TRAILER
Assalamu alaikum my lovely wattpadians,
Alhmdullhi for all of us yau nake shirin sanar daku dan karamim hutun da zan dauka after 10 days from today insha Allahu🤗.
Shiyasa ma nake so na sa trailer novel dina da ake ta yaushe za'a sa mana, ppl r geting so impatient already but am assuring you ina dawo wa its gonna be bomb insha Allah ..ga shi nan dai kuna gani kar a cinye ni..lol😂😂
SAMARIN SHAHO
The scorned
Labarin wata yar matashiya ce wanda kawun ta kuma mijin maman ta yayi mata fyade yayi mata ciki at 15yrs sannan aka tsangwame su da mummunan tsangwama su abubuwa dayawa sun faru da su,
Ta tashi cikin rauni da bakin ciki mahaifiyar ta tayi karuwanci don ta daga rayuwar su yayi rai.. A kwana tashi tayi samari biyu sai dai bata gane ba, shin acikin su waye SAMARIN SHAHO?
Idan ma mu mun samo shi,
A ganin ki ya zaki ji idan wanda kika zaba kuma kika so ya TONO mummunan bakar sirrin rayuwar ki dana mahaifiyar ki a ranar daurin auren kU don kowa ya sani?
Kai bari na barku haka😀😀😂
..see you soon, and dont forget yours VOTES on this is powerful it might wake me up na dawo sooner than expected.❤❤❤so much love my ppl.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top