chapter 21

BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 21
case1:ending

Da sauri kowannen su yake tafiya suna Kaiwa bakin kofar dakin doc Mehra yay saurin dakatar da shi da hannu sannan ya janye shi baya, cikin kwayar idanun sa yake kalla cikin yanka maaa wrning yace Kai ka nitsu Ina gaya maka Ni zan duba lapyar yarinyar kaikuma Babu ruwanka da mahaifin ta kaji na fada maka ko?
,fuskar imad a murtuke da kyar ya gyada mai Kai yace "naji" daga nn doc Mehra ya doka sallama cikin turo kofar imad na biye dashi abaya,..

Gani sukayi Babu kowa anan face ma'aikatan asibitin

Cikin sauri imad ya bangaje shi ya karasa gaban gadonta ta ganin Doc Amando yanata famar mata kwaje kwaje an kara sakaya mata respirator a hancinta tayi shataf cikin Wani mawuyacin yanayi bata ko iya motsi

A mugun dame Yace Doc is she alright?

Cikin harshen turanci doc ya dafo kafadun sa yace
Nothing to worry sir
She just had a nevours breakdown
She will be fine

Wani sanyi yaji aransa da akace mai haka daga na Nan doc ya musu sallama suka fita
A hankli ya sauke Ajiyan zuciya yana maida numfashin sa a hankli,a sanyaye ya karaso har Inda kanta ya ke Wani kallon ta yakeyi tanajin azaban tausayin ta na nakara nakasa masa gabobin jiki

Hannun ta dake shimfide a gefe ya tallafo cikin nasa
Ya rike sannan ya kwantar da fuskan sa akai yana mai sauke Ajiyan zuciya..yakai minti 5 ahaka cikin saka maganganu aransa wanda shikadai kawai yasan ma'anan su aransa.

Yakasance masa tamkar dole ne ya Kare martaban Rufaida ta hanyar rufa mata asiri Amma bayajin zai taba iya hakura ya tursasa ransa yay hkri akan abunda aka aikata ma rayuwarta..
"I have to get justice for her!!..
Aransa ya Furta Hakan da Wani irin xakewa da dagewa.
Duk yadda sukayi nidai bazan bari maganan Nan ta wuce ahaka ba ya shafo fuskanta a hnkli yace"U deserve justice sweetie...I'm going to give your justice..I promise u..wayarsa ce tayi Kara ya sakala hannun sa a aljihun wandon sa ya Ciro ya makala a kunne,yana gama Jin abunda ake fadamai yace ok sannan ya katse wyar Ya cigaba da kallon fuskarta,Jin da yy kamar an dafa kafadan sa yasa saiya dago, Ido hudu sukayi da doc mehra wanda tuntuni yake latsa wayarsa a gefe, ganin yadda yake Kallon sa yasa ya sunkuyar da kansa kasa a hnkli,Nan doc mehra ya janye sa Daga jikinta suka koma can gefe har yanxu bai iya dago kansa sun hade ido ba Wani nannauyan Ajiyan xuciyace ta kufce masa,cikin tattaro nitsuwar sa yace.."Imad...bai amsa shi ba ya runtse idanun sa
"Imad Dan Allah ka nitsu,sumting is not right about this case dukanmu muna bukatar nitsuwa,I hate wen u are stubborn.,u need to relax, Kai da kafimu Iko da ita ayanzu,lumashun idanun sa ya bude yana kallon doc muryan sa kamar Mai shirin yin kuka yace "doc Dan Allah kadena fadamun haka,ka dena cewa inbar Daga hanklina wat thy did to her is beyond wat I can forget that easily..
"He tortured and Abused her,he try to raped her..da sauri ya tsare sa da cewa
"I know imad yarinyar dakanta ta gaya mana komi,I feel soo sorry for her,but I don't want u guys to make a slight mistake,bana so zuciya ta debe ku kuyi abunda zai hallaka rayuwarta ta gaba daya
..juyawa yay ya kalle fuskarta daga can yace"inaga fa ta dawo cikin hanklin ta,its a matter of time before the law will come for her
..amma zan Kara bincikar ta ingani Inda akwai bukatar Kara mata lokaci
Imad yay saurin cewa No no no doc bana so aja Wani lokaci,ana kira na a office din oganmu..
I'm sure yaa sheik yana can so zanje in same su inji me suke tattaunawa I need to know wat to do first,doc mehra yace that's better yana mai dafa kafadun sa cikin Kara karfafa sa,Ajiyan xuciya ya Sauke yace ma doc
"See you ltr...yna furta hakan ya juya ya saka Kai ya fice a asibitin mai gaba daya..

