NEW SARAH

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_38_

Haka rayuwan su ke tafiya anan gidan har na tsawon wata guda..

A wannan lokacin out of no choice yasa sarah ta dan sake da kowa amma tafi samun nitsuwa idan tana tare da anty warda.

Shes soft on her ba kamar yadda granny take dan sa mata ido akan abubuwa ba musamman akan mahfud..

Har yau abunda ke damun sarah kenan, abubuwa dayawa tana so ta gaya masa inda su biyun su

Amma hakan yaki samuwa..

Mostly dan time din da mahfud din zai samu hutu shi granny taje using tace ya rakata masallatai ko programes
Sometimes kuma basu dawowa sai late.

Anty warda na lura da hankalin sarah gaba daya na kansa ne amma she has no choice than to stay calm..

Bangaren yazeed kuwa yau ta kasance sati na karshe da safeenah ta bashi akan ya cika alkwarin engagement din dayayi mata wata guda daya wuce amma har yau baayajin yin hakan aransa..

Tun bayan sati guda da ganewa sarah bata garin yasa shi wani yanayi amma sam yaki ya bar kansa gane haka..

sai ya na kokarin dannewa da kawai yana so ne ya san ina take sannnan how ishe coping with the new miserable life da ya tsoma ta aciki.....Just like oder girls yayi demeaning din sarah bukar ya kaskantar da ita.
Hakan ne a zuciyan sa da tunanin sa
But abun da banbanci a fili...

Don kuwa tun bacewar sarahn ya dena samun bacci tun yana tuno da abunda yana mata dariyar har ya dena dariya yanzu saidai yayi shiru yayi ta dura makansa giya yana bacci..

Yau ma faisal ne ya daga sa da kira
Cikin maye Yace hello"

Dan karamin tsaki faisal din yayi yace "ohhh not again, yazeed na fada maka shaye shayen nan ya fara yawa i tot we agree  on this no more too much alcohol

Yayi tsuka yace dalilin dayasa ka kira ni kenan faisal?
Look mehn am tired ni bacci nakeji..

Cikin mamaki faisal yace Tired? Yazeed da safiyar Allah kana ce min ka kaji bacci kake ji wahts wrong with you ko baka da lpya ne kam...

Ya dada jan tsaki  yayi ma faisal din shiru, nan ya karaci maganan sa bai tanka ba har ya kashe..

Its about safeenah again he just hate telling them that he's not in the mood anymore. duk dama ya kaita gida gaban iyayen sa da nata an anshaida suna tare amma sai take jin baya cikin mood din da zai yi soyayya da wata ya mace..but why...that, he still cant figure it out yet".

Fannin su sarah kuwa yau granny ta fita tun safe zuwa foundation bata dawowa ba..

Da shike sun saba mata treatment kamar yar sarki bata taba komai haka ma bata cika fita ba..

Duk dama anty warda har cikin ranta ta si da ace sarah tana sa kanta rana zuwa wajeje atleast ko da lokaci lokaci tana bin grany amma sam hankalin sarah baya nan

She s busy looking for a way to have time with mahfud
Sosai ta sa abubuwa aranta dayawa wanda take so lallai ya sani..

Da misalin karfe 4 da rabi na yamma Tana dakin ta
Akayi knocking salma ce
Ta sanar mata da cewa anty warda na kiran ta..

Ba tantama ta yafa mayafin ta ta sauko, ganin mahfud zaune kusa da ita yasa ta jin dadi sai ta sake murmushi

Tana karasowa tace dada gaishe da anty warda tace mata gani, ..sai ta dan zauna kusa da dayan chair din tace hero ya naga ka dawo da wuri haka

Ya juya a gajiye yace im just offf nagaji dayawa..

Duka suka maida masa murmushi anty warda tace dama abu zan nuna miki,

Its a collection u need to pick so that we can complete the oder,ta dauko tap mai kyau matte black ta mika mata,tana cewa wata kawata ce a singapore ta ke show din su..

Its marvellous huh? A lokacin Sarah idon ta na kai tana kallon haduwan su,amma ai bata ce tana so ba but why her? Har zata kawo korafin a'a Sai ta tuno ashe ranar da ta tsaya zatayi flako a irin haka har granny sai datayi mata masifa...

