PASSAGE 4
*🍒🍒 SAMU YAFI IYAWA🍒🍒*
Passage 4
Tun ranan nayi shiru ina observing dinsa Banyi saurin kawo maganan ba.
sai na bari na Cigaba da dauriya naga ko zan iya dauke masa bukatun nasa Ahakan ko da kuwa yanzun kwata kwata bana jin dadi.
Sati biyu kacal na bada kaina amma saida na kusa hadiye raina tsaban yanayin yadda nake ji na rashin jin dadin rayuwa ta..
Abun ya ishe ni makura,cutuwan yayi yawa,sai na fara tunani shin don"t someone have some right? why not nafadi gaskiya kawai ko jabir ya rage min wani abubuwan
Nasan dai zai iya tunda da chan yayi,
atleast tunda nima ai ba haka nake masa ba wannan kuma ya zame min lalura ne
Sai nasa abun araina sosai enata sake sake
Shikam kamar baisan me nake ba normal yake rayuwan sa a gidan.
Yau da daddare muna kwance bayan yayi sau uku na ja gefe ena maida numfshi a hankali...
Hawaye ne suka soma sauko min like always don tunda na soma jin wannan yanayin kullum ya gama sai nayi kuka.
i feel helplesss ba komai kuma ya sani ke jin haka ba sai halayen jabirrr na mugun son yin Sex akai akai 'and worst part he's kind of rough..
Na mike na shiga bathroom ko magana ban masa ba a sace ya ke lura dani duk bansani ba..
It seems like ya san akwai abunda ke damuna amma could it irin bunda yake ji aransa shi nima na keji?
Shikan sa yana da matsalar da ke damun sa game dani amma sai yayi burus da shike yaga ban ce komai ba..
Wanka nayi na tsawon lokaci ban fito ba kuma jabirr bai biyo ni ba..
Bayan na fito a zaune na same shi babu kaya jikin sa sai goran swan water yana sha hankali..
wani irin kallo yabi ni da shi mai wuyan fassara
..tuni naji ina dar dar na kasa sake jiki na..
Sai na daure dai ahakan na karaso ciki bance uhm ba bare uhm uhm ...samha"
Ya kira ni fuska ba yabo ba fallasa.kan na amsa ya ce "zo mana" ba musu na juyo na dosu inda yake ena binsa da ido.
Towel ne aciki na,sai ya kare min kallo musamman cinyoyi na dana bari a bude
sai na tsinci kai na da daure fuska c'mon zauna mana samhy" ya jawo ni kan cinyar sa..
kuka ne ya so ya kufce min haka kawai nake jin natsani kaina."
Whats wrong?me ke damun ki ne wai kike daure fuska.. ya dan girgiza ni kadan ajikin sa.
Nikuwa Kamar an sosa min wani liki haka naji da yamin tambayar amma am scared and emotionally attached," sai na daure dai na shiga tunani"i know this is my only chance to say it ko da ma bazan samu biyan bukata ba kamar yadda nake harshashe
a take murya na suka soma rawa nace"
..im sorry Jabirr. ,im sorry plsss, hawaye na suka sauko..
Shiru ne ya dan ratsa wajen cos bai fahince ni ba,sai ya shiga shafa ni sigar lallami "pls samha kar ki boye min komai u have no idea what im going trou in kina zub da hawayen ki...
Cikin wani karamin sheshehka na ja numfashi na dago muka hada ido na shagwabe"
Jabir jab..nifa ,nifa i m im not enjoying it again..not at All...takura kaina nake dan Allah ka barni hakan nan..
na sake sauke wasu raunannun hawaye masu dauke da sakon da shikan sa ya fahimci dagaske nake yi ..
Yayi dan murmushi,,ya girgiza kai .shiru ya danyi daga bisani ya jawo ni jikin sa da kyau ..yace i know, nasan bakijin dadi na yanzu amma kinsan meye?
Na girgiza kai na alaman a'a..
Yace"
Nima bana jin Dadin sex din yanzu daurewa nake ,..look,sweet sahmy i dont mean to say this ok, but inaga yakamata i mean tun kwanaki na soma jinki daban haka nan sai ya kasa gayan min am dry ,yace" nima daurewa nake yi sabida bukatuna and i know my wife isnt like that right?to me ya faru ne samha
Na danyi shiru don,..Na sha mamaki "so ashe Jabirrr ma yanajin abunda nakeji amma shine bai ko nuna ya damu ba.
