GAME oF LOVE
*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_025_
Gefe da window taje a rude amma ta kasa tabawa sabida tasan ko ta bude bazata tabbatar da abunda ta gani a wayarta yanzun ba
Karfe 11.30 saura ne fa But how cud he come by this time of the night?
Kuma yace na fito ..
Wani zufa ke keto mata
Nan ta shiga dialling number sa
Sai da Yayi ringing sau biyu sannan ya daga..
Tace hello?
Cikin sanyin murya yace" baki ganni bane?
Please come out mana sarah,mmmmm i tot u missed me this much..
dont delay us anymore dan Allah ki fito na ganki ko zan samu sukuni ...
Cikin damuwa ta bude baki zata masa bayanin dare yayi fa,ita bazata iya fitowa
Amm bai saurare ta ba sai ji tayi yace
Im waiting...
Ya katse wayar sa.
Wani irin zazafan ajiyan zuciya tayi ta jingina da bango,
Ta dade tana tunanin yadda zata amsa gayyatar yazeed cikim daren nan
Gashi tana matukakar tsoron ta fita tasan ran ummahn ta zai baci sosai.
And she's not comfotable with lying to her anymore..
Da haka ta shiga sakawa tana warwarewa gashi tana mugun son ta faranta masa rai musamman data ji muryan sa cikin wani yanayi
Ta kasa samun sukuno ga kirar sa sai sake shigowa yake alaman ya gaji da jira ta dada duba agogo taga har ta ci fiye da minti 30 anan tsaye bata samu mafita ba..
Its 12.04pm now
Wani zuciyan sai ya zugata akan taje ta fada masa ya tafi inyaso gobe
She will make it up
Har ta fito,sai taji alaman karar tv ta site din ummah ,kenan bata yi bacci ba..a hujajan ta sake komawa ciki ta yi zaune bakin gado tare da kife kanta akan cinyoyin ta.
Bayan minti 10 Chan sai ga tex messge dinsa mai dauke da sakon thanks ya shigo'
Wani irin bakin ciki da tashin hankali ke ratsa zuciyan ta,yau kam tasan yayi fushi
Sai ta shiga kirar sa da tura masa sako amma har aka kai washe gari babu amsa bare call back.
Ita kanta ummah ta kasa gane mata yau da safen
Sai ta rika daure fuskan ta kamar wani abun ke damun ta,
Allah Allah take taje office su gamu ta bashi hakuri ko hankalin ta zai kwanta.
Ko da taje sai shiru bata gansa ba,
Iya tanbaya tayi amma ba wanda ya bata kwararren amsa gashi tun safe ta gwada wayar sa baiya tafiya..
Haka ta kasa tabuka komai tana neman sa
Sam zuciiyan ta baiya mata dadi
Kwana biyu har gidan sa ta sa aka tambayo mata shi amma ba asame shi ba,
Wani bin She felt really hurt ,wani bin kuma sai tace ai dama ba cewa yayi yana sona ba ..
Haka kwana biyu tayi dakon mixed feelings a ranta wanda suke dasa mata zafin abunda ya faru a zuciyanta
To ina yazeed yaje haka ?
I tot he wll understand me ai yasan abu mai wahala ne nafito a wannan lokaci.....besides
He knows i really want to ne with him, in da ta ni ne da zan masa duk abunda yake so..amma meyasa yaki fahimta ta?
Cikin wannan tunanin akayi knocking
Mesenger ne ya ce mata tana da special visitor a chan saman balcony
Yana jiran ta
Abun ya bata mamaki sai ta biyo bayan sa a take
Suna haurowa,..yayi mata nuni da yazeed a tsaye yana kallon cikin gari
....ko jira ta gane shi da kyau batayi ba ta je da sauri gaban sa tana marairaicewa cikin son ta bashi hakuri
Fuska ba yabo ba fallasa yace mata"shhhhhh,
Ai nagama fushin runda na rama komai ya wuce
Tace ohhh shine ka tafi ka barni kenan ?whre did u go to i was sick worried yazeed?kasan zan damu idan ban gan ka ba kuma nasan kana fushi da ni ko...