Kawai sai ta basar Abun wuya ne da dan kunne na duka five precious stones din nan ajeri sai sheki sukeyi...

Rubies,emirald,gold,saphiire,and diamond..
Duka ba na yarwa

Sai data gama kallo tsaf ta mika ma anty cikin sanyin murya tace anty thy r oll beautiful da kin zaba min ma da kowanne yayi min

Tayi murnushi tace that is also a choice sarah, mahfud ko zaka taya ta tafada tare da mikewa ta basu waje..
Dadin hakan sarah taji sosai
Sai Ya dan matso yace na gani?
Ta dago ta nuna masa ya gama kallo sai ya dago ya kalle very cute face dinta yayi pointing emirald..
Is kind of black amma da dark green colourn sa ajiki...
Murmushi ne ya kufce mata ayayin da ta gyada kai alaman itama yayi mata...

Ganin tayi shiru ya sa yace hope dai banyi son kai ba...
I think it will look gorgeus on u ohhh no u wll look gorgeus on them..
Ta sake sake murmushi mai sauti...

Cikin nitsuwa tace mahfud yaushe zaka saurare ni..maganan tam sai ya tafo da marairacewa..

Yayi shiru ya dube sakalcin data dora wanda ya amshi angel face din nata yace sarah ba gani nan ba.

Whats so important zamu iya fadan sa yanzu?

Uncomfortbly ta motsa Tace no, anan kam bazan iya ba what if granny arrives kasan bata so muna zama mu biyu, kuma bana so na bata mata rai

Yace toh ya kenan nan wayar sa ta buga kara sai ya dauka...its seems like wani tsohon abokin aikinsa  ne ya kira tun daga france,
Sai ya bingire da tadi
Sunayi suna dariya

Duk sai ta shiga motsa fuska gaban sa alaman ta gaji da jiran amsar sa

Chan da ya katse yace
Ok kinsan wani abu  im going out now maybe anjima zamu san ya zaayi

Ina zaka je? Ta dan makalkale wuya..

Wanda ya sashi murmushin dole yace i want to meet him wai tun jiya ya zo tun daga france  amma bai same ni ba sai yanzu..

Shiru tayi bata sake cewa komai ba ,har ya mike tsaye yana cewa sai na dawo ko?

Ta gyada kai batare da ta sake fuskan ta ba  ..

Cikin kula da stern mood din nata yace ai nace zan dawo musan nayi ko?

Cikin muryan kukan shagwaba tace ai by then granny ta dawo kuma cemin zakayi sai wani lokaci...

Ya ja ya  tsayee tare da sauke ya salammm..
To idan na zauna anan kince bazaki fada ba what do you want?
Tayi shiru chan ta dago tace zan bika ...
Lets go an see your friend together ahanya zamu nayin magana..

Da dai baiso haka ba musamman da bawai ta saba fita a idan bane....daga bisani yace to ki shirya ina mota ina jiran ki.. Yana fita

Ba tantama ta ruga sama aguje ta shiga shiri yar shap shap..

Doguwar riga kawai ta sa na wengers mai shegen kyau
Sai dai design din yana nuna duk wani sirirn shape dinta sosai gashi. Cikin sauri bata tsaya neman mayafi ba ta daura turban cap din kawai ta sauko..

Ta nemi anty warda ta sanar da ita zasu fita amma bata ganta ba ga mahfud yana gwada mata yana sauri kar abokinsa ya wuce

Sai ta wuce kawai ta same sa suka bar gidan
She was very happy daya kasance su biyu ne,acikin motar sanyi ke ratsa zuciyar ta
Dinning and winning in luxury shikuwa sai bata kallon ta hadu yake yi... ita kuma tana sauke masa murmushi masu zafi..

Yanayin da zuciyan ta ya shiga na sabon salon fitinar kaunar sa ya sa ta kasa gaya masa tulin bayanan da take so tafada masa har sai da suka je suka gaisa da abdl majeed abokin sa

He was happy to see them toghetr
Sai dai abun daya dame sarah shine mahfud sai kaucewa yake bai ce ita girlfriend dinsa bane  sai ya bari a matsayin ita friend ne kawai..

Hakan ya dagula mata tunani Allah Allah take su bar wajen, har ma bata jin gpod compliment din da abokin ke bayar wa akan dacewar su..

