down

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

forgive my typing errors no time to edit

_46_

Anan san diego gidan su kadai ne sai masu aiki da securities din su.

Shafi shafi da bango bangon soyayya ba wanda bai bude mata ba

Idan suna gida tare basu fita ba wasu damammun sexy english wears da make up take sakayawa wa jikin ta Inda komin yadda namiji yakai sai ya kyasa..

Bare shi da kullum take tafiya da shi duniyar so.
Anan ba irin gatar da baya bata ga dukiyar da yanzu ta mallaka amma bai hana shi lalata ta da gifts ba.

Bayan wata daya
A dare ranar lahadi kwance suke cikin wata full size jacuzzi suna warm bath after a long foul play.

ta gaji don haka sai ta lafe ta shiga bacci acikin ruwa
Shikuwa kallon ta kawai yake, har yau yana mamakin wancan garar da ya taba mata zuciyar ta,aganin sa ba wanda yakaisa asarah a duniya tunda ya bar mace kamar sarah ta kufce masa.

Gashi tunda sarah ta taho wajen sa yau kusan 4 to 5months kenan amma bata sake ko da acikin wasa ta kawo labarin yazeed din ta ba.

Abun ya dade yana basa mamaki..but baya son ya dame ta da maganan tunda ta saukake ma kanta so be it.

Yanzu damuqar sa ta koma kan career ta ne,amma shirim dayake mata ma daban ne da wancan lokaci

He wants to know whats shes thinking now
Shin zata koma whar wajen da ya san ana ta hadu da yazeed din ko zata sauya tunani kamar yadda shima yake planing mata?

Yasan amsar sa yana daga wajen ta dole kuma ya tambaye ta game da abunda ya shafi yazeed don duk dama baiso ba

Tsame su yayi ya dauraye su suka koma daki anan ya sakaya mata nitie futcia pink dan dai dai ya jawo ta jikin sa sai safiya..

Da safe bayan ta tashi bata gansa ba sai ta fito tana lekawa kadan ta hango sa yana zaune yana chats da pc hannun sa koma yana amsa waya..

Suna hade ido ya maida mata slight smiles ya taho ya mika mata wayr yace ummah ne..

Ta lura hankalin sa nakn chats din sai ta dan tsaya leke Allah Allah take ta ga waye ne.

Amma da shike taji muruan ummahm sai ta koma daga daki ta zauna suka fara tataunawa.

Tace jiya  muna magana ban gama ba wani abu ya dakatar dani

  Tace ehm ummah lpya kuwa ko gani na ne bai ishe ki ba?ummah ina kewar ki sosai

Tayi murmushi tace babu komai saratu ai duk naga kin gaji ne nace bari na barki ki kwanta dama kawai na tunatar dake ne kar ki rika mamatse cikin ki hakan nan kinji ko ?
Ki rika kwanciya da kyau banda ciye ciyen banza kuma...

Dariya ne ya dan subuce mata tace ummah? Kema zaki bi salon su anty kenan ko"sai ta rika cewa kar na dinga kaza kaza kinga jiya da zamu fita tace wai kar na sa wancan doguwar rigar wai zai matse min ciki na... Cikin dan dariyar tace yanzu kwanciyar ma sai an gyara min sai kace yar jinjira haba ummah na...

Murmushi kawai ummah take yi mai sauti tace toh ni dai na gaya miki kibi a hankali da kanki ai gaskiya suke fada kinga ni kam sai anjima ina shirye shiryen tafiya ta ku din yaushe zaku koma germny?

