Bottom of the matter

*🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@  SURAYYAHMS*

_truth is i dont like catching names sabida kar na tsallake wasu buh for"'salamatu hussaini, Hallybest,aminawada6,khairiyyat,mamiealameen,hureahmad,..phiooner,hannah habeb,asmaufakai,ceecyblack,ummu ramlat,abulram,hadexxa nunu/lawi...rukayyah.. safiyyah/111..humyluv kowa da kowa at my wattpad acct...am grateful for ur discusssion sessions,i wll still give you this page guys🌹...._

_Xinnie smart novel grp comenters i apreciate_

_Mamansadiq ta intelligent writers fans sakallah mmm_

_50_

A dan razane tajuyo suna hade ido ta sauke wani irin wawan tsaki mai sauti
Ita haushin sa da mum dinsa gaba daya ma take ji

A fusace ta juya zata bar wajen ya sha gaban ta da sauri yace sarah pls listen to me..can we please stop acting like strangers and speak to each oda like sarah and her yazeed?

Wani irin kazamin kallo ta bisa da shi ta kada kanta ta sake yunkurin zata wuce ya kamo arms din ta

Bata wani jira ba ta wanka masa mari mai karfi da sauti saida jini ya fito a ramin hancin sa daya...
Cikin bacin rai tace how dare you touch me baka da hankali ne ko rashin tarbiyan ka akaina zaka kare"?
Ya taro nunfashin zai yi magana ta katse sa da furious voice din ta mai shake da barazana...
Tace ya isa haka kar ka sake ka sake cewa komai anan wajen..and for the slap this is what u will always get for wanting to feel like sarah and her yazeed nonsense.

Ta juya zata tafii hannun ta ya damke da karfi lokaci guda yayi kasa ya zube kan gwiwar sa gwanin tausayi....

Cikin magiya da tsananin son ta saurare sa yace,kiyi hakuri ki tsaya kijini na dade ina nemen wannan ranar ...im really sorry sarah dan Allah kiyafe ni nasan nayi miki laifi
I was just an idiot, amma belive me tunda kika bar rayuwa ta it has neva been the same

Na kamo da son ki so na gaskiya
I love you sooo much sarahh...pls come back to me nasan kina so na
Nasan rashi na ya sa kija aure dan uwana

U will always choose me im the one you love  sarah...
Pls have mercy on me..

kinga ni ai xuciya ta ta riga ta kamo da ciwo sabida ke ... ko bakisan duk halin danake ciki sabida ke bane?
Bana son mahfud yaji ba dadi ne shiyasa nake so mufahimci juna dani dake.. Can you pls forgive me?...ya dada marairacewa

"she was silent for a while don Abun ya sa ta jin wani yanayin haushi fushi da fusata amma sai ta daure tayi calming kanta..
Taso ta zazzage sa irin zagi wanda bazai mance ba amma tunda har taga ya haukace yana iya furta wayannan kalmomin ta san bazai fahince me zata ce ba..

Don haka sai taa fincike hannun ta daga nasa..
Ta ja ta tsaya da kyau"cikin dakewa da nitsuwa tace wai dama a tunanin ka ban yafe bane?hmmm Ai tun ranar da ka nuna min kuskurena a rayuwata na yafe maka....infact i mean to thank you for making me see what really matters to me in life...

Right Now I have the best husband,..best of my career...my family and people who accept me for who i am

Duk kai ka nuna min hanyar samun su kuma Naso na gode maka amma ban yi hakan bane sabida ure long dead to me...ya ma za'ayi nayi magana da gawa?look yazeed o whteva u call ur self I cant even remember you in my past is feels so empty ure more than a strnger to my entire life..
I cant even hate you ure just dead..null

Kana wani gaya min ciwon zuciya did i even care about what ure saying now ko meke damun xuciyar ka??? wannan ai kai ta shafa,let it burst mana ra'ayin ka ne  ai

Mamaki ya dade da kangarar da idanun sa akanta Zai yi magana

Tace dakata...bani da time dinka, Idan zaka tsaya bata lokacin ka wajen tono da gawar ka a rayuwata then u most be ready to die along with your body...so,Is left for you.."rest in peace or rather go to hell.....

Emmm? Ta dan dage gira ko seconds bata jira ba ta juya ta barsa anan.

He was terribly shocked gaba daya jikin sa yana rawa sosai amma ya kasa rike kansa gani yake kamr duk abunda tafada karya ne ..
Har sarah ne zata ce masa hakan?

