PART

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_YA ZUL JALAL WAL IKHRAM..._

_PAGE 16_

Tausayin safeenahn ne ya dan taba zuciyan ta..
sabida tasan yanzu haka maybe akwai wasu na daban da suke kallon fair judgement din yazeed akan ta as love proposal.

But she cant blame safeenah,dama shi soyayya haka yake dole sai kaji wannan insecurities din.

A matsayin su na dukan su basuyi aure ba kuma shekarun su har yanzu yana matsayin kulawar iyaye ne.

Da tunani kala kala itama ta wuce ta tafi har aka tashi a aiki sannan ta kama hanyar gida  jifa jifa tana tuki tana tuno da events din..

sam words din yazeed yaki ficewa a zuciyar ta amma bata san meyasa'

Isar ta gida ta kalli ummah zaune gaban tv tana kallon sunnah tv hankali kwance hakan ya sa ta ji wani irin sanyi aranta,
Da murmushi ta zo ta same ta suka gaisa tana mata ya jiki cike da shagwaba tana scolding din ta akan kar ta sake boye mata rashin lpyar ta,
Haka suka wuni tana bada labari kala kala ma ummah
Anan ne ta fara kawo mata maganan matsalar da ta dan shiga da su mrs ruth da abunda suke gaya mata dazin da sukayi signing..

Sai taga hakan bai dame ummahn ba sai ma murmushi datayi," tace sarahtu,wannan ba komai ba ne illah guguwar razana da tsoron dake cuke da zukatan su sabisa su kansu sun gano potentials dinki dake baki san da shi ba...
Hassada ce kawai irin na dan adam kuma hakan ya nuna min ke din mai cigaba ne..sai ki kara zage damtse ki amshi rayuwar ki da gaskiya da rikon amana wanda ya rike wannan bazai taba fadi kasa ba...

Sarahn tayi murmushi ta ce haka ne ummah"
Kema ki cigaba da min adua insha Allah komai ya zo karshe..
Ummah tayi murmushi ta shafo kanta batace komai ba..

Aranar hka safeenah tayi kwanar kunci amma son datake ma yazeed  sai ya sa Sam bata ga laifin sa ba sai ma mummunan tsana da xargi da ta dasa wa zuciyan ta akan sarah.

Lokaci guda ta daura ma ranta cewa sarah ce take kulle kullen ta don ta jawo hankalin sa...

So washe gari da safe da zaman ta ta shirya na cewa zata nuna ma sarah cewa yazeed nata ne ita kadai ba wacce zata iya amsar sa daga hannun ta da munafurci..

Haka rayuwar su ta kasance,kwana biyu shi kuma sai ya yanke kafa a offishin nasu babu wanda yake ganin sa ko jin sa

Wasa wasa har abun Ya soma shiga kan sarah,
Tare da hapsy suke zaune yau din sai ta cire kawaici da miskilancin nata tace hapsis na tambaye ki mana?
Shin ko kinga wannan mutumin?

Cikin mamaki hapsy ta dago tace waye kenan..

Ta dan daure fuska cikin rashin son hapsyn ta gane manufar ta tace wannan mana wanda ya mana industrialist..
ammm wai dan gidan president ko, me ma sunan sa?

Abun ya ba hapsy dariya da mamaki amma sai ta danne itama tayi kamar bata san shi ba tace

ohhhh wannan kyakkwar hot guy din mai yawan shigo mana fada?

sarah ta gwalo ido waje...

Dariya hapsy keyi ta kuma cewa "Oh oh oho ohh yazeed elnafs....

A tare Suka fashe da dariyar kansu,.
Basu hankara ba suka ji an banko kofa safeenah ce ta shigo ta tsaya kansu tana binsu da mahaukatan harara..