Huhhh wayyo Allah na!!! maza can be so unpredictable..
its almost clear that namiji ba abunda bazai iya ba don biyan bukatar sa
in yaga dama zai biye maka a hakan kana nan baka sani ba har sai randa ya ga dama fitarwa..
Jin ya fadi hakan na sami confidence din gaya masa komai "Ahmm
Jabirr dama naje asibiti ranan akan maganan haka, anan na kawo masa duk bayanin da aka min har da na anty haneefa
..nace
toh why not mu dan dakata, sai naga is not possible na dawo nace" noo noo no as in irin ko sau daya sau biyu haka ma munayi kar mu rika cutar da kan mu..right?.na dube sa sounding so desprate ga wani shegen doom reaction din daya sa a fuskan sa....
Shima kallo na Yayi takaitacen murmushi still, yace samha kenan..
Comon lets sleep for now a gaskiya bazan iya ce miki komai ba sai gobe da safe.mmmm?
Nace ok..
Raina baiso ba amma hakan na hakura muka kwanta tare..
daga jin shiru da wajen ya dauke kasan kowa da abunda ke ransa .
Bacci ne ya kwashe ni zuciya ta kuma fall take da rokon Allah ya sa jabir ya amsa bukatuna . Atleast ko sau daya sau biyu zan daure.
Shikam yana lura da nayi bacci ya mike abunsa ya koma falo wayar sa ya shiga latsa wa , jim kadan ya kumo samowa usman a wahtsap..anan ya tsegun ta masa meke faruwa tsakanin mu.
Tsaban gukma da tsugudidi sai ga kiran usman a lokacin cikin daren.
"Hey man, wai me kake fada ne hakan? shikenan dan tace hakan kaima saika biye mata.
Noo ussy, bazaka gane ba ne.nifa na lura da samha tun tuni she is not really into all this duk din ta faranta min rai na take yi
"ohhh crap ,jabir Thats what we call secrifice in marriage meyey amfanin aure idan babu vibrant sex life,?
Yeah usssy i know
..amma wannan ai larular dake tatare da ita ya sama ta shiyasa nima nake so na dan duba lamarin gaskiya..
Hahahhah jabir kenan..
wai kai meyasa brain dinka baija ne har yanzu da baka san mata ba'
...kai da kanka kace ba so take ba amma tayi secrificing kanta for your happiness,.. sai akace maka zata zauna bazata nema makanta mafita ba?
Kai to bari kaji Women are very good emotional blackmailers kawai samha tayi amfani da condition din ta ne take so ta cimma burin ta ba maida ka wancan boring sexual life din just open your eyess dude..kayi tunani.
Lumshe ido jabirrr yayi shikan sa baisan meyake tunani ba chan ya dago yace" alright amma kasan me i dont know how to convince her now
I mean i feel i cant nima fa ba dadin nake ji ba
..naki gaya mata ne kawai amma she's not sweet and tasty like before...
Wani bin kawai zafi nake deba makaina bawani enjoyment duk sai naji babu ruwan ajikin ta..
"Uhmmm wow..jabir plsssss,wannna ai ba matsala bane duk ai don taki kwantar da hankalin ta sha'awar ta ya dauke abubuwan da ta cusa a ranta su ne matsalan
bakaji bane a majalisa ranar a office ogadamus yana bayanin irin wannan abubuwan..?
just relax men.ka shawo kanta kwanan nan zaka ga nii'man ta zai sauko dai dai everything will be fine..
Cikin Gamsuwa jabir ya amsa shi daga na suka cigaba da hirar su sannan ya dawo ya kwanta ya yi bacci
Not less than wani 5hrs ya mike its almost 5.44 a gurguje ya je yayi sallah..
nikam ena idarwa na sake komawa gado kwata kwata ban kawo komai araina ba
Minti 5 bai kara da shigowa ba sa ya hauro gadon ya sameni kan kace kobo ya soma laluba ta...
Stiil Na daure dai hoping this will be the last or the difference...
Haka yayi mai isar sa ya sauka..tare muka yi wanka muka shirya
Ranar gaba daya na dauka ina jiran sa ya gaya min amsar maganan mu amma shiru sai ma kaucewa da yake ta ko wani hanya.
In Ya dawo bai cika shigowa gidan ba sai yamma kuma in ya shige room dinsa baison fita sai zaizo daki na bacci.
Da shike ya san damuwa ta sai ya dawo Hardly yakan bar kofar sa abude haka zanzo na ci tsayuwa na har na koma,da shike ma dakin sa ya mayar da shi kamar wani safe na gidan so komin shi yakan ajiye mmusamman kudi da muhimman files a drawers din sa nidai sai dai na gyara masa ajiyan su amma bamu taba samun tsabani dashi akansa ba.
