game of love party bursted

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_For you three marubutan_
_Baqar rana_
_Yar karya balance_
_dA Baba mai kosai🌹_
_real Allah ya biya bukata_ 😍

_Toh fa ,..ga game of love party har naga idanun su ena daga gefe😝_

_35_

Bayan tafiyar mahfud da awa uku ya rage a fara partyn.

Don haka ya shiga bin diddigin duba tarin mutanen da ya gayyata

Kamar su SSa danjuma da mukarraban sa,then the most strugling and purplous jounalist team
Na yar matashiyar yar jaridan nan Amina dagani.

Yasan gulman ta da son jin kwaf kwaf dinta yayi yawa sabida haka yayi amfani da daman sa wajen gayyatar ta nan

Ita kuwa tunda taji yace mata mutanen da bata taba tsammani ba zasu zo yasa ta jajirce son shiga hidiman don taga suwaye...

wannan karon na daban ne sabida haka komai a tsare yake tafiya

Tsakanin sa da abokan sa kuwa kowa ya hallara sun sha bakaken suits acikin su shine kawai ya sa sabanin haka..

Yau ne game of love zaiyo bursting kowa a zaqe yake so yasan me yazeed ya shirya ...

Daga nan bangaren sarah kuwa zazzabin tun tafiyar mahfud bawai ya sake ta bane
Amma haka take daurewa tana bada kanta karfin gwiwa beside komai zai wuce tunda yau da safen yazeed ya tabbatar mata da zai sa iyayen sa su roki ummah yau a hall ta daura musu aure gobe..

Tana zaune shiru tana shirin saka kayan da yazeed din ya aiko mata da shi akan tasa.

Sam ta kasa yin wani kwalliya sabida har yanzu ba adai dai take jin kanta ba

Nan sai ta sake dialing number catherine, jin yayi ringing biyu bata daga ba
Ya sa ta ji wani iri..

Tana ajiye wayar sai taji knock a kofar dakin tasan dai ummah bata haka sai ta mike tare da cewa shigo..

Hapsat ne ta turo kofar fuska ba yabo ba fallasa
Suka maida juna murmushi,...
Wani sanyi ta ji data gantan don sam bata yi tsammanin zata zo mata ba...
Anan suka gaisa take bayyana mata mamakin ganin ta..

hapsyn sai take cewa  ai dole na nazo miki sarah....u have just taken a big step in life aure ai ba wasa bane...muku ma bamu da zabi sai adduar Allah ya sa hakan shiyafi miki..

Sai tayi murmushi da har zata kawo korafin cewa cath taki ta kula ta sai ga kiran catherrine din ya biyo baya amma kuma video call ne..

Hapsy tace danna mana ita,dama ina son naganta...

Da sauri ta danna tare da cewa ai har na yi fushi i tot u wont eva call me

Murmushi cath tayi tace akan me? Don ba mahfud zaki aura ba..?

Sai tyi shiru Duka sai suka dan yi takaitaccen murmushi
cath tacee kar kisa haakan aranki sarah ni ban damu da shi ba yanzu dake na damu,so are you really happy now?

U can still back down you know..
Life is not a race sarah.

Shiru hapsy tayi tana kallon yanayin su duka..

Chan Sarahn ta dago tace "yes im sure , kar ki damu komai zai wuce im just a bit nervous..
Haka kowa yake ji idan auren sa ya gaba to ko?

Hapsy ta dan riko hannun ta ta gyada mata kai tayi yake.

Ok... cath ta fada a hankali..ta juya tace ma hapsy pls take care of her..

you r really not coming ko cath? Hapsyn ta tambaye ta..

Murmushi ta dada yi tace i wish i can amma idan komai ya lafa i wll come ova..
Dan hira kadan sukayi
Daganan suka katse wayar don kirar yazeed ya shiga kusan sau biyu..

Duk sai taji bata jin dadi sabida ta lura da kawauen nata su biyun kamar ba hakan suka so mata amma thy have no choice but to support her decision...

It was 11.30noon Yace mata ta taho yanzu kowa ya hallara

Yana dada jadadda mata akan tayi kyau sosai sabida she wll be introduced and get married as a first doughter inlaw of whra

Haka suka karasa shirin su a daddafe tare da ummah..

Wanda tasa normal arabian gown baka kirin wanda babu ko kwalliya a jiki..

