chapter44

BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 44

Flat shoe ne mai kyau marar kara daya kara haskaka tsabar hasken da  fatar kafafunta yay,a hnkli take taka matakalar tana saukowa cikin saibin jiki da kasala dan tamkar wacce kwai ya fashe mata aciki haka take sauke kafafunta akan kowani step tare da saukar numfashi jin jikinta yanayi mata wani irin dadin da bata sabajin irinsa ba,wani wasai takeji acikin zuciyarta ga  kaucewar jiri da yawan jin gajiya da dacan su suke bala'in addabarta sukesa ta jin tagaji da komi kamar rayuwan ne kwata kwata baiya mata dadi,jin yadda waje yy shiru yasata kara ware Fararen idanunta tana mai zubasu cikin falon tana dan waige waige koda zataji motsin su yaran gidan,ganin shiru yay yawa yasa ta kara kutsowa cikin falon aikuwa tana kaiwa tsakiya taji kyat an dauke wuta nan da nan waje ya gauraye da uban duhu sosai taji kirjinta ya buga.

Wani strange shaukin tsoro ne ya hau balbaleta babu abunda brain dinta yahau tunawa face randa aka soma kaita gidan mijinta.

Cikin sauri da azama ta juya zata bar wajen sai taji ta katsa motsi kamar dai an rike mata kafafu dago idanunta sama da zatayi kawai ta cikaro wasu bunny scoopy doo dolly dogs sunayi mata yake mai ban dariya da manya manyan hakwarar su farare tasss

Maimaikon abun yabata dariya sai kuma taji ta balain tsorata takai makura,rawa jikinta yahau yi ta tsaya cak bata iya yin wani motsi ba,jin dolls din sun mamaye jikinta sun rungumeta suna mata wani abu dayayi kama da wasa ya kara rikita mata yanayi,its really funny amma ta kasa jin hakan a ranta,ita kanta tasan duk wanda ake tickling dinsa da sigar nishadi ai dolene ya tsinci kansa cikin dariya itakanta taso tayi hakan amma kuma hawayen tsoro ne yake zubowa daga cikin idanunta ta ma rasa metakeji  aranta dan wani abu daban kwakwalta yake qudurtawa wanda yakesa zuciyar tunzirata  dataji tsoro,".Sautin muryan iman dake fitowa cikin duhun yake dan karfafata gwiwa amma duk da haka ta kasa iya daurewa kokrinta kawai ta yafacesu ajikinta ta bar wajen,tana kuwa kufce musu suka hau lalumenta cikin duhun da uban gudu
Suka hau zagaye falon suna ihun sunan ta suna dariya nai qarfi suna cewa "yeeyyy aunt rufeda"..,sau daya zakaji sautin muryoyin su kasan murnan fitowarta zuwa kasar yau kawai sukeyi,rufaida ta kasa cewa komi hawayen ta baidena saukowa ba, sosai takan rude harma takan rasa yadda akeyin wasa da dariya arayuwarta haryau cikin koya ma kanta yon wasu abubuwan takeyi musamman ma wayanda sukayi ban kwana da ita tun tuni na farinciki jin dadi, walwala, da kwanciyar hankali,yunkuri tay tana shirin bude baki tayi magana sukaga har an kunna wuta wajen ya dauka da haske wanda yyi daidai da sauke hannun abban su akan switch,da alaman yajiyo muryoyin su ne tun daga falonsa.

Da gudu suka gudu suka koma bayanta suka wani kankameta ta rasa yadda zatayi itama tsuru tsuru tayi tana kallon yadda ya bada hankalinsa akanta yake kallon ta..

Saukowar Hawaye da tsorata dayaga tayi yasa shi kafeta da idanunsa cikin mamaki da tausayi
"Good mrning s..ir
Ta fada a hnkli cikin rawan murya da tsoro dan haryau bata gama sakewa da shi ba Da mugun tausayin ta a muryan sa,ya murmusa yace
'Rufeida?why are u..sai baice crying dinba ya tsallake kalman yace "ah'a..what is wrong with u,yara suna damun ki ko?jin yaran sun kara kankameta yasa tayi saurin girgiza mai kai tahau share idanunta,can cikin dauriya tace "A'a fa uncle wasa suke..
yi..muk..keyi..

