SAMARIN SHAHO

: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_LA HAWLA WALA QUWWATA ILLAH BILLAH_

_PAGE11_

Kallon minti 3 suka maida makan su tayi saurin sake kofar ta juya abun ta..

Hey"am sorry catherine ce ta riko hannun ta tana fada cikin sigar magiya.

Sarah bata ce komai ba ta dan yarfa hannun ta ta koma kan soft cushion din dake gefe ta zauna a kasale.

Sarah kiyi hakuri kinji, nasan abunda nayi ban kyauta ba i shud have respected your norms And values,amma na tsorata ne ban taba ganin ki a wannan halin ba pls will you forgive me? Ta dada  marairaice wa...

Baki sarah ta bude zatayi magana amma sai hawaye suka taro tam a idanun ta"tasan da bata sha giyan nan ba da situation dinta ba haka bane,a lokacin zuciyan ta na mata nauyi duk hakurin da take da shi yau din sai taji kamar  ya dauke so ta ke  tasauke ma catherin laifin komai da komai datake ji aranta  " but she cant, sai ta sake kawai ta shiga rero hawaye masu zafi masu wuyan fassara.

Cikin damuwa da tashin hankali cath ta dada matsowa daf da ita tace " haba sarah, i know i disrespected you alots but i was doing that just bcos i care for you as a friend ,i tot it wud be right..mmmmm nasan ke muslmace baki wannan amma i cudnt help it..please ki dena kukan nan haka im feeling much quilty right now.

Sarah Tana so tayi magana amma ta kasa sabida yanzun matsalan mahfud yafi damun ta
A rude take bata san me zatayi ba kwata kwata.

Maganganu cath take cike da nadama amma tana shiru sai da taga ta kai makura wajen nuna damuwar tan kafin ta dan kamo hannun ta suka fuskan ce juna suka hade ido
Cikin nema makanta sauki tace" its ok cath,naje wajen shi ai..Allah ma ya kiyaye bawanda ya ganni.i was safe kar ki damu komai ya wuce.

" sight of reliave cath ta sauke,kafin nan
Hawayen ne ya sake sauko mata sabida bata iya boye ma cath din feelings din ta

sosai suke da natural fahimtar juna a tsakanin su musamman ma da ya kasance catherine tana da rike sirri sosai kuma ta mallake hankalin kanta.

Cikin nitsuwa catth tace"lpya kuwa sarah ko dai ba gaskiya kika fada min ba ne..pls what happen to you,akwai matsala sarah kina boye min ko..

Sam Bata so tayi sharing din maganan ba amma yau  take  tabbatar da maganan mahfud cewa bazata iya rike komai aranta ita kadai ba..

Tasan auren sa ko rashin sa its an important decision she have to make now..tunda gobe dukan su zasu fara hutun sake sabon rayuwar su da suke buri

Share fuskantar tayi Tare da sauke ajiyan zuciya Tace cath yace "na aure shi"sai ta kuma yin shiru.

"What ...Who,? Cath ta fada a dan rude tana kallon yadda ta ke fighting da numfashin ta.

Cikin sanyin murya tace mahfud lingard..

I told him evrtyn cath..
duk sabida giyan dana sha gashi ya san komai game dani and belive me is not good for me..
Ni yanzu kunyar sa nake ji
Tsoron sa nake ji,im complicated now,Kuma sai yace na aure shi?how can i even think rhat.
Am much confused right now..
anan kuka ya kufce mata.

Shiru wajen ya dauka a gefen cath..'Wow!cath din ta dan fada ma kanta tana jimamin  cawkakiyar da ta sa sarahn aciki,

Tun da ta san sarah tasan kuma akwai dama babban abunda ke damun ta kenan ba tantama giyan nan ya sa ta amayar da shi kenan jiya..

cathh ta raya a zuciyan ta cike da tausayi..

Tsugunu tayi gaban sarahn ta tallafo ta suka rungume juna sosai tana bata hakuri cikin lallami da taushin kalamai..
A hankali har suka nitsu...

Ruwa ta mika mata mai sanyi tace"what a day.!
Nasan koma miye ya faru dake ni na jawo miki sarah..ki fada min koma miye xanyi don na sassaita miki ranki..tell me anything..

Sarahn ta dan kalle ta kalar tausayi don sosai itama ta birkice da tunani kala kala..

Tace"cath mahfud is everyting to me amma sai nake jin bazan iya auren san ba.

Cikin nitsuwa cath tace but why,?baki yarda da shi ba ne yau kuma? What a suprise cath ta dan dube ta a dame...