Ya dan tabe baki yana bin curious looking face din nata da kallo yasan ta damun fiye da yadda ta furta,
Sai yace tafiya nayi sarah,we dont use to have enough time together kamar da chan shiyasa ban sanar dake ba
Dalilin daya sa dama a ranar din nake so nagan ki kenan,
But its late ko? I tot u wud understand me amma babu komai
Na fahimci komai matsayi na ne bai kai hakan ba..
Tayi juyi tare da ajiyan zuciya cikin damuwa tace,no pls kar kace hakan...
Kasan inda tani ne da wannan babu matsala i was only being cautious of my mum..
Ya riko hannun ta tare da matsowa da ita daf da shi cikin sanyin murya yace, sarah i know, kenan zamu dena haduwa sabida ummah?im sorry but sarah ,..ni zai min wahala na rabu dake a lokacin dana fi kowa bukatar ki,hala don baki san muhimmancin tarayyar mu bane..
Bazan iya misalta miki farincikin da nake samu ba a duk lokacin da kike kusa da ni"
Cikin ido yake kallon ta numfashin su har na shaqar juna..ya kuma cewa Sarah,bazan so mu bata ma ummah rai ba infact idan akanta ne komai ma zaki iya yi..
But you cee i cant help myself,can i be a little bit selfish with you?
I want us to spend some time,kinga kwana biyu da kike limiting dina am really feeling down
Just give me one more chance kinji?
Gaba daya sai tayi sanyi tana dada duban Yadda idanun sa suka shahsnce cikin nata suke fitar da wani oily burning sensation ma so da matsuwa....
sai ta lumshe nata idanun Ba tace komai ba
Har ya dan sake ta ya juya tare da sa hannayen sa cikin aljihu
Sai yayi da fuskan sa Kamar ya san amsar da zata bashi bazai masa dadi ba
Sosai tausayin sa ya dan ratsa zuciyan ta,
Sai ta taho daff da dashi hannun a ta sa ta ciro nashin daga pocket din ta rike dam tana kallon sa.
Tace Im soo sorry yazeed,i know how you must be feeling nima banajin dadin haka..
Kullum ina so na kasance tare da kai
Amma kasan ya zame min dole nayi biyayya ma ummah ko?.....
Ya tsare ta da cewa shhhhhh sarah,ni bance kar ki mata biyayya ba
Im just asking for your time now...
Na dan wani lokaci ne kawai ko dan dawo hayyacina...pleaseee.
I promise After then xamu san yadda zamuyi mu rage sabo da juna mu..ko ya kika ce?
Kallon shi take Da kyar ta kwalo murmushi cikin fahimtar maganan nasa ta ce to how do you want it to be?
Me kake so nayi maka.
Ya dan yi shiri yana kallon ta kamar marar gaskiya
Har sai da ta dan dage masa gira...
Nan Sai ya sa hannu a dayan pocket din sa ya zaro tickets har biyu..
Ya damka mata su a hannun ta.
Bai ma bari ta hude ba ya susuce ya marairace yana cewa pls dont say no sarah ko taimaka ma bawan Allah...i really want you beside me
Daga wannan nayi miki alkwarin zan koya makaina rashin sabawa da presnce dinki ko da sabida ummahn mu ne..
Kallon sa kawai take, cikin wani yanayi ta dan fauce hannun ta daga nashi ta bude
21days visa to 2 countries dubai,da hueska a spain.
Ta dago adan razane ta kalle sa tace yazeed me zamu je yi haka mu biyu har kasashen waje ?.
Fuskan sa tamkar zai fashe mata da kuka haka ya marairace yace"
nothing sarah,just to have fun and relax ..walk around and keep memoriess of us together
Ohhhh izit too much of me to ask?
