TENSION

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

I might have received alots of gifts in my life, but i still cherished surprises bana mancewa da shi ko yaya yake..so i will humbly give you this page to thiss wonderful lady HASSANA HASSAN
cos im honestly happy at ur genorousity on me sakallah🌹.

_42_

A Bangaren yazeed kuwa duk dama kansa baiya daukan tunanin komai yanzu amma haka yayi kuru ya yanke hukuncin neman sarah ko ta halin kaka ne

Amma sai ya tambaye kansa  ta yaya zan fara? Na tabbata da sannun ta ta bace a duniya, na cuce yarinyar nan,i just wasted her hard earn life..

A hankali ya sauke ajiyan zuciya dan wannan ba shi yafi damun sa ba mummunan kaunar ta dake yawo a jinin sa shike nakasa shi ko wani rana..

Gani yake kamar bazai iya cika alkwarin dayayi ma mahfud na dena shan giya ba,
Sabida hanya daya dayake dan kwatatnta saukaka masa zafin son ta dake damun sa kenan..

Acikin kwanakin nan ya lura abokan sa har sun fara dagosa amma sai yaji bai damu ba..
He just want to make a move..

Ranar da safe da ya tashi
Sai ya je har gida ya tara da iyayen nasa..

Sun sha mamaki don asanin su last few months yazeed is a brutal drunkard alwys on his bed wining and twinning in tots...

Ganin sa yasa Hjy billy ta furta alhamdullhi acikin ranta, tace "nasan dama mahfud dole zai sama min mafita

Bayan sun gaisa Cikin damuwa tace yazeed ko da bazaka fada mana abunda ke damun ka ka yi kokari kayi sharing da bro din ka kaji?

Yace no, am fine mum.
Nazo ne dama na muku sallama naji zaku tafi gobe.
U guys shud not worry anymore im ok..

Sunji dadin da ya fadi haka amma still alhj nafiu yaso da ace ya gaya musu musabbban sauyawar nasa sai yayi fayau kamar ba shi ba..

Haka dai suka hakura washe gari sukayi sallama suka bar kasan its a long distance sukan su sun san haduwan su zaiyi wuya..

Sai yasa aransa tunda yanzu babu iyayen sa ba abunda yake gavan sa illlah sarah..

Dole ne ya nemi duk wani mafitan da zai sada shi da ita sabida rayuwar sa ta dawo dai dai..

A haka yazeed ya yanke alakar sa da komai da kowa,

Time to time idan mahfud ya kira sa baifi suyi maganan minti 4 ba sai ya gwada masa yana aiki..

Sam sam baya son ya saurare kowa abunda ya sa agaban sa yake so yayi..

Ganin haka ya sa mahfud ya bashi space,atleast ya ji shi ba kamar da chan a buge cikin kunci ba. Sai yayi concluding hala mafita dan uwan sa yake nema.

Sai suyi sati basuyi magana ba,daganan shi kuma yazeed ya soma zafafa bincike akan rayuwar sarah fiye da yadda yayi da Wannan karon da kyar ake sada shi da anty sahura..

Ko da yaje mata da maganan Yasha bakar wuya da wulakanci da yayi confessing abun da yayi ma sarah da ummah gaban anty sahurahn

Tsaban takaici Sai da ta sa yan daban anguwa suka kulle sa na kwana biyu tana qasa masa maganganu.. Hasali ma sai da mijin ta ya sa baki kafin ta saurara ta saurare sa

Ranta yayi matukar baci da shi...duk da hakan bai damu ba don Shi da zuciyan sa ne kawai ya san irin halin da yake ciki amma dolen sa ya nuna mata nadaman sa da tsantsar kaunar dake addaaban sa akan sarah

badon komai ba don yana son ita tafada masa asalin abunda bai sani ba akan su..

Anan ta bashi labari gamsashu ta kuma hada masa da fada mai dauke da nasiha..

Don batayi tsammanin duk wanda yaji kan labarin ummah da sarah zaiso ya tozarta su ba..

Hakan ya sake sa shi wani halin nadama dama ashe bada son ran ummah tayi duk wannan abun ba?
Ashe ma alhj abdul azeez bai taba kwana da ita ba instead ma taimakon ta yayi,kuma ssa danjuma raping din ta yayi? Wayannan abubuwan ne bai sani ba

He tots a yadda ssa danjuma ya gaya masa ya kwana da ummah don ya taimake ta da kudin maganin saratu a asibiti ya dauka son zucuya yasa ta aikata hakan,duk laifin ssa danjuma ne bai fada min asalin zancen yadda zan gane ba..