Ko step bata kara daga kofa ba ya daka mata tsawa ciki firgici yace wait...ya mike tsaye a birkice har yana panting

"sarah kin mance da chan soyayyata kike fifitawa fiye da sadaukarwa da alkawarin ummahn ki how cud u just leave me now sabida mahfud?

i know im not dead to you,sarah ki tuna fa i went tro alot,...na gyara kuskure na har tarihin ki na sake bi na duba duk abunda Na bata na gyara sabida kaunar ki ,i love you soo much sarah....ki zo muyi rayuwar mu ni dake nasan sirrin ki kinsan nawa ..pls dont say no now.

Bata ko juya ba ta furta mahaukaci tare da sake tsaki mai sauti...
Kallo daya ta masa daga nesa tace "congratulations for that" ....ina ganin zanje na gaya ma uwar ka cewa bata aikin ta da kyau ya kamata ta sanar da kai muhimmncin girmama matar wa wajen ganin miji"kar ka sake tinkaroni da haukar ka kanaji ko?..look Yazeed  U just need a nanny so suck it up..

Da ganan ko jinsa bata yi ba ta sauka haka ya rinka kiran suna ta yana kuka yana maganaganun sa da iska har ta mule..

a dik tunanin sa sarah is still that innocent pure hearted girl daya ke raina ma tunanin ta wayo ko kadan baisan abunda yake gani afuskn ta sauki ne ma da abunda ya bakin ta ya furta masa ba..

to meyasa ta sauya ? Ai yasan idan har akansa ne bata gane gaskiya da karya and gashi yau gaskiyan sa kawai yake so ta gani da tsantsar kaunar sa akanta amma sai ta fito masa ta inda bai gane ba kwata kwata.

He's still finding it hard to believe that sarahn ta kashe chapter sa ne ma a rayuwar ta kenan duk plan dinsa sun ruguje kenan?...da gaske kenan take son mahfud yanzu ba shi ba?....

anan ya taso da kyar rike da zuciyan sa ya biyo ta

Ita kuwa tana shigowa daki ta sauke ajiyan zuciya mahfud ne kwance akan bed din nan inda ta barshi da waya yayi shiru yana tunanin abubuwan da suka faru dazun

Har ransa yasan sabbin halayen su hjy billyn na damunsa amma baya so ya bari hakan ya shiga tsakanin su bazai ji dadi ace mace ta raba shi da wanda suka raine sa ba.

Shigowar ta ya fargan da shi suna hade ido ta dan daure fuska ta turo baki a shagwabe..
Dan takaitaccen murmushi ya sake ya mika mata hannu alaman ta taho jikin sa....
ba musu tayi hakan tana yi tana sakalcewa tana isowa ya jawo ta suka kwanta tare cikin idanun ta yake kallo cikin wani yanayin daya sa ta dan dole ta furta,im sorry my hero i let my anger control me... please kayi hakuri bana sakewa,ka yafe min kaji?

"ya kamo hannun ta ya yi kissing, yace its ok.. im sorry too babe i shund have shouted on you amma zanso ace ki nitsu ki ma su mumy na uziri sarah wallah ba haka suke ba  ai na sha baki labarin su ko?

Ta gyada kai amma damuwarta ba wannan bane yanzu..haduwar su da yazeed din yau yasa ta fahimci ashe dama har yau yazeed gani yake kamar yana da sauran gurbin arayuwarta dan hauka da tabewar tunani irin nasa

A tunanin ta sai ta ga yanzu ya dace ta fada ma mijin ta komai sabida ya samu su bar gidan nan tana da yaqinin mahfud bazai taba daukan wannan shahsancin ba.
Kuma dole zai fahimce cewa hjy billy danta kawai take so ba shi ba.

sai ta lumshe idanun ta ta dada shiga cikin sa ..
A hankali tana hura masa warm breath din ta akirjin sa yana dada rungumo ta yana surutun sa

Yazeed ya taho har kofar dakin amma jin muryan mahfud anan ya hana turo kofar  baya cikin hankalin sa ko kadan sai ya zube nan kasa yana neman kawo tinanin ma brain dinsa.

yasan dole ne ya fasa koyin kowa yaji sabida bazai iya dauke asarar sarahn ba..

Zama yayi yana huci a hankali yana danne kirjin sa shikansa yana jin sabon tabon ciwon sa na warwarewa..

He cant control it Kawai sai ya bar wajen ya koma dakin sa yana ta kuka yana dada tunzira kansa akan kar ya sake haka ma sarahn hala ma duk karya take yi tana son shi har yanzu

anan kuma yanayi ne yake kan sauyawa
Lokaci guda suka lume
Ckkin duniyar biya ma juna bukatun su..

Kwance a kirjin sa ta rero masa labarin tsaff daga ranar da ta hadu da yazeed da su hjy bilky..
ko karyan kalma bata yi ba har sai da ta kare da maganan abunda ya faru yau din sannan ta ce masa tana so su koma gidan su is no longer safe for them here in har yana kaunar ta ya amince da hakan..

