SELFISH REALITY

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_48_

Da wani irin sauri ya taso ya rungume ta ya sake fashewa da kuka yace "mum"

"Na shiga uka na lalace mumy ni mutuwa kawai zanyi na bar duniyan nan...

A razane ta dada rikosa
Hankalin hajiya billy in akwai karshe to yaje nan
Ta kamo sa jikin ta ta tattaro sa bata iya cewa komai ba  ta shiga rarrashin sa ..shikuwa sai dada ballewa yake yana sauke rudanin da yake cikin kukan sa ..

"da taga abun bana karewa bane Muryan ta na rawa tace yazeed wai meke faruwa da kaine?kaine da ciwon zuciya amma sai a gashi na tarar da kai a wannnan halin me yayi zafi ne?

Tell me son ni mahaifiyar kace fa kar ka boye min komai..
Isit money? Nayi maka alkwarin duk abunda na mallaka idan zai maka ka dauka..
Ko dai wasu ke neman rayuwar ka"?
Yazeed pls talk to me su waye  ne ni da su sai inda karfi na na ya kare i promise you.....
hankali a matikar tashe take maganan amma baisa ya sausauata kukan nasa ba...

Abun ya kaita makura itama sai ta soma masa kukan tace ko baika da lpya ne kake boye wa?

Nan yace ah'ah mumy..tace toh meye kafada min kawai bana son shashaan ci..

Anan ya kwantar dakansa kan kafuwar ta ya sauke ajiyan zuciya cikin shesshekar kuka yace" shikenan mum nikam zan mutu...
I lost her...i lost evrything..

Mamaki ya sa ta yanke hawayen ta ta dago sa tace her? Who is she? Yanzu daman akan mace kake wannan abun..
Bai amsa ba
A hatsale ta daka masa tsawa ta mike tsaye tace yar gidan uban waye ne haka? Ita din wacece
Ko a'ina take ni zanje dakaina na kawo ta..kar na sake jin kace zaka mutu akan ya mace...kaji na fada maka

Shikam Jimami yake ya rike zuciyar sa yace" mum ina mahfud yake"?
Zatayi magana yace just answer me mum..

Tace na aika sa ya siya min abu da dan nisa sabida ina so muyi magana da kai mu biyun yanzu dai ka bar wannan maganan wacce wannan yarinyar da kake wahalar da kanka akanta haka?

Yayi ajiyan zuciya gaba daya fuskan sa ya kumbura...ya furta... she's she'sss my brothers wife mum..she's sarah..da kyar ya iya cewa
Mahfud's wife.
Ya karashe da hawaye mai zafi..

Cikin mamaki da rudani tace mahfuds wife sarah? Wacace kuma sarah which sarah

Ya juyo yace sarah bukar ce,ai kin santa ta ko is a long story mum i just wanna die right now..

Abun ma dariya yaso ya bata sabida maganan nasa gaba daya ya tafi da tunanin ta cike da mamaki mai shake murya tace mahfud dina ne ya aure sarah bukar?....
Tabbbb...tafada,curiosity yasa ta zauna da kyau tace yazeed zaka fahimtar da ni ne ko yaya?don ni sam bansan ina ka dosa ba..

Nan ya cire kawaici da kunya da duk girman kansa ya shiga rero mata labarin yadda yayi da sarah tun farko tsaff da abunda yayi bayan tafiyar su na nemen ta  har lokacin da ciwon ya fara masa zuwa wannan lokacin.

Ko kafin ya gama ta mike tsaye tana zageye da dakin da ruwan salati sosai hankalin ta ya tashi..

Dama abunda suka aikata kenan"
But how comes  lallai ba shakka sun tafka uban kuskure .

Amma abun sai bai dame ta kamar halin da danta ke ciki yanzu ba a kowani magana sai ya kawo cewa shi mutuwa zaiyi..tasan sunyi kuskure mai girma da rayuwar sarah amma what happen is at the past right?

