GAME OF LOVE
*🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_P24_
Your VOTES Are discouraging
😑😑
Comments❤ Idan kun amince tattaunawar wasu zai sa ki/ka fahimci wani abu wanda hala kai hankalin ka ma baije nan ba
SHARHI Kuma ba mani kawai bane har da ku lovely fellows.
24.
Gaba daya sarah ta kasa zama waje guda sabida Yau ta kasance dawowar yazeed daga tafiyar sa.
Duk da ta daure ta je office amma sai ta kasa sa hankalin ta waje daya
Tunanin ta yadda zata tarbe muradin ranta.
Tun a hanya ya fada mata time din da jirgin sa zai sauko...
So yau da wuri ta bar office ta koma gida don ta shirya.
Kwana sha biyu me kacal amma sosai take jin kewar sa gani taje kamar sunyi shekara basu hadu ba.
Wanda hakan ya samo tasiri ne sabida yanayin yadda yake nuna nashi damuwar duk dama bai cika samun netwk achan ba.
Rashin proper comunication netwk ya sa su suke jin abun sosai a ransu
5.pm ta fito sanye da riga da skirt ta atamfa wanda yayi matukar amsar jikin ta sai dai yau bata gada ma ummahm ina zata ba..
Ko daga yadda taga ummaahn ke kallon ta tasan tayi kyau matuka.
Ummahn" tace nidai kinsan naawa maganan kar ki dade a waje saratu kina gama aikin naki ki dawo kinji?..
Tare da dan murmushi tace bazan dade ba
Ummah na,sai na dawo
Daga nan ta kama hanyar park din daya ce mata zai same ta ta jira sa anan.
Murmushi take tana tuno da kalman sa nacewa bazai iya ganin fuskan kowa ba sai yafara ganin nata..
Bata san me ke damun zuciyan ta ba amma duk lokacin da yazeed yake kalallame ta salon so sai ta najin tsananin kaunar sa na ratsa ta..
Cikin farin ciki ta isa kusa da monument park,private and simple wajen shakatawa ne mai tsari
Rumfa rumfa wanda aka yi shi a killace just for couples...
Sai dai wanda yake gefe da ku ma bazai iya ji ko ganin abun da kuke yi ba
Tana isa wata maiden yar madaidaiciya ta taho ta mata jagora zuwa nan rumfar su.
Sauke ajiyan zuciya tayi tana duban ko ina cIki. Wajen yana da kyau,simple wooden bed na shakatawa da kwanciyar mutum daya sai chairs masu laushi
Da tsari
Ba tantama tasan nan ne yazeed ya kama musu...but where is he?
Yace by 5.30pm zata ganshi amma sai gashi almozt 5.28pm shiru,
Tagumi ta dan yi tana kallon drinks din sa aka jera mata da dan tray basket din da ke dauke da apple,dates, oranges da banana.
ganin time ya cika dai dai yasa ta mike tsaye da niyyar fita daga bakin kofa ko zata tarbe sa anan.
Tana juyowa daga bayan ta sai suka hada ido..
Farin ciki ne ya lullube zuciyan ta Cikin mamaki ta sake masa murmushi mai cike da shagwaba tare da sunkuyar da kai cikin jin kunya batace komai ba.
Yasan ta sha mamakin shigowar san ne shiru bata sani ba,.. Sanye da pure white longsleeve shirt da grey short Yake tsaye a gaban ta hannyen sa duka biyu a aljihun wandon sa yana kare ma shigar ta kallo
She's very prety ya aiyana a ransa..
Chan ya dan rusuna face dinsa ya daga mata gira tare da ware hannun sa
Duka biyu yana bata invitatiom na welcome hug.
Zuciyarta ke bugaawa da sauri da Kamar bazata je ba sai ta dago cikin murmushi da jin kunya ta fada jikin sa ya rungume ta.
This is Almost the first intentional hug
Sosai ya damko ta jikin sa ya lullube ta da hannayen sa yana tabbatar ma duk wani sassan jikin nata yadda yayi missing din nata sosai.
Sun kai minti 5 a hakan basu rabu ba,gefe da kunnen ta ya firta " i missed you ...Cikin serious but cool tune.
Anan tayi yunkurin kwace wa daga jikin sa ta dube sa "tace i missed you more kamar bazaka dawo ba..
Yayi yar dariya ya ja karan hancin ta,
Bagani ba,ai dake ce kikayi tafiyar nan da na biyo ki
Murmushi kawai ta bisa da shi, ya riko hannun ta suka zauna kan chairs din.
Ya juyo tare da sauke ajiyan zuciya mai shiga rai,yace ina fatan kin kula min da kanki?
