flawed 2

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_32_:

Sum sum take binsa ayayin da ya jawo hannun ta suka sauko cikin gidan tare

Upstairs suka sake hawa yakai ta bedroom din sa

Tana tsaye ya dago wani carton mai kyau har gida biyu daya babba daya dan dai dai yace mata ta shirya yana jiran ta akasa
Sai ya sauka ya barta anan

Sauke ajiyan zuciya tayi bata daga kayan ba sai dataje toilet ta wanke face din ta taji sanyi sannan ta dawo

Nan ta dauki box din ta bude wasu irin sexy weding dress ne royal red masu shegen kyale kyale gold,
Rigar fitted ce amma ta matse ta sosai har idan ta daga hannun ta cikin ta zai bayyana

Then sai skirt din dogo da mayafin sa sharara

Me yazeed yake nufi da hakan?
Bata samu amsar haka ba amma sai ta daure ta saka kayan inda suka bala'in amsar surar jikin ta

Anan ma ta ga jewerries din saphire ce red precious stone ta makel shi a kunne ta da wuyar ta

Duk da ta wanke make up din amma sosai ta fito zak zak amarya..

Yana daga zauna akan carpet din palour ta shiga tahowa a hankali kan step don ta same sa...

Gashi har sunci kusan awa daya waje na dada yin duhu..

Sai ya mike tsaye kamar ango yaga amaryan sa ita kuwa cikin rudani da sanyin jiki take saukowa.

Sai ya nayi kamar bazai iya jir ta sauko ba yayi saurin zuwo tarban ta..

Sun kai wajen minti 2o suna kallon kallon ya mika mata hannu akan ta bashi ya sauko tare sa ita..

Da kyar ta mika don so take ta kure karshen mamakin da yake bata yau...

Tana tahowa hankali sai suna sauka tsakiyar falon sai wutar gidan gaba daya ya dauke..

Har zata firgita ta fara namen agaji sai kyat taji ab sake kunna wa..

Wani hadadden caton triangular cake ne mai fadi akan wani table agaban ta

Ita kanta bata lura da shi ba sai yanzu

A jikin cake din babu wani decoration amma an rubuta boldly
"sarah,will you marry me?"

Hawaye ne suka fara sauka ta dago ta kalle sa irin like seriously ? yana ganin hakan ya share ta ya je jikin cake din ya kunna candle lite din dake jiki

Yana kunnawa cake din yayi haske sosai wutan dakin kuma ya sake mutuwa..

Sai ya zamto daga su sai hasken dake jikin cake din yake nuna wa..

Ta juyo zata yi magana ya rufe mata baki slowly da hannun sa minti biyar yana bata kallon eye ball to eyeball
Tare da cewa your are the most beautifull wife to be my love..

Gaban cake din ya karaso da ita, ya rusuna gaban ta ya kamo yatsan hannun ta ya saka mata simple and romantic diamon ring..
Yayi kissing din hannu..

She dont know how amma kuma abunda yazeed yake mata yanzu sai ta kasa cewa komai..
Tana binsa da kallon rudani

Anan ya tambaye ta ko sa zoben daya mata yana nufiin ta amince da soyyayr sa kenan

Ta dauka ai duk engagemnt ne ashe na cake daban ring daban

Shikuma na zobe alkwarin soyayyar su ne.

Wani tunani kawai tayi sannan ta gyada masa kai alaman ta amince da soyayyar sa.

Duk da nauyin sa take aranta na abubuwa daya wa bai hanata daurewa ta fada masa yadda take jin sa aranta ba..

Har dan halin data shiga a tafiyar sa duk sai da yaji,

Zama yayi kan carpet din ya jawo ta jikin sa cikin marairacewa da tausayi yana ce mata ta yafe masa..

Anan alkwarin kauna da so yake mata mai cike da shauki..

Wasa wasa yake shafo gefen fuskan ta,
Lips din ta da yatsun sa...

Yakwantar da ita akan cinyar sa tana kallon sa shima yana kallon kwayar idanun ta yana ruda ta kalaman so..

Suna kai kusan bayan magribh anan tana jin zantikan sa da yadda ya tsara musu rayuwar auren su har da haihuwar su har da tsufan su..

