PASSAGE 8
*🍒🍒SAMU YAFI IYAWA🍒🍒*
PASSAGE 8
Zugum inna tayi a tsakar gida gaba daya abun duniya ya dameta...
Uhmm Gara dai na tsare yaran nan haka to wai ni ina ma suke zuwa haka ne abun nasu fa sai gaba gaba yake ..
" Salama alaikum...
Karime ta buga sallama
Niki niki da ledoji a hannu na wasu abubuwan da ita kanta bata gane musu ba
itama zuwaira na rike take da wasu madaidaitan galan duka a hannun ta biyu
Wassalam yawwa dai dama ku nake jira ku zo nan..
Ba musu suka zo suka tsaya
Gwaraf suka ajiye kayan hannun su akasa alaman sun matukar gajiya
.
Inna yaya dai ..naga kin wani rafka uban tagumi..
"Ke kimin shiru zuwairah wato in karime bata da hankali kema zai ki biye mata ko?
Sati biyu fa ya rage auren ki amma gaba daya naga shashan ki sai dada bunkasa yake inche dai kunsan idon mutane na kanku?... .kar fa kuje kuyi abunda zai jawo muku dana sani tammm
daga gefe karime ta murguda baki cikin kukkkuni tace sai kiyi kuma..
Zuwairah dake kallon ta tace"Ahhh Innna me mukayi kuma?
Wannan fitar fa ba komai bane illah sauran kayan siyayyan da bamuyi bane muke karasawa ke kanki kince saura sati biyu ai ba muci ta zama ba
Ko innah
Eh manan..cewar karime
Tana yatsine
innah ta harzuka tace
Kaji bakin su,kai ku min shiru, kar ku maida ni shasha yanzu ina abun siyyayar da kuka je kuka yo?
Inna ta sa hannu ta jawo ledan ta bude
Wasu tarkacen busashin karare ne da sassaken wani bishiya da ita kanta bata san sunan sa ba. Sai wani irin bauri daya kulle ta a ciki..
Meye wannan? Wannan ne abubuwan da mukayi magana da ku ai ..wato zuwairah kin gwanmaci akai ki hamdan hamdan babu wani abun azo agani a dakin ki duk kunsa ma kanku siyan magunguna ko?
"Toh innna ai kinga bazan je gidan miji hakan nan ba, naga dai ko da nasiya kayan dakin naje lami ba sake kula ni zaiyi ba ba gwara na kintsa naje sai shi ya siya min kayan ba?
.lahh ha ila ha illahu..zuwairah? Inna ta budi baki tana binsu da kallo..wato tunanin ki kenan?..to gwara ma ki nitsu ki sauya tunani kinji nagaya miki,
gidan miji ai duk abunda kake da shi na fita kunya kam zaka so kayi saboda gudun watan wata rana ko a kace miki shi wannan kimtsin naki wata rana bazai zo ya gaji da shi bane?
Chabbbb....karime tace tare da katse innna bata ma samu daman magana ba aka dika sallama suka tattara kayan su sukayi ciki..
"Kiji inna fa wai zai gaji dake, ai karyan sa yace ya gaji da ke har duniya yana nade "a duk wannan shirin dana miki ? Uhmm ke zuwairah barikiji yanzu muka fara tashi ma kije muyi wanka kinga ke jiya bakiyi ba,sai kizo mu cigaba baki fara shan na matan nan ba fa...
Sa kishiya tagumi?
hahahahah eh shi
Mtsws wannan ba komai bane karime shikam sha daya ne yanzu muyi wankan muzo na dage wayannan ma kawai mu sa su ajikin kayan tafiya,
nan suka tashi suka shiga wanka tare..
sam sam tunda suka soma shirin nan gaba daya ko abinci basu nitsuwa suci ya kasance dare da rana ana tafasa nan ana taurare chan ...
Kafin akai sati nagabaa cikin zuwairah tamm ya kumbura ga wani irin tusa data ke sakewa zawo kuwa tayi yakai sau shida amma bata fasa ba
Wasu abubuwan ma sam basu karbe ta ba amma sai dada zubawa kanta yake ..
