New hitch

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_39_

Ko da ta shiga dakin granny Cikin ladabi ta sama makanta zama a kasa..

Anan Ta jira har saida ta gama lazimin ta suka gaisah..

Tasha mamakin ganin ta amma sai ta fuske...

Ita kuwa sarahan Kanta akasa sai wasa take da dan yatsun ta chan ta dago tace granny dan Allah kiyi hakuri  insha Allah bazan kara fita da shi ban fada ba..

Granny tayi murmushin manya mai dauke da j8n dadin haka tace ai ya wuce..
Just take care ok ...

Ta gyada kai a hankli tayi godiya..

Tun kafin ta tashi sai gashi ya shigo suna hade ido ta sauke nata kasa murya kasa kasa tace good mornin..
Ya amsa da morning babe..

Ganin yadda mood din su ya sauya da yadda grany take binsu da ido ya sa sukaji nauyin juna sai ita sarahn ta kasa tashi..

Har ya karaso ya zauna daf suka gaisa da grannyn sa mamakin ta kamar basu jiya suke masifa ba..

Sosai yake pampering dinta da kalamai masu dadi tana shagwabe masa shawagba irin na tsoffi..

A hankali abun nasu yake sata smiling,
Sai granny tace yauwa,yau fa zamuje cikin texas kuma kana nan gefe na..
You know Sheik asad suleiman shi zaiyi programe i wont miss it tafada da shauki..

Shima yana son malamin don ya koyar da su tun farkon dawowar sa hannun mahaifin sa so its a goal for him..
Ganin sun bingire da hira yasa sarahn ta mike a nitse tace granny zan koma

Granny Tayi murmushi tace get ready too my dear dukan mu zamuje fa..
Go,Warda wll xplain evrything..

A ladabce ta ce yes maaamm sai ta fice..

Kunnen sa taja tana cewa yau naga rashin m agaba na kake kallon kallon mahfud..

Dariya sosai take basa
Acting like evrything in his life..uwa uba abokiya kishiya har ma da rival din budurwan sa..
Haka suka zauna cikin shirmen su..

By 10am.kowa ya fito a shirye duka matan sun sa bakaken jallabiya marar sa kwalliya masu kyau da tsada sai dai kowa da design dinsa...

Tamkar larabawa haka suka fito barin ma sarah data danyi make up kadan a fuskan ta..

Shikam english wears ya sa jean and shirt dim colours mai strips..
Da shi da grannyn sa as always making noise ganin kallon da sukayi excahngin da sarahn sa yasa take dada ce ma sarah sai dai ta sa nikab.
Kowa na dariya
A haka suka isa texas wani anguwa ne mai tsari  da kyau a babban hall na event center suka tare

Anan ake tarbe su cike da jin dadi, da shike ita kadai ce bakowar nan sai take jin ta daban..
She neva knew that all of them can speak arabic sai yau..

Musamman da suka hadu da wasu mata da miji,hjiya ayshe da mijin ta mousa..
Cike da girmamwa  mahfud ya gaida su..

Anan anty ke nuna musu sarah tare da mata bayanin itama ai sune neigbors dinsu amma yanzu hutu suke yi anan shiyasa basu nan..

Sun yaba da kyaun tsarin ta da nitsuwan ta.
Cikin haka sai ga wata yarinya..
Itama bakin kaya ta saka amma mayafin ta na da girma.

Babu ko make up a fuskanta amma kallo daya zaka mata kace tana da kyau,..
Halfcast ce tsakanin larabawa da turawa..

Cikin rawan jiki ta zo ta rungeme granny tana cewa i misses you alot little granny,tana yi tana kallon mahfud zuciyart kamar zai fashe don farin ciki

Duk sai aka bisu da murmushi

Mum din yarinya ke cewa ai dama itakam so take ta koma gida amma hutu bai kare ba shiyasa bamu barta ba..

"yarinyar Tace ehmm ai yanzu tunda su granny sunzo binsu zanyi...
She just 17 shiyasa duka suke daukar ta yarinya..