Dariya yahau yi da dan karfi wanda ya jefata cikin tsananin mamakinsa inda salonsan yayi saurin deviating mind dinta daga yanayin tsoro ya dawo na zallan mamaki.
Hannun sa akan kugun sa yace
"Come out you silly champs Waya kashe musu wuta ya nunata da yatsa yace ko kece?tsabar mamki yasa rufaida yin shuru ta kasa cewaa uffan ganin Yana kan maganan ne yana kuma kyalkyatawa da dariya sosai

Tuni Yaran suma suka fito daga bayanta stealthly kamar wasu munafukai suna hade ido da ubansu suma suka hau kyakyatawa da dariyar su atare suna tsalle, ganin baban su ayanayin da basu saba ganin shi ba iman dats so little dan batama iya fidda magana sosai ba"tace daddy my fairy montana did turn off the light yeeyyy,jawad ya daka wani tsalle cikin bori "nooo dad she is blackmailing me.. my scoopy did off the light ai ni nace muyi wasa da anty rufeda,haka suka hau musu tare da baban su kowa naso aji nashi but
Hanklin sa rabi yanaga kan rufaida

Dadi sosai yaji aransa dayaga yar draman dayay pulling yayi saurin deviating mind dinta daga yanayin tsoro ya dawo na mmakin su da ynyin farinciki a fuskarta,right from her eyes zakaga yadda dariyarsun yay affecting mind dinta yasakata jin sanyi da sakewa sosai Duban yaran yay yace "Toh Kuje daki kucire wannan abun ai angama wasan ko?eveyone look ugly in halloweens Da gudu suka wuce sama suna gyada mai kai cikin dariya,zasu koma site dinsu har sunyi nisa jawad ya dawo da uban gudu a bazata ya damko hannun rufaida "aunt aunty rufeda im glad u come out today pls karki koma dakinki kinji,u will eat breakfast with us right?..ai zan nuna miki assasin creed dina i also have ps2021 baba na ne yasiyamin sabo..zan sanmaki kema kina bugawa.."yadda yy maganan yana kankame hannun ta cikin jin dadi yasata shafo kansa itama dan batasan sanda tahau yin murmushi ba Ahankli tace 'dont worry will do anything u want"
Da murna ya sake hannun ta yana cewa "yess" yabi bayan yar uwansa ya wuce daki cikin jin dadi.

Kanta ta sauke kasa tana boye sautin ajiyar zuciyar daya kufce mata abazata
Mijin anty reesa ya sauke boyayyr ajiyar numfashi baice mata uffan ba sanda yanemi waje a babban kujerar falon ya zauna sann yace mata"sit down my dear..duk da nauyinsa datakeji batayi musu ba ta zauna adan rakube
Ya kara dagata daga kasar data rakube yace ta zauna akan kujera
Nan ma a dofane ta tashi ta zauna,
..wani shirun minti biyu ne ya gifta a tsakanin su alokacin ya dau remote a hannunsa yana kkrin kunna musu tv,bayan ya kunna channel din news ne dan haka bai wani dauke mata hanklinta sosai ba nan yay gyaran murya ya juyo ya soma mata magana cikin tausahiyar muryan sa wanda yy kama dana lallami, kaifin nasihar sa tuni ya hau shigar zuciyarta ta yanai mata debi da soyayya irinn na uba zuwaga yarsa dayake matukar kauna da kum tausayi..

Maganganun sa sosai yasata tuno da nata mahaifin

hawayene suka kwace da qarfi acikin idanunta sukahau zubowa,ta tuna tunda tazo duniya tsakaninta da yaa malam dai bai taba nuna mata yanayin tausayi ko soyayyar uba a agareta ba..

saurin share hawayen da sukekin dena zubowa tayi dan ta saurari mijin anty fareesan da kyau

A hankli harta dan samu nitsuwa,sosai ta gane cewa Bama bayarbe ba yawanci kabilun da sukagaji ilimi kuma sukeyin amfani da ilimin zaka samu basada matsala wajen muamala dana kasa dasu sam sam.

