GONE
*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
Ummunashraf92 this page is yours alone🌹
_43_
Anan basu motsa ba Sai cahn bayan ishai har kowa ya koma dakin sa granny bata fito ba haka ma shabnam
Da shike yau anty warda tayi baki trout sai ta janye hankalin sarah after dinner suka je site din ta don ta nuna mata abunda ta samo musu..
Nan granny ke faman lallamin shabnam da tuni ta daura ma kanta zazzabi..
Gaba daya ta tayar ma granny hankali ko abinci basu ci ba dukan su sai kuka take yi ..
Da ta samu ta dan runtsa ne grannyn ta fito zaune ta same sa yana aiki da tab dinsa ..
Tare da amsa sallamar ta ya dago yana karantar mood din ta yace my queendom lpya kuwa ? Ko na kira likita ne?
"Tayi ajiyan zuciyan irin na tsoffi da serious face ta nisa ta dube sa tace..
Mahfud dear...i want to talk to you ,ya juyi calmly yace i know granny meye ke faruwa....tayi shiru daga bisani tace yaushe ne kam auren naka ko kafasa ne?
Yayi ajiyan zuciya yace ban fasa ba,im thinking of that granny amma sai naje wajen ummahn sarah na dawo sai ayi maganan ko.
Staraiight in the eye ta dube sa ta tambaye sa toh shabnam fa?
What about her mahfud ?
Yace shabnam kuma granny,..shabnam for what? i mean we have no such conections with her ...
Granny tace nooo, idan kai baka da shi ai ita tana da shi da kai.. taht girl has been in love with you mahfud Ya kamata ace ka fahinci hakan....ko wai bata maka bane?
Sai Yayi kamar abun bai dame sa but yaji mamaki sosai ..ya san dai a wasa take nuna hakan bai taba kawo wa har za'a kawo masa maganan ta ba..
Ganin granny ta sa fuskan gaske tana so ya amsa ya sa ya mike tsaye
Cikin so ta fahimce shi ya zauna kusa da ita suna fuskantar juna yace look granny a gaskiya zan fada miki shabnam a matsayin junior sis nake kallon ta, so babu wannan a tsakanin mu ok?...u know who i love kuma ita kawai zan aura gaskiya.
ta dan daure fuska tace kenan son da shabnam take maka kuma tayi yaya da shi?...
U need to see what this girkll is going tru now haba mahfud baka da tausayi ne, duk zamanta agidan nan sabida kai ne fam she practically worship evryone arnd here just so that u can understand her feelings amma zaka ce wai sister? Ahh no..ni gaskiya ina son ka da ita pls u have to do something think abot it
Ko nace iyayen ta subar ta anan kafin ku sami fahimtar juna?
Ya lumshe ido yanayin grannyn na son ya birkita sa like serioully? Yace no pls granny wannan maganan is baseless ni ban san da shi ba ok..
gaskiya kuma bana son shabnam not to even think of maryying her pls granny let me be..shes just infatuating karamar yarinya da ita me ta sani akan so?
Cikin bambami ya karashe yana cewa "Sai da na kawo wata kuma zakice na sake kula wata ...no..ya fada adan dame..
Kallon sa granny take yi cikin kula tace "Ina dai damuwar ka kar a hana ka auren sarah ne..Ai zaka iya auren su duka biyu Ko? ,look Gaskiya bazan iya zama ina gani ayi ma yarinya karama rashin adalcii ba sam abun baiyi ba
Ai ko dan mutuncin iyayen ta zaka saukaka ka aure ta beside she loves you alot ...
Enough granny ya isah haka ya dan daga murya ya mike tsaye..
Pls lets stop here ni bana son wannnan magana gaskiya i cant marry her..
Sabida bana son ta
Ta mike tsaye itama fuskan ta adaure ta ce toh shikenan do what you want tunda kai ne ka haifi kanka uwa ba kwaba...
Wato Don na haifi uban ka ban haife ka ba ko? ok good kayi duk abunda kayi niya auren shabnam kamar kayi.