Tace yace nan da sati biyu nasan ma zai fada miki..
tace toh shikenan akula sai na sake kira ..nam sukayi sallama
Ta taso cike da jim dadi ta taho wajen sa da wayar ganin baima kula da shigowar ta ba yasa ta dan saussauto takon ta ta labe tana karanta chats din..

wani irin garas taji aranta dataga shab ce,
Sai ta taho ta dan jingina da shi ta mika masa wayar a yangace tana daure fuska"
Ya riko hannun nata yace ya dai?ko nazo ne? haka kawai sai ta ji ta soma jin kishi  duk yadda taso kar ya gane mai take ciki sai da ya fahimce ta,

Abun sai ya bashi  dariya atakaice ya nuna mata chats din da kyau ce babe c'mn, kudi kawai take bukata kuma zan tura mata su anjima...
ko akwai matsala da hakan?

Ta dan noke cike da shagwaba tace ai granny ta saisaita tsakanim mu ta riga tace nice  big sister ta sai ka bari ni na tura mata ba kai ba.

Ya sake dan fashewa da dariya ya jawo ta kan cinyar sa yace"ishe jelouss of me ..? Toh shikenan my life kiyi duk abunda ya dace..tasan baibai ya fada hakan don ya sata gane ya san kishin sa take sai ta fada jikin sa ta rufe idanun ta

A hankali ya sauke mata light peg suka soma kallon juna..
Hannu ya sa yana maida jelar suman kanta baya cike da kauna Suna maida murmushi." chan sai tace whats with the look,?

Ya tabe baki yace im just wondering amma ban son na kawo mahanam da maybe hala baby na bazata so taji ba

Tace what? ta gwalo ido irin meye zaka fada wanda bazan so naji ba

Bai dauki lokaci ba ya dube ta yace
sarah,can we talk abt ur careeer now? So whats up, me kike ciki yanzu ko dan matsalar ki da yazeed shikenan yasa kika dena maganan sa"

wani iri taji lokaci guda sai ta dan ja jikin ta tana shirin sauka daga cinyar nasa..ko a mafarki bata so taji sunan yazeed bare tayi maganan sa

"Ya jawo ta da dan karfi yace haka ne ko? I want to give up bcos of him alkawarin ummah ne fa?dont you wanna help oders anymore..?

Tuni ta soma jin wani yanayin kuka na so ya kufce mata ahankali ta shiga kwacewa ama bai sake ta ba ..sai ta kalle idanun sa ta marairace ta firta ni ba haka bane mahfud just let me be..

Kallon ta yake ganin ta damu ya sa ya jawo ta jikin sa a hankali ta lafe kan kirjinsa...nan suka bata shiru  yana shafa ta calmly....sai da ta ji nitsuwa tace bazaka yarda dani ba ko hero,wallhy badan shi bane na ajiye maganan WHAR..

bayan duk abubuwan da suka faru a da chan i just wanted to be yours only..

bana son na kasance nesa da kai i want to love you, stalk you in evryway that wll make you feel special to me... A hnkali ta sake dagowa suka hade ido ta furta" my life is urs now not for anyone ummahn ma ai zata so na zauna na kula da neman aljannar ta ko..
So pls stop thinking abt him he's no longer part of my life kai kadai ne..
Yanzu da kuma har karshen rayuwar mu.

ya jawo ta kusa ya daura mata kisss mai sanyi a forehead din ta..
Baiyi tsammanin haka ba
Haka kawai yaji dadi sosai data bashi wannan matsayin..sai ya saka mata albarka tare da mata alkwarin so da kauna.

amma kuma duk da hakan ya riga ya hada plans dinsa againts her future baya so ko kadan wani abu ya sake shigo mata bazata game da rayuwar ta na baya.

sai ya jawo ta suka koma daki nan ya nuna mata wani cards da letters na programe din da za'ayi a washington dc hadin kai ne daga kungiyar humanatarians da philantropist na six top developed countries a duniya nigeria ma bata cikin su..

"Yace baby,son rai na ki koma matsayin ki na wacce take da burin taimaka ma mata  jajrtaccu irin ki don su tsaya dakan su komim yanayin qaddarar su....

i will be really grateful idan mukaje wajen nan tare dake gobe.. so what did you say?

Tayi shiru chan ta dan lafe a jikin sa tace,indai hakan zaisa ka farin ciki i will come with you..

