reaction

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶71 72*
[10/9, 01:14]


Muryan zarah har na bari Tace" sannu makira munafuka..dama abubuwan dakike yi kenan don ki cusa min Bakin ciki toh Allah ya tona asirin ki....kuma bari kiji bana yafe miki kwanakin da kika hana miji na bani hakki na ure so selfiiishhh...ta gaya mata cikin radadin muryan bacin rai

Ita dai suhan  kuka take yi batace komai ba duk wannan ita bai dame ta tunanin ta yau ta bata ma sweetlove dinta rai ..ko ba ace ba yadda taga expression din face din sa tasan yayi fushi matuka da ita....

Yana wajen kamar baya nan zarah ke mata masifa...tana gaya mata bakaken maganganu in form of ranta ya baci...
Shikan sa baijin dadin abun amma suhan ta bashi mamaki in har da ace don ta kasance da shi kawai tayi zai iya yafe mata amma meyasa bata kawo tunanin babyn sa dake cikin ta ba..wannan abun ya mugun taba masa zuciya.....

tunanin me tayi oho sai ta juya zuwa gaban sa ta rusuna kan gwiwarta gwanin tausayi tana zubda hawaye don ta tsorata matuka" tace kayi hakuri...nasan nayi maka laifi na yi kuskure
bazan kara ba..dan Allah ka yafe min bada gan gan nayi ba bazan kuma yi ba...dan Allah ka fahimce ni "magana kawai take fitarwa out of fear muryan ta na rawa..."i wont do it again sweetlove nayi maka alkwari ..
ta fashe da kuka mai dan sauti kanta a kasa

...tuni zuciyan sa ta soma saukowa dama shi bai saba amasa laifi abasa hakuri instantly ba so he feel pity for her sai ya soma kawowa aransa cewa yaranta na damun ta sometimes kukan nata na mugun damun zuciyan sa altho yana so yayi mata fada sosai tasan ranshi ya bashi kuma abunda tayi bata yi dai dai ba...amma sai ya kasa furta komai ya tsaya yana kallon ta cikin wani irin yanayin mixed feeling....

Zarah na lura da reaction Dinsa a ranta tace tabb di kaji soko wawa hes falling for a crocodile tears lallai ma yarinyar nan ta cika shaidaniya makira..."ta ce to wallhy karya ne a cuce ni agidan nan azauna lpya....ita din wa? In ta asirce shi nikam nafi karfin ta...

Yana shirin cema suhan ta tashi tsaye da niiyyar tsawarta mata kafin ya sallame ta don shi sam bai son kukan nata

..charaf zarah ta karbe bakin magana...
Ta soma bori ta haukace ta firgice tace wai me ake jira ne ? Kawai a yanke ma mai laifi hukunci "bayan an cuce ni za ai ana bada hakuri...toh wallhy bazan yarda ba sai dai dik enda maganan nan zaije yau  yaje.."3months ba wasa ba kuma bana ya fewa ta murkuda baki tana magana cikin kukkuni...dama ai idan mutum ya saba da bin maza hakan dabi'un sa zai kasance na dade ena so na gwada maka karuwa ka auro amma ka rufe idanun ka gashi nan yau an ace ta da namiji daya zata zauna tana neman haddasa fitina

Wai ma in banda sabo da iskan ci 3 days is it not enough ?who knows kuma wani sirrin ake boye wa

..ran suhan ya baci sosai ta this point ta mike daga gaban sa cikin dauriya da disashen murya ta fuskan ce tace.."anji an shiga hakkin ki..wannan ai kuskure ne nayi accepting "amma ni kar ki sake cemin karuwa don ba tsoron ki nake ji ba in kika ki kuma wallhy henceforth duk abunda nayi miki ke kika jawo....

ya daka musu tsawa yace enough...bawan da ya sake motsi sai aukin harara

Wuce ki je ki jira ni a daki na now....ya fada ma suhan in comand fuskan sa  a daure..