Sai yau ta sake yin kukan tun abunda ya faru da ita abaya tun bayan wattanin da suka shude
hankalin su duk ya tashi
daurewa yayi sosai sabida rudanin daya gauraye sa.

dama kenan sarah da mum da yaxeed duk sun san juna shi ne fool din cikin su?
Amma idan yazeed zai boye masa meyasa mum dakanta ta biye masa har ma yazeed yake tunanin kwace sarah"? What nonsense ai abun baiyi ma'ana ba

Abun ya matukar damun sa sai yai yake dada gane wasu abubuwan komai na warrware masa afili kamar yadda sarahn ta so ya gani da farko..

so duk wannan feud din anayi ne sabida haushin tarayyar sa da matan sa..
Ita kanta sarahn ya so ya mata masifan rashin gaya masa datayi tun ranar da suka gane kansu

Sai dai tayi ta basa hakuri tare da kawo masa dalilin ta na kin fadar hakan,data zo batasan manufar su na boye maganan ba hasali ma bata san akanta yazeed yake ciwo ba sai daga baya.

Tasan idan tayi judgin dinsu awancen lokacin zai iya zamowa laifin ta ne akan komai da zai afku tsakanin su

Mahfud ya kasa boye damuwar sa,amma yau da yaga yanayin ta yanzu yasan ba abunda take bukata illah kulawar sa ya lura matar sa tana matukar kaunar sa ba abunda take so sai farin cikin su..

bai iya dogon magana ba ya tattaro ta jikin sa suka shige wanka
Kwnce tayi lumui akn kirjin sa tsawon lokaci ruwa na dukan su kowa naji da abunda ke ransa in silence.

Yasan dole yau ya fuskance mum dinsa da magana how cud she do this to him?yaji haushi abun...

Ko da yazeed ya gama batsewa da haukan tunanin sa sai ya sake dawowa dakin a haikace zai duba sarahn inyaso duk abunda zai faru ya farU

Koda ya shigo yaci karo da yanayin dakin ga kayan su akasa ko ena wargaje
Sai ya dada hatsala
irin bata ma damu da halin da ta jefa ni aciki ba tazo me tana bashi jikin ta ne...

fita yayi da sauri ya nifi waje ko isa gaban car dinsa baiyi ba zuciyan yayi asalin bugawa anan ya sulale ya fada kasa.

Anan har sarahn ta sauya kaya bayan fitower su mahfud ma na shirin sanya riga ajikin sa ba wanda yace uffan

sai ga karar bankade kofa a gigice hjy blky ta zube kasa tana tsalan ihun mahfud yazo ya taimaka mata dan ta zai mutu..

Hankali atashe suka yo kanta sai ihu take tana kirnal sunan yazeed din

haka ambulance tayi da shi asibiti aka sauke sa a emergnncy

Dukan su sun damu sabida haka ba wanda ya iya ajiye kansa waje daya bare akawo wani magana.

sai wajen karfe 1 na rana sai ga doc sun fito
A birkice suka karaso suna tambayar jikin nasa

bason ran doctr ba amma ya zama masa dole ya zayyana musu cewa condition din yazeed is now very worst...

adu'a ake bukata sabida zuciyar sa tayo mummuman bigawa hade da depression tunani yayi yawa a brain din sa.

salati sukeyi amma banda hjiy billy dake faman kuka
ba irin tambayar da bata ma doc ko da za ace mata za a samu sauki amma shiru babu bayni sai ma cewa yayi da suyita adua.

Yana barin wajen ta zube kasa tana cewa ta shiga uku ta lalace,tausayi da tashin hankali ya sa mahfud jawo ta jikin sa yana rarrashin ta
kamar itace ya shine uba..

ita kanta sarahn bata jin dadin yanayin nasu

ga hjy billy sai dada tabewa take tana cewa za'a kashe mata danta kwalli daya a duniya za atona mata asiri..

tashin hankali bai tsananta ba sai da aka shigar da yazeed dakin hutu inda zasu samu sugan sa.
Gaba daya baya duniya kamar gangan jikin da ne kawai suke gani

Nan Sarah ta nufi toilet sabida laulayin ta ya soma dan nunawa sisai warin ward din yasa ta jin amai sosai sai ta barsu su biyun

Hjy Kwance da jikin yazeed din take hawaye cike da jimami take cewa yanzu ka zabi ka mutu ka barni kenan akan wata?
Yazeed meye ban maka ba a duniya da har bazaka rayu saboda dani ba...
Kasan na damu dakai sosai my child pls get up for me i wll do anything don ka samu abunda kake so..i promise.

tsaye daga bayan ta mahfud yake cike da damuwa da sanyin jiki...
ahankali ya dafa ta cikin dauriya yace mum meyasa zaki boye min?