But how dos it make sense now? dama bada niyyar alheri na ke son naji ba"
Hala shiyasa na amince da duk wani zancensa ba tare da dogon bincike ba..

A duk lokacin da ya tuno wayannnan abubuwan sai yaji zuciyan sa na zafi kamar zai tsage..

Sarah has gone trou so much to achieve her dreams which he use fake and delusionary love to destroy..

Yasan yayi mata illah a zuciya amma bai dame sa kamar rashin adalcin dayayi ma qaddarar rayuwar su ba..

Daga nan ya koma gida cike da tunanin mafita

..cikin ransa  sai ya dauki alwashin sai ya goge ma sarah duk wani bakin paintyn daya kwaba ma sunan ta ita da mahaifiyar ta

Yasan Ko da bata fito sun hade ba sai ya warware abunda ya kulla da hannun sa...

Tun daga wannan rana
Ya fara neman hanya yana hade plan dinsa..
ya dauke sa sati guda da gama tsara su,..

Sai dai abu daya ne yake damunsa a kowani dare baya iya bacci
Wani bin yakanyi kukan idan ya tuno da yadda sarah ta bude masa zuciyan ta abaya ta yarda dashi fiye da misali...
Ta kuma tausaya masa beyonds oll odds...

Yau yasan Indai har haka matsayin sadaukarwan ummah yake da girma wajen sarah amma syill ta zabi ta saba mata sau dayaawa dan tafaran ta masa rai..

Toh lallai yasan sarah ta so shi da gaskiya,amma menayi?

Idan ya kawo wannan tunani dan dolen sa yake kurban giya idan bai samu ba haka zaiyi hawaye har bacci ya dauke sa cike da bakin cikiin kansa

Soyyayr sarah dake bin jinin sa tamkar wutar azaba ce, kullum da salon nadaman da take tuno masa da shi..

Farkon abunda ya soma yi shine sai ya shirya meeting tare da amina dagani yar jaridan daya kira don ta fara watsa labarin sarah da ummah na batanci..

Har yau Tana son tayi suna  amma wannan karon yazeed yazo mata da labarin daya sata halin nadama itama..

He use his ways well ya nuna mata dole ne su hada hannu su fitar da gaskiyan sarah sabida basu mata adalci ba

A take Shi ya amince da kuskuren sa amma sai yake ganin idan yaje yayi confsssing kai tsaye yasan ba zai yi tasiri ba dole a wayar da kan jamma'a a kuma hankarar da manyan su na nan cewa ga asalin labarin sarah ba yadda aka fitar ba..

Aiki ne mai wuya ma dukan su amma haka amina dagani ta sa aranta zatayi sabida itama mace ce,data ji labarin she just tot of her self in thier place

dadin karawa yadda taga nadaman boroboro a idanun yazeed ya sa ta dada karaya da case din
Jikin ta sai yayi sanyi

Sai ta shirya musu cewa
Zasu sa tallar program din mai taken foundation din sarah data tafi ta bari

Idan mutane sukayi votiing za ayi live programme na debates akan tarihin ta kowa ya gani..

Ammma kashhh ko da akasa bai samu wannan daman ba

Sakamakon yanzu kowa ya danyi sanyi da hidimar whar tunda su hajiya asma suka dauki mulkin sai ya cire ma mutane interest..

Yanzu Yazeed baida wani mafita da ya wuce buga short memos da open diaries ana watsawa a social media houses
Facebook instagram da BB chaneels whatsaps tweets

Yadda yayi shine yana bada labarin zak zak abunda ya same su baya kama suna amma yana sa tanbarin foudation din ta"

A wani point din da ya san dole yaja hankalin mutane su so suji kuma su tabbatar wacece ake magana akai sai ya tsaya..

Wasa wasa sai gashi ya dawo topic of discussion....
Ana sharing ana reposting jama'a suna fadan ra'ayin su

Da haka suka fara samun votes na tv programe din daya ke so ayi live don maganan ya zama mai kargo ako ina.

Anan bangaren su mahfud kuwa kishi da fitina tsakanin shabnam da sarah sai bunkasa yake.

Tun mahfud baiya ganewa har ya soma lura da su
,.
Ga grannyn na kan bakanta na tunanin ma mahfud din aure.

