BLACK DAY

*🅱BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }

    ™// 2019🔞
  🍒🍒     
    *SAMARIN SHAHO*
         _The scorned_
🍒🍒

_A TRUE SENSATIONAL STORY_

~_Story  written by_~
  *SURAYYAHMS*🔥
*OFFICIALCATTY🐈*

   *_WATTPAD_ @SURAYYAHMS_*
  @ IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018/19*
*#romance#purefiction*
*#Destiny at fault..*
*Any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison All my stories are strickly mine,beware copycats!.*

*for Haleematu sadiya leemah,in loving memory of our dear dad Allah ya dada haskaka kabarin sa Ameen*

_PAGE5_




Oh Shit,mutumin dake motar ya ce tare da bude kofar hyuandai dinsa ya diro adan tsorace yayo wajen ummah..

Ita kam gaba daya ta rude sai boya take tana zare ido duba da mutanen dake kan kallon su already har an soma mata masifa.

Wannan wani irin shashan shi ne sai kuna bin kan hanya kamar dabbobi mssww wai
Baki gani ne? ....Wani yace Iskancin banzan ne kawai a kade su suce an dau hakkin su..kowa da abunda yake gaya mata tana shiru.

mutumin ne ya shigo tsakani bai damu ba ya ce baiwar Allah ? Sannu ko, fatan dai baki ji ciwo ba,..

Da kyar ta dan dago tace ah' a, kayi hakuri dan Allah

Yace "Its ok, sai ya jiya yace ma jama'an dake kewaye da su "dan Allah kowa ya wuce nan aka basu waje..yace ma ummah kin tabbata babu abunda ya same ki? Zan kaiki asibiti a duba ki wannan ba matsala bane

Tace ah'a ,ba abunda ya same ni,ni zan tafi sauri dama nake kar lokoci ya kure min. Ta karasheh adan tsakure tana neman ta kauce ko zai tafi itama ta cigaba da tafiyar ta amma sai yaki tafiya.

Nace ba, ai zaki iya shigowa na rage miki hanyar idan wani waje zaki je,i dont mind..

Ta dada duban sa tana shiru..it seems like mutumin shikam babu ruwan sa gashi dai ya manyan ta akallah dai tasan zai bata shekara 10 da haihuwa a ido,

gashi fes fes ba laifi toh damuwar ta shine tunda tazo birni bata taba samin wanda ya nuna kulawar sa akan ta ba duba da yanayin ta a wargaje zani daban riga daban, ga tambarin talauci faca faca akan fuskan ta amma sai shi,

Ta dan sa fuskan godiya tace bawai na ki bane, uhmm banan zanje ba aiki nake nema dama anan layi gaba zan kara..
ta dan sunkuyar da kai

Yace ohhhh i seee,daga nan baice komai ba ya sa hannu a aljihun sa
Kudi ya so ya ciro a amma sai yayi wani tunani..
Yace toh baiwar Allah wani irin aiki kike nema hala nima sai na duba nagani ko zan taimaka..
Ya dube ta babu fuskan wasa..

Ummah tace,dama wanke wanke ne da dan aikace aikace ance anan layin aka fi samu..

Yayi yar dariya yace ah, kar ki damu da wannan ni zan taimaka miki na ajiye ki a inda yafi nan wajen ai nan ta baya ne ki shiga asalin cikin gari yanzu zakiga an dace idan bazaki damu ba muje kigani da idon ki..

Ba laifi ummah ta tsaya tunanin abun aranta ganin tana cikin matsi tace toh Alaji na gode Allah ya saka da alkhairi har da dan rusunawar ta..

Ya bude motar sa ya shiga ya bude mata ita ma ba bata lokaci suka hau kan hanya..

Tana shiru ga sanyin Ac na dan ratsa ta amma sam bata jin komai aranta sai ya nake a gadon asibiti?

Bisa ga dukkan alamu kuma yanzu tasan 2 saura ake nema na rana..
Take ta rafka ta gumi tayi zugum duk yana lura da ita..

Chan yayi gyaran murya yace,malama ya sunan ki ?tace sunana fadima,amma ana kira na da gambo

Yace nice name Ni sunana SSA danjuma shehu jiya na dawo daga abuja amma asalin ba anan kasar nake zama ba,iyali na da aiki na kai kusan rayuwa na ma achan kasar america yake

Ummah ta dan yi yake ba yabo ba fallasa amma ba tace komai ba

amma ke ba yar garin nan bane ko?

