PASSAGE 2
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
*SAMU YAFI IYAWA*
_Sex versus loyalty_
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
"bam bam bamm..naji yana dokan kofar bayin yana cewa
"Samha,..samha.!
Ina shiru ban amsa ba kuma dam dam na rike kofar har wani layi nake nikadai ...
Ki bude mana samha wai meye hakan ne..?
Haka Nayi banza da shi yaci maganar sa har ya komo ya soma min masifa...abunda kike yi yanzu dai dai kenan ko?
Wai ke sam bazaki taba girma bako..samhaaaa
Kar ki bata min rai fa na shigi na sameki anan
....ki bude kofar nan nace miki..
"nikam ko ajiki na don nasaan Idan na fito ba shi zai hana shi sake nanatawa ba" he just hates to do it one round,kuma nasani sarai Damuwar sa kenan and gaskiya ni kam nagaji.
Mun kai wajen wani 4ominutes bance kila ba bare kala..hakan yayi zuciya ya wuce dakin sa
Ina jin Saukewar kofa na sake kofar bayi a kasa na sulale ina maida numfashi don sosai nake jin Bugun zuciya da fargaba..
Ni sam Bansaba sa shi fushi ba amma tunda bukatunsa suka sauya yau ne karo na biyar dana ke bijere masa idan nagaji da irin bibiyata da yake yi akai akai da sex .
Tunani nake yi kala kala wanda basu da mafita sai kawai na mike na hada ruwan wanka mai dumi sosai na shiga gasa jiki na..
Na dade ina gyara kaina kamar wacce ta soma sex yau don sam ni bana wanke hq na da wani sabulu ko wani abun na daban amma sosai nakan wanke shi tass tass da ruwan dumi
sannan wani bin sai na dan zauna ciki na dan lokaci kafin nayi asalin wanka na fito in nayi hakan cif cif nake jin kaina..
Shirye shirye na shiga yi ena kimtsa ko ena a daki na kamar yadda na saba, nakan soma kade gado na daidaita katifan sannan na shimfide ta tasss da gogaggen bedsheets mai tsafta mai dauke ido ..
ena matukar son naga gado na kamar na sarauniya don haka nakan bada lokaci wajen zaben colourz da designs na shimfida ta...
Don A Hakan Na kejin dadin naga na gyara ta babu langwasa ko jirwaye har pillows dina nakan cuko su da hannu na na dan dai dai ta su kafin na jere su reras akan gado sai ya fito kamar ba a taba sa kai ba.
Bayan haka,... Sai na maida kowani kaya mazaunin sa ...na wanki na kai washing machine na dan Matse su sharp sharp.
dama yawanci nike wanke ma jabir pants dinsa da boxers dinsa every morning in ya cire zamuyi wanka.
Daga nan sai na share dakina fess na turare shi da turaren wuta sannnan na bi kansa da daddan room refreshner na kunna A.C na a low yana bada iska a hankali kuma mai sanyi.
"a rayuwan zaman aure ba duk wannan ba komai bane din nasaba yin hakan tun a gidan mu komai akan oder muke yinsa kamar mahaifiyar mu musamman ma ta fanniin tattalin gida.. girki da girmamawa.. so tun da a ka kawo ni gidan jabir a kullum haka nake yi kuma na saba sosai kowani rana baima dauka na wani
-15 30 minutes na kimtsa waje tasss har mopping
Sai nayi.. nayi wanke wanke sannan na dauro mana break fast.
wanii bin har sai na gana komai kafin jabir yake farkawa daga bacci sai naje ena taya shi shiryawa..
Riga da skirts na dauko na atamfa wanda na tabbata zasu dan matse ni kadan..i know how my man is nasan dan wannan abun danayi masa sai ya bata masa ransa sosai..
