chapter 37


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 37

Around 2pm bayan anfito daga sallan azahar imad ya karyo kwanan M&M international hospital,wani babban private hospital ne da akeji dashi A garin abuja da kewaye sabida tsabar haduwarsa da yelwatan kwararrun likitoci da ma'aikta jajirtacu dake aiki awajen, anan ne doc mehra yafiyeyin Aikin sa,hasalima shiyake rike da komi na asibitin duk dama asibitin mallakin gwamnatim tarayya ne,daf da kwanar shiga anguwar wuse ii imad yay parking car dinsa acikin yelwataccen harabar asibitin daidai inda aka barmusu wajen parking slot,yana zare keys ajikin motar ya koma yay lumui dakanshi akan seat har nadan wani lokaci,bayajin zai iya saukowa atake sabida yadda yakejin kansa kamar yagaji sosai dan bakaramin zaga garin yau yayi ba.

Ta windown motar ya karewa asibitin kallon sama da qasa dan gaba daya baiga abu kwara d'aya daya burgesa a nigeria harynzu ba,wahallalen tsaki ya saki sannn ya dau wayoyinsa cikin sakalo kafafunsa datsso cute acikin wata arniyar ballenciaga black booth,cikin nitsuwa da haduwa ya ma motarsa lock snn ya soma tafiyarsa mai aji wanda take nan not too slow and not too fast dai dai misali,kayan jikinshi dake kanana ne yasa bazaka masa kallon babban mutum sosai ba,as usual suturarsa na black and white ne ajikinshi,wanda babu ta inda qualityn kayan take gazawa wajen bayyana fasalin sa na hadadden guy mai kyaun aji da cikakken nitsuwa.

Yana danna sliding door haddaiyar qamshin turaren sa na "million lucky"..ta kamfanin paco rabanne, ta tursasa dumbin mutanen dake tsattsaye awajen maida hankalinsu kansa..
Shikuwa Direct ya wuce gaban counter inda ya same wata beautiful nurse dake ta famar hadiye yawu tana kallon sa tun daga farkon shigowar sa har izuwa tahowar sa gabanta,kallo daya yy ma wajen duka ya dauke kansa tamkar ma baisan anayi ba, bold nd confidently yace excuse me?"kallonshi ta karayi,yace "may i speak with doc Ahmed mehra?wani daburtaccen sosa gefen kunnenta tayi dan tamkar wanda taji dirin sautin muryan malaika haka sautin muryanshi mai balain dadinji ya ratsa mata dodon kunne Adan rude tace"Uhmmmm...uhmm yes..yeah.."you are?Kure ta da ido yay sannan yace "Imad". dago idanuwanta tayi ta wani kalleshi dan bata san sanda ta maimaita sunan san ba cos already tasan da wannan appointment din dazu sectaryn ogansu ya bata wannan sunan akan maishi zaizo,tasaba manyan mutane kadai sukan zo wajen doc mehra kai tsaye ganin imad so young and charmin abun saiya dan mata mamaki.

Ganin bama kulata zaiyi ba tayi saurin daukar recep caller takai shi kunnenta tace hello sir?daga ta dayan bangaren aka amsa ta, within few minutes ta aje wayar,sai gata ta fito daga counter ta na wani irin kirkiro salon rigimamayar murya tace masa,"right after u please,baice uffan ba ta shiga masa jagora har izuwa benen sama na biyar kusanma atare suka bude kofar suka shigo har can ciki,wani kayataccen offis ne na doctors yasha kwalliyar grey and black sofas nurse sai azaban kallonsa takeyi while she is not sure ko yasan ma tanayi,"
murmushi tayi tace.."he is here sir..tafada tana kallon doc mehra dayake kkrin dago kansa daga kan file din dayake dubawa
Babu yabo babu fallasa yace mata "thank you"..u can go Tana rife kofar imad ya dan sake sakaltaccen tsaki..