Ta gyada kai tana duban cute face dinsa daya cike da kaunar ta.
Sosai take shiga wani yanayi sai tana tambayar kanta wai shin meyasa yazeed bazai ce yana so na bane?
Im scared of judging duk dama babu abun da bai fito min fili ba..sai dai yafi kyautuwa ya furta idan ba haka ba sai dai mu cigaba a haka..
Cikin ranta ta ayyana haka..
Daga bisani ta shagwabe fuska cikin son ta burgesa ta shiga tambayar sa abubuwan da yaje ya taarar
Shi bai damu da wannan ba amma A duk labarin dayake bata sai ya gwada mata irin kewar ta da yayi na dan wannan lokaci..
Suna zaune anan har lokaci ya kure da shike ma tasa shi agaba tana bashi fruits din shima yana bata a baki suna feeding juna suna tadi.
Kirar ummah ne ya shigo,
Ta dage cikin damuwa tace goshhhh ummah na is calling...
Its late kenana toh bari na koma gida kawai.
Ta dan mike ta jawo baga din ta batare da ta dube reaction dinsa ba, ..
Kansa ya jingina cikin rashin jin dadi yayi shiruuu kamar baya wajen
Bata lura da yayi hakan ba sai da Ummah ta sake kira,zata amsa sai ta dube sa he looks so sad tace" yazeed is evryting ok? Ko duk gajiyan ne
Ba bata lokaci Ya dago ya bita da wani sassanyar kallon data kasa fassara shi,sai ya girgiza kai alaman ba komai
tace ok Kaga is better muje gida ka huta,..
Bata idar da maganan ba ya mike zaune
sarah har kin gaji dani kenan? Ya marairaice.
Sauke nunfashi tayi ta dan makale wuya cikin shagwaba sai yanzu ta fahimce sa baison su rabu ne,
Ta dan dafa hannun sa sigar lallabi tace "u know thats not true yazeed.
Wai naga ka gaji ne and its late ya kamata na barka ka huta ko?
Yace"But all those dont matter to me muddin ina tare dake, sarah Ko dai don ummah tana bukatar ki agida ne yasa zaki kore ni? To me zaki yi agidan..
Murmushi ta danyi kadan ta ce ..no way, kar kace haka
I always want to be with you kai ma kasani
Yace prove it...ya bita da kallon dagaske yake.
Ta juyo ta dube sa Sai Ta rasa me zata ce masa ga kirar ummahn nakan shiga,nan kawai ta sa hannu zata katse
Yace noo sarah,kar ki kazhe hankalin ta zai tashi..kuma kinga bana son ta shiga damuwa sabida mu
Pls pick the call and tell her somthing else.
Ta gyada a hankali ta dauka wayar,
Cikin sanyin murya tace ummah? Baki ganni ba ko
Kar ki damu yanzu zan dawo.
Ummah dake jin ta wani iri tace"inche dai lpya,na dauka ai ko aikin ne saratu baki gaya min ina zaki je ba
Sauke ajiyan zuciya tayi tana tunanin me zata ce ma ummahn kawai magana ya kare.
Sai ta ce ummah zan dawo kawai idan na tashi zan miki bayani,
Ni lpyata lau..kar ki damu
Anan ta kashe wayar ta..tare da suke ajiyan zuciya
Yana kan kallon mood din ta he knows how much she value her mother bata cika son mata karya
Amma yau ya soma gane cewa matsayin sa yayi karfi wajen sarah tunda zata bi umarnin sa har haka.
Don ya sauya mata mood din nata, haka ya cigaba da zulma zuciyan ta da zautattun kalaman masu dadin ji
Anan yake gwada mata,sam ba zai iya daure rashin ta kusa da shi ba a ko yaushe domin idan suna tare haka kawai yake jin tsananin farinciki da kwanciyar hankali.
Wani bin sai ta ji kamar ita take yaudarar kanta datake jiran sa ya furta mata kalman so,bayan ga shinan boro boro ya
Na nuna mata.
A Jikin sa ta lafe yana zubo mata flows shikuwa na wasa da yatsun hannun ta
Da kyar ya hakura suka tafi gida lokacin ana neman 9pm na dare
She felt so special har ta mance da lokaci yaja sosai haka kuma tana sane da ummahn ta zata damu,
Amma bata damu ba har sai da ya juya ya tafi sannan ta soma jin fargaban abunda zata tarar aciki wajen ummah
Babu kowa anan falor yasa zuciyan ta sanyi sai ta wuce room din ta
A gaggauce ta kimtsa ta dauro wanka da awala ta zo ta tada sallalolin da tayi missing isha da magrib
Kafin ta idar ne ummah ta shigo,
Ta juya cikin sanyin jiki tace..bakiyi bacci ba ummah?
