chapter 49


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 49

Yau safiyar lahadi kusan kowa agidan ya halarta akan babban dinning table da aka mugun kawatashi da kayan motsa baki masu armashi dadi da qamshi.

Kusan kowa ya halarta as usual sunyi matukar kyau kowa cikin shigarsa ta kece raini yana zaune, jim kadan wani azababben qamshin turaren ck da tonka mai ratsa jini da jijiya ya soma dabaibaye su yana neman toshe musu mafitar numfashi kusan dukansu atare suka dago kawukansu suka bi hanyar da qamshin ke tafe da idanunsu.

Tafe yake cikin wata yololon yadi marar nauyi sosai tasha qarin guga tana kyalli gata soo clean,dan daga nan na kana iya hangar tsabar tsaftar inner wear din jikinshi musamman mana vest dinshi data manne ta ciki da faffadan kirjinsa mai mugun daukar hankli,kalar kaynsa kalar ruwan madara ne irin mai mugun dauke ido din nan,ba wani aiki akayi ma gaban rigarsa ba amma sosai ta haskashi tay masa azaban kyau fuskn shi tayi wani irin haske sosai bakinshi kuma tayi pink color kamar ya shafa mai so soft kamr a sace shi,brown color zare da aka bi wuya da hannun sa itace zak zak kalar hularsa wacce take plain brown cap daya saita akansa ta zauna tsaf bisa tsari
Takalmin sa half shoes ta snake skin itama brown ce sosai.

Ko inansa tsaf tsaf yake gwaninsa ban sha'awa, takawarsa yake ahnkli cikin tsananin nitsuwa da kwanciyar hnkli bazaka kalle sa kace yanada wata matsala arayuwar sa ba

God knws he had already make up his mind,daga yau dai zaii somayin kkri, wannan karon yana so ya gwada bawa familynshi hanklinsa yagani cos yana so ne yaga ko matsalar tashi ce din dagske koko?

Da muryansa mai tsananin taushi da dadi yay sallama kusan dukan su suna rigeye wajen amsashi tareda maida mai murmushi mai kyartawa shidai bawai ya kula bane amma dai bai hade ransa kamar yadda ya saba yi musu ako wani lokaci ba dan lunshe ido yay cos ji yy kamar an riko hannunsa

Tabbas wani hannun ne mai dan uban taushi da laushi ya rikesa Idanunshi ya wara a hnkli sannan ya sauke su akan hannun wanda ya gama qatatuwa da hadaddun awarwaron gwal sai dan uban sun za'anen jan kumshi mai mugun dauke idanu da aka kawata shi dashi

Kiris ya rage ya lumshe idanunsa sabida a duniya yana mugun son yaga mace ta kasance kasaitaciya musamman wajen bada kulawa wa kanta da jikinta.

Sai yaji Ya kasa kwace hannun sa daga nata sabida yadda rikon nata yake barxanar jefasa cikin tunanin irin kalar macen dayake mugun buri wa rayuwarsa tun da can.

"Zauna anan..

Hajya adada ta umarce shi idanunta da hanklinta yanaga tsabar kyaun Da Allah ya zuba masa wanda yake sakata jin wani maqudan madaran alfahari da ahalin zaidu..

Kujerar dake gefenta ta nuna mai tana maimaita Tubarkallah da sauran addu oin tsari daga mummunan baki da muguyen ido.

Shikuwa bai mata musu ba ya nemi waje daf da ita ya zauna yana mai sake dan karamin ajiyar zuciya ya rasa wama zai fara maida hanklinsa akai sabida yadda ya lura da idanun kowa kamar akansa yake.

A tunanin su sabida rashin imad kwana biyu agidan shiyasa basu ganinsa wajen karyawan safe.

Kowa na kallonsa amma Hjya goggo ainau take kalla

Wani azaban baqinciki takan ji aranta inta kalle ainau,sumtimes takance sam sam qaddara batayi musu adalci ba,inba qaddarar ba meye zaisa ahada jininta da muniyar mace kamar ainau ba,har yau itade takijinin yarinyar a matsayin matar mufrad sabida a kullum rashin dacewarsu kawai take kallo a fili,Ainau kuwa batama san me takeyi ba sabida yadda shigowar mijinta ya jefa kirjinta cikin luguden tsalle.

