chapter 50

SHADE OF RUFAIDAH

Page 50:
Karshen Part 1.

#Barister fareesa zayd matazu residence.

Har ila yau, Rayuwa sosai ta sauyin bazata wa rufaida. wanda ya santa a satikai uku da suka shude bazai taba yarda da cewa ita din bace yanzu cikin sauki dan kuwa jinyar da akayi mata anan ya bala'in amsar tsarin garkuwan jikinta ya saka mata nitsuwa da kwanciyar hankali,ko fatar jikinta ma daya so ya yamushe dayaji isashhen kulawa, hutu,da ingantaccun Abinci tuni jikinta ya warware ya dau wani irin haske da kyalli kibane kawai batayi ba tukuna amma tun ba aje koina ba rufaida ta fara wankuwa sosai

Wani irin tsabar kyaunta na tun usuli shiya soma hargowan fallasa kansa a fili kamar wanda dama a matse yake daya fito sarari,ba aufi rufaida ta soma dawo cikin cikakkiyar  hanklinta .Dadin karawa da yanzu ta cire tunanin komi da kowa aranta ta kuma dora dammaran kai rayuwarta gaba,bayan tallafawar su anty fareesa da mijinta kai harma da yaransu,karatun novels din da sukeyi kullum shima ya balai'n taka rawa sosai wajen cire ma zuciyarta tsoron tunkarar rayuwarta na nan gaba.

Labarin novels baicika zamtowa labarin gaskiya ba, amma tabbas yana kkri wajen taimakawa phsychologyn dan adam ta hanyar uplifting din mental awareness dinsa, da consiousness dinsa game da wani rudaddiyar matsalar dake addabarsa koma na wani daban na kusa dashi,yau Hatta anty farisa saida ta komo baya tana shan mamakin irin tarin ilimin rufaida,yarinyar a mugun nitse take,kuma tana kkrin perceving knowledge dinta in a very sensible and matured manner sam sam batada ragon azanci,wanda za'a iya alakanta yiyuwar hakan,a sababin challenges din da tacikaro dasu masu nauyi da ciwo  arayuwa,bahaushe yace bazaka taba fahimtar azaban zafin kunan wuta da tukunyar girkinka yake daukawa ajikinsa ba,har sai ranan da kai kanka kafada acikin wutar ko shi tukunyar ya hantsalo ya fado ajikinka.

Tabbas Wanda yasan zafin ciwo,shiyake ma wa mai ciwo sannu..

Har iyau rufaida Bata tunanin da akwai wani mahalukin mutum a duniya wanda zai iya fitowa ya buga kirjinsa yace ya fahimce asalin abunda taji zak zak acikin zuciyarta da arayuwarta akwanakin baya.

Buts she is all putting them behind now,ynxu harji take tamkar bazata kara ta'buwa kojin wani rauni a zuciyarta ba.

Ganin alaman hakan ayanyinta shi ya karawa anty farisa karfin gwiwar cigaba da taimaka mata,tamkar ciki daya suka fito haka take daukar lamarin rufaida,aynzu duk wani rayuwa mai kyau shitake ta kkrin taga ta dorata akai, saidai duk abunda takeyi har ilayau da dar dar aranta domin kuwa tasan basu sanar da iyayensu cewa rufaida tana wajensu ba,hala yaa sheik bazai zame musu matsala in yaji hakan,da akwai harsashen cewa hj mama zata iya ta sha bakinsu, amma yaa malam fa?a kullum inta tunashi sai taji mummunan fargaba da faduwar gaba,ita kanta tasan da akwai hatsari a zaman su tare da rufaida.

G.R.A
kano state.nigeria
**
Hajiya fulani ce zaune acikin wani katafaren falonta daya hakimtu da kayan alatu yana fidda wani azaban qamshin turaren wuta na yan sudan mai dan karan qamshi da sanyi,wayarta dark maroon colour kirar iphone ta ajin karshe shine a sakale a kunnenta dayaji dan kunnen saudi gold bamai tsayi sosai ba kamar dai manne

hadadden fuskarta ta kwabe kamar karamin yarinya,tana da kyaunta na usuli dan itama asalin bafulatana ce wayayyaiya,duk da girma da tsahon shekaru fuskar nan nata a tattale yake tsaf da hadadiyar kwaliyya irinta zamani mai balain kyau da tsari,a hnkli take sake sautin muryanta wanda yake fidda amonsa kasa kasa cikin kasaitaccen yanayi tana famar narkewa dan cikinta IMAD acikin yanayin salon shagwaba da lallami yanayinta kamar bataja wani shekaru ba..

Dagata dayan bangaren kuwa shine a kwance  mashak yasha farar jallabiya yana famar wutsila kafafunshi da sukaji sabuwa fill din canvas na lanvin akan fankaccen royal bed dinshi a kasar saudi arabia.

Ya wani lumshe idonshi can cikin sautinshi mai balain dadin sauraro
,muryan shi a mugun kasale yace
"Mummy Yanzu meye damuwarki?

Budar baki tayi zatayi magana ya tsareta da dattijuwar numfashinsa mai rikitarwa,nan da nan yahau maimaita mata maganan da suke ta maimaita tun dazu wanda akalla tun farawarsu wayan shikadai kawai suketa discussing

Kusan abu dayane take mai zagaye gaba daya ya rasa inama zaisaka kansa yaji sauki

Shagwabe muryansa yay
Waishi dan autan mama"Yace,Maaa kince in dawo nigeria.Tace eh ..yace Kince inzo ki ganni,Tayi shiru .
yace Maaa kince in taho miki da matar Aure...da sauri ta gyada kanta duk da bai gani ba amma sanda ya saki wani karamin murmushi.
"Maaa kince ke yarana kike son gani,maa kece da maganar In jajirce akan aikina,kece mai son in shiga politics in zamo miki kamar abba na,Kece mai son inyi business irin naki,toh Mummy mekenan zan fara yi acikinsu guda daya?
im confused ki zabar min abu daya kawai..
Ajiyan zuciya kawai ta dire it feels like batama san da cewa duk ita kadai ta rinka kirgo masa wayannan abubuwan ba,well,all she wants in life is to choose the best of life for her son.

