chapter 31


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 31

Ba zallan jiki ba hatta muryan yakumbo rawa ykeyi ayayinda ta karaso kusa da ita cikin sauri ta rirriike ta "rifaida Ashe kina Nan aketa magana banji duriyarki ba?dudduba fuskarta ta shigayi a hnkli tace na shigga uku ni A'i Yaya naganki haka?kukan me kikeyi rifaida Wani abu sukayi miki?kifadin waye acikinsu ya zageki yanzun Nan inbi sawunsu in sauke musu buhun rashin mutunci..

Wani matsanancin kukane ya kufce wa rufaida Wanda shi yasa yakumbo Jin nakaso itama sai tabita ta barke da Wani uban kuka kukan kawai sukeyi atare Babu mai kakkautawa da kyar rufaida ta kufce a hannun yakumbo tayi gefe durkushe akan gwiwanta cikin sautin wahalallen kukan dake fitowa da hucin nakasashen numfashi Wanda  take kwaceshi da kyar,cikin wannan yanayi tace
,"..Inna lillahi wa Inna ilaihi rajiun yakumbo nashiga uku,rayuwata ya lalace..yakumbo ya zanyi da rayuwata?
Da sauri yakumbo ta rusuna agabanta tare da dagota daga durgushen ta take Nan take ta manne ta da jikinta ta rungumeta sosai tana shafa mata Kai da jiki.."Yi hakuri rifaidata,Ki saka ma zuciyarki dangana ki yayyafawa ranki ruwan sanyi,kuka ba naki bane rifaida adduan dai shi ya kamata muyi Allah ya fiddake daga cikin wannan lamarin lpya,kul Kar ki bari maganganun su ya dameki,kowa yasansu sune manyan algungumai magulmata a anguwan nan Kar halinsu ya dameki,kaf dinsun Nan basu da alqibla arayuwarsu basuma San abunda yake musu ciwo ba,Dan kuwa da sun sani da kodan albarkacin y'ay'a matan da suka haifa acikinsu ai bazasu aibata naki qaddarar ba..

Kiyi shiru abunki rifaida ki daure ki kwantar da hanklinki,namaki alkwari Dani da Hadiza muna Nan daram tare dake bazamu taba kyale wasu makirai Wanda basusan Kan magana ba suzo suna cuna ma rayuwarki tashin hankli,Sam Sam bazamu yarda ba, damuwa banaki bane,samun saukin ki shine a gaban mu kinji auntagale? Kuka kawai rufaida take tamkar wanda bajin maganan yakumbon takeyi ba Dan ita kadai tasan iya abunda takeji acikin ranta da xuciyarta,already abubuwa dayawa sun riga sun toshe mata kwakwalwa da numfashi suna famar nakasata mata gabobin jiki

Acikin xancen su maman Iman in akwai abunda yafi damunta baifi cewa da sukayi ummanta tayi fada da yaa malam ba,gaba daya sai taji hakan ya daga mata hnklinta sosai Dan kuwa tasan wacece ummanta,Abunda kuma zaisa ta daga hanklinta har tayi fada toh lallai babban al'amari ne bana wasa ba..

Maganan zuci kawai take cikin juya tunaninta akan mekenann yake afkuwa a gida Babu abunda bata shiga kullasa acikin ranta na bakin ciki da damuwa ba..

Banda lallashin ta da kalamai Masu sanyi da karya xuciya Babu abunda yakumbo takeyi har yakumbo ta gaji ta janyeta suka koma ciki bata wani kula ta dawo hayyacinta ba ba tsaban damuwa da jimamin kuka daya Gama rudata ya toshe mata madigar yin tunani

Suna barin tsakar gidan saiga bullowar rahamatu yar gidan malam dalhatu mai shayi Wanda tuntuni take labe ajikin dangar waje tayi luumui acikin duhu tanajin Duk Wani abun da akeyi ata ciki kuma komai da aka zantar anan din a kunnenta ya kare Danta riga da Tasha alwashin saita tonawa Umma hadiza da yayanta asiri..