Tace eh banan nake ba ,
Jiya nazo daga kauyen mu..

Yace ohhh..ammm kina da aure? He looks free so bai ma lura da yadda maganan ya zo mata ba

Ta danyi shiru ta sun kuyar da kai

Yace "Karki damu ki fada min komai babu abunda zan miki im just a free man kin gane? ki sake jikin ki da ni ai mu nan babu ruwan mu ..

Ummah ta dan dago tace, eh toh ina da shi amma na rabu da miji na,yanzun ma yata ce a gadon asibiti likita yace na kawo kudi kafin ayi mata aiki...

Yace Allah sarki hardluck ehnn..meke damun ta?
Nan ma tayi shiru daga bisani tace jini za'a kara mata..

yace so sorry for that amma fa Gaskiya kin burge ni malama fadima daga ganin kk ure a good mother...ta dan yi murmushi duk dama ba jin turancin take ba damuwar ta baifi taga ta samu mafita ba..

Anan ya cigaba da samun ummah da dan hira kadan kadan yana shan cikin ta,har ya gama ganowa tana matukar bukatar taimako don kafin su isa masaukin sa har ya samu ta gaya masa abunda likita yace akan kudin da time din da ake bukata..

Ya kuma fahimcii ummh babu ilimi duk dama bata da ruwan jahilcin sosai amma sometimes babu wayo.

A matsayin sa na wanda ya waye ya ce mata inda zan kaiki yanzu wajen saida abinci ne
Akwai maza da mata, kin ga ni babban mutum ne sabida haka zan sa ataimaka a baki aikin da zai kawo miki kudi da wiri kamar yadda kike so..

Ummah taji dadin hakan tace nagode Allah ya biyaka alaji..

Yayi murmushi wani tafkeken waje suka shiga mai suna marriyotte hotel, its private don ma alayin GRAn ma a baya yake.

Fadin kalle kalle da ummah tayi babu matsaya har suka sauko tana waige waige anan ne ma ta soma jin fargaba da tsoron biyo sa da tayi,
amma sai ya waske ya dada kwantar mata da hankali..

Anan ya kaita tare da shi zuwa reception sai kallon ta ake yi bai damu ba yana ta bata friendly gesture akan ta shigo kawai babu damuwa..

Anan yayi komai tana daga gefe duk a tsarge take sabida yanayin yadda ake bin  kyauyncin ta da ido a afili..

Ta gane sosai batayi kama da su ba yasa ake mata irin wannan kallon sai ta sunkuyar da kanta..

Malama muje ciki ko?

Umma ta dago kai adan tsorace suka hada ido

Wata mata ne gaban ta
Da uniforn din hotel din
Ta sha wando da riga tace zo muje na kaiki nan ta wuce ummah na biye da ita har suka kai room 207 kusan na karshe a layin steps na biyu..

Shiru babu ko motsi sai na takalman su sosai zuciyan ummah yake dukan tara tara, sai kokarin kawo salati take aranta amma ta na kokarin fatan alkhairi...

Matar tace ki zauna anan dakin bari oga ya gama magana zai zo ya kira ki..

Ummah tace toh, aduk tunanin ta yana biye mata kadin aikin ne kamar yadda ya fada..

Ga katifa lallausa da tv waje fess fes sai qamshi ke tashi
Shiru shiru aka sake bude kofa abinci ne a plates da drink hollandia yougurt da cup

Mai aiki Tace ki fara cin abinci yanzu ogah zaizo,
Tsaban yunwa ya hana ta ma cewa ah'a ko eh sai tayi shiru abun ta tana duban yadda matar ke zubo zuka zukan cinyar kaza har biyu da dan shinkafar da yaji kayan lambu tana mika mata,

Anan ta dau goran ta jijjiga ta bude ta juyo kusan rabin drink din a cup ta ajiye ma ummah, tayi mata sallama ta fice..

Tun tana dar dar har ta sake ta jibgi abincin kamar Allah ne ya aiko ta, rabon ta data ci irin wannan har ta mance a duniyan ta..