Amma acikin kwanakin yadda shabnam ta zafafa bayyana son da take masa a fili ya sa grany ta shiga halin tausayin ta ..

Yanzu shabnam tasan sarah ba baya bace, sabida duk abunda tayi mata gorin iyawar sa sai taga tayi saurin koya ta kuma jajirce akai

Sarah ta dena yin  sanyi itama yanzun nunawa take zata iya yin komai don ta kare masoyin ta.

Haushin shab bai wuce da sarah take kin biye mata suyi hayaniya ba a ko da yaushe fadan su awasa yake karewa duk dama na ciki na ciki..

Bayan wata guda da hutun mahfud ya koma bakin aikin sa...

Bangaren anty warda tunda ta lura granny ta sa tausayin shabnam aranta yasa ta ke dada jan sarah ajiki tana nuna mata hanya..

Cikin haka take shirya ta a hankali ta yadda zata amshi sabon rayuwar zama da namiji nan gaba,wani bin sarahn ke cewa anty wai meye anfanin wannan ne ?

Amma bazata taba fada mata ba sai dai tayi murmushi tace" ke dai kisha zai yi miki amfani ajikin ki. .Kamata yayi ya mace ta zauna ta ciki kasaitacciya ba a waje kurum ba..
Sai suyi murmushi" antyn ma takan sha wasu wasu tana amfanin da su sarahn tana gani tana koya..

Da shike ma ba dayawa take bata ba Wani bin sai tayi kamar ta dago kan zancen amma wani bin kuma sai ta waske..

Yanzu sarah tana izun ta na biyar kullum sai tayi bita, kamar mayya wata rana ko dan tabada shabnam haushi zata nace da karatun..

Gashi mahfud baya ce ma sarahn A'a a ko wani hali ne,sai ka lura da soyayyar nasu yanzu ya kai wani matsayin da bazai taba karye wa ba..

Ranar duka suna zaune a falo,shab tana kusa da granny ta langwame sabida taji maganan iyayen ta zasu dawo nan da kwana hudu su dauke ta..

Tun adaki take kukan ma granny cewa bata so ta tafi ita kuwa granny so take shabnam ta kaucar da wasa da kwane kwane for once ta fada nata asalin abunda take ji akan mahfud..

Anan sai ga waya yayi kara,...
Mahaifin mahfud ne ya kira anty warda Hankali tashe yake sanar da ita cewa yana tare da mahfud a asibiti ya samu minor car accident ya buga kansa,....

Innalihhi wa enanna ilaihi rajiun ta fada tare da lumshe ido wanda ya sa duka suka dubeta.

Granny ce ta mike tsaye tace warda?meke faruwa

Anty wardan bata amsa ba ta shika tanbayar mijin ta ko yaya yake yanzu?

Anan duka suka mike kirjin sarah sai da yayi bugun tara ayayin da ta karaso kusa da antyn tare da granny..
tana ajiye wayar ta kalle su tace mahfud ne yana asibiti...

A rude sarahn tace what?anty meye same shi is he alrrrrigt? Ina yake yqnzu muje mu duba sa.
Grannyn ma hakan take fada cike da damuwa.

Ba wanda ya lura da shock din da shabnam ta shiga ciki..

Ita dai tana jin tanbayoyin su sarahn ne amma ta dade da shiiga halin damuwa da bugun zuciya kwana biyun da suke gwabza kishi da sarah akansa haka kawai kaunar sa ya dada zafafa aranta

Haka suka dunguma suka kai asibiti,
Lokacin an shigar da shi ana dubawa

Bugu ne kawai babu rauni amma sai yayi dogon suman da ya sa shi shiga complications dayawa alaman ya taba masa wani waje....sukan su likitocin yanzu suke so sugano

Kasa zama sarah tayi tayi nan tayi nan tana leke zuciyan ta cike da aduan kar wani abu ya same shi..

Sai yanzu granny ta lura da shab dake makale jikin cushion dake wajen ta sunkuyar da kanta kana ganin ta kasan tana cikin wani hali ..

tausayin ta ya sa granny ta zo daf da ita tace shab dear are you ok? Cikin nitsuwan da sanyin jiki ta girgiza kai tare da sauke hawaye...
Ta damu sosai kirjin ta har na mata zafi

Jawo ta granny tayi ta shiga rarrashin ta a hankali da kyarr ta sake kukan damuwa mai shake da son shi datake dannewa.