Nima dai da nawa kasadan i know is not a crime namiji ya kasance mabukaci infact hakan ma alaman cikaken lapya ce
Sai dai da chan ai ba hakan yake min ba
Dani da jabir baifi muyi sau biyu sau uku a rana wani bin harda min tsallaken rana amma yanzu ba sai anyi yakai sau 8 ko fiye..
gaba daya sai nake samun matsala wajen dauke masa dukkanin bukatar sa
Kwalliya na tsala Na fito nayi kyau na kama hanyar shigowa dakin sa
Dai dai kan step na wajen dinning muka hadu zai fita kallo daya na masa na gano har yanzu ranshi ba a sake yake ba..
Muna sake hada ido na sauya mood dina kalar magiya take na tsuguna gaban sa nayi lumui ..
Shiru yayi yana bina da kallo nasan kwalliyar da na chanchada ne ya dakatar da shi daga cewa wani abu..
tabbas wani wankan ma in ka tsara shi kwarjini da muhibba yake kara maka ko da wajen makiyin ka ne
don haka sosai na ke bata lokaci wajen koyan salon wankan sa sutura da tsala kwalliya irin na kwalisa
'Sweetj har zaka fita kenan?
yayi karamin tsaki
"To what did u care samha?" na lura kina so ki fara dawowa dani banza shasha agidan nan ne ko,
"Nooo please dont say that haba miji na ...Dan Allah kayi hakuri mana jabir plsss ka gafarce ni,ai ba girman ka bane ka furta hakan afwan mysweetj..plsssss na dada marairacewa
"Hmm Ohhh hakuri ko? na nawa kuma zanyi kenan kekam ai ba yau kika fara min haka ba..amma kina bani mamaki wallhy samha wai ke yaushe zaki girma ne ? U heard me when i was calling amma ki kayi burus dani don kinsan zaki zo kimin zakin baki na hakuura ko?toh daga yau ido kawai zansa miki kije ki cigaba da wulakanta bukatan mijin ki
A hankali Na mike tsaye cikin salon ladabi mai dauke da shagwaba, magiya da lankwasa na iso gare shi ,sassanyar kallo na bishi da shi cikin saukaken murya
"Haba my jabirrr ni fa matar ka ce mai kaunar farin ciki ka, wallhy ban taba kawo wannan a raina ba ure my life..
Bukatun ka ai nawa ne amma ai kaima fa kasan dalili na ko
SweetJ yanzu don Allah
Haka zaka na kyale ni,
bazaka koya min dauriya da bukatun ka ba..?miji fa shugaba ne kuma malami ne dan Allah kar kace zaka zuba min ido kayi hakuri my jabir
Kaima kayi duba da lamarin ai ina kokartawa ko ba hakan bane? Sosai na sa fuskan tausayi na kire shi da ido
Shiru yayi saboda nikai na nasan na iya kawo salon magana mai kashe jiki
" hmm samha kenan, .to ni dai bana so ki sake aikata hakan yau ya zamo na karshe kinji na gaya miki...
na gyada mai kai nace insha Allahu bazan kara ba,...yayi dan murmushi ya wuce gaba na bi bayan sa
A hakan nayi ta lallaba shi mukayi breakfast na yi masa rakiya har kofar car dinsa sannan ya wuce office.
Jabir muhammad dan gidan aljh mohd dambam cokolate colour ne mai kyakkyawan halitta ba yabo ba fallasa
he's 30yrs old ma'aikacin banki ne na FCMB a matsayin sa na senior managing director,tun agida jinin mu ya hadu sosai sai a kama na
auren dangi then i was 25yrs bayan na kammala karatuna na university a bayero kano amma da shike mass com na karanta sai bai bari ina aikin komai ba.
Shike dauke min dukan dawainiya na da duk abunda nake bukata, dani dashi muna zaune a gidan mu wato kerraren flat ce mai dauke da dakunan bacci hudu kowanne da bayi sai falo daya mai hade da dinning area sai kitchen guda daya fankacece..
Auren mu da chan was almost perfect kafin jabir ya dawo hypersexual
A Haka rayuwan mu ta kasance yanzu na dawo sosai nake danne zuciya ta da nuna kokari na wajen faranta ma jabir rai akan bukatun sa.