Chak dariyar ya yanke musamman wajen sarah
Da tuni ta shaa jinin jikin ta,kar dai safeenah taji sun kira sunan yazeed ta fara tunanin wani abu"

Hapsy ce ta juya fuska ba yabo ba fallasa tace lpya kuwa safeenah ba sallama,fizga take kamar bazata amsa ba daga bisani tace ana neman mu a sama...

Kaiwa nan ta juya a fusace tayi waje..

Sauke ajiyan zuciya sarahn tayi ya dafe kai...sam sam bata so haka ba..

Hapsy duk ta soma dago su  duka amma sai tayi shiru sarahn ta fice ta bi bayan safeenah..

Yau offishin mahaifiyar yazeed hajiya bilkisu za aje,

Unfortunatly sarah tana bude kofar tana shigowa ko karasowa cikin bata yi ba sai ga yazeed a bayan ta..

In ba  mahaifiyar san da bata san meke faruwa ba tsakanin su baر
Babu wanda zai ga shigowar su yace ba tare suke ba

ita kanta sarah data gansa a bayan ta sai da ta dan ji wani iri...

Shikuwa ko ajikin sa sai ya ma dauke kai ya nemi waje ya zauna

Gefe da safeenah itama ta zauna a ladabce ta gaishe da hajiya bilkisu,..

Anan ita kuma ta fito da ticket Da forms guda biyu, alaman har angama shigar da repots dinsu gaba daya za'a tura chan sama wajen federal minstry of human affairs ayi odering ma kowa project presentation sheet dinsa da  licence..

Anan ne Inda za a basu nan da sati biyu suyi nazari akai sannan su zo su yi a gaban kowa da kowa anan take sai abada winner na competition din..

Ita safeenah ta riga ta saba so wannan bai dame ta ba, don kuwa tunda suka shigo ta dauke wuta tana saka abubuwa da yawa a zuciyan ta marasa dadi game da sarah...

Ita ko sarahn gaba daya sai ta tsargu,har dai su kayi signing aka basu go ahead suka fuce basu tanka ma juna ba..

shiri sosai sarah ta shiga yi sabida angaya mata anan ministry is all about politics it dont matter ko kaine kafi kokari

Sosai hankaln ta ya tashi gashi ita ba yar uban kowa ba kuma bata san kowa ba a siyasa....

Haka dai ta danne zuciyan ta da lazimin Allah zai kawo mata mafita

washe gari da safe suka shirya dukan su biyu suka kai federal ministry of humn affairs..

Stil anan ma gaisuwan fatar baki ya kasa hada su da sfaeenah kowa na harkan gaban sa..

Sarah Sosai ta tsora ta ganin kamar anan ministry kusan kowa ya sansafeenah,

sai taga ma tamkar yar su suke ganin ta ... sai sarahn ta dada jin wani irn sacewar gwiwa,...

Haka dai suka cigaba da bin tsari tsarin da aka gindaya musu har aka gama accepting foams din su aka shigar wajen minister zai yi signing ya bada files..

Suna ta jira tsawon lokaci a waiting room Chan da rana daf ana kiran la'asar sai taga safeenah ta mike tsaye cikin farin cikin ta fice waje...

Jim kadan kawai sai taga mrs ruth tare da hajiya asmau sun shigo tare ana ta wasa da dariya da su anan ana raha,...

Tsaye ta mike cikin girmama wa ta gaisheh su amma suka share ta Sai suka dauke kai kamar basu ganta ba..

Suna shigewa paloun minister straigh suka samo sauran political friends dinsu..

Fili ne na taimake ni in taimake ka, yawancin yan siyasan sun san mrs ruth da hajiya asma suna da matukar muhimmacin wajen kare laifi da rufe sa musamman idan wanda zai taba rayuwar su ne su sun san yadda zasu rufe sa tun kafin yaje kotu ko filin sharia.

Shiyasa suma suka sa rai yau za abada safeenah fifiko wajen presntation sheet

Don haka sukayi amfani da wannan daman agaban su minister yasa hannu aka bada clerk ya shiga typing sheet din da zai raba musu don su san yadda za'ayi...

