paasage 16 countdown
*🍒🍒SAMU YAFI IYAWA🍒🍒*
Passage 16
Dedicated to every single person that read this,
Daga yau kana da daman ka rubuta ra'ayin ka.ko karin bayanin ka,,ko shawaran ka ko wa'azin/nasihan ka ko tunatar wan ka, its just 4 pages to go insha Allah,da haka nake roko dan Allah kuce wani abu daga yanayin zamantakewar samha da jabir da zuwairah, i belive i dont know it all,aure kowa da yadda yake fuskantar sa a rayuwa so, kowa zai iya contributing on coments section shima zamu karu da shi jazakallh khairan as we hear from u
so much love my companions@wattpad
Bayan kwana biyun hausawa😹
Yau jina ya soma dauke min,har na soma sallah amma haka fir mumy salamatu ta hanani nuna ma kowa hakan.
Tasan masifar mlmumy na shiyasa ta nace , sai ta gyara komai a hankali sannan za abada ni ma jabir..
Anty hanifa ma na sane
Da komai, yau dama tace zata zo gida wekend dun tun bayan suna ta koma kano aikin ta
Har cikim raina Dadi nake ji yanzu bani da wani matsala sosai don sosai na dan murmure ina samun kulawa da ni da baby boy dina saif wajen mumy salamatu.
Su mumy na ma yau suka je yola gaisuwan rasuwa sai muka samu dama ba kowa agidan
Yau tun safe mumy salamatu take min wa'azi kala kala game da zaman gidan aure da halaye irin ma maza cikin hikima irin na su na manya.
Don ita Sosai ta fahimci meke damun jabir yanzu yake neman yayi rawar kafa, tace min ba shakka yanzu idon sa ne ya budu abunda yake rudin kansa akai ne yaga ba hakan ba ne yake so ya kama bakin zaren sa tun kan ta subuce masa.
Mumy tace amma bai isa ba, abunda jabir yayi ya bani mamaki ,ba zan yarda ki shiga hannun sa bai san darajar ki ba..
Dan yanzu in har akace ya kwantanta miki abu makamn cin haka bazai sake ba..ba shi ba har adda sai na nuna mata kuskuren ta ,wato mahaifiyata..
Ni dai ba abunda nake illah to, naji...sabida naga kamar ma mumy ta fi ni kai abun har ranta..
Dadin karawa jabir sam yaki dena kira a kullu yau min sai ya kira ni sau 6 sau 8 baya damuwa da silent jan Rai da wulakcin da nake masa..
Da yamma lis ta iso,yau A gidan mu anty hanifan ta sauka,
Bayan ta kimtsa an yi sallahr isha'i suka zaunar da ni dukan su a daki
Ita da mmummy da zimman tattaunawa akan matsalan nawa.
Daga wajen zuwairah ta jira shiru, ya sa ta mirginawa bacci ne yayi awon gaba da ita tun kafin magarib..
Ana ma Har ya shigo yayi wanka ya ci abinci bata sani,
Har sai Wajen 9.05 ta ji an watso mata kaya a fuskan ta,warin jikin kaya yasa ta mike a firgice tana kakarin amai..
Yace "msww ke ma kenan kike jin amai bare ni da ba na nawa ba,
Zuwairah wannan wani irin kazanta ne dake haka.?
Wannan kayan fa?
Haki take amma ta gane sarai kullin kayan jinin da tayi using ne tun ranar a dunkule ta mance su.
Yace"
No womder atmospher dakin gaba daya ya saba da na ventilation gidan nan..
Tana shiru daga bisanj A take ta ci magani ta mike,
Tace "Lallai ma tab, ta sa hannun ta a kugu,kai jabir!toh bari kaji kar ka sake ce min kazama,
da cahn baka san da kazantan ba ka auro ni ? Ina hankalin ka yake tsawon lokaci baka damuna da iyeyin banza sai yanzu...
wai tsaya ma jabir naga kana min wani gani gani kana wani bubbude min ido kwana biyu, to wallhy wallhy tun da abun naka hakane kar ka sake zuwa kusa da ni da sunan Zaka taba jiki na
Kaje chan ka nemi mai tsafta tana baka ruwan gindi kana sha....ta murguda baki
Sai tasss taji saukar mari a fuskan ta
..zata budi baki ya ce 1 more word from you yau sai naci ubanki anan wajen..
Ba shiri ta tsala ihu ta buga tsalle ta haukace masa.
Yanzu mani zaka ci ma mutunci jabir?