So By 4.pm aka fara taron shirin lokacin duk sun samu gaisawa da juna

Shabnam tayi tayi mahfud ko grany su fada mata waye sarah amma sunki granny ke ce mata ai yarta ce ta zo kusu bakonta..

Ita gaba daya taji shakkan sarahn gani take kamar tafi ta tsari so zata dauke hankalin mahfud.

Anan kuma da shike sarahn ita kadai ta zauna gefe da antyy warda sai ta sa hankali sosai tana sauraran malaaman dake magana

Bayan yagama sai wani ma yazo turn by turn malamai shida ne kowa da topic dinsa

Sosai maganganun su ya sa ta wani yanayin tunanin da ya sa ta mance da kanta..

Dama haka addinin musulunci yake da sauki da dadi?
She was heartbroken da ta gaza wajen sanin addinin ta har haka.

Abu tun yana sauki har ya fara karfi a ranta
Musamman da malami na karshe yayi magana akan topic
Dua and destiny.
She wished she knew ealiear da duk wani abu daya faru da su da bai faru da su ba.....

Malamai ne wanda suke bada facts daga qur'ani da ingantatun hadisai da  tarihin magabata masu ratsa zuciya da imani

She was feeling like a fool,..kuka ta dan fashe da shi a hankali wanda itama bata san dalilin sa ba

Mutane dayawa anan sukan yi hawayen sabida haka ba wanda ya lura da nata..

Sai taji shaukin  dama ace kullum tana zuwa nan da tasan me take ciki a rayuwa..

Bayan angama shirin tare da anty warda suka nufi inda su granny suke ..

Anan ta tarar da su mahfud tare da malaman suna gaisawa cikin jin dadi.

Sai wannann yarinyar shabnam don ta nace sai ta bisu granny kuwa ta goya mata baya har da cewa agidan su zata zauna kafin iyayen ta su dawo

Cewa take ma  malamin mai suna sheik suleiman ,akan ya ma mahfud magana ya rika koya mata karatu yana mata bita agida.

Theres no daubt that she's his student don da girmamawa take kiran sunan sa.

Mahfud bai amsa ba, sai granny tace kar ki damu zai koya miki if hes less busy...
Tayi murmushi..

Anan anty warda ta sanar da su lokaci ya tafi su kawai ake jira..

Jikin sarah duk asanyaye yake da son ta sake jin wa'azin irin wannan masu bada mutum hope da karfin gwiwa

dan catalog din dake hannun ta ta rike tana duba channels din su mana social media..

Sam bata damu da surutun su shabnam da granny ba har suka isa gida..

Kowa agajiye yake  din haka yawanci dakin su suka nufa straight..

Washe gari da safe sarahn bayan ta kimtsa ta shiga rubutu su tana sawa a searching...
Duka chanells din suka bayyana anan take gani videos da clips anan ma har da wasu malaman na daban wanda bata san su..

Ko wani video da title dinsa mai dauke hankali
Kamar zaga ka ance 70major sins
Ko 3 first to enter hell
Ko"ways to completly wipe ur sins...da sabanin haka masu sa sauki da jin hope ma zuciya
Abubuwa da yawa masu jan hankali da tunani ta gani..

A very Easy steps to know ur religion haka ta sa hankali akai tana bi its pure english so tana fahimtar komai ..

Kowanne daya taji sai ya dada bata shaukin sake jin wani

..da haka ta kalle 10 video clips wasu sun tsinka mata zuciya wasu sun sa ta hawaye da nadama..

Sai jikin ta yayi sanyi sosai,..
Cikin haka sai aka aika ta sauko kasa.

Its was 10 am satuday morning kowa na kan dinning table

Tana saukowa cikin nitsuwa ya dan daga ido ya kalle ta,haka ma granny da shabnam da dama take so ta san waye ita

A ladabce ta dan rusuna tace ina kwana granny ..

Cike da murmushi tace lpya lau sarah...jiya an gaji ko? Oya comn sit food is ready

Tayi murmushi ta zaga ta gaida anty warda sannan suka gaisa da mahfud..