Tana zaune shiru don tun tana lomar karshe ta soma jin wani irin jiri na debar ta kamar zata fadi kasa kanta har wani dif dif yake idanun ta suna neman rufuwa

Tace nikam ko bacci ne yake neman kamani ne oho? Cikin layi tayi maganan tana kan kokarin kai cup din bakin ta karshen ta bata karasa shanyewa ba ta gungura ta gefe ta shiga jan wani irin nanauyan baccii na ban mamaki

Jim kadan sai ga shi ya turo kofar da leda mai kyau a hannun sa....murmushi  ya sakar mai tasiri ganin ta a hakan..

Ya kullo kofar dam dam ya karaso gaban ta ,ya ce malama fadimatu?
Hey, fadima? Ya dan fashe da takaitaccen dariya ...

Its was 3.15pm Ajiye ledar sa yayi ya cire kayan jikin sa ya bar kansa daga shi sai boxers,ya zo daf da ita ya dan dago ta ya yaye mayafin nata ya ajiye

Daukar ta yayi zuwa saman gadon suka haura tare daga nan ya cire makan sa sauran suturan ya sanya condom dinsa sharp sharp ya hauro kusa ya same ta.

Baiyi wata wata ba ya yaye zanin ta yayi ma kansa hanya ya kishingide ta da kyau ya haura ruwan cikin ta ya fara yin abunda yake so da ita, har sai da ta soma motsi dan kanta ta fara bude ido tana neman dawowa hankalin ta...

Na shiga uku ta fada akasale kuma a wahale abun na mata kamar a mafarki nnamiji ne akanta yana amfani da ita, she can feel the movement shikam yayi nisa sai lasar dadin ta yake abunsa,,..

da haka ta cigaba da gane kanta tsaf ta bude ido warau a firgice,zufan da ke bin sa kawai ta soma gani wani irin rudani da firgici ya balbale ta ta rasa meue guda zatayi shiko bai iya magana da hausa ba sabida yasan yanzu zata kawo matsala Allah Allah yake ya kawo sperm dinsa so sai bai ma yadda sun hada ido ba...

wani irin ihu ummah ta tsala wanda tunda aka haife ta bata taba yin irin sa...

Da karfi ta sa hannun tana dukan sa tana wani irin kukan ceton rai
Duk da kore volume din tvn da yayi na wajen na daf daf zai iya jiwo ta sosai...

Ta tsine masa uwa ta uba gashi ya danne ta damm da dukkan karfin sa yana kuwwa yana hauwan ta ,...

A take taji kawai ta hadiye ranta ta mutu amma hakan yaki faruwa da ita,

har sai da Ssa danjuma ya gama biyan bukatun sa sannan ya sauka akanta ya koma gefe yana maida numfashi...

A haukace kuma arazane ummah ta mike tare da janye zanin ta da gudu ta kama hanyar ficewa bakin ta na kuka na barin Allah tsine da manyan manyan tsinuwa ta isa bakin kofar tana ja tana jijjigawa da karfi tana kiran sunan iyeyen wanda suka riga suka shude cikin harshen fullanci...jin bazai budu ba ta zube kasa ta shiga kukan fitan rai tana maganganu masu ban tausayi da taba zuciyan mai imani...

Tace "Yanzu haka rayuwata zai kasance,? Menayi ma duniya nake fuskan tar wannan bakar hukunci,Hamma aliyu kadubi girman ubangijin ka ka yafe mini in nayi muku wani laifi kafin ku bar duniya bazan iya daukar wannan bakar qaddarar ba,mutuwan ta zo ta dauke ni wayyoh Allah na shiga uku....

Kuka take yi a durkushe bata ma damu da ta sake duban sa ba sabida tasan ta riga ta haura dokon zuciya komai zai iya faruwa in ta tunkare wannan mutumin.

Burin ta ta fice anan ta kama gaban ta,..tsoro,takaici,rudano da tashin hankali cikin su bata san wanne yafi tasiri a ranta ba

Shikuwa Yana jin ta baice komai ba ya shiga bathroom  ya kimtsa..ya sake dauko guntun wandon sa ya kwama dai dai nan ta taso a zuciye tace"amma kayi asarar rayuwar ka uwarka tayi asara naman wutar jahannama kawai Allah ya tsine maka albarka marar mutunci Allah sai ya saka min...tafada a matukar hatsale tana fidda hawayen tsanannin bacin rai da dacin zuciya..

