chapter 35


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 35

Anan abuja kuwa babu abunda ya sauya game da yanayinsu a gidan saima abunda ya karu dan bakaramin gurmi su hajiya goggo suketa faman shiryawa akan rashin dawowar yaa sheik Abuja ba wanda ahalin yanxu duk sukabi suka daura ma hjy mama laifin komi sukace Ai taki dawowa abujan ne dan kawai ta rabasu da zaidu..

Wani Shakuwace taban mamaki ya kullu a tsakanin hjy saddika da hjy Adada,daga ranar da imad yazo nigeria wani sati biyun hjy saddika tayi a abujan tare dasu suna famar shagali ana kwamacala wani bin koda hajya jasmine taga wani abu da badaidai ba agidan ta gwada nuna ranta ya baci ko tana son ta tsawatar haka mahafiyarta zata mata fada ta hanata tace mata tayi shiru kartayi maganan gudun kartaje tayi baqin jini a idanun su hjya goggo..

Tsabar Iya nuna bajinta da dukiyarsun da sukeyi da qasaitar su sosai ya shige ma hjy saddiqa zuciya tanajin su har ranta tamkar wasu hamshakan basarakai, to dake ma agaban hjy saddikar kullum suke hirarrakin yadda zasuyi dealing da lamarin hajy mama shiyasa gaba daya itama tabi ta Amince dasu ta kuma saka aranta cewa ai sune da iko da rayuwar yaa sheik ba mahaifyar sa ba hjy hasiya ba,har wani dan Boyayyen kishin hajya mama dake boye a kokon ranta saida ya bayyana ma hjy jasmine wanda ya bata mamaki kwarai dagaske,sai yanxu ta gama lura da nufin mahaifiyarta,tagane cewa Bawani abu bane kawai so take ta raba yaa sheik da inuwar mahaifiyar sa hjya mama,she want her doter to rule him in all his affairs ya zamto dai kamar sun kwace ne shi gaba daya sai yadda akayi dashi.

A tunaninta zaman hjy mama tare dasu shiyake disashe ma yarta haske da karfin iko a gidan mijinta,ta dade tana boye takaicin hakan aranta saidai bata samu hanya ko hujjar dazai saka ta bayyana shi a fili ba,shiyasa zuwansu hjy goggo ya zamto mata tamkar wani nama gasashe daya fado daga sama,tunda ta gane kalar salon su tasan
Dolene ta hada kai dasu dansu yaqi mulkin da hasiya takeyi a rayuwar zaidu..

Zamansu a Abuja sam baima hajy jasmine dadi ba
Dan Banda karya Dokokin da mijinta ya shimfida a gidan sa babu abunda sukeyi,kuma ta lura kamar da sannun su suke aikta hakan aganinsu ai komi na gidan a tsarin hajy mama yake tafiya,so tsarin tarbiyan gidan gaba daya suke ta kkrin su sabunta sa da wani sabon salona daban wanda ita kanta hjy jasmin din bata amince da shi ba.

Gaba daya suka sangarta su shukra da rayuwar kyale kyale,dan karatun qur'ani da addua da aka sabayi duk dare bayan ishai yana neman ya zama tarihi,barinma shukra da gaisuwa ma ta denayin shi  a ladabce sai dan uban kinibibi da manyancen da ta dora ma rayuwanta,yaran da   fiye barinsu suna fita waje sai gashi suna yawon suu a abuja aduk sanda sukaga dama,ta dalilin munafurcin zarah shukra sukayi fada kaca kaca da malak data zargeta akan tana bibiyar imad hardace mata kamar jaka..sosai malak taji haushin wannan furucin wanda yasa ta dauke kafarta cak bata kara zuwa gidanba saidai shi imad din inyagaji sai yaje gidansu suyi hira

Sati biyu kacal mahaifyarsa tayi sannan ta koma kano aka barsu a sukadai a abuja kowa yana yadda yaga dama agaban su hjy goggo,banda imad dat was feeling soo loney sabida babu mufrad babu keeyan dazasu keeping nashi company sumtimes in bai fita ba a dakinsa kawai yake zama cikin tsananin tunani da damuwa daya dorama zuciyarsa game da lamarin rayuwar rufaida.