A rakube ta zame ta falfala da uban gudu cikin sanda ta nufi cikin anguwar  agaggauce

Tafiya take sauri sauri Kuma a karkace,wanda tsabar saurin datake yi daganan zaka iya jiyo sautin bugun zuciyarta gaban ta kawai take kallo damuwarta baifi taje ta fetsa gurmin data debo yanzu ba,aikuwa kamar wacce zata kife taci da kasa haka tayita jefa kafafunta galau galau akan hanya bata tsaya ko ina ba sai a dakin matar mai anguwa rike da cikinta tana yar haki
Assalamu Alaaikum
Sallama alaikum

Dake ma dare ne dakyar ma matar mai anguwa ta fito
Sannan ta kulata .
A tsattsaye ma ta tsaya daga bakin kofar fuskarta a matukar daure murya ciki ciki tace rahamatu lpya naganki a wannan Lokacin,Ina ita talatun? fatan dai bawani gurmi kukaje kuka hada ya afka daku ba?

Rahamatu dake kokawa da numfashinta cikin yanayin xakuwa tace A'a Ranki shi Dade labari da dumi dumin sa na kawo miki,wallhy yanzun nan nabaro kofar gidan yakumbo inda Naga Rufaida yar gidan yaa malam da idona tanata kuka..
Matar mai anguwa tace mene?Ki kace Kinga rufaida?yanzun Nan fa su maman Iman suka bar Nan since basu ganta acan ba

Cikin zaro Ido waje irin na magulmata rahamatu tace
Wallhy karya yakumbo ta shera musu,nida idona na ganta ai agidan yakumbon suka boyeta Ina labe abayan zana naji tana tsige su maman Iman da masifa,toh bayan tafiyarsu ni ban tafi ba kawai caraf saiga rufaidan ta fito daga Wani waje

A firgit matar mai anguwa ta juyo
Tace Toh Bayan haka Kuma saime kikaji rahamatu?me suke cewa kifadmin komi Karki boyemin komi.

Wani Shiru rahamatu tayi tana tunanin karyan data dora dan labarin yaji gishiri da sugar azabure Tace
Naji dai kamar anacewa bata lpya,koma ciki mijin nata yamata oho?Naji dai yakumbo tanata kodata da Allah ya kara sauki ita Kuma sai cewa take ta shigga uku ta lalace menen menenta ita ta jawo makanta abun kunya tana ta kururuwa,sai kuka take tana birgima a Kasa yakumbo tana famar rirriketa,nifa inaganin kamar tsantsar son zuciyane  yasa rufaida tayi kisar Kan Nan, Nan sukuma iyayen nata suke neman su daure mata gindi..
Yo Naga daga an fara gayasa musu gaskiya saisu hau zage zage su fara lakawa qaddara laifi su mamn Iman basu baki labri bane?hmm ai korar kare yakmbo tamusu tana zaginsu Wai su magulmata

Matar mai gari dake cikin yanayin nazari bawani jinta ma take ba kalman
Cikin Nan da aka Furta Duk shiyafi daga mata hankli da shike ita juyace bata taba haihuwa ba kuma aranta takijinin taga Wani ya samu ciki kawai dai Babu yadda ta iyane

kada kanta tayi a fili tace hmmm tana mai sauke wata gimammen ajiyar xuciya can sannan ta juyo tashig bin rahamatun da Wani Dan iskan kallon Reni da kasknci
Tace "Iya abunda Sukace kenan?to kewai bakiji labarin yadda abun ya afku bane?..sata taso tayi ma mijin?ko fyade yay mata?
...rahamatu ta danyi shiru can tace
"Ranki shi Dade banji komi ba kamar fa daki suka shiga Dan Ina daga waje nadena Jin motsinsu

Wani doguwar tsaki matar mai aguwa taja a hatsale
"..tace Mtchewww Aikin  banza aikin wofi wallhy kekam asalin daqiqiya ce marar wayo,yo wayasan ma sanda suka shiga dakin suka shiga tattaunawa Aida kindan labe ta waje kinjiyo mana sauran Kan zancen Duk kinsa nasaka rai.
Toh tashi kawai ki tafi,Allah ya bada ladan gulma..dama Ni ban aike kiba..
Yar diddigi Niki tashi min abinci nakeci kikasa aka dagoni

Tsuliya a xage rahamatu ta miqe tsaye tana Kyabe bakinta Dan tsabar takaici da kyarma ta iya Furta kalman sai anjimar daya makale mata a bakinta tanajin yadda matar mai anguwa take cewa ajima dayawa,wani wawan radadin takaicin ne ya gumeta ta dau hanyar gidansu jikinta a muce dan tagama lura kamar Babu abunda zatayi wa matar mai anguwa ta soma darajasu gaba daya matar tabi raina ma ita da iyayenta wayo
Dakema in sun jajibo gulman datafi karfinsu yawanci ita take sasantasu Kuma dama bawani rufin asiri bane dasu.