Fuska ba yabo ba fallasa ya sa hannu zai kamo ta ta ban kade hannun ya dada ya riko ta dam ya shaku ta inda ko motsi bazata iya yi ba.

Sosai ruwan hanjin ta ya kada amma ko kadan bata damu ba in ma kashe ta zaiyi sosai zuciyan ta ya shiga wani halin amsar mutuwar tan.

Yace"ke ki nitsu wai meye haka kike yi ne malama fadima?
Bana son kauyan ci fa ,na kawoki nan ne don na taimaka miki baki gode ba kina wani tada jijiyan wuyan banza..?

Cikin azama ta motsa alaman zata kwace kanta amma dam dam ya dada shako ta jikin sa ...kuka kawai take yi muryan ta har ya soma kaucewa asalin tune dinsa bata ce komai ba..

Yace"kin ganni anan na san kowa  duk wannan haukar da kike yi ke zai dama ko ajiki na
Ki nitsu muyi magana,...nan ba kauyen ku bane anan kudi shine mutuncin kowa, dubi can yayi juyi da wuyan ta kan wani drawer

"Makudan kudi ne acikin jakar dake kai dubu daddaya ba laifi...

"Ka cuce ni" ummah tafada cikin kuka muryan ta har na sarkafewa abun tausayi

Yace"
Ki nitsu ki ji abinda zan gaya miki.
Ni ba cutar dake nake da niyyar yi ,i just helped you
Amma kin gane idan zaki daga min hankali anan sai na kyale ki kifita chan kan titi maza biyar ko 10 su miki fyade su ware...

Ure very beautiful fadima ko makaho ne ya ganki yasan  kyakywar mace ce ke..

Nan Ya saukake murya yace
Wai ma Meye ma aciki,?

Sai ya dan sake ta kadan ya juyo ta tana fuskan tar sa, look fadima nima ba karamin yaro bane kwma hakada girman ki, kin gane? kuma nasan baki waye bane shiyasa kike wannan madness din ai ba bu komai acikin abunda muka yi dake yanzun its just sex ko ba haka bane?

Kinji dadi naji dadi and i really enjoyed you,
Kinsan kuwa karuwai dubu uku kacal zamu basu mu kwana da su yadda muke so...to ke  ki gani ya dan sake ta ya dauko bunch 25k ya zare a jiki ya damka mata a hannu yace ka kudi nan duk naki ne kin gani? wallhy ba don na ci mutuncin ki na miki haka ba
Wannan ai ba komai ba ne,
Kin taimake ni na taimake ki a saukake, ko ba haka bane?

Umma ta dago kai a sanyaye cikin matsannacin takaici suna hade ido ta wanka masa mari ta yasar da kudin kasa"tace, malam ka bude mini kofa...

Kuka ne yaci karfin ta amma ta dada fada cikin fushi tace nace ka bude min kofa zan fice anan..

Yayi dan karamin dariyar ko ajikin sa ya dauko kudin da ta sake ya fada kasa ya kamo dan kunshin ledar ta ya zuba mata aciki tare da confidential card dinsa..

Nan Ya dauko mayafin ta ta ya mika mata ta fauce ta dada rifewa ajikin ta tana jimami,ledan ta bar masa anan abunta.

Ya tabe baki Ya shige gaba ya bude kofa yace to ga shi na bude miki ga hanya"

Batace uffan ba A raunane take goge hawayen da suka ki tsaya mata,tana tahowa
Nan ne tausayin ta ya soma ratsa shi

Har ta fice a hotel din ta kamo hanyar bakin titi yana binta a boye bata sani ba..

A daidaita ne ya ajiye wasu yan maza ta sa hannu ta tsare..

Tana kawowa bakin kofar zata shiga ya sha gaban ta daf da daf ..ta dago zata yi magana ya dakatar da ita.. Ya dan janye ta gefe
Yace"Malama fadima kar ki kashe kanki mana yanzu akan dan wannan abun kike ta fushi,?

Idan kina tunanin nayi miki da zafi kije ga ki ga garin kano wata rana zaa yi miki wanda ya fi wannan a bariki sannan ba zaki samu ko sisi ba bare kaykyawan magana...
Zatayi magana yace
Look,Nasan kinada wayo abunda ya sa ma na dauko ki kenan kin gane?