Nan ta wuce ta bashi wuri
Gaba daya abun ya dame sa..whats sort of rubbish is this....grannu da kullum take side din sa akan sarah itace kuma zata jawo wata tace ya aura ?
Gaba daya ya kasa zama cahn
Fitowa yyi ya kama hanyar site din ta ko zasu samu fahintar juna amma haka ta ki ta kula sa..
Washe gari da safe,...ya same ta zaune bayan ta idar da sallah cikin nitsuwa ya ce granny im sorry, pls listen to me can we talk now?
Ta juya cike da fushin abun tace ka amince zaka aure yarinyar nan koko ?
Yayi shiru .mmzai yi magana tace tashi kabar min daki na kje ka auri wanda kake so nima zan yi abunda naga ya dace da kai....
Get out ta tsawatar masa....
Ransa adan bace ya tashi sum sum ya bar ta anan gaba daya idanun ta sun rife da yanayin da shabnam din take ciki kwana tayi tana zazzabi har tana mganganun akan sa
Sosai hankalin granny ya tashi tunnin ta kar son shi ya lalata zuciyan yarinya karama wanda bata ma san zafin kanta ba tukun..she desprtly want him to accept shabnam ko dan ya cire ta daga halin data shiga..
Shikuwa anan ya rasa meke masa dadi..
Har su sarah suka gama hade break fast ba wanda ya sauko cikin granny da shabnam da
Mahfud..
Anty warda ce tayi aika amma sai sarah ta ce zata je dakan ta..
Dakin granny ta soma zuwa inda sukayi gaisuwa normal...tace granny breakfst is ready...
Bata san sanda ta amsa da cewa na koshi ba...abun sai ya dan bada sarahn mamaki
Tace geanny are you alrigt jiya ma fa baki fito ba?
Ta dan daure fuska kadan ta kau da kai tace pls sarah just let me rest here kije kuci abincin ku...no more queastion oya go
Tace ok granny, nan ta fita a sanyaye..
Da shike site din shabnam din ne next sai ta shiga amma tun daga bakin corridor ta soma jin voice dinsa..
" farko kamar magana yake amma daga bisani sai ta fahimci kamar masifa ne...sosai ya sa a ransa yarinta shabnam take so ta kawo ta wargaza Masa maganan auren sa da sarah..
Baima lura da yadda jikin ta yay sanyi ba alaman bata jin dadi...sai ya sata agaba da cewa taje ta fada ma grannny shi baya son ta, idan har kuma dagaske she care about him ta bar shi ya auri wanda yake so..
He tried his best to let her know that idan ta sa granny ta aura masa shi bazata ji dadi ba..he even tell her that sarah jinin jikin sa ne theres no way he can make her equal with someone else..
Ita kam shab kuka take yi, tana surutai agaban s..she s so sad and angry at same time sai ta turje itama cewa sai ya aure ta
Kuma sai tafada ma granny abunda ya ke ce mata yanzun..wato akan sarah zaiki bin umarnin mahaifiyar dad din sa?
Ko sauraran sa batayi ba ta wuce da gudu ta wuce site din grannny tana rusa kuka .
Wani irin bgun zuciyan sarahn yayi lokaci guda ta dada shigewa ta boya daga kofar tana kallon Tashin hankalin dake fuskan sa...
Dama abunda ke gudan kenan Ina chan ban sani ba? Toh meya sa granny zata sa mahfud ya aure shabnm when she knows that ni yake son aura...
Da wannan damuwar ta bar wajen..
Ko da ya sauko falor anty warda ke tambayar sa dukan su sai ya waske da cewa shi baisani ba..
Dakin grannyn sarah ta kama hanya zata je,duk da ta san shabnam na nan anan,
Daga bakin kofa take jin yadda granny take assuring din ta mahfud dole zai aure ta
Iyayen ta suna zuwa dole hakan zai faru...
Sai taji hankalin ta ya tashi sosai sai ta rasa ma meya kawo ta nan din...
Haka ta juya da sauri ta koma site din ta..
Shabnam kuwa duk ta sa rai granny ta sa wuta ana jiran zuwan iyeyn ta tasa mahfud yace zai aure ta....
