PASSAGE 3

[11/9, 17:06] 🍒🍒: 🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
   *SAMU YAFI IYAWA*
    _Sex versus loyalty_
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒

Pasage 3

Yana zuwa ya zube gaba na yana cewa "Sannu sannu samha,dama bakijin dadi ne meke damun ki haka?
Shiru nayi sabida tuni na soma kawowa araina kar dai ciki ne ya sake shiga na..

Uhm uhm kawai na amsa shi da shi A hakan na daddafe na mike ya taimaka min na kimtsa na fito..

Yaubkam Sosai na soma jin kasala da wani irin tashin zuciya bayan aman danayi..shikanbsa ya lura dani sosai shiyasa ma bai wani daga hankali ba..

Yau ne ranar da na dan gaza wajen kammala ayyukan gida akan lokaci saboda yadda nake ji ajiki na..

Sabida haka ena kammalawa na sami waje na mike a kan kujera ina maida numfashi..

"wajen yayi shiru ,..Jim kadan naji an turo kofa 'sallam alaikum" ya ce sai muka ido "samha na ya jikin?  ya karaso daff dani yana bina da kallo

Langwamewa na danyi sigar kisisina nace am ok? Ya naga ka dawo kar dai kayu mantuwa ne?
Ya zauna daff dani kamar zamu hade jikin juna bai ce komai ba ya shiga tattaba goshi na cikin damuwa...sweetsamhy anya kuwa bazamu je asibiti ba..ban ma amsa ba yace
Kinga tashi ma kawai wallhy na kasa samun sukuni da rashin lpyar kin nan..

Ban sha mamaki yadda yanzu jabir ya dawo ba ,bakomaibbane illa sabida yana samun cikakken biyan bukatunsa awaje na duk dama yasan ina cutuwa sosai...

Wani sabon tarairaiya da soyayyar da yake nuna mun wani bin har nake tunanin ko dagaske ne kam the way to mans heart is trough a tasty vagina..?
Na kawar da tunanim dai na mike na shiga daki na dauko hijabi na kamar yadda ya umarce ni..

Yana tuki amma hankalin sa na kaina wani bin baya so ya sake hannu na sai munje wajen shan gwana..lalaba ni yake kamar wata yar kwai"
Abu kadan "SweetSamhy  this and that abun bawai baya taba ni ba ne, abun da kowace mace take so kenan mijin ta ya kula sosai ya nuna ya damu da itavso i was kind of very happy inside my hrt..

Muna sauka aka yanka mana kati mukaga likita ,bayan nayi masa bayani yadda nake ji ya sa amin tests
Baifi da 2o minutea ba aka sanar da mu ena dauke da juna biyu...

Alhmdullhi Allah ya mayar min da abuna,...na fada a hankali tare da sauke murmush

...shima murmushin dai yayi ya juya ya kalle ni da wani rin annuri mai dauke da jin dadi afuskan sa..

Tun a mota yake samin albarka da kuma tsokana ta cikin nishadi da jin dadi muke hirar mu" baby kinga duk kumbura fuskan da kikayi ranar akan zubewar cikin ki ba dade ba an sake samun wani"so did u finally forgive me now ..ya maida min murmushi

Nace ehhhmmm,amma  buri na naji yace min ga matakin da ya dauka akan hakan don kar mu maimaita irin na wannan amma shiru.

Har muka isa gida ya kuma sake komawa office baice komai ba..
illa ma bani dan longg kisses din dayayai tare da cewa na shirya masa special yau bazai dawo da wuri ba....

I want to take serious caution this time don wallhy ena son na haihu nima  gaba daya tunanin hakan ya sa ban wani sake na yi abunda ke gaba na ba..

Chan wajen karfe goma da rabi bai dawo ba sai na shiga na kimtsa kaina na koma kan gado na kwanta,....

Bacci ne mai nauyi yayi nasaran dauke ni,

Ban ma ji shigowar sa ba sai da ya soma janye duvet din dana rufe jikj na da shi na dan bude ido....
I smiled at him sluggisshly kuma a shagwabe yayi murmushi yace min hi"

Sannu da dawowa sweetj na fada ena kokarin mikewa ya sa tattausan hannun sa ya maida ni kan pillow
"...shhhhh dont stress kwanta kawai sai ya dada duba ni da kyau
Yace..ahh why didnt you wear your nities ya zaki sa tshirtz to beds kuma.?
samhy kinsan bana so ko?