a mugun kasale cikin muryanshi mai taushi da laushi yace but maaa i cannot be a jack of all trade master of none..kiyi magana..,cikin katseshi da sauri tace Toh Auren fa?take ya sake dan karamin nunfashi "yace maa am working on it..ta kara hade rai akaro na babu adadi tace ive had enough of this..wani irin shiru ya kuma yi baice mata uffan ba,itama din shiru tay..cos ta gama lura cewa yana ta kkrin kaucewa maganan zarah ce wacce azahirin gaskiya ita hirar datake bukatar ji daga bakinsa kenan duba da yadda hajiya Adada ta sakota agaba da zancen alakarsa da zarahn wani bin har in tana bata labari akai saitaga kamar karyane cos takan kara mata sugar ne sosai yay zam zam tana kuma cikke shi da harsashe.

Ayanzu haka su biyun sun gama gamsar da kansu cewa zarah da imad masoya ne suna dating,shisa koda wasa basason suja abun yayi nisa batare da an daura musu Aure ba,zarah ta riga ta nuna mata alamomi dayawa nacewa tana mutuwar son danta,ynzu yardan dantan kawai take nema dan haryau bata gane meyake nufi da lamarin ba,sosai ta darsa ranta akan ranar aurensa,ko auren yarta na farko wato jasmine, bai samu kyakyawan matsuguni acikin kokon zuciyarta kamar yadda ta dora tsattsauran buri akan auren dan autarn ta IMAD ba.

Inda akwai ranan da take tunanin dumbin Arziki da kasaitar ta zasu karre  to tabbas wannan ranar,ranan auren danta imad ne,azaban soyayyar datakeyi ma imad ya rigada ya baci ya rikede ya koma zautacciya.

matsayin data dorashi a ranta yayi nisan da baijin kira dan a duniya bata da wani mahalukin daya zauna mata a kokon xuciyarta take kuma jin sonsa kullum kamar sabo dal kamarshi,
tsananin son datayi wa mahaifinsa daya rasu irinshi ta dauko take masa,hakama son datakey wa mahaifinta datayi masa takwara da sunan shi shima haka ta kara dorawa akanshi,Ga azaban kaunarda datakeyi masa a matsayinshi na danta namiji kwalli daya,tana mugun Alfahari dashi, matukar Alfahari.a kullum wayewar gari da tunanin shi takan uni ta kwana ta kuma farkawa.

Haka kuwa Har suka karaci wayar bai bata fuskar sako xancen zarah acikin hirarsu ba,duk wayonta da kwane kwanenta haka ya shashantar da kan zancen,daga karshe lallabarta yay yace mata daga sun gama aikin daya kawosu anan saudi zai dawo kuma ko kwana daya bazai yi a Abuja ba zai taho kano musamman danya dagata can sama ya cillata yay mata lilo mai dadi,haka ya ja ra'ayinta da farinciki yanamai tuno mata da kalar daddadan moments da sukayi sharing cikin tsananin shakuwar uwa da d'a tun yana yaro dan karami,ita kuwa inta tuna guje guje da tafa tafa da sukei saita hau  zubda masa kwalla,cike da dariyar barkwancin sa dayake cika ta dashi ya mata wayo ya kashe wayarsa mai gaba daya yana mai juyi da kanshi akan lallausan filonsa tare da jan wata yasashiyar shauki sanyayya mai balain shiga jiki

a hnkli cikin nitsuwa ya lumshe idanuwan sa jim kadan ya fada cikin tafkin tunanin rufaidar sa,yanayi ne fuskansa tana fidda wani maraitaccen murmushi

Ya jima ahaka can ya rashi zaune akan gadon yana mai shafe sajensa mai mugun kyau"Oh he cant wait to see dat girl"..Shidai Data so shi da karta so shi shidai yasan yana balain kaunarta ayanzu and he cant deny it anymore,this is more than what he felt about his vulnerablity,feeling din dayakeji akanta yay balain yin ma zuciyarsa nauyi,he feel he is no longer confused about his feelings for her anymore.
Sosai yakejin sonta aransa kamar ana diga masa shi kullum da karfashin dalman dake diga daga alkamin wuta.

With each drop sai yaji dede wajen ya soye yy wani choiii, azaban radadin wutar soyayyarta har yana neman zautar dashi

Baisan da cewa kwana biyu da bayajin zarah a kusa dashi shiya kara taimaka masa wajen dawowa cikin hayyacinsa ba,normal sense din sa ta da can ne ta dawo mai,tund yazo saudi  bayajin saikasalar yin ibada hakama baiya iya tuna wata zarah aransa face sai ansakota cikin tadi in ana hirartan ma baijin wani dadi aransa sabanin yadda ya rinkajin wani abu akanta dayake abuja

Zamansa Anan saudi Arabia tare da mutanen yaa sheik suna jagorantar su akan yawon neman ilimin alkalanci da ibada ya so ya sauyamai tsarin rayuwarsa sosai.

Shikadaine acikinsu yaro,sauran kaf sunhaura shekaru akalla hamsin,dan haka yasa baya ma son cika fita yawo a cikin su,ya zamto queit bayason cikoa leka koina, banda dan aikin lawyancin su daya kawo su daga sun dawo masauki ya dan sha shayi ya huta zai wuce masallacin kasar ya zamansa yana rayuwar shi,dama shi baicika son cin abinci ba,most time sai gaka har yana azumi,he only enjoy reading, learning getting closer to Allah at sacred of all times,wani bin aransa yknji da ya zauna yin tunanin duniya ya gwammaci yaje cikin masallacin ya zauna koda baya aikata komi, haka zaka ganshi zaune shiruu har na tsawon lokaci kafin dan anjima ya tashi fita ya wuce bacci.