Wani babban gorvenment building ya nufa tana tafiyar sa cikin sauri daga ganin sa kasan bai bukatar kula kowa
Isar sa keda wuya aka wuce da shi can sama xuwa Wani hamshakiyar office na lawyoyi wanda ta gaji da haduwa,..

Yana turo kofar ya ci karo da su azazzaune a gaban judge lara,kokadan bai sha mamaki ba saboda ransa ya riga ya basa Hakan..
Kai tsaye ya karaso cike da mutuntawa ya gaishe da dayan mutumin daya gansu tare,which infact he is familiar with him,shine mahaifin Wani abokin sa barister Asad zain wanda sukayi case dinsa na karshe tare a Egypt ba da dadewa ba,sunan mutumin sheik Xainudeen abdulshakur wanda shima retired attorney ne Kuma malami ne daga alaxhar university

Saidai ayanzu baisan waya kirasa ba,Amma bata fire tsammanin yaa sheik ne Dan ba karamin karfaffan alaka suka kulla akan aikin su ba

Tun barin su asibiti yaa sheik ya nemi sheik Xainudeen musamman sabida ataimaka ma Dan uwan sa yaa malam
Da yarsa rufaida.

Judge lara already tayi musu bayani,
Ta tabbatar musu da cewa Bulgarian gorvenmt zasu iya kashe su,it doesn't matter ko anyi justice ko ba ayo ba Amma muddin maganan ya jawo aka Tuna musu asiri to Babu shakka rayuwar rufaida Dana familyn ta zai iya zamtowa acikin mummunan baraza

Duk maganan Nan da akeyi yaa malam baice uffan ba Dan shi bama gane turanci yakeyi ba,tsananin haushi da tsanar su ma yakeji aransa.

Tun imad bai samu zama ba judge lara ta shiga warware masa bayanai bisaga alfarman da yaa sheik suka zo nema,tana da tabbacin cewa in har aka kyale imad da case din to tabbas saiya samo gaskiya Amma it's hard for her to accept it anymore sabida cewa da akayi abun ya shafi martaba da kiman familyn sa,imad has done alot of favours to her,wasu cases dayawa yakan yine saboda ita Amma badon son ransa ba,yaron yanai mata biyayya,Kuma takanyi alfahari dashi, Amma ita bata taba masa Wani abu muhimmi arayuwar sa da zai nuna itama zata iya barin halak dan shi ba,ayadda yaa sheik yayi convincing dinta ayau shine lallai Suna so a saukaka case din rufaida, ayi restricting din imad da ga bincike,su sunfi so abasu yarinyar su kaita gida can Nigeria,su zasuji da neman mata lpya da sauki,he assured her tare da saka bakin sheik Xainudeen cewa zasu tsaya akan Duk Wani matsala da zai taso sannan zasu kiyaye Duk Wani sharadi sosai.

She came to understand that all they want is to protect her life first..

Beside yaa sheik ya warware mata komi tagane cewa ba laifin yarinyar ko kadan it's was a forced relation out of rashin samun daman kwace yancin kan ta..

Ita kanta ta tausaya ma rufaida bana wasa ba,..
Zaman imad ke da wuya ta shiga fahimtar da shi yadda take so yabi da case din...
She made it clear tace no more digging of more  informations kwana biyu kawai zata bashi ya tattara medical reports zatayi final re aprochment ma case din jibi da sassafe za a kulle case din rufaida.

Amsata  kawai yakeyi da wani irin izgili da fushi a muryan sa itakanta tasan antabosa har zuci,but Maganan ta It's like an oder,Dan haka babu Yadda ya iya tana kammala shimfida masa bayanan ta ya kama hanyarsa yay waje ya basu waje.

Daga Nan Asibiti ya nufa direct ya samu doc Mehra da doc Amando sunata aikin su kafin can saiga su yaa sheik su ukun su sun iso,she is calm and out of danger bacci ma takeyi tun daxu,.