Sama ya daga ta yayi mata juyi  murna cike da idanun sa...

tare da wasu irin mahaukatan kisses suka fara romnce din su yau a shower aka baje hajan sex din  sun dau lokaci sosai har sai da wayar sa yayi ta kara kafin ya fito ya samu ya dauka mahaifinsa ne.

Fitar sa daga nan ta soma kwaza amai amma bata bari yaji ta ba har sai da ta kammala kimtsa kanta ta fito a sanyaye ta kwanta ruf da ciki akan gadon tana maida nishi sama sama..

Gaba daya hankalin sa ya koma kanta duk dama akan maganan goben suke..Dad ya tabbatar masa da cewa shima zai bi wajen taron.

Anan bangaren su yazeed kuwa abubuwan ban mamaki ne suka faru musamman fannin safeenah da mahaifiyar ta..
adan watan daya gabata sosai safeenah ta soma sauya halayen ta boro boro take nuna dangin mijin ta sune kawai nata

hatta uwarta sun raba gari,lokaci guda ta soma fetsa rashin kunya da rashin mutunci ma kowa..
Shima yazeed yayi da ita ta sa hannu a sake apologu lettee da zai sa su samo sarah ta dawo bakin aikin ta amma kulum acikim fada suke karewa.

sau dayawa sai ta zage sa tace masa" dan iska mashayin giya karuwan namiji..mayaudari..
Cewa take yaga tayi masa nisa yana so ya jawo sarah don a karbe matsayin ta a maida sarahn..
ce masa take duk munafurcin sa baikai ta ba tunda ita ma tasan sa fiye da sanin kowa idan baiyi hankali ba zata tsige masa mutuncin sa yadda ya tsige na sarah da mahifiyarta

A haka ta sa masa doka cewa idan ya takura sai ya daso da sarah zaiga abunda zata masa.

Tun suna sainsa har ya dawo ya zuba mata ido sabida abun nata yafi kargin kowa.

yanzu ana wani irin coruption ne mai zafi da kudin da whar ya mallaka
Na taimakon mutane.
.su hjiy asma sa mrs ruth ba su ci ba sai dai suga safeenah tana tarawa tana bada famikyn minin ta rance wanda bazai taba dawowa ba..

hasali ma auren ba abunda yake ciki illah amfani da ita da suke yi ta hanyar makala ma matsayin ta nauyi don sama musu abubuwan sa suke so

dai dai da lokaci guda basu kyautata mata sai ma su kushe ta amma tsaban yadda idanun ta suka rufe bata gani

Abun yana ma hjya asma zafi sosai don
Yanzu haka safeenah fito na fito take da mahaifiyar ta akan abubuwan datake yi .

Suna mata magana ko gori zata ce ita take rufa musu asiri ai famlynn mijin ta yan siyasa ne suke da power a kasar nan..

Bangaren su mahfud kuwa tun kan ya gama jin magaman dad din nasa ya tsare wayar ya taho ya jawo ta cikin kula yace lpya kuwa ko zamuje asibiti?

dariya ta dan yi ta dada lafewa jikin sa tace dama wayar nake so ka bari kazo mu shirya ni yunwa nake ji da sakalce.

Yasan ba gaskiya take fada ba sabida shikansa yaga sauyawar ta gashi shes becoming tooo blushy ga nonuwarta sun dada cikowa sun haura wani bin yakan zata bra ne amma kullum ya rike sai yaji nauyin su sun sauya..anan suka shirya tsaf  chan dare suka nufi washington dc wani kayattecn hotel suka sauka nan inda za gabatar da progrm din na sati guda.

Washe gari da safe yazeed da ya rasa meke masa dadi a duniya.
Ga samu ga rashi safeenah tana neman hana sa ganin sarah kwata kwata gashi zuciyar sa gab take da fashewa da kaunar ta
Kenan ta daga nata rayuwar shi tana so ta durkushe nasa? Sai ya ce sam bata isa ba ai ba ita kasai bace babba so dole ayi mata taruwar dangi
Hakan ya sa ya hada emrgencumy meering harda manyan manyan su daga offishin hjy billy.