Ga kayan matsin nan birjik
Har da wani dan itaciya da ake bata ta sa tayi bacci da shi da safe ta cire...
Ba laifi tana jin ta kamar wata tankar ruwa ga dan uban kaikayi da hq din ta keyi saboda ana saura kwana hudu ta soma jin bazata iya hakura ba fa tana mugun son a sosa mata gaban ta taji sauki...
Hakan karime ke danne ta tana bata bakin cewa kwana hudu ne kacal sai kinyi har ya ishe ki ki dai ki daure ki karasa goran nan..wani ruwan tsimi ne wanda aka karbo mata da zimman cewa zaiyi wata shida a jikin ta bai dena aiki ba shima a wani group na whatsap suka saye shi online....
Bangaren jabir kuwa angama shiri ana ta kintse kintse ..tuni aka zo aka ware daki guda wanda za'a kawo amarya aka dada kintsa shi. .
Altho dakunan manya ne so bai damu da creating mata wani palour ba kitchen kuma dama katoto ne ya ishe su .
Ni kuwa tunda naga abun na yi ne sai na sa ma zuciyata ruwan sanyi...
kishi na ci na arai sosai amma kullum sai nayi addu'an Allah ya saukaka min ya sa hakan shiyafi mana alhkairi..
Gashi na samu dan sauki daga jabir, don tunda ya shiga hidiman bikin wani bin ma bana ganin idanun sa..
Ana saura kwana biyu zuwairah ta kasa samun sukuni wani bin kuka takan zauna tayi tukurum gashi haka kawai ruwan sha'awa ke fetsowo daga farjin ta tuni ta ji hankalin ta yayi mugun ta shi tana so a sauke mata shi...
Ga shi ba halin zuwa wani wajen namiji din tasan tasha maganin matsin nan kala kala tana so jabir yaji ta gam gam kamar budurwa...
Duk dama wannan bai dame ta sabida a gaskiya maganin da ta karba kowanne da lakanin sa sai ya sa take jin wani full confidence..
Wato Irin su sa ma maigida kyauta,kafata kafarki ,sai kin kori oga,big deal tafisu,yar gata,bita zai zai, zuciyan oga..makele mata manne nata, sa mai gida kuwwa,full option ,Phcn,mowar gida,mallaka,ni kadai gayya sa kishiya tagumi,tinted..kai wasu abun ma lakanin su ba abun ji bane din kuwa sau daya aka tabbatar mata in har jabir ya same ta ko da na rana daya ne bazai dena lalubutar ba kuma sai ta ga tsalle da ihu da mallaka irin wanda bata tsammani..
Da wayannan abubuwan zuwaira ta dogara kumaTa yadda sosai sabida kowa dan yayi kasuwa yake tsara zance akan maganin sa so bata da case..
Karime nata so su boye masa komai akan lamarin amma ina sai da zuwairah ta kasa hakuri ta gaya masa tana kintsa kanta da maganin mata don shi..
shi dai he's not soo familiar da abun sabida samha bata taba mentioning masa ba amma yanaji sosai abakin abokan sa ya kuma ya dai san meye amfanin su ..
shikam gaba daya ya sa wa zuciyan sa yanzu ya samu mai share masa hawaye at long last zai dawo kamar su umar wajen sex shima ada matar sa, don daga yadda zuwairah ke bashi labarin shirin data ke masa ya sa ya soma jin a duniya he cant wait to have her ....
Abu kamar wasa yau saura kwana biyu a daura aure waje ya dauka da shirin biki anata hidima
Daga chan zuwairah ta dena ma daukar call din sa saboda muryan sa ma yanzu ya soma sata cikin wani mummanan hali a daki take wuni bata lekowa ko iina amma tsaban jaraba bata dena shan wasu tsumin ba...
yau da daddare ma ciwon ciki da kyar ya barta tayi baccii tamkar mai ciwon Al'ada haka yake murda ta...
