SHES MY BROTHERS WiFe

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_47_

Agefe ta ajiye ta shiga tayasa dressing cike da tarairaya har saida suka gama yayi ras sannan ta soma gaya masa zancen minister ya rubuto apology da call off ta nuna masa jaridan

Bayan ya karanta abun ya basa dariya shima, yace babe to me kika ce?
Ta dan langwame jikin sa tace nothing..wannan ai matsaalar su ce

Yace gaskiya ne kam nan suka shashantar da maganan suka fice

Bayan dawowar sa ne yake ganin dacewar ta amsa kodan su san me suke ciki akan ta..

Haka akayi kuwa da safen washe gari ta sa aka kira mata babban offishsin whar daga wayar sectaryn mahfud

Anan ta bada clear  statements mai cike da hikima da girmamawa na cewa tayi resigning sabida tana da wani responsiblity as a prime excutive a dubai  akan whra su maye qurbin ta da wata kawai ita tayafe...

Kowa sai da jikin sa yayi lakwas duk dama ba wanda bai zo na dan yaji ta tana maganan ba..

Anyi bakin cikin hakan sosai amma wasu sai suka bige da cewa sakayyar Allah ne kawai da butulce mata da akayi.

Yazeed na chan kamar zai sheke kansa baya cin komai sai giyan nan.. jin ance sarahn ta kira ya sa ya fito a haukace don ya zo yaji me tace.

Safeenah kam dadi abun ya mata sosai duk dama acukin satin ta shiga hankalin ta don Tafara ganin wasu abubuwan da ya bata mamaki

Da shike cijun kwanakin ansa rai sarah zata fito sai take mijin ta da iyayen sa suka fara juya mata baya ana wulakantata gani suke idan sarah ta dawo safeenahn bata da wani amfani musu

Abun ya daure mata kai sosai sai ta soma sanyi danyi da alamunran nasu..
Shikam faisal dama yana da yan matan sa kamar yadda sukeyi da su yazeed da chan kuma tana jin labari amma bata isa tayi maganan ba

Yazeed ya na shigowa yasa aka kunna masa voice din sarah
Anan abunda ya fara dokan kunnen sa yadda ta kira sunan ta ne "mrs Sarah bukar lingard,which lingard? abun sound familar to him amma bai damu ba
har sai dayaji speech din nata

Kenan har abada sarah bazata dawo ba,
To yanzu ma idan yaje dubai sabon offishin nata ya tabbata bazai same ta ba dama yasan countryn datake ne da zaije koda bura uba ya nemo ta..

Abubuwa dayawa sai suka taru suka shakure masa wuya hade da tunanin sarah tayi aure kuma sarah bazata taba dawowa nan ba
Duk wani plans dinsa suka rushe

Dafe zuciyar sa yayi cikin radadin kona anan ya sulale ya fada kasa ambulance ne ya kaisa asibiti emergency.

Anan kuwa cikin dake jikin sarah yau ya ke cika 1 month 2weeks ba wanda ya fito yace eh lallai ciki ne sabida ita kanta sarahn boye alaman Dake yi yasa bata sani ba

Kwanan yazeed biyu a kwance rai a hannun Allah kafin aka samu su hajiya billy,
Anan aka sanar da su komai
Duk dama likitan yayi demanding wani nakusa da shi akusa....

"Cewar sa ciwon zuciya ne da depression ya ke damunsa sannan idan ba  a dauki mataki ba zai iya shiga inda ba zasu so ba..

"Hankalin su sosai ya tashi,ba batantama suka daga ma mahfud nashi hankalin

Mutanen da tun auren sa basu damu su sake neman sa suji ba..

Amma da shike abun na ciwo ne sai ya kaucar da wancan hjiya billy ta sa shi lallai yaje nigeria washe gari ya zauna da dan uwan sa yazeed ..

Haka ya dawo ya sanar da su granny abun da ake ciki kowa ya damu sosai
Musamman sarah data raka sa har airport

tun isowar sa hajiya bilky ta ishe sa da kiran cewar ta tana kan hanyar dawowa amma zai dauke ta lokaci sosai sabida nisa.

tana so lallai mahfud ya sha cikin yazeed ya gaya masa meya jawo masa ciwon xucia da depression.