Ai na dawo baki kusa nace barin na shigo kimtsa
Ummah tace"hmm saratu kenan,kema kinsan ai bazan iya bacci bangan ki
The last time da baki dawo gida ba ce min akayi an sace min ke.
Cikin jimami ta karsahe wanda ya sa sarahn shiga damuwa lokaci guda
Sai Ta dawo kusa da ummah
Cikin lallami tace dan Allah ki dena tuno wannan abun ummah na ya wuce...aikin ne kawai yake yawa
"ummahn tace "Wani aiki ne haka sarah..ni sam ba haka nagani a rubuce ba
Ai yanzu kin wuce matsayin da zaki nayin aiki har wannan lokaci tunanin ki ban sani bane
Shin wai ma aikin ne zai hanaki tashi kiyi sallah?
ji yadda kika taro salloli lokaci guda kina hade su
Ni sam ban ji dadin yau ba samm samm saratu..
Fatana dai kar haka ya cigaba
Sosai ummahm ta nuna tashin hankali da damuwa aranta kamar ta san abunda ya faru..
Cikin damuwa itama sarah ta cigaba da bata bayanai da alkwarin bazata sake ba,
Duk dama bata jin dadin karyan da yanzu ta gaya ma ummahn ta,
Ta dauka bazata iya sakaci da dokan ta akan wani dan adam ba sai gashi yau ta kwatanta.
Tasan inhar tace tana tare da yazeed ne ummah zata ji wani iri sosai...
Da kyar ta lallaba ta magana ya kare,
A gajiye ta koma gadon ta ta shiga shero gajiyayan bacci..
Da asuban fari sai ga ringing din wayar ta yazeed ne ke kira
Duk da baccin dake mamaye da idanun ta haka ta waske ta sa a kunnen ta tace hello..
Nan Suka shiga gaisuwa cikin salon so da suka saba
Anan ma ya ke dada jan hankalin ta da sweet talks,about last nite
Cewar sa kyuwn surar ta yakasa fita a idanun sa
Sai mafarkin ta yake..
Haka suka bata lokacii da kyar ya kyale ta tayi sallahr asubahi,
A haka ma cikin saurin kar tayi latti ya sa ko abincin ummah bata ci ba Ta fice
achan office shi ya fita da ita again suka sake bata lokaci a wani fast food hut
Sai da suka da kusan rabin ranar tare.
Haka ta kasance tsakanin su
Zuman soyayyar ta yi musu zaki sosai,amma har yau basu furta ba
Haka ma suka dena bada komai muhimancii musamman idan suna tare sai ka rasa ko basu gajiya da juna ne oho.
Bangaren ummah kuwa wannan sabon yanayin sarahn ya jefa ta cikin damuwa sosai,
Sau dayawa ta ke ganin sarahn ta ta sauya,worst part bata cika gaya mata gaskiya ba musamman idan tana tare da yazeed
Sai ta damu matuka,daff take data yanke hukuncin kiran su baki daya don ta ji me suke ciki in ma aure ne ta kama sai a musu,
She was not comptbl ko kadan da sabon salon nasu.
Amma sai ta sa musu ido tana dada monitoring din sarahn da kyau
Duk abubuwan da da take sake mata a da chan yanzu ta dan kame hannu ko yazeed ya zo sai tace mata karfe kaza nake so na ganki acikin gida kuma dan dole zata amsa mata hakan
Daga haka Har sarahn ta soma jin ba dadi a zuciyan ta
Duk ummahn na lurah da haka amma sai ta dauke ido.
Wata rana da daddare misalim karfe 11.30pm sarahn tana kwance cikin bakin cikin yau ummah ta hana ta receiving wani visitor a gidan...
Gashi yazeed ya sa wuta yana son su hadu tun jiya a office yake magana.
Amma ta kasa making decision tana tsoron ummahn ta shikuma bata so ta bata masa rai
Gashi sai taga kamar yayi fushi sabida tun da ta kasa amsa sa bai kira ta yayi ba kwata kwata da suka daso daga office
Juyi take tana son ta kira shi amma ta kasa,
Sosai take jin zafin abun aranta
Chan sai ta tura msa text din cewa tana son taji muryan sa..she missed him
Shiru shiru baiyi reply ba
Cahn wajen minti 40 sai ga karar amsar sakon ta
Dagowa tayi cikin zaguwa ta bude..
Words din da idanun ta suka sauka akai yasa zuciyan ta bugawa sai tayi hanzarin mikewa tsaye cikin mamaki...
#surayyahms
*WATTPADSURAYYHMS*
Sakallahu khairan as u
Vote
Coments
And share...
*Official cat*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top