Wani sabuwar azaban sonshi ne yake narkan da ita awajen,duk dama ta hana kanta sonshi.
Amma gani take halama bazata taba iya denawa ba,sai dai in hala zanca sa kawai zaayi ya kaura daga kamannin sa ya dawo wani siffar na daban.

He is her spec,ta ko ta ina mufrad yay ne arayuwa.A zuciyarta gani take kamar Shine kawai sa'ar mace mai irin ajinta a duniya,inbata kasance mace agefen sa toh babu wacce zata dace dashi har abada.

Baqin cikinta dayane daya kasance batada da tabbas akansa haryau nannauyan ajiyan zucya ta dire tana mai dauke ido akansa yayin da hajy goggo ta tabe bakinta a fili,da can kamr zatay magana saita fasa, taja tayi shiru dan tasan bata isa ta furta abunda ke xcyarta a fili ba,amma daga ganinta kasan dai ba haka rai ya so ba.

As usual anata serving abinci Ainau na kime a zaune

Hjy goggo tana ta hararta cikin ranta cewa take Inama ace da lpyarta da karfinta kamar da can,inama ace itace jasmine ko hasiya aida anga aiki da cikawa anan Wajen,tace wallhy auren mufrad da sai yar sarki ko yar shugaban qasa.

Koda ta bincika taji asalin waye mahaifin ainau gaba daya saitaga kamar cutarsu kawai akayi
Da asiri...

Hjy adada harta zo ta gaji da jin labarin dan a koyaushe inzata bada labarin su Ainau toh saita faffadi yadda ubansu ya rinka almubazarranci da dukiyar jama'a dake karkashin gwamnati tace taji labari ance sam sam al'uma basuji dadin tenuren su ba.

Yau cikin kwanciyar rai akayi hira Har aka kammala cin abincin basu cewa juna uffan ba.

Bayan an watse awajen ainau tay saurin komawa dakinta ta nemi waje tazauna cikin tunanin abun yi.

Takanji kishi sosai aranta intagan sa ya fito haka musamman sigar daya dauke hanklin kowa duk tsoron ta karya fita waje wata ma ta kyallara idanunta akansa tace saita shigo gidan

Randa akace muff yana neman wata ko zai mata kishiya ita kam dai batasan ya zaa kare da ita ba amma aganinta tabbas kuwa baza a taba samun kwanciyar rai ba har sai an warware.

Wani maqodan Ajiyan zuciya ta sauke sannan ta dan miqe tsaye tana shirin barin dakin ji tayi kamar an tabo kafadunta ta juyo baya a harzarce suka hade Ido.

Murmushi mai taushi ya sakar mata sannan yanemi waje bakin gadon tana ta kallon shi batare da tay wani motsin sisi ba,yana kallonta tana kallonshi canya kara sauke ajiyan zuciya yace
"Uhum Ayn..pls can we talk?..ko zaki fita ne?mmkin yanayin sa yasa tace a'a cikin mummunan yanayin fargaba..
After all that hapen
Batayi tsammanin ganinsa a saukaken yanayi kamar haka ba,she thougt he wll be furious kamar na ranar data zo ta same shi anan...a hnkli ta zame ta zauna akan couch idanuwanta na kan kallon sa bata kiftawa.
Batare da bata lokaci ba yahau fidda abubuwan dake ranshi cikin tausashen kalami da fahimtar juna harya cimma burinsa na ganar da ita sadudar da yayi
Shi mutun ne,don haka tilas akwai ajizanci a tare da shi,lokci guda kuma atake zuxiyarsa da ajizancin sa suka sauya masa,bai taba jin fargaba mai tukuki kamar na wann lokcin ba,aransa tsoron gamowar sa da ubangijin sa kawai yakeyi,ko me zaice masa game da auren sa da ainau daya kasa iya danne zuciyar sa akai oho?,marriage is an institute of two imperfct persons,he neva try to tolerate his woman duk dama yasan ba akoyaushe yake da laifi ba,duk da haka inyay duba da halayyar sa da abubuwan da ta baza akansan yanai mata na rashin adalci saiyaga da kamar da akwai cutarwa ajiki yau sau gashi a tsaye yana kwanma numfashi ya zuba mata idanuwanshi da suke a hargitse

Saida ta dauki dakika tana kallon kwayar idanunshi ko zata ga karya aciki amma bata qamsu ba cos yanayin shi ya makurar bata mamaki

Shima Juyowa yay ya zuba mata idanunsa da suka jima da sauya launi yanai maya kallon dabazai iya fassarashi ba atare suka mike tsaye,ta rasa mema zata furta masa.