Dagata bangaren umma hadiza kuwa tunda ta same karfin jikinta take kkrin lallai ta zame agidan yau koma yayane tana so tje taga lapyan yayanta.

Bacewar yaa malam a gari kwana biyu tasan bazai wuce yin kykaywar nasaba Da tsofin malaman da akace sunzo daga can garin mahaifinsa ba.

Babu shakku hala shina yana can yana neman wani lakanin awajen su,danshi mutum me mai mugun son buga kirji da yin alfahari da abunda yaje ya samo nadaban fiyye da uban kowa musamman ma na ilimi ko waraka ko sirrin sihiri..
A kullum adduarta bai wuce Allah ya kawo musu mafita ba

Washe gari asabar da sassafe ta farka da ayyuka,ta tande cementin gidanta tass da shara ta sharesa tsaf da lallausan tsinsiyar laushi ko ina a tsakar gidan ya dau kyalli,hakama dika shashunan gidan tabi ta tsaftace,ta dade a tsaye cikin yanayin tunani da kokonta can kuma ta sauke wani nannauyan ajiyan zuciya kamar ana tunkuda ta shiga cikkn dakinta da mugun sauri,nan ta dauko babban hijabinta black colour ta sakaya ajikinta wanda ya rufeta har can kasa, kofar kitchen ta nufa ta bude dan karamin dorowa ta yayumo wani ajiyayyen poly bags.

Duka Kayan abinci ne da dan guziri datake yawan tarawa domin wata rana inta samu chance takaiwa yaranta duk da haka kirjinta yana balain bugu harta fito sarari

Kan kurho ta wuce cancak ta dauke tukunyar dake kai ta juye abunda yake ciki a yar cooler cikin sauri ta nannadeshi tayo waje..tafiya take jin yadda krijinta yake bugu,ita kanta tasan bata da bukatar kowa yagane cewa ga inda ta dosa

Hanyar baya tabi duk da nisarsa bata damu ba jim kadan saigata a cikin gidan yakumbo bakinta dauke da yar sallama

Dukansu biyunne suka amsa sallamar ta atare da fara'a a muryoyinsu Kkrin mikewa suhan take daga kwance duk jikinta ya sake,dan tun zuwanta gidan ta lalace gaba daya bata tabuka ma yakumbo aikin komi face ta kwanta mashak akan tabarma tayi shiru tana cusawa kanta kunci.

Wani kallo umma hadiza tabi ta dashi
Ayayin datazo har gabanta amsar ledojin data riko a hannu jin wani dadaddan qamshin pepper soup din kaza ta hadiye miyau tana faman washe baki

"Laaa Umma na sannu da zuwa..
Umma hadiza ta amsata da yawwa ciki ciki tana me naiman wajen zama kusa da ykmbo dake kokowa da daurin zaninta dayake shirin kunce wa,ykmbo Tace  Hadiza yaukece agidan namu?lale marhaban

Kallo daya umma tayi ma wajen taga Ga tarin wanke wanke ga shara komi ma ba ayi ba
Umma sai taji ta kasayin haquri,cike da tuhuma ta juyo ta kalli suhan murya ashake tace"Ke kuma Ya naga gidan kaca kaca haka?.aikin me kikeyi da kikabarta tana fama da ruwan sanyi ga kufar jiki kin wani shimfida tabarma kina kwance kamar gawar sababi shin baki da lpya ne komiye?

Adan razane Suhan ta bude baki zatayi magana,caraf yakmbo ta amsa tareda fashewa da wani rikitccen kuka,aikuwa tuni tahau tona ma suhan asiri agaban ummanta, bata rage komai daga cikin labarin dan uban lalaci da tunani data saka agaba ba

Tace..."o..o oni A'shatu,yo baga irinta nan ba wllhy dik ni na jawo makaina,ina zaman zamana da yarinyar nan rifaida yarinyar kirki,ranar kawai matar nan tazo da baqar mota tayi min wayo wai zaaje a duba ta,daga haka aka rabani da rifaidata yarinya mai tausayi da taushin hali.
Wayyo rifaidata inakike shige oni yasu...hadiza dan Allah ki gafarce ni..wallh dana san matar nan bazata dawomin da rifaida a baqar motarta ba ta da bazan taba yarda ta dauketa ba.

Wani zumbur umma hadiza tamike tsaye cikin tsananin kaduwa da fargaba da dan kar fi tace bangane ba Yakumbo kikace mene?wata mata ce kuma?wai inama it rufaidar take ne?
Wata matace tazo ta dauketa?daga ina?ykumbo wai meye kk cewa ne?adan rude ta kwalla kirar sunan rufaida da bataji an amsata ba tuni idanunta suka cicciko da ruwa

Suhan daga gefe tana kallonsu tana tsaye ta cuna baki batace musu uffan ba Yakumbo tace
"Yoh ai duk laifin wannan mayyar ce data sakota da gori da baqar magana wai ta kashe mata aure..shine fa..nan ta bawa umma kaf labarin abunda ya faru tsakaninta da anty fareesa tamkar ma jiya abun ya afku

Bugun zuciya shiya turneke wa umma mafitar numfashi Daga nan bata kara iyajin karfin gwuwar kara bata wani lkci agidan ba,rudanin daya cike mata kai da kwalkwa ta sauke hucinsa akan yarta suhan dan kiris ya rage tayi mata shegen duka.