Bayan tafiyar sa ko nisa ba suyi ba tasa shi ya tsaya da tukin...
Sosai ta daure fuska ta hade rai
Aka barsa da tambayar ta meke faruwa?

Haka kawai ta hatsala ta soma tanbayar sa meyasa zaiyi referring dinta as friend bayan ba haka bane tsakanin su?
Tace ko ka daina so na ne mahfud?

Ya yi shiru yana kallon ta cos She was becoming more emotional and serious
...
Baice tanka ba Har ta gama bambamin ta sannan ya juyo ya dube ta...

Yace sarah mubar wannan maganan please tell me meke damun ki?mmmm ? Haka kawai zaki soma min masifa ni me nayi miki..

Haushi hakan ma ya dada bata, she's actually annoyed and chocked up da tunanin kar ta rasa shi sai taga kamar shikam ma bai damu ba..
Sai ta hada haushin gaba daya ta sauke ma dan laifin cewa ita abokiyar sa dayayi idanun ta gaba daya suka rine tana neman taro ruwa..

Yaki ya nuna ya fahince ta har sai da tayi sanyi
...yace toh kiyi hakuri im sorry sarah bance haka da wani nufi ba abunda naga ya dace kawai na fada.
Arent we just friends? Ko dai wani abu daban ke bata miki rai pls tell me mana

Ta dube sa cikin shakurewan kuka tace ni ban sani ba we are not, im not your friend shima nafasa...sai ta bude motar ta fice ta barsa anan"
This is serious yafada a kasan makoshin sa
Hankali adan tashe ya biyo ta duk dama bayan ta bashi amma ya san kuka take yi...

Cikin damuwa da sanyin jiki yace sarah dan Allah ki bari ,pleass tell me whats hapening wai meye matsalar ne,.. ko dan nace miki friend dina shikenan nayi laifi?

Ya dan dafa ta a hankali sai ta juyo a dan birkice cos she can no longer hold back,...

Cikim kuka ta furta Mahfud kayi hakuri im sorryyy,i know i hurt you many times dan Allah ka yafe min dont purnish me for that pls,kukan take yi kamar me rokon ma rayuwar ta "pls i dont wanna be ur friend anymore i love you...ta karashe cikin shessheka

Dan Lumshe idanun sa yayi ya riko hannun t zuwa nashi, cikin rarrashi yace its ok sarah wannan maganan baiya wucewa awajen ki ko?

Tace toh ai kaine kake ce min wani friend asif we are just nothing to each oda.

Sakarcin nata sai ya basa dariya amma bai iya fitarwa ba Ya dada riko ta jikin sa kadan..

Yace its ok bana karawa...toh yanzu fada min me kike so nayi miki?

Ta dago suka hade ido cikim saltaccen shagwaba tace baka so na ko? ...ka dena so na ko mahfud? No wonder mana...ka ki kace muyi auren again, ive been in ur place for 1month now amma sai kake share ni ..

Ya dan ja kadan cikin serious tune yace sarah pls stop this..kar muje nan wajen
Wai Baki ganin condition din ki ko?and u want me to say all this things to you
Yaushe kika gama warkewa daga haukar wancan wawar yaron are you even sure if u are over him yet?

idan da yana nan da zaki so ki mance da shi ki fada min haka...what change now?Ko dan kina gani na ne kike tunanin kin mance da shi...

Zatayi magana ya dajatar da ita dacewa
Sarah pleass relax ..im tired of aching my heart u have no idea what i went tro a wancan lokaci i wanted to die...I love you sooo much sarah i will wait for you to see that.... ya dan marairace yana cuping face dinsa da hannun sa

Kuka ta sake fashewa da shi don taso ace yaga zaquwar ta na son kasancewa da shi har abada ayau din

Yace Sarah "You must be thinking ure ok but i know ure not..kinji?

"Ta dago cikin ido tana kallon sa gaba daya ta wanke fuskan ta da hawaye, muryan ta har na rawa tace mmm toh shikenan mahfud,kenan
I must have to wait right?
But Mahfud if u love me as you said now dan Allah muyi auren mu..
I swear i want to be with you, i love youuu.... tafada tare da fadawa kan kirjin sa a hnkali..

Hankalin sa ya tashi sosai musamman daya ji yadda take zuba masa sautin kukan nata da gaske.