Shiru ne ya ratsa wajen Wani tunanin kawai tayi daga bisani tace"
But har 21 days? isnt it too much why not 14days..
Ya dan dago cikin zakuwar jin tafadi hakan yace u can make ur choices sarah,kinsan wata rana ina da son kaina musamman akan abunda na bashi muhimmanci sosai a rayuwa ta..
Amma duk abunda kika yanke yayi as long as i wont have to miss u too much again.
Kalmomin nasa na affecting zuciyan ta sosai sai ta rasa ta ina zata bullo masa Ajiyan zuciya tayi tace,toh naji but i must have to think about it..
Amma kamin alkawari zaka taimake ni wajen shawo kan ummah
You know i cant tell her am going out side nigeria with you don kawai mu samu lokacin juna bazata taba amince wa da hakan ba.
Yace toh shikenan, i will do anything indai bazai bata mata rai ba..
Thanks alot yayi murmushim relieve da jin dadi.
Haka suka bar wajen tare,gashi tafiyar in 3 days time yayi booking
Sai suka tsara plan
Cewar sarah zata ce zata je wani taro achan dubai,
Amma sasu ma ummahn yadda zata amince da hakan sosai so sai yayi typing official letter da tambarin office din su ya bata ta tafi da shi gida
Kamar yadda ya tsara mata akan gado ta ajiye inda tasan dole idan ummahn ta shigo zata dauka ta gani
Hakan kuwa ya faru, anan take kawo ma ummahn zance cikin salo cewar dukan su su ne zasu je har da yazeed
Amma chan cikin zuciyarta sam bata jin dadin abun sosai..
karya sam ba halin ta bane bare kuma ma mahaifiyar ta abun kaunar ta
Haka ummah ta rika mata adduoi tana mata nasiha.
Wani bin sai taji kamar ta fasa kawai amma tasan in tayi hakan zata hurting din yazeed sosai
Musamman yadda taga ya gama sa ransa da dukkan damuwar sa akan haka.
Har ranar tafiya ya zago,
Ya riga ta isa airpot din
Ko da yagan ta taho bakaramin farin ciki yayi ba.
Haka suka tashi tare suka bar kasar zuwa spain.
As he planed a yankin hueska suka sauka
A very beauriful and peaceful city acikin spain in mai tsarin gina gine masu kawatarwa
Out of the 18 most luxurios hotels ya kama musu daya suna zama
Excutive special two rooms and a palour
So yana daki daya itama tana daki daya..
Tun isar su nan damuwar dake makale aranta ya kauce sabida batayi tsammanin haka zata tarar da nan din ba
Yazeed went extra mile to make her feel comfortable and relaxed
Haka suke rayuwar su
Kamar couple kamar best friend kamar miji da mata
Har ta kama komai tare suke yi,cook eat wach tv and play games.
So funy and memorable
Da dai itake da fargaban zuwan nasu amma yanzu sosai ta fishi sakewa suna zaga garin suna walawa son ransu.
Anan spain suka ci 15 days
Inda a kullum sai ta kira ummahn sunyi magana
Ranar da suka koma dubai don karasa sauran hutun nasu..
A lokacin ne yazeed ya soma neman kawo mata wani sabon salo da ta kasa ganewa.
Duk dama tasan tana son shi yana son ta,.amma bata kawo tunanin zasu rabi juna ta hanyar da bai dace ba.
Amma zuwar su dubai,.
sai yana marairacewa yana mata wasu irin kallo mai dauke da kalman he wants her body,amma bai bai fada ba.
Not alone wata rana da ya nace sai ta sa kayan swimmig sunyi swimming din tare
Da kyar ta amince gashi dama riga da wando ne amma yadda ya fidda sirrin jikin ta yasa ta jin wani iri sosai
Tunanin ta shine me zai hana namiji jin sha'awarta a wannan hali?