Ita ko a zuciyarta Gani take kamar yau ba'ayi mata adalci ba aiko Dan gaya mata Inda rufaida take datayi yaci ace ta yabeta tadan darajata..

Kodashike tasan matar mai anguwa da makirci bata cire tsammanin zata iya nade garinta taje har gidan yakumbon Ganin kwakwaf a  washe gari..

Bangaren su Zarah kuwa tana saukowa daga steps cikin babban palourn gidan ta miqe Inda taga Babu kowa Dan tsayuwa tayi cikin nazarin Inda zata soma duruwa
Can saiga sautin saukowar keeyan sanye da eye piece a kunnensa yana amsa waya da uban sauri ta taho tanamai tareshi

Shikuwa sanda ya Gama amsa wayarsa tsaf sann yaji kmr zai saurareta yana saukewa a kunnen sa zarahn tahau murmushi tana kankance voice tce
"Darling Kay..my lost love keeyan bakada kirki",keeyan ya hade rai,tana dan murmushi tace toh sorry Maska, pls tmbya nake ko kaga Inda sauran mutanen gidan nan Sukayi I came down here but no one is available..

Idanunshi nakan wayarsa a hnkli yace "I don't know"..
Kallon sa ta cigaba dayi shikuma baisan yawan kallo,Asali Wai wakike nema ne?bude baki tayi kamar zata amsa taci Karo da fararen idanunsa masu asalin kyau da daukar hnkli,wani kafewa tay tsaban yadda taji wani maqudan bugun zuciya na taso mata"ohh keeyan,ohh keeyan dis guy is damnn hot too mugun kama ykeyi da mufrad inya hade ransa,too many hot choices aroud her tama rasa wani irin rawan ido zatay"
Itafa duk wani mai kama da mufrad kyau yake mata,gashi ko a mafarki bata taba samun kan mufrad ba..ga keeyan ma yaqita,toh insha Allah imad kam nata ne..jin ta bace shiru yasa keeyan dagowa ahnkli yace hey"..in su mum kike nema Suna can daki..And U can check out the rest in d garden..

Da Dan Murmushin ta tace mai ok thanks,shareta yy kamr badashi tayi ba ya juya kansa abunsa,ta kyabe baki batama jira ba ta bar wajen tanufi waje Tana takawa Kan matakalar da zai sadaka da ta waje cikin sauki,Dan madaidacin wajen shan iska ne mai Dan uban kyau da tsari wanda ba acika mai tarkacen kwalliya ba daga yan flawowi sai swing chairs da na asalin round table Wanda aka kawata shi da fararen kujeru masu dauke hankli

Wani salon taku take tana Jin yadda iskan wajen ke famar hudata saidai harta karaso wajen su fuskrta ba asake ba ganin yadda imad ya sake yana zabga dariya cikin yar hirarsu da malak..

Tana shigowa wajensu malak din tayi shiru ta yanke hirar da sukeyi har zarahn ta soma masa magana cikin kayataccen salon data shirya tazo dashi itadai batace musu uffan ba shima Kuma imad Banda Ido dayake binta dashi bai iyacewa uffan ba
,Zarah dake Kansu tana tsaye cikin yar sautin murmushinta mai tafe da yaudararren salo tace ma imad can I sit with u guys?a fixge ya juya sai suka hade ido da malak wacce already ta Kau da kanta gefe yace ok..

Zarah ta karaso cikin tafiyar yanganta mai sanyi ta zauna ata dayan bangaren Agefe dashi

Da Dan Jin haushin malak aranta musamman nakin basu waje tace
"I hope I'm not interupting anytin?
Basu amsata ba ta cigaba,"..so Mr America,Wani hirar akeyi Banda mu,we missed u Soo soo much  yakamata ace hutawa kakeyi ba surutu ba,right girl?
Ta mayar da tambayar Kan malak Wanda ta dago cikin sauri ta tamata kallo daya..