Idon sa na kan ta amma ba wanda ya lura sai shabnam dake jira sarahn ta gaishe ta amma sai ta bita da slight friendly smiles bata ce mata komai ba..

Adan sakalce shannam Tace granny Bari na sa ma kowa nashi, sai ta mike ta fara kokarin serving din su

Cewar ta tunda yanzu nazo gida ni zan na kulawa da ke little

Kowa yayi dariya...

Sai ta taho  daf zata zuba masa a hankali tace and you kitty.

Ya dan harare ta ya maida mata murmushi...

Kau da kai sarahn tayi kadan tana maida dan karamin nishi ciki

Kowa na ci sai granny tace gaskiya abincin yayi dadi..am sooo proud of you my princess.dariyar jin dadi ta mayar ma granny ta dan jingina da ita..

Tace kinga warda ko magana bata yi...

...tun kafin anty warda ta amsa ma joke din
Shbnam Ta dago cike da jin dadi tace ai ba ita kadai bane loook
Tayi nuni da mahfud dake ci a nitse "cikin shauki tace hesso enjoying it...
Kowa yayi murmushi
Shikam Tabe baki yayi ya dago ya dube ta, tace ko ba haka bane? Yayi maka dadi ko kitty.
If u want gobe da safe ma ni zan maka wanda yafishi dadi...

A lokacin Sosai sarah ta dago da kalle ta cikim wani irin yanayi,ita kuwa ko ajikin ta sai wani murmushi take ba kunya

granny tayi murmushi ta kau da kai... .

anty warda ce ta katse ta jokingly tace kai shabnam pls let him eat..

Yayi gyaran murya fuska ba yabo ba fallasa ya tashi ya sha drink dinsa ya ce to nikam ma na koshi...

Ya firta Excuse me...ya tashi yana shirin zamewa daga kan table din

Tace granny wai don nace yaji dadin abincin shine yace ya koshi..ta dan turo baki cikin sakalci....

A cikin ranta Ta tsani tayi magana yaki amsawa ko ya amsa ta half.
Granny ta dube sa abincin yayi dadi mana right ?

Sai ya dube su duka yace
Of cous,
Sai ya sauka ya fita..

Anan sarah ke lura tunda mahfud ya bar nan shabnam ta rage surutu granny ne kawai ke maganan ta ba kamar dazun da mahfud yaje zaune ba..
Tabe baki tayi azuciyan ta tana bin yarinyar da kallo tafara gane wani abu game da ita amma bata so ta kawo insecurities ma zuciyan ta sai ta share..

Ko kafin a tashi anan shabnam ta kasa zama sai tayi excusing dinsu itama tabi bayan sa ba wanda ya lura..

Anan bayan sun gama
Sarah ke ma anty warda hirar jiya cikin nitsuwa suke tadin su..

Granny najin yadda sarahn taje bayyana intrest din ta sosai akan haka..

Bata bayyana ba amma cikin ranta yayi mata dadi..

Anan ta barsu ta haura sama..

...chan sai sukaji noise din rikici da dan surutu

Muryan shabnam ne da granny, tana mata shagwavan mahfud yaki kulata bayan ance ya rika koya mata karatu..

Duk yadda granny tayi da shi sai yace hes busy sai anjima

Far daya anty warda tabsoma lura da chnge of mood a fuskan sarah amma sai ta kaucar mata shi da maganan abubuwan da ta sa agaban ta yanzu...

Haka har suka yi sati guda...

Sarah da shabnam basu taba maganan da ya wuce gaisuwa ba...

Kowa na soo ya gane nufin kowa..

Yadda mahfud ke yawo da idon sa akan sarah kuma yake nuna kula yasa shabnam ta soma dan jin haushin ta...

A kullum sai ta yi maganan ta ma granny duk dama granny ta dauka kishin yarinta ke damun ta..

Ita kuwa shabnam tun daga lokacin sai ta dau alwashi nuna ma sarah akwai wani abu tsakanin ta da mahfud azuciyar ta..

Tunda ta zo sai take Gani  kamar hankalin sa na kan sarah..