Sai zuciyan ta ya dada dulmuya sosai akansa

Hanun ta yake murzawa cike da sha'awar ta,
Ita kuwa Kanta yayi nasha nasha akan cinyar sa bata gane baa,
...

Chan tace masaa  zataje ta duba phone din ta a daki yamma yayi za fara neman ta gida..

Baiyi musu ba ta mike sai bin juna dallo suke har ta lume

Tana shiga dakin nasa ta jawo bag din ta ta bude ta dauko wayar zata duba caraffff sai taji saukar mutum abayan ta ya dada rungume ta da iya karfinsa yana shinshinar gefen wuyar ta da zafi zafin sa...sai da ta dauke wuta lokaci guda..

Da kyar ta iya ture sa ajikin ta tare da cewa ya kyale ta, hakan

Amma sam yaki, sai ta dauki wayar agaain sai ya kwace ya kashemm ya dada mannuwa da jikin ta ya na sauke nishi..

Zamu fara kenan ko yazeed? U know i have to get home pls stop this now

Cikin snyin murya yace a yau din ma da kika dade baki ganni ba sarah

Na dauka ai sai na kore ki ma ajiki na, i tot you wll be spending the nigth with me?

Ta juyo ta dube sa cikin mamakim jin maganan san irin kwana da kai  kuma?

har zata ce wani abu yayi saurin rufe mata bakin nata da wani irin lock lip kisesss..

Yaki ya sake bare ya bata space tayi nunfashi, tun da ya fara juya harshen sa anata sai da ta soma ture sa sabida zugin da lips din ta ya soma yi mata..

Ga shi gaba daya ta birkice kirjin ta na bugawa da sauri

Yana sake ta yabi ya dan rungume ta yana sauke nishi masu zutarwa..
Dik sai ta soma rawan dari tsoro ma so ya kama ta.

Hannun sa ya daura kan jikin ta ya yaye mayafin ya shiga shafo ta ko ina yana shinshin mata sensory areas din ta,

Shiknsa yasan da zai kwanta da ita a yau da ita ne the best sex ever for him

Dun har wani dumi yaji tayi sai rawan tsoro take masa hawaye har sun fara zirya akan face din ta amma ta kasa magana.

Haka ya cigaba da shafa ta, katshe ma ya kaita kan gadon nasa ya kwantar da ita

Gefe da ita shima ya kwanta yana jin bugin zuciyan ta sai ya rike hannun ta guda yana mirzawa yana gaya mata yadda yake jin ta aransa tamkar zai mutu da son ta..

A hankali sai da ya yi romncing din ta da kyau ta inda jikin ta zai mutu sosai..

Godiyar Allah shine dk razanar da jikn Ta dayake bai yi ynkuri cire mata rigar ta ba bare skirt din da kaya ajikin ta yake abubuwan sa

Sai daya ya gama ya shiga kissing din ta kusan wani lokacii ya fada kan kafadar ta kamar wanda baicci mai nauyi ya dauke sa...

Itama hakan ne bayan wani lokaci baccin ne ya dauke ta don ba laifi ya chakuda mata jikin ta sosai tana cikin halin kasala..

Ko da sukayi minti 40 ahakan sai gshi ya tashi garau ya fiice ya barta nan kan gadon

Babu dankwali akanta gashin ta duk abrbaje..

Yana fitowa ya kira waya mai aikin sa ya shigo,
Wani maganan ya fada masa sannan ya juya ya tafi..

Yana komawa ya jawo ta jikin sa ya dada rungomata dam ya lumshe idanun sa..

Chan bangaren mahfud kuwa yau dad ne ya sa shi presentation a office dinsa shi kuma yana meeting so bai wani samu lokaciin kansa ba

Har suka dawo shi bai samu ya shigo sai ya je wani tsabgar na daban acikin gari

By 8.3ppm sai ga call wayar hajiya billy da unknw number
Bata daga ba sai aka kira alhj nafiu da shi still..

Suna tare ne sai shi ya dauka
Mutumin dake magana ne ya ce musu ai ga yazeed nan baida lpya yana kwance rai a hannun Allah su zo maza maza..

