passage7

🍒🍒🍒🍒🍒🍒
  *SAMU YAFI IYAWA*

_PASSAGE7_

Tun a hanya tex din zuwairah ya shigo wayar jabir, bai bude ba amma yaga sunan dayayi saving dashi "Zuwairah Maid"akan pop up screen

Bai kawo tunanin komai
BaDai har suka iso gida cikin dare

Har ya kimtsa kansan ya huta kadan Hakan bai hana zuwairah damun wayar sa da kira ba shi dai baiso ya dauka tukun

.cos har yanzu ransa bai sake ba a naman wajen 11 na dare yana gidan amma bamuyi ido biyu da shi ba.

Infact nayi kamar ba ban san ya shigo ba kuma yana da tabbacin ina nan a dakin na..

A zahirin gaskiyaina sane Amma haushin tafiyar da yayi bai ko kira ni sau daya yaji lpyata ya dada sa ni jin ba amfanin na masa komai in mun hadu da shi oho in bamu hadu da shi ab oho dai bazan dauki  ko wani cin kashi ba..


Fushin hakan danayi ya hadu ya dada gamutsa masa tunani sai yana jin baiya sha'awar komai...

Bayan kammala shiri ya dawo kan gado, sai griin sako ya sake zshiga wayar sa ..
.baiyi wata wata ba ya jawo cikin ranshin son adame sa' aransa yana kukkuni""ohhh my ya bude baki cikin damuwa ganin 55misdcalls  ga 20mssges.

This is girl is so desperate dama sai da nagaya ma su usman msww ya ja tsaki...

A haka dai ya bude tex din don yaga meye damuwan ta...
shifa har yanzu bawai ya yadda da zuwairan nan bane ....

Yana dannawa ya soma ganin su suna loading  a tsanake ya shiga karantawa.

" salam, fatana idan ka isa lpya ka sanar da ni,..nagode. sako na farko kenan.

Nan ya shiga scrolingg yana wuce saura abun yana dada basa mamaki abubuwan data rubutu..
" Shikan sa ya sha mamaki is not what he think infact ...cikin tex din ya gane cewa anyi wani hatsari ne a hanyar take ganin kamar ko sune  shi ne  sai ta damu
take bibbiyan sa.na karshen da ta turo yanzu ya bude
" da cryng emoji har guda 8 kafin jerin kalmomin" Allah ya sa mafarki ya cigaba da tsayawa a matsayin sa na mafarki, haka ma jiita jita, jaBir ban san ka ba amma yau in wani abu ya faru da kai bansa ya zan sa kaina ba , dan Allah ka amsa ni in har  ba kai bane na gani... kai kawai nake jira don nasan in ka tafi ka barni nayi asaran nagartancen aboki...
Sai ya dada zuwa kasa ya karashe sauran text din ta rubuto"
Dama ace tsautsayi mutum ne danace yayi min uzuri ya bar wannan bawan Allah ko don jin dadin wanda sake tare da shi.
Ko da bara ta bani kai amatsayin miji ba na amince, don baka cancanci ka rabu da duniyan mu..
ga ni nan dai yau na soma jin kalaman ka amma sun samin nitsuwa ya Allah ka sa jabir yana raye...ena jiran amsan ka jabir...

Ajiyn zuciya yayi,don Gaba daya hankalin sa ya kai kan wannan tex din how cud she have so much optimsm on him..
Abun ya taba zuciyan sa sai ya soma ji tausayin ta ya kama shi...
Kwata kwata bai kawo hakan bane yayi expecting ko zata gwada nasa halin su ne na mata na wani naciiii ..

A gurguje ya bude datan sa ji zai ga ko usman yana nan ya gaya masa sai bai ga ko daya ba amma sai yaci karo da hatsarin da akayi a fb tabbas kuwa irin motar su ne d same way...

Baiyi niyyar kiran ta ba amma ganin haka ya sa ya dannna number wayar ta. .

Ringin daya aka dauka..shikan sa sai ya rasa me zai ce.

A birkice ya tsinkayi muryan ta, jabir heloo jabir ne...?

Cikin sanyin murya yace salam?

Kuka ta dan fashe da shi mai tsuma zuciya take ya ji wani abu na ratsa brain dinsa ..
Yace
Dan Allah kiyi hakuri
Am sooo soryyy dear pls ki daina kuka its ok..nagan duk sakonnin ki..