Ykumbo kuwa sosai ta damu ta daga hanklinta tayi tsuru tsuru agefe a tsomare ganin hadiza batace mata uffan ba">..ta dade bataga hadiza tana mita mai yawa kamar nayau ba duk ta rikita yarta da masifa tuni suhan ta daburce ta dau tsintsiya da bokiti tahau share share ta kama aikin gida
Cikin bambamin masifa tace"Yanzun nan Zan dawo dan wallhy ban gama dake ba.Tana gama fadar haka ta dauke ledojinta datazo musu dashi a takaice tacewa ykumbo tana zuwa..kafun ma ta amsa ta harta bace a farfajiyan gidan ta nufi titi tana neman adaidata sahu.
Jim kadan Wani dan saurayi yay parking agabanta ta shiga ta zauna "yaro ka kaini anguwan manya"..amma ina sauri ne..mai napep dake mata kallon wata yar aiki ko kwaram yace ba matsala, "kudinki dubu..yaga batace mai uffan ba tsanani baifi akai mutum dari uku ba,duk dama batay masa dibi da talaka futuk ba,amma yasan bazata taba kasancewa yar wannan anguwar ba ba har sukayi nisa umma bata kulashi tunaninta naga abunda zataje ta tarar"ko miye ya same rufaidar farisa tazo ta dauketa?amma meyasa ba a gaya mata ba.

Inde a radin kai fareesa tazo ta dauke rufaida toh tabbas batayi mata adalci ba dan kuwa ita kadai tasan kalar gagarumun matsalar da zaije ya dawo kuma mafi akasari laifin akanta zai sauka.

Tunani kala kala ta tsundamayi har sanda mai napep ya kashe keken sannan ta farga,saukowa tayi cikin sauri ta yayumo ledojinta a hannu, dan dubun tata kenan dama ta rikoshi ne danta damkawa yakumbo..

Haka ta fiddashi dallin dal ta mikawa mai keke napep wanda tuni ya shagala wajen kallon makeken gidan data dosa zata shige cike

Tana kwankwasa get a Daidai kuwa yaa liman mai gadin su yana bude gate din,suna hade ido suka sake ma juna murmushi tace sannu da aiki wajen farisatu nazo tana nan kuwa?jinta kira sunan ogarsa gatsau gata da sanyin salon manyanta har kasa ya dan gurfana kansa cikin girmamawa Yanai mata sannu da zuwa..yana mai bude mata kofar

Sai a sannn mai keken nan ya farga yabar wajen a mugun tsorace tunanin shi wata babbace kar tasa akamashi,tuno da irin izgilin magana dayay ta yaba mata acikin kekensa wanda bamajinshi tayi ba kawai dai aransa batama masa kalar da zasuyi mu'amala da wannan kyafaffen anguwar ba.

Ko su masu kabo kabo bakasafai suke samun damar shigowa Anguwar ba

Direct umma ta shigo har cikin fankacecen falon dake gidan,ta dan tsaya daga bakin kofa tana kare ma wajen kallo falon gwanin ban sha'awa ya gaji da haduwa ga wani sassnyar qamshi da ac ke busowa mai ratsa jinin jiki.

Yayan Anty fareesa ne a xaune agaban tv da alama basu ma farga da shigowarta ba sun bada hanklinsu ne sosai suna kallon fav tv program dinsu na nickledeon
Henry danger da jaspher anata fafatawa

Gyaran muryn datayi yasa jawad juyowa cikin sauri atunanin sa anty rufedarsa ce ta kawo musu abun dadi

A gidan kowani rana musamman da safe  akeyi ma rufaida kitchen classes,anty fareesa dakanta take shiga kitchen tana koyama rufaida varieties na kalolin abinci na zamani, small chops with evry delicious recipes na daidai da ajinsu na masu shi har a internet takan bibiye shafukan da suke sarrafa abunci just to learn sumtin new
Sai abawa malm liman yaje shoprite ko wani bbn super market ya tarkato haryau basu taba bari rufaida ta taka kafarta koda nan da bakin gate ba

Wasu abubuwan girkin ma anan kawai ta soma sanin cewa akwaisu kuma suna existing a duniya

In anty fareesa tana da aiki wani bin rubuta mata yadda akeyin abu kawai takeyi ta fita ta kyaleta dashi,to kafin ta dawo zata samu ta dage hartayishi zak koma fiye,sumtimes kuma aci gyaranta

Yau Tun Karfe bakwai na safe rufaida ta fito kitchen din tana famar aikace aikace
Daga ita sai anty fareesa dan tahana yaranta damunta da surutu intana girki karsu dauke mata hnkli,shisa aduk sanda suke kitchen to a falo kawai zaka tsince yaran suna kallon tv,sun san duk abunda akyi masu dadi antynsu rufaida zata kawo musu suy testing

Hijabin ta cire kanta babu dankwali gashinta mai cika da tsahon gaske ya bayyana yololo kamar na sadaka yalla ta nannade shi acikin yar robbering,
Satan kallonta anty takeyi ganin yadda suman ya wani kwanta agaban goshinta musamman sabida hamamin turirin ruwan shayi datake kkrin hadawa
Tana kashe last tea pots ta juyo a takaice tace
"Anty na gama"

Caffeine spectrum
Tea,Green tea,black tea,matcha,espresso,hot coffe,milk coffe,cold brew,and nitro..kowannen su da kalar sa,da kuma cup din datayi using da kuma irin yadda ake serving dinsu misali shi expresso ana shan shine a coffe cup dan dogo bamai hannu ba sannan ba acikashi kamar saura dan kadan sosai ake zubawa akasan kofi,..

Nan anty ta matso kusa tahau testing kowanne spectrum one after the other harta kammalasu tsaf

Har iyanzu kirjinta bugu yake tana ta tsamamnin jin coments din antyn ta

Jiya mijin anty shiya judging dinta he was tough though  kalolin smoothie ne aka koya mata hada su jiyan including the six healthiest recipes under 250 calories.