Wani bin abun ya ishe ni nayi ta kuka ni kadai amma in na tuna maganan su anty hanifa da suke cemin ai haka aure ya gada daman dole mace ta jajirce wajen biyan bukatar mijin ta,
ranar har da cewa kuma zan zo na saba har ina neman sa da kaina irin Haka ni dai wani bin jin su kawai nake SaBida abun jabir kamar gaba gaba take yi kullum ba sauki,.
Nayi ta suspecting ko akwai wani abun da yake sha take sa shi haka amma sai na samu akasin haka
Don ban dade da ganowa cewa abokan jabir wato musa da kabir suke bashi wayannan salon ba ....
infact Akwai ranar da na tsinci chat dinsu a samar screen din pcn sa lokacin yaje amsa waya
Abubuwan dana gani ya dame ni sosai
"Farkon hirar suna bashi labarin ne yadda suke luguwta matan su akan gado with all the details kamar su moarning,.. groaning da duk wani motsi da sunbatu da styles da akayi sai sun zayya na masa ,... Abun ya bani hausi
Dadin abun kawai Banga dai Jabir ya fayyace namu sosai don naga kamar yanayi yana kakkaucewa ..yace sau biyu sau uku muke yi
Hada baki sukayi sukace masa su baya enjoying din auren sa an kuma barshi abaya, da ga haka suka soma juya ma jabirrr dina tunani ya shiga exploring sex life dinsa anyhow bai ko kawo tunanin na ba
yau gashi ya maida kansa wani abun daban a fannin neman bukatun sa awajena..
Hmmm Maza ,maza...kai gaskiya ina ga ba wanda ya kaisu iya munafurci da salon sauya magana cikin yaudara" nidai ba abunda zance sai dai Allah ya kyauta ya kuma shirya min miji na.
wai shikenan in ka auri mace sai akace ta dawo maka sex machine ? Idan kana daga waje sai kaji Ance sex na kara so da shakuuwa amma wani bin Jabir haushi yake bani harga Allah...
He makes me feel theres nothing more to Marriage than sex a lokaci kalilan
After 3months ...
Kwance nake akan doguwar kujera rike da ciki na ena famar tunanin wahalan da na sha sati uku da suka wuce
duk yadda na so cikin dake jiki na ya zauna haka jabir yayi nassaran jawo min asarar sa da rough ride din sa wajen sex i was so depressed dan da kyar na samu na dauki cikin a lokacin ku shi bai kaini murna ba.... "
A Ranar da abun zai faru ma sai da nace masa mu bari haka duba da doc yace tunda cikin na danye mu rika sassautawa rough riding
amma jabir yayi burus da lamarin har saida na sume a hannun sa ina bleeding,daga bisani aka ce miscarriage
" uhmm Allah dai ya kyauta ni dai abun har yanzu na min zafi a raina
gashi tunda cikin ya zube sai ya lallabaa ni har ya dada samun daman gurje ni da kyau da kyau ...to ya na iya? ni kaina na soma sabawa da halin sa yanzu...
Daga ido nayi naga its almost 9 nasan shida shigowa gidan bazai wuce karfe 10 ba sai na mikke na shiga daki na kimtsa shap shap na kwanta bacci na tun yanzu nasan jim kadan bazan samu daman yi ba
Hakan kuwa ta faru da shike ni'ima ya dan sace a hq na kwana biyu yayi lustu lutsu da damshi ni kaina nakan ji dai dai in yanayi sam bana wani nuna damuwata in ya dade
sai dai abun mamaki yau da safe da muka tashi sai na soma jin wani irin tashin zuciya...
Fitowar sa kenan daga bath yana dariyar abun da na masa dazu ....
Yana zama kusa dani na shako qamshin bathing cream dake tashi a jikakken cikin sa,,bangaje shi nayi bazata na firgita a guje na ruga bathroom na zube kasa ina gwaza amai
Votes so that nasan kuna jin dadin labarin altho theres more to it ooooooo
_SURAYYAHMS_
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top