chapter 7

*™✓SHADE OF RUFAIDAH*         
    

        _BY_
_SURAYYAHMS_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 7

8:ooam dot on friday.

Ahankali Drivar yake murza stiring sa driving in so calmly, Wata munafikar mota kirar GTR formated ta shigo harabar babban offishin ministry of finance dake ta layin Gidajen gwamnatin dake cikin garin..,"

AYN MAKARFI ne a rubuce in bold italic writing style agaban deck din motarta na Gtr black colour dayasha wanki yana kyalli.

drivern ta dake sanye cikin uniform daya ya fi kama da na security arm shi ya fito ya bude mata kofar motan da sauri kuma yabar wajen tunma kafin ta dago idonta da kyau ta kalle sa..

A lokacin kusan Kowa dake harabar wajen still yayi ana jiran fitowarta Dan kawai asha kallon kwalliyarta data sabayi mai aji da daukar hankli, so after 3mints ta aje kafafunta ta a kasa,
kan wata 7 inches stone cold higheel shoes na kamfanin labourtin,kwas kwas ta sauko ta shiga jera takunta daddaya ana biye da ita da sauran tarkacen ta, her expensive bag her apple phones,Looking dashing as usual tana jujjuya body structun ta mai mugun dauke hankali.

Baza a taba cewa Aina'u makarfi mummuna ba musamman sabida tsabar iya daukar wankar ta da tsaftar ta,as u know when money is around no one seems to look ugly,so tunda ta auri babban mutum ta kuma shigo babban gida sai outlook dinta ya dada kayatuwa,ita dai ba sarauniyar kyau bace na har can can amma she can give everything a duniyan nan just to look attractive tayi kyau sosai,ita mace ce mai mugun son taga tajanye hanklin mutane da kyaunta and to look extremely classy wajen iya saka sutura da kwalliya sabida bata son raini da harkan karanta..

Am not sure about how to describe her physique dan tsabar shafe shafen mayukan jiki datakeyi for now dai bazaka iyacewa ga asalin kalar fatar jikinta ba,let's just say she is bit fairer than d Nigerian bigender wato bobrisky,tana da murmurarren jiki wanda kallo daya kamai kawai za kasan yana shan uban tattali,I told u she did give anything to look good,hakan yasa tundacan tayi ta amfani da buts and hips creams dazai ciccikota infact anything dazai gyarata mata fasali
Bata wasa dashi

Tana da tsayi amma ba sosai ba,hips and butt dinta full option ne saidai posture defects dayake yawan sa nonowartan wata rana yafi karfinta,A Duk lkacin da bata saka bra mai tattara shi kaf ba sai kaga yy mata over har shape din duwawun ta saiya koma can ciki,for long ta rasa yadda zatayi da Hakan cos yakansa ta tayi kama da wata buguzuma daga baya kawai ma saita barshi..

A tsarin fasalin fuska ma kominta normal ne dan babu abunda yayi yawa ko ace ya kasa including her black rubber hair,ayn tana da gashi akanta babu laifi.

**"
Masu aikin sharar wajen ne a tsattsaye cikin brown uniform dinsu sunata faman miko mata gaisuwa

Ita kam tafiyan ta take As usual ita Sam bata iya amsa gaisuwan kowa heavy maked up face dinta straight yake kallon gabanta babu abunda kuma ya shalleta, cikin kwanciyan hankali ta wuce gaba idanunta manne da sharbeben dark shade mai dauke da tambarin kamfanin dior...

A hankali take takun nata har ta shiga cikin offishin cikin kasaita ta shiga amsa wayar ta tana gamawa wani wayar ya sake shigowa,anan ma har ta kammala kiraye kirayenta bata daga ido ta dubi kowa ba..

Shigan ta office ke da wuya ta buga waya cikin muryan ta na gadara tace acewa seceteryn ta ta shigo ,ba tare da ta jira amsa bama ta katse wayar ta dangwala shi ta mike tsaye tana kallon windown glass na ofishin ta feeling important as she desired ..