Haka suka rabu ya cigaba da lura da yazeed din har ya samu ya dan fara magana yana karban abinci..

ba kalar kokarin da mahfud baiyi wajen tambayar sa ba amma haka sam yaki fadan asalin damuwar sa sai kuka...

Sai da mahfud din ya bata rai sosai ya yi fushi sannan ya soma gaya masa

ai a lokacin da yake soyayya da safeenah akwai yarinyar da ta so shi shikuma ya yaudare ta sosai...

Amma sai gashi ya zo yana son ta yanzu amma koda ya neme ta sai yaji ta auri wani kuma tace bazata taba dawowa ba..
Kuka yake ayayin da yake maganan nasa.

sai ya birkice da cewa shi dai yasan yarinyar bazata dena son shi ba sabida yayi mata abubuwa dayawa wanda yaci ace ta barshi amma bata barshi ba..
So gani yake hala ma ramawa kawai take yi don ta wahalar da shi shi bazai taba yarda tayi auren ba har sai sun hadu tagaya masa da bakin ta.

jikin mahfud yayi sanyi sosai duk dama labarin ba a kama suna babu cikakken bayani amma daga yanayin yazeed ya sa shi sanin abun ya girmama aransa..

anan ya rarrashe shi cike da kulawa yana masa nasihohi akan ya sassauta makansa ko dan iyayen sa

Nan yake bashi karfin gwiwa cewa ai shima herione dinsa daya ke bashi labarin ta zabi wani ranar baifi da wasu satikai ba kawai ta dawo masa..

Gashi sun saisaita har sunyi aure yana tare da ita..

Sai ya kwadaita ma yazeed din cewa indai har rabon sa ce yarinyar zaigani zata dawo masa suyi aure...ko da kuwa ta aure ni wani ne komai zai iya faruwa.

yazeed Ya dade bai samu wanda ya kwntar masa da hankali kamar mahfud ba
Sosai ya rike maganan  aransa sai ya fara sake jikin sa akan cewa hala daga baya komai zai wuce irin na mahfud..

Amma kullum idan ya kawo sabanin haka kuma sai yayi ta tunani ciwon kuma sai ya dada tashi..

wani lokaci ko bacci baya iyayi haka zasu zauna har safiya yana kuka...

yau ma hakan ne,ko da abun ya taso masa sai aka masa allurar bacii yayi mai nisa

anan ne ya ke jin wayar da mahfud keyi da famlynsa suna miko ban gaisuwar su cike da damuwa.

Duk dama hankalin sa bai jikin sa yawanci somtimes Yana kasa kunne
soyayyr da mahfud ke zubawa da matar san a waya sosai yake burge sa..

Sai ya qudira shima irin wanda zai yi kenan idan ya auro sarah

ya lura komin tashin sense din da mahfud yake ciki idan yayi waya da matar sa shikenan komai ya wuce..

Yau din daya tashi da dan karfi sai yake tambayar mahfud yaushe zai hada su suyi magana da matar nasa.

a cewar sa idan ya samu wancen yarinyar sai sun ninka su a soye wa..

mahfud dariya kawai yayi da shike ma yana son yaga ya tashi haka yana tadi

Sai ya shiga chalenging dinsa yana fada masa kalar yadda yake kaunar matar sa

shima sai yana amsawa da cewa sai ya ninka irin sa haka ya ja ra'ayin sa ya sa shi ya dan warware mind dinsa daga abubuwa har ya samo yaci abinci cike da hirar su na yan uwan taka

Washe gari da safe mahfud ya kira sarah as usual so yake ya hada su kawai su gaisa sabanin yadda ya shirya cewa bazasu ganta ba sai ya kawo ta mai gaba daya

amma yanzu tunda har yazeed din ya farajin dama dama gwara ya bata tayi masa gaisuwan da bakin ta..

to ya kira ya kira amma ba adaga ba,sai ya damu sosai.. Har yazeed ke ce masa kar ya daga hankali ai suna nan ko yaushe ne zasu gaisa

Karamin ajiyan zuciya yayi ya koma ya zauna cike dan zulumi

baiyii da wani 10mints ba saiga kirar anty warda

Nan ya dauka suka gaisa nan take sanar da shu ai sarah bata ju dadi bane granny ta kaita asibiti har sun dawo amma tana baccii yanzu

Kallo kawai yazeed ya bisa da shi yadda ya damu yana tambayar granny ya jikin

sukam acike suke da farin ciki an riga an fada musu tana dauke da juna biyu
amma sai suka dauki alwashin sai ya dawo zasu masa suprise in a veryy speacial way ta yadda zaiji dadi sosai

Haka ya basu waya suka gaisa sa yazeed din cikn wasa da dariya gwanin sha'aawa ya mika gaisuwa ma matar bro din nasa..