Alkcin ji take tmkr Zuciyarta  zai fashe, wani ajijiyan rudani ke debarta,indai muffy zai amshi kuskure,why not itama ta saukar da kanta kasa ta bashi haquri yanzu,ai tasan akwai laifinta itama.

Wani zuciyar yace mata sam,karkiyi hakan..mufrad ne fa?inhar kika nuna mai kin amshi kuskure nan gaba zakiyi dan danasani inya fara alakanta ki da su...besides she wll neva believe he is changed so easily
Aranta tasan daga zarar Aikin sa ya dawo to komi zai iya lalacewa harma yafina yanzu.

"Im not stupid"
ta fadawa kanta.

"Ji tayi an kamo hannayenta da sauri ta kai hannu zata safce ya dada jawota jikinshi ya manneta sosai..
Muryansa mai sanyi ya toshe ramin kunnen ta da shi
"Baby Bakice min komi ba?..i said am sorry..wani irin kallo tamai wanda ya jefata duniyar gajimare sabida tsantsar yadda ya kafeta da wasu mahaukatan desire look dake makale a kwayar idanunshi wanda atake ya narkan mata da komi na jikinta taji koinanta na sacewa kamar bata da sauran karfi..wani rudaddeiyar i i ne ya kufce mata ta hau cew "Im.. i am..am
Wani irin juyowa da ita yay ta gabansa bata hankara ba tajishi cikin bakinta.

A dan gaggauce yay kissing din lips dinta sannan ya zare harshensa idanun sa cikin nata suka kalle juna ta irin sigar da basu saba ba,hannun shi ya sakala akan fuskarta ya shafa gefen kumatunta zuwa kan habarta slowly trailing down har ya isa wuyarta yana shafa mata jikinta a hankli sosai,wani iri ta rinkaji ajikinta kamar wani abu mai tayar da hnkli  namata yawo tun daga tsakiyar kanta izuwa kafafunta na tsikararta ahnkli numfashinta ya soma sauya salo.
Tanajin yadda hannun sa yake yawo a mugun nitse
Yana dawowa kan habarta ya dago fuskarta so gently ya mayar da bakinshi cikin nata yana juya harshen sa a salon daya kusa zautar da ita.

Gaba daya ta kasa gane kanshi da wani iriyar salon romance yaja ra'ayinta wanda akalla bata san lokacin data amince da hakan ba.
Yanayi ne data saba shiga mai mugun dadi da gamsarwa mai tafiyar da dukkanin wani abu dake toshe kwakwala da kassara lpyar gangan jiki

Nitsuwa kulawa da bata cikakken atttention shine ya sabunta salon yau da na koyaushe
Tsala tsala yahau bin sassan jikinta sumba yana wani irn zautartun nishi yana narkewa ajikinta tamkar anjkashi da ruwa

A hankli har saida ya zame kayan jikinta kaf ya hau tande ta evry part of her body saida ya tabbata is awaken nd calling for more
Bata taba samun wannan salon agareshi ba shiyasa yau ta sake masa ragamar kodan taga kwarewarshi mai rikitarwa

Tunda yajata suka dawo kan gadon yahau luguiguta sassan jikinta yana shigarta,mummunan shaukinsa yanai mata wani irin yawo ajikinta da kwakwalta, bai kyaleta ba kuwa saida sukaja karfe sha biyun rana,lokcin ta mugun jikata jikinta yay laushi bana wasaba

wani irin Rungume kirjinsa tay tsamm tana shako saukar numfashin sa,a take aranta ta hau kukan kada Allah yasa mafarki takeyi
,inama ace haka zasu kasance dashi arayuwa...
da dar dar aranta har suka kammala kimtsawa bathrum dinma yau tare sukaje ya tayata yon tsarki sukayi alwala snnn ya barta ya wuce masallaci

Mamaki yasa tayin sime sime zama kawai tayi cikin zillumi bata iyayin komi har saida taji alamar dawowarsa
Still taga bai bata ransa ko yaja mata tsaki ba,yau a nitse tayi sallah ta taho ta iskeshi ya kishingide yana kwance,tana zamnawa kusa dashi ya jawota jikin shi sosai ya lumshe idanun sa..
Wani irin shiru ne ya dauke wajen sai can dataji saukar numfashin sa ta tabbatar da cewa bacci ne ya dauke shi,yay ranar ta dabance bazata taba mantawa ba Bugu daya taga wai harya sauya mata koda ya farka a komi zai mata cikin nitsuwa da shaukin soyayya yakeyinshi kuma dan ya bata haquri sau goma a lokci daya yanzu ba komi bane.