Waje ya samu ya xauna shikadai a waiting room yana jiran su har suka kammala suka fito daga dakin tan
Lumsasshun idanun sa da sukayi ja ya bude tare da binne
Duk Wani zafin dayake ji a xuciyar sa yanata kallon su,tuno abunda judge lara ta umarce sa da yayi akan case din yakan kassara masa zuciyar sa matuka, aransa ji yake kamar an danne sa ne da Wani katoton dutsi mai Nauyin gaske,yaa sheik ne ya juya ya kalli sheik Xainudeen yace masa ya fara yin gaba tare da yaa malam suje public ministry,imad dake kallon su daga can nesa baima motsa ba Dan sai Yanzu yake tuna cewa all this while baima samu damar ganawa da yaa sheik ba Dan ko gaisawar kirki ta fatar baki basuyi ba,ganin har an wuce da yaa malam da dayan officer din zaiyi signing wasu papers yasa imad Jin karfin gwiwar karasowa,jiki a mugun sanyaye yake tafiya,yana ji ajikin sa yadda yaa sheik din ya Kure sa da idanun sa wanda har ya iso daf dashi bai iya dago idanun sa sama ya kallesa ba, yana isowa daf dashi ya rusuna har kasa jikinshi a sanyaye ya shiga gaida sa cikin ladabi da mutuntawa,kallon sa kawai yakeyi sanin cewa ba a daidai yake ba Wani tausayin shine ya shiga mamaye shi,baima kammala amsa gaisuwar ba ya saka hannu ya dago sa cikin mikar da shi tsaye yana ta kallon sa..."Ajiyan xuciya ya Sauke cikin sanyayyar sautin muryan sa dake fitowa da sigar lallami yace.."Are you alright?..imad ya kasa daga idon sa,wasu zafafan Hawaye ne suka yanko a idanun san Dan haka bai amsa ba,yaa sheik ya dada sauke muryar sa can kasa yace...Haba sarkin yaqi, u don't need to depressed me more..da wanne zanji fisabillahi..
Cikin kulawa ya e "Imad?,ya dada girgiza shi atakaice yace,wai maisa baxaka taba zamowa namiji agaba na ba ne iye?Aikuwa yana gama Furta Hakan yaji mutum ya fado ajikin sa ya rungume sa sosai  kamar wanda zai yaga shi Babu abunda yakeyi sai sauke Ajiyan zuciya It's been many years rabowar su da suga juna,infact a family banda doc Mehra da mufrad Babu wanda ya fiye haduwa da su personally,shikan sa bai San yana kewar su har haka  ba saiyanzu..

A hankli ya sheik ya shiga shafa bayan sa yana calming dinsa, Murmushin sa mai Nauyi dake shimfide akan fuskar sa tana dada fadada wadda ta riga ta rikice a cikin yanayin tsantsar tausayi da mugun kaunar imad din daya kama masa xuciya..

Da Murmushin akan fuskan san ya dago sa Suna hade ido yay saurin Ciro hankyn sa ya shiga share masa idanun sa da suke kokrin fidda hawayen sa da suka makale.
A marairace imad ya dago yana kallon sa yace..."Yaa sheik,toh meyasa bazamu bi ma rufaida haqqinta ba.?Ya riko hannun sa dam Dam cikin azaban shauki da son nuna gaskiyar sa yace..
"I promise I will protect her..."

Atake Yaa sheik ya dada riko hannun sa shima,cikin nuna masa tsantsar damuwar sa da tsoron sa yace  masa I know u can
"Nasan zaka iya imad,bantaba Jin kasawar ka akan komi ba..But you have to be reasonable /considerate sumtimes.

Nine mutum na farko da zanso in tabbatar da justice akan wayanda suka cutar da rufaida,she is my dougther. Sai ya danyi shiru tare da juya kallon sa cikin dakin datake kwance,"daya hango ta daga can sai dayaji idanun sa sun Kara cikewa da hawaye zuciyarsa me ta shiga masa ciwo da zafi a hankli yace"imad,look at her,she is soo young and vulnerable,
She is full of beutiful dreams and hopes,already Dan uwana bai San Mai yakeyi arayuwan sa ba duhun jahilci ta mamaye shi ta hallaka sa,Koda ma ace mun nema mata yanci then There is No one to support her emotionally,he will kill her himself, Dan tun daxu yaketa cewa Wai maganin ta,can u imagine agabana he went on to blamed her bai ma damu da yanayin datake ciki ba?,cikin tsantsar mamaki da raxana
Imad yace what?