A hnkli malak ta miqe kamar zata bar wajen ya mata Ido akan karta tashi
Sosai Hakan ya bawa zarah haushi amma a fuska Murmushi kawai take tamkar ba ita ba,gyaran muryan sa daya fito a hnkli yasata bada hanklinta kanshi zumbur ya miqe tsaye yana kallon malak "Amarya na i think I'm gonna go inside huhn,inkin Gama Kya sameni aciki..malak tadan kalleshi fuskarta adan daure tace just now?yace yeah baga wata antyn tazo tayaki hira ba..
Hade rai malak tayi batace uffan ba

Cikin sauri zarahn ta tsoma musu baki acikin maganan su
Cike da wata matashiyar kisisi na tace No no pls stay, I came speacially to say hi to you,uhmm yanzun har zakace baka gane ni ba?
Sounding normal yace yeah kindan kwanta min,rolling idanunta tayi Tace but you know Aina'u right?..Nan ma taga yadan ja..Tace urggggg c'mon
"Muffys wife,.Well I'm her blood sister.
Sai ta Mika mai hannunta tana sake Wasu kyakkwan murmushi tunkan ya amsa ta harta gaya masa sunanta as Zarah abbakar makarfi,..hannun nata data miko domin suyi musabaha ya basar normally ya amsa mata da cewa imad daga Nan Bai Dora ba,maida hannun tayi a kunyace  tace..its nice meeting u...Nan ma Murmushi kawai tayi sai wayarsa yahau Kara,ganin mamansa yasa bai Wani jiraba ya nufi cikin gidan cikin sauri yana mai basu waje,yana barin wajen malak ta miqe a sadade tabi bayansa dukansu suka kyaleta awajen..

Aranar haka suka tayi tsakanin da Zarah Duk Inda ya zaga saiya tsince ta drawing him into one or two conversation Wanda tun baison amsawa harya soma amsawa .

It's seem she is soo interested in his life tana mugun son taji labarin zamansa a America but he is not much of a talker attitude dinshi na matukar bata wuyar gudanar da sha'ani.

Tanajin malak take tambayarsa meyasa
Baisha hannu da Ita daxu ba yace aishi baiya shan hannu da mata itadin ma kawai yayine Dan ya gwadata and he is impressed da ynyin tarbiyanta,zarah taji matikar baqin cikin haja musmn yadda ya yabe tarbiyan malak sosai awani bangaren sai taga kamar da Ita yakeyi cos ita nuna masa take ita wayayyi ce mai aji..

Sai Daf ana shirin sallah magrib Anty meera sukayi sallama da kowa suka tafi,as usual cikin annashuwa da marmarin dawowar imad gidan ya cigaba da kasancewa ranar anyi raha da hira ababban falon gidan har an gaji

Anan ne ma Zara take dada baza bajinta a Duk hirar da imad zai amsa saita saka masa baki na dole tana bada opinion dinta,so everyone tot she is just being nice shikuwa imad haryanzu baima gane metakeyi akansa ba cos he secretly hates girls like her aransa,shi dai arayuwansa yafison yaga yan mata masu shegen Jan ajin Nan masu fidda magana daga bakinsu da kyar but Zarah was hell bent in making them look like thyr friends already bacin baima gama rike sunanta aransa ba.

Aranar tsabar hiran da akasha basu bar falon ba sai wajen 1am na dare,tare duka aka watse ahakan ma imad din ne ya dame su akan cewa shiyagaji zaije ya kwanta

Ata dayan bangaren kuwa Tun dawowar su Abuja ainau takejin Wani irin abu a jikinta na matsannacin sha'awar mijinta Wanda tun data sameshi a daki Bai Wani kulata ba aikin gabansa kawai yayi tayi,itama tayi zuciya ta juyamai baya waiko inyagama zai nemeta Amma Ina Ta kasa iya dannewa Dan sosai abun yake cutar da ita cikin dauriya ta dora hannun ta akan kirjiinshi  tafara balle mai boturan wandon sa Kallon ta yakeyi  wani iri kamar bai saba ganin tanayin masa hakan ba

saida ta zame wando ta sakeshi a gefen gadon tafara kokarin juyawa domin tana gab da aikata Abin kunya da zubda aji gani take kamar yana hango Abinda takeji a jikin nata na tsantsar sha'awarshi dayake cinta ajikinta data kasa iya dannewa