"Maganganun dayake mata a fayyace suke babu boye boye da irin feeling din nan na inferiority ko superiority irin kace bazaka gayawa mutum gaskiya ba sabida aganinka bai girma ba ko baikai yaji hakan ba ko saboda kar kai girman ka ya fado kasa agabnsa

Tabbas Da a akwai babbanci sosai wajen yin magana a tsakanin iyaye da y'ay'a,musamman ma tsakanin familyn bahaushe dana ainihin kabilar da ba hausa ba

Shi bahaushe yanada wannan dabiar kamewar sabida ansan shi da alkunya amma kabila ko da maganan tayi masa nauyi zai fadeta ne a dunkule.

Hakan yasa mijin anty fareesa yahau gayawa rufaida gaskiyar rayuwarta a tsirarsa,Babu wani boye boye ko sakayawa straight to point yake fayyacewa,in yay mata waazi sai yace toh ga abunda ya dace dake ga abunda bai dace ba
And above all ya cusa mata jin cewa sun daukota ne donsu tayata yaki da rayuwarta amma badon su tallafa mata kadai ba,hakan zaisa ta dena kallon kanta a matsayin weak and unintrested with life,da haka ya rinka karfafa mata jin cewa zatafa iya yin rayuwa mai dadi fiye da wanda tayi adacan,he stressed dat she must try and put her fear behind kuma a shirye suke da su tayata mancewa da komi..

Godiya ta rinka masa har tana sake kyawawan murmushi cikin hawayen da suke kan sauko mata da alaman ta jijji dadin abunda ya gama shawarta akai kuma zuciyarta a shirye yake daya bita wannan salon don itakanta ta gaji da rayuwar kunci aranta harso take taga ta dawo kamar da yadda take da kuzarinta da buriirkan ta na rayuwa da komi.
Alokaci kalililan taji xuciyarta ya wani cikke shaukin dawowa da kanta kamar da can koma fiye

Suna cikin tattaunawar Anty fareesa ta tashigo tahau jera musu breakfast akan dinning ta debo yaranta suka sauko kasa duka suka hadu a dinning suna ci ana dan hira tare.

Bawani sha'awar cin abincin takeji ba dakema bata wani shiri da faten wake,gizdodon ma kawai ta tula acikin plates dinta cos she kinda love plaintain soo much yanai mata dadi,hade da maganin cin abinci da aka dorata akai da yanayin sakewar su da ita yasa ta daure ta ci abincin fiye da na kullum.
Sai tsokanarta yaran sukeyi suko iyayen suna famar baza soyayyarsu mai mugun sanyi a duk yadda take kau da ido take kuna bada hnklinta akan yaran sanda yanayin iyayen ya mugun bata sha'awa da mamaki dan harga Allah bata san ana irin wannan soyewar tsakanin miji da mata ba,duba da yadda suka taso mahaifin su is alwys feeling tyrannical and superior da mahaifiyarsu basu taba ganin soyayya atsakanin su ba saidai suga tsantsar biyayya da bauta, haka suma ba'a taba sake musu fuska bare ajega wasa dasu a mtsayin y'aya ba,Kafin su kammala cin abincin Mijin Anty faressa yay hamdala yace Alhamdullhi ya kamata rufaida ta soma shiga kitchen din nan itama ta koyi Abinci da kyau it wll be better for now sabida girma takeyi she wll soon become an iyawo,anty fareesa tana murmushi tace "yes ooo good idea my darling..Ko yaya kikagani rufaida?kanta ta sunkuyar kasa ta gyada kanta a hankli tana murmushi,anty ta riko hannun mijinta "katashi muje karkayi latti,leave evrything to me honey,beside i knw she can cook umma aibazata ma kyaleta ba kawai dai zan koya mata ne irin na garinku,yadda tayi giggile yasa dukan su sukahau dariya.

Suna mugun jin dadi aransu sukaga rufaida tana kkrin yin dariyar duk dama alamar dariyar kawai zaka gani ayanayinta bawai takan sake tayishi bane har can can..

Tsaye ya mike ya doddora wa yaransa kiss ya rungume su ajikinsa sosai yahau musu addua yana lallabarsu da suyi karatu sosai kamar zasuyi kuka suke ansawa dan sunsashi da yawan tafiya wkends ba lallai sugansa anjima ba,itama rufaida sallamar yy mata, sannan ya fice Matarsa ta bi bayansa sukayi waje a tare.