Zama tayi tace yazeed inda hali ka cire maganan nan aranka ni bana ma so yayi nisa tunda ta aure mahfud kawai ka hakura kabar ta dama ni bana son ta da kai..gashi sabida ita yau ka dawo wani iri jibe ka fa yazeed
Kamar bakai dana haifa ba..
Pls let this slide kaman ce da ita.

cike da mamaki  da fusata ya dago yace mum"am serious here ina son ta ...

Har yanzu bana jin bana kaunar ta i can even die for her 
wallhy idan ban aure ta ba zan mutu..

A hatsale tace but shes already married to ur bro

yace ,i know mum but i dont care anymore..
Ko zaki iya ce ma zuciyata ya dena ne nima kaina na gaji da son ta  amma bazan iya dena sa ba sabida azaba ne wanda dolee ita zata saukake min shi.

Anan ya  sake ruda  ta da sautin kukan sa yana furta mutuwa makansa.

sosai ta damu sai ta rusuna gaban sa ta tallafi sa ta rungume sa sosai tace to ya zan yi maka yanzu?.
Ko da mu fada ma mahfud ne sai asan nayi?

Yazeed Kar kace zaka mutu akan wata mace kaji dana?Kasan kuwa shekara ta 13 da aure kafin na same ka? ..nasha wahala sosai kuma daga kai bazan sake haihuwa ba har mutuwa ta. .
Pls have mercy on me my child.
Ka fada duk abunda kake so nayi maka zan yi shi

ina dai sarah bukar ce ai mahfud zai iya mallaka maka ita ai anayi ko?
Bari na kira sa ya dawo sai na roke sa ya sake ta saika aure ta sam sam bana son zancen mutuwan nan..kaji dana?

a firgice ya tashi tsaye yace what?
Mum what r u saying ya sake matar sa ya bani just like that..what nonsense mahfud bazai taba yarda ba...kinsan yadda yake son ta kuwa?

i just told you labarin mummnan  halin daya taba shiga ciki daya tashi rasa ta sabida ni..kai noo ni bance kice masa haka ba tukun lets find another option

Zatayi magana yace pls mum saki fa ki kace?
ni dai bana son jin wannan tukunna..
ki tsaya abunda nake so yanzu naga sarahn ne ido da ido sai na nemi gafarar ta idan ta yafe min sai ki roka min alfarman saki daga wajen sa....

But for now promise me koda ya kawo tanan bazaki taba nuna masa munsan ta ba....

She have to forgive me first kafin musan nayi

Hajiya billy tace ah'a kam..yoh me zaka jira ciwo na cinka kana neman mutuwa?

ni gaskiya ayita ya kare mahfud ya zo nan ni zan fada masa komai,wani shegen son matar sa? ai yaga halin da kake ciki ko!?to idan zai baka ita ya baka shikenan

A rikice ya riko hannun ta yace mum,idan kikayi haka sarah bazata yafe min ba....ba lokaci wannan hanyar kadai ya rage min nasamu sarah in har ta yafe min zata dawo min muyi auren mu..i know she will alwys choose me nasan rashi na ya sa ta aure wani daban..

Just promise me zaki yi abunda na saki...kar ki sake yasan mun san matar sa har sai buri na ya cika..zatayi magana yace mum idan bazaki min haka ba wallhy gobe warhaka sai dai ki bada labarin kin haifi wani ai kama na bani ba..i wll surely kill myself i promise you..

tsoro ya sa ta furta tayi alkawari....sai ta sa shima ya mata alkwarin zai bada hadin kai ya warke

yace  mata karta damu...
Anan suka hade plan din su tsaf...

So da mahfud ya dawo ana hira kasan idon suka binsa da tambayoyi sun dada tabbatar da zargin su

sun gane sam shi bai san komai game da al'amarin ba..