Anan ne ma hjya billyn take tunowa da fa tun safe bata ji shi ba kuma taje wajen sarah dazun da sassafe babu yazeed a office din su
She tot ko bayan tafiyar ta yazo kenan bai ma je ba?

Alhj nfiu najin ta tana wannan nazarin sai ya shiga halin rudewa

Basu jira komai ba suka mike tare zuwa gidan  da yake don sun sa idan irin  wannan private number ya kira to yana cahn inda yake  ne"

Ya dauke su minti 40 ahanyar Suna isowa suka tarar wajen yayi duhu ba kowa sai hasken lantarki

Gashi yanzu kam babu riga ajikin sa,sun mannu da juna da sannnun sa yake dada jan sarahn ajikin  sa yadda zata yi nisan bacci mai dadi

su hajiya billy da alhaj nafiu suna saka kafar su acikkn gidan basu ko damu da komai ba ta shiga kiran suna danta tana dube dube..
Baban ne yace ta haura sama dakin sa

Kai ya ga shima bazai iya jira ba sai suka haura saman tare..

Duk yana sane da komai sai ya dada sakalcewa ya manna sarah akan kirjin sa

Hajiya billyy ne ta soma yin tozali da su biyu a kwance...

Kamar zata koma da baya tafada kasa haka ta ji razana lokaci guda ta rike kirjin ta dake neman buguwa..in shock tana bin su da ido

Shiknsa alhj tsayawa yayi ya rike baki,
Salati duka suke yi cikin ransu

Ya dago yatsan sa ya nuna su ma hjiya billy yace" whats happening here bilkisu meke faruwa anan
Wannan ba sarah bace? Kai Yazeeed!!!!!!

Ciikin bacin rai  da tsawa alj nafiu ya daka musu sai da ta farka a daburce

Shikam yazeed dama yana sane amma sai yayii
preending kamr shima ya razana

Nan take Ta mike tsamo tsamo ga tsoron ganin su ga kunyar abinda ya faru da ita na kebewa da namiji

Worst part dik jikin ta a sukurkuce  yake gashin ta dresing din ta duk sun bayyana hali wanda bai dace ba...

Sai ta sunkuyar da kai..

Anan hjiya billly ta dube su tace kun kyauta, dama abunda ka sa aka jira mu muzo mu gani kenan yazeed?

Yace mum pls....ni bam kira ku

Keep quiet aljh nafiu yafada a fusace....
Wamda ya sa yazeed din nitsar dakan sa kasa kamar marar gaskiya.

Yace ma sarah ita kuma ta kyauta makanta..
Ya juya ya ce ma matar sa su tafi..

Dan karamin kallon takaici tabiu da shi duka tace mata ki same ni a office....a daburce ta dago zata bada hakuri ...,hajiya ta wuce ta bi bayan mijin ta.

Lokci guda fargabn dake tohu mata yasa ta zibda hawaye..tasan dai bata aikata komai da yazeed ba amma yadda aka zo aka same su zai sa kowa yayi tunanin sun aikata wani abun..

Cikin rudani ta tambaye zuciyar ta ya zatayi ta warware wannan zargin kar dai su mrs billy su dauke ta a hakn...

Shikam rigar sa ya jawo yana kokarin sawa ganin ta damu sosai ya sa bai tsaya rarashin ta ba ya bi bayn iyayen nasa..

A dame tace yazeed"amma bai tsaya ba saiji tayi nacewa kijira ni ina zuwa..

Daff zasu fita suka ji karar sa don da dan gudu yake tahowa duna jin sautin saurin nasa

Yana bayyana yashiga kiran mum pls wait..

Da har zata wuce alhj nafiu yace su dakata....
Ganin cake din yayi so? Its an engagement day

Ya furta yana nuna ma matar sa da take cike da fushi...
Kamar da gaske ya ce please listen to me dad mum,
Wallhy ba abunda kuke tunani bane babu abunda sarah tayi...

Enough, bazaka raina min hankali ba ya isa haka yazeed..
Whats all this me ka sani da zaka kawo mace har gidan ka and then ....sai ta kasa karasawa
Cikin fushi tace ni ba tarbiyan da na baka ba kenan sai dai kai kasan inda ka debo sa..