Ta cigaba da kyar  ya samu lallabata ya shiga mata karyan ya jefar da wayar sa ne ya wuce aikin office bawai yayi ignoring bane.

Duk da haka sai da jikin sa yayi sanyi saboda kalaman zuwairah...

Tace'Dan Allah kayi hakuri bawai na nemi na shiga rayuwar ka bane, amma kasan kyaun tarayya shine kyautata zumunci ko? Dole ne na damu na bi lpyar ku kayi hakuri in na dame ka

yace no, babu haka ai

Tace toh ,alhamdullhi dai tunda komai lpya wallhy hankali na ne ya tashi..

.yace noooo
Pls kar ki damu kanki nine ai yakanata na baki hakuri gimbiya..
Pls ki share hawayen ki ba wani takura am always freee to pick your calls kin fahimce ni?.

  Cikin sanyin murya tace yes...nagode to ka kwanta ka huta sai da safe..

Tausayin ta kawai ke ratsa shi sai yayi tunanin why not ya dada kwantar mata da hankali kafin ya kwanta tunda duk akan shi ne ta damu..

Yace" har kin gaji da jin murya na kenan?.pls to ni a ra min minti 1o mana ..

Murmushi kawai tayi mai sauti daga chan suka tafa a hankali da ita da karime wacce ke daf daf da ita suna sauraran duk abunda suke fada...

Sun san komai duk wannan plan ne infact wanda suka rasun ma yan maiduguri ne zasu je bauchi amma don ta cimma burin ta na shiga gidan jabir ya sa ta soma plan dinta ba wasa.

Daga hirar 10 minutes aka kai 30 daga nan sai gashi ana neman 1.3pm na dare sai kallame ahi take smda maganganun wanda ko magoron ta bai hau ba bare zuciyan ta. Burin ta daya ne kawai da shi  ne kuma ya aure ya ajiye ta agidan sa tana samun duk abunda take so..

Washe gari tsaban gajiya da nauyin da idon sa ke masa ya sa ya fice agurguce ko kammala shirin sa baiyi ba bare breakfast ..

  Anan na fito na shiga kintsa gidan don ina sane da fitar sa kamar yadda na saba har room din nasa sannan na koma na cigaba da abubuwan dake gaba na.

A chan office ma zuwairah ta taya shi hira.

Kirar farko ita tayi masa bai dauka ba  ta turo masa irin sakonnin yaudaran Data saba  har da bashi haukuri"kalmomin da tayi amfani da su ya sa dan dolen sa  ya kira ta "

Da murmushi ta danna button stil karime na gefe da ita sun gamacin dumame kenan absu motsa anan ba..

Salam "yan mata har kin tashi  kenan " yace a tsanake fuska ba yabo ba fallasa.
Tacw
Ah a bar wannna dai Ranka shi dade fatan dai ban bata maka rai ba am sure jana office?.

yace ure right dear infact agurguje ma na taho sabida gajiya saura kadan na zarce...

Da sauri Ta wani lumshe ido ta ja ajiyan zuciyan tace
Dan Allah?  Allah sarki har na ji ajikina ..wayyo Allah na
Yan zu hakan ma ko breakfast bakayi ba ka fito ko?.shitt banso haka ba wallhy

A yadda tayi maganan Shikan sa ya  zukoo feeling din rashin dadin data sa a muryan ta...ya sauke murmushi yace am fine, ai yaune kawai amma zan ci in na kammala aiyukan gana na

  Shiru ta danyi kafin ta shagwabe murya tace u sure? Amma ai aiki baiyuwa babu komai aciki pls why not ka ci abinci?
Zaiyi magana tace "duk ni na jawo maka wallhy im feeling so indepted now... Yayi rau rau da ido yace heyy stop there bana son Wani blames zanci ok?

Ta kashe murya cikin salo tace now?

Ya ajiye biro tare da murmushi yace ok im up...

Godiya ta shiga yi cike da murna shidai abubuwan ta na bashi mamaki, so mutum yakanyi kama da dan iska afuska amma a halayen sa ba hakan bane? Ko kawai rubibn farkon Soyyaya ne..

Haka ranar zuwaira suka ci kasuwan su akansa
Duk dama da kyar karime ke lallabata suna shigar da shi..a zahirin gaskiya ita kam bata san duk wayannan hanyoyin ba sai sun shirya abunsu tsaf sai su fara .