Sai aka debe manyan topic da works din aka saka a red file mai tajen 5b
Blue mai taken 2d din kuma aka sa masa topic sama sama inda ko anyi presnting ma baza abada muhimnacin akan sa ba ..

A wannan lokaci Sosai zuciyan sarah yake bugawa don sai yanzu kanta yayi hitting dalilin zuwan su mrs ruth din...

Wani irin take ji aranta tuni ta soma tunowa da kiran sunan Allah  zuciyan ta tana rokon sa adalci da nasara..

Itako safeenah kamar an yaye mata bakin fushin dake mamaye a ranta take ji,don kuwa gani take idan ta samu wannan damar ta lashe gasar her next plan bayan auren su da yazeed zata sa a kore sarah ne a organisation din gaba daya..

Dai dai nan aka ce musu su shigo palour inda su hajiya suke da minister,

Tuni safeenah ta iso ciki wajen su mrs ruth gefe da su ta zauna a shagwabe

Sarah dake rakube a Wani chair aka nuna mata ta zauna tana dada reading bugun zuciyan ta..

Dan karamin formality da shawarwari minister ya basu,sannan ya ce ayi musu handling presentation sheet dama a doka sai clerk ya karance sakamakon dake jikin forms dinsu da suka kawo kafin ya bada file accoding to wanda yafi kokari..

Amma da shike file din a sealed suke sai aka sa number 5b and 2d

Daf yana shirin yin haka sai ga sectery ta shigo ta sanar cewa akwai important visitor

Ko da minister ya tambaya sai a kace ai supervisor ne daga offishin president din WRHA

Wani irin bugu kirjin su hajiya asma yayi amma sai suka fuske..

3 minutes basu kara ba sai ka turo kofa..

Yazeed ne ya shigo cikin wata haddadiyar formall look all black gaba daya yana tafiyar sa cikin nituswa kaf sai da ya ruda wajen da sassayan qamshin jikin sa da gwarjinin sa..

Sai ya dauke fuska Tamkar bai san ko daya daga cikin su ba. ..

Suka gaisa da minister cike da ladabi aji da kwarewa anan yayi bayanin abunda ya kawo sa..

shikuwa minister yace masa ai sun gama komai saboda haka he's free ya taking over..

Wani zazzafan zufa ke keto ma mutane uku awajen,hajya asma ta riko safeenah dam sabida ta lurah kamar jikin ta yana so ya tsanan ta karkarwa kar tayi magana da tona musu asiri gaban yazeed din..

Haka yazeed ya karbe foarms din dake hannun clerk abun mamaki sai yaga an tsame sunayen su ajiki duk an goge

Kenan idan suka gama cin hancin su sai a maida sunan sarah akan na safeenah sai ace haka aka akawo..

Baiyi reacting ba sai yayi murmushi kasan makoshin sa..

Ya dauka forms yace sarah da safeenah duka su zo,sai ya zuba akan table yace kowa ta dauki nata ta karance..

Mrs ruth kamar zatayi kuka haka ta kife kai, hjya asma kuwa ido kawai ta kura masa dama ita kam ta gaji da halayen sa sosai kiris ya zame yanzu ranta ya bursting...

Haka kuwa akayi sarah ta ja nata, safeenah ta dauki nata da kyar don hannun ta har rawa yake idanun ta sun ciko sosai da ruwa..

Haka dai ya tsaya tare da su kowacce ta karance sannan,
Ya sa clerk ya bada presentation sheet wanda suka rufe a envelope.

Shi blue din da suka sa akayi domin sarah shi aka bada safeenah.
Ita kuma sarah a ka bata red din.

Su mrs ruth basu iya daurewa ba suka fice ta barsu anan..

Safeenahn ne ta iya dan daurewar har aka sallame kowa ya fito rike da file dinsa...