Zai sake budan baki ta hatsala tace"yau da zan maka uzuri inda rayuwata da na mahaifin ka kawai kake wasa da shi,
Amma bazan yi ba idan kasa naka "

Have you tot that mune manyan masu buga kirji wajen tare tarbiyan wasu  na daban da zantar da hukunci wajen wasu?

Sai kuma kai kazo kana aikata haka yanzu da ace ba mu muka shigo gidan nan ba shikenan sai afara tayyara mu agari ana kai mana sokan mun bar namu ya lalace mun kasa nitsar da shi

what has become over you yaxeed?

Shikam alhj nafiu na shiru sabida gaba daya ya fahimci dama yzeed dan son yan mata ne,

abunda ya fi damun sa shine sarahn daya gani a wannnan yanayin

Har cikin ransa he has so much respect for her bai taba tunanin zai ganta wannan yanayin ba..

Haka itama hajya billy tasha yin alfahari da cewa zai yi wuya a wannan zamanin a samu yar kimanin 24 25years kamar sarah bata lalata kanta ba

Yau sai gashi sun ga oder side din nata, shirin data dada yi a dakin da zu sai ya dada tabbatar musu da rashin gaskiyar ta

Masifa hajya billy tayi ta masa ...har sarahn ta fito jiki ba sanyi ta tsaya daga gefen sa

Dai dai nan alhj nafiu ke cewa idan aure suke so da sai ya fada a musu ba wai du jawo musu abun kunya ko abun magana ba
Da shike yazeed din ya daure fuskan sa tamm alaman duk maganan da ake haushi yake bashi ya sa hjiya blyy
Cikin zafin rai tace Allah ya kiyaye aure fa kace alhj?

Da wannan yarinyar? Tayi nuni da sarah dake shiru kanta a sunkuye..

Yanzun iyayen ki sun san da hakan da kike yi?

What sort of a girl will stay up to this time a gidan wani namjin da ba muharramin ta ba all in the name of what?

Yazeed ne ya dago yace mum pls ,kar ki bari kuskuren da kika gani yau yasa ki mance da sarah ba haka take ba,ure just mistakiing

Tace my fooot....
Ni bA abunda na sani akan wanannn yarinyar illa itace green snake din da take so ta lalata min rayuwar da na da rashin tarbiyan ta..

Nan sarah ta dago alamun magaman bai mata dadii...

Dama haka rayuwa take
Kullum kana dai dai ranar da kayi daya marar kyau sai a take sauran a haukan sa..

Surutu mai cike da son kai da son zuciya hajiya billy take ,sai ya zamto sarahn ce a tsakiya

A cewar iyayen yazeed dan su ba dan iska bane sun bashi tarbiyan da ya dace...

Kuka take yi amma ta kasa sake sautin don kuwa acike yake da tsiro da fargaba da tashin hankali..

Ganin haka ya sa yazeed ya tima ya birkice ma iyayen sa akan lallai su gane sarahn bata da laifi.

Anan ya dada bayyana musu cewa ai don baida lpya ne ya sa ya kira ta ta zo, ita kuwa sarahn gani take kamar baya son ya sake sa musu cewa son ransu ya sa suka taho ya sa yake kawo reasons din karya da ciwo makan sa
Don ya goge tuhumar da ake mata yanzun

Cikin salon sa da iya maganan sa ya rikece musu da cewa yana son ta tana son shi,shi ya yarda idan har zasu bar maganan anan tsakanin su su hudun..

Shi zai aure sarah cikin a  satin kowa ya huta...

Alhj nafiu kam barazanar yazeeed  yayi tasiri aransa haka itama sarahn ji take tamkar ya sata a aljannah da ya shirya duk wani maganan don ya ceci mutuncin ta gaban iyayen sa...

Hajiya billy kam sam bata yarda ba gani take boyayyen banzan halayen sarah ne suke so su fito..
Ita sam bata so dan ta ya auri marar tarbiya.

Amma tunda ya ce haka shikenan..sai suka amince tare da basu dama cikin satin nan ayi maganan auren su.

Coments are important

*Official cat*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top