Avocado spinach cocumber which is green in colour,blueberry+ kiwi shima darkpupl,Straw berry,mango da banana, ya bata peach colour,water melon +orange, mango + pineapl,sai banana +avocado.
Tayi kkri sosai amma Bai bata marking dayawa ba sabida bata san cikakken amfaninsu ga jikin dan adam ba saida ya ilimantar da ita

Yace mata yin abinci da iyashi bashine nasara ba,sanin fa'idar kowanne girkinku ajikin dan adam shine asalin kwarancewa da kuma nasarar ya mace a fannin abinci

As a wife, When you are aware of the dangers or importance of what ure cooking wasu mugayen cuttuka kamar stroke, diabetes(ciwon sugar)hawan jini,(hypertension)ciwon hanta(hepatitis),ulcer,inflamtions,cancers(daji),tumors(kumburi) da sudden death da ake fama dashi ynzu bazasu samu mafaka ba

Sosai ta gamsu da bayaninsa shisa yauma tayi browising tasan amfanin shayin da aka koya mata
Hibiscus tea is for liver,Orange tea for anti inflamation
Blueberyy tea for immune system
Charminille tea for sleep and relaxation
Pepr mint for relive of migraine,strnthen neuro system..

Habiscus tea din anty faressa ta dauka ta kara kurba
Cikin gamsuwa da dadinshi tace my dear congratulations,infact Ure the best tea cook ive ever seen..

Wani Washe bakin bazata rufaida tayi kamar tayi cillo can sama dan dadi

Tace nagode sosai anty

Dama wannan ajin shine karshe ko?gyada kai tayi tana murmushi sosai

Anty Tayi dan jimm kamar mai shirin tuno wani abu,idanunta tayi rolling ta saki karamr humm
"Next week zamuje spa din mama kuma ko..shiknan Na cika alkwari?

Da tsallen farinciki  rufaida ta amsa da "yes anty" cos she is dying to comeback to her real skin,she really want her confident back.

Acikin wannan yanayin murnan sukaji an bude kofa
Caraf rufaida ta hade idanuwanta cikin na ummanta wanda atake tayi suman tsaye duniya ya dauke mata cak  tsabar wani sanyin dataji yana shigarta
Ganin yarta rufaida acikin tsananin yanayin farinciki da walwala,tabi ta sauya gaba daya ta murmure.

Umma?
Da qarfi rufaida ta tsala ihun tsananin murna da mamaki,arazane su jawad da suka jajibo umma xuwa kitchen din suka koma suka makale jikin maman su dake basu tabajin rufaida ta bude muryanta da qarfi haka ba.

Kafin umma ta dawo cikin hayyacinta har rufaida ta fado jikinta ta kankame ta sosai,lumshe ido umma tayi dan
Tamkar an watsa ma zuciyar ta ruwan kankara haka ta dingaji.anty fareesa ce tayi musu jagora suka koma falo da kyar har aka dan gaggaisa

Da kyar umma ta yadda tasaka ruwa abakinta tsaban rudani,tabbas taxo da niyyar daukar rufaidace ta maidata gidan ykumbo ta kuma sanar dasu bataji dadi amma kuma dataga rufaidar ta garau da lpyarta cikin farinciki kuma taji gamsashun bayanan anty sai jikinta gaba daya yay sanyi.

Abatayi niyyar zama ba sai gashi taja lokaci agidan tare da yar autan ta datake mutuwar so take kuma jin matikar tausayi

Sun dade suna hira mai cikke da shakuwa da soyayya irinta ya da uwa umma ta hau bata labarai kala kala tana feeding dinta ppr soup din datazo mata dashi abaki itama takan yanka ta bata taci umma ta dade batayi hawaye mai tafe da farinciki ba face yau da lamarin rufaida ya tsammace ta

Allah yasha godiya dan tabbas tasan wnn niimar daya jefasu aciki ynzu yinshine,saidai bata san me zatace ma fareesa yayi dede da kalman godiya ba, yauda farisan tayi musu da ita akan zaman rufaida cikin depression umma ta gane wani wautarsu da sukayi da suka barta haka kawai da yakumbo

Koda shike tsoron mijinta yaa malam shiyake damunta. kuma tasani,Amma banda haka normally ita kanta ta sani cewa ba damuwa ne yake yawan kashe mutane ba,mugun baqi irinta magulmata da jahilai shikadaima ya isheka kaji kana son mutuwa.

Bata iya yanke wani hukunci akan zaman rufaida anan ba,amma kuma tasan zcyrta bazai taba barinta ta datse ma yarta yanayin sauki da niimar da ta tarar da ita aciki ba Dan haka tayi shiru akan maganan itadai batace musu uffan ba amma daga yanayin wasan jika datakeyi wa yayan anty fareesa anan suka fahimce cewa ba daukar rufaida zatayi ba.

Anty farisa kuwa dama sosai ta daga hanklinta,ta razana sosai ko kwyar idanunta sanda suka nuna alamar batason arabasu da rufaida, ayanzu ta dai bari aranta cewa abarta kawai izuwa wani lokaci. ta dade tana neman kalamn da zata furta danta gamsar da umma akan ta bar musu rufaidar.

Saigashi umman ma ta kasa taro karfin gwiwar dubar kwayar idanunta ayau,wani tsabar kunyarta takeji,bata san metayi wa faresatu a duniya take daraja ta har haka ba.
Cikin yanayin wannan tunanin kawai sukaga ta sauke hawaye.
Rufaidace ta tattara yaran suka barsu awajen,sai sannan umma ta furta kalma ta mikawa anty godiya tasaka mata albarka da addoi masu kaifi wanda sukafi mata komi dadi.
Cike da bada kansu karfin gwiwa suka lazimtu da zimman cewa rufaida zata zauna anan kafin aga yadda hali zaiyi"dama umma ta riga ta cusa hakan aranta cewa koma mezai biyo baya ta hqra asauke buhun balain kawai akanta,ta yarda zata dauke laifin komi muddin rufaida xata cigaba da zama ayanayin dataganta ayau,duk kin rufaida yau saida tayi kuka sosai dataga ummanta tay ma anty sallama zata tafi,har get suka rakota da sauran tarkacen ledojinta nasiha da qarfin gwiwa babu kalar wanda bata kara mata ba,ta kuma gargadeta akan tayi ma antynta biyayya sosai.