Ummah kyakkwar macece sosai don haka glowing face din ta bai taba needing kwalliya ba
Musamman idan ta tuno da rayuwan ta a da chan
In tayi kwalliya to strip club zata je haka kawai sai abun ya fice aranta

Tare suka isa hall din su uku..

Babban abun mamakin da suka tarar shine media da yan jaridan nan..

Ga shi sai wani binta ake yi ana daukan hotunan ta da na ummah kamar wasu celbrities ne aka gani..

Hankalin ta duk bai jikin ta, sai dube dube take
Gefe da hajiya billy da alhj nafiu akwai su hajiya asma da mrs ruth da sauran officials din whar.

Dayan gefe kuma akwai political beaurocrats,industiralist and finally sai taron  team din ssa danjuma wanda tun shigowar ummah ya sa ya mike tsaye cikin mamakin ganin yadda ta dawo..

Ummah Bata gansa ba sabida ita bawai hidiman
Karya da kudi ya dame ta bane..

Kanta akasa  take tafiya tare da yarta agefe sai hapsy dake biye da su..

Tare suka isa wajen su hjya billy baki dayan su, inda suka gaisa cike da girmama juna..

Don ko ba komai gwarjinin ummahn yana sa kowa ya daraja ta..

Suna cikin haka shikuwa ssa danjuma in suprise yake fada ma sauran abokan sa su duba su gani da kyau wannnan ai fadima ce

Kenan yazeed ya san ta shiyasa ranar ya zo yana neman information akanta?

Ya kasa hakuri shi da dayan abokin sa sai suka taso gaban su inda anan kuma alhj nafiu ke ma ummah magana

Kowa ya sa hankali yana jin su musamman su hjya asma da basu gama dago abunda zai faru anan din ba..

Dai dai isowar su sai ga yazeed ya shigo..

Sai ya waske kamar bai san su Ssa danjuma ba suka gaisa da su ummahn da sarah..

Anan ita kuma ummah ta gansu sai taji kirjin ta ya buga cikin mamaki  amma ko kadan bata nuna ta gane sun ba

ssa danjuma ya dube alhj nafiu yace sir kamar na so na gane wannnan matar fa ko ido nane?
Yayi magana refering to both of them.

Dayan abokin sa da sai da ya iso kusa ya dada gane fuskan nata sai yace wallhy kuwa fadima? Ko ba ke bace..

Hjya billy tayi murmushin mamakin jin haka tare da cewa eh off cous itace.

Sarahn kallon yadda ummah ta sauke kai tana dan kaucar da damuwa da murumsuhi takeyi

To a'ina ummmah tasan wayannan mutanen..

Cikin irin bewildered suprise ya juyo yace kece haka fadima wai shin ko baki gane ni ba what a surprise,

Ummah sai ta dago da murmushin karfin hali tace  kayi hakuri hankalina ne baiya wajen ..

Kwana biyu?fatan lpya

Yayi kwafa jockingly irin look at her, banyi tsammanim zaki mance da ni ba

Anan kuma sai bin su da ido ake..

Yazeed ne ya soma cewa 
xcuse me  ma dukan su ya wuce ya je serving drink makan sa.

Anan ma sai ga sauran mutanen sun zo
Sukam ba su wani dago fuskan ummah ba so sai suka shiga gaisawa da alhj nafiu da dauran officials

Hakan ya bada ummahn dama na jan jikin ta gefe tare da su ssa

Gashi Sai neman shige mata yake da annoying mamakin sa yana gwada mata ya sha mamakin ganin ta matuka..

Ana cikin haka taro ya kusa farawa..

AmMa hira da  dauke dauken bayanan yar jarida amina ya hana su samun sukuni don a duk inda taga an dan tsaya takan so tazo taji me ake cewa don tayi tambayoyin ta..

Cike da nishadi take samun abun da take so sabida mutane ne wanda duniya ta dama dasu a da chan baya so yanzu sun zama kamar iyayen gidan masu mulki da kudin zamanin..

Uhmmah sam bata hankalin ta she is very uncomfortable a ranta badon sabida sarah ba da ta fice anan wajen tuntuni

don Ssa danjuma sai tambayar ta yake abubuwan da bata son tuno su bare jin su..

Sai ya zamto in banda um emm uhm uhm ba abunda take amsa masa da shi..