To wallhy sai ka sake ni marar imani kawai azzalumi...
Ko ajikin sa ya juya zai fita ta chakumo sa ya ture ta kasa tare da cewa bazan sake ki ba..
Sannan kafin ma dawo kin tattatara wannan kazantar kayan kin wanke haba da Allah..wai mace ma sai an tsaya na koyaa mata ta tsaftace jikin ta, get up and get to work my friend
Ya juya a fusace ya bata wuri..
Gaba daya gidan ya dauka da fitinan ihu da zagi da gori da tsamin baki...bakin ciki ke cinta arai.
Jabir ya dena son ta ,ko ta dena masa dadi ne?
Har ya ke iya budan baki yana mata tsawa har da mari?uhm
Hakan nan kuwa Taki wanke kayan tana jiran ko zai dawo kwanciya da ita da daddare amma sai shiru ranar ma a zanne ta kwana tana nazari
Fannin su anty hanifa nasiha ta soma min mai shiga jiki,
Ta fara da bani hakuri akan abubuwan da suka faru cewar ta ai dama aure tamkar jihadi ne ma mata ,filin yaki ne wanda baka da tabbas ko kai ka kashe ko aka sheka,tace a haka dole ne wani bin bazaka taba cin nasara ba sai kaji mummunan rauni..
Mumy na shiru nima haka "anty tace , a duk abunda ya faru na zauna nayi nazari samha ,
Kema kina bukatan kisan wasu abubuwan game da zaman aure da kuma zama da namiji ako ina ne..
Ni bance bakiyi kokari ba sosai nake yabawa da nagartan ki amma ki nitsu kiji ni da kyau.
Tace" fannin tarbiya da iya abinci nasan banda matsala dake alhamdulh.
Toh amma ga wasu shawarwari ina so suma ki duba su da kyau
Tace"Farko A matsayin ki na mace
Dole ki sake ranki ki bada kwanciyar hankali mafaka a zuciyan ki kafin kisan basirar zaman aure.don shi zama da namiji tamkar zaman koyon karatu ne dole ki bada hankali kisan abunda yake so da abunda baya so kafin ku tafi dai dai...
Sannnan Dole ne kici mai kyau ki sha mai kyau,don abincin mu suke bada gudumawar duk wani abunda zaije jikin mu baki daya musamman ma kasar ki, qamshin sa,niiman sa da lpyar sa, ki lamunci abinci masu armashi musamman yayan itacuwa kamar abarba,girfa, apples magoes,g lemo ganyen lettuce cabage da tawagar sa, tafarnuwa citta.. kanunfari ..aya kankana.. pear... kwakwa dabin... ibini..kwakwa.. gwanda... etc
Kar ki maida jikin ki kamar kasuwa aci wannan aci wannan cime cime barkatai suke sa wata rana mukasa enjoying mazajen mu suma hakan
Sai kiga Wasu matan suna son mijin su ya rinka dadewa wajen kwanciya da su ko kafin yayi release amma basu la'akari sa yanayin yadda suke shirya tsarin abincin su.a matsayin ki na mace in har kina so miji ki ya gamsu har kiyi ta jin ihun sa ma akanki dole ki magance masa saurin yin realese ta hanyar raba shi da maiko yawan loda maggi a miya ko loda kanwa,
Ke dai Ya zamto kina masa juice din ginger, zobo,carrot, cocumber, sannnan kina sanya mai nescafe a shayin sa..banda bashi abinshi mai nauyi da da ddare akwai cabohydrtes wanda vasu da nauyi, ki yi kokari ki soke shan nonon fulani, youghurt da tea mai madara da da dadare banda soyayyen abubuwa as dinner atleast ko za'ayi a tabbata akwai dan haddaden salad din nan na ingantaccun ganyayyaki,
kuma sukan ce sune ma jigon abincin sa na daren,
sabanin shi maiko da wani madaran da zai kashe masa jiki, sai kiga baije ko ina ba ya soma sacewa jikin sa na mutuwa da kansa yana neman bacci
Hakazalika wanka da ruwan zafi kafin sex is not a good idea...
Tace abu na biyu "ki tabbata da lpyar farjin kk ki rika medical check up kina sanin lpyar sa da kyau don duk wani abunda za kiyi in har infection na tare da ke to duk abanza ne Sai dai ayi ta asara .