Shikuwa sai ya fito fili ya nuna mata kwadayin jikin nata duk dama bai furta ba
Idan ta danyi kamar ta gano sa sai ya maida abun wasa...
Su a cikin ruwa yake lalubar ta First time da hannun wani namiji da ban ya sauka akan wet chest din ta..
Duk dama ta daure ta bashi glance din bata so amma abun ya dame ta..
Daga wannan ranan sai ya kasance tana dan shan jinin jikin ta da shi
Kunyar sa take ji...
Toh in har haka yake so dani why wont he make it official?
Ai sai yace yana kauna ta ko yace kawai muyi aure
Tim da tasa ahaka a ranta She stated acting a lil bit cold tana dan jan jikin ta batasan duk ya gama dago ta ba
Sai ya shirya aransa zai gwada ta kuma sai ya kure mata tunani..
A day to the last day na dawowar su
Suka ci gayu cikin kananan kaya night shoping suka je, kyau kamar a sace su.
Haka anan ma ya mata one in town shoping
Da kaya masu tsada.
Perfs and odas girly stuff
Bayan dawowar su kowa ya nufi dakinsa yana shirin tafiyar su na gobe don kuwa jirgin 12noon
Zai daga da su zuwa nigeria.
Da safe ta tashi ta gama kimtsa nata kayan tsaf
While yana kan gadon sa baiko motsa komai ba
Haka ma tayi dakon jiran sa da breakfast bai fito ba sai ta yanke hukunci ta shiga duba sa.
Magana take yi shiru gashi ba motsin kowa anan bare ta ce ko yana wani abu.
Bargon dake kan gadon sa ta yaye nan ma babu shi,
Ganin wristwatch dinsa yasa ta kawo maybe ya shiga shower
Sai ta juya ta kalle kofar batrum din kamar bata ji alaman kowa nan ba
Haka dai ta daure ta karasa tayi knocking shiru
Har ta gaji ta juya zata bar wajen kenan taji an damko hannun ta da karfi
Wani iim razana tayi a hujajan ta gwalo idanun ta waje kirjin ta na dukan uku uku
Murmushin zolaya ne kan fuskan sa "ya fito daga bayan ta sanye da jean trousers amma babu riga ajikin sa.
Ganin yadda take sauke nunfashi cikin tsananin tsora ta yasa
Yashiga mata dariya
Cikin fushin shagwaba ta dan kai masa hannu
Tana kukkuni zata juya ta fice
Taji ya sake jawo ta wannan karon sai da yamanno ta da bare chest din nassa
Wanda ya sa su lumshe ido lokaci guda suna sauke boyayyen nunfashi.
Nan jikin ta ya samo karkarwa musamman da taji slow and steady voice dinsa a kunnen ta yana bata hakuri
A duk shakuwar ta mahfud bai taba ko da wasa ya sa hannun sa ajikin ta kamar yadda yazeed yanzun yake sawa ba.
She can feel his slight touches mai dauke da romance..
Tuni hankalin ta ya soma tashi shikansa uana jin yadda jikin ta ya soma rawa shikadan sa.
Cikin salo ya juyo da ita suna shakar numfashin juna,sai ta kasa hada ido da shi
Hakan Yasa ya gane komai amma sai ya kauce ya dago haban ta a hankali don ta fusknce sa ,nan yayi yunkurin kawo lips dinsa kan na ta don ya tabbatar ko zata iya sakar masa jikin ta,.idanun ta a rufe jikin ta ya tsanan ta karkarwa ,
Har yayi nisa da zuwa daf zai sa tongue dinsa
Haka kawai taji bazata iya ba "what thy about to do is not right da sauri ta ture sa ta ja gefe..