Ata dayan bangaren kuwa har zarah ta riga ta shige jikin both hjy Adada da hjy saddika da kinibinta,hidima akan hidima,adan dole saida suka fara sake fuska sosai da ita,kwata kwata basu gano tashar game din da zarah taketa famar bugawa akan su ba,da hjy saddika zata wuce kano har Aiport ta biyoshi suka rakata tare,tuni ta amshe lambar wayar mahaifiyar sa safiyar Allah zata kira ta mata gaisuwar safia kota cika mata acct dinta da credit koda bashin kudi zataci bai dameta ba,ita uwar sanin abunda ya dace ne,data samu shigan kuwa har wani irin iko iko take sakawwa acikin maganarta musamman akan lamarinta da imad tana kuma nuna musu kamar ma itace surkuwan su a cikin gidan gaba daya.

sanadiyar hakan har suka dena magana sosai da yar uwanta a'inau dake cikin azaban takaici da damuwar bacewar mufrad agidan har na tsawon sati biyu batare da ya sanar da ita inda zaije ba...

Su nazli kuwa tuni aka kadasu suka koma schl sai gidan ya dawo shiru daga su,sai shi imad din sai su hjy adada dan itakanta hjy jasmine bazaman take yi sosai ba sumtimes takan jejje wajaje harta kwana bisa umarnin mijinta,gidan was quiet for sometime banda mahaukacin kinibin zarah babu abunda suke shaqa a idanunsu a kullum

adan dole a'inau ta sauko da shirun lallabo zarahr dansu shirya su dawo daidai wai kodama zatajiyo mata labarin mufrad abakin imad.

Banda takaicinsa datake ji dayan damuwarta baifi subar gidan ba dan harga Allah ta gaji sosai da lamarin zarah,she feels her sister is more dangerous dan d devil himself kuma babu yadda ta iya da ita,so tunda ta lura kamar sosaine zarahn ta fiye cusa kanta wajen imad musamman ma da yanzu gidan yakasance sooo queit babu motsin kowa saisu kadai babu laifi zata dan lallabeta su koma shiri..
Da kyar hakan ya yuwu cos bata sanin lokutan da zaran take da lokacin kanta komi domin imad kawai takeyinshi

if he is alone haka zata nanike mai suyi hira a falo,kota jasa tace adan fita gari tare ayi strolls,ayi spending time da juna duk dama ba kamar yadda take so yake responding ba

babu kalar shan cikinsa da batayi ba amma koda wasa bai iya bude mata cikinsan ba,uptil now she knw nothing about his life musamman daga bakinsa,haka ain tayi ta jin haushin jin cewa wai imad yace baisan inda mufrad yaje ba she knw he is just lying gaba daya saita ja jikinta dashi sosai,da wasa da wasa zarahn ce take yawan kai masa korafi akan halayyar mufrad game da zaman aurensu da ainaun wanda yaso yadan damesa a zuciyarsa dan ita nuna masa takeyi kamar mufrad baiya kyautawa wa ainau a zamantakewar su na aure sam sam.

Haka rayuwarsu ta kasance na tsawon kwanakin zaman sa abuja,Zarah ba karamin baje basirarta take wajen samun hanklinsa akanta ba amma har yau gani take kamar akwai kura kullum zaka ganta da waya a hannu tana neman layin kawarta xee xee  dan ta gama fahimtar kalar taurin kan imad ayanzu,shi Abunda yake so kawai yakeyi ba'a isa a juya mai ra'ayi ba sai dai inshi yaso,ita kuwa ko kyakwar runtsawa bata iyayi arayuwarta sabida muguwar kaunar shi daya mata mummunan kamu ga azaban tunanin sa data kwallafa aranta take kwana take tashi dashi,wani  maqudan so take masa irin mai tsananin zafi da radadin nan wanda bazata iya ma fasalta shi ko ta hadashi da girman wani abu ba,ayanzu ji take mai rabata da imad sai mutuwa
Arayuwa bata taba tsanmanin abun zai juya mata har haka ba,duk sanda ta kwanta ita kadai a daki saita tambaye kanta "shin ashe haka so yake?tasan dai adacan burinta kawai take so ta cika na rayuwa dan itama ta samu kalar rayuwar da yar uwanta ainau ta samu,wanda ba zallan dukiyar bane akwai daraja da kima wanda duk inda ka shiga ka nuna alakar ka da familyn zaiyd matazu dole ne kawai a karramaka.