Haka ranar ya kare bata gane kanshi ba,gashidai ta samu abunda take so daga wajensan amma har iyanzu acikin mugun zullumi take tana kaikawon son sanin musababbin canzawar muffy a dare daya.

Haka abubuwa suka cigaba da kasancewa tsakanin su kwana biyu wani irin soyayya yake nuna mata nakin karawa koda bata zo masa shiya daukar makansa zaije inda take,tagane ynzu baya sako gadara acikin yanayin kalaman shi, nd the sex is soo wonderful, with so much romance daga wajenshi abunshin ma sosai ya ke neman ya tsorata ta.

She was taken by suprise shisa bata iyacemai komi, Babu kuma akalla kalar tunanin da batayi akaii ba amma batagane komi ba tukuna musamman dataga yanzu har yana yunkurin son jin damuwarta da janta da hirarkin office in ta dawo..

She lived in a moment of awed kafin zuciyarta ya murda ya soma ingizata yanagaya mata cewa badon Allah muffy ya sauko ba saidan dan babanshi daya kamasu acikin wani yanayi ranar.

Wannan tunanin shiya dinka addabar zuciyarta har yasata ta hau kkrin nemo layin zarah wacce da wuya dama ake samunta a wayar ynzu...da kyar netwk yay conecting dinsu inda ko gaisawar arziki basuyi ba zarah tahau tambayar ainau  Imad,itade labarin imad kawai take sonji har kamar zatayi fiffike take numfashi,ta dade tana neman sonjin muryanshi anma kasancewarta da master bazaiyu ta kira imad ba,kamar akan qaya hala take rayuwarta da master,cin safe daban na rana daban na dare daban hatta zee zee da suka bata sukayi kaca kaca ma juna saida tayi mata madallah,cikke da takaici A'inau ta sanar da ita cewa imad baya kasarma mai gaba daya.duk da haka zarah bata qamsuba tay ta bambami tana kumfar baki duk tsoronta kar ace mata imad states yakoma ya barta Ita datake shirin auren sa cikin watan nan dazai kama?..being away from him ita kadai tasan metake ji na wahalar dakon soyayyarshi aranta bare ace kuma sunyi nisa..evry moments waste make it harder nd more eager to make it happen..

Da kyar Ainau ta raba bakin Zara da magann imad kafin ta saurare nata damuwar.

Aikuwa tana furta mata abunda take harsashe akn sauyawar muffy zarah ta hau ta zauna akai daram ta hau zugata tana azzaa ma zuciyarta wutar zugi,tace dama can saida na baki shawarar yin hakan amma kinkiji
Yanzu mistakely gashi kingani, baban shi ne kawai ya gani da idonsa,a dare daya kawai sai ga captain dinki ya shiryu..A'inau started feeling foolish da batayi hakan ba tun farko a tunanin ta hakan bazai taimaka ba saidai ya lalata,
She was queit dan kuwa zarar tana da kaifin harshe,a duk sanda take magana sai ta shigarmata da wani abu na mummunan ra'ayi acikin zuciyarta da kwakwalnta.

Maganan da sukayi da zarah ayanzu shi  yasatajin kamar ma gaskiyane hakan ne kawai ya faru tsakanin muffy da yaa sheik shiyasa taga sauyi mai kyau daga gareshi yau Har suka kammala wayar bata dena tabe baki cikin mamakin sa ba,tasan shi da mugun taurin kai batayi tsammanin akwai mai langwasa shi to stupor cikin kiftawar ido kamar hakan ba.
Dariya ta hauyi aranta tana cewa hmmm Wow all i have to do now is to take Advantage...
Dama ance oppurtunity comes but once,sannan babu abunda zai hanata bibiyar shawrwarin zarah daga yanzu.
Its feels like sai yanzu ta kamo bakin zaren,lokacin tane,in har batayi amfani dashi da kyau ba tasan daga baya zata zo tayi dandana sani arayuwarta

Kwana biyu saita tsira salon sake jiki dashi sosai,duk dama halayayyar girman kantan nan na makale da ita,shikuwa bai damu ba dan so yake yay kkrin danne duk abunda yakeji aransa dan ya mata adalci a zamantakewr auren su,he wants to listen to her,pamper her and fill her emotions yau ko yay tunanin mutuwa hnklinsa bazai tashi akanta ba, atake mood dinsu yay binding cikin sauri data fara biye mashi cos he was more than willing to obliged with her ita kuma a zahiri gwada shi ma takeyi danta tabbatar wa kanta komi,da bataga sabanin hakan bane ta hau sakawa da warwarewa acikin zuciyarta.