Abuja.
Zayd matazu resident

Yau asabar da Sassafe karfe Aina'u ta farka tayi ibada  sabida kasancewar mufrad atare da ita dayake yawanyi ynzu,Ta cancada wanka tay kyau tana zaune a bakin gado tana famar tunaninsa ashe har yagama amsar wayar dayakeyi har yazo kusa daita yana zama ya busa mata iska a fuskarta ya kuma kamo yatsun hannuwanta yana dan wasa dasu

"Murmushinta mai aji ta saki batace mai uffan ba tabishi da kallo irinna kamammun mata
Da murmushi a fuskansa Yace tunanin mekeyi, banson tunanin nan fa ki fada min idan kina da wani damuwa zan miki maganinta muddin bata fi karfina ba .
dan kinsan tunanin yana jawo matsala.
Babe, mema yasaki tunani ,na rokeki kada ki boye min wani damuwarki since we talked over this kisanar dani komi kinsan fa amanarki iyayenki sukabani .

Atake Tayi murmushi mai fadi sosai dan bata sabajin kalar kalaman nan daga bakinsa ba,koda can data saba jin makamancin su suna fitowa daga bakinsa itakanta Asan zallan na yaudare ne dats in desiren shi ya taso zai kwashe jikinta yaji sauqi,..saidai komi ya sauya tsakanin su a yanzu,he is more softer nd kindier to her,kallon yanaynin sa take a sace tana sake jin wani azaban kaunar mijin nata har  cikin kokon zuciyarta yana mata yawo

Ahnkli ta sumbuci hannushi cikin ynyin basarwa tana cewa karka damu Allah bbu abinda ke damuna...yace sure?ta gyada mai kai,aranta tana son tace kawai Ina tunaninka ne amma sai taji kamar kalaman is too much of a privilage for him,itade bazata taba koda namiji ba sam batason ta raina kanta agbansa
,basarwa tayi ta dan jingina ajikinsa tayi lamo yayi murmushi yace kin tabbata ko? ta daga masa girarta daya  to yace ya tsaya iya tunanina kadai yana dan shafa gefen kumatunta

He is trying his best yanata kkrin ya ga ya bude mata zuciyarsa da qarfin tsiya dan yaga ko lallai rashin adalcin daga wajensa ne da yasa tuntuni aransa baijin dadin zaman aurensa

Yasan dai inhar ya daure sosai ya sauke duk wani hkkin kyautatawa na aure tsakaninsa da matrsa ainau maybe, hala itama zata saduda ta sauko da halayyarta na banza ta fahince shi,hala har suyi rayuwa mai inganci da juna.

Daga jikinshi ya mikar daita tsaye yace tashi mutafi in rakaki kasuwar yau shikennan hankali Sai ya kwanta?suna hade ido ta turomai baki irin abun bai darata ba ta, Wani narke mishi ta karayi ,can kuma yayi shar yanata kallonta, amman fa kmr kwalliyarkin tayi yawa fa Gsky kayan ma kamar  sunyi shara shara dayawa..xaki zanzasu ko?

Take ta dan bata fuska dan tasan halinsa na rainin hnkli...dressing kam ai yasan ta kure iyashi..meye zaiga hadadden jumpsuits dinta ajikinta daya mata cass cass snn yace mata haka?ta kalli kanta kasa da sama a sace...all she thoug of her self is being classy right Now..and uptill date..gaskiya bazata sauya wani wanka ba.

Ganin yanayinta kamr bata aminta da maganansa ba yasashi yakara cewa  muje ki canza wasu kayan nace

taja ta tsaya tana dubansa a rainance dan Allah ni  kabar min kayana muffy

ya hade fuska cikin wasa,duk dan yakasance miji mai sauki agareta amma taki ganewa yace Ina wasa dake ne dazaki tsaya kina min musu  ?

Ta shareshi, hannuta yaja kawai  ta kwace hannun ta sake turjewa Yace wallahil azim bada wasa nake ba saifa kin canza kayan nan
Haka ya tasota gaba har gaban wardrobe dinta   .

Ya dauko mata rigar black abaya mai swarosvki stones  yana shinning da takalkmin da jaka mai dan karan kyau yace tasa dakyar tasaka sai yaga yafi ta farkonyin mata kyau,sai dai fa sosai ta hade ranta a  ba yadda Ta iya da maseefar sa dan Allah Allah take subar gidan kar Yace anfasa zuwa da ita kasuwar dan tasan zai aikata  .

Kwaliyar fuskarta ma  kaf ya goge tare da kai bakinsa  kan lips dinta ya tsotse lips din tas ..sai dayaga bbu komai
Tukun hankalinsa ya kwanta ya sake zuba  mata ido yaga kamar ma kyau takara yi da aka rage kwalliyar haukar,a cikin tsokana yace anya kuwa tafiyar nan bazamu fasa ba kuwa...wani tsaki ne ya subuce mata"
After all what u did to me?come on..ta fada a mugun izzance.."gaskiya ni saika kaini and i want eveything u promised me..ya juyo a hnkli ya mata wani irin kallo,batare dayace mata uffan ba ya dan dauke kansa akanta dan har cikin ranshi ya tsani ma aja mai tsaki,but zai shanye.he had already decided in his hrt to make his marriage work dis Time,baban shi da imad bazasu masa karya ba,his heart is bleeding wrongly aftr all ciwon dake cin zucyrsa da alama har abada bata da Wani magani,maybe he should forget abt His heart dayake kin sakewa da Ainau And make things right with her no matter what,she is His Wife and she deserv better

Haka suka bar gidan yanata wayannan tunanin aranshi suna tafy a hnkli,jim kadanya wuce da ita babban super market din dake cikin garin,anything she wants take daukawa tamkar wacce zatayi hadin sabuwar akwatin aure,one thing about her is bata iya malejin kudi ba,duk wani abunda taga yay mata kyau ranta ya biya to tabbas extravagantly zata sayi,kuma ita sam bata tayi,girman kan  dake nanike ajiinin jikinta yakn sata taji kamar tafi karfin sayan abu dan daidai,shikuwa ko ajikinsa dan bai wani damu da kashe kudin ba.
He knws she can take as much as she wants kayan sayawa dai dana kyakyalin kwalliya yasan bazai tabayi ma arzikinsa illaba ba..