But kowanne a rufe yake cikin katon envelope sun dai san file ne amma babu wacce ta san kalar nata sai shi yazeed da su mrss ruth da shi kansa minister.

Anan wani hamdala mai cike da nishadi sarah ta mike ma ubangijin ta
Batayi nauyin baki ba

bayan sun fito su ukun sai ta ce ma yazeed ta gode,he noticed that she was scared at first kuma taji dadi matuka da taimakon da ya mata a yau din...

Safeenah dake gefe da shi a lokacin jira takee taji yadda zai amsa sarahn sai ta kunce masa hauka..

Har iyanzu gani take akwai conspiracy,ba haka kawai yazeed yake wannan abun ba

Sai yayi shiru bai ce komai ba ya gyada kai amicably ma sarahn..

Murmushi mai kyau ta mayar masa for the first time,itama ta gyada kai ta juya zata tafi..

Tsakin safeenah ya so ya dakatar da ita,amma bata juyo ba.

Shikuwa sai satar kallon ta yake tana tafiya dagan gan inda zai dada sa safeenahn saka wani abu azuciyan ta game da su.

Hakan ya dada hatsala ta  ta shiga masa surutu
Cikin bacin rai da takaici duk dama ta san sarahn tana jin ta sosai..

Sai ya shiga shan kamshi yana kaucewa wanda  yayi kama da na rashin gaskiya

irin baya so suyi aquing agaban mutane amma sam safeenah bata dena ba..reaction din nasa sosai yake bata mata rai

Duk habaici da maganan da safeenah take sarahn ta ji,musanman ma cewa data yi yanzu ta fahimce shi,wato duk inda mistress dinsu take nan za agansa ba bata lokaci...

Ko tsoron ya taba wanka mata mari akan wannan maganan bata ji ba.

Shikan sa yasan safaeenah ta riga da ta haura sosai ranta ya sosu

So sarah dake gaban su sai tayi saurin bace musu ta haura step su ta barsu suka bi lifter..

Tana daf zata ja motar ta
Ta fice suka kuma cin karo da shi a dai dai kwana yana tsaye yana dube duba alaman wani abu ya ke jira..

But what cud have happen yanzun nan fa suka bar wajen ta dauka ma ko da suka bi lifter sun bar arean wajen tuni

Kamar zata wuce amma sai ta dan tsaya calmly ta sauko ta same sa tace excuse me sir?.

Ya juya a dan dame suka hada ido yace uhmmm?

Ta dan yi quick smile tace hope theres no prblem

Sai ya sake fuskan sa Yace no, babu komai ina jiran safeenah ne ta mance jakar ta a sama..

Gosh,sorry.. tafada tana shirin juyi sai ga safeenah ta iso nan wajen..

Yanzu kam ji take bazata iya daukr wannan rainin wayon ba,wato jira suke ta dan bada space suyi maganan su ko? don haka tana isowa ta wanka ma sarah wani lafiyayyar unexpected mari..

Tabi ta da tsawa mai cike da hatsala tana cewa" dont you have some respect?
U keep seducing him alwys wai ke baki gajiya ne?Baga shi kinsami abunda kike so ba to menene kuma"leave us alone...taa karshe furiously

sarahn da abun ya ci mata rai ta dago zata yi magana ta sake katse ta da cewa

pleassse leave us alone....mrs seducer,...
ni duk wani kisinan ki da munafurcun ki na gane so just cut it okay?

Dai dai na yazeed ya iso wajen zai yi magana

sarah kuma ranta ya rika yagama baci sai tace masa stop..

Nan tayi tsaye face up tana kallon safeenah da fuskan da ya kusa ruguza mata zuciya don tsoro...

Cikin bacin ran da dukan su basu taba gani a fuskan ta ba tace ma safeenah"enough girl
Uve said ur worst,so now listen. kisani, na fi karfin abunda kike ji da shi har kike ganin zan bi shi nayi seducing dinsa ..
Its a God forbid for me am far better than that ...

lets just try to respect ourslfs or else you wont like when i wll force you to  start respecting me.