In not less than 3 minute aka turo kofar, mutane biyu ne suka shigo a tare kanwarta kuma babban kawarta wato ZAHRA MAKARFI sai sectarynta NAOMI michael sum sum a bayanta

Dan takaitaccen kallo ta bi su da shi ta dauke kanta fuskanta babu yabo babu fallasa

Zahran ma bata kula ba wajen zama kawai itama ta samar makanta tana bin Naomi da mugayen kallo
Dan tsaki taja tace sis whats this thing doing here ta ishi mutane fa da kallon kauyanci.."Ke dalla back off...ta Wani hantare ta ba shiri Naomi taja baya

Tun kafin Aynau ta juyo taji sautin..."good morning...evening madam"Da barin jiki cikin kuma daburce wa naomi tace tana Sosa gefen kunne.

Atake Ayn ta hade fuska Tamkar wacce aka gunduma wa ashar "ehn ehhhn .Just seal up dat your dirty mought,tafada a hatsale, Wani harara ta bita dashi "ai dole zaki ce evening cos ure stupid bakki banban ce safiya da yamma.

"Am sorry boss" naomi ta fada a ladabce tana dan rusunawa a tsorace
,don tabbas yau ba shi ne karo na farko da ake kiranta Dan aci mata zarafi ba

"Sorry for u self"
Get Out d gabage truck is coming... ta daka mata tsawa tare da wurga mata wani letter  kasa ta koma ta harde hannu sannan tayi kak tana bin naomin da banzayen kallo

...cikin azzalzalan masifa she continued ....
Ki dauki takardan kiyi gidan uban ki I said URE SUSPENDED...ta watsa mata harara
"U think u can come here and play around with my oders?... don kinga ana yaba ki kin iya aiki kome?

Naomi tayi shiru sabida tasan tabbas yaukam dama bazasu kwashe ta dadi ba sakamakon tashin datayi kafin closing hours jiya.

But what can she do?she had to leave work early jiyan sabida mahaifiyarta ne bata da lpya kuma ga yaranta a makaranta,both of them needed her urgently .

Cike da magiya tasa fuskar tausayi
"madam pls kiyi hakuri dan Allah.. ta tsuguna kan gwiwar ta tana roko
.
tabbas naomi ta fi kowa jajircewa da hakuri wajen bi da clients duk dama wasun su are rude and arrogant to her in sunzo hooking app sam basu mata da dadi Ga Aina'u bata yi ma kowa uxuri arayuwa batama tsayawa ta saurare su itadai tasan is alwys their faults

Wani bin shiyasa in abun ya ishe ta sai ta yi zuciya ta tafi  bata kuma kara dawowa sai ta huce kullum fadan su da Ayn din kenan.

tsaki taja kamar batama ji metake cewa ba kasar wuya tace.. feeling like the boss hun?wai don ana yaba ki kin iya aiki msww,naomi bata fasa ba tana kan kafarta tana kan bata hakuri

Bayan cin fuska da banzayen maganganun da kyar zarah tace pls ayn kibarta tace sis kiba ta last go kawai u may still manage her Tana dai sake maimtawa wa chan wajen masu wanke public toilet za'a maida ta aikin sai a huta,useless thing,.. c'mon get out ki bamu waje ta daka  mata tsawa wanda har cikin zuciyan Naomi saida tajishi but abu ne wanda ka saba jin shi don daman tasan Ayn  can't do witout her barazana ne kawai da,Dan Murmushi tayi Tace..."thank u jesus,Nagode madam,I promise not to repeat dat again,am very sorry ma..basu ma kulata ba Dan kanta tasha jinin jikinta a sum sum tayi waje da sauri ta basu waje.

"Oh my god
Ayn tayi furzan iska cikin sake wata nannauya  sight realive tana defe kanta lightly
"oh my god im kinda pissed off arggghh nagaji da duniyan nan wallhy

Office ba za'a barka ba gida ma?Zarah tsohuwar nan is so annoying ta karashe maganan ta feeling so disgusted tana tuno da fuskar hajya mama data tsareta ta kuma koshe ta daxu

Cike da takune fuska da yatsine Zarah tace wata tsohuwa kuma?