Yazeed na daga gefe yana lura da komai tare da abokan sa .

Ita kuma sarah da hapsy suna tsaye daf amma ba su da nisa da inda su ummah suka tsaya da ssa danjuma.

Har yar jaridan nan ta zo wajen su aljh nafiu tana shige musu muryan hjiya asma ake ji don itama tana son harkan politics sosai...

Its a mere friendly interview don haka abun sounds normal to them beside suna jin kansu manya yan jarida suna binsu haka yana dada daga musu egon su

Sai suji kawunan su yayi katoto..kowa yana nuna shi wane ne ana dariya..

Anan kuma tambayar ssa danjuma ya dame ummah sai ta juyo tace masa ita zata wuce  alaman zata koma wani waje ta zauna...

Yagane bata son magana da shi ne shikuma so yake yasan me take ciki arayuwan ta,meyasa ta bace bata neme sa ba" don haka tana juyawa yayi saurin kamo hannun ta dam tare da sake wani annoying laugh yana cewa habawa fadima ina kuma zakije ai bamu gama maganan ba ko?

Cikin dan dagon murya ummah ta fincike hannun ta tace pls stop it..ka dena sa hannun ka akai na haka..bana so.

Hakan ya sa kowa juyawa sai aka maida kallo akansu...
She was nervous hankalin ta ya dan tashi

Kanta ta sunkuyar da sauri zata bar wajen sai yar jarida amina tayi saurin tsare ta
Da tambayar ko lpy?

Anan sarah ta taso tace ma yar jarida ta kyale ummahn babu komai...

Ta kama hannun ta zasu bar wajen sai ji tayi ssa danjuma ya rike hannun ta again..

Yace ma ummaj wai meyasa kike yi kamar baki sanni bane fadima?

Sai ya kalli yar jarida yace Toh idan ita bazata amsa miki ba ni zan amsa,lokacin hankalin kowa ya dawo kansu

Yace "wannnan da kike ganin ma'aikaciya ta ce
Mun dade da sanin juna
Sai ya fadi akalla tsawon lokacin da suke tare..

Yar jarida tace"interesting
Ta kalli ummah tace amma madam meyasa kike boye sanin ku bayan an dade ba a hadu ba..

Tun kafin ta amsa
Yayi dariya ya ce halan ma kunya take ji don a da da nasan ta ma haka take bata sauya ba..

Evryone got intrested

Sarahh kuwa ta sha mamakin hakan tana so ta gane me ake nufi amma shirun ummah yasa ta a zulumi

Har sauran abokan sa da su hajiya asma da mr rutj sa sauran su suka dan matso kusa.

Anan ssa danjuma ke bayyana musu wacece ummah...

As a long time strip dancer in his club for money....

Sai ya dawo da abun kamar wasa yana tambayar abokan sa ko sun gane ta..?

Da haka da haka ake ta tono maganganun akan sana'ar da ummah tayi na rawan kan karfe..

Wanda ya balain birkita taron sai aka dawo kansu da gulma.

Wasu cike da mamakin jin haka..

Yanzu sarah ta fahimci komai dama chan bata taba ganin ssa danjuma a fuska ba sai a labarin anty sahura....

A ko da sarahn ta lura cin zarafin mahaifiyar ta ake yi anan din sai ta kamo hannun ta afusace zasu fice...

Bai kama hannun ta ba amma sai ya kamo na sarah, yace oh ohh ohhh kece kika girma haka?
Saratu ko?

Eow fadima congratulations gaskiya nayi miki murnan yarki ta girma..

mrs ruht da tuni abun ya mata dai dai tace ai itace ma current WHAR president how sweet..suka yi dariyan kwale

Anan aljh nafiu ya dakatar cewar sa conversation din ya isa haka

Don ya lura da cin fuskan da ake yi cikin zamba  sannan asirin ummahn daya bayyana musu gaba daya yasa su cikin shock..sai ake maida shi wasa....

Shi yace kawai suyi abunda ya kawo su.. No personal talks and interviews

Hajiya billy kuwa tuni ta haura sama tace bazaiyu ba..
Dama da guntun tunanin yadda taga sarah ranar kwance kan kirjin danta take kwana

ashe uwarta ma karuwa ce?