Sannu sannu karimenke jera maga,
Ki daure kwana daya rall ya rage kin huta da wannan bala'in..
Sai umm ummm kawai take bata iya magana har bacci yayi awon gaba da ita..
Inna kam tayi har tagaji takomo ta zuba musu ido don bakaramin raina ta suke su suyi ba
On saturday aka daura aure dama tace bata son hidima don bata siya komai na gyaran fatan jikin ta ba in banda lalle da aka mata hannu da kafa..
Kanta ma dai anan gida suka warwaare aka kitsa mata shi da kyar don bata son zama saboda yawan jika datake yi a jike..
Zumudi kan zumudi aka zo har maiduguri aka dauko zuwairah tare da da karime da sauran mata guda biyu ..
Anan dakin sa straight aka ajiye ta a cahn family house inda muke hidiman biki don na taho tun ana saura kwana uku biki nima...
Komai a tsakanin ta da Jabir kawai suka kulla abunsu don ba wanda ya san cewa kayan dakin zuwairah jabir ne yayi da kudin sa komai dako mai shiyasa ma bai damu a mata cushions ba ..
Sai yayi wayo ya sauya mana na gidan gaba daya aka sake tsarin faloun mu yayi kyau
A daren da suka iso su anty salma na da ni muka je ganin amarya it was fun to me don sosai suka so su zare min dan guntun kishin danake fama da shi da abun dariya, .
Basuyi expecting suga amaryan nasu haka ba thy tot tunda ance maiduguri ne za'a kawo mana wata karamar balabiya amma is the total opposite..
Wani gudan ma har da na gwale, ni dai bance komai ba sai adduan alheri a gare ta, fata na ta gari ce ... din wasu kyayawawan ma sunfi bakake munanan banzan halaye..
Ita kuwa zuwairah bata wani ganni da kyau ba karime ne ta bata labarin komai da kyau..
Sai taji duk ta takura .
yanayin mutanen dangin mu sai a hankali duk sun waye ba kofar da wani zaice zai nuna musu tsageranci
"Sosai suka takura magana ba basu son yi
Nikuwa tun da naga na fita ta wani fannin sai naji hankalin wani bangaren ya dan kwanta..
Washe gari da safe akayi budan kai...
Komai ya ci normal anan su zuwairah suka dada ganina hankalin su ya dada tashi don babu alaman da zai nuna maka bana farin ciki da ranar auren jabir ko ajikina sai hidima ake sha dani
Bayan an kammala komai wajen 4 ocl suna daki ana zaman wuni da sauran kawaye already wasu sun fece waje ya soma shiru
Sai dai har zuwairah sam hankalin ta bai jikin ta
Out of fear and anxiety tace karo min wani lakanin karime...
Ke karime ta kwalo ido"" lakani kuma zuwairah baki da hankali kiga yadda kike layi ko baki son a kai dake lpya ne?.
Tace nidan kadan zan sha, ...abunda yau daddare ma zai waske dadin sa
ita dai karime ta fahimci me takeyi duk tsoron ta taga kishiya ne,karime Sai ta fito da wani gumba ta bata ta cigaba da debar sa ma cikin ta...
Jim kadan ta soma zufa tana layi idon ta na neman kafewa . Tun ana sannu sannu aka dawo aka yaye mayafin nata aka zuge zip aka shiga mata fifita ko ta ina..
Wayyooh hhhh hhhh nm take nishi sama sama a gajiye sai uban zufa dake bin ta,
Da kyar aka shimfida ta ana kan pillows ta kwanta..
by 5 muka tafi gida dani da sauran yan uwa masu son suga dakin amarya
So,manya ne kawai anan gidan su jabir sai wajen ya san rahge surutu..
Daga chan kuma shashen zuwairah
Kukan fitan rai ta soma tana neman fita hankalin ta tsaban wutar fitinan da ta kunna a hqn ta.
Yanzu bata bukatar komai illa namiji ya taba ta gashi wani irin juyi da radadi marar ta yake mata tuni ta birkice tana kuka sosai...