. ..anan duk sabida damuwar da shabnam ta nuna ya sa suka dan kaucar da nasu damuwar aka bada juna karfin gwiwa..

   ...after like 9 hrs mahfud bai farfado ba..

Nan anty warda ta taho kusa tare da dafe sarahn da har iyanzu bata zauna ba kanta kawai ta jingina da windown dakin dayake ciki ta bata shiru tana tinanin sa. 

Tasan inda zata fitar da yadda take ji yanzun zata daga nusu hankali amma tana lazimin mahfud zai tashi ko dan ita..

Hannun ta anty warda ta jawo ta hada su waje daya da shabnam din ta zaunar da su..
Cikin dan masifa tace wato bazaku nitsu ku kwantar da hankalin ku ba ko?
Haba da Allah ,pls calm down he s going to be alright ok?

gyada kai sarahn tayi a sanyaye ,nan zaazafn hawayen ta suka sauko silently..

Granny ne ta rike hannun ta cike da tausayi tace sarah dont uhm uhm...
kamar wacce Tasan meke gudana aranta..so take tace an dauki dogon lokaci mahfud bai farfado ba..tsoro ne fall aran ta..amma bata furta ba

sai shabnam ta riga ta furta su afili cikin kuka. ...
Cewa take to meyasa haryan zu bai tashi ba ?sai ta maida kukan ma granny dake faman saissaita hawayen sarah....

Anan ma wani sabin rarrashin akayi,cikin haka saiga doc ya fito tare da mahaifin sa. 

Duka suka mike tsaye  suna tanbaya nusamman granny dake so tayi panicking anan wajen cikin tashin hankali..

Doc ne ya ce mata ta kwantar da hankalin ta hes fine..wani jijiya ce ta dan bugu ta dan matse sai da suka jira ta warware kadan kafin ya samu ya farfado..

Amma zai bukaci hutu sosai batare sa yayi kykwan motsawa ba akalla na awa 26hrs..

Allah suka mika godiyan su,lokaci guda shab ta dawo murna ita kuwa sarah hawaye ne kadan akan fuskan ta har yanzu...

Cike da zumudi suka shige ciki dubasa yana kwance shiru

White shirt din suit dinsa ne kawai acikin sa an danyi releasing shirt din daga shorts din sa.

A hankali ya juya ya kalle su sai ya sake murmushin tsakona yadda ya ga damuwa boro boro afuskn su
cikin ransa yake cewa sai kace bazan mutu wata rana ba..

Granny tayi masa light peg agoshi tare da masa adduan sauki da larabaci while anty warda na rike da hannun sa tana comforting dinsa da motherly love smiles...

Alokacin Idon sa na kan masoyiyar sa da suka hade ido " a hankali yayi mata kallon are u ok?

A shgwabe Ta gyada kai tace ya jiki? How are you feeling now, sai muryan ta yayi cracking alaman zata soma masa kuka ....

Sai ya rufe mata shi da murmushi  ma sanyi yace da sauki. ...

Shabnam na lura da duk conversation din da sukayi a zuciyan su anan da duk wani motsin da suke yi na reaction da idanun su

Tsaban haushin su ya sa ta  boye nata gaisuwan sai ta tsaya daga gefe kamar tana jin kunya while bakin kishi ke bin hanyoyin jinin ta..

Grannyn ce ta lura da shirun nata ta jawo ta ita ke fada masa yanayin yadda ta damu da zu ta jawo ta kusa da shi..

Tace gashi nan ai ba abunda ya same sa ta shafa kanta cike da kulawa

Mood dinta kawai ya karaance yayi Murnushi  ya dan riko hannun ta yace ok , Am fine now ki dena damun kanki ko...ta sake murmushi cike da blush ta gyada kai..

ita dai granny bata san ya zata fidda wannan case din ba..

Da cahn ta dauka zuciyan yarinta ke saka shabnam tunanin soyayya da  auren mahfud

Amma yanzu tana kallon real true feelings a idanun ta

Anan aka sallame su suka koma gida

Dan maganar da sukayi asiibitin ya sa shabnam ta dawo da karfin gwiwar ta atleast ai yasan ta damu da shi sosai yanzu kam

Ahaka suka zauna site dinsa  suna kula da shi har lokaci ya dan ja..

Shi dai idanun sa na kan sarahn da shike ma ya gama karantar halin da ta shiga ciki fiye da yadda kowa zai iya gani.....