Sarahn kuwa bata komai yanzu illah bin wayannan cahnnels din tana gyara imanin ta..
She became addicted Wani bin har abincin bata so ta sauko ta ci..

Shi mahfud idan yaga haka sai ya damu sosai yayi ta takurawa akan ta sauko din

Gani yake kamar damuwa ke sata yawan kebe kanta..

Amma azahirin gaskiya zuciyan ta take ginawa da imani da tsoron Allah...

Yanzu har ta kan bata lokacin ta sosai wajen yin chat na tambayoyi da duk abunda ya shige mata duhu da malamai online ana amsa mata su tana fahinta..

In just 2 weeks ta soma yin sallah akan lokacin sa cike da tsoron Allah..

Sometimes idan ta rude sai ta je wajen anty warda su biyun su suyi magana itake kara mata haske akan abubuwa dayawa babu wanda ya san da hakan...

Lokacin da abun ya shige ta sosai idan tayi sallah tunda ga raka atanl fajr zata soma ciko nafilan ta har ishai bata missing..

Sannan within the hours da rana ko da yamma da shike bata taba komai agidan sai take using tana karanta littafn aduoi da hisnul muslim tana koya dakanta...

The same naciya da turjiyan datake yi a da chan baya don career ta shi take applyng dinsa anan ma

Ko ma ace yafi don bangaren rayuwa ne mai muhimmnci wanda tayi nadaman yarda shi sosai.

Sai ta kaurace ma sauko wa tsakar gidan sosai Besides shabnam takan ruda ko ina da surutu kullum tana sa kanta girki da sauran abubuwa

Damuwar ta shine kowa ya san da gaske take yi akan mahfud

Idan ta takura sai ya mata bitan karatun ta basu karewa sai da fushi amma hakan take nacewa sai dai bata gansa na zaune ba

Sosai take zagewa ta bauta ma granny with the hope that za ace ita ce better macht dinsa...

Shikam damuwar sa bai wuce ya san meya sa sarah ta dan sauya akwana biyun ba...

Amma tafiye tafiye da aiki ya kan sha masa kai sosai sometime wajen ci abinci kawai suke haduwa..

Wasa wasa tsakanin sarah da shabnam sai kallo,maganan tsakanin su sai ya fara rauni sai ayi kwana uku kwana biyu basu tanka ba.

Gwara ma sarahn ta kan mata murmushi normal a wuce

Anan haka wata rana sai granny ta karance su gaba daya ta yanke hukuncin zuba musu gasa a boye...

Saukowar shabnam daga sama,anty warda ce da sarah a bayan ta ana biyo su da trolly

Kusa da granny shabnam ta zo ta zauna tana satan kallon dresing din sarah

Har ranta a duk randa sukayi ido hudu sai ta yaba kyaun ta,ta lura kowani kaya ta sa yana amsar ta ko batayi kwalliya ba tana haskawa amma yanzu haushin abun take ji sosai

Bayan amsa gaisuwar sarahn granny tace har kin fito kenan warda,.anty wardan tace eh mumy...
Nayi latti ma pls ki kula da kanki ta mata light peg..

Ta juyo tace muje sarah..

Charaf shabnam tace anty zakiyi tafiya ne?
Tace eh shab, am going for a week ...

.ta dan tabe baki alaman rashin jin dadi..amma sai ta bi da murmushi ta mike bari nima zan raka ki waje

Tana mikewa ta karbe trolley a hannun mai aiki,granny tace no dear da kinbar sa wont u gett tired..?

Cikin son ta dada zafafa game din ta tace no granny,
I ni nafi dacewa na dauka ma mum kaya ba mai aiki ba right mum?

anty tayi murmushi ta juyo cikin kula ta ce mata to nagode shabnam...
Cike da jin dadi  ta shiga ja...

Sarah na shiru tana lura  da duk rawan jikin da take yi amma bata ce komai ba

Har suka raka antyn suka dawo,...

Ita ta soma shigowa ta zauna kusa da granny nan inda take ce mata ai warda ta tafi yanzu kam bara mu na ganin ki ba ko sarah?