Kafin Anty fareesa ta dawo ta samu har yaranta sun saka rufaida tattara empty dishess din dake dining wajen yayi fesss da mamaki ta shiga kitchen ta bude kofar a hankli ta shigo basu lura ba,  samu tayi sun makalkale rufaida da surutai agaban sink suna jiran wai ayi wanke wanke dasu,sai dai kayan datasa din ne she doubt in bazata jike da ruwa ba sabida sakakken jallabiya ne mai oversized fadi musamman ma ta hannu band kafarta bata barin koinanta a waje Kallo daya zaka mata ka gane cewa she is becoming so ashamed of her once upon a time beutiful body daya zube ya yamutse.

Da gyaran murya anty reesa ta karaso
Cikin jin kunya da tsantsar yanayin girmamata rufaida ta ja baya.

Yaranta ta duba fuskan ta ba asake ba tace oya to ur study room now,
sadaf sadaf suka fice jawad yana janye da hanun yaruwan shi datake kkrin tirjewa kuma shi bazai sake tan ba,kawai shidai duk inda zaije saiya tafi da ita haka ya saba.

Bayan ficewarsu maza anty fareesa ta amshe aikin kitchen din dakanta tanayi,yau saturday tamkar house sanitation ne cikin haka ta soma jan rufaida da hirarra ki,tana dan sakata kanann aiki miko min kaza aje min kaza goge nan share nan har ta sake jikinta da haka da haka taci nasar jefa kanta cikin aikin kitchen din sosai,anan ne ma anty reesa tasoma fahimtar me ta iyada dame bata iya ba fannin abinci
Babu laifi ta iya dayawa musamman wanda suke ci agidan su,wasu kuma ta iya amma bata taba gwadawa ba.

Bayan sun kammala da kitchen suka fito cikin gidan nan ma anty ta hau gwada mata yadda ake yibin za'a tsaftace manyan faloka da sauran wajaje har suyi kyalli suna qamshi.

Dake bawai sabawa tayi ba tuni hartaji ta gaji,kallo ta kunna musu da yaran ita kuma ta shiga daki tana dan wasu ayyukan basu bar falon ba saida lokcin lunch yay sukayi sallah bacci mai nauyi ne yay awon gaba da ita.

Yau Kwata kwata rufaida bata samun tunanin kowa ba,da dare taga wai har book club sukeyi acikin dayan falon su,da ita da mijinta da yaranta kowa da kalar book din dayake karantawa and yet they discuss soo much among  themselves.

Koda itama ta zauna cikinsu recomending original educative novels kawai mijin anty reeesa ya rinka mata,kamar su "the heart reawakening".
"Something about you","my delusion","forever and a day after","bitter heart" ."as long as she live".kai knovels sunkai goma wanda ya bata wai tana karantawa.
Wanda yasan it wll defintelly help her mind develop a positive thougt game da rayuwarta

Abuja..

Around 1pm na rana suka dawo daga ziyarce ziyarcen su kowa ya nufi site dinsa yahau aikata abunda ke gabansa
Ainau da zarah suna makalkale da juna banda hudubar shedan na yadda Ainau zatabi danta wajiga zuciyar mijin ta babu abunda zarah ta wuni tana dora kwakwalan Ainau akai.

Don ta lura da ainau kamr  haryanzu zallan son mijin tane yake kan wahalar da ita bawai fushi akan walakncinsa ba.

"Mutumin da baiko nemeki dan ya sauke muku jarabar sha'awar dake jikin kuba ne zaki wani damu dashi koki ragar masa?"..ai kawai ki haukace masa ki nuna masa ke ma jar kanwa ce,kin san kanki

Tsakani da Allah abunda capt din nan yakeyi baida kyau,inda nice dashi da wallhy saina kai karar sa wajwn ubansa,ko da wayo ne kuwa sai mutanen gidan nan kaff sunji cewa baya kulawa da auren sa.