Amma har cikin ransa tsoro yake ya sake dauko wani serious issure tsakanin su, kwata kwata wata daya da dan satikai ne da faruwan komai amma sarah tana tunanin ta mance komai

Shi dai yasan she is not sure abunda ke ranta kawai take gaya mata kawai takeso
But he wont riskit this time dole sai sun bada juna lokaci su gane asalin me suke ji aransu musamman ma ita..
She needs time for her self shes still depressed.

Da haka yayi kokarin convincing dinta akan su tsaya matsayin friends for now duk dama  da kyar da rigima ta amince masa...

Hakan ya sa basu isa gida da wuri ba sai daff ana neman kirar ishai".
Sauri yake ya ajiye ta ya shige masjid...

Suka hade ido da granny....she was out on the yard gaba daya hankalin ta ya tsahi data dawo bata ga sarahn ba kuma anty warda bata san da fitar nasu ba.

Yana ganin yadda ya hade rai ta zuba musu ido ya sa shi saukowa tare da sarahn..

Wance itama ta dan razana da ganin granny..

Suna isowa tana kare mata kallo,daf ta dan rusuna tace barka Da yamma granny

Granny  ta kalle ta tana shiru bata amsa ba..

Ta juya ta kalle sa tace ina kuka fito haka har dare mahfud? i asked ur mum and. ...ya tsare ta da cewa granny abokina ne fa ya zo shine muka tafi da sarah su gaisah...
Why did i have to anounce if am going out haba granny

Cikin bambamin masifa tace akan me bazaka fada ba toh?
Wai gani kake kai ka girma ko,?shikenan ka girma mahfud,sai ka rika yawo kai kadai amma ba kana daukar mace ba kana kaiwa wannan time din da ita waje ba.
Ce maka akayi tana zaman kanta ne da zaka rikaa yawo da ita?

Granny pls ya fada adan saukake yana so ya bar wajen amma haka ta rika surutu har sai da ya dan nuna bacin rai akan face dinsa kafin ta kyale sa ya wuce..

As usual daya bar wajen sai ta matso kusa da sarahn fuska ba yabo ba fallasa tace
Ni ba zan hana ku fita ba saratu,amma yakamata ki rika sanar da matan gidan ko?ko zaman kanki kema kike so kiyi ne sarah?
Ta sunkuyar da kai a hankali tana so tayi magana amma fargaban granny ya hanata

Shiga ciki ki sauya wannan kayan duk ya matse ki ...grnny
tafada batare
data kalle ta ba ta juya

Sum sum ta wuce ta shiga bata jin dadi aranta..

Bayan ta shige site din ta wanka tafada ta kimtsa kanta tsaf kafin ta sauya zuwa simple silk vest and short na nitie ta fada kan gado..

A duk lokacin da ta sauke nunfashi ba abunda take tunowa sai maganganun da sukayi da zu da mahfud..

Haka kawai ta shiga blaming kanta tana tunowa da duk abubuwan da suka faru tun ranar da yace zai aure ta a india..

What a curse, meyasa ban amince masa tuntuni ba? Sirrin da nake gudu kar ya shiga tsakani na da shi someone just prove to me that i cant even protect it.
Kuma yayi amfani da shi ta hanyar da bai dace ba he ruined all my hardwork and my mothers effort a lokaci guda ya samu a kwandon shara..

Im now nothing i lost everything
,rayuwata,ummah na and now mahfud is....sai ta kasa karashewa sabida zafin da kirjin ta yake mata

Wasu zafafan hawaye ne suke rushing kansu daya bayan daya daga idanun ta,
Sosai take jin zafi idan ta tuno da abubuwan ban haushi da wauta da tayi da rayuwar ta a baya..

She just wished she was better amma  wani bangaren zuciyan ta ya ki ta yadda cewa ummah ta rasu har yau...she cant think straight  tun tana kwance har ta tashi ta zauna kan gado rungume da piliw ta cigaba da shero kuka kamar zata cire ranta..

Wani bin idan ta tuno abubuwan data rasa
Sai taji kamar a mafarki
Amma babban abunda yanzu yake razana ta shine kar ta rasa mahfud"why must he hesitate to marry her now..
Yanzu ne ai nafi bukatar sa

Cikin wannan tsumayin har anty warda ta shigo bata hankara ba..