Tace ahhhh grannny zaki ganni mana im always here for you..

Cahraf shabnam tace ohhh granny why even worry abt that? ko anty warda tana nan ko bata nan ai nikam ina tare dake ko?

Duka suka danyi murmushi

Granny ta shafi kanta tace i trust you my dear.....
Yau ma me zaki dafa mana..

Anan ta mike daga zaune tace"
Yau ina so na dafa matched chicken jollof
Irin na ranar granny baki ga yadda kowa yake so ba...i know mahfud will fall in love with this toooo

Tafada cikin shaukinda jin dadi...

Wanda ya sa granny sake murmushii..

Haka kawai sarahn ta dan daure fuska amma bata tsananta ba ta kau da kai..

Tace Toh Allah ya sa kowa ya zauna aci tare ai yafi dadi ga warda bata nan

Cikin jin dadin Ta kuma cewa ai mum zatayi missing,
Amma anan i will feed you myself grnny. Shima idan yaki saukowa ni dakaina zan jawo sa
Im making this specially for him kinsan fa yana mugun so..cikin rawa jiki ta ke karsawa wanda yake bayyana musu niyyar ta dukan su

Aka bar granny da murmushi ita kuwa sarah sai ta bata shiru abun ta..

Tunanin ta shine wai wannan yarinyar bata da wani magana sai na mahfud? Shes always giggling about him
Ta dan tabe baki a boye ta mike

Tace granny zan koma ciki..

Ita kuwa granny da shike ta shirya plan din ta sai ta dage tana cewa
Ke kenan kinfi son zama ke kadai bazaki zauna da mu ba sarah"
Ga nan sister ki is busy in the kitchen yaushe zaki mana naki muci ne..

That way it wll be lively for all of us ko ya kika ce
Ta karashe da dan karamin dariya mai dauke da optimism

maganan sai ya zo mata wani iri amma da shike grannyn ta kure ta da kallo sai ta daure ta ce
Nima zanyi mana wata rana granny....
I just need to work on somethings now.

Grnny Tace what?work? Babbu masu kula dake ne,why wud thy allow you..
Cikin serious turne ta soma kiran malaika..

"No grannny sunayi ni ce ban tashi da wuri ba dazun shiyasa nace zanje yanzu na kimtsa kan gado na..

Granny tace ohh ok

Tabe baki shabnam tayi cike da burstness" tace hmm nam taKe ta shiga gwada yadda take kula da nata dakin akan lokaci ba sai ta jira mai aiki ba.

Granny sai ta biye mata don tayi teasing din sarahn

sai take ce ma shabnam ai yana da kyau ka rika kula da kanka haka ko da kana da masu tayaka.

Ta haka ne kake dawo mace mai discpline
Im sooo pround of you my princess ..

Dadi ya sa ta dan kwantar da kanta kafan granny tana hararar sarahn kasa ksa

Sarahn na shiru wato yarinyar nan so take ta gwada ta fini discpine ko me?
Ta raya aranta sannan tace ma grannny can i go now...

Tace off cous.

Tun daga wannan rana shabnam ta soma ma sarah shishhgi

A duk maganan da sarah ta fada sai ta nuna opposite dinsa gaban granny

Don kawai ta gwada mata tafi dacewa da familyn mahfud

Granny kuwa da sannun ta take comparing dinsu bororo boro sometimes a cikin wasa

Wani bin sai ta fada dagaske don ta bata ma sarahn rai..

Har sarah ta soma jin haushin abun aranta..

She feel lesss ....kenan duk wannan gatan da granny ta sa aka tara mata tayi ne don taga ko ita wata irin macece?

Wani zuciyan yace mata ai dagaskiyan ta ,u shudnt get carried away
Show them that ure a woman too..

Daga haka itama sai ta soma yin wasu abubuwan da kanta..

Amma still shes having a hard time da shike ba a motivating nata sosai shabnam  kuma har granny bata bari ba..

Don Ko an kimtsa mata side din ta sai taje tayi nata...