A familyn tasan Inba ayi maka kallon mai ilimi ba dole ne ayi maka kallon mai kudi kuma hakan kawai take buri

She want a big life not just d normal flashy life Wani irin kakkarfan burin zamowa wata babba a kasar nan ya dade yana rudarta tanajin she owe herself Alkwarin hakan a zuciyarta bana wasa ba.

And She belive she is gonna succed,aganinta ai ta bambata da sauran wawayen mata espicially not like her sister ai'nau wacce batta da wani aiki sai fushi da jiji da kai da shegen son komi ya tafi akan rules dinta,a duk sanda ta tuna haka sai ta tuntsire da wata mahaukaciyar dariyar takaici da mugunta,aganinta hakan ba rayuwa mai dadi bane sam sam,Anyways ayn is just being hysterical, duniyar ma ta canza da zaka ce kaidan mulki da saka dokoki akan rayuwar namiji ne.

Sumtimes kakkama ajinma cutar da kai ta dauke shi,inda itace da mufrad da duk wannan korafe korafen banzan da ain takeyi da bazata taba yinshi ba,itadai bazata taba yin sanya da burikanta na rayuwa ba,she will do wateva it takes ko tsirara ta kama tayi tafiya agabn da namiji danta pleasing dinsa wallhi sai tayi,can sai kuma ta soma jin balain tsoron irin son da takeyi ma imad din izuwa yanzu ta fahimce cewa babu
Abunda ya raba kalar soyayyar datake girkawa aranta game da imad da irin wanda ai'nau takeyi ma mijinta mufrad,and what did she get at d end? Nothing,Abun saiya soma damun zuciyar zara sosai cos No matter how she try to diffentiate her situation with na ain sai taji ta kasa iya yin hakan

Babu tantama aranta tasomajin kamar in batayi dagaske ba zata fada tarkon wani wawan soyayyar
Wanda baida wani hankalin da zai haifar mata da da mai ido.

Yau asabar da sassafe ta fito daga wanka kirjinta daure da dan karamin towel daya na hannunta tana daddanawa ajikinta tana shashare fuskarta, tana kammala hakan ta cilla towel din yy gefe tayi zamnta agaban dressing mirror Tana ta kallon kanta ta na zuba wasu irin kayatattun mayun murmushi,da alaman wani irin ji da kanta yau takeyi wani sabon salon rigima takeyi ita kadanta tana yaba kyaun da Allah ya bata wanda aganinta duk wanda ya sameta ya kure sa'ar samun hadaddiyar mata..

Fair hands dinta ta sakala ta bude dan karamin drawar gaban mirrorn wanda ta rikeshi da fingers dinta sama sama kamar wacce take kyamar handle din,yana buduwa ta hau fiddo wasu mahaukatan kayan gyaran fata dana kwalliya gasunan dai birjik kala kala iri iri daga exclusive har zuwa yan daidai kai harma da local din ba a barta abaya ba,da alaman sayan products kawai takeyi batare da tunanin wanda zai fi dacewa da ita ba,just based on yadda ta matsu dataga tayi kyau ta haska ace tafi uban kowa

Kusan minti ashirin ta dauka a wajen shafa mai kawai,saboda tsilla tsilla take bin jikinta starting frm body moisturizers, face toners,face hand and feet cream,oil and face enhancers.

Takanyi kyau kuwa babu laifi,after luke 30 min taa mike ta bude wadrob ta dau kayanta data shirya already cewa shi zata saka,black material lace gown mai kwalliyar red flowers dan kadan ata gaba kwalban turarenta na shafawa jiki ta jawo tsaki ta saki ganin yadda ya rage dan kadan Aciki,ajiyar zuciya mai qarfi tasauke tana jujjuya kwalban turaren a hannunta,Thinking of yadda zaya kasance mata in har yau zeezee bata iso abuja ba kamar yadda sukayi ba,dan kadan ta shafa turaren a gefen wuya da armpit tana kafa kafa dashi dan karya kare,tana kammala shafawa ta maida shi inda ta ciro takalminta na larboutin dats sooo high tahau kai ta zare wani katoton mayafi sannan tayi waje..