Kishi da tsoro ya sa sarah ta kasa zama
Kenan idan iyayen ta suka zo granny zata forcing mahfud ya amsa auren shabnam to ita fah?....
Haka ta daure cikin tunani chan sai ga hawayen sun fara sauko mata, she cant even think of loosing him to another woman lokaci guda ta sa kanta cikin damuwa tayi tayi nan har waje yyi shiru...
Chan wajen karfe 11 saura ta sauko, ko zata leke grny she just wanted to beg her tooo
Kar tace zata raba ta da mahfud...wani bangaren zuciyan ta har ya yanke mata hukuncin ko da zai aure shabnam din ne ta amince amma kar a raba ta da shi
Gani take idan har yyi mata nisa a hannum wata ya mace shieknan duniyan nan gaba daya ya juya mata baya..hes the only one she has now...
Tana tahowa cikin tunani da rudanin sai suka ci karo dafff faloun da ya raba site din shabnam dana grannyn..
Wani irin Murdaden kallo suka bada juna daga bisani sarahn ta sauke ido zata wuce...
Cikin zafin rai shabnam tace" granny dont want to speak to you ...ina dai kin juya masa tunani akan ki ne don yana bijire ma umarnin taa
Please let her be we dont want to see you..ta murkuda baki.
Kwantar da hankali sarah tayi ta dawo ta jawo hannun ta suka zauna cikin falour,
Daure fuska tayi sosai tana so ta dago meyasa sarahn bata nuna damuwa sosai ko fushi akan fuskan ta ba..
Cikin sanyin jiki tace shabnam can we pls talk out our diffences once and for all?
a hatsale tace nooo i dont want to talk to you u stole my love away...
Mahfud is mine not urs just go away...hawayen suka ciko idanun ta..
A hakan ma don ruwa biyu ne da shabnm amma zazzafn kishin larabawan nan na jinin ta sosai..
Cike da damuwa sarah ta taso ta dan zo daf da ita tace pls shabnam calm down..nasan me kike ji a ranki..
But pls na roke kar ki raba ni da shi kinji? i wll do anything you want just dont take away my life from me...
Kina da iyayen ki da grany thy wll fight for you akan koma miye .. but i dont have anyone xcpt him
Bana da kowa a duniya sai shi pls shab have mercy on me..
Maganan ya shige ta kadan sai ta ki ta juyo su hada ido da sarahn...
Tunda suke sarah bata taba saukar mata da kai kamar haka ba sai yanzu..
Amma gaskiya tana son mahfud bata son ta bar ma sarah,
Juyawa tayi abunta zata fice sarah ta dada riko ta..
tace u dint say anything shabnam pls ay something ...
Look Mahfud and i....cikin takurarren kishi ta tare ta da cewa i know ...nasan ke yake so so what? Ai nima shi nake so,ki kyale ni
a takaice sarahn ma ta tsare ta da cewa what about your self shab?ko baki so ya soki ne?
Tayi shiru ...sarahn tace
Comn tell me, ko zaki aure sa ne dan dole ya so ki, who does that?emmmm
Anan shabnam ta sake dan kukan da ke neman shakura cike da taurin kai tace "i dont know.
u shud just watch yau idan aka bashi ni ya aura zai fara kaunata i promise..
Bugun zuciyan Sarahn ne ya dado ta dada riko ta tace really? Ki cire maganan ni mahfud yake so ..lets face reality now..Dazu ina jin abunda yake fada miki, he said he dint love you at oll shabnam.
Dont you know that hakan ma gata yayi maki daya sanar dake bai bari ya amsa soyayar ki don ya cutar da ke ba, kece yanzu kike cusa kanki wa yaudara?
"look i know we r not good but ive been in ur place once..nima na so wanda baiya so na shab...,idona sun rufe wajen son wanda bai taba Kaunata ,i was hoping and making blind decisions that pherhaps he's better for me and what did i get afterwards? he only hurts me badly... i lost evrything,my dreams,my family and even my tru love,.....sounding seriiously hurt nan itama ta sauke hawaye...