Dan lumshe Ido Ayn tayi tace Hajiya hasiya mana kakan muffy..

"ohhhh..that!!..Zarah tafada tana rau da idanun ta slowly looking side ways cikin yanayin takaici
' Toh meye kuma naki na cewa kin gaji naga dai ba yau tasaba ba ke dai just live ur life and karki sake  mata  ta dame ki ke da mijin ki ta hana ki motsawa a gidan I know all these old hags da mugun son sakawa mutum Ido..

"Espicially in anga kana zaman lpya da mijinka ma..Ayn ta karashe mgn tana mai motsawa kadan akan kujerarta cikin yanayin tunani

Cikin ran zarah tace tab dijam uhmm mssw ban da ma lokacin ku duka
Sis mance da su kawai ta fada a bayyane...

sannan ta jawo cup din juice da aka kawo tayi sipping
Tare da aje cup din tana sauke Ajiyan zuciya

ta cigaba da cewa "yawwa sis kudi nazo kibani,I need like 450k, kin gani, yau fa za'a turo min sabbin collections danayi oder tun daga dubai just cant wait to see them...

Ayn ta yunkuro cikin mamakin jin kudin data ambta tace "nagani kayan toh" Nan da nan zarah ta miqa mata wayar dadai kan wasu tsinannun kaya da takalma sa jaka, daga nan Suka mayar ma juna smiles nan suka waske suka cigaba da hirar duniyan su

Ciki harda tadin rayuwan auren su da mijinta muffy wanda Cikin mintuna kadan ta gama zayyana ma kanwartan labarin yadda sukayi da shi jiya akan gado,banda uwar shewa da kyakyata dariyar mugunta bakajin komi anan
She tot wani abun burgewa ne datayi masa hakan,ayanzu har ta saba komai sai ta gaya ma sister ta Zarah kai harta labarin sex life dinsu da muffy bata boye mata musamman  in sukayi harka to ranan ba'a magana

a kullum labarin wannan sex and romance din shi ya dade yana mugun jefa kanwarta shiga wani mummunan halin son taga itama tayi aure,she is damn hyper sexual,irin wanda ko tadin sex akeyi sai sunji yarrrr ajikinsu,ita tunda taji ance capt muffy Jan namiji ne akan gado ta soma jin mugun sha'awar shigowa familyn su...
Gasu da kudi gashi ance sex game 100% full option wow hala ajinin su yake....

Tun awajen bikin su Tayi ta kokarin ta shigewa kanin captain wato keeyan, he is nice kam,sai dai he is too unreliable shifa saidai mata suyita binshi suna kiransa awaya amma shi sam baitaba bin wata budurwa ko ya kirata awaya ba,inkinzo ohonki in kin kirasa ma is all ur call,zarah har tagaji tazo ma takafarajii girman kan yin soyayya da shi sanin age mate dinta ne, gani take inta aure sa kamar girmanta ma ya fadi.

Itama Da biyu take yawan zulma sister ta Aina'u dan kawai tana bata details din sauran dangin mijintan cos she's already day dreaming about being part of thy family kota halin qaqa..

Suna cikin hirar suka kara sake wata shewa suka tafa dai dai lokacin sukaji budewar kofan office din,capt Muffy ne ya shigo fuska babu yabo babu fallasa,duka suka juyo Suna kallonsa

"Wow look who is here..What a suprise? cewar Ayn data dauke dariyarta chak tana dada juyi comfortably akan rolling chair din ta tana binsa da ido cikin mamakin ganin san.

Tuni zarah ta sauke kanta jin yadda kirjinta ya buga da karfi musamman dataga yadda kwarjini ya mamaye yanayin cpt muffy gayen yayi mugun haduwa,da gefen ido ta sake kallan sa,ganin wata sassanyar murmushin data kufce akan fuskar sa ga daddadar Gamshin turaren sa dake buso ramin hancin ta kamar ta tashi ta bingire da hauka haka take ji.