After 10 mint ta zazzaga gidan bataga kowa ba ta dawo dakin tare da rafka uban tagumi  abakin gadonta thinking of wher the hell they are musammn ma imad da kokadan bata son tayi nesa da shi.

"To shi inama ya sani a abuja dazai na fita?mchw"..tsaki ta rinka ja a fili aranta tanajin kamar inyadawo tayi masa shegen dukan hakan dayayi

Wat a waste of everything barin ma turarenta datake kafa kafa dashi she did not want to waste any of it god damn it..

Wayarta ta rarumo ta hau dialling number ain sai ba a dauka ba,can ta dialing na hjy Adada
Da kyar ma aka dauki kirarta and it pains her to hear dat wai gaisuwa sukaje gidan sarkin Abuja batare da ita ba..

Tana sauke wayar a kunnenta ta flinging dashi akan gado ta mike tsaye tana jeka ka dawo tana sauke hushi mai zafi,.."ayn ne zatamin haka?...
Ai in su zasu ware ni a familynsu ita baikamata tayi min haka this is just d kind of oppurtunity she feel she dersve dan haka sosai ranta ya dagule ya baci..
Kiran zee zee ta rinkayi yanata ringing amma ba a dauka ba Sai can Around bayan asr sai gasu sun dawo.

As usual acikin kasaitaccun motarsu ake tuka su convoy ne na hadaddun bakaken landcruiser daya na bin daya cos da motoci uku kawai sukaje,daya na su hjya goggo dayan na hjya jasmine imad ake tukawa a dayam shikdai dan ya tsani takura and he needed privacy to call mufrad dan yaji yaushe zai kammala aikin sa ya dawo,harga Allah yagaji da zaman waje daya dayakeyi ga azaban damuwar son yaga rufaida dayake mugun kashe masa kuzari.

Yana zaune cikin nitsuwa a seat din baya yana kallonsu Saida ya bari sun shiga gidan sannan ya amshe key daga wajen driver ya cikama rigar sa iska
Haka kawai yakeji kamar he is not in d mood yau..

Cikin garin kawai ya shiga zagaywa witou knowing wher to go saida yay nisa sosai sannan ya nemi waje agaban wani hadadden restaurant sannan ya tsaya.

Zarah was feeling so upset da bataga shigowarsa,duk tabi ta daga hanklinta jin abunda sukafada yau sama sama ma ta gaishe su ta wuce sama comtemplting on how to start calling him taji inda yake kodama zata bishi wajen,saidai har ila yau basu taba yin waya ba she daubt if he has her number rikeda wayar ahannunta take famar wannan tunanin ayayinda wani bangare na zuciyarta yake xugata akan ta kira din kawai,harta unlocking wayar zata zakalo numbershi sai aka bude kofar dakin cikin yanayin bazata wanda yasata razana ta sake wayar akasa ya fado...

Da saurin su suka tsuguna kan wayar kowacce ta miko hannu zata dauka Ai'nau dake kallon sunan dake kan wayar ta shiga cewa "Am sooo sorry sis bansan zaki razana har haka ba wani sabon gayen akayi ne?wow i love his name""...mine and only?....kwace wayar tayi tunma kafin ta amsa ta hade ranta kasa kasa tace Abeg let me be..ahnkli tace muguwa kawai msweech Allah ya fiki,ta karajan dogon tsaki

Ain cikin mugun jin haushin tsakin tace  "mene?...zara ta dauke kai bata amsata ba ta cigaba da yatsina fuskarta tana turo bakinta gaba wani irin shashhan qamshi takeyi ta hade ranta sosai inda kasan suna tsananin gaba da juna..ainau ta daure calmly tace "Im talking to you zarah,a hatsale zarah ta juyo "did i look like am deaf to u?..Ain dake bata son raini take zuciyarta ya shiga harbawa,cikin fushi tace "Oh yes...cos ure not answering me,wats wrong with u zara?dada hade rai zarahn tayi tace "nothing"..ta kuma jan tsakin, wayarta ne ya hau ringing ta daga ganin sunan wanda yake kira yasata daukawa da uban sauri ta kara a kunne..

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top