Cikin zurfin tunani mai tsanani wanda babu abunda yake zuzutawa acikin kiirjinta sai rudin duniya,atake tunanin ya cikke mata zuciyarta da damin burririka da 'kawa zuci yana kulla mata hanya da salo salo na yarda zata rabauto da sabon salon  rayuwar da mijinta ya bude musu ayanzu
Tsaban abun yay tasiri a zuciyarta koda taje office aikin tunani kawai ta darsa acikin zucyarta,ba boka ba malami,aganinta alhaqinta ne ya kamashi
She took this as a great oppurtunity amma ko sau daya bata taba yin burin tayi amfani da wannan damar danta fahimce shi waye ba,shin meyake so meye baya so?meye ke hatsala shi meyake saka shi farinciki
Yaya rayuwar sa take,ita duk wannan basa gaban ta.

Rayuwar datake matukar burin samu kuma taci alwashi, su kawai take hange and she cant waste any scond dan haryau gani take mufrad zaizo ya koma ruwa,so she want to make the best of it.
Babban burinta na farko shine taga ta se shi,yakasance itace queen dinsa suna kominsu atare

Babban burinta na biyu kuwa shine taga ya zulmama cikin dan uban walakncin data dade tana shiryawa dominsa danata nuna masa itama watace ita mace ce wanda ba a tabawa a kwan lpya,akwai ounce of fear datake so lallai ta darsa masa acikin kirjinsa..nan gaba ya kasance bako wani lokaci zaiga fuskar budan bakin sa ya gaya mata wani maganan ba.
Tana so taga tana da wannan kakkarfan kwarjinin acikin idanunshi

Mata dayawa wanda basa bari namiji ya langwasa su suna balain burgeta,she have this feelings aranta na cewa da miji da mata duk matsayin girma daya suke.
If she dare fears to be insulted by him he should also feared to be castrated by her.

Jan wuya,mace mai girmammen aji wanda tasan kanta haka take son ganin futuren ta.

Very soon now muffynta zai dawo wani babba a qasa harsashen yadda rayuwar zata kasance kawai takeyi.

A kwance take amma ta gama barbaza kan gadon da birgima dan tunanin datayi yau ya balain trigering dinta ya kara hatsala ma zucyarta wuta da karfin gwiwar tada rayuwarta
.
Awani bangaren zuciyarta takan ga kamar zumudi kawai takeyi duk hakan bazaiyu ba maybe daga ganin sarkin fawa ne sai miyarta ya hau yin zaki,but still wani zuciyar ya tiqe ta da tunanin yiyuwar samun nasararta

washe gari Da misalin K’arfe hud’u da rabi yaa Sheikh ya fara wa’azi wanda ake kallo Live a gidan television d’in Abuja wanda wa’azi ne game da hukunce-hukuncen sallah da azumi yana had’awa da misalai. K’arfe shida na yamma tana cika wa ya dakata akan cewa wata sati insha Allahu zai k’arisa sannan a shiga wani babin.

Hajiy mama ne zaune a babban falon ta cikin wata zulumamiyar doguwar rigar leshi ja da fari ya mata kyau sabida hasken fatarta,remote ne a hannun ta kama tashar tana kallon  tambayoyin da alammarsa yake karanto masa shikuma yake amsawa,banda kabbara babu abunda yake tashi,ita kanta tasan Allah ya albarkace ta matukar rahama daya bata zaidu a matsayin danta haifa,wani karamin ajiyar zuciya ta sauke tanata kallon fuskar sa ta talabijin din,a memakon taji wani kyakwar Alfahari ya gumeta sai taji gaba daya hankli ya balain tashi,babban danta Bukar ne ya fado mata aranta tuni taji har idanuwanta sun ciko da ruwan hawaye sosai dukkanin tijararsa ne ya shiga yin mata wani razanannen bidio akan fuskarta wanda duk wata uwa bazata so ace mata dan cikinta ne keda irin wanna halayayr ba

Kokari ta shigay dan
Ta goge hawayenta amma takasa,ta kuma rasa meyasa haryau take mutuwar son danta bukar,ta so ta tsane shi akan abunda yay ma yarsa rufaida..ko da yau ta waye gari tafarajin cewa rufaida ta dau hanyar farfadowa duk dama haryau basu ga juna ba amma a kullum farisa ta kira ta saita kwantar mata da hankli da labarin rufaida.