Tana yunkurin haurowa zarah ta chakumota da karfi ta damke rigarta gam  ta kalle sa tace tsoron ta kake ji ko? U cant tell her shes wrong majeed..bazaka iya cewa tayi laifi ba? kanaji har tana cewa zata min wani abun? What sort of a man are you?

ranshi ya dada hawa 390
Yace zarah,are u crazy ki sake ta tayi abunda na sata first..ta daka masa tsawa cikin furioun and comandin tune tace bazan sake ta ba hukunci zaka mata kuma agaba zakayi

...yayi shiru yana binta da wasu irin kallo ta tsorota kam amma ta fuske " tasani sarai baiso ya yanke mata wani mummunan hukunci ne atime din yake kokarin controling anger sa but she want to couse comotion daman tun tuni tana jiran rana irin wannan ta gaya musu abubuwan data kullace su da shi...

Suhan ta soma kokawar zare hannun zarah ajikin ta.. Ta ki sam ta sake ta tana faman kwaro mata zagi " bazata ya sa hannu ya kame ya fincike yace ma suhan ta haura sama ...
Ko one step bata kara ba zarah ta daka tsalle ta tsa ihu ahaujace ta kaimasa hannu kan kirjin sa "tace irin adalcin ka kenan u cant even say shes wrong ko ba hakki na ta shiga ba? I dont mean anything to u right ta kunce masa hauka muraran  tana masifa a zafafe
...ure a cheater a bloody lier....oh now what" ai banga laifin ta ba dama kai ne dan iskan da ke koya mata iskan ci agidan nan take raina ni

..idon ta suka soma taro ruwan cos da dagon murya take fada tana neman komawa da shi baya...nishi yake saukewa a hankali ko iska zai kai throat dinsa hes boiling with anger ..

tace say something now in kasan kaci ka majeed" u cheat me..mugu.. dama bakin ku daga munafukai ..kuma Allah ya isa min you basta. r..d..
sai tassssss taji akan fuskan ta" sam ya kasa daurewa har rawa jikin sa keyi" wani irin wawan makahon mari ya sauke mata wanda ya sata wani irin tumble daga tsaye tayi kasa kamar an jefota ta fada tana juyayin radadi  take ta fuce hayyacin ta bakin ta na fidda jini sai rawa jikin ta keyi atsomare akasan brain dinra ba a duniyan  ma yake ba bare ta kawo kuka..

tsoro ya sa suhan rusunawa kasan tana neman kwala ihu..zuciyan ta na bugawa

...radadin azaba da shocking ya sa zarah tsanan ta karkarwa  take hawaye suka wanke mata fuska...daga bisani ta saukebwani fitannanen kuka she cant even move..
Ganin zarahn ahaka ya sa suhan ta sake kuka itama
Ya juya a fusace yace " get lost..da gudu ta bar wajen ta shige room din ta tsaban tsoro bayan lock har da danne kofa da bayan ta anan ta zube ta soma kuka...

Yasan ya mata marin da ko namiji bazaomi iya dauka ba... Amma ranshi ya matukar baci idon sa dake cike da guguwan fushi ya sa mata ana ta yayin da ya tsuguna gaban ta har yanzu she cant move kuka take yi sosai marin bai sake ta ba....

Yace ni waye wajen ki.?.tayi shiru amma haka kawai ya soma bata tsoro sai ta daure tace "miji"
Dan karamin tsaki yayi
yadan tapping din legs dinta da karfi "yace good.. oya get up... ya mike tsaye fuskan sa babu qamshin rahma ...

Da kyar ta daddafa ta mike zatayi magana ya shakuro wuyar ta daf da shi kuka ta sake fashewa da shi." this is the oda part of him data ke tsoron gani...yace im warning you daga yau u.you dont talk to me like that am i clear? Azaba ya sa ta gyada kai...yace answer me...ta ce ye...esss..yace naga kina kai kanki inda baki kai ba  u better know ur limits na gida na ne nina auro ki and u knw that abu mai sauki ne na kora kigidan uban ki ko? Ta dan fashe da kuka
..u must respect me and all other members ofthis family i noticed baki da'a tun da but yau doka na ke kafa miki yanzu...