Shiru ta danyi daga bisani tace listen wannan ba abun da zan yanke ma kaina bane,har dashi ma mahfud din...ni bana so mu shiga rayuwar da babu wani abu sai tausayin juna cath  na fada ma mahfud mafi munin tarihin rayuwa ta jiya,ko da ma ya yarda da ni a hakan  but im still scared of abun da zai zo ya biyo baya..he's a human beign not perfect

inaga bazan iya daukar heart ache ba muddin daga wajen sa zai fito banso kowa ya san sirrin na har haka ba sabida its attacking me in all bends of life ke kanki kin gani ranar yadda na kasa tsare kaina.

Shiyasa Bazan iya bari mahfud ya secrificing farin cikin sa akai na ba and i dont want to hurt him.

Riko hannun ta cath tayi da shike Cikin kuka take maganan ta kalle ta da duk wanni yanayin ta tace" relax sarah....
ke da mahfud ai tamkar numfashi ne da Rai zaman auren ku bazai taba kawo matsala Ba

Sai dai kuma duk abunda kika fada gaskiya ne sanin halin mutum sai Allah,but ina so ki nitsu ki gwada nauyin naki sirrin da nashi ki gani idan zaku iya zaman rike amana junan ku....i think mahfud is a great guy.

Ba tare da wani dogon nazari ba sarah tace" toh help me mana... Bazan iya bane,a duk lokacin da nakawo hakan sai naga kamar kuskuure nake yi
Mahfud Bai taba cewa yan so na ba bare zai aure ni,..jiya jiya na gaya masa siirin na amma yau yace zai aure ni?

I mean mahfud ya gaya min yadda rayuwar sa yake shim

Yace min "sanadiyar mahaifiyar sa Yayi kazamin rayuwa sun bata masa rayuwar sa sosai, yace tun yana karamin yaro yasan yadda ake gamsar da mace..it was so heartaching for him cath..

A ranar da ya gaji  haka ta yanke hukucin bashi azaba mai tsanani ta hanyar dukan sa da kulle sa a fridge mai sanyi na tsawon awa 3...
Data zo ta fitar da shi tayi masa jinya ya warke duk da haka bai hana shi dada turje mata ba
..har sai da ya samu daman kubce mata ya gudu sai da Allah ya taimake sa ya fada hannun wata mata data boye shi ta gudu da shi
sunan ta hajiya Bikisu...

If u can remember ita yake kira mum din sa har yanzu .

Cath ta gyada kai cikin sanyin jiki...

Tace thats how he got a new life in a new contry inda nima nake nigeria.

mahfud ya samu gata da so da kaunar da bai taba tsammani ba daga hajiya bilkisu da mijin ta alhaji nafiu Attah.

He was lucky suna da uban arziki kuma Su dan su guda daya ne a rayuwa
sai da suka basa ilimi da kariya da kaunar uwa da uba yana shekaran sa na 24 ya hadu da mahaifin sa na asali shiyasa kikaga sunyi re uniting har ya dawo da rayuwar sa waje daya gaban mahaifin sa.

Amma yanzu da ya samu dad din sa yake jin labarin yadda mum dinsa ta mutu a wulakance.

...its a pitch of pain for  him

Nima haka na gaya masa komai nawa,but maybe its ok for him..

Amma ni mace ce,ina tsoro catherin ko ummah na ma abunda ya sa bata sake kawo namiji rayuwar ta bake nan har yau
toh itama kenan da bata bude maganan ma kowa ba take tsoro bare ni..?

Sai nake ganin Aure tsakani na da mahfud wont eva work out.

Im soo scared cath....bansan me zanyi ba.
Anan ta hade gwiwar ta sa kanta tana kukan a hankali...

Shiru catherine tayi cikin dogon tunani,tasan saratu saratu tasan ta tasan exctly yadda take jin a zuciyan ta sai daga bisani ta dago sarahn tace listen to me..

Duk wannan kukan zaki bari don ki fuskanci abunda ke damun ki yanzu don baki da sauran lokacin da zaki bata..

Ki tuna fa rayuwar ki zaki fara wanda kike burin sa sosai ke da ummahn ki,.

Ni dai shawara ta agare ki shine, cancel evrything for now ki mance da komai ki ajiye a bayan ki..

Ki bada kanki lokaci while you just FOCUS on your career alone..

Dama Ance lokaci yana bayyana gaskiyar kowa da komai,sannan yana warware matsololi da dama..

Sarah give ur self and mahfud this little time din ki dada tabbatar wa kanki zaki iya ko bazaki iya ba..