She just love irin wayyan kasaitattun mazan har cikin ranta takejin captain MUFRAD spec dinta ne,shiyasa in yana waje ta rinka satar kallonsa kenan,kai she just can help it he is damnnnnnm.. aranta she was like GOD WHEN?Atlast She cant control the feeling,tana juyowa  ta gaishe sa tace ina kwana "capt muffy?...kallo na biyu bai mata ba ya amsa ta da "lpya' atakaice,sann yace..u good? Ta gyada kai..daga nan sai kawai tace musu excuse me sai tayi waje ta basu waje...

karosawa daf da seat din Ayn din yayi ita kam kallon sa kawai takeyi tana so ta tashi taje jikinshi but no,she can't gaskiya,tana mugun jin tsoron fadawa tarkon walakncin daya mata a farkon auren su,so now gani take kamar wannan kama ajin datakeyi take basar dashi shine yasa yake shiga hanklin sa har yake bibiyarta

....kallon ta kawai yakeyi closely
Can Sai ya Dan sake wata dattijiwar Murmushi dat is sooo noughty,irin wanda bazaka iya sanin meke mind din mutum ba, hakn yasa ta shagala da kallon dimples dinsa dake lotsawa duka biyu duk da ma bai murmusan sosai ba..

She quiclky moved uncomfortably Dan Kar abun yayi affecting dinta,tasan shi sarai yau baqi ne gobe jaa,, zata kara matsawa baya da shi ya Dan dafata ta,ji kawai tayi harya riko habanta da tafin hannun sa,ya dago fuskart sama Suna facing juna,after like 1scnd ya bata wani hot french kiss mai dumi akan labbanta

Wani irin dadi da sanyi ne ya shiga mamaye ranta 2 minutes tana juya harshen sa cikin nata tana jin mugun dadin kiss din amma data tuno waye shi sai tayi saurin katsewa da cewa"ya isa haka ni ya ishe ni zaka goge min lips stick dina na....
Tureshi ajikinta tayi tana yi tana dada duban bakin ta akan screen din computer taga ko jan bakin  ya tabu?

murmushi ya sake cikin sanyin Muryan sa mai dadi yace" Ayn ni zan tafi abuja daga nan zan wuce united states just tot u shud know, Hala bazan dawo da wuri ba.

Ta kalle sa take rahamr dake kan fuskanta ya dauke chak kamar bata taba dariya ba,kiss ya kara manna mata akan lips dinta regadless,In a low and sexy tone yace take care babygirl,u're d best babe.. still tayi Bata ko amsa shi ba,wani Takune fuska ma tayi kamar She was deeply not impressed da romantic scene din nasa datasan bata cika samu daga gare sa ba.
Da kyar ta daure batare data kalle idanun shi ba ta furta
"....Allah ya dawo da kai lpya
Dan murmushi yy yace ameen...
Any oda thing ya tambaye ta,don a ranshi yaso ace ta gaya masa wani abun da zaisa ya ji dadi amma sai tayi shiru ohh well dama bai saka ransa sosai ba,sai yaga ma ta dada daure fuska..

Tashi yy niyyan yi sai taga kamar zaii sake matsowa kusa ne da sauri taja kadan tace soul ka tafiyarka ni aiki nake yi,nan office ne fa c'mon...pls
just goooo ta fada cikin Wani nau'in rigima da shagwaba tana dan tura shi.

Zarah dake makale a waje ta kasa tafiya mannuwa tayi da jikin kofa tana jinsu don kaf maganan da sukeyi a kunnen ta akayi shi she just cant deny it capt shikan sa yana burgeta.

Kallon Matarsa yayi datake zaune kamar sarauniya aransa yace hmmmm not a even a good bye kiss?
...
Bata ma bari ya kare maganan ba  a gurguje tace mashi...bye..tasa fake smiles bisa kan fuskanta tana binsa da ido har
Ya sa kai ya fice abunsa.
..
Tafi minti biyar tana bin rufaffen kofar da kallo,Wani Hummmmmm ta sauke wanda ya fito mata tare da nannuyan ajiyan zuciya..
tace ohh is dat all wat he cares about? toh Allah tura keya,tayi kwafa ta zauna ta cigaba da aikin ta hankali kwance.