Maganan ta ya sosa masa zuciya matuka so this girl har ni zata ce " tafi karfi na"
So im a god forbid for her? mmhmmmm wow...
Yana daga gefe yana wani irin binta da kallo mai cike da baqin mamaki..

Sam Safeenah batayi tsammanin sarah zata yi rejecting yazeed da wannan words din ba sannan ko makaho yaga yadda sarahn take sawwake makanta son yazeed ya san har ranta take furtawa...

He was pained amma as usual ya sa fuskar yaudara yana binsu da ido..

Sarah ta juyo tace im sorry sir...i just want to clear it out that our relationship  Is stricky professional,
and i do understand that ur fiancee is insecure..
but with all due respect i wont take any bad instincts on my personality..im sorry.
Ta daure fuska kamar ba ita ba

Safeenah zata yi magana ya dakatar da ita ya mata alaman ta yi shiru ta saurari sarahn da kyau.

Ita ko sarah ta cigaba " tace Kai kanka kasani ba abunda yake raina illah girmamawa da fatan alkhairi amma idan hakan baiyi ba dan Allah ku gafarce ni i have no plans of ruining anybody's relationship..

Murmushi mai ciwo ya kufce masa yana reading cute lips din ta ayayin da take furta maganan...

Cikin wani irin yanayi ya sunkuyar da kai alaman yaji kunyar abunda safeenah tayi yanzu In such a way that Ita kanta sarahn sai da taji wani iri da ya ce mata tayi hakuri duk laifin sa ne..

Ya kuma juyo ya damko  safeenah cikin rashin jin dadi ya bude mota ya sata aciki suka bar ta a wajen.

Sauke ajiyan zuciya tayi gaba daya sai taji bata jin dadin jikin ta gaba daya zuciyan ta ke mata zafi..

To meke damuna?
To ai Abun da ya dace kawai nayi
afteral ba son shi nake yi ba..

Haka har ta isa gida tana famar cusa makanta wannan reason din sabida ta ji saukin zafin da zuciyan ta yake mata.

Tsakanin yazeed da safeenah kuwa ko da ya ajiye ta a kofar gida bai ce komai ba ya ja motar sa a fusace ya tafi..

Yanzu ne hankalin yake dawowa jikin ta tasan tayi masa laifi sosai data sake tafka kuskuren zargin sa ba da wani kwararran dalili ba
Worst part agaban sarah..

Sannan ga shi sarahn ta sake shocking din ta da data warware maganan agaban su duka..
sam batayi tsammanin haka ba

Lokaci guda tsoro da kuka ya rufe ta gashi tana tsananin kaunar sa.

Ko da ta shiga gida hjya asma ta samu tare da mrs ruth sun gama tattaunawa sun hada next plan

Ganin ta shigo a sace tana share kwalla ya sa suka yi tunanin ko abunda ya faru ne yake damun ta...

A tsanake mrs ruth ta taso ta jawo hannun ta zuwa palor suka shiga rarrashin ta

Mamaki me ya dan sa ta sauko ganin babu damuwa yanzu akan fuskar su..

Tace mum meke faruwa ne naga kamar baku ma damu ba, im not happy at ol..alot of bad things are happening to me..

Hajy asma ta dan yi dariya tace ooh forget that my baby, yanzu alots of good things zasu soma faruwa dake..

Tace really ?duka sai suka gyada mata kai suna murmushi..

Mrs ruth tace yanzu ke zaki bamu word din ki akan idan muka samu wancen file din zakiyi kokari kiyi studing dinsa kafin nan da ranar da zaku je final..

Ido ta gwalo waje cikin mamaki ta ce mene? File din sarah kuke nufi?
But how...

Mrs ruthh tace sha kurumin ki anan office din ta ina da mai min Aiki a yaran ta...