"ta dada fashewa da kukan takaici her neck is in pain cos his hands are  almost suffocating her..

ya danyi shiru yana binta da kallo"baki ji ne zarah" ya raya a ransa daga bisani ya dan sassauto da voice dinsa  ya sake ta sai yafada a bayyane yace"zarah meyasa baki jina i look stupid to you right?

Cikin shessheka mai dauke da matukar tsoron da tace"me ka gaya ban maka ba? u hit me majeed duk akan wancan karuwar ?she dint want to look at him ita kanta bata san ta sake furtawa ba abu ne dake zuciyan ta yana cinta sosai

Ya dube ta cikin mamaki da kallon wato zarah bata ji"yace ba na soke kalmar karuwa agidan nan ba? You wanna know something ? Ta gyada kai alaman yes" "I married a virgin that got no explanations and story to tell ko kadan bana shakku  da hakan so you better watch ur maught...

kar  ki sake ce ma wani karuwa agidan nan shima doka ne..ta dago ta kalle sa

" an miki laifi  i know but u most wait for me to decide i am the man here..

Ta watsa masa wasu mugayen hot harara masu taken bacin rai"

respond when ever i m taking muryan sa ya razana ta
Tace yes ta dan soma hawaye

..da wanne zan  ji ? Aranta ba abunda ke mata daci yanzu illa kalmar cewa" a virgin with no xplanation or story to tell" meya ke nufi da hakan she cant believe he just insulted jmher sai ta sa aranta da biyu yayi maganan don tasani

wato irin yana so yace ita ba cikakkiyar mace bane agaban suhan ko...she wanna shout it out amma tsoron shi take ji uanzi hska bata so yace zai bige ta cos ita kadai tasan kalar zafin hannun sa..

Cikin ladabi da saukar da kai ta amsa masa duk maganan da yake mata da cewa taji ..sannan ya ce mata get lost itama...

Waje ya fice don yayi calming kansa ya dade ba bata masa rai irin haka ba...

Zarah run da ta shiga daki ta warware suman kanta suka zubo gaban mirror takai tabduba face din ta inda ya mikade da zanen hannun sa cikin wani shakurarfen kuka.wani irin Ihu tayi watsi da kayan wajen suka zuba kasa ta xube tana rusa kuka...

Tace majeed ya ci mutucin na yau i cant just believe it..da gaskiya na ya buge ni ?Allah zai saka min mugu kawai...ta cigaba da kukan bacin rai

suhan tana daki ta rasa meke mata dadi tayi nan tayi na " tq daura ahannu a goshi tirelessly tqce ooh ni yau Wa Zan kira ya gaya min mafita?..sai da aka yi maganan yau take ganin rashin kyautawar ta da tayi ma zarah she felt bad har cikin ranta  amma is late shaidan yayi nasara kanta tin farko dayake buga mata gangan kishi.

makomar ta wajen Majeed take tunani she cant help but to remeber his furious eyes burning with anger dazun duk ta dalilin ta.

tsaban kukan data ci sai ta kasa zama waje daya
Har ta gaji ta kwanta bacci ne ya soma daukar ta chan da dare yayi nisa" take jin mutum akanta...

A dan tsorace ta mike tana fid da ido ..tuni jikin ta ya hau rawa ganin yadda ya tsaya kanta tasan masifa ya kawo shi.
.its almost 1.23am na dare but he felt he cant sleep dole ya tsawatar ma suhan ya nuna mart tayi kuskure....

Kallon daya bata ya sa tayi saurin zamewa kasa asanyaye kan gwiwarta ta rusuma tana neman kawo hawaye....

yace idan naji muryan kuka anan sai na mare ki..bata fasa ba ta fashe da kukan firgici da tsoro tace dan Allah Dan Allah kayi hakuri bana karawa
...tsoro ya hana ta sakat sai yarfa hannu take childishly tana furta wayyo Allah kayi hakuri tana langwame wuya cike da shagwaba...yana obsevin dinta yayi shiru  kan yace mena miki suhan  lwhy would you choose to do this to me?
Zama dani ne baki so ko bakin ciki zaki samin na mutu da shi

..ta dada birkice wa tace ah a fah..ka dena fadan hakan wallhy kuskure nayi am sorrryyyh..

cikin masifa da fada yace wani irin kuskure ne wannan for god sake you are tryng to hurt urself  and the baby duk akan me?