Haka aka dauki kwana biyu ana jigilan kula da shi duk dama ya riga ya mike tarwal ba abunda ya nuna na ciwo ajikin sa..

Dad din sa ya sa ya dan hakura da fita amma sam yaki, zaije aiki kam amma baya dadewa zai dawo..

Anan kwana biyu su ka shiga ta amali wajen rige rigen zuwa masa gaisuwan ya jiki da safe..ko sarahn ta riga zuwa ko ta zo ta samo shabnam..

Yau ana saura kwana guda iyayen sahbnam su zo gaba daya da haushin kanta ta tashi bare aje ga kowa..

Tunda ta tashi akan gado bata fito ba bare tayi murmushi..

Granny tayi har ta gaji ta kyale ta..
Ta sani sarai akan maganan tafiyar ne take fushi amma shabnam bata fito fili ta fadi damuwar ta na asali ba bayadda ta iya.

Ita kuwa shabnam yau ta yanke hukuncin yin hakan amma tsoro fargaba da bugun zuciya ke damun ta ba akan komai ba sai akan yadda mahfud zai dauki maganan inyaji.

Indai akan sarah ne, gani take bata isa ta hana ta zama da wanda take kauna ba besides ahe ready to do anything don ta mallake mahfud da familyn sa.

Anan bayan ta kammala plan din ta sai ta fito yammah ne dab lokacin dawowar sa....

Daga saman bene dake hango parking space sarah ta hango sa ya sauko a mota,.. farin ciki ne ya mamaye ta sai tayi sauri ta dauko foam ballon rod dake wajen wanda take wasa da shi bayan ta kammala bitan ta,wato abun kumfa ne da ake hurowa sai yayi manyan balls yana sauka da kansa zuwa kasa kamar snow ball ko kumfar omo..

Tana tahowa ta tsaya daff inda zai bi daga sama ta huro su da yawa sukayi manya da kananan balls masu kyau
Cike da so da kauna Ta hure wajen sa
Tun daga saman suka yi flying all over the place bai hankara ba har gefen kuncin sa.

Dama yana taba abu zai fashe  cike da mamaki ya dan shafe gefen cheek dinsa ya daga kai sai ya hango ta...

suna hade ido da abun a hannun ta take waving dinsa tana murmushi  mai sace zuciya gaba daya balls din suka dada saukowa akansa beautifully...

" kallon ta yake cikin yanayin kauna Lokaci guda ta sake sace komai na shi,ji yake a duniya don shi kawai akayi ta.

Dan karamin murmushi yayi ya mata alaman i love you in 143  da yatsun sa da kuma shape din heart,itama tayi d same bata hankara ba sai taga yayi blowing kiss a iska tayi dan dariya ta cafke lokaci guda kuma  ta boye fuskan sa ta juya masa baya tana dariya..

Abun yayi masa dadi He wass so in love and happy da sauri ya shigo don ya hauro ya same ta..

Shabnam da ke zaman jiran sa ganin bayan sa kawai tayi yana haurawA chan saman benen ta steps

Cikin mamaki Sai ta taho itama ta shiga bin bayan sa..

Itako sarah tana kan leken sa she tot da ta juya masa bayan yana nan wajen ne. 
Har zata juyo sai suka ci karo da shi...
Mamakin ta ta ke boyewa da dan karamar Dariya ta danyi ta sunkuyar da kanta  "yace ina abun yake nima abani na rama..

Cike da jin kunyar sa tace babu, ni ka je ka huta karatu zanyi...

Abun na burge sa yau sarah bata so ta hade ido da shi sai sunkuyar da kai ta ke..

Haka ta rabe jikin sa ta zauna kan chair dake wajen ta jawo qur'anin ta tana dubawa shiru amma ta kasa yi inda zai ji...haka kawai taji kunya ya kamata ..

Sai ya dawo ya zauna gaban ta cike da tsokana yace sarah bazaki kalle ni bane, nima karatun zanyi? Tace ah a, kaje ka huta baka da lpya..

Yana matukar son shwagabm nata sai ya marairace yace i har ana so na tafi to ayi karatun nan naji...

Bata so ba amma haka ta daure ta nuna masa zata iya " ya dawo daf da chair din datake zaune...a hankali ta soma karanta suratul Qalam...aya daya zuwa biyu sai ya sa nashi qira'ar suna yi tare,tun tana jin nauyin sweet and melting voice din nasa har ta sake suka bada rthym daya suna yi...

bayan sun kai atop ya dube ta cike da shaukin so yace,i cant wait to live uptill the rest of my life with you... i love you very much sarah ure my life..