Laifinkine ainau Ke kike nuna masa kinajin tsoronsa inda nice da har kunnen ubansa sai anji cewa baiya bani haqqina ina koshi kuma wallh wallhy ba abunda ya isa yay ince dai tsoron karyace zai sakeki kawai kikeyi?ai ta hakane ma zaki dake sa kihana sa kuka..
Ai'nau batace uhmm ba zarah ta cigaba..."Koda shike u be big girl bakison aga ta inda kika fado kasa ko?kar ace baki iya riqe comn namiji ba hehehe,.."if na me errrrh i for don useee this oppurtunity tireeee ai kodan insaka mahaifin shi mai shegen sonyiwa jamaa wa'azin nan ya saka
Masa ido da kahun zuka zan bar kowa yaji komi kya zauna kina wahal da kanki

Tagumi kawai Ainau ta rafka dan wasu ababen da zarah take furtawa kwata shirme ta daukesu dan basubi tsarinta bama, tasan hala bazata taba iya aikatwa ba,ita harta mutu gani take baza ta taba iya yarfa kanta agaban kowa ba.

Cikin hirarsun  zarah ta kikkira imad awaya sau ba adadi yana kin dagawa,koda yazo ya dauka bata tsaya da makircinta ba tahau zance tana aikin hada makirce makirce akan auren aiyn agaban ta, har abun ma ya soma ba ain din haushi.

Takaicin zarah ta rinkaji a zcyrta Musamman yadda take barbaza manyan sirrikan ta a kunnen shi da sunan tana cusa masa wani ra'ayi game da muffy.

Kwata kwata wannan tsarin baiyi ma Ainau ba but ta qudurta aranta kawai zata daure sabida cikar burinta
Akansa,dole ne mufrad yasan ita wata macen kanta tace..she owe him a big blow,..burin ta baifi taga ya dandana walaknci a hannun ta ba.
Suna zaune ahaka wayar daya daga cikinsu yy kara
Tex aka tura ma zarah ta dauka ta karanta Taga Zee ne take bukatar ganinta urgently zuciyarta sanda ya buga dataga haka atunaninta ai zee bata cikin garin abuja,..

Tayi kkrin tura mata da cewa bazata samu daman fitowa ba amma sai taga amsawar zee kamar da fushi aciki har cewa take in bata fito sun hadu ba to tabbas itama zata dawo gidan AINAU zama.

Cikin rasa nayi ta bar Ainau a daki taje kasa ta hau kalallame matan gidan da cewa zataje gidan kawar maman su ne karbo aika..hjy Adada kuwa harda bata permission din  daukar motan gidan Orange Juice mai sanyi ta tuttula kwayar bacci ta kawowa ainau a daki,Ainau tana sha kuwa ta bingere da bacci mai nauyi awajen ita kuma tahau shiri shap shap tana kammalawa ta kara da gaba.

10:40pm

Ziriya yake shikadai acikin dakinsa yanayi yana kallon agogon dake manne da jikin bango ganin karfe 11 saura amma har yanzu babu wanda ya dawo daga cikin su mufrad bare ajega yaa sheik din shikansa.

Wani Gajiyayyen Tsaki ce ta kufce masa ya juyo yana shirin daukar car keys dinsa dake kan  bedside drwr,yana dauka yaji kamar ana kwankwasa masa kofarsa da dan qarfi,bin kofar yay da wani irin kallon fargaba sannan ya dafe kanshi a mugun gajiye duk tunanin sa zarah ce,dan sosai ta soma isar sa da nanikewar datake mashi.

Yafi minti uku cikin nazarin ya bude ne ko kawai ya basar ai in itace ma zatagaji tabar wajen, wani zuciyar kuma yace masa yaje bude kawai tunda ma fita zzaiyi yanzu,a haka ya isa gaban kofar ya kama handle din a hankli ya murda.

Qamshin turaren sa ne ya soma sakashi sauke ajiyan zuciya Aransa yace ohh thank god its you.
A fili kuma ya wani hade rai yana hararsa sosai
,mufrad da baiko kulasa ba wuce yi yy ya shigo har ciki shima tsayuwar durus din yy a tsakar dakin yana kallon waje guda da alaman ransa adan bace yake dan sosai fuskars yke saurin nuna bacin rai da fushi,can ya koma ya zauna abakin gadon yy wani shiru, Maida kofar imad yy rufe snn ya dawo shima yazauna abakin gadon kusa dashi batare da yyi wata ba,sun fi mintu biyar ahaka Kafin yace"Tot U will neva be back..

a hnkli muff ya lumshe idanunsa cikin sauke ajiyan zuciya ya furta..
"I lost him..sannan ya bude idonsa a disashe ayanayin son sauke takaicin sa ya hau bambami shikadai "mad bakaji yadda raina ya mugun baci bane yau,mutumin nan fa shikadai ne zaisaka hannu in fuskance abunda ke gaba na but he just ditched me..yes,i think he ditched me.

karshe ma cemin akayi wai harya bar kasan,yana wani sawa wai aban hakuri.."damnnnnn him bazan yi hqrin ba,imad daya dade yanata kallon sa ya tabe baki yanayi da fuskar sa kamar baidamu da zancen ba,.

Aransa hamdala kawai yake da plan dinsa taci batare da angane ba,dan shiyasaka aka gayawa minister cewa ai mahaifin mufrad ne yake da bukatar abashi hutun sati biyu ko fiye da haka yasan dai bazasu taba cewa yya sheik a'a ba.

Mufrad bai san da hakaba acan ma basu gayamai dalili b kawai cemasa akyi ya jira dawowar minister..

Bambami ya rinka yi yana tsaki karin takaici dayaga imad yaki ma ya kulasa kamar ma badashi yake maganan ba.

Aransa  ya hau cewa ya maidani mahaukaci wani
Tsaki ya karaja ya tashi ya fada bathrum din imad din ya cancada wanka aftr like 30 mint ya fito daure da towel sai mayataccen qamshin sabulan wanka yake

Gani yay haryanzu imad na zaune awajen daya barsa bai motsa ba har kuwa ya kammala goge jikinshi ya bude closet ya dau pjamas yasaka imad yana zaune shiru,tuni jikin shi ta soma bashi hala ba lapya ba,sai dai baiyajin zai tuhume sa dan shi baicika son shishigewa cikin damuwar kowa ba.

Haka ya gama kimtsa kansa tsaf ya hau gadon imad ya kade yay banga banga rungume da pillow a chest dinshi yana sauke ajiyan  zuciya shikadai..

Still yaga imad bai wani kulasa ba,shima tashi yy ya fada bathrum din ,wayar sa ya dauka ya hau latsawa aransa yana jin kamar fa fushi imad yakeyi dashi amma still dai ya basar,imad kuwa sanda ya dade a bathrum din bai fito ba yy kusan awa guda ba komi yakeyi aciki ba kuwa sai aikin tunanin haduwarsa da rufaida.

Dadewar sa acikin bathrum yakara tadawa mufrad hankli,agogon wayar sa ya kalla yaga har karfe daya na neman yi
Ya tuna ko wani kwakwaran magana bai masa..whats wrong with him?..ya mike zaune atskiyar  gadon yahau tunani
"Ko dai yaa sheik ya masa fada ne dan banje ba..,but i told him to cover for me koma yaje ya fadi gaskiyane aka balbale shi..ohh ai yanzu kam ma ina gidan trout sai su cinye ni...yana kammala furta hakan aransa sai ga shi kuwa ya fito da guntun wando,slihglty ya rufe ta gaban sa da thick towel dan kar aga erection dinsa,
Aikuwa yana juyi suka hade ido da muffy ganin tsikar jikinshi ya tattashi yasaka shi jannn dogon tsaki yana kkrin fashewa da dariya"Ba ance kayi aure kaki ba?ai baka ga komi ba.

Wirgo masa towel din imad yay a fuska yce
"Anki ayi auren malam ka barmin daki na kaje can ga matarka can tana  jiranka,uhum mai aure...

Bai gama rufe bakin sa ba yaji am maido masa da wurgin muf yce"Mad Ass kawai,ai daukawa nayi baka ganni ba harynzu, mahaukaci ne yake ta maka magana tuntuni a dakin daka wani share ni.

Daga tsaye Imad yace What eva nide katashi ka barmin daki na kalli time fa  ure a married man

Wani Gyara kwanciya ma ya dadayi sann yace
And So what?
Kawai dai kace korata zakai sabida wata babe din zata kira ta kwantar maka da hankli

Take Imad ya dafe goshin sa ayanyin kasala ya juyo yana kallon mufrad
"Ni nace maka inada wacce take kwantar min da hankli..mtsw wuce nan yaro..da Allah ka taahi ka tafi

"HaHahahaha muff yay dan dariya mai sauti,.baima furta abunda yake shri ba kawai wayar imad yahau kara

Imad yce pass over my phone

Mufrad ya kalle wayar dake kusa da shi sanda ya kalle sunan dake kai da kyau sannan ya miqa masa yana tabe bakin sa yna kada kai

Fauce wayar yy kallo daya yay ma sunan zarahn yaji ransa ya mugun baci katse kirar yakai wayar off mai gaba daya..ya jefar da ita gefe yana mai sake tsaki atake yanayin mood dinsa ya sauya.

Aransa shidai yanason irin wann takurawar a soyayya amma kuma da rufaidar sa kawai yake son yaga yanayin soyayya mai tsananin zafi bada wata na daban ba

Mufrad ya mike tsaye tare da dirowa daga kan gadon yana gyara zaman wandon sa,shikan sa he is horny amma baiso agane hakan cos abune da yasaba boyewa makanshi gudun rainin matarsa Ainau, yace uhum uhm"A'a barin kara da gaba indan nine za a kashe mata waya.

Imad ya runtse idanun sa a hnkli yace ita wa fa?
body Lotion dinsa y dauka zai shafa Muff yagani ya matso kusa dashi cikin yar sauri
yasaka hannu ya amshe body lotion din,dan kadan ya matse a soft hands dinsa sann ya koma baya da niyyar tayashi gogawa abayansan dan sosai yaga sosai tsigar jjikinshin suka kara mimmikewa

Jin saukar lallausar fatar hannun muffy agodon bayansa yana shafa mashi man abayansa so soft nd calmly yasashi jan wani uban nishi yana kara narkewa cikin wani irin shaukakiyar yanayi

"Wha the fuck are u saying...

Yanayin tabe baki muffy yace.."Loml mana.."

    Cikin sauke wata fitinnaar nishi imad yace"Whats d meanng of dat?

Cikin rolling eye muff ya bar shafa mai bayan ya juyo yana kallon sa da mamki.."Xcuse me..kar ka raina min hankli sunan da kasaka dakanka zaka tambyeni meaning

Daukar wayar imad yy ya kunna ya kara kallan sunan da kyau sai yau ya tsaya sosai ya saka hanklinsa akai ya kalla,da tsaki ya dauke idonsa akai
..i dint save it like dat...she did

Cigaba da shafa masa man muffy yy can yace
"So...Who is she?

Atke yace Zaaaara...her name is zarah,she is Ur wifes ssiser i ques..

Mufrad yace
Ohhh good..good
Naga ai har kun saba..so ishe d one?
Imad Baisan sanda
Ransa ya hargitsa ya kara baci ba da haushi a murynsa yace"the one asin?

Muff ya hade rai
Yace Our wife mana...Wai Kaima kanwan ainau zaka aura tabb Allah sa dai halinsu ba iri daya bane Cos mehnn u gonna need a hell of chemist just for panadol for ur future headchess.

Imad ya dago kai cikin saurin fuskntar sa kansa adaure dan bai tabajin sa yana maganar matarsa ta sigar kushe ta har hakaba

Yace akan me zakace haka,halin ain baya da kyau ne?! A'ina is just egoistical amma ai tanada hakuri..
Amma ka ga wannan babe din wai ita zarah fitinarta yy yawa wallhy.

She said she likes me amma harga Allah tunanin ta araina ma banfarayi ba but d way she behaves with me menhn,..soo disgusting...its soo strange dat im alwys with her Amma ba a son raina bane i swear

Mufrad yana famar gyara tsayuwar sa yace hmmm
Toh ai baka da wani matsala inde haka ne,u wont get me sai randa ka auro mace Mai tsinannen raini ,so disrepectful wanda bata iya saukar da kanta ma kowa.

Cike da yanayin rashin fahimta imad
Yace What do u mean by dat

Muffy yace I mean dats how my wife is imad..Look I dont mean to bother you with a these stuffs but im serious mehn,Right from d start Ainau ce ta lalata zaman auren mu,she extremly hates my job witout any genuine reason.

Ace ina zama da macen da bata kaunar abunda nakeso wai aikin dana fi kauna arayuwata shizata nuna min ta tsana?,ita dai damuwarta in zauna mata agida kamar wani soko muyita banzan soyayya irinta yaranta ina yagalgala ta ina fadawa kasa dominta

She just love to nag me down on evey little thing,nd i hate her naggings,mufff ina kaje?inna shigo Ba wani sannu ba madalla "wher d hell are u from? Haka za'a kirani awaya with comand and disrespect.."in baka bar aikin nan Ka dawo ba wallhy tafiya gidanmu zanyi..wallhy nagaji da kai...kanaji na?
Looks dos are her words..
Kuma Duk sanda nayi tafiya na dawo haka zata sani agaba ta rinka sheka mun masifa da balai kamar ita ta kawoni duniya even my parent are not scolding me d way she did.
Tayaya ne bazan kyaleta inyi tsabgar rayuwa na ba,who d hell did she think she is?

Da sauri Imad ya riko hannun suka zauna abakin bed sabida yadda yaga rawar da hannun shi yakeyi da alamu abun yana masa zafi aransa,im so sorry muffy but sumtimes is all ur fault u know .muff ya kalle sa yace really?mtsw don bakasan yanake ji bane araina ai dolene zakace min haka

Imad yace noo,look zuwa na gidan nan ma kawai i tend to get dat u neva have time for anything sai na aikin ka.

"Dada mikewa tsaye mufrad yay yace yes. "i know Dat,ina mata laifi ahakan
But I try to understand her pain da can nakan bata haquri saita fara reina ni kawai saina dena,amma ynzu nakan bata kudi mai yawa duk abunda take so a duniya nakan bata,but still sainaga kamar yar rainin hankli ce ita.

She just want me to fucking beg her for eveything,for love for respect for sex and for evrything shiyasa ma kaga nake daurewa na sharetan kawai,i aint dat stupid nizata maiyar shashsha?, if i got somene dat really care for me nd respect me wallhy aure zankarayi in aje matar awani waje
Inbarta da jiji da kanta inga ko hakan zai fidda mata d'a mai ido agida na.
You know,who cares. Ita zataji wajen.

Imad ya mike tsaye ahnklin sa a mugun tashe yace
"Mufrad..pls calm down,Please understand her..U need to understand her more..nide gani nake kamar tana shan wahala sosai in baka nan din nan..

"Pls dont tell me dat, wani wahala ainau take sha pls?

Imad ya sauke ajiyan zuciya, Okay dont u think she wll be sex starved alokutan dakake tafiya tsabgogin ka?
And u see cemin ma akayi baka gaya mata in zakayi tafiya saidai ta nemika ta rasa,dats soo unfair.

Da mugun mamaki muff yace
She told u all dat?

Imad yace
No no kasan bama irin wannan shirin da ita,her sister do talk ci ci ci no control ahaka naji komi,..ahnkli saiya kamo hannun sa yana cewa toh muzauna tukun kaji sauran...abakin gado haka suka zauna Bayan sun dan nitsu a mugun tausahshe imad yace "muffy i swear ur wife needs u..she is kinda depressed bcos of ur absence with her da wnn attitude dinka na sharetan nan da kakeyi...so can u please go and be with her right now?

Mamaki ya hana mufrad cewa uffan yanata kallon bakin imad daje fidda magana

akwai abubuwa dayawa danake in sanar dakai amma kayi hakuri kaje yanzu ka kwantar mata da hankli...im sorry but her sister told me evrything.
Wallhy baka kyautawa.

So forget about her faults for now just man up and accept the fact that ure wrong too,kuma gyaran nan daga kanka zai fara...i wil alwys be with u, insha Allah zamu warware komi na maka alkwari.

Wani Ajiyan zuciya mufrad ya sauke baice masa uffan ba ya mike tsaye yana qyara rigar baccin shi,he was shocked really,mamaki sosai yaketa sha aransa wai har Ainau ce zata barbaza shi har haka?so how many more ppl knows of this kuma suwaye zasu karaji nan gaba,"shafa kanshi yy a hnkli ya furta damnnn it,a nitse ya bude kofar dakin ya kama hanya kawai yayi waje.

Masu dabiar barbaza zancen mijinsu da aurensu wallhy kudena its has alot of price to pay..even if that person is blood or family.
Sirrin aure remain confidential ahtoh.


Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top