Yaa sheik ya kada kansa baikara cewa uffan ba,can ya dago idanun sa ya jefasu acikin na imad da already sun sauya kala..yace gaskiyar mama ne datace bazan iya da jahilcin yaa bukar,shi mutum ne wanda baiya ganin gaskiya ko ya ganta ma baya aminta da ita,he choose pride over his own doughters life,bana ganin akwai Wani amfanin sake  maimaita masa abubuwan da yazo nan yasani,ya riga ya cuce yarinya, ya tarwatsa mata farincikin rayuwarta.

Imad In har ina da cikakken Iko dakai I beg u in the name of Allah,kuyi abunda ya dace arabu da wayannan mutane. Lpya,let not put her in those muderers cross hairs.
Let's try and make this case as discreet as possible ta yadda ko media bazasu ji karshen labarin ba...

Wani Shiru imad yayi cikin yanayin tunani Can Kuma ya juya ya kalle rufaidar yafi minti biyar bai dauke idanun sa akanta ba,Ajiyan xuciya ya sauke sannan ya cusa hannun sa duka acikin aljahun sa sannan yaja yace "bayan mahaifina bani da Wani uban sama da Kai,zanso in yi maka dukkan abunda ka ambata
Infact I will try and do just that,Amma fa Kusani,In har ba a dauki kyakkwan mataki akan Duk wanda yake da hannu akan case din Nan ba,ni zan dauka da kaina ta wani hanya na daban..a Dan razane yaa sheik ya dago cikin tsawatr masa yace "enough"...I want you away from this case Nace ka rabu da su ko?yace yaa sheik bazan kyale su ba alkwari nayi mata..in kuma kace in barsu na saba mata alkwari..
Those bastard have to pay,sannan daga Kanta mahaifinta bazai Kara maimaita abunda yakeyi ba,Runtse yaa sheik yay yace imad Wai meyasa bakaji?yace yaa sheik wallhy najika
Kawai Ina fada maka ne Dan Kar wata rana kaga Wani abu ya sauya kasha mamaki,since our family is more important than justice I will handle them by myself.
A mugun tsawace yya sheik yace stop it imad,don't you dare go againt the law,"U want to risk ur own life abanza saboda kasabayin Hakan ko?to baka isa ba wallhy!!
Yaaa sheik pls understand me .
Wani kallo yay masa yace not this time
Imad,ni nasan meyasa Nace maka haka,is becos he is my broda...cewa da akayi brodan saiya harxuka imad sosaii azafafe yace oh my god I can't believe this..ur broda is responsible for everything,shine.
,bansan meyasa kake so a kyale sa a banxa bafa?Inda anbita nawa da tuni an kulle sa cos he don't even dersv to be her father...cike da dakatarwa yace I know,..bai cancanci komi ba Amma banajin Kai ko Wani yana da Iko da zai samar da abunda Allah ya riga ya batar,...for d sake of the girls life pls respect my decision.
Zai karayi magana ya dakatar dashi yace inkasan zaka karayin Wani abu agaba kasanar da ni tun wuri,imad..
inada bukatar sanin cewa ban isa dakai ba,...sunkuyar da kansa kasa kawai Yay yana mai sauke zafin fushin Sa a iska...yaayyan Zu shikenan kawai da angama magana an tafi gida sai a kyale masu lefin kenan.

Yaa sheik ya juyo yana kallon sa cikin tattaro makamsa nitsuwar yace ni bance maka haka ba,..
Abunda muke so shine kawai ka saukaka case din tsakanin ka da gorvenments I want thos Bulgarians out of the box.

Shikuma Yaa bukar zan bar case dinsa ne a hannun sheik zainudeen,maybe ur friend Asad will take over from him tunda matar sa nadra tana da Babban alaka da kungiyar Kare haqqin Dan adam a Nigeria,Ina son ka kwantar da hanklin ka,ka kyalesu da shi,a hankli zasu dinga bibiyar lamuran da har sai ancimma abunda ake so acimma akansa, ni inna dauki mataki akansa dakaina mahaifiyata bazataji dadi ba karshen ta sai azo alakar tamu ta lalace,mu Kuma mu cutar da ita.