Zuciyan ki a yanzu na tattare da tulin tsoro da fargaban matakin da zaki dauka makan ki,

ko ni nan bazan iya baki shawaran guda daya sabida bamu san meke gaban mu ba wata rana kana naka ne Mutum yana nashi..

Just Go and live your life sarah.. Idan hankalin ki ya kwanta zaki ga kin samo ma kanki right answers.

Im sorry...nasan hakan nada wuya amma ki duba kinji?

Cath tana fadan hakan ne ayayin da ta bata wani irin kallon dake kumshe da cewa zata tafi ta barta don ta samu daman daukar ma kanta mataki nagaba..

Hakan kowa akayi sukayi sallamah..

Anan sarahn ta dawo ta kwanta ruf ta lumshe idanun ta tana tuno abubuwan dayawa tun daga farkon rayuwar ta har iya yanzu..

Sosai ta sake shiga wani yanayin da ita kanta bata san da shi,

A tunanin nata kanta kawai take gani da ummahn ta..

Ta shafi wajen awa hudu a haka daga bisani  bacci ne ya sace ta..

_Rai walia hotel_

Arond 10 am aka yi knocking duk da bugun da kirjin nashi yayi bai hana shi budewa ba,

As expected sarah ne tsaye bakin door sanye da doguwar riga palin black kafadar ta rataye da jaka tace salam cikin sanyin murya ya amsa mata shima suna bada juna kallon kallo..

"As alwys she looks stunning duk dama ko wani rana a gunsa kyaun ta karuwa yake.

Ya kwakwalo murmushi yace "why did u stand ki shigo mana..

A dabaran ce tayi ajiyan zuciya sannan ta shigo batace uffan ba..

Ya lura da yanayin ta yasan dole da amsar sa tazo,sai Yace sit,leeme get some water,a take jikin ta ya shiga karkarwa dakan sa sai tayo saurin kamo hannun sa tace ah a, ka barshi hero,i dont need it.

Ya dago cikin mamaki ya kalle ta wanda ya sa ta sauke kai kasa...

yace sarah ....ta dago da sauri cikin dauriya tace stop,yau ni zan yi magana ba kai ba.

Ya juyo da kyau yana duban ta,gaba daya yanayin su ya fara sauyawa...cikin nitsuwa ta ce"im sorry hero,na dauka a duk duniya babu abunda zaka ce namaka na gaza ko da rai na ne..
Amma sai gashi yau na same shi..

jin haka ya sa ya runtse idanun sa gam..tace im sorry Mahfud i cant marry you.

Hawaye ne  suke so su sauko mata tayi saurin shanye wa...
lokacin shikuma ya bude rinannun idanun sa ya daura akan ta..

IDan da so da kauna yarda da amanan juna me zai hana zaman tare?

yace" Please ki bani dama na warware miki amanata da alkwari na nasan meke damun ki sarah,? Belive...ta katse shi da cewa yes i  belive you hero.
But this is my decision

bantaba rokon ka kayi min hakan ba ba but im begin you to pls respect this decision .

Cikin rudani yace,meyasa sarah why? Pls tell me idan akan abunda ya faru jiya da daddare ne ki dena tunanin sa,im talking about us now، i promise i will be the man for you har karshen rayuwar mu cross my hrt.sarah bazan iya rayuwa babu ke ba, i love you..hawayen sa ne suka dan taru amma bai sauke ba

Ta daure Tace" nasani..nima ina kaunar ka sosai hero but i dont know if its true,and
I cant  let you do this either,bazaka taba gina rayuwar ka akan tausayi na da neman kare ni ba, uve done enough already
We cant do this. Ta karshe asanyaye

Yace  but that dosnt make sense sarah,ki bani dama na nuna miki abunda ke raina its true...dagaske nake..
Nan ya shiga mata bayani kala kala na dalili sa masu karfi dayake so ya kasance da ita, sabanin abunda take tunani na tausayi da da neman ya kare ta kawai yake sa shi jin hakan.

Ganin ya nace yana so ta fahimce shi ya sa ta saki Kuka tana kokarin fauce hannun ta da ya rike

Nan Ta juya zata tafi, ya riko ta dam yace kar kiyi min haka sarah dan Allah ki bani dama zaki gane makan ki abunda nake fada ina kaunar ki sarah pls sarah listen ..

Anan ta dan cije ta tatsaya ta dube disturbed face dinsa wanda a yanzu hawaye ne kawai ya rage masa ya cika cikacikan tashin hankali..

Tace"bazan iya sauya kalman nan  ba mahfud,gaskiya nake fada maka bazan aure ka ba..

Yes U do love me but im complicated about you

Maganan ya doke kirjin sa, sai ya dan sake ta  yace amma kince kina so na many times sarah lokaci kawai nake so ki bani zamu gane gaskiyan hakan tare.