Silently ta furta kayi hakuri bana karawa  ...

Ruda shi take da tears din nata ammaya daure  muryan sa na rawa  yace baki so na ko? U want to kill ur yourself and leave me right ?
suhan ko haryan zu baki aminta da auren mu ba ne kike so ki saka min ta wannan hanyar...

i want you, i want the baby that nurse said ta gaya maki abunda kike sha zai iya cutar dake amma u dont wanna stop? Meyasa?...

kukan ya hanata amsawa yace explain to me pls ..me na taba miki wanda bazaki iya yafe min ba i will ask you for  favour now ki dubii girman Allah kar ki ill ta kanki da abunda ke cikin ki..
u dont wanna be world yeah i  cant force you.. but pls ki daure ki haifa min abunda ke cikin ki lapya its innocent baison komai ba...and i will stay and keep asking you for forgiveness har ki amince ki fahimci ena son ki"pls..ya karashe a raunane tare da juya kansa..yasan yarinya ce so he has to blackmail her feelings ta sa aranta bazata sake ba din

...words  din na sa na zautar da ita she s feeling more quilty...ya budi baki zai sake magana ta mike tsaye cikin wani fitinannen kuka ta toshe masa baki cikin magaiya da mariracewa take furta masa yayi hakuri bazata kara ba  muryan ta a dishe yake  bai fitowa da kyau...ganin ta haka shi kadai yasan azaban da yake ji aran sa but dole me ya dau gyara...

Da sannun sa ya sa hannu zai ture ta ajikin sa ta dada firgita ta rungemesa ta dada fashewa da kuka..

tace wallhy ena son ka ena son Babyn mu i made a mistake zuciya ta ce debe ni i wanted to be with you everyday wallhy ban iya bacci babu kai a kusa dani i wanna be with u ure my comforts ban son bacin ranka i will neva do anything to hurt you i love you so much....maganan ta shige sa yasan har ranta suke fita

ya dago ta a raunane yace but ure are hurting me now preety.. meyasa zaki yi tunanin haka i think ena baki lokaci na suhan ko ba haka bane?

Ta gyada kai tace haka ne..yace meyasa kika sa muka shiga hakkin yar uwan ki u cant leave witot me by your side kin taba tunanin yadda itama take ji aranta in bana tare da ita this is unfair and wrong suhan bansan ki da hakan ba..

A hankali take narkewa jikin sa murya kasa kasa  ta ce ai itata soma samin jin yin hakan itake cemin karuwa yar iska don kawai bana so ka ka koma dakin ta kuma ni bana so ne..

yace ya salam suhannnnnnnnnn...
ANd so what? Tunda ke ba hakan bane theres no need to go far ...gaskiya kin bata min rai and i dont like this  ...tayi shuru ta sunkiyar da kanta kasa innocently..ta ce am sorry kayi hakuri.. nayi kuskure kuma ai zan bata hakuri i promise ....

Ya dan kalle fa for some time yana shiru...yana so yace komai ya wuce ko zai share mata hawaye amma he wanted to make her feel more guilty ..

Bai sake ce uffan ba ya juya yace toh jeki kwanta goodnite...bai jira yaji mai zata ce b ya fice agaggauce abunsa..

Dakin sa ya shige ya kwanta cos yasan zarah kam ba kanta yau ko yaje bazasu fahimci komai ba sai ya kudira sai da safe kafin nan dai  ta dan sauko  ...

Washe garin da sassafe zarah ta fice bata tsaya ko ena ba sai gidan su..