Tausayin ta ne ya kama ta sosai sabida tana dan jin abunda take fada cikin shessheka,

Cikin nitsuwa ta dafa ta tare da cewa sarah, are you alright?

A dan razane ta dago kai tana so ta boye swollen face dinta amma ta kasa

Sai jan kukan take tana kaucewa zama anty warda tayi ta kamo hannun ta sigar lallashi,tun tana kaucewa har ta hakura da sauri tafada jikin ta shiga rero kukan a hankali..

Cikin tausayi ta rungume ta sosai tana tapping bayanta in such away thats telling to let it out
Sai da ta yi mai isar ta ta nitsu kafin anty ta dago ta suka fuskanci juna

Dago fuskanta tayi ta shiga share mata hawaye,cikin sanyin murya tace sarah pls share it with me kar ki bar komai acikin ki..ure not doing urself good idan kika rufe kanki anan kina kuka akan damuwar ki "

Tell me meke damunki yanzu?

A hankali ta dago tare da jan ajiyan zuciya" tace anty,bana jin dadi ne i always feel and think like i lost evrything,kuma  kamar bazan sake samu ba.
"My mum....sai ta dan sake hawaye ta kasa sake furta komai ya sunkuyar da kai..

"Sauke karamin nunfashi antyn tayi tace sarah,pls calm down
Nasan ba ki jin dadi,and is hard for you dukan mu mun fahimce ki,

But ki duba fa ke ba karamar yarinya bace is high time ki zama macen ki tashi makan ki,this is part of your life now  amma ya kasance a baya,its ur past now pls let it be..
Crying wont help you
Anymore,
sai ta dan nisa ta tambaye ta "Did you still want to achieve your dreams?

Da ta danyi shiru ne daga bisani ta gyada kai A hankali..
Sai kuma tace to be honest aunt ,i wanted to get married and start a new life first..

Nan Anty watda ta bata kallo in a quick flash tace kuma shiyasa kike saka hankalin ki gaba daya akan sa ko?

Ta yi saurin sunkuyar da kanta kasa...antyn bata barta ba ta tare nunfashin ta da cewa...
Nasan kin gaji u just want peace baki son wani abu ya kufce miki and then still baki kaunar ki rasa wanda suka rage miki a kusa..

Hakan yana da kyau sarah, amma fa kisani babu inda zakije da tsoron nan a zuciyan ki..

Sarah ure only scared of ur future but ure not ready for anything yet..

Ta dago a hankali ta kalle anty ..
Cikin kula anty ta gyada mata kai,tace shawaran da zan baki daya ne.

Forget about ur fears now..sarah try, har da mahfud din ma ki ajiye sa for now mm" just focus on ur self, be the woman that you were not before evrything happen..ki dawo mace zinariya Ta yadda kinsan mahaifiyar ki a duk inda take zatayi alfahari da ke

Cikin gamsuwa da maganan ta kalle anty amma bata yanke hukunci ba tukun...

Da haka anty ta rika kawo mata reasons wanda yake tabbatar mata da cewa bata ma san kanta ba tukuna..

Kuma tayi mata fada akan abunda ya faru da zu"misalin halayen da take so tayi working out akai kenan

Tace dazu da kuka bata ma granny rai ai bama shi kawai take fadan ba har dake,da kika dawo daki na dauka zaki je ki bata hakuri but you just let it? Haka akeyi?

No sarah,ni fa tamkar uwa ce a gare ki,so next time ko ba laifin ki bane idan babba ya nuna kin yi kuskure ki bashi hakuri
Hakan zai sa ki samu daraja da nagarta a idanun sa,is that clear

Cikin sanyin jiki tace yess maam Sosai maganan yake shigan ta
Tayi godiya ma aunty tare da mata alkwarin zata gyara
Da haka suka rabu kowa ya koma dakin sa.

Amma sam baccin yaki zuwa haka ta rika juya maganan anty gaba daya har sai da ta samo mafita .

She want to watch her self tana so ta san asalin meye kuskuren ta a rayuwa..

Don haka Washe gari da safe kamar yadda antyn ta gaya mata sai ta fito
Zuwa site din grany don bata hakuri..
#@surayyahms

Share share share

*official cat*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top