After 1months
Nine cirko cirko a daki na gama zuba ruwan bala'i da masifa ma jabir yana so ya tursasa ni dan dole saboda nayi masa wayo muna kan sex din na kwace kaina ko releasing baiyi ba na kuma ce bana yi Sai dai yayi abun da zaiyi
Ranan da safe ne ranar asabar ranshi yayi mummuman baci har jikin sa rawa yake shima na tsaye na dirin masifa"
What's the meaning of this samha...nace me hakan ne wai...?Are you insane ?hankalin ki daya kuwa..
Ni dai ka kyale ni y
haba jabir..meye ban gaya maka why arent you saying anything .ko dan baka san ya nake ji ba ne?i know im feeling bad cutuwa nake yi fa.
yayi shiru bai amsa ba ya jawo ni na bangeje hannun sa nace
Look, Im not a sex machine or some kind of sex robot beside na gaya maka bana jin dadin yan zu jabir banaji dole ne?
sai tassssss naji saukar mari akan fuska na abunda bai taba mun ba
Ihu na fashe dashi tuni na soma kuka mai sauti...
Don't eva talk to me like that kina ji na? Naki nayi abunda kike so call yourself waht eva you want amma bazan fasa ba.. you must be ready to take all my sexual responsilities.
Na daka tsalle nace "Bazan yi ba Sai dai ka kashe ni ure hrtlesss jabir nagaya maka halin dana ke ciki auren bauta muke yi ne?
what about my own rights lokacin da nake da dama bana daurewa Na maka ne ?....
U wanna force me now i thot kaima kace baka so ashe karya kake yi kenan?
Ranshi a bace yake sosai amma kukan dabnake ena magana cikin dacin rai ke dada tunzura shi..
"Call me waht eva u wishhh samha in kinga dama ki ce min dan iska..
Amma badai zaki sa na je waje nayi zina ba ke din zaki biya min bukatu na duka to helll with your excuses..
Kuka na dada fashewa da shi mai cin rai na damko sa ya fincike " na cigaba da binsa muna zaga wa " jabirrr pls ka dubi girnan Allah ka fahimce ni
Kaifa Kafi kowa sanin halaye na isit too much of me to assk for just this moment?.cikin nan fa ba nawa nikadai bane har dakai yakamata ace ka sassauta min kaima wajen dauke lalurar data zo da shi..
Dai dai kofar dakin sa muka tsaya bai juyo ba sai da ya rike kofar sa yayi baba kere.
Samha..ke wuce ki bani waje anan kar kisa na sake sauke miki mari...
Na marairace ce jabbirrr pls.
Samha nace ki wuce ya daka min waata birkitaccen tsawa jiki na rawa na matsa gefe cikin takurarren kuka...
Ki je da lalurar ki ni dai babu ruwa na
I dont care ki san yadda zakiyi da shi...
tunda kuma na daure inayi a hakan kema dole zaki daure nagaya miki kenan slammmmmmed..ya buga kofar dakin sa ya bar ni wajen ina ta deban kuka..
Kasa na sulale nayi mi isana
Na mike na shiga dakin na kimtsa don na kawo makaina mafita ko da lallaba shi zan cigaba da yi ..
Ciki na is now 4month ni kaina bana son ace bana cikin kwanciayr hankali kar ma ya shafe abunda nake dauke da shi
Cikin kwanakin sosai na yi cracking brain dina domin fidda idean da zai kawo min maslaha amma ban samu ba .im just running around one circle..
Sai na kira anty haneefa
.ban isa nace na gaya mata duk abunda ya faru ba wannan karon sai kawai na kai mata kuka na a matsayin wata kawata ce daga zaria ke cikin wannan matsala..
Shawarwari anty ta bani amma gaba daya sai naji yau din ban gamsu da su ba don kuwa abubuwan ne wanda nikai na na riga na kawo su .
Amma dai anty experienced ce duk yadda a kayi ba za arasa na dauka ba acikin maganan ta..
A Duk cikin abunda ta fadi abu daya nayi choosing zan sake dasawa aran jabir, wanda shine" yin masa biyyaya da nuna yarda da akalar sa cikin hikima da basirar irin samu na mata har na bude masa ido yaga abunda yake ba dai dai bane a saukake,nikuma na samu cikin buri na.
But i know its take alots of patience musamman a yarda naga yana fushi sosai akan abhn.
Nace babu komai Bari dai na gwada din...
_SURAYYAHMS wattpad_
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top