Daga tasa wannan turaren ta saka wannann haka zata yi tana yaba kanta don granny ta ji dadi...

Ranar da safe sarahn itama ta fito kitchen for the first time kamar yadda shabnam take yi akan zata gwada musu abinci

Gashi mahfud na nan bai fice ba,
.....ko da masu aiki suka sanar ma shabnam yau sarah na musu breakfast..taji kishin hakan amma sai ta yi ta riritawa don kowa ya tsaya yaci sai tayi comparing da nata.

Shikuwa mahfud da yaji sarahn sa ne a kitchen he was happy..

Don tun kafin ta gama yaje yana teasing din ta cewa yau ita zatayi feeding dinsa cikin wasa ..

Tare da guntun kishin fara'ar sa shabnam ta zauna kusa da granny ta yi shiru..

Nan sarah ta soma kawo wa sai dai kana gani idanun ta kasan da fargaba sosai aciki..

Its already 6days da tafiyar anty warda amma ba karamin gori da zamban aminci tasha a hannun granny da shabnam ba..
musamman wanda ake mata shi afili

Hakan ya sa yau ta so tayi irin matched chikn jollof din da shabnam ke ikirarin cewa mahfud yana so sosai..
Duk bata san burga bane..

Anan ta ajiye abinci gwanin sha'awa a idanu..

Da aka bude baiji kunyar cewa wow" da muryan zumudi agaban su ba..

Granny tace i cant wait to taste this..
Shabnam sai murmushin yake take..

Cikin nitsuwa sarah ta soma serving abinci a plate din su duka..

Kafin nan ta zo ta zago dan ta zauna.

Ko saka duwawun ta akan tebur bata yi shabnam ta tofar da na bakin ta cikin wani irin kakarin amai mai zafi..wanda ya dakatar da su duka suka kalle ta

Da dagon murya Tace ohhhhh ya Allahh..
Wannnan wani irin abinci ne
Goddam  Its horrible,

Duka suka hade baki wajen cewa what?

lokacii guda mahFud ya dan daure fuska yace meye hakan shabnam wahts oll dis..

Cikin dan hatsala tace i dont know eida.. granny pls dont eat this cikin ki zai baci is soo awfull..

A hankali sarah ta sunkuyar da kai tana zare ido dama da kyar ta hada don bata taba yi ba..

Mahfud da granny duka sai suka sa spoon suka taba abincin suma..

Granny ta juyo Sai da ta hadiye ta dauko ruwa ta kora batare da ta dube sarahn ba tace ,my child inaga tayi masa sauri ne but the food is not worst

A sanyaye cikin rashin jin dadi sarah ta dago tace am sorry granny, i dint know..

Tsaki ne ya kufce ma shabnam cikin zafin nama ta ce ,crab,.. granny pls yanzu zan yi mana wani.
We just wasted our time here.

Out of annnoyannce Mahfud yace kar ki sa dani im ok with this ni shi zanci..ya daure fuska

Shabnam Tayi masa kallon irin what Like sriously ?

Tana zuwa sai ta dan ture abincin daga gaban sa tace granny pls dont let him eat this...
Kwata kwata abincin baiyi ba he will suffer stomach ache..

Cikin bacin rai yace enough. ..whats your ....

Granny tayi saurin cewa mahfud its ok pls dont shout at her..
She is only beign concern
Tunda ita sarah bata iya ba let her do for us in peace

Dauke kai yayi cikin bacin rai

A hankali sarah ta mike jiki a sanyaye zata bar wajen

Granny tace sarah dear dawo nan ki tattara ki kai kitchen tunda baida amfani anan

And U can watch while she cook sabida ki gyara nan gaba ko ta dan mata smiles..

Sosai take jin ba dadi amma haka ta danne tayi murmushi cike da ladabi tace yess maam sai ta zo ta kwashe abincin..

Baice komai ya daga jacket dinsa ya bar wajen ya koma site dinsa..

Sauke ajiyan zuciya granny tayi ta koma kan cushion ta jingina..
#@surayyahms

coments coments and votes

*Official cat*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top