C'mon,Chill up girl this is not the end of the world kisa aranki taimakekkiniya mukayi,of not taya ya zakiyi ma da yarki a asibiti ?

Ko ance miki akwai aikin da zai baki kudi mai yawa lokaci guda ne in ba wannan ba.?
Dubi lokaci fa saura awa daya ya rage dare yayi miki kuma likitocin ba sauraran ki zasuyi ba,kinga yarki sai ta mutu.
Ana ma ta dago zatayi magana ya tsare ta da cewa"
Kenan don na dan taba ki shine zaki bar yarki ta mutun?ai a yadda kika nuna ke uwace zaki iya komai akan lpyar yarki sai ki cigaba thats very impressive..comn take the money
Ya dada damka mata dan ledan daya kumtsa mata aciki

Nan Ya dada fitowa da confidential card din sa ya mika mata yace wata rana idan kika waye sosai nasan zaki nemi ni ko fadima?
Allah ya bada yarmu lpya kaiwa nan ya juya ya tafi abun sa.

Ummah Duk bakin ciki ya ruda ta ta dube sa yana tafiya a sanyaye tace
Kaje nidai sakayya ta na wajen Allah.
Ta juya ta shige keke napep din,

Sai da sukayi dan nisa yake tambayar ta ena ne waje ..
Nan ne ta dawo daga duniyar ma ta bude ledar ta zaro dan takardan ta da shike duk tarkacen ta anan ya kuntsa mata ganin kudin ya sata ta sake sauke hawayen bakin ciki...

Amma wani shaidaniyar zuciya ya gaya mata meye amfanin badi babu rai ?cuta kam an riga an cuce ki, kada ki yarda kudin nan kiyi amfani da shi kawai in yaso daga yanzu kyasan yadda zakii sa rayuwar ki anan garin marasa imanin..

Anan umma har ta kawo bakin asibiti,

Idon ta sun bushe amma karya ka kalle ta baka dago tana cikin ha'ula in rayuwa ba..

Kai tsaye ta shigo tana neman likitan daya rubuta mata magani.

Lokacin Ana neman kiran magrib nam ya samu ya dube ta
Acikin kudin nan ta zare ta bashi 15 da yan kai..

Kwata kwata ya rage mata saura dubu hudu da dari biu..

Anan tayi tsayin daka ga jikin ta har yanzu ba wai ya sake ta bane don ko kimtsa kanta bata samu tayi ba,

Takaici ke dawainiya da ita tana zagaye abakin dakin aikin..

Anan aka shafi kusan awa uku ana kintsa ni..

Wannan saurayin da da chan aka hado umma da shi shi ya zo ya dauke ta suka koma gida bayan likita yayi bayanin cewa an kammala komai
Amma yace bazan tashi ba sai gobe zasu cigaba da bani magani..

Anan ne data iso gidan tayi wanka ta kintsa kanta ta biya sallolin ta ta dada kai kukan ta wajen Allah..duk dama zuciyan is full of hatred and bitterness


Sahura da dan aikan ta kuwa ba karamin Mamakin yadda umma ta samo kudi da wuri suka ji ba

Dan haka sahura ta qudiri niyyar sa ma umma ido ko zata san ya take yi jiya jiya ace ta zo kano ,kanon ma bayan gari amma har ta san yadda zatayi shige da fice ta samu kudi mai yawa..

Ranar Ummah ko bacci batayi ba Washe gari da safe
Ta mike ta shirya,
Sallama tayi ma sahura tace ni zanje asibiti..

Sahurah Tace ma ummah insha Allah zata zo itama taga jikin Nawa..
Duk dai ko zata gane wani abu game da ummah amma shiru

Nikuma tun misalim  karfe 4 saura na bude ido na warau na ke jina sai dai kananan ciwon ciki da dan jini da nake yi ba sosai ba..

Koda ummah ta ganni a haka ba karamin kuka da godiyan Allah tayi azuciyan ta ba, amma sai ta kasa furta komai  sai sannu sannnu take min..

Na dauka duk tausayi na ne amma gaba daya sai na soma gane cewa ummah na fama da wani bakin ciki ma musamman a yau din.

Follow@surayyahms







_Share_



*WATTPAD VOTE AND FOLLOW @SURAYYAHMS*


*OFFICIALCATTY🐈*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top