Kai Kuma bana so inji ko in Gani cewa kana tsoma bakin ka acikin issures irin wannan,Kuma nayi muku katangar karfe dukanku da shiga shirgin sa,
The moment this case is over you are going home to relax
Ina fatan kaji Duk abunda na gaya maka?bai Wani jaa ba yace naji,juyowar sa keda wuya sai ya hangeta tana famar maida kanta pillow da alaman tanajin dukan abunda suke tattaunawa.

Cikin sauri ya dauke kansa daga wajen ya cigaba da sauraran yaa sheik daketa faman basa dalili, Wani iri ya dingaji aransa game da faruwar komi Dan wannan bukatun nasu bakaramin takura sa tayi ba,daga nan
Bai kara zuwa kusada Rufaida ba ya fara shirye shiryen shiga court
Ya kyale yaa sheik da doc Mehra da yaa malam tare da Rufaida,tunda taga komi ya sauya ta fahimce fushi da rashin Shigowar san
Wanda Already aranta ta riga da ta yafeshi,imad shine mutum na farko arayuwa dataji zuciyarta ya amince da shi Kai tsaye Babu shakku ko tantama akan sabowar alakarsu a Duk sanda ta zauna banda baqaqen maganganun mahaifinta Babu abunda yake damun zuciyarta Amma adaga ta tuno da kirkin imad da yadda ya dauke lamarin rayuwarta  da muhimmanci arayuwar sa saitaji sanyi sosai yana mamayeta Wani matsayi na musamman ta basa aranta tanai masa kallon tamkar Dan uwanta na jini..

Daga bangare guda kuwa imad sai ya zamto shiru shiru baicika son yin magana ba sabida baison zuciyar sa ta debe sa ya kwafsa Dan ya lura kwata kwata baiya iya daurewa su zauna inuwa daya da yaa malam wanda haryau bai taba gaishe sa ba..

Shikuwa yaa malam tamkar hoto haka yake Dan baisan Duk abunda yake tafiya ba,Koda anyi masa bayani saidai rai ya baci,shide ransa a harzuke yake matuka da aka debo sa aka kawo sa garin arna ana sakashi yana aikata abubuwa kala kala wanda basu gamshe sa in abun ya harxuka shi haka zaita kwaxa ma rufaida kwarwa yana Dora mata laifi akan komi..

Wani lokacin har tayi ta kuka Wani bin yaa sheik saiya bata ransa ya dakatar dashi da baqaqen magangu ahakan ma yakan masa shiru ne sabida shawarwarin da su doc Mehra suka babbasa akan ya danne xuciyarsa kawai ya dena kulasa wamda Hakan bakaramin Kona masa rai yakeyi ba.

Bangaren hjy mama kuwa banda rokon Allah da neman taimakon gaggawa ba abunda suketa yi da Ita da umma hadiza,Yaune ranar da su hjy goggo zasu wuce abuja Dan haka taxo har side dinsu tare da umma hadixan wacce alraedy hjy jasmine ta tsakura musu labarin abunda yake afkuwa tun safiyar jiya da basa nan

Saidai a Duk labarin da ta bayar bata iya bude musu komi ba ta dai gaggaya musu sama sama da main point din case din nacewa ana case da rufaida ne akan cewa ta kashe mijinta har anzo an tafi can da mahaifinta yaa malam,daga Nan dai bata kara bude musu wani magana ba sabida warning dinta da yaa sheik Yay yace Kar su baza xancen acikin gida har ajiyo sa a awaje,A wajen cin dinner jiyan ta fada Dan haka acikin ahalin gidan babu wanda baiji ba kuma A Cikin su Babu wanda bai tofa albarkacin bakin sa ba musamman ma hjy adada data rude matuka,sai kakale kakaklen magana suketayi da Ita da hjy goggo da Aina'u da shukra...
Shukrar ce Kan gaba wajen bayyana musu cewa ai auren dole akayi mata Hala shiyasa ta kashe Sa..
Dake Babu hjy mama da mufrad a table din yasa suka dinga kakale kakalen zancen su hjya jasmine tanajin su bata ce musu uffan ba,Duk a tunanin ta in Yaa sheik ya dawo ai zasu ji Kan komi.