Mrs ruth da hjy asma ke kan gaba don a sauke safeenah a dawo da sarah atleast ko wani ahu zai ragu

ko da aka fada ma safeenah ga musabbain meeting din sai ta tada bori..
Ta shiga fade fade tana fada ma manyan wanene yazeed na asali acewar ta ai baida wani motive aransa illah ya shiga rayuwar yan mata yayi iskanci da su ya yaudare su.. so yake ya dawo da sarah sabida personal interest dinsa.

Sannnan tace ita bazata sa hannu akan maganan banza maganan mashayin giya ba..

the question is in har dan iska ne kamar yadda ta bayyana da wa yake iskanci?

but no one dare ask her sabida ba shikadai ba kowa nan tsoron yadda safeenahn take bude ma iyayen ta ido suke bare su..

haka aka kare meeting din a sukwane ba wanda yaji dadin sa ...ranar safeenah sai da tayi ma kowa rashin mutunci...
tsaban kunya da kuncin takaici kowa ya watse anan yazeed bai samu ya fito ba sai after 3hrs
Gashi ana ta eaba gulmansa ana zunde.
...
Haka kawai ya ji wani iri sai ya tuno da ya ma sarah da ummah hakan agaban dumbin jamaa su ya suka ji?
Tunda ya koma gida sai bai sake fitowa ba zazzabi ne da mummunan damuwa yake kashe masa zuciya.

Anan kuwa mahfud da sarah suka shigo wajen taro tare da dad wanda yayi matukar farin cikin ganin su a hakan

Wasu mahaukatan official gowns na designers ake mata na musamman daga turkey Qatar da indonesia
Wanda hamshakan Qhanuns da rabbatul baits na islamic countries suke sawa.
Its very beautiful amma ko da wasa baya nuna siffar mace wasu design din ma inbanda fuskan ta da tafin hannun ta baza aga komai a waje ba but yet is very classy.

anan ma dad ya dada introducing dinta as his only doter inlaw
Its becoming trending sabida babu wanda yasan da auren dama.

sai ta samu grace din wannan matsayi kowa yana so yayi retuning favour ma mr lingard

Lokaci guda aka bada sarah prime excutive official na humanatarian a dubai chapter.sunnlura tasan kan makamin aikin ta sosai
Sai Aka kuma sata a kungiyar lura da harkokin round the countries.

Kowa yayi mata murna musamman familyn ta da famlyn mijin ta.

Ita ka murnan ta bai wuce da aikin ya zo mata yadda bazai taba auren ta ba.
Don kuwa tashi tashi ne ba kullum ba sannan bazai wuce tayi kwana kadan ta akan assigment ba ta gama.

A dik Whar na nigeria inda za acire alhj nafiu to tafi karfin uban kowa yanzu....
shima sai sai ya kere ta a experince da shekaru amma matsayin nata yafi nashi power azahiri.

Hakan komai yake tafiya musu anan dai dai har aka kare taro dada yay gaba ya barsu anan cewa zasu koma germany the following week.

Cikin satin da yazeed bai leka ko ina ba  mutane ne suka taro zanga zanga aka kai gaban organisation din whae ana nemna sarah dan dole..

mutane sun gaji da sauraran yaushe za a dawo musu da ita sai suka fito suna mumumnan demonstration day by day abun sai da aka hada da hukuma.