Runguma ya bata wadda saida yayi kusan tafiyar da numfashin ta mai saukowa da qarfi da huci,Yasan halinta sarai so dolensa ya juyo da ita ya Kuma sakataa jikin shi ko da zaiji sauki sauki

Hannun shi ya dora ya zagaye kirjin ta ya matsesu gam yana fitar da nishi kasa kasa,Wani irin lumshe idanunta tayi tana sauke masa zautattun nishi mai tada hankali,batayi aune ba taji lips dinsa agefen wuyarta muryansa mai Dan uban sanyi da dadi na ratsa gangan jikinta tana hudata yace"u missed me?Ya fada yana fisgo maganar da kyar cikin nishi juyowa tayi kamar ana tafarfasa mata ruwan jiki ta afka masa gaba daya tareda dora kanta saman kirjin shi tana Wani kwarzana masa jiki,arikice ya dada kankameta tsamm saurin maida hannun shi yayi tareda riketa atare sukaja  baya ya zauna a bakin gadon ta ita kuma fado a kanshi

sarkafe kafafun ta tayi gam a bayanshi cikin wani irin salo mai mugun tada hankli tareda manne jikin ta da nashi da kyau tana mai goga Mashi albarkatun kirjinta  wani irin feshin numfashi sukewa juna, idanun shi ya sauke akan kirjinta dake sama da kasa akan nashi yanajin dirin saukar Wani irin azababben jarabbaben feeling dayake neman haukata sa,hannu yasa yafara tattare dan rigar baccinta  da Already ta cukuikuyeshi ta koma can saman tummy dinta, irin y'anda ya kankameta ta Daga ita sai yar pant a jikin ta da bra dinta red colour iri daya

Squeexing dinta kawai yakeyi har yayi nasarar cire komi nata ya jefar kalar idanun shi tuni suka koma jaa saboda jan jarabar data tunkorashi dayaga tana shirin harxuka shi da salo
A hankli suke jujjuya jikin juna,can kuma saiya dakata ya dagota yana ta kallon ta,Zubawa kirjin ido yy for the first time kafin ya dora kanshi akai ya lafe yana sauke wata mayyar numfashi mai qarfi yana kuma tattaro natsuwa wa jikin shi.

Ainau Ta mugun matsu matukar matsuwa Dan kamar zata zauce haka takeji yau y'anda ta tsinci kanta a hannun shi Abu daya take jira zuwa biyu shine taji hannun shi ko bakin shi akoina nata sai dai kamar kwale kawai yake mata na mugunta ga abu tana gani ya tashi amma saidai ata goga mata yaki karasawa ciki ciki

wani irin goga mai breast dinta  tafarayi tana wani irin nishin  bukatuwa tareda danna kanshi cikin kirjin nata kamar zata tsagashi da sautin numfashi hannun ta dake shafa ko ina bayan shi yasa yakejin wani Abu na mai yawo a jikinsa yana mugun jin salon nata nayau har kokon ransa yana kuma mamakin yanda take kokarin bashi kai ba Jan ajii ko fada kamar yadda suka saba

lumshe idanunsa yayi cannn Jin yadda take kashe mai jiki da lasar datakai masa daga kashin wuyarshi har izuwa magworon shi har ta kawo bakin shi ta cafka tanai masa Wani irin shan da dakyar ma yakejan numfashi..

hannunsa daya cusa har tsagun duwawunta yke shafawa wani irin Abu taji yana tsirga mata da badon ta rike bakin ta ba da sai anji ihun ta yau dan na zuciya kawai takeyi ayanzu,tuni ta haukace masa batareda yayi wani kokari ba.