Yar jarida da ssa danjuma kuwa sai hidiman su suke na zambar cikin aminci da rayuwar ummah..

Anan yake gaya musu cikin nishadi ai abunda yasa ya damu ya yi magana da ummah don sun rabu ba sallama ne.

Yace tinda ya barta a hannun ogan sa bai sake jin ta ko ganin ta ba sai yau shiyasa ya sha mamaki..

Ummah ta riga ta shiga wani hali...
Haka itama sarahn dake rike da hannun ta

Suna shirin fita sai ta hango yazeed  da gwlban giyar hernnersy yana zubawa suna sha da abokan sa..

Takaicin da fushin abunda ya faru da su yasa bata ko damu da hakan ba Daga gefe ta ce  ma ummmah tana zuwa

Sai ta wuce ta same sa....
Tun tana isowa yake maida mata murmushi
Mai cike da sarkakaiya..

Tana isowa tace yazeed can we talk for a second?...

Ya kalle abokan sa irin su sa ido su sha kallo this is the moment "

Sai Ya mike yace sure why not...

Cikin rashin jin dadi tace masa she's not happpy that her mom has to be embrassed....meya ke jira da bazasuyi abunda ya kawo su ba she want to leave this place as soon as possible..

Hankalin ta adan tashe ta fadi maganan..ranta yayi matukar baci

Ko ajikin sa sai ma kallon hirar ssa danjuma da yar jaridan yake..

Da Ya zage yana dada tuna asirin ummah
she became his topic of discussion

Out of annoyance sarah Tace am talking to you yazeed what are we waiting for?

Ba tare da ya kalle ta ya ce ,ahah sarah pls relax mana..yayi wata shu'umim murmushi yace oya lets go, nan ya kamo hannun ta da karfi ya jawo ta tsakiya gaban kowa da kowa violently

Sai da kirjin ta yayi dukan tara tara cikin mamaki ta dube sa..

Ummah ne da hapsy suka karaso gaba daya sai wajen ya dauki shiru aka tsaya kallon yazeed dake dada cewa kowa ya bashi hankalin sa anan za ayi maganan da ya kawo su..

Lokaci guda ummah ta matso kusa da yarta ta rike hannun ta aka barsu anan tsakiya..kowa yana kallon ikon Allah..

Meyey yazeed yake shirin yi,?

Sai ya je gaban iyayen sa ya dakata
Ya dubi hajia billy ya ce
Mum dad...
Da ni nace zan auro wannan yarinyar  ko
Yayi nuni da sarah,

Amma har zaku amince ni danku kwalli daya a duniya zai ce shi zai auro yar karuwa,marar tarbiya a cheap strip  dancer ?
Wait ba ma haka ba she's a pretender and a lier

....i know im just a kid till now amma sai nake ganin my parent and the organisation reputation can not go low to this level"

My familymy parent are honoured and respected..kowa ya san da haka ko..

Ma gulmata tuni duk suka gydaa kai ana bashi vote

Wani dum dum kirjin sarah ya buga kanta ne ya fara sarawa yana ciwo,tana kallon sa cike da mamakin abunda ya fada yanzun..

A hatsale tace yazeed ? Are you insane
What are you saying?
lpyar ka kuwa? nan hawaye masu zafi suka sauko mata..

Ya juyo ya kalle ta yace im saying the truth sarah..
Ban taba kawo wa tarayya na dake zai kawo rashin mutunci da ma family na ba..

Meyasa kika boye mana asalin ki ?why dont you tell us that uwarki slut ce a mistresss for money..

Sai tassss ta wanka masa mari cikin bacin ran da  sai da kowa ya razana ...

Cikin kunan rai Tace enough.. dont dare talk about my mum that way..
How dare you.

Yayi murmushi ya daga kafadun ssa alaman bai damu ba yace And you what pain me most ?

Wannan Tsawon lokacin da kika dauka kina nuna wa mutane cewa ke wata kamammiya ce ..aftera all ganan ssa danjuma da ransa,shi da ya kwana da mum din naki don ya bada kudi a cire miki cikin shegen da kikayi...
Im i right sarah bukar?

Ya dube ssa danjuma dake shiru shima yana  so ya gane asalin nufin yazeed din
Wajen ya yanke tsittt ana duban su

Wani irin turirin kuka da tashin hankali ne ya bayyana fuskan sarah
She wanna shout it out amma ta kasa

Wai shin meke faruwa ne?mafarki ne ko gaskiya Isnt this the yazeed that says he loves me to death,?