Hannun shab din ta kamo cike da jimami ta ce pls dont hurt ur self that bad don mahfud baya kaunar ki...
Har yanzu fa ke karamar yarinya ce zaki iya gina wani rayuwar soyayya anan gaba With so much peace and happiness
So Why destroy it now
Ko ce muki akayi wanda baiso ka da safe ba zai zo ya so ka da daddare?
Shab sai Tayi shiru abun ta
tasan abunda sarah ta fada gaskiya ne amma kishi da damuwar abun aranta ya hanata sakat
Sai ta dan ture hannun sarah ta kure ta idanu tace" what if mahfud is my destiny?kema ai baki sani ba ...i grew up here loving him nasan sabida ke yake cewa baya so na,whay dont you just leave...
kinga idan kika tafi zaki ga komai zai dawo dai dai..he wll love me..our love is destined not on favours
Cikin nitsuwa sarahn tace "shabnam, destiny is not attached to love but favour and grace..
Let help not come to you
In form of love it fade away..
Let help come to you in favour that way, grace keeps raining forever ..
Haka nima da na dauka shiyasa na rasa komai..
i attached my destiny to love so much that i totally cud not see mahfud's offer for pure favour and grace..
Bawai ina fada miki hakan bane don ki bar min shi, belive me idan har kin nace kuma granny tana son sa da hakan,its ok we can share..ai addinin mu baice kar ya auri mata biyu ba infact he can add 2 odas right?..
Dukan su hawaye suke yi not knowing that granny na gefe tana kan kallon su..
Ta dube sarahn tare da sake dan sarcastic smile tace hmmm ,so ure williing to share hunnn?
A hankali sarah ta gyada mata kai
Shiru ne ya dan ratsa wajen ta share hawayen ta ta juya ta bar sarahn anan batace komai ba..
Sauke ajiyan zuciya sarah tayi zata fice itama suka hadu da granny,..
A ladabce ta iso wajen ta tace barka da fitowa granny i was about to come and cee you..
Kallo kawai grannyn ta bita da shi bata amsa ba...
Sai abun ya dan dame ta...
Ta dago zatayi magana again sai grannyn take cewa sarah, nasan mahfud ne ya kawo ki gidan nan then mu muka bashi goyon baya sabida yace yana son ki zai aure ki, but i neva did expect that hr zan zaba masa mace ya aura ya bijire min..
So are you happy now?
Sarahn ta dago a hankli tace kiyi hakuuri granny maybe he's just tense...insha Allah zan masa magana
Tasha mamakin dauriya da hankalin sarahn amma"Cikin son ta girgiza ta tace ehm ehm bari kawai kuje kuyi duk abunda kuke so bazamu hana ba but nima zanyi nawa..ai bani na haife shi ba amma ni na haife uban sa so dole yayi abunda nake so
Kaiwa nan ta juya ta bar sarahn anan..
Haka kawai taji hankalin ta ya tashi "so granny is really angry at them..
Daki ta nufa ta zauna tare da zulumin mai zai faru anjiman
Gaba daya sai ta kasa sa ma zuciyan ta sanyi...
Around 7pm sai ga iyayen shabnam sun shigo
cike da girmamawa sda karamci aka tarbe su da shike ma dad na nan in 3days zai tafi shima.
Anan sai da kirjin su duka ya buga da suka ji ance sun zo..sarahn na tunanin abunda zaije ya dawo haka shima mahfud.
wani bin sai taga kamr ma granny zata ce shabnm kawai mahfud zai aura ya barta
Anan kuma shabnam is really fighting to put up da sabon hukuncin da ta yanke makanta..
Duk dama bawai ta hakura da auren bane.
Kowa na nan falour harda mahfud ana gaisawa ana dan hira. .
Bayan nan anty warda tayi ma sarah ido akan ta kawo musu abun tabawa dakanta ba sai masu aiki ba...
Haka ta daure taje ta hado ta kawo
Anan ta zo ta samu ana tambayar shabnam meke damun ta tayi kamar marar lpya ko gidan ne bata so ta koma ita kuwa tayi shiru sai zare ido take acikin su..