Tace min Tsafta ya zama miki agaba Ki tabbata kin kula da tsaftace gaban ki, bance kuma ki saka masa komi kokii cusa masa komai ba" shi wannan wajen baida wani sinadarin goge sa ko wanke sa da yafi ruwan dumi medically and islamically effective, ruwan dumi shi kadai ne 100 parcent cleanser na vaginan ki babu effect
dubi da waje ne wanda Allah ya halicce shi da wasu kananun kaninin bacterias wanda ake cewa normal flora su basu da illa, suma anan aikin su sukeyi na dai daita balance din harkokin mu anan wajen idan har kika fiye wanke sa da wasu tarkacen kayan mata ko sabulu nan da nan zaki illata su ko ince ki illata kanki domin kuwa ba abunda zai hanaki kamuwa da cututtuka iri iri har cutar daji wato cancer.
Nasan kinsan wannan amma zan dada gaya miki ..
A kowani lokaci bayan kin gama jini na al'ada ko na haihuwa zaki daure ki diga ingantacen almiski ki goge wajen tass da lalalusan auduga sannan ki wanke da ruwan dumin ki goge sa da clean towel dinki ,alwys be moisture free damshi ya kasance a ciki ba anan wajen sa da ko ina ba..
Wannan ma kawai ya ishe ki samun tsafta anan ba sai kin damu kanki da cusa cuse da tsugune tsugune ba altho some may appear effective amma side effect zaki fara dubawa domin ya wancin maganganun da ake bayarwa na tsaftace hq lokaci guda sai aji dadin su amma with time kuma sai kaga kai suke cutar wa
Sannan a kiyaye sa nylon pants a lokaci lokaci don shi yana kara wa wajen moisture sai kiga gaba daya kin yi zufa hakan sai ya bada infection wajen zama
In da hali ma pants dinki yaka sance zallan cotton
Suma kar kice zaki zauna da shi idan kin sauya atleast 2 times a day Akallah, sai Ki wanke su a ruwan dumi idan hakan bazai samu ba sai ki wanke da normal ruwan sanyi amma ki tabbata kin shanya su a wajen da iska isahhe zai same su ya busar da su da kyau waau ma kan iya goge wa on normal temp .
A bangaren kayan mata kuma wannan ma ra'ayi ne,akwai wanda basu amfani da shi kwata kwata kuma suna jin dadin auren su fiye da misali, sai tace amma akwai masu yi, sai dai akwai hanyoyi da yawa wanda zakiyi ba sai kin dawwama akan su ba it oll depends on lokacin da aka dauka ana baki kulawa tun daga tasowar ki gaban iyayen ki,
and then kayan bawai babu masu kyau bane akwai kuma suna taimakawa sosai musamman ma wanda suke cikin matsi ko gaggawan samun maslaha da sex life a auren su,
toh anan idan hakan ya same ki ki daure ki zabi mai inganci kar ki damu da kudin sa muddin mai kyau ne kuma kin tabbatar da ingancin sa kuma kinsha kinji samun cikkaken biyan bukata, kar kiyi wasa, anfiso idan zaki sha maganin ki sha shi sosai thats in a quentify manner ba kadan kadan ba kamar abun rowa kisha shi yanda ke kanki zakiji ajikinki kinsha wani abu..
Idan na hadawa ne a gidan ki ,misali zuma zaki iya shan sa bottle daya complete haka ma tsumi musamman na yayan qamshin nan citta albunanaj,kanunfari,minannas masoro mazawrkwaika da sauran su..ki rika shan su kamar ruwa sannan ka kiyi wasa da kwai sa madarar ruwa abarba da kankana, don aikin su a bayyane yake
Ki sani hadin karin niima na mata musamman itatuwan nan idan har bana cutarwa bane bayan kinsha dakamar awa daya ma zaki soma jin effects,sannan shi dakan sa zai ruruta muki sha'awar ki in kinzo harka da mai gidan ki..
Ina dai fatan kinsan kuma ba neman ni'ima batare da anci an koshi ba?
Na gyada kai a kunyace..tace tohm
Ki kara dagewa wajen kawatar da wajen, ya kasance soft babu gashi ko wani kwarji kwarji, ki rika mutsuka olive dan kadan ki shafe saman wajen bayan kowani aski domin yayi laushi da dadin tabawa, ba wasa.
tace" akwai mazan da suke son ke kanki ki barsu su fahimci kina son abun amma kuma suna son kina yi cikin salon kina jan time din ki din hakan ma na daga musu hankali kuma na kara musu dogon karfin shaa'awr su
Sannan idan anzo kwanciya da miji kar kisa a ranki shi zai fara yin ihu da gurnani.. Kema zaki iya farawa sai ki samu dai dai kunnen sa ki fara rada mashi,
Ohhhhh, ummm dear sugar anya kanjin me nake ji kuwa,...ohhh is soo sweet ..uhmm dadi...mmmm cigaba my sugar...