Meyasa ya yau yai saurin yanke min hukuncii akan rayuwata ta baya wanda baida masaniya akai?

Where is the love,where is the promises where is the trust?

Ummah na shiru rike da yarta kana kallon ta kasan ta shiga wani duniyar kunci..

Gaba daya wajen ya dauka da bayanan su anan kowa na mamaki ana cece kuce..

Musamman alhj nafiu daya kasa gane kan labarin amma tabbas maganan shima ya sha kansa

This kind of publicity stunts zai iya jawo masa asarar daraja da girma a'idon duniya

Sai ya juyo ya ce ma yazeed me amfanin yin haka da yayi shi sam baiga dalilin da zai sa kawo maganan nan ba...

Atleast duk sun girma kuma sun mallake hankalin kansu bai dace a kawo personal issure anan wajen ba

Kamar bai san me yake ba yace but dad,this is not about personal issure is all about sarah bukar the  most  respectable president of our organisation..

tarbiya da nagartan mutanen mu is very important

Mrs ruth da sauran officials suka ce yess haka ne..Yazeed is right
Thy all have right to know her hidden woes kar ta zama musu bakar ashana acikin organisation dinsu

She cant be a public figure at same time a traitor..

Hajiya billy kam dama jira take sai gashi taji abunda bata tsammani..

Abun yayi ma sarah zafi matuka..ta shiga halin bakin ciki da rudani,no one is talking sense duk basu fahimci komai ba daga rayuwan ta na baya

Mrs ruth da mrs asma ba magana sai banbami suke..ana dama nace dama nace.

  Da abun ya ishe ta
Ta daure ta ce ma yazeed din what about them?
Me ya ke so ya bayyana mata yau din shin kenan baxai saurareta yaji kan maganan ba ya yanke hukunci akanta kenan?

Ya juya yace yes sarah bazan saurare ki ba"and ni dake ki sa aranki tun farko babu ni dake ke kadai ce,",

ni  bani zan aure ki ba dama.. ure not good for me or any one
I cant even embrass my family with u,ure a disgrace to the society
U are such a disgrace to Whar....

Look girl..im soo ashamed of you..
Nayi nadaman tarayya ta dake duk dama na karya ne, i just stay to see who really you are"

ranar da na fara ganin ki i wasnt sure and now dana san ke wacece i cant even stand you.

Yafada cikin idanun ta da suka dade da rinewa jikin ta sai bari yake..

Zatayi magana ummah ta riko ta ta girgiza mata kai alaman ah' a ta kyale sa..

Ummahn dama tayi shiru ne don taji asalin abunda ke ran yaxeed din tun farko game da yarta sarah

Sarahn sai ta fashe da kuka mai sauti mai kuma cin rai..

Gaba daya hankalin aljh nafiu ya tashi amma an masa yawa sosai akan lamarin

Shi sam baiga amfanin abunda dake faruwa ba

So what idan an tonu asirin mutum and why must it be in public

Hajiya asma ne ta riko sa
Tana cewa u have made the right decison son
Dama chan mun ce duk wata mai fuska biyu a organisation din mu bazamu mu kyale ta sai asirin ta ya tonu..

Tirrr da irin wannn zuriar
It shall neva be ur portion..

Hajiya billy nan ta amsa ta soma fade faden yadda ta tsane tarayyarar nasu a cewar ta ai ita kanta ta soma gane wacece sarah

Ashe dama abun daga tushe yake..

Haka wajen ya kwabe kowa na fade fade ana zunde..

An sa su a tsakiya
Ummah na sassaita yarta a hankali,
 
Sauran da basu san komai ba Duk sun sha mamaki amma sai aka kasa samun wanda zai bi kadin mutuncin su..

Yan jarida kuwa sai aikin su suke Ana dada fito da maganan ssa danjuma
Da mukarraban sa suna amsawa da shike ma ummahn bata yi yunkuri karyata ko ta amince ba

Sai kowa ya sa hankalin sa kan abunda yake ji a bakin yazeed da ssa danjuma..

Abokan sa sai yanzu suke gane game din, so yazeed was with sarah duk wannan lokacin just to put her down and disgrace her da sirrin da ba wanda ya sani game da ita....