Ko da ya mika masa waya har ya gama sallamar su bai dena mamakin mahfud ba

Yace lallai wife din nan namu ta iya riko ji yadda ka wani damu..yayi dariya..

Shagwabewa yayi yace ji nake kamar nayi flying naji ni  kusa da ita kai kawai bazaka gane ba ne..she's my life....duka sukayi yar murmushi

hirar soyayyr kawai suke yi yazeed din yana matukar mamakin yadda mahfud yake experssing kaunar dayake ma herione dinsa da wanda itama take masa...
Hakan yasa yazeed warwarewa yana taya shi shima
this is all his dreams sosai yake so rayuwar sa ya sauya ya dawo irin na mahfud shima ya taba yaji...har gani yake na shi ma zai fi sabida tunanin sa ya basa idan ya samu sarah ji yake kamar zai iya maida ta cikin sa..

Har aka kira sallahr magribh suna dan taba hira anan mahfud ya  fice ya barsa ya tafi masallaci domin ya gabatar da sallolin sa

yana fita ko minti biyar bai cika ba wayar sa ya shiga ringing
Kusan sau uku sannan yazeed ya kai hannun sa ya daga don yaga waye ne..

duk da daurewan jikin sa bai hana sa firgita da mikewa tsaye kamar tsohon soja ba..

Zuciyan sa ne ta buga yace "me zan gani? Hoton sarah ne boro boro akan caller id duk dama pet name na soyayya ne kuma da larabci aka rubuta shi amma meyakawo sarahn sa a wayr mahfud?

Ko inan sa na rawa amma haka ya daure ya na so ya karyata idanun sa  sai dai ya kasa
Haka wayar tayi ta kara

..a shigar kira na biyar kawai sai yayi shahada ya dauka ya sa speaker.

Wasu zafafan hawayen ne suka fetso a Lumshasun idanu sa da yaji kalar muryan shagwbewar data sa tana magana bata ma san ba mahfud din bane alayi..

wannan murya ko a jahannama yaji sai ya gane ta tabbas sarah ce...

Kenan sarah ce matar mahfud din sa?
Sauri yayi ya kashe wayar sabida kar ya sake masa akasa ya fadi.

jiri ne ya debe sa mai nauyi sai ya dada karfafa zuciyar sa ya rike karfen gado da kyr ya zaunr da kansa.

Nan ya sake daga ido ya kalle wayar da yake kan ringin da hoton ta tayi mugun kyau tana smiling..

wani irin karar razana mai cike da tabuwar sense ya sake yana cewa,sarah nooo it cant be....am dreaming ....kamar mahauckaci lokacii guda muryan sa ya dawo abun tsoro..

kuka yake kamar ya kashe kansa yaga baya duniya...

Taa yaya ma brain dinsa zai iya daukar cewa sarah itace matar mahfud..

well daga yadda yaji tayi refering dinsa dazun yasan hakan ne....

ya sake cewa nooo ya firgita ya dauko wayar ya bude hotuna yana duba....

he was crying shaking trembling and meditating in pain...

"lallai shakuwa tayi shakuwa kusan duk pics din tane anan har dana da cahn na tun baisan ta ba...couple with the sexy pictures da yagani nasu recntly tare gashi har da na auren su mai kankat anan ma yagani.

Waht more proof did he need now?kasa ya koma ya zauna ya sadda kansa kasa ya shiga kukan takaicin daya ke shirin kaishi zaucewa

Maganganu yake kamar mahaukaci yana kiran sunan sarahn nan yaji an dafa sa..

chak ya dauke kukan a razane tare da dago idon sa sama nan suka hade waje daya.



votes

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top