Ita tada shi dawowa gida da wuri tayi kamar bata san akwai mace agidan sa ba " har da cewa ai namijin dake komawa gidan on time is discpline, shikuma duk ya soma shagakta he started becoming fond of her talks...

Da kyar ya lallaba ya ajiye wayar sa a ajihu don sai da ta tabbata ya kai gida lpya kuma dakan sa ya kira ya gaya mata hakan sannan ta kyale shi..

Ena zaune ya shigo..i notice his mood amma da muka hada ido sai ya dauke kai ya daure fuska ..

Na mike kamar yadda na saba na iso kusa da shi amma ban karba kayan dake hannun sa ba
A takure nace mai sannu da dawowa ya hanya?

Wani harara ya watsa min ya zame gefe ya wuce ji kawai ji nayi kamar a iska ya amsa da lpya ya shige dakin sa...

Abun na matukar damuna sometimea nakanyi blaming kai na na sauya halayena  dana yi amma he's sexually abusing me i dint want to be abused".
   
Haka mukayi zanan kurmaye na dafa abincin ma ada kyar yayi one spoon ya tashi..

Daki ya koma ya cigaba da hidiman sa in the night ya dawo ya lalubuni 
Sai dai this time around things grow much bolder babu wani magana dake aukowa tsakanin mu ..
Kowa naji da abun dake damun sa..

Plan din na  na dena motsawa ko hanasa abun da zai yi dani na sake appylng har yayi ya gama ya sauka kamar yana cin gawa na don ko hawayen ma banyi ba...

Haka rayuwa na ya kasance 2 weeks kenan zuwairah kuma da  kawar ta karima sun gama ruda zuciyar jabir sun samasa wani irin Yarda da su..har ana neman azama daya

Tsaban munafurci irin na mata yanzu har waya takan bashi su gaisa da inna zula da sauran yaran gida shikuwa sai yaji ya sake da ita sosai...

Gashi bata taba kawo maganan auren ba duk dama a fannin ta kullum ji take kamar ta kashe shi  ta hushe haushi

Don tagaji har tagaji da fake love din data ke nuna masa...

Yanzu ta gane she's not after his attaention For anything sai dai don. Ya aure ta ya rufa mata asiri tasan dai anan garin su har a mutu in ba dai qaddara ba ba mai daukar ta bare ace mai rufun asiri da aji kamar jabir..

Yau suka cika wata da haduwa nima ciki na na namen watan sa na shida jabir har ya kai sadaki da goro an gama rufe magana ban sani ba

Gashi Abubuwa tsakani na da shi sai bunkasa suke yi...
Kwasam ena zaune na dawo kenan daga gwajin Anc a asibiti 
Naji motsin kafafuwa kan namike naga ana faman shigowa da kaya niki niki
"Salam alaikum "

Walakisallam na amsa

Anty salma da anty nisha sai maman salim suke tare da akwati amma madaidaici  ne sabo kar  ..

Cikin salon yadda na sa ba na gaishe su  aladabce..
Suka amsa ba yabo ba fallasa..

Bari na kawo muku ruwa ku zazauna
Nafada a girguje zan wuce

Suka ce
Ah tsaya samha..kar mu saki wahala ai
Muma nan sauri muke zamu wuce..

Dama kaya ne muka kawo, da kuma goro 

Nace goro? Ai tun kafin na dawo na zauna naji wani rsss

Anty salma ta rangwada wani uban guda daya riki ta ni amma sai na daure na kwaklo murmushi zuciya ta kamar zai fice don bugu.

A hankali na amsa da to? Wannnan kuma fa anty, suka sa hannu suka taya ni budewa.

Kaya ne makil aciki nagani na fada sai dai ni hankali na ya fi sauka akan katin dake saman kaya..shi na soma dauka na shiga karantawa.

Weding fatihah of Jabir muhamd
And  zuwairah shehu mi rumfan maiduri..

On 6july that means yau ma saura sati biyu kenan kacall

Wani gululun bakin ciki naji ya gulle ni a kirji tuni ido na ya sauya yana so ya bani kunya wajen zubda hawaye..

Da sauri na taro hankalin a na bi kunci na da murmushi, amma sam nakasa daga ido na kalle su su kuma sai zuba suke yi 

"mmmm su Uwar gida sarautan mata, su samha za'a samu karuwa...