Yazeed yake tunanin ko hala sarah bata taba bada labarin sa bane don tana tsoron sake fadawa tarkon kaunar sa haka ya lume yana rudar kansa

Anan kuma hjiya billy cikin salo tace bazata ma gaisa da sarahn awaya ba sai dai ace ta zo nigeria.. ai itama kamar yace awajen su kenan bazata zo tayi jinyar mijin ta karami ba..?

haka suka rude sa ya dauka ko tsaban son sa da zumudin auren nasa hajiya bilky take
baisan ma yazeed take aikin ba...

Cike da murna ya kira sarah washe gari yayi bayani agidan su akan bukatar su..
ba bata lokacii ta shirya dama ta dade tana tunanin zuwan sa don ta gaya masa abunda suka shirya mishi..

Amma granny taki samm akan dole su jira kamar yadda suka tsara..

cike da tarairaya da kulawa suka rako ta da daren ranar ta  kama hnyr nigeria

sai washe gari da yamma ta iso nigeria anan asibiti gaba daya suka hade kai suke bashi wani irin cold treatment cikin salo amma ko kadan bai dago ba

Sai ya shiga zumudin ganin matar sa..

Ita kuwa sarahn sai dataji daban data shigo nigeria gashi dama sunyi
Sabani da ummah taje business trip sosai tahi sha'awar zuwa gidan su..

Tun da ya musu sallamr da cewa sarahn ta iso zaije airpot ya dauko ta dakansa suka soma  fargaba da bugun zuciya musamman ma shi yazeed dake jin kamar kirjin sa zai fice.

Sosai hajiya bilky ke dame da halin da yake ciki ko da kadan ne idan mahfud ya fice sai ta hauro tana tambayar sa ya ya yake ji

ita kadai tasan zafin ganin sa ahakan datake yi..
Shikuwa sabida baison
Ta karya masa alkwarinsa ya sa yake danne duk wani abunda yake ji ransa yana nuna ya warke din

anan airpot kuwa sama ya daga abunsa yana mata juyi cike da kewa da kauna suka rungume juna....

Kamar ta sani kuwa ta hana sa wucewa da su asibitn direct shagwaba da sakalci ya sa ya kaisu wani wajen suka samu hutawa sosaii

Duk gabobin jikin su sai da ya amsa da saduwar nasu sosaai ta faranta masa ransa..

hakan ya dauke su lokaci sosai basu dawo ba anan zuciyar yazeed da na hjy blly ya buga yafi sau dubu

Yazeed har wani kishi yake ji ya fara danne sa sai yafara kawowa to ina suke da har yanzu basu shigo ba,me suke yi ina kuma suka je..tun 4 mahfud yace sarah ta taho amma gashi har 7..to 8 ma

shikuwa bai taho nan ba sai da suka hade da sallahr ishain su kafin suka yi shoping suka shigo da shi asibiti manne da shi suke takowa a hankali yana sake mata murmushi

Suna isa daf bakin kofar dakin wayar sa yayi bugu dad dinsa ne sai ya dan tura ta akan ta shiga yana zuwa..

taso ta jira sa sabida kunyar datake ji amma sai ta daure ta dan tura kofar tare da sauke sallama da sansanyar murya

ba wanda ya iya amsawa daga cikin su..

Da uban azama yazeed ya tashi ya zauna kan gado a birkice ya kure ta da idanu zuciyat nasa ce take fat fat fat kamar zata fito daga kirjin sa ta tarwatse..a hankali ya shiga danne zuciyar sa daga ambatar sunan ta
Dayake shirin yi

she was shocked data ga dukan su.. kirjin ta ya buga sosai da mamaki da rudani..amma ganin yadda kowa ya bada reaction dinsa ya sa ta dan dauke fuskan ta zata juya ta fice sai suka ci karo da shi....

Hannun sa ta rike sabida ta gaskata tunanin ta na cewa ko dai haj billy ce dama tuntuni mahfud yake gaya mata kuma yazeed dinsa shine yazeed din data sani....

its too obvious abun ya bata mamaki kawai sai ta jiyo tare da shi ta dan sake slight smiles tana assimiltaing coincedence din aranta..