Shikuwa Wani irin mamakin ta yadinga ji yau duk zafin da ya debo yaga Wai nata ya danne nashi wani irin juyashi takeyi daga zaune tayi hadiye bakin shi yanda take sakalo halshen ta sako da lungu da sako dan dolenshi ya fita hayyacin shi

jikin shi ya soma rawa kamar anjoma mai electric shock wuta kawai take kunna masa batayi da wasa ba sun Dade ahaka tana zautar dashi

A hnkli ta zare bakin ta ta dago tana nishi sosai tareda janyo hannun shi ta dora saman kirjin ta murya kamar na wacce zatayi kuka, "tace muff kai kayi mun mana Tafada cikeda shagwaba da turirin bukatuwa tanajin kanta kamar ba ita ba,.
Effect din maganin data shassha tasan tabbas sune suka Gama cusa mata damuwa da axaban jarabar kwadayin sa

Idanun shi kamar wuta ya kalle ta "tarasa meysa yake kallontan? Batareda ya yi kokarin tabata ba aranta taja tsaki is he punishing me ne ?kodan ya lura ina hannu shiyasa yake cijewa yana jamin Aji,Gani take kamar da gangan ma yake mata,hakn yasa tasa mai sassanyar kuka tareda tuno Maganan xara datace yanayi ko sai daya tofa sai yadda tai dashi,ai tuni ta kawar da kukan ta fara jujjuya bumbs dinta akan kafar shi tana juyi tana danna duwawun ta kan mararshi dake wani irin tokarin ta da karfi Wani karar axaban jaraba dayaji ya tunkarosa yasa tareda saurin   damke kwankwason ta cikin sauri,Nan ta saka hannu ta karasa cire mai komi nashi Tareda turamai kirjin ta  wurin bakin shi.

Duk wani jan Aji kauda kai da dauriya haka ta danne su tuni suka kare nan da nan ya cafki kayan marmarin da suke kokarin zautar da shi yahau shan su

Hannun sa bibbiyu yasaka tareda matse su a bakinsa su da karfi, jikin shi har wani rawa rawa yakeyi,ya cikke su a bakin shi yana basu wata kalar zukar da bata San da kalarshi ba tsaban azaban dadi Dan alokacin saida taji wani irin ruwa mai mugun yawa na zubowa ta kasanta wani jagab take jin pant dinta she feel like shes burning alive bata San lokacin da bakinta ya subuce tace muff ka shamun ba,kamar zatayi kuka tace muffy please do it na rokeka Tafada tana kara danna mai jikinta cikin yanayin da batayi zato ba

Abinda yakeyi da kirjin da ace haka kawai ne sai tayi mai kuka Amma da yake jarabar ta yanzu tafi karfin
tashi karamai karfi takeyi tareda karamai zafi...

Saurin juyawa yayi da ita ya shinfide ta tareda mirginawa aknta ya danneta cikin ta Sauri,itama mirginowa tayi tareda hayewa kanshi yanajin yanda kirjin ta ke gogar nashi tana kara Azabtar da shi

Aranshi Sam Bayaso ya nemeta a wannan yanayin tsoronsa kar tazo daga baya tana  jamai aji tana gudun shi bayason walakanci Sam Sam Amma Yasan dolene kawai ya shigeta inba haka ba da alama akwai matsala.

Kuka kukan Magiya take mashi dan jitake kamar zata haukace inbaiyi ba

romance din yasa ta somajin kamar yana bata maganin Abinda takeji ne tsawon kwanakin da suka wuce zuwa yanzu Wanda bata samu tarewa dashi ba,wani irin dad'i tarinkaji mara misaltuwa

Kawai So take yaci gaba da taba ta da kuma kara tsotse ta da magic touch dinshi mai gigita ta

Kamkame shi takeyi yanajin y'anda take mai juyi a bayansa mika yayi tareda juyowa da karfi ta koma gefen shi Kallon ta yay kirjin nan sun tsuke wuri daya Alamar tana cikin Wani hali na jarababben sha'awa, tsabar mamaki yasashi zuba mata ido yakasa yin komai sai ganin tsallen da hajiyar shi takeyi ajikinshi yau

Dakyar idanun ta ke budewa ta rike kirjin ta gam gam Alamar suna t'sikarin  ta tana Jin kamar zaucewa zatayi

Kallon da ta aikamai kawai ya isa ya isar mai da sakon sa daga Nan baiyi wata wata ba ya afka mata suka Lula duniyar ma'aurata..
Surayyahms

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top