Kirjin sarahn bugu yake ayayin da ta shigo cikin su cike da ladabi ta ajiye...
Dai dai zata fara serving take jin granny na maganan cewa akwai alfarman da take neman awajen iyayen shabnam din...
She cudnt move fast ta dan ja lokaci tana concentrating
Tace tana so abar shabnam anan, tare da mu na wani lokaci...
iyayen sun sha mamaki sai aka tambaye ta dalili boldly tace tana son shabnam ne ma jikan ta mahfud..
Wani irin fargaba ne ya taho ma sarahn da ajiyan zuciya mai nauyi sai tayi saurin ajiye abun hannun ta ta mike tsaye..
Anty warda tace but mumy shab and mahfud? How comes?
Aka bar mahaiifinsa a tsakiya shima yana binta da ido..
Shikam mahfud daure fuska yayi ya shiru yasan granny duk tana hakan ne don tana fushi da yaki ya amince da qudirin ta...
Ita kuwa sarahn sai ta kasa motswa don sosai kafafun ta suke rawa ta ma rasa wani irin sanyin ke ratsa jijiyoyin ta..
Granny tace yes,shabnam here is in love with mahfud sai nake ganin why not a barta su samu fahimtar juna kadan kafin ayi aure...
Inta nine ma da sai ayi auren suna tare da mu insha Allah zamu sa musu ido..
Mahaifiyar shabnam dake cike da mamakin maganan ta dube yarta tace is that true?wai kina so zaki aure mahfud
Ta dan gyada kai a hankali tace yes mamy
A sanyaye sarah ta sulale
Zata bar wajen anty warda ta katse maganan da tambayar mahfud ko yasan da maganan
Bata tsaya taji me zai ce ba ta haura sama abun ta...
Kuka ta fashe da shi da dukan zuciyan ta tare d kankame pillow tana yi har tana jan shesheka
Bata san meke faruwa anan kasa ba bayan kamar minti 20 sai ga anty warda ta shigo..
Ta tsorata da taga yanayin sarahn a hankali tashe ta.. ta rungumota jikin ta tana rarrashin ta...
Cikin zafin kishi da rudanin take tambayar anty ko tayi ma granny laifi ne yasa ta raba ta mahfud"
Anty sai taji ta damu Abun ya wuce tunanin ta yadda taga sarahn ta birkice" sai ta kasa gaya mata cewa granny tayi haka ne kawai don ta warware matsalan baki daya kowa yaji abunda ake ciki
Musamman iyayen shabnam don kar suga kamar an hana yar su abun data ke so.
.she knew that mahfud zai ce sarahn yake so agaban su
Amma ko da wasa bata so ita tayi taking side dinsa bare ace ba wanda ya tsaya ma shabnam akan abunda take so..
Plan din granny sosai yayi amfani don anan aka samu fahimtar juna tsakanin iyayen da yaran baki daya..
Ita shabnam ta dauka ko mahfud zaiji nauyin cewa baya son ta gaban iyayen ta da nashi amma sai taga ba hakan bane.
Abun ya bata mamaki sosai So sarah was right all long maybe mahfud bazai taba kaunar ta ba..
Anan itama ta yanke hukuncin hakura da shi akan zata bi iyayen ta kawai su tafi gida
besides mahaifin ta tun saukar maganan akunnen sa ya soma kawo kokuwnton anya yarsa ba tayi karama ma aure ba..
Amma wa zai ki ya hada family da su thy have evrytng in life
Ko da shabnam ta ce ta hakura anan aka tsayar da maganan auren mahfud da sarah...
sarahn bata san da hakan ba,sosai hankalin ta ya tashi a jikin anty warda kuka takeyi kamar zata cire ranta..
Har aka sallame su shabnam suka koma gidan su bata fito ba
Bayan anty warda tayi kokari wajen sata nitsuwa ta fice.
...Sai chan wajen 10pm lokacin tana kwance aka kwankwasa kofa granny ne ta shigo ta same ta.
*Am smelling The weeding from here💃🏻🍷*
*official cat*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top