Bayan sun kammala siyayya haka ta rinka janshi yawace yawacen da babu ma'ana harsanda taga sauyin fuska daga gareshi dan shibai saba yawo ba, itakuwa a tunanin ta ai yanzu same level suke,inhar zai iya hanata saka kayan datake so ko ya goge mata make up toh dole ne shima yanayin abubuwan datake so inhar zaman lapyar yakeso dagaske

Can dare suka dawo cikin gidan Yana parking din motar sa a tsakiyar gidan  ya sunkuceta a hnnunsa cak sai tsakiyar bed dinsu

A mugun hargitse yasoma cicire mata kayan jikinta yana shafata arikice neman ya sauke dan uban gajiyar data taramasa ajikinshi,a hnkli sanda daya rabata da komai na jikinta ,a zabure yake kallon boobs dinta da suka taso soo freshh nd fair sunji man bleaching sunyi laushi sosai yana jin wani irin feeling na sake kawowa jikinsa farmaki dagske a hankali sosai yakai hannushi yana mamatsa dukiyar fulaninta atare suka dinga jin wani yrrrrrrrrrrrrr ta rungume wuyarsa da hannayenta ta sakalo shi da kafafunta tana mannewa dashi sosai

cikin sanyin jiki yakai hannushi kasan mararta ya hau shafawa dan yaji wajen yayi tudu kadan ya kara matsawa dan yaji wani abu tuni tasa kara tana kokarin mikewa zaune ahnkli ya maidaita tare zuba mata rikitattun idanunsa.
Ta mugun hade ranta sanin meyake nufi da ita,waike nan haihuwa yakeso kome?,cike da fargaban harsasho hakan aranta tace masa What? muryansa a sanyaye  tamkar ta mashaya yace
Yace wannan kullin  dake kwance a mararki fa babe ?
Ta hade rai tace nima bansan komeye ba i Think i over fed Ya tabe bakinsa Yace
"zaki sani inna tabbatar miki da ajiyar dazan yi.
Batace mai uffan ba tsaban takaici ta koma ta kwanta tayi shiru A hankali yasoma shashafata yana aika mata da sakwanninsa masu wuyar mantawa.
  mimikewa tasoma yi yayinda taji  yakamo boobs dinta yana murzawa tare da kife hannushi akan  bakin nononta yana musu wani irin murza Atake kuma yakai dayan bakin nonon cikin bakinsa yashiga tsotsa a hnkli daya kuma yana murza mata shi a xauce tuni ta fita haiyacinnta  saboda wani irin  salo yake mata wanda yake sake siyar zuciyarta .

' Sosai ya dinga murzata yadda yake so kusan daren ranar basu samu rintsawa ba suna jiyar dakansu dadi .
Saidai aduk sanda ta tuno da cewa ayanzu fa burinsa haihuwa ne,sai taji komi yana neman tsane mata ba

Yes, ita dai batace bazata haihu ba amma why in a rush

A tunaninta yadda ynzu suka koro dadin sabuwar rayuwarsu mai tsafta da dadi toh kawai amance da komi acigaba da holewa inyaso daga baya zasuyi shawara akan haihuwa.

Saidai fa Gaba daya ta rasa ta yadda zata fara fito da wannan maganar,washe gari tun bai farka a bacci ba ta nemi zarah a waya ta fetsa mata bayanai,zarah ta mugun dadewa aranta tana ta kwkonton kalar sauyawar da akace wai muffy yy,abun ya asalin bata mamaki

Dataji abun azimun Ne yasata yin tunanin kode maganin datayi ma imad ne yake bibiyar muffy cos if she can  rmmber ta sammata kayan tayi anfani dashi.

She was so desprate To figure Out,babu bata lokaci ta fara sabon tsara ma ainau rayuwa, saidai wannn karo ainau bata wani so salon shawarar ba,sam bataso ace ta amshe zancen cikinsa ynzu.
Zara kuma ta turje mata akan lallai tayi haka,bataji wani dadi ba Inkuma ta tuno da cewa the whole idear blackmail shawarar zarace gashi har yasa ta same mijinta a saukake yanzu sai kuma taji wani qarfin gwiwan yin hkn ya turneketa.

Zarah tace mata muddin tayi ciki toh abunshin saiya fi haka.inde hakane to tabbas Tasan daga nan Zata fara sheke ayarta akansa iya son ranta.

Bayan kwana biyu.

International Airport Abuja..

Dr mehra ne rikeda hannun yarsa yana famar janta da dayan hannunsa cikin hanxari zasuyi wajen entrance at same time yana mai amsa wayar hjy mama..
Masifa kawai take falla masa kamar shiya sakasu yin lattin,Kkrin kwantar mata da hmkli yke yace "mama kiy hqri ki kwantar da hnklinki nan da minti ashirin zata iso kano bazata rasa interview din ba i promise,kamr wadda batajin shi
ta turje tayi fafur cikin mita.Tun jiyafa na kiraka nace maka za'ayi jarabawr nan da safe amma baka tashi aiko yrnyr nan ba sai yanzu?,yanzu inbata iso akn lkci  ba nikenan zanji maka kunya a wajen wanda ya bani wnn damar,wato tsabar kunraina ni muhimmancin program din nan yasa sloti biyu kacal alaji mahmud kurfa ya iya bani,dama nace  innasamu daya na yarka ce daya kuma na shukra amma tunda shukrar bata nan zan bawa rufaida suje can ana fafatawa dasu

Ina ita mai katon kayin kagaya mata saura kartaje tayi kkri sati gudane jarabawar, Alaji kurfa yacemin in sukaci da kyau har kyautar kudi ta dubu hamsin zasu basu in sun gama program din kuma za'a sallemesu tare  da certificate mai kyau daga kasar waje.