Ko da a kace ma mummy rabi'atu zarah ce she was suprised don haka ko kaya bata tsaya daurawa ba ta fito da nitien ta a falo ta same ta..

Jean da bakin riga ta sa ta dan rufe face din ta da bakin scarf tana kan hawaye..a gigice mumy ta kamo ta "lpya kuwa zarah?
Meya same ki tafada a zafafe..tana so ta ga fuskan ta

Kuka zarah ta fashe da shi ta rungume ta abun ya mugun daga ma mumy rabi'atu hankali.

da kyar ta rarrashe ta suka haura sama chan daki ta kasa hakuri sai tace "meya faru..kin san no ban iya  dogon rarrashi  ba ke ba karaman yarinya bace kawai ki gaya min me aka miki

"zarah ta daure fuska tace mumy majeef ne ya mare ni akan wannan shegiyar matar na sa....

Tsaki mai sauti hade da harara mai zafi mumy ta watsa mata tace "kaji min maganan banza baki rama ba toh akan me ya mare ki "..me tace masa?

Nan ta dan bada mumy details din abum da ya faru..

shiruu tayi na dan wani lokaci daga bisani ta taro hankalin ta waje daya ta zauna...

tace enough of all this zarah ki dawo cikin hankalin ki mana..sau nawa nake gaya miki ki dena barin na miji yana watandar iskan ci akan ki amma kinki jina...

Tace mumyy ya zanyi wallhy majeed ya zanja yarinyar na ta haukata shi Allah kadai ya san me take masa in na tafi office..

comon shut up ni yanzu ba wannan nake son ji ba ke wani mataki kika dauka yanzun?

..cikin dan kukuni tace gaskiya ni i wont go back to that house nazo nan kenan har sai ya zo ya bani hakuri ai laifin matar sa ne amma bai mata komai ba ni ya daura min mari....

mumy ta bushe da dan karamar dariya tace kin dawo ena? pls stop dreaming girl gidan ki zaki koma ynzun nan kije ke ma ki rama marin ki..

a tsorace ta mike tsaye tace in rama fa kikace mumy  wato ya kashe ni kenan?dubi fuska na fa

Tace kaji mahaukaciya ko to ba hakan nake nufi ba...
zaki nitsu kiji abunda zan gaya miki ne ko sai na sassaba miki? Ta daure fuska ta hade rai

mumy  ta dada dariya mai ban haushi tace ahayye wai ance na zaune baiga gari ba..ai sakacin ki yasa karaman yarinya tayi miki iskancin da taga dama akanki.. kina bani kunya zarah a fusace mumy ta kasara..

Zuciyan ta ya karaya ba tace komai ba a tsume ta na zaune ..

tace Da girman ki
Wai ace kina kallon hauka zai rabaki da arziki ? Kinsan fa kika rabu da majeed kashi 70% darajar ki a kasuwar business dinki zai sauko saboda duk mutanen naku daga sama suna harka da shi..

who will love to coiencide with you afterwards? Yqnzu ana biye wa ke matar sa ce ake kula ki "
"yanzu Kin dawo min gida kin barsa da ita ai shikenan kuma ya mance dake kenan har abada..

hawayen takaici ya sauko ma zarah mumy ta kuma cewa
Yanzu ba surutu zan miki ba..u need to put yourself  together ki koma nasan zai baki hakuri tunda laifin tane dont hesitate to make up bana son rigima...daga yanzu sai kisan irin zaman da zaki nayi da ita tunda kinsan ita wacece fatan kin fahimce ni?

Ta share hawaye tace naji mummy..
Ko wani minti 10 bata kara ba mumy ta korata ta koma gida lokacin har ya tashi yayi sallah yana shirin zuwa dakin ta...

.tana shiga ko zama bata yi ba ya turo kofar..suna hada ido ta daure fuska..

Bai fasa ba yayi sallam kasar magwaro ta amsa
Har ya zo ya zauna daf da ita bata kula shi ba..
Cikin nitsuwa Yace"are you alright"
Ta gyada kai kamar bata damu ba amma ko kallon sa batayi...