"Doc haka yan garinku suke da kallon maita?i was nevours trout the walk,damnnn,mehn mehnn mehn...tot she was gonna kidnap me..Doc mehra baiyi niyyar murmushi ba amma sanda yayi dan dolensa ganin yadda imad din yake bin kofar da kallon fargaba kamar da gaske kidnaping dinshin zaayi,kanshi ya mayar kan file cikin nitsaiyar muryan shi data subuce masa bazata yace
"Sallamar ka kenan ko?hmm..gaba daya zaman states din nan baiyi ba,imad kabata kanta da rashin iya norms na Al'adarmu..i just wonder how u gonna cope with the nigerian law proponents in few days time..
"hannunshi ya harde akijirnsa a shagwabe ya takune fuskar sa kamar dan karamin yaro basai an gaya maka kalar shirmen abunda yake furtawa azuciyarsa ba.

Aransa He was like after dukan gaisawar da muka rinka yi awaya daxu wai saina kara gaishe sa anan ma,..?oh gosh nigerians da son girma?..da har zai zauna saikuma ya hankara buuuut ya miqe tsaye batare daya amsa maganan doc mehra ba,nan ya shiga kallon hadadden hoton golden clock award din da aka bawa doc mehra din mai dauke da tittle.."best male therapist north_east zone..."
haka kawai ya tsinci kansa da kurewa award din kallo,can kuma saiya juyo ya kalle doc mehra dake famar tarkata files din gabanshi.
Tun kan yy magana doc yace "malam Ni zan shiga meeting ne fa did U have anything u wanna tell me?da sauri imad ya matso kusa dashi in a very serious and coodinate manner yana cewa yess sir!!
Doc mehra dakejin kamar yay dariyar sa yadan kame "yace what?menene...harda dan gyaran muryansa ya kara matsowa yace
"Doc i have a serious problem.
Amma karka fada ma yaaa sheik dan Allah..Doc mehra yaja ajiyan zuciya yace hmm as usual, so go ahead,tsaye ya  taho kamar marar gaskiya yace 'uhmm doc ko kasan maganin tunani ina yawan yin tunani..doc mehra dats looking soo calm yace tunani?like how? ...imad yace like ... I dont knw..wani ajiyar zuciya ce ta kufce masa,doc mehra yace meyake damunka imad?..dan shiru yay tare da sauke nannauyan ajiyar xuciya can yace"am soo lonely here,wallhi nagaji da nan garin.."sosai doc mehra ya zubaa yanayinsa ido cikin lura da yanayin tune din maganan sa yace"But Loneliness wont make u think..da sauri yace "yes i know..but im alwys thinking..doc yace okay"..isit ur work?yace No..bana mason yaaa sheik ya dawo sabida kyuwar aikin nakeji anan kasar,doc yace ok..your family ko?..saida yadan jaaa sann yace "nop"...daga nan doc bai kara cemai komai ba sanda ya karance kwane kwanen sa shi tsaff yadan dago halin da yake ciki, ahankli sannan ya furta "is abou the girl ko?..kirjin imad da qarfi ta buga jin antabo masa abunda yake hanzarin dannewa a kasar harshensa wanda ya kasa sanin ta inda zaiyi kuri ya amayoshi waje, atake ya dago ya kalle doc cikin kwayar idonshi kamar bai fahimce meya ambata ba bayan he is well aware yasan akan wa ake nufi, yace "what girl?Keeping close eye contact with him doc mehra yace masa "Rufaida mana!!.

Cikin sauri ya dauke kansa, Da har  zai gwalo idanunshi waje da zimman zaiyi denying zancen sai kuma yaji yakasa yin hakan gaba daya,"he is soo desperate about rufaida and he knows it, deeply yana balain son yaji labarin halin datake ciki ayanzu kodama hanklinsa zaidan kwanta..