What a pity....wasu sun kara yaba masa wasun kowa sun ji takicin abun

Thank god ma babu wasu kananan maiakata manyan ne amma presence din yan jarida da media tamkar kowa yaji ne..

Cike da dauriya ummah  ta zo gaban alhj nafiu  don ko hawaye bataa saukee ba

Tace alhj ayi hakuri...
Mu zamu tafi....tayi murmushi mai ciwo ta juya ta kama yarta suka fice batare da ta  jira amsar sa ba

Hapsy ne ta bi bayan su hankali tashe sarah sai numfashi take saukewa kamar wanda zata cire ranta tsaban kuka

Fitan su ke da wuya jounalist din na sukayi kan su .

Tashin hankali ya sa alhaj nafiu ya haura sama chan office din sa cikin tunani da nazari
Sam baiji dadi ba

Ko ma ba don sarah ba shi kam ya tsane abun da zai taba martaba da mutincin organiisation din sa

Anan daga bakin kofa amina dagani Suke tambayar ummah ko dagaske ne maganan da aka fada  ana so aji ta amsa  eh ko ta kare kanta..

Wasu sun kuma sun fi bada hankali akan cewa da gaske sarah ta taba yin cikin shege?

Thy know it wll be a great news update idan duniya tasan the most respected and the youngest whar presidnt kamar sarah ta taba wanannan rayuwar..

Zai zama wani babban abun mamaki da darasi ma jam'aan ta..

Shin har mutane zaau sake neman taimako da mafita wajen yar karuwa,kuma itama marar kamun kai?
Har cikin shage fa tayi hmmm

Ummah tana shiru tana jin komai ita dai damuwar ta yatta ce,
Don ana im banda hapsy ba wanda ke tare da su..

Gashi an  tsare su da bakaken tambayoyi masu taba zuciya personally wa sarahn

Kamar cewa da ake wani irin tarbiya karuwa zata ba da yarta da har za ta yi ikirarin kare hakkin dan adam da shi..

Wasu ma cewa sukayi da alaman sarah ma tayi karuwan cin ne ta samu ciki...sabida yazeed bai fada part din ba
Sai akace So duk layin su daya da uwarta..

Ko wani dan jarida da yadda yake fassarah silent din ummahn da shi

Gashi ko alaman damuwa da su batayi ba  bare kuma tayi musu hawaye
A duk hayaniyan dake wajen idanun ta da hankalin ta yana kan yarta ce tana sassaita ta

Hapsy tayi kuka har ta gaji don ita ke sa security su taimaka a basu waje su fice
A yan jaridan na bazasu hakura ba

Hakan yasa sarah ta kasa control numfshin ta a hannun a hannu suka shigar da ita mota kamar mai ciwon asthma

Hapsy na kuka sarahh na kan tsanan ta nimfashin da alaman bata da lpya 
Abubuwa daya sun shake mata hanuar numfashin ta.
Ummah kuwa tayi dauriya iya dauriya bata ko motsa ba

Tin kafin su isa gida ummah ta ce ma hapsy ta taimake ta ta kira mata doctors

Bazata so ta sake barin sarah ta fita ba gidan ba har sai ta samu lpya gudun kar yan jarida su sake takura mata..

Hapsyn  ta juyo daganan tayi asibiiti ummah ne ta shigo gida da sarah a daddafe.

Ko kafin ta ajiye ta akan gado idanun ta sun juya sai nishi take tana kuka amma sam baiya fitowa

So take ta bada ummahm hakuri duk dama ba a hankalin ta take ba

Yanzu ne ta fahimci waye yazeed yanzu nee take sanin wacece ita"

Ganii take kamar ba kanta kawai ta cuta  yau ba ta cuci ummahn ta cuta marar misaltuwa..

Anan ummah take shafo kanta cikin rarrashi da tausayi tare da hanata firta komai har likitan ya iso

Anan sai da aka daura mata oxygen da ledan ruwa sannan aka mata Alluran bacci


*Yoh ai ga irin ta nan...ai dama nafada miki😹ke asali ma bakiji ne sarah..to ni baruwa na 😹😹sai kiyi soyayyar ai nagani ga mahfud😀 ya tafi ohon miki😹😹.*

*Drop ur favourite coments and votes my people*

*official cat*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top