Hakan ya sa shi sake boyayyen murmushi
Yace sarah"pls wait lemme xplain
Cewar hakan yasa ta ruga a guje ta bar masa dakin....tana fita shika dansa ya fashe da dariya
Kan gadon ta ta fada tana sauke zazzafan nishi mai dauke da rudani da sarkafewan tunani
Kusan awa 3, ba wanda ya sake lekowa
Tana nan yadda take sai taji knocking
Tana shiru bata motsa ba
Chan ya dan turo kofar
Ya kure ta da ido kamar ba abunda ya faru
Tasha mamakin ganin sa cikin shirin sa tsaf
Sai ta mike tsaye tana kauce ma looks din nasa Yana karasowa yace"ya baki shirya ba?
We have 1 hr left to take off
Ko kin fasa ne..
Cikin rudewa ta gyada kai alaman a'a..bata kuma cewa komai ba
Dan murmushi yayi ya karaso tare da riko hannun ta
Cikin damuwa take son ta kwace yace hey am sorry ok?
Dan Allah kiyi hakuri i just got carried away,....sigar wasa yace ni banji kunya ba sai ke,?
Im soory girl kinsan bazan taba wuce limits dina ba..
Yadda yayi maganan kamar is nothing cikin wayewa da nuna rashin damuwar sa.
Hakan yasa zuciyan ta ya saduda afteroll jiki da jini dole ne hakan ta faru, beside thy have feelings for each oda fada ne kawai basu yi ba
a hakan sai take ganin ma sai sunyi kokari
Da cahn A schl tana ganin rayuwar su catherine yadda suke husband and wife life da gayun su...
A kwana daki daya,oll the sex the kisses,
They secrifice thyr body their time and evrything duk cikin relatioship
Amma ita nata daban ne as of then mahfud do not want all this intimate romance,...
In har ya matsa kusa da jikin ta tabbas ita ta sa shi dole
And its neva beeen more than comforting cudles ....
Sai wani bin take ganin ma kamar ya fita kunya
Anyways dont trust men...lol
Sai tayi murmushi ta ce masa ya wuce,...idan ta shirya zata same sa a palour
Cikin sanyin muryan sa ya amsa sai ya fice abunsa.
Anan ta shirya a gurguje suka kama hanyar dawowa nigeria
Tun a cikin jirgin take satan kallon sa...
Ta rasa gane meyake cikI da ita da bazai fito fili ba
Abun sosai yake matukar damun ta yanzu har suka iso abunda take tunani kenan..
Ko da ya sauke ta a kofar gidan su
Batayi tsammanin zata yi masa kuka ba sai da ya mata bye..
Shikan sa a ransa yasan zaiyi missing lovly moments dinsu amma sai ya dauke wannan aransa ya share mata tears din ta tare da mata alkawarin zai dawo ya duba ta anjima.
Hakan kuwa akayi
Sai ta tsinci kanta da gaya masa ita yanzu bazata iya yin nesa da shi sosai kamar yadda da take tunani ba....
Plan din ta anan shine tana so itama tayi playing emotions dinsa cikin kwanakin don ta san me ye matsayin relationship din nasu ,dan dole take so ta sashi ya furta inya so
Sai su tsaya waje daya.
Shikuwa tun ranar yake dan jan jikin sa da ita yana dan bata wahala cikin wayo
Kamar wanda ya karance nufin ta tsaffff
Kuma dama shi namiji a lokacin da mace zata nuna zagowar ta da abu anan yake fito da nashi halayen wulaknci
Amma yazeed cikin hikima yake nashi wulakancin inda bata taba fahimtar sa ba
Haka ta kasance dawowar su da kwana 20 aka sake tura sarah direct misssion zuwa kauyen kurwala
A cewar report din shine an sami wani carrier case da ke so yayi amfani da jinin sa ta wata hanya yana yada cutar kanjamou ga mutanen gari...
On emergency ta shirya ta kama hanyar kurwala.
:#surayyahms
*Coments and share*
*Wattpadsurayyahms*
*official cat*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top