Ajiyar zuciyar data kufce masa ya bawa doc mehra amsar sa..
a nitse yace,..
"imad karka soma kawo wannan maganan tinda angamata..muryansa kalar tausayi yace doc dan Allah ka sakamin baki mana"..inhar rufaida tana kano nidai acan zanje inyi aiki,can u pls make him understand ?
Doc har ya budi baki zai furta wani abu yay saurin tsare sa a marairace".i cant promise not to see her,bawani abu bane nifa kawai so nake insan ya take ciki da jikinta..ishe alright?

Cikin sauke ajiyar numfashi Doc yace "lpyarta lau'..u knw what imad?kawai kayi abunda yake gabanka ka bar wannan maganan tunda yace maka bayaso din
..muryansa cike da matsuwa yace"no no pls But i really want to see her, hankli na ne yaki kwanciya..Kawai inganta da idanuna shine kawai damuwata,inbaka yarda ba sai muje  tare ai kaima ka dade bakaje kanon ba,doc pleaseeeee pls...tun kan yafara magiya doc mehra yace kaje gida saina dawo zan kiraka..

Ganin yadda doc mehra yake duba wristwach alaman time din meeting dinsa yasa Bai masa musu ba ya kama hanya ya fice daga nan ma bai tsaya ko ina ba ya dau hanyar ministers qrts,direct gidan doc ya nufa abunshi,cos he cant wait yafara shirye shiryen tafiya kano dan harga Allah baiga amfanin zaman sa anan ba,  yana danna horn agaban katoton gate din gidan mai gadin ya taho da sauri ya bude masa gate ya shigo yay parking,wayarsa ya ciro daga side pocket dinsa ya kira lambar mufrad tanata ringing amma ba a daga ba tsaki yaja sannan ya sauko ya shiga daga ciki ya same anty meera a falo ita dayanta,ya jona ta suka tsunduma cikin yar hirarsu da bata wuce na yaushe zaiyi aure.

Suna cikin hirar har malak ta dawo daga  screening din dataje,she wasnt looking alright duk dama saida yata tursasa ta sann ta fada mashi cewa an hanata course din datake son karantawa ne anan abuja,der and then ya soma cusa mata ra'ayin trying karatunta a kano.

Becos he was being too nice nd friendly bai dade da xugata ba aranta sai taji har ta qamsu..

Fannin a'inau kuwa tsaban fargabar inta sauko wajen su hajya adada tasan za'a iya tuhumar ta inda zarah taje yasata kasa fitowa tsakar gidan kwata kwata
..yau a daki ta wuni cos alots of hurtful things are going tru her mind.Kamar yadda ake cewa an idle mind is in d devil workshop haka tadinga sakawa da warware manyan nazarrarrunka a zuciyarta itama

Ganin har yamma yay zara bata dawo ba Kawai ta yanke hukuncin muddin ta dawo ko acikin dare ne to tabbas saita kore ta,ta koma kano kawai,gani take bazata iya da wannnan dramar ba Shikansa mufrad tayi masa mummuman tanadin azaba aranta,jira kawai take taga ya dawo.
Sex din dayake bibiya ajikinta wanda a takaice take ganin kamar ma shine kawai alakarsu ta aure ayanzu insha allahu kuwa zaita horasa akai ta hanasa,cos nobody is gonna convince her now dat amfani da maganin mata da iya sex shine samun nasara da kwanciyar hanklin aure...aynzu kam jitake kamar tayi ta gani da idonta,no more blind promises...data bi shawarwarin zarah akan magani bai kareta da komo ba illa ma durjiwar azaban datake sha a hannun sa idan ya kamata.

And Dis is d opposite of wat she wanted in a marriage wanda haryau bata samu daga garesa ba...

Yau Ko sha'awar tuna rayuwarta da muffy bata son yi aranta,irinka zauna kana mersmerizing din nan,cos she cant even rember one beutiful moments da sukayi cikin tsantsar nunawa juna kulawa da so irinta mata da miji, all its remind her of is nothing but the hurtful feeling of seeing herself as a closed house wife dats meant to relieve sexual urges.