Juyawa masa baya tayi tace" i know but im not in kayi hakuri hero na.

Yayi saurin dawowa gaban ta suka hade ido yace"baki yarda dani bako sarah, tace "ai yarda dakai ya sa na fada maka hakan  u knew everything about me now  Remember? Kai kadai kasanni fiye da kowa duniyar nan nasan zaka rike min amanan haka.

Amma bazan iya auren ka ba i have my reason dan Allah ka fahimce ni..

ya dada matso da ita kusa da shi cikin idon ta yake kallo yace"kin tabbata?kallon shi take vikin wani yanayi sai Ta gyada kai da kyar..yace toh shikenan me kike so nayi miki yanzun tell me how you want everything to be..nan tace "ina bukatar rayuwa ne ni kadai batare da kai a kusa dani kana taimako na ba..bana son kana sani akan hanya mai kyau becoz i want to see if i can do it myself, ina so na san ni wacece a rayuwa ta,ina son nasan me zan iya yi makaina da wanda bazan iya ba" im not ready for marriage..pls give that chance hero.

Cikin wani irin mayuwacin hali Yace kenan nayi nesa dake ko sarah? Baki son gani na kenan?

Cikin tsumayin kuka ta gyada kai

Anan Hawayen da yake dannewa ne suka zubo masa lokaci guda shikan sa baisan me yake yi ba,kallon ta kawai  yake yi tana kuka ahannun sa sai ya dan sake ta  ya juya mata baya..yana goge nashi hawayen

Cikin sanyin murya mai nauyi yace duk dama nasan hakan bazai zanza komai daga abunda nake ji a zuciiya ta game da ke ba ,amma zan kiyaye limits din ki,i neva wanted you to feel disrespected sarah Allah ya sa hakan shiya fi mana alkhairi,
Bata iya cewa komai ba sabida tausayin halin da ta sa shi aciki ya gama raunana mata zuciya

Daga nesa inda ya tsaya a juyo ya dube ta da jajayen idanun sa da suka rine da hawayen zuci, yace zan iya neman alfarman ki?

Ta dan gyada kai kanta a kasa yace

'yace" please keep my friend ship.ko da a zuciyan ki ne kadai,sabida shika dai ne bazan iya hakuri na bada uziri da shi ba,ure my only bestfriend in the world aside my family.can you?

Da Dishahen muryan ta ta dago ta kalle sa tace, yes i will.

Nan ya kawo wani murmushi mai ciwo
Baice komai ba ya juya Shi ya fice a dakin ya barta anan..

Kuka ne mai karfi ya kaita kasa tanayi har tana jan shesshska..

Cikin ranta bata taba tsammanin son datake yi ma mahfud yayi tsanani ba sai yanzu amma taki sam ta amince da hakan a matsayin sa gani take shakuwa ce kawai.

Sai dai ya zama mata  dole ne ta san ko shi waye ne da wannann sirrin na ta,..

Dama ba agane asalin halin mutum sai baka tare da shi...baya tare da kai

Kuka mai dauke da rudani kala kala tayi daga bisani ta mike ta koma suite din ta inda sukayi ban kwana da catherine da sauran mutanen ta
Ta wuce airport.

Cike da tashin hankali take tam amma taki sakewa ta nuna ma kowa sai dube dube take, tunanin ta ko mahfud  zai dan leko..

Haka kawai idan tayi wani tunani sai taga kamar shes wrong amma
Kuma dalilin ta na yin hakan sun fi karfi aranta

Yau ko da ace son mahfud din ne a aranta ji take ya zama mata dole ta sadaukar da shi da ace mutumin data yarda da shi fiye da kowa,mijin da zata aura wata rana ya zo ya tona mata asirin ta, sam ba kanta ma take ji ba mahaifiyar ta take tunani don ita kadai tasan yadda ummah ke dawainiyan goge tarihin wannan kuskuren da suka tafka baya da anty sahura akanta.

Har sai da akai kai karshe ana kiran sunan ta a receptionist sannan ta tashi ta tafi wani boyayyen gurbi a bangaren zuciyan tan baiso rashin zuwan mahfud din ba,

Tun da ta shiga jirgin ba abunda take tunani illah yadda zata dena tunanin mahfud tayi abunda ke gaban ta..

Karfe 5 saura dot ta iso nigeria...

Sai dai wannan karon a lagos state ta sauka inda ummahn ta gaya mata ta tsaya.


*VOTE FOLLOW @SURAYYAHMS*

*OFFICIAL CATTY*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top