 'wannan wani irin sakalci ne hakan? Kukan me zaka min
'Ohh sakalci ma zakice ko ammy?cikin muryan shagwaba ya fada
Shima yana facing din ta..
Of cous my prince .to idan ba sakarci ba kato da kai old enough ka bani jika ka zauna kanamin kuka ' haba jarumi na ?
Ko nice nasa ka kukan?
Toh kayi hakuri ,afuwan,'
...shhhhh ammy
Ni bance ba..
To me ye ne? Tell me,tace tana duban sa
ko ya kula shikam
Dada lume kansA yayi kan cinyar ta idon sa alumshe a hankali yace
Stay ammy"
Kar ki taba rabuwa da ni kinji?
Wallhy bazan iya ba in babu ke. ena ga Zan...zan...sai ya kasa karshewa muryan sa ya soma rawa'
Shiru ne ya ratsa wajen yayin da hjiya shahida (ammy)ta cigaba da sassaita sa tana shafa suman kansa a hankali ba tare da tace uffan ba
Itama
daurewa tayi sosai din tasan meya ke nufi .
Sam ashween Baya so ya sake dandana zafin rashi me a rayuwar sa..
Ita kanta tasan ya shaku da ita shakuwa na ban mamaki
Don Ko da kudin da suka mallaka za'a bayar ace ba ita ta haife shi ba ba mai yarda da hakan
' Ashween ka tashi min nikam zaka karya min tsofafin kafafuwa ta ba fa makai na ajiye ba
WannN na Jikoki na ne..tayi maganan cikin wasa don ta kawar da yanayin su a lokacin
Kamr an tsakure shi ya mike zumbut
Yace too in ba jikan fa?
Ai har yanzu tenure na bai kare ba
Dan zungurin sa tayi tace
Come here..
Share wannan abun a fuskan ka
And promise me bazKa sake min haukar da kamin yanzu ba
shiru yayi baice komai ba sai ma daure fuska dayake shirin Yi
Zaka goge ko nayi tafiya ta?
Da sauri ya sa hannu kamr karamin yaro ya share hawayen san
Baice komai ba
Good ..muje ka ci abinci don tun tuni nake jiran ka
No ammy .na koshi
Meyasa? Kai
Bana son sakalci fa, kaji min iyeyi tashi muje inga guri
Zaman diris yayi ya make kafadun sa "
Im not going untill u promise me nima,
ikon Allah,tace tayi tsaye tana kallon sa
Ehen go ahead ena jin ka
" juyawa yayi gwuwar sa na kasa yace ammy
Na amince bazan sake kuka ba in kika min alkwari bazaki barni ba har abada"
Serious face din daya sa ne ya so ya bata dariya amma sai tace
Promise son"
Oya tashi muje
Allah shi zai bar wanda ya ga dama kar ka damu
Bai saKe cewa komai ba ya bi bayan ta
Suka nufi dininng
Cikin so da kulawa ta sa shi ya cinye abincin sa tas bisa kan tsari kafin suka dawo palour suna taba hirar su
Ammy, ena jasmine ne bangan ta ba tunda na shigo
Uhm well,, kawar ta tazo ne shyasa bazaka ganta ba,
Ok suna daki kenan?
No.
What. ?Cewar sa yan dan yamutsa fuska
Sun fita nace ..na dauka ai ka gansu don basu wani jima ba
'haba ammy, amma kinsan na hana ta wannan yawon tsiyar ko to meyasa kika barta ?
Ahh kaji min dan nan,yo ita kenan kullum daki sai kace amarya? Da sannu na nace taje
Kaga ni bana son dramn ku nan kar kuma ka taba min yarinya ehe
Shiru yayi baice uffan ba don ji yake kamr yayi iska
Ya tsamo ta daga duk inda taje yanzu
Har kusan 6':15 pm
Suna zaune da ammy
Nan ya tashi ya tallafawa kakar nasu zuwa sashin ta ya kammala mata komai da komai kamr yadda kullum ya saba tun kafin ya tafi abroad ..
Sannan ya mata sai da safe ya sauko falo abunsa
"
Can abun bai masa ba ya tashi ya nufi massallaci daganan ya yi tsayuwar sa a farfajiyan gida"
Suman tsaye tayi tana kare masa kallo daga nesa yayin da suke shigowa
Cikin motar salma data dawo da ita
Ita kan ta salma saida ta maida hankalin ta
Don kuwa da ban wani abu ba sai ace wani aljanin suke gani
Ga hasken wutan ko ena tamkar rana haka wajen yake,
Suman Kanshi sai sheki yake hannun sa dauke da tasaddaen classy phone dinsa yana latsawa
Dagowa yayi Kamr ya san ana kallon sa
Charaf suka had ido da salma da shike itace a driver seat
Ba tan tama ta bude kofar ta sauko
Jasmine na biye da ita dauke da gift bag na prada a hannun ta
zuciyan ta sai dum dum yake kamar zai fita ta tsakure gefe shiru,
Fuska ba yabo ba fallasa
Yace susu?
Kece kika girma hakan
Salma da kunya ya rufe ta
A sanyaye tace sannu da dawowa yaya ash
Thank you..ya gida ?fatana kuna lpya right?
Lpya lau
Tace da dan karamin murmushi
Ni zan wuce yaya sai da safe
Ok ..yace a takaice idon sa nakan jasmine da tuni ta sunkuyar da kanta
Daf da ita salma ta zo ke kuma me haka ? cikin rada tafada tana dan pinchin dinta a daba ran ce
Wanda ya sata dada rudeWa ta riko hannun salma tare da dan
'juyawa zata bita kuma
Jasmine!!!
Taji yace
Da sauri ta juya enda salman itama tayi saurin lumewa abun ta
Kamr bazata taka ba haka har ta iso daf
Da shi ta dan rusuna a ladabce tace
"barka da dawowa yaya
ka dawo lpya?
Shiru ya danyi sakamakon wani kira dayake shiga wayrsa
yayi ya sakeyi amma bai daga ba kuma bai kashe ba
Kamr baiji gaisuwan nata ba haka ya sa hankalin sa akan wayar sa
Sai can ba tare da ya kalleta ba yace"
"for whateva reason kar ki sake kaiwa wannan lokacin awaje kinaji na?
Gyada kai tayi murya ciki ciki tace
Naji"
Good ' tashi ki shiga.
Ba musu ta mike ta shige ciki da sauri
Kallon ta yakeyi har ta lume Zuciyan sa gauraye da wani irin yanayin da ya kasa fayyace
wa kansa
Ganin ta kawai yaji nauyin dake kan kirjin sa ya sauka
Ko ena a sasaan jikn sa yayi light bayajin komai
Sai murmushin daya ke sakewa shika dai
Gefen jasmine
Kuwa tana shiga dakin gado ta haye
Da gudu ta fashe da wani irin kuka
' wayyo Allah na
Na shiga uku..
Wannan wani irin azaba ne nakeji a raina?
Lumshe idon ta tayi gam tana kawo lokacin daya barta tsugune ya maida hankalin sa kan wayr sa
To Wace ce wannan take kiran sa?
Meyasa take kirar sa..zir zir wani hawayen ya sauko mata
Tayi wirgi da pillown kasa"he's mine tafada a raunane tana cigaba da sharban kukan ta'kamr ance mata dagasken mace ce ke kiran sa
Saida ta yi mai isarta sannan ta shige bath ta kimtsa kanta
Gaba daya mood dinta ya canza
Tunani kala kala take yi
Ita kadai ..nannauyan ajiyan zuciya tayi tace
"i missed yhu alot ka kara kywu da kwarjini
Ure d most perfct handsome guy ive eva seen so cute"
amma yaya kamr baiyi missing dina ba
Salma kawai fa ya kula'har da cewa ta girma" ta karashe tana tabe baki
Shiru tayi kamr mai tunani can sai ta kashe lamp din ta ta ja bargo ta rufe kanta jim kadan bacii ya dauke ta.
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top