Hakan yana taba ta har cikin kokon zuciyarta bana wasa ba gaba daya yau ta bata lokutan ta na ranar cikin yanayin yin nazarin abubuwa dake kassara jin dadin rayuwarta sosai.

She concluded wirh bitternesss that she will single handle all of them saidai duk abunda zai faru ya faru.

*3:am Kurikala island Jamaican hernmain lucifer,cartel..*

Tun jiragen yaqin sojojin basu gama sauka a island din kurikala ba sojojin suke dirowa kasar a gaggauce da mugayen bindigogin su sakale a hannayensu,wasu da cikakkun kayan ppe, wasu kuma da zallan camourlage anchorage booths helmets and jackets,wasu sun kama rope din parachute na sojojin sama suna famar sauka agurgurje
Its a 5 minute operation dan haka komi a gaggauce akeyin sa babu bata lokaci

Wani gum gum kakejin dirar saukar takalamansu kamar ana sauke buhun siminti,with each drop of thy feets sai kaga yadda tarfatsin kasar qanqara ke darewa game da tarwatsewa.

Badan sanyi dayayi katutu awajen ba da idanu kadai baxai iya taba iya tantace gurmustun sautin diran jirgayen saman ba...

"Daga can cikin ribibi na hangosa sanye da whitish black amour unirform rike da wata mahaukaciyar bindigar chain amourrings irin mai sauke gini din nan.

Gefe da shi wasu jajirtaccun mahaukatan zaratan sojojin ne daya daga rukunin land army daya daga rukunin marine,tun daga yanayin kayan jikinsu zaka fahimce cewa manyan comanders din yaqi ne.

Wani irin dandazon
Matasan sojoji ne ke darewa suna fasowa ayayin da su ukun suke takunsu atsakiyarsu cikin jarkutaccen salo na kwarewa, cikin dan kankanin lokaci kowannensu ya tsaya a position dinsa,brigadier general na army nan take ya soma bada oder ana aiwatar da harbe harbe.

Within some 3min sukayi fata fata da qurd din dake lura da babban cartel din dan banda karar bombs da explosive babu abunda yake hautsina tashi awajen..
Kowa na gwada bajintar tasa a field dinsa,troops din land army suna wuta suna kwasar miyagun bindigogi da kwayoyi,marine troops da airforce suna famar tsare gida ta sama da kasa,immidietely is 5 mint har sun kammala komi suna kokrin haurawa jirginsu agaggauce.

Leaving behind d comanders and captains da suke ta famar musu a tsakanin su akan taba underground weapon and drugs cartel na DON harmeinn wani shaharrren jamaican drug lord da ogoginsu sukace basu san location din gininsa na cikin kasar kankarar ba while su sunsan karya ake musu kawai basa sone a tsokalo yakin batsatsa shikuwa mufrad mugun haushin hakan yakeji aransa
Mostly Bazaka taba ganin sa a filin daga ba sabida yadda ake ji dashi ana sakaltashi in ja'aje operatin saidai ya bada oder but,wannan karon kawai sai yaji aransa dolene Kawai yafito ayi dashi,yau kusan shekaru hudu kenan yana bada odern cewa arusa wajen amma haryau troops abu daya sukeyi,basa taba rusa main cartel din dake cikin qasa wanda shiyake kara musu karfin gwiar sake ginawa kuma shikansa yasanwa mugayen makiyan addinin musulunci kawai suke sayarda kayan yaqinsu dan a murkushe muslunci da musulmai ,kowa yasanshi da taurin kai,dan haka suka kyalesa akan qudiransa kawai.

Suna barin arear ya kira zallan mutanen sa,a special team of 7 armies da suka diro wajencikin wata boyayyir jirgin shiga kasa,shidakansa ya traina su dakansa cikin yan kwanakin nan aboye.,muddin suka cimma burinsu ayau yasan kobabu komi zai Iya samun nitsuwa a zuciyarsa da ruhinsa najin cewa ya temaka wa addininsa ta wannan fannin.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top