Na dan shagwabe "ena masa kallon kyanwa kamar baby girl " jabirrrr, am just tired shiyasa and then whats
Wrong with it naga dai ba mai kauri bane ko?.bai kara magana ba sai ma kallon baki na dayake ena motsa shi...

Babu ko riga jikin sa sai qamshin perf dinsa
Dak tashi " i thank god wannan karon qamshin turaren bai dame ni ba, ya mike da kyau kusa dani ya sama makansa position kafin ya zame rigar daga ciki ya shiga shafe farfajiyan ciki na abhankali..
wani kasallen dadi nake ji har ena lumshe ido sai naji kamar messaga kawai yake min mai matukar shiga rai...

Ya shiga min magana da sexy tune dinsa a kunne "ni bana son wannan shigar samhy pls lets off it ok? Na gyada kai cos abunda yake min alredy ya kashe min jiki na...

Enaji ena gani ya zare suturan jikina ya barni naked agaban sa...
shima yayi hakan ba jira ya shiga lailaya nonuwata yana wasa da su a bakin sa...
Nishi nake yi a zafafe..
narasa yau din meke damuna sosai nake jin effects din duk wani abun dayake min..

Na soma biye masa muka shiga lugiwuta juna sosai  har muka faranta ma kanmu rai,

Jabir yau kamar ya haukace saboda hq na yau ta dau chagi ruwa ta ke zubarwa na fitina da yauqi mai dadi da tafiyarwa
na dai daure na bari muka kai 6 rounds

Da asuba ma hakan na barshi yakai 2 rounds cikin ikon Allah da ya dada jawo ni zaiyi na uku na shagwabe na turje nace masa nagaji" jabir baiyi musu ba ya kyale ni...

abun ya bani mamaki sai na soma kawo tunani iri iri kamar yadda zan kawo masa maganan muvrage rough sex har ciki na ya dan yi kwari, i was soo desperate about this isssure abubuwan da ya cike mind dina ma kenan ...

I enjoyed him and he did enjoyed me too so soyayyar muke nuna ma juna babu wani kunya..

Bayan na jera simple breakfast din dana mana na yamballs and tached couslow na dada kimtsa kwalliyata na shige room dinsa don na taya shi shiryawa...

A tsaye na same sa zai sa agogo baima lura ba na fada a gadon bayan sa tare da zageye kirjin sa da hannuna na lafe so calmy....

Ajiyan zuciya yayi tare da sake kasallen murmushi
uhm uhm sweetsamhy dont start waht u cant finishh..na danyi dariya...ya jiyo dani gaban sa ya dan rungume ni yana bina da kallon kauna...
dadagwwa nayi na daura masa hot peg a goshin sa wanda ya sashi rufe ido cikin shaukin so.

Lets me have it na karbe sauran abubuwan da bai karasa ba na shiga yi masa na tabbata komai yayi dass a jikin sa ..

sannan na bashi three star da hannun alaman ya hadu...nan ma sexy looks kawai yake bani da shi da irin dont allow me to cach you looks din nan so noughty..
na ja hannun sa muka kai dinning nayi serving din mu...

Yana dai bina da kallo  shi dai yana so ya gano ko cikin ya zo min da matsalar laulayi mai tsanani kamar wancan na farko amma zai yaga kamar  not at all..

Nikai na na lura is like ma tunda nayi amai jiyan ban sake jin komai ba har yanzu kuma inaci ina sha normal...

.shiru ne ya dan ratsa wajen for some time..na dago na kalle sa muka hade ido...ban dauke ba nace masa"ya dai..is evrything alright?

Yess...cewar sa atakaice
Kawai dama ena so na tabbatar babu abunda ke dama min mata na ne kawai bana so ki sha wahala kamar wancan karo

..a take na sake murmushi nace"karka damu babu komai yanzu i think am fine...

Yace you sure..

yess na gyada kai...