Shikam yana chan bai sani ba,sai ranar daua tashi baijin dadi yaji ana knock akofar dakinsa
kullum tunanin sa yaushe zaiga sarah koda akayi knock din ma sai da ta fado masa

Amma ganin sectarynsa ne yasa ya daure fuskan sa tam..

bayn sun gaisa yake ce masa minister yana bujatr ganin sa an hadu meeting din gaggawa

Da har ya kore maganan da cewa shi bazai je ba damuwar su ne..
.sai yaji ance akan sarah ne
mutane sun kai korafe korafe akan adawo da ita minister zai sa baki

Ai tuni yaji ya warke minti biyar ya dauka ya kimtsa kansa ko wanka bai tsaya sake  yi ba.

koda suka taho nan sai tanbayar sa ake ko yayi ciwo ne sosai abun ya nuna a jikin sa yanzu.

Anan ya hadu da mra rith sabida hjiya sam ta kasaa zuwa bata so ta sake haduwa da safeenahn tsaban takaicin datake ji akanta.

Anan minister ya sa aka rufe magana akan za a runuta official apology letter da call off duty ma sarah bukar cikin gagawa nan da sati biyu ake si ta dawo bakin aikin ta.

Hakan yana nufin safeenah zata ajiye ma sarahn matsayin ta,gashi minister ne ya bada dokan bata isa ta ce zatayi wani rashin kunya ba haka ta koma da takaicin abun yazeed kuma kamar ya hadiye kansa don murna sati biyu ya rage ya ga sarahn sa ido da ido

Tunda aka yada letter a national media houses da news papers ya shiga tana din sabuwar rayuwar da zai fara da sarah idan ta dawo
Baya bacci this time so yake yayi dagske ya aure ta ko zai dawo dai dai.

aka aka ci sati guda ba sarah ba replya amma basu cire hope ba sai da ya kai 10 days sannan yazeed ya fara shiga damuwa

Gashi Sau dayawa yana so ya kira mahfud yaji maganan auren nasa amma baida courage  yasan mahfud yayi fushi ne da ya ki ya nemen sa duk dama ya san yaga sakon auren nasa.

anan kuma mahfud  yayi rakiyar sarahn wajen wani taron da aka gayyace ta a mtv lifestyles programs
Ana washe gari da safe zasu tafi germany..

Anan tayi hira da hamshakan mata wand ake damAwwa da su akan rayuwar ya mace da career ta..
har ta bada misali dakanta da yanayin yadda career ta ya ruguje abaya.

Her speech was gentle and historical nan take dada jan hankalin mata da kar su karaya idan haka ya faru da su su sake tashi maybe alherin su zai iya kasancewa agaban su basu sani ba.

sannan tace ita bazata sake komawa baya ba badon komai ba sabida rashin uzurin da suka bada mutuncin ta  da darajar ta na dan adam.

Cike da jin dadi da ilimantarwa aka kare hirar.
ga sunan ta jikin award din da suka bata mrs sarah bukar lingard.

a washe garin ranar suka bar washington zuwa san diego daga nan suka shige germany..

Kowa na farin ciki da su haka suka cigaba da dyauwar su cikin so da kulawa da juna su

day by day yazeed ke jin karayar zuciya akan shirun sarah har ya soma damun sa sosai ga zazzabin dayake taso masa isan ya dan daga hankalin sa.

Haka dai ya daude ya jira sanda sati biyin nan ua cika tsaf

Daga nan kuma sarah ce take karance news din akan  jaridun da ake ajiyewa Kan table din mahfud amma bata taba nuna masa ba sai ma tasa ayi trashing a dust bin

Abun dariya yake bata kullum sai ta tambaye kanta what change now da ake nemanta a whar?

Tun Kaucewar sari biyin da kwana daya yazeed ya koma shan giyan sa ba ji ba gani ga rashin lpya na cinsa ajiki tunanin sa kar dai ma sarah ta mutu ne ko wani abu ya same ta a wani waje?

yana zaune shiru da safe ranar sai ya kunna tv  Dai dai an gama repeting progrme din kenan

ana nuna highlight da pictures din ta da sauran matan.

A razane ya mike Yadda Ya sake remote din aksa ko da an sake dagawa bazai sake amfani ba.