Na gaya masa yadda zai dauko min file din  sai ya ajiye masa naki...

Wani irin shu'umin murmushi safernahn ta sake ta rungume mrs ruth...

Dariya suka dan yi,sai ta dago tayi musu godiya tace amma idan aka sace nata aka bani anya kuwa ba za gane mu ba..

Hajiya tace no my dear, muna da copyn naki anan shima zakiyi aiki akai,amma original din muka bayar akai mata chan...

She will have only the blue file ke kuma zaki mallaki red and blue file altogether

Faffadan murmushi mai mantar da bakin ciki ta sake tana murna

Sukuwa dadi kashe su..

Mrs ruth tace Duk yadda akayi nasan gobe ne zata ce zata bude tunda sai kun kawo offishin president an gani kafin

Kar ki damu kinji ai mun gama Hada plan din nan da kyau..

Hya asma tace Ko shi yazeed din naki yanzu sai dai ya sa ido yayi kallo ai idan yasan wata bai san wata ba..

Nan safeenah ta sauke ajiyan zuciya ta ce mum please.. Mubar magaan Yazeed din na haka.
Bakisan mena aikata ba,im really not ok..

Suka ce mai yafaru..

Nan ta zauna ta basu labarin abunda ya faru kafff tsakanin su
Sosai kuma ta nuna damuwar ta akai...

Amma hakan baisa hajiya asma ta karaya ba suna dai bata karfin gwiwa cewa ai shima idan yaga kin lashe gasar zai yafe miki,
Kuma Uwar sa bazata bari ya auri wata ba idan bake ba..

Tayi murmushi tace kuma fa haka ne mum
U guys are the best ta rungomo su duka Cikin jin dadi.

Around 8.50pm na dare yazeed ne a club dinsa tare da abokan sa suna ta famar shaye shayen su yana gefe yana kallon su..

Babu abunda ke tuma aransa illah maganganun sarah yau ne rana na farko a duniya da ya mace ta ce bai mata ba he feels so ashame...

Musamman idan ya tuno agaban sa ta fada babu tsoro babu jin nauyi...

Duk tsokanan da abokan sa suke yi yau sai ya share su, wani dogon nazari yayi sannan ya dauki wayar sa ya kira safeenah.

Tsaban mamakin ganin kirar yasa saida ta kusa tuntube akan stairs ..

Lokacii guda shikuma  ya sashance ya maida muryan sa kasa kasa yace ta zo ta same shi a club yana jiran ta..

Tsaban murna da rawar jiki da mamaki ya sa ta kasa ma nutsuwa waje guda..

A haka ta yi saurin kimtsa kanta ta yi shigan ta cikin fitted english wears ta karaso club din

Time din ana neman tara da minti 25,

Kallon kallon suka maida ma juna sai yayi saurin sakar mata murmushi ya mika mata ta hannu alaman ta zo ya yafe mata..

Cikin jin dadi ta taho da sauri ta fada jikin sa ya rungume ta yana squexing din ta da shauki tamkar irin masoyi yayi nisan rabuwa da masoyiyar san nan..

Ta dago tana binsa da wani irin kasalallen looks zata bashi hakuri ya rufe bakin mata da wani irin zautaccen kisss.

Tsaban yadda yasa shauki sai da frends dinsa suka maida hakanli suna kallon su..

Zuciyan safeenah kamar zai fashe don farin ciki...

Yana zare harshen sa yayi mata wani irin kallo mai dauke da ma'annoni mai tarin yawa..

Hannun ta ya kama ya ce cmon lets go..

Haka ta bisa suka bar wajen basu tsaya ko ina ba sai gidan sa inda yake zama shi kadai..

Tun daga bakin mota ya cimcibo ta a hannnu suna isa palour ya dire ta ya shiga bata wasu irin mahaukatan romance.
#surayyahms


Official catty

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top