Cike da girmamawa ya gaida su da kyr hajiya billyn ta amsa sai tayi kamar shock din ganin sabuwar matar dan ta ne ya sa ta kasa magana mai yawa...jikin ta har rawa Yake

amma a zahiri abubuwa dayawa sun zo kanta har da yadda sarahn ta dawo wata hamshakiya ta sauya kama ta dada fitowa mace mai ji dakanta.

Ita ko sarahn so take ta fahimce su sosai shiyasa duk abunda take idanun ta na kansu.

"ta gama ganewa suna boyewa sun san ta ne gaban mahfud"
Ita kam gaba ya kaita dama bata damu da hakan ba..din dama ita ko da ma sun nuna sun santa babu ruwan ta da su...ko kadan basu gaban ta.

haka kawai take ganin zasu sake kwace mata farin cikin ta idan ta hada hanya da su

sai ta yi saurin waskewa  har da yazeed din ma ta ce masa ya jiki..daganan bata sake cewa komai ba

Mafi akasari mahfud ke amsa tambayoyin hajya billy akan ta..

sarah ta sha mamaki yadda suka juya kan abun ranta sai tabe baki take,gashi taga yazeed kamar bashi ba ya rame ya lalace amma ko kadan bataji tausayin sa ya ziyarce taba ma bare ta so taji meke damun sa.

duk abunda yake faruwa anan game da su ko ya dara ta instead wani sabon shafin kaunar mijin ta ke tahowa aranta ..
ji take kamar tunda ta san akwai jinin sa ajikin ta wani abu ya dada assasa wutar kaunar sa aranta,...

Haka yazeed ya rika sa kansa baccin dole  sabida zuciyar sa sosai ya tashi da ciwon amma baya so agane...

har dare ya dada yi,Allah Allah hajiya billy take ta tafi gida da sarahn ta barsu sabida ta kawo mata maganganun abubuwan dake faruwa.

Ko da ta tashi tace ma sarahn suje gida subar mahfud ya kwana nan haka sam sarah taki amincewa tace ita ma ana zata kwana

Mahfud yayi yayi ta bi hajiya billy amma sai ta cire kunya da kawaici ta kawo barikaanci ta narke ta shagwabe masa sosaai tace ba inda zata je anan gefen sa zata kwana
He was suprised har ya rasa me zaice

Hjy billy bata iya boye rashin jin dadin ta ba,har da cewa ai duk maza ne anan ya zatayi ta kwana acikin su? amma haka sarah ta nace tace ita ba bacci zatayi ba....

Da Suka ga ta nace ta daure fuska Da kansa ya bada mum dinsa hakuri akan abarta ana din

haka hjy blky ta hakura dan dole ta barsu anan batace komai ba amma yasan bata ji dadi ba..
ko da ya rakata  waje hakuri kawai yake bata akan cewa zaiyi ma sarahn magana hakan bazai sake faruwa ba

Koda suka fice shiru ne ya ratsa wajen tsakanin ta yazeed da sarahn ji yake kamar ya tashi ya dauke ta su gudu amma bazai iya ba don ko sallama baiyi ma mum dinsa ba tsaban baya so su gane mai yake ciki sai yayi pretending yana bacci kawai..

Mahfud Yana dawowa tayi saurin mikewa ta taro sa tun daga bakin door

Jawo ta jikin sa yayi slowly zai fara mata complain abunda tayi ma hjy billy
Bazata ta tare lips din nasa da wasu irin mahaukatan deep lock lip kisses masu zafi da zautarwa shikansa baisan ya akayi ya fara mayar mata ba.

Wanda sautin sa yake tashi har kashin bayan yazeed din yake bi yana tsagawa gaba daya zuciyar sa sai da ya amsa da radadin jinsu a hakan sai ya dada lumshe idanun sa cikin azaban kiishi...

😃😃hmmmm

Votes

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top