Idan yayi shiru sai ki dan yi kamar zaki janye jikin ki, zaice zai dawo dake sai ki shagwabe misali kije uhm uhm dear ni gaskiya ina ganin kamar baka jin dadin nan bari na je kawai na sake checking ai naga baka responding ni kadai nake jin dadin ka ,anan dole zai dage miki da cewa yana ji wani ma zai iya cewa fadan ne kawai bazai iya ba..to kar ki rusuna ki dada gaya mai ke gaskiya in yana fada miki zaki fi ganewa hakan zai kuma baki daman zagewa, daga nan ki cigaba ..ki dawo masa da kalamai idan ba maiyi din bane a hankali zai koya wata rana sai kiga an wuce wajen shi da kansa zai dame ki da surutun..
Wasu mazan dama sai sa hakuri don wani bai san amfanin yabon mace after sex ba,
Sannan idan kina so ki rikita mijin ki har ya kasa daurewa ya kamata kema ki dan ajiye jin dadin naki kadan kina taya shi sama da kasa sa kugun ki kina matse farji alokaci guda don wani yawan motsa jikin ne yake wahalar da shi har ya kasa ihun sai kin rage masa wahala...in ma bazaki iya da kanki ba kya iya sa pillow akasan ki ki dan maso kusa kina kaiwa sama da kasa cikin sauri anan yawancin maza ke fara rikicewan su.
Tace "Kar kiji kunya samha
Dukan mazan suna son macen data waye a fannin sex amma basu iya fada sabida kowa yakan dauka a al'adance anasan mace da kunya yes amma mazan fa wasu pretending kawai suke basu so sam matan su suna nuna kunya agaban su musamman idan akan gado ne.
Sannan shi faranta ma miji rai wajen bukatun sa ba lallai sai da daddare ba a kowani lokaci zaki iya bashi
mafi akasari maza ma sufi kaunar matan da zata iya basu sex a ko ina like kitchen, bayi, mota falo..dinning a tsaye a tsugune whtaeva...
Sai rausaya da shagwaba da kinibi da dan fari da ido ko lumshe ido, sai dai bana rashin aji ba, misali ko dan kyankayso ne ya wuce sai ki tuma ki shiga tsala ihu kamar wacce taga zaki sam wannan ba salo bane
Tace Ina fatan kin fahimce ni? Na ygada kai
Nayi shiru na sunkuyar da kai ban kuma sake dagowa ba....
Tace maganan bushewar gaba bansan ko kina experincing ba sometimes shima rashin kwantar da hankali ke jawowa ba komai ba.
sabida haka ki sance mai sanya a zuciyan ki ruwan sanyi..
Ki sha ruwa ki ci abinci ki kula da lpyar farjin ki kawai shine magana
Tace..don idan ya baci ure useless pride dinki kenan a wannan lokaci.
Nan ta dan dagata sabida wayar ta dake ringing,
Tace ina zuwa tafita ta barni da mumy salamatu gaba daya kunya ne ya lullube ni sai nace toh,
Mumy ta ce ina fatan duk suna shiga kwawalwarki don bazamuyi gyara ki je kina shasshan ck ba , ki nitsu ki san me yake miki ciwo babu ruwan ki da wata kishiya da abun data zo da shi abunda ya kai ki dakin mijin ki shi zakiyi
Shine kuma Neman aljannar ki,wanda yafi miki duk wani kunci da jarabawan da zaki fuskan ta wajen kishiyar ki
Ki sani Allah baya daura ma bawa abunda yafi karfin sa sannan mai hakuri a duniyan nan shine ke da riba.
Nace hakane mumy nagode ..
Anan anty hanifa ta leko,
Tace toh nifa zan tafi nayi baki ne daga jos ..
Mumy na barki da ita sai nazo gobe kawai ta juya
Duka muka mata sallama muka raka ta har bakin mota r ta sannnan
Muka dawo
Mumy tace naje nayi sallah na ci abinci
Ita zata ma yaro wanka..
Inya so anjima zamu karasa maganan da ita..
A ladabce na amsa mata na kama hanya na fice.
Countdown😍😍😍😍
_SURAYYAHMS_
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top