Gulma da barede den tsegumi haka ya cikke gidan,nazli ko haushi takeji da akace sabida haka ne yasa uncle imad dinta bai dawo ba,Inda anbi nata da  tuni an yanke alakar zumunci da gidan yaa malam Dan anata ra'ayin yaa malam da ahalin sa basuyi kalar wanda zasu hada xuria da su ba,aganin ta su mutane masu karancin ilimi da wayewa so Babu abunda zasu Kare su da shi na alheri saidai na zubda mutunci,dake bata cika son mita ba yasa tana gama fadar raayinta ta kama hanya ta wuce dakinta ta hau bacci,shukra kuwa da Ita ka karkare xancen,tayi kane Kane acikin manya sai dada zafafa maganan takeyi da harsashen ta munana,ainau kuwa yar neman gindin zama ita kawai takan tsoma baki ne Dan su hjy Adada Susan ana yi da ita .

Washe gari da sassafe kowa ya shirya cikin farinciki
Musamman ma ainaun data samu cikakken amincewar Mufrad akan tahowa da Zara gidan su na can datace zatayi shiysa Duk busyn dayake bai Wani daga mata hankli ba Suna gefe Suna ta murna da kanwarta Zarah akan plan dinsu da suketa famar shiryawa.

Bayan ficewar shkura daga sashen hjy mama baifi da minti talatin ba suka dawo shine suka tarkato dukan su shigo main house yin musu bankwana..

Cike da ladabi da mutuntawa umma hadixa ta rusuna ta gaishe su,while acikin yayan  gidan Babu wanda ya gaishe ta bare ma sumata kallon tausayi haka ta daure tanajin Duk Wani maganan da suke yaba mata game da case din
Hjy mama ne ta shiga fahimtar dasu,tana gaya musu cewa ai ba laifin rufaidar bane mijin nata ne yake so ya kasheta da bindigar ita Kuma saita Danna acikin sa ba da sanninta ba...Babu laifi wasu sun Dan fahimce su Amma still wasu basu gamsu ba

Duk dama arashin fahimta ne sukayo ta magangaun Amma tabbas Maganunsun ya taba umma hadiza a zuciyarta Dan tana komawa sashen hjy mama Babu abunda ta rinka zubdawa sai hawaye.

Alhalin sukam ma abun bai wani darasu ba,kawai dai sabo da kushe lamarin mutum da nuna sun San komi shine yasa suke yawan kin sassauta ma wanda yake kasa dasu.

Mufrad ne yasa akayi musu komi har jirgin su ya Lula dasu xuwa abuja.

Hjy goggo da hjy adada sai aina'u da Zara da kuma sauran yaran gidan..

Sai a washe gari hajya jasmine itama ta shirya ta biyosu Jin labarin cewa komi ya kammalu ya sheik ya tabbatar mata da cewa gobe ma zasu dawo...

Kafin ta wuce sanda ta sanar da su umma hadiza yadda sukayi wanda ya jefa su cikin farinciki da godiyar Allah,saidai acikin xullumi da fargaban gamowar su da rufaida suka kwana

Daga ta bangaren su imad Babu bata lokaci aka shiga court aka Sallame komi,aka Dan rurrufe case din aka debi hukunci aka laka ma Alaji Bature wanda already ansan baiya duniyar aka Kuma absorbing case din rufaida da cewa kisar datayi self defence ne..

Shikuma Yaa malam haka aka Mika file din case dinsa ga barrister Asad,daga Nan akan Dora sabowar bincike akan sa musamman game da lamarin yayan sa..

Sanadiyar case din rufaida auren dadar ta suhan ya tarwatse Dan tun ranar da aka baza xancen Alaji okene ya sake matayen sa duka ya tsere ya bar kasar ba ama Sam Inda yake ba.

Babu Wani bata lokaci ana kammala case din suka hau shiri,by 4.30pm da yaa malam da yaa shiek da rufaida suka bi jirgin da xai bidasu kano

Shikuma imad da doc Mehra suka bita private plane da mufrad ya aiko akayo da su abuja direct.

08060712446
To subcribe for full

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top