Hankalin karime ya fi na kowa tashi , sai ta yi kokari dai tayi rufa rufa kar wanda suke tare da su su gane halin da suke ciki..
Ta ja ta suka shiga bayi, cikin azaba tace karime dan Allah ki kiramin jabir ,,
Idan baizo ba wallhy zan mutu karime ki sa shi ya zo dan Allah...
Karime ta bude baki amma ta kasa magana, to yanzu fa karfe biyar ne ga mutane sai ya shigo yayi miki me?
Oohhh So kike na mutu kenan karime? Wallhy zan mutu...ki dai kisan yadda zakiyi...
Karime bata komai ba ta ficeta koma chan gefe gindin wani bishiya sannan ta kira shi awaya
Tare yake da uslsman suna hira abakin masallaci suna jiran lokacin kai amarya dakin ta..
Salam ya ce , ba yabo ba fallasa..
Ta kasa ma amsawa sai inda inda take...
Yace Lpya kuwa karima!
Tace lpya ,.mmmm jabir kai kadai ne kana ina pls?
.
Nan ya dan dubi usman dake binsa da kallo...yace ehhh fadi ena jin ki wani abu ya faru ne..
Tace "dama zuwairah ne cikin ta ke ciwo tun dazu walkhy sai kuka take yi amma tace tana su ku gana privately.
Waht? Tun yaushe take ciwon amma ai dazu munyi waya...
Baku bata magani bane kuma ciwon bana al'dana ta bane ko?
Usman ya toshe baki kar dariyar sa ya fito..
Tace ah a"
To kinga ni gaskiya haduwa da ita privately yanzu dakamar wuya..
Nooo pls jabir wallhy bata jin dadi this is an emergency...
Nan usman ya karbe wayar ..
Cikin salon sa na kwarre wanda yasan kan harka yake tambayar ta haka ya gano asalin gaskiyar zancen...
Yace Kar ki damu ki shirya ki bani nan da 5 minutes zan kiraki ...
Tace to ta katsee
wayar...
Komawa yayi ya dubi jabir kan ya bude baki ya amsa magana ya tuntsire da dariya yace congratulations ...toh wallhy in ba so kake yar mutane ta mutu yau ba gara gajee kayi ceton rai.
Kamar ya ceron rai,? ban gane ba, usman ya kamo kunnen sa ahankali ya rada masa zancen ...
Kame baki jabir yayi cikin tsananin mamaki..
Ashe har akwai matan da suke fama da irin wannan tsinnanen sha'awar...
Its posaible kasan irin gyare gyaren sun nan na mata, maybe shi ya haddasa but pls lets go mana tunda ita ta kira..
Jabir yace ok muje...
Anan suka hada plan ya shiga har dakin a sace ba wanda ya gane su,
Karime ne ta zauna bakin kofa tana gadi
Shikuma jabir na waje a mota ya rufe tinted don ma akar asan da shi aciki..
Kan katifan sa ya hange ta tayi luff sai kukan take yi a hankali..
Ya zauna daff yana sauraron ta ya na dan jan mayafin gadon Bayan ta ne ya bayyana da shiekke an dan zuge mata zip tashaa iska..
Yace"Hrtdesire, meke faruwa ne ga ninan na zo ki fada min ...Pls kar wani ya gane me muke ciiki kinsan duk iyaye ne anan ko,i have to go soon..
" tana shsshekan,Ba kunya zuwaira ta dan motsa ta soma mikewa tana neman share hawayen ta,...
Ciki na ke ciwo pls help me ...ka taimama min Gani nake bazan iya kaiwa daren nan ba im feeling so hot zan iya mutuwa in ba a samu sauki ba pls.... Ta marairaice
Tunda take maganan yake duban yanayin yadda ta sukurkuce ,Ya gwalo ido yace meyey?me kike nufi zuwaira
Wai so kike muyi anan..
Tuni ta Ta gyada kai tana duban sa...
tace eh".
SURAYYAHAMS
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top