wani fat taji kirjin ta ya dauke wuta sai ta dago ta dube sa he was not ok kallo daya ya isar maka cewa he's hurting..
Tace what?
Ya dage ifo ya dada kallon cikin idanun ta yace
Mum,kin boye min cewa kunsan matata tun da chan meyaasa?
Ko dan akanta yazeed  yake ciwo ne mum...dont i dersev to know all of this,yes sarah matata ce amma yazeed fa dan uwan ne fa?we are family tun kafin nasan sarah na san shi..
So Why did you hide it mum....sai ya sauke mata hawaye

taji wani iri amma son danta ya gama rufe mata ido yanzu mafita kawai take nema don haka bata so ma ta kawo wani tunanin whats right and whats wrong

tasan idan ta rasa yaxeed a wannan hali bazata sake iya duban mahfud a matsayin danta ba bare kuma matar sa da itace silar komai.

Sai ta danne duk wani tunanin ta ta taso tace"
Ashe ma kasani?
Dama kasani kabar min dana acikin wannan halin
Yazeed ya hana ni maganan nan sabida da kai...amma ashe kana sane ka noke sai da kaga zai muyi zaka tuhume ni?
Ai burin ku nee dama ya mutu gashi nan sai ka kira ta ku cinye sa..

Da dan dagon murya Ya ce mum pls stop it,lets talk it out....nima yau nake jin maganan Ashe idan yazeed yayi wautar hakan ke
Bazaki iya nuna masa dai dai ba..?

Nima fa danki ne mumy meyasa bazamu hada kai mu fuskance abunda yake damun mu tare ba
its hurt me mum....
Sai naji kamar baki yarda da ni ba ne, ya za'ayi na so na gansa wannnan halin he's my bro for godsake..

tace prove it.....idan har ka amince muna da muhimmaci arayuwarka ka kawo karshen wannan matsalan right now

yace "its too late mum koda akwai karshen wannan matsalar yanzu dole sai mun jira ya warke asan nayi...

tace noooo,wai bakaji likita yace tunanim matar ka ne yayo masa yawa ba
Ai yazed baida wani warkewan da ya wuce sarah..

Idan har ka yarda ni uwace gare ka kuma yazeed dan uwan ka ne ka damu da shi..

mahfud ka sake ma yazeed sarah yayi rayuwa da ita ...
Ka dauka hakan sadaukarwa ce dan ceto rayuwar dan uwanka..

abun ya doke zuciyan sanda wani rin speed bakin sa har na rawa yace what?!!!!! Na sake matata fa kikace mumy?
akan me?i mean that dosnt make sense me tayi min da zan sake ta..duk dan akan yazeed shikenan sai ma saba ma Allah...?

Tace ohhh ,..dama ai nasani za'ayi hakan..wato ma bakaga me tayi na saki ba da dana yake kwance rai a hannun Allah sabida da ita ko?hmmm tabnn di jam

Shikam Mamakin ta ya gama karya masa gabobin jiki he just cant believe this Yace mum,.. Zan iya komai akanki da yaxeed amma indai akan haka ne gaskiya am sorry bazan iya sakin sarah ba..not in this world and not in another
Allah ma ya sani babu biyayya a sabon sa.
I love my wife babu abunda zaisa na sake ta i promise.

A hatsale ta jiyo ta wanka masa mari..tace yayi... naji"mugu kawai....
Shikenan sai kaje wajen ta daga yau sarah ta dawoo uwarka da uban ka nikuma zan dafa gawar dana na sha useless boy.

Yau Ko a mafarki akace mace zata raba ni da kai mahfud bazan yarda ba dan da na rike amma wai yau shine zai zabi mutuwar dana akan wata ya mace? Sai kaje ai ...ni ka fice min daga gani na Allah ya isar min..

He's really hurting amma bayajin duk wani tashin hankali da fitina zaisa shi har ya sake sarah neva eva yake ayyanawa aransa

yasan damuwa sosai ya rufe ma mum dinsa ido
A yau kuma ta nuna masa boyayyen banbamciin tsakanin sa da yazed a zuciyarta a wajeje dayawa ta inda da baiso ya san da hakan ba

Bayajin dadi ko kadan amma yasan akwai mafitan daya fiiye masa sakin matar sa..

koda yaji kan labarin yaga son kai aciki da kuskure mai tarin yawa..

To maiyasaa bazasu hakura yazeed ya dan ji sauki su yi facing case son ta hanyar da yadace ba sai ace ya sake matar sa?

Koda ta kore sa daga dakin baice komai ba ya fice abun sa
Yasan bazai iya ya bar ta a halin da suke ciki ba

Amma yana da yaqinin bazai taba sakin matar sa ba duk rintsi duk tsiya sabida yasan kuskure ne mafi muni idan ya shagala ya aikata.

Sharebur views and vote

🐈VOTEs

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top