Dataga babu wani matsala sai kuma hanklinta ya soma daburcewa zuwaga kan danta bukar.

Ta dade tana zaune agaban talabijin cikin nisan tunani har aka kammala waazin zaidun batama lura ba
Jimami ta rinka yi akan yadda zuciya ya debe ta ta dinga tsinewa bukar,ta gyara zama ta rafka uban tagumi,taji tsananin kaico aranta ta hau cewa da ba haka tayi ba.

Abunda yay ma rufaidar ma kadai inta tuna a kwakwrta haryau takanji kamar numfashinta zai gitta ajikinta
Sai dai uwa uwa ce
A duk sanda ta tuna shi a qasar ranta takanji tausayinshi matuka,don tasan tabbas bukar ya mutu a haka iya haqqin yaynnsa ma kawai ya isa ya jefashi cikin wuta

Bata iya saka komi a bkinta ba ta shiga daki ta dau hijabinta ta drivernta ne ya kaita har gidan malamai,hannu bibbiyu suka amsheta cikin sake jiki dasu harta ta wuni musu suka sha hira.

Da zata bar wajen ta umarce su da ayi ma danta saukar qur'ani,ta debo uban kudi tasaka aka siyo abinci mai kyau da yelwa aka rarrabawa almajirai da niyyar suma sutayata da addua akan danta bukar a duk inda yake tana son Allah ya taba zuciyarsa ya dawo gida garesu suganshi da idanun su dan bata wani qamsu da tafiyar da akace mata yayi ba

Bayan dawowarta gida saitaji kuma gaba daya ta kasa samun nitsuwar zuci, sosai ta darsa tunanin shi aranta hatta bacci na neman yi mata wuya,washe gari alhamis da azumi ta farka abakinta.
Jikin tsufa da gajiyar gabobin jiki bai sakata jin yunwar azumin ba sabida tsabar cusa damuwar bukar ta dorama kanta yanzu
Fannin umma hadiza ciwon zuciya ne mai tsanani ya addabeta kull tana cikin jigilar asibiti magulmtan anguwa har sun dauka ko cikine,tabbas ta rame ta fayau tana kuma yawan laulayin zazzabi badon komi ba sai sabida yadda damuwar yayanta  mata yay ma zcyrta yawa har bata san da wanne zataji ba.

Bacin matsalar rufaida da suhan ga na rukayya ma ya taso,mijinta da kishiyoynta duk sun hade mata kai sabida bata haihuwa, sanadiyar rashin yaa malam a gari umma ta taka kafarta har gidan rukayya saida zuwanta bai kareta da komi ba face baqinciki,dake rukayyar ba asalin yar cikinta bane duk laifin wa ita aka dorama,mamn rukayya harda dan sanda ta taho ta amshe takardan yarta..tana mei ajyewa umma hadizr sako akn tacewa yaa malam ita ta kwace yarta kenan na har abada.
Harya mutu bazai kara ganin yarsa rukayya ba.

Tijarar da maman rukayya ta mata ranar ya mugun shiga jikinta sosai,ita ta rene su duka tankar yayan cikinta haka take jinsu aranta,tana son su matuka kamar yadda take son su rufaida
,dangana ta shiga cusawa ranta da sanin cewa dama can rike yayan kishiya azaban wahalace dashi,in tayi kyau tasuce intayi muni nakane,duk daren dadewa sai an nuna maka ba agode ba,in har zaka rike dan kishiya saidai kayi tsakaininka da Allah,koda can ma yaa malam yakan nuna mata banbaci akan yayansa duk kkrinta akan yayn kishiya baya taba gani,ynzu haka murja ce da jadwa kadai a dakin mijinsu,tunanin su yakn dansa taji sanyi aranta,da ikon Allah kuwa kwana biyu tafarajin jikintan da sauki sosai...
Sai taji gaba daya ayanzu Rufaidarta kawai take da burin kallo.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top