Anan Zuciyata ta ce shiga muhawarad yadda zan kawo bukatu na sai na mance agabansa ma Nake na shiga zurfin tunani har ina juyi da abinci na dan watsewa ban sani ba....

Ya kure ni da ido baice komai ba for 2mints..

Samha? Ya rike spoon din na firgita na kallesa ...what is it? Me kike tunani...?

Na dan lumshe ido ban wani bata lokaci ba. Na sauya fuska na marairace nace" i was just thinking...
yace yess ?

Dama nace jabirrr wai ya zamuyi ne sa maganan doctr" ban karasa ba nayi shiru.

Yace "Go onn wani maganan doc

Uhmmm maganan doc mana

Yace ni na mance, whats that

Dama so nake na tunatar da kai why not muyi planing new ways na sex kafin cikin ya yi gwari kar muje mu sake ....

ban karashe ba ya dan dakatar dani..

Well enoughr samha ..ya isa hakan nan na fahimce ki
ai na har ki bani tsoro
Look,
babu abunda zai faru kinji?.

Wai ma Baga matar usman ba ,kinsan meye usman yace a lokacin da take da ciki nan ma tafi kwazo akan gado and all this is not happening to he
kema fa halaa kawai coincednce ne
c'mon karki sa komai  aranki kinji..

nayi masa shiru ina zancen zuci
So bayan suna sharing ideas har ma suna ma sharing sexual issures tsakanin su kenan if not ya za'ayi acw jabir dina har  yasan abunda matar usman take masa hmmm..na tabe baki..

Ban hakura ba nace But jabirrr....
ya mike tsaye fuska ba yabo ba fallasa ya ce min samha "no buts"beside wannan cikin  ai bai kai wancan ba so lets waits and seee ..daga nan yayi min bye ya wuce abunsa..

I fellt down for a monent da bai karbi maganan ba..
Amma sai na ga kamar fa dagaske yanzu ina enjoying sex dinsa sosai cos am soo juicy and slpry ta ciki...

Kawai sai na share zancen na sa hope dina wajen ubangiji akan ya kare abunda ke ciki na..
A haka muka cigaba da rayuwar mu..

Har ciki na ya shiga wata na 3 infact harda sati guda

Babban fitinan daga Nan ya soma min don kuwa satin gaba daya naji na dauke duk wani ni'ima...
bana sha'awan namiji kwata kwata haka ma in jabir yana taba ni daddare sai naji bana so  daurewa kawai nake

Gashi ban fara masa maganan ba tukun don yanzu ko sex yake yi sai naji yana shiga na a matsmtse bana wani jin ruwan da dan tsantsin danake yi jikina sai ya dauro dumiii na rasa meke min dadi...

I was feeling sexually retaliated..

But meyasa?na tambaye kaina
Akan haka..ganin ba mafita yasa  naje asibiti anan aka ce garau nake..

Abunda ya mugun bani tsoro yanzu shine ko da naje na yi tambaya wajen su anty hanifa
Cemin tayi sometimes ciki na sa kaji baka son sex ko bakajin dadin sa naturally na wasu kuma is restricted za suyi sex kam amma akwai styles din da bazasu so ta wani bangaren ba

Wasu kuma yakan sa suji suna matukar so kuma kowani position akayi da su bazai dame su ba.. Wasu kuma normal ne babu wani sauyin yanayi

Anty ta tabbatar min da hakan ne yake faruwa dani  yanzu im sexually retaliated amma tace hala nan gaba kafin na haihu komai zai iya faruwa along the line

Anty hanifa elder sis dina ne kuma doc ce bayan nan ma ita kanta tasan yadda ake tattalin ya mace don sosai tayi training kanta wajen malaman sani na fasahar maganin gargajiya gadon magabata

Ta kwarance bana wasa ba shiyasa nake gamsuwa da shawarwarin ta don dazan yi aure ma ita ta shirya ni tsaf kuma ban taba shan wani maganin mata ba har yau ..

ni dai Babban fargaba na yanzu shine ya zai kasance  tsakanina da jabir akan wannan halin dana tsinci kaina?

Anya kuwa zai amince da wannnan sabon salon sex life dinda cikina ya zo mana da shi?

VOTES
_BY SURAYYAHMS_

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top