Mu dai mun san hannun mu in ta zo itama Allah  ya hada kanku ..

Ai kishiya ba abun ki bane sai da in baka san yadda zaka zauna da ita ba  

'"uhmm ai ko baka sani ba ma kowani dan adam da qaddaran sa in Tazo ka karbe ta sai kiga ma sanadiyar ta ka samu kwanciyar hankalin da da baka samu

Ina shiru ina kan kallon katin kamar banji komai  ba haka nake zaune Maganan sun ma sai ya bani dariya..
na danne zuciya ta sosai don wasu maganan da suke yi ne nake samun kwarin gwiwa nake shanye zafin radadin kishi da kuncin dana shiga ciki  a lokacin

Amma kenan jabir ya gwammaci ya kara aure daya sauko mu fahimci juna ni da shi?
Hmmm this is serious
..nayi kwafa  na sauke wata shakikiyar fake smiles
Na shiga musu godiya. Da ban baki

Har na debo 5k kudin mota  na basu da drink da kayan cime cimen flour da nakan yi na ajiye ma baki na hada musu a matsayin tukuicin
Lpya lpya muja rabu.

Jingina baya da kofa nayi ena jimami ..ni kaina nasan ena mugun jin zafi a zuciya ta kasa na sulale na fashe da kuka mai radadi...

Anan sai da nayi mai isata naji saukin abun kafin na dau waya ta na kira anty haneefa.

Ban iya contol kuka na ba nagaya mata komai har da abunda nake ii araina na rashin jin dadi..

As always hakuri kawai ta bani da shawarwari masu ratsa zuciya .but itama harga Allah abun ya dame ta..ita kadai ta sanni fiye da tunanin kowa ..

Ban kwashe kayan ba ana haka suke a falo.

Mumy ne ta kira ni ta gama azalazala min masifa anty hanifa ta gaya mata komai..

Sai dai aceqmwar ta ai ta riga muji don jabir ya sanar da ita pesornally har gida yaje  yayi magana da su..

Mumy sam bata ganin laifin sa komai ma cewa tayi nina jawo ma kaina..
Babu kuma abunda take bukata waje na illa na nitsu na dawo da martaban aure na kamar yadda ta daura mu akai..

Nakasa magana sai aukin hawaye.komai ma fice min yayi araina..

Baayan na kammaa sallahr ishai yau kam na hada har da nafiloli sosai saboda neman samun nitsuwa ma na hada da karatun qur'ani..

Sannan nayi wanka na shirya kaina tsafff na feshe turare kafin na fito falo..

Da mamaki na ina bude curtain a Zaune na same sa yana duban abu a wayar sa..

Sallama na ya dan tsorata shi ya dago a tsanake 3 mint ya dauka yana dubana  ya amsa ya kau da kan sa..

A sanyaye na karaso na ce " sannu da dawowa jabir..

Yace uhum,
Na zo comfortably na zauna

Guilty consious ya sa shi cewa
Wannan fa, ..?

Na dube sa nace kayan fadan kishiya,

zai yi magana na tsare sa  cikin nitsuwa nace".dama na bari anan ne sabida na samu daman maka godiya da kyau " nayi magana ne in such away that shikan sa ya fahimci dole ne tasa na fada hakan" nace Allah ya sanya akhairi ya sa anyi a sa'a..

Na mike zan wuce na dauko waya ta...yana shiru

Ya dauka ko naji zafin abun ne amma sai gani na dawo na tsuguna gaban sa na shiga hadawa kaff na tattara nayi gaba da su batare da na sa fuskan tashin hankali ko damuwa ba.

Bangaren su zuwairah kuwa a dan wata daya da sati kai da suka hadu tasan bazai ishe ta tayi masa shirin Babban harkan ba .

Don haka suka tada hankalin su bin maza fafa har irin sex din ana na" two some sukan yi da namijj daya a hotel don su samu kudin gyaran hq da mallakan miji..

Gashi nan dai an tara birjik a daki...
in ance sha sau biyu ne karime sau takwas take sa zuwairah ta sha...

Gaba daya suka fuce hayyacin su wajen neme neme da siyee siyen kayan matan da na shirin zuwa dana  kuma na adana .....










_SURAYYAHMS_

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top