Kwata kwata program din na wata shida ne,amma sai ka ci exams din zaka fara zuwa,is a non govemntl sumting dama anyishi ne domin taimakawa marayu da marasa galihu.

Anty fareesa ta riga ta cika foam din rufaida harta sanar da ita komi game da jarabawar.

Saidai bata sanar da ita cewa da akwai wacce zatazo musu bakuntar kwana biyu dan sunayin karatun tare ba,duba da yadda hjy ta jadadda musu cewa duk sanda malak ta dawo kano karatunta mai gaba daya agabnta kawai ita zata zauna tunda tasan aynxu bata isa ta rike rufaida ba tukuna harsai tasan metake ciki da danta yaa malam

Malak dakejin masifar hjyr harta waje dariyarsu kawai takeyi qasa qasa ita da baban ta.
9:am jirgin daya debota yabar abuja arnd 9;39 suka iso kano,ita dayace dan haka drivern anty fareesa ne ya daukota daga airport zuwa gida

Yau nitsuwa rufaida tay tana karatu, daga bisani taje ta yi freshen up ta sanya daga cikin kayan da suka sayo a Primitive Modern dsigner shop.hadadden gown din Bubu ne na swiss lace dark purple mai stones. Ta kame gashin kanta a tsakiyar kanta, ta fesa turarenta data zaba ta rikesa shikadai "Black opium na yves saint laurents" Ta sauko falo ta zauna da sabuwar book dinta(before you tie the knot)by salma elkadi abugeidir da mohammed hag magig,the two licenced mental health professionals  tana mai ci gaba da nazari.
The book comprises of everything concerning couples counselling nd  marriage

Lesson teacher jawad ce ta fito ta yi mata sallama ta tafi gida.
Mintuna kadan da fitar ta aka shiga danna door bell ta ajiye littafin a zatonta su anty ne suka dawo. Ta mike tsaye ta bude kofar da sauri, amma maimakon su Anty datayi tsammaani wata kyakwan yarinya ta gani a tsaye goye da jakar baya.Bazata iya kintata shekarun ta ba. Wani kyakkyawan murmushi yarinyr ta sakar mata ta ce,

Hi Pretty, Im MALAK MEHRA..

Tsayawa rufaida tayi a bakin kofar ta harde hannayenta a kirjinta tana kallon malak da murmushi irinta sanayya,ta mika mata hannu daga nan suka kalle kwayar idanun juna kowa yanai ma dan uwansa kallon kurilla,tace pls come in please oh  am RUFAIDAH Abubakar.

Malak tace nice name harta gyada kai zasuyi cikin gidan atare sai wani abu yy hittin mind dinta ta juyo tabi bayan rufaidar da wani irin kallo

Ja baya kadan tayi ta zare sun shades tana mustika idanunta can tace"hey wait.

Da mamaki rufaida ta juyo ganin ydda yarinyar tabi ta rude atake

Tace "pls Kece Rufaida?sai kuma ta runtse ido.. "oh yes u told me dat was ur name .i mean kece rufaidar uncle mad?a..rr..re yo..u?..cikiin daurewar kai rufaida tace uncle mad?who is uncle mad?no no i dnt think i knw him.
Malak tace okay im sorry,im just obsess he is my gurdian angel akwai babe din daya sani mai irin sunanki.. i think she is his best client.
Anyways lets forget about barister imad ahmed matori muje ciki kar in cikaki da surutu

Har malak tazo ta wuce rufaida tana tsaye cak kamar wata mutum mutumi banda maimaita sunan a kwakwalanta babu abunda takeyi ga wani dan uban bugun zuciya daya gaurayeta ta atake,gaba daya taji ta kasa koda iya yin wani motsi.
Barister imad ahmed matori?tabbas wann suna bazata taba gogewa acikin zucyrta da kwakwtnta ba
Daf malak tana shirin bude kofar ta biyota abaya tace excuse me?malak tana juyowa tace
"Did u mean barister imad of the .U.S? A shashance Malak tace oh yes kinsan sunan shi ko?kwanan nan ma fa ya dawo nigeria.
A hnkli tace toh yana inane yanzu?
Malak tace he traveld amma nasan zai dawo soon zai zoshi wajen rufaidarsa "

Daga nan rufaida Bata san sanda ta somajin kanta arikice ba,take idanunta suka ciko da ruwan hawaye ba,kafin ta tsare su sai tajisu yuu suna saukar mata bisa kuncinta Muryanta yana rawa sosai tace "u mean he still remember me?
A mugun mamaknce malak tace i dnt knw, who are you?rufaida bata amsata ba sai kuka,atake zcyr malak ya bata amsa tace oh my god kece rufadarsan ko?da harta budi baki zata amsata sai kuma taji ta kasa iya furta koda kalma daya da uban sauri ta wuce cikin gidan ta haura dakinta ta bude kofar batay wata wata ba tafada akan gado,wani irin zazzafar kukan Da bata san dalilin yinsa ba shiya kufce mata.
ALHAMDULLAHI.
NAN NE KARSHEN PART 1.ZAKU CIGABA DA SAMUN LABARIN TA HANYAR SUBSCRIBTION
300 NE VIA ACCT 0152983148 MOHD SULE SURAYYA GTB
OR MTN PIN MA 08060712446

TURO SHEDAR BIYATA 08060712446

AKWAI SPECIAL  GROUP PAY 1K TO SUBCRIBE

AKWAI PRIVATE POST INBAKA BUKATAR GROUP

KUSKUREN DAKE  CIKI ALLAH YA MUSANYA MANA DA MAI KYAU YA SHIRYEMU NAGODE KWARAI DAGASKE.
#surayyahms

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top