Nan suka tsaya kallon juna

Shab na daga nan bakin door kusa da sun lura da kyuw ma da zasu ganta amma gaba daya hankalin su na wajen juna..

Hawayen ta ta share ta juya tana tahowa tace babu amfanin na fada ma mahfud abunda ke raina..
Amma dole ne na fada inda za abi min hakki na. 
I love him so much and is not my foult...cike da wannan zuciyar ta wuce part din granny.

Nan kuma sarah ta rako sa har shashen sa suna dan hirar soyayya kadan kafin tayi excusing dinsa ta fito..

granny na zaune tana shirya kayan qamshi sai ga shabnam..

Yadda ta zauna a sanyaye ya sanar ma granny ba lpya ba amma sai ta share ta da cewa my princess sai yanzu kiga dama zuwan waje na ko marmarin zaki tafi ki barni ne haka"

Tana shiru tunani suke cunkushe mata rai...tana jin granyn na teasing din mata akan tafiyar gobe

Chan kawai sai ta sa mata kuka cikin bori...tace ni ba inda zanje granny i wanna stay here forever....

Grnny ta juyo tace what?Duk abunda take yi ta bari ta zo ta zauna daf da ita tace shabnam?meke damun ki ne pls talk to me kwana biyu ina lura dake meke damun ki....

fargaba ya sa ta dago zatayo magana granny tace uhm uhmm dont tell me akan maganna tafiyar ki ne kike kuka, ba shi bane i want you to tell me whats bothering you..ko ance miki ban gane ki ba ne..

Jin haka ya sa ta yi tunanin fada kawai ta huta tinda grannyn ma ta dan sani,tace granny bana so na tafin ne.and theres is also somthing i want to tell you
grnny bata amsa ba amam tayi mata kallon go ahead

Tace Emmmm emm granny..kina ganin mahfud zai aure ni?ta marairaice gwanin tausayi

Waje granny ta zaro ido ta kalle ta Duk dama ta sani amma sai taji mamaki..how bad it is ?
Yanzu kam Tasan son mahfud ya rike zuciyan shabnam..

Sai tace ban fahimce ki ba? Dama kuna ...

tayi saurin tsare granyn da cewa no babu wannan" he dint know anything yet sai dai idan ta reaction dina ya gane..

sai ta langwame wuya cike da yarinta tace ina son shi granny tun ba yanzu ba i swear i wanna be his wife...pls help me grannny

i really love mahfud ta riko hannun ta dam dam ta sakalce mata fuska ..

Cike da damuwa granny ta kalle ta hannun ta sa tana shafe gefen fuskan ta don ta danji sauki sauki...ta lura sam bata cikin right senses din ta..
Gaba daya ta sa damuwar abu aranta sosai

A nitse granny tace if i understand you,shine dama kina son mahfud amma shi mahfud bai sani ba And you want marriage now shabnam?

Ta dago tare da gyada kanta seriously..yace yess granny

Sauke ajiyan zuciya granny tayi tace"look child, is not a crime to love somone... amma ai da tun da kika fara da kin sanar da shi ko ni zan iya gaya masa....

but right now shab mahfud has brot somene to us and he loved her..tun kafin granny ta karashe ta fashe da kuka tana girgiza kai alaman bata so taji

Cikin shesheka take cewa granny shikenan bazaki taimaka min ba..pls help me granny wallhy ina son shi,i wanna be with him for life...pls granny....please..kunnen ta ta rufe da hannayen ta
She just dont wanna think about sarah,ita dai kanta kawai ta sani....

"A hankali granny ta jawo ta jikin ta ta shiga rarrashin ta cike da tausayi batare da tace komai ba...

Kuka ta shekewa ita kam ba ji tana rokin granny ta taimaka mata ta auri mahfud ita lallai shi take so

haka granny tayi calming din ta ta zaunar da ita anan din na dan wani lokaci kafin sai ta tashi ta fice don ta samu daman tunani akan lamarin don sosai tausayin shabnam ya kama ranta.

This girl thats alwys happy and giggling yau ita ce ta birkice gaba daya cikin radadin so...?

She knew she have to do something dole nema ta samu ganawa da mahfud akan shabnam..
#surayyahms

*#FARGABA*

#wapdsurayyahms
*Official cat*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top