Kansa ya kama baki na rawa ya kira sarahn da karfi  sai yaje ya na dada kallon ta a tv

Gashi angama programe din abirkice ya dauko tab dina aya shiga chaneel din da kyr ya samo details din ta

da dan short video clips dai dai inda take bada kalubalen rayuwar ta da abunda tace na bazata sake komawa gidan jiya ba.

hannun sa na trmbling yana kuka yana kiran sunan ta kamar wanda yake kallon hisabin sa na wutar jahannama

Bai ma lura da sabon sunan nata ba ance prime excutive ce kumaa washington dc akayi hirar kawaai sai ya tashi ya shiga neman contacts din humanatarina daga
Chan

Kamar zai tashi sama ua soma magana bai jira ba yace sarah? Pls i want to speak to sarah bukar ya kara da cewa ita urgent pls

Baturiyan dake magana sai da ta dan yi shiru sannan ta ce masa wanda yake nema is private abunda kawai zata fada masa shine bata nan ma sun tafi san diego..

Ya nemi ta ta cahn...
Da kyar da fitina ya roke ta da karyan cewa shi colleque din ta ne sannan aka bashi home call na gidan su a  san diego

ko zama baiyi ba ya sake danna musu kira anna sai dayayi ringing sau biyi sanna wata ta dauka..tace how can i help you..

a dame yace san diegi isit sarahs resident?sarah bukar pls i want to speak with her its alarming very urgent..
Give her the phone pls thank you

Sai da ya gama
Matar tace im am sorryy sir, but mrs sarah dont receive calls on landlines,besids shes not here in san diego she left .
Pls If u have any emergency matter u shud direct it to her personal calls
this is a Direct oder from her husband.im sorry sir but I cant help you

Tana shirin ajiye wayar ya dawo daga suman tsaye dayayi yace wait wait wait ,sarahs husband? Sarah is married ...maganan ya fito masa abaki kamar mahaukaci

baturiya sai to dan tsorata da yanayin sa tace yes sir,her husband give oders and i canr help you..sir, im hanging up now..

Bazata ya daka mata tsawa a hatsale yace fuucccckck!!!!!
Ya wani ja kuka mai dauke da rudani ba abunda zuciyarsa ke maimaitawa sia sarahs husband..

Sai ya sauke ma baturiyan masifa da cewa ta bashi phone number sarah ya kira ta yanzu sabida bai yadda da maganan sarah tayi aure ba har sai yaji daga bakin ta

itakuwa baturiya ganin zai takura ta ya sa ta ce zata hada sa da security idan ya sake kiran layin sai an kaisa jail .

anan yayi wirgi da wayar ya juyo abirkiice ya dauko sabbin wine bottle ya soma sha  sai sa ya ajiye kwalba

wasu hawaye na masu daci da zagi suke sauko masa zuviyansa ta riga ta biga da naganan auren sarah

amma yaki ya bar brain dinsa ta yarda jira yake lallai ya samu layin ta ya kira ta tafada masa sa bakin sa ta aure ni wani ba shi ba.

Kuka yake ayashe aksa yana cewa sarah tashi shikadai bana wani ba
Sai ya runtse ido baya son ma ya sake ya ga sunan nata bare yaje ga tanbayar wata aura?

Idan ya rufe ido ba abunda yake gani sai sabon fuskanta dayaga ni a video
hatta muryan ta ya sauya masa ga dan uban kyaun da sheki data kara,yaga babban matsayin ta wanda ko a mafarki ya laluma yasan sarah wll no longer be his mate a dukiya.

but how comez? Kenan sarah ta sake bacewa a duniya har ta daga rayuwar ta dana wargaza
Mata shi?
but how ya tsaya tanbayar kansa cike da jimamin anan Zazzbin ya nakasa sashi ko bacci bai iya yi ba har safiya.

a safiyar ne sarah ta taho dakin ta same mahfud  dauke da jaridan a hannun ta..

haka kawai takeji ta sanar masa da abun dake faruwa duk dama tasan baida amfani awajen ta.

Officail cat

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top