*****
_Murtala Muhammad intenartional Airport_ .
6:00am Sunday morning.

Ita kadai ce a zaune akan waiting chair da alamar ta rasa yadda zatayi ne sai faman juye juye takeyi tana kallon mutanen dake shige da fice awajen.

Kallo daya zaka mata ga fahimce cewa sam bata cikin hayyacin ta,tamkar ba rufaida ba,sosai ta jeme tayi Wani fayau kamar wacce babu ruwa ko jini ajikinta,Wani Ajiyar zuciya mai Nauyi ne ya kufce mata ayayin data juyo tana mai maida kallonta kan kofar Dan ji take kamar ta tashi ta fice da mugun gudu tabar wajen koda zataji sanyi,ta dade a haka tanata faman sake sake a cikin ranta,cikin sanyin jiki can ta dauke kanta a hankli sannan ta sunkuyar dakantan kasa cikin yanayin tsantsar damuwa da tashin hankli,tun ranar da aka rabata da gidan iyayenta ta kasa samun sukuni arayuwarta,tun zuwarsu garin nan tamaida kanta tamkar wata kurma,bata tabayin magana da uban kowa ba,kuma sai anyi dagaske take ci tasha,bacci kuwa tuni tayi bankwana dashi don duk sanda ta runtsa ummanta kawai take gani a idanunta cikin Wani mummunan yanayi,sosai jikinta yake bata cewa kamar ummanta ne batada lpya,gashi an rabata da wayarta barema tace zata kira kowa, not for once taji sauki ko farinciki a zuciyarta,a Kullum bakomai zuciyartan yakeyi ba banda zugi da azaban zafi,a kowani safiyar Allah inta farka hanklinta ne ke dada tashi,ta dade tana planning na yadda za'ayi ta kufce ma wayannan mutanen Amma kuma sai bata iya aikata hakan ba
Dan Ayanzu ji take kamar ma ta dena jin tsoron Duk Wani hukunci da yaa malam zai dauka akanta Koda guduwar tayi,Shin Wani ubane ma zai sayar da kwanciyar hanklin yayan sa yyi musu auren dole,wai har suna rokonsa akan yy musu adalci Amma sai yayi banza dasu?aranta tuni ta ajiye cewa yaa malam ya tsaneta ne kawai,dama tun tashinta ta lura,musamman ma ita,kamar dama can ya tsangwameta ne aransa Dan kawai tafiye son tayi karatu..

Ayanzu Abu dayane kawai yake hanata yanke hukuncin guduwa daga nan,tsoro takeji sosai inta tuno da  irin mummunan halinda ummanta zata shiga ciki,wannan shine madakatarta ga aikata abunda ta yanke arayuwarta na gudu da kufce wa wannan mugun auren Dan taje can Inda zata gudanar da rayuwarta a nitse,tagumi ta rafka da alaman gwiwarta da zuciyarta sun karaye gabadaya Duk ta rasa abunyi..

Cikin zurfin tunani taji an tabo kafadunta ta waigo cikin sauri wannan dattijiwar matar ta gani a tsaye tana famar mata murmushi

Sunanta LAURA itace matar da aka damka ta awajenta a lokacin da aka kawota gidan mijin nata.

Since then itace mai zama tare da Ita take mata komi da komi Dan haryau basuyi Ido hudu da mijin nata da aka aura mata ba.

Dan Murmushi ta sake mata itakuwa bata amsa mata ba ta kau dakanta gefe
Matar tace
"Amarya lokaci yayi
Ke kawai ake jira.."
Jin hakan ya sa gaban rufaida ya kara fadi adan takaice ta dago tana kallon matar sannan ta mike tsaye ta tsaya still batace komi ba..

Wucewa gaba matar tayi aftr like 2 scnds itama ta shiga biyota abaya nan da nan suka billo ta Inda jirgi suke tashi

Saidai Gani Tayu kamar basu da yawa awajen duka da mata da maza da yara kanana wanda basufi uku ba are so few on board,taga kuma karamin Airplane ne abun sai yaso ya bata mamaki Altho ita wanan ba damuwarta bane infact she don't care  inma karshen duniya za'aikata a ajiyeta,itadai tasan bazata yi magana da kowa ba bare taso sanin ina za a kaita,Sam bata damu ba,aranta She can recall dat yaa malam yace wai mijin nata acan kasar waje yake aje familyn sa tasan probably nan kenan itama za akaita.

Seat dinta shine seat din farko
Laurar ce tayi mata jagora har kan gaban shigarta cikin jirgin,sannan tayi mata sallama ta juya ta tafi abunta

Barinta wajen keda wuya jirgin nasu ya lula sama basu ko tsayaba sai can da misalin asubahi dataji anouncement na cewa sun iso hearthrow international Airport  U S A

The Flight was soo comfortable for her  Dan haka babu alaman Wani gajiya ajikin ta Dan sosai ma tayi bacci,daga nan Wani kebabben waje akayi da Ita,In less than 20 minute taga wai har anzo daukar ta,wasu mutane ne su biyu daya bakin fata daya kuma fari,basu ce mata uffan ba itama batace musu ba,nan suka dauketa a mota like 40 min drive sai gasu sun sauka a gaban Wani hadadden gidan sama mai hawa hawa Inda taji Suna cewa wai gidan san ne

Itakam Ido kawai take fitarwa tanabin koina da kallo,tsaban shirun anguwar tamkar da babu kowa saisu haka ta dingaji ga Wani uban sanyin da akeyi mai mugun taba kwakwalwa

Mutumin ne ya bude mata kofa,suka shige ciki tare suka tsaya acikin wata yar falo wanda babu hayania acikinta

Haurawa can sama yayi yabarta a tsaye,
Dan dama daga ita sai ita bata da komi ma bare tace zata taho dashi..

She was deeply lost in thoughts
Akace mutumin nan nada mata har biyu toh itadai bataga alaman kowa anan ba,atleast ai za'ace ya haihu yanada yara ko?but why is evrywher quiet,and neatly arranged tamkar ba a ma taba zama anan ba
Haka kawai taji kirjinta na tsananta bugun shi Wani abu mai mugun kama da tsoro na turnuke ta.

Cikin haka saiga wata murdadiyar mata suna saukowa tare da mutumin daya kawotan
Wanda Tun daga sama tajiyo sautin muryanta tana cewa
"Wow..sannunki yan mata..

Dan dago kai Rufaida tayi tana ta kallonta har ta karaso gabanta batace mata uffan ba
Murmushi matar ta dadayi tace mata.."ure welcome home.."Kamal Ka tafi kace ma Alhaji yarinyar  ta iso..cike da ladabi Mutumin ya amsa da yes ma'am sann ya sauka da sauri ya fice ya kyalesu su biyu anan.

"Muje ciki ko?
Da sauri rufaida ta dago kanta setin Inda maganar ya fito,tanajin yadda bakinta ya Budu kamar wacce zatace Wani abu saidai Suna hade ido da matar sai taji gaba daya ma ta kasa iya furta wani magana.

Riko hannunta matar tayi so calmly sannan suka fara takawa rufaida tana biye da Ita abaya,can Sam suka haura kan balcony,its 4 step down sai gasu a can can sama Inda babu kowa kuma babu motsin komi

Wasu dakuna ne a jere har guda biyar sai Wani hanyar databi kasa..
Matar ta kalle ta tace"Ki zauna anan" at same time tanamai bude mata cikin dakin tamkar bata damu da shirun nata ba
Kara hade ido sukayi rufaida tyi saurin kawar da nata gefe tace
"My dear pls Ki sake jikinki nan fa gidan ki ne,Duk abunda kike bukata za'a kawo miki Nan bada dadewa ba ma Alhajin zaizo..

Da kamar bazata ce mata uffan ba sai kuma ta gyada kanta a hankli tace
Nagode

Murmushi kawai matar tayi ta juya tayi waje abunta..
Surayyahms/08060712446

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top