chaptr 12

BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 12
A Moment in hell.

_Ivy cottage U.S.A_
_Morning 10:30am_

Cikin mugun firgici rufaida ta farka jin ta kafe waje guda ko musulmin motsi  ta kasayi,Wani dishi dishi take gani a idanunta ayayin da kanta yake juyawa cikin Wani matsanancin zafi da ciwo ga uwa uba yunwa daya gama nakasata,ganin Inda taken wanda baiyi kama da Inda aka ajiyeta daxu ba yasa ta tashi zaune a firgice tana kallon wajen,tamkar bayan gida hake yake babu gado babu kujeru sannan da katako kawai aka zagayeshi,dafe bangon katakon take Koda zata iya lekawa ta waje

Ɗigowar wani abu a saman goshinta kamar ruwa yasa  taɗanyi ƙarfin halin aza dan'yatsan'ta guda asaman goshin ta dan lakato abun Sai cin karo tayi da wani irin jiniii da sauri ta ja da baya inda santalelen hannun mutum ya sulalo kasa ya fado ajikinta,Wani irin kara ne ya sufce mata cikin tsananin razana duban gefe da zatayi kenan taga fatima kwance nashe-nashe a cikin jini,babu kafa da hannayenta,an jingene ta a saman katakon har an mata yankan rago

Yankar jiki tayi ta fado kasa Cikin matsanancin tashin hankali ta buga wata irin kafurar kara mai hade da ihu nan take ta zame ta tafadi kasa kwance sumammiya..
Minti biyar mai kyau batayi ba taji ana janta waje da qarfi acikin sauri,da kyar ma ta iya finciko kanta daga suman ta bude idanununta Jin maganganun su takeyi a sama sama da yadda suke ta kwashewa da mahaukciyar dariya suna famar bidiri
Alhaj baturen ne agaba yana Jan rufaidar da kansa yana fadawa thugs dinsa yadda ya kashe Fatima  sabida taci amanar sa,bakin sa harna Tara yawun Kwadayi yace yau miyan taushe za'ayi masa da naman cinyoynta Wani irin sheke dariyar su kawai sukeyi tamkar ba mutane ba.

Dayan yace boss
Meyasa ba a cire kanta ba?
Ko anfasa dantsawa ne..
Yace a'a,tare da sake wata muguwar Murmushi ya juyo yana kallon rufaida "tukuna,Muje backyard zakuga yadda za'ayi da shi we need to teach her some lesson
Wani Ihu suka kaure dashi Suna ce mai sai oga,by then rfaida ta dawo cikin hanklinta sosai Dan dariya da ihun nasu ma kawai ya isa ya jefa ka cikin Wani mummunan hali

Har gaban Wani old dumb dake bayan gidan suka jata isar su keda wuya ya jefata kasa yabi ya kwaso ta ya damke Gashin kanta tana layi ya gurfanar da Ita a rusune.

Hawaye ne kawai suke saukowa daga cikin idanunta dan hatta karfin yin Ihu ko magana ta kasa samun shi atattare da ita,addua kawai take Allah yay gaggawan daukar ranta in Hakan shiyafi mata alheri.
Dan kuwa tabbas ta cire rai ga rayuwa.

Wasu manya manyan fatanyoyi da axes taga katten mazajen sun dauko
Kirjinta kamar zai tarwatse da matsanancin tsoro ta gama bari cewa lokacin ta me itama yaxo Hala tunda ya kashe Fatima itama Hakan za'ayi mata Wani kukan ta kara barkewa dashi tana jujjuya kayinta cikin baqar dimauta mai nuna tsantsar rikicewar yanayin da zuciyarta ke ciki

Banda Allah babu abunda zuciyarta yake kira,gaba daya tarasa Inda zata aje kanta Wani irin matsanacin rawa jikinta yakeyi,kawai tana gurfane ne Amma ita kanta bata San Wani kalar nau'in gushewa hankalinta yayi ba..

Wani irin gaafffff aka sauke dukan guduma agabanta sanda ta razana tayi tumbul taja da baya,kara fincikota yayi ya tursasa agaba tana kallon abunda sukeyi da alama Rami suke hakawa agabanta
Dan karamin ditch haka wanda tabbas kasan binne abu za'ayi,saide bata San me za'a binne ba shin sauran dead body fatima ne ko ita?cikin wannan tunanin ta kara zautar da kanta..

Da Dan fadi suka haka ramin dake basuyi shi yy zurfi sosai ba,Suna kammalawa aljai bature ya juyo ya kalleta yace
"Ki kalla Wannan shine makomar wanda yaci amana ta" Kaiwa nan ya juya yana mai nuni da gangar jikin fatima..Kinsan wannan matar?
Rufaida dake cikin tsananin dimauta gyada kanta kawai tayi Dan bazata iyama Furta kalma ko daya ba,"..Wani dariya ya fashe da shi,"..yace..tun tana yar shekara 5 na samo ta,iyayenta ne suka ban ita da hannun su a kyauta Dan inbasu kudi nikuma nayi mata adalci namaidata yata shine ita kuma yau zata saka min da cin amana.

U made killed my doughter..
Azaba mai tsanani zan maki sannan in fanshi ladan aurena
Kafin in jefaki a rayuwar datafi dacewa dake.

Wani kakkarfan numfashi ne ya kufce mata a hnkli tana hawaye tace' Dan Allah kayahakuri kaji tsoron Allah ka kyaleni

Baima kulata ba ya juya kansa sabida tabbas yanayinta akwai ban tausayi
She look too sick,too weak and too scared gaba ki dayanta arikice take babuma alaman hankli atattare da ita

Ya kallo thugs dinsa fuskan sa a daure yace..."Bring d traitor foward..

Nan da nan suka dauko gawar Fatima wanda take nan daga kafada sai Kai da jiki babu hannu da kafa jininta ne ako ina
Ya barbaju

Hannunshi yy stretching aka miko masa katoton guduman dake hannun thug dinsa
Ayayin da saura biyun suka je dauko akwatin gawa daya umarce su dauko

Juyowa yy ya kalleta ganin kanta a sunkuye tana ta kuka,irin kukan Nan na na shiga uku kukan sallamewa da rashin samun mafita.
sawa yy aka baje masa kan Fatima sannan ya dga Rodin sama ya buga guduman akan nata sanda kan ya faffashe,atake atake rufaida ta yanke jikinta ta fadi Dan ko mutum mai sauran hankli bazai iya jumre kallon abunda take Gani ba,debarta sukayi suka cusa ta a
Cikin akwatin gawan,daga Nan ya urmarce su da cewa su barta anan har saiyaje ya gama sauran deals din sa ya dawo

Musamman yau ya ware ranan ma rufaida ita kadai

Yaune Ranan da zai
Walakanta ta,yayi yadda yake so da jikinta sannan yayi mata azaban da har agaban Allah saita ji shakka da tsoron nunasa.

Da yayi niyyar kasheta ne Amma saiya fasa ganin yarinyar zata iya jawo masa kasuwa saboda ya lura tana da zurfin ciki da wayo,ahakan ma bakaramin buri ya dora akanta ba..
Dan haka daga wannan satin shikadai zaina yin sex da Ita idan yaga ta bude sosai yadda zata iya daukar kowani namiji zai bada ma'aikatan sa su dad'd'ana ta,in harta rayu daga nan saiya jefata cikin kasuwancin sa.

Kano state, nigeria.
9:am Saturday morning Zayd matazu residence..

Da misalin 9 na safe Wasu manyan manyan SUV jeep guda biyu bakake kiriin masu fidda wata uban sheki suka shigo harabar gidan sukayi parking ayayin da driver yay saurin saukowa kasa ya bubbude musu kofofin su Yana mai rusuna kansa akasa cikin yanayina tsantsar girmama wa

Wata dattijiwar mata ce wacce bazata wuce 62yrs ba ta sauko kasa cikin shigarta na alfarma Tasha baqar leshinta exclusive hole lace daba atula mai tarukucen design ajiki ba,style dinta style din wata arniyar dogon riga ce ta bubu daya mugun amsar hadadden dirin jikinta na manyan mata wayayyu masu iko da kansu wanda babu wani alaman rama ko alaman talauci atattare da su,ko inanta a murmure yake fatar jikinta acike tam da tsoka ga Wani irin sheqin da fatar jikintan yakeyi tsaban yaji wanka da tsantsar hutu babban mayafin ta na Dubai asalin babba tadada gyara wa zama akafadunta ayayin da Wuya da hannunta suke fidda wani uban walkiya sanadiyar hadaddun gwalgwalan saudi gold data kawata su dashi,driver su wanda suke cewa malam liman ya Taho da gudu ya amshi jakarta da wayoyin ta ya rike mata su yana binta su abaya

Cikin tafiyarta na kasaita ta karaso har Gaban dayan motan wanda har yanzu mutum ne aciki Amma bai sauko ba,tana karasowa gaban murfin motar taja ta tsaya tana kallonta

Wata tsohuwar mata ce fara sol da ita aciki wanda akalla zata haura shekaru tamanin da takwas zuwa casa'in Dan kuwa ta tsufa sosai bana wasa ba,kafafunta da hannunta Duk sunyi nauyi idanunta sunyi ciki ciki saboda tsabar tsufa Wani dankareren medicated glass ne ta toshe kwayar idanun nata dashi
Itama leshin ne ajikinta nata yellow an mata dinkin buba da zani kafarta cikin wata flat shoe mai kama da Dunlop slippers da kyar ta motsa jikinta sabida tana da Dan kauri dayan matar ne ta riko hannunta domin ta taimaka mata zuwa kasa,kan kace Wani abu kusan rabin ma'akatan gidan sun kewaye su da gaisuwa

"Barkan ku da zuwa Hajiya Goggo"
Allah yasa anzo a lpya...kusan kowani ma'aikaci yana Miko gaisuwarsa cikin yanayin girmamawa da nuna farincikin sa da ganin su

"Sannunku dai"
Sannunku...Ta fada da kyar sabida tsufar dayake shake mata murya tana yi tana Dan waving dinsu da hannu,
dayan matar data riko su tace An sameku lpya?duka Sukace lpya lau ranki shi dade hjiya Adada..Nan ta juya tana kallon driver su
"Mallam liman sai ka babbasu na shan ruwa bari na shigar da mama ciki.
Da sauri Ya rusuna kai yace toh hajiya Allah kare ki angode,Duka sauran ma'aikatan dake washe baki suma suka bibbita da addua,ya bude jakar ya fidda sabbin bunches din dari biyar biyar ya shiga rarrabamusu 5k a hannun su tuni wajen ya kaure da godiya da yabo kowa na washe baki

Itakam Bata kara ma kallonsu ba ta riko mahaifiyarta suka nufi ciki A hankli suke tafiya sabida yanayin jikin tsohuwar sai an bita a hankli musamman ma da bata fiye son zaman  waje daya ba,jirgi suka biyo suka zo kano daga katsina amma still saida jikinta yayi tsami da kyar take Jan kafarta take takawarta a hankli

Suna daf da bude kofar gidan sukaci Karo dashi yafito fuskarsa dauke da kyakwan murmushi kallo daya zakamai kasan yana tsananin murna da isowarsun,da sauri sauri ya karaso da alamn an riga an sanar dashi labarin isowarsun ne Wata iriyar shigace a jikinsa shiga mai ƙara daraja da kamala farin yadin  chairman ne a jikinsa wanda a ƙalla zaikai Darrikan kudi,ya ɗaura baƙar  khufya akansa da wata muguwar al'kebbarsa baƙa mai faɗi,Hakan yasa Fuskarshi nan ta fito ras sajenshi da gemunsa mai tsananin kyau yayi lib a fuskarshi sai sheƙi yakeyi..Wajen tsohuwar ya nufa ya rikota ajikinshi ya rungumeta tsam wacce already tana
Hade idanun ta da nashi ta fara sauke wasu maqudan hawaye, cikin muryanta na tsufa da bai fitowa sosai"tace'..zaidu?"Wani shafa kansa tayi a lalume tace "Alhamdullahi,saita juya ta kalli yartan dake famar Murmushi tace Alhamdull Adada yau gani a gidan zaidu..yaa sheik dake Murmushi yace "Ina matukar farincikin samun isowar ku
Ta juyo cikin muryan kuka"Ohh zaidu,toh Ina yayan naka ya baka fitomin da suba ?nima inga jikokin Dana,Ohh Allah yajikan mahaifin ka dikko, Allah yasa dikko yana cikin inuwar Rahman ubangiji Allah yay ma albarka kaji Dan jikana,da sauri Ya dago kakar tashi ta cikin tsantsar tausayinta da kaunarta dake mamaya aransa yace "Allah ya kara miki tsawon rai hajya,in Ina ganinki tamkar Ina ganin Abba na ne,Allah ya masa rahma matsanancin kukan ta kara fashewa da shi Tace uhmm uhmm karka tunamin,dama can saida yace min mama insha Allah zan barki da wanda zaina kulawa Dake,sai ga Nan an haifoka, zaidu Allah ya sa maka albarka Allah ya kau da idon maqiya akanka ko ayau na bar duniya ai naga baya...cikin kukan take fadan haka tanayi tana share hawayentan da gefen mayafinta.

Kara rungumeta ajikin sa yayi
Da Murmushi akan fuskar sa suka gaisa da Kanwar mahaifinsan wato Hajiya Adada wanda tuni idanunta ya cikko da ruwa itama Dan sosai suke kallon yaa sheik da sigar mahaifinsa alhaji dikko sabida shi ya yakasance mutum ne mai mugun shiga rai da son kyautatawa nakasa dashi.

Cikin gidan ya musu jagora tareda da yar tsohuwar ajikin shi,ayayin da Ita Aunty adadan ta juyo da baya ta amshe jakarta da wayoyinta ta kuma umarce malam liman daya sa ma'aikatan gida sutayashi shigo da kayan su da sauran abubuwan tsaraba da sukaxo dashi

Daga cikin gidan kuwa kusan kowa shiri yake Dan yaga ya hallaro cikin babban katafaren falon sun on time,yau babu wanda bai haska yay kyau a shigarsa ba musamman ma hjya jasmine data sha Wani haddiyar malaysian lafaya dark red in colour wanda ya amsheta  kwarai dagske,cikin wata golden atampa wax nazli da shukra suka sha dinkin su kowa da kalar nasa style din,shikuma keeyan ya saka light brown shadda da dark coffee cap,Dan musamman yaa sheik yasa su nazli da keeyan din suka bar schl suka taho Nigeria da niyyar suyi kwana biyar ma auntyn san sukuma samu lokacin sanin juna da mahaifiyar mahaifinsa wato hjiya goggo


Hjiya Goggo itace mahaifiyar Alhaji dikko,wanda shine mahaifin alhj zayd mataxu wanda asalin sunanta shine hajiya Ameena husaini daura.

Itama yar katsinan ce Dan anan aka haifeta ta taso tayi karatu,tayi aure,anan ta samu yayanta biyu dikko da kanwarsa mai suna fatima bintu wanda ake cewa hjya adada ko aunty adada..

Dake danta Alhaj dikko matazu shine babban da namiji hkn yasa sa shiya rike arxikin mahaifin sa ya kuma gaje shi akan harkokin sa daya bari kafin shima yazo ya barma nasa Dan wato alhj zaidu.

Ita kuma kanwarsa hjy Adada da tun tuni aka mata aure agidan sarauta ta auri Wani Dan kabilar kanuri acan jahar maiduguri sunan sa prince Shehuri bajama,,shi mutum ne mai kyau da kima a idanun jama'ar sa,so ita a maidugurin tayi rayuwarta mai gaba daya,haihuwar ta bakwai da mijinta Shehuri Amma duka yayan basa yin rai sanadiyar Allah da ya daya jefata a taskon wata muguwar kishiya wanda akecewa  "yar buxuwa"
bakaramin azaban wahala hjy adada Tasha a hanun buzuwarnan ba,ita juya ce amma Ko kadan bata son hjy Adada ta haihu,daga tayi ciki sai ace Dan ya mutu,ga Wani irin sibbace sibbace da jifan aljanu da salon mugunta kala kala masu wahalar fahimta,hatta hauka saida tasa hjy Adada tayi,ta rabata da gidan mijinta kusan shekaru hudu,daga karshe da Allah yazo ya takaita muguntan tan saiya toni asirin ta alokcin da batayi tsammanin ba har Shehuri ya rubuta mata shika uku aka koreta daga masarautar batare da taci darajar samun ko asi daga arxikinsa ba,da addua da rokon Allah sai a sannan hjya Adada ta dawo cikin hayyacinta ta dawo cigaba da rayuwarta da mijinta Shehuri harta haifi yan biyunta duka mata aka samu su suna Hawwa da khadija Ana ce musu hassana da husaina,Duk da haka buzuwa bata daddara ba saida tayi sanadiyyar raba hjya Adada da yaran Nan nata wanda haryau ba aji cikakken labarin su ba duk dama antaba tabbatar musu cewa hassanan su ta riga ta mutu Amma ba akarajin labarin husainar ba.

Daga Nan hjy adada ta shiga cikin Wani mummunan hali na tunani,daga bisani bayan an shafe shekaru sai Allah ya axurta ta da Yaya maza Abuturab Shehuri wanda ayanzu aka Fi sani da uncle Shakiri da twin bro dinsa Ahmed Shehuri wanda ake cewa uncle maroon.

Wanda a yanzu haka dukansu basa Nigeria gudun kar akara batar mata dasu yasa tayi nesa da su tun Suna yara,since den Everyting become normal arayuwanta
dake mijinta Shehuri dayazo rasuwa ya  rubuta will dinsa  akan ya bar mata ita da yayanta dukan dumbin qaddarorin sa da dukiyrsa wanda tuni yasa buzurwanan kasa daurewa kawai ta saka wuta a daki ta kona kanta ta mutu da baqinciki rashin samun nasararta akan su.

Bayan Nan komi ya dawo daidai cikin rayuwan su kafin yayanta alhj dikko yazo ya rasu shima
,alokacin sun shiga damuwa sosai saidai dake ya bar musu dansa alhaj zaidu shiyasa suka maida hanklin su kanshi suka kwallafa shi aransu sosai

Kaf zuriar matazu hjya goggo itace tyi tsawon rai,taga jikokinta gashi yau harda tattaba kunnenta.

Hjy adada kuwa  bata kara yin tunanin yin Wani aure ba cos tunda ta rasa mijinta da babban wanta alhj dikko,yayan ta sukazo suma basa tare da Ita sai kawai taji komi ma a duniyan nan ya fita mata arai, a sannu a hankli ta kwashe komi nata daga maiduguri ta dawo gidan iyayenta a katsina suka cigaba da rayuwan su ita da mamanta hjya goggo..

Time to time haka alhj zaid shine yake yawan xiyartan su uncle shakiri acan kasar turkey,Suna matukar girmama juna a matsayin su na cousins dake ma basu Wani girmesa a shekaru sosai ba,wata rana har shida matarsa hjy jasmine suke Kai musu ziyara,Uncle shakiri ya karanta fannin politics ne Dan haka already ya riga yay aure sunan Matarsa nafisah da yarsu kwalli daya Ana ce mata faryal
Shikuma uncle maroon fannin likitanci ya karanta Amma shi bai aje mata ba tukuna..

tun mutuwarta alhj dikko,alhj zaid ya zamto shiyake tsaya musu akan komi yake kulawa da sha'anin su Duk dama sukam ma ba a taba barinsu sunzo Nigeria ba har yanzu

Tun jiya gidan ya kasance very busy anata shiryen shiryen tarban su,kowa yana Nan anayi dashi face Aina'u dake cikin tsananin matsin aiki,yau din ma dakyar mufrad ya shawo kanta ta zauna a gidan Dan cewa take Wai tana da important meeting datake so ta halarta a office,masu aiki ne helter skelter anata faman shirya sankaccen dinning table da varieties na abincin da ababen sha wanda akayi musamman domin su..

Da sallama suka shigo gidan lokcin babu Kowa a main palo sai ma'aikatan dake shiryen shiryen teburin abinci,babban cikin su wanda ake cewa uwani ita ta fara karasowa tana famar gaishe su sannan sauran biyun suka biyota wani kallon su hjy adada takeyi ayayin da hjy goggo tayi kasakai dan batama amsa gaisuwar su ba Tace"Sukuma wayyanan daga Ina haka zaidu?swasha jajayen kaya haka kamar masu shan jini?Ko suma yan uwan mahaifiyarkan ne!waima Ina hasiyan take da bataji shigowana gidan nan ba,tab di jam Lallai kam gidanka ya cika da tarukuce zaidu..Wai babu mata agidan ne?ni banga kowa ba Adada ko kinga Wani halitta anan
..shiru yy baice uffan ba...uwani dake tana da azarbabin magana tace "A'a hjya mufa masu aikin gida ne masu gidan suna saukowa bada jimawa ba,..
kananan idanunta ta wara akanta batare da ta jira ta kammala zancen ba..."tace aiki,?aikin me?dayan mai aiki wacce ake kira maman sani tace aikin dafe dafe da kula da tsaftar gida
Tuni Hjya goggo ta sake bakin ta galala kamar taji sabon abu"..yo ganda ganda da ku kuke aikin gidan nan?me nake ji haka zaidu,a'a wannan lalacewa har Ina?still baice komi ba Dan yasan ta da surutu irinna rikicewar tsufa sumtimes ita kanta bata gane me take furtawa..juyowa yy ya kalli Antynsa yace ya kamata mu shiga daga ciki,babu musu tace toh sannan ta wuce gaba ya riko tsofuwar suka kama hanya..a hakn ma da kyar ta amince suka nufi sashen sa sai nanata maganan masu aikin take har sukayi sallama  akatafaren falon sa

Part 1 IS FREE,TUKUICI NE GAREKU MASOYA NA U CAN READ IT HAR ZUWA INDA ZAMU TSAYA,SAIDAI CIGABAN SHI NA KUDI NE,PLS SHOW SOME LOVE AND SUBCRIBE

the ACCESS FEE IS 300 NAIRA ONLY
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR katin MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to SURAYYAHMS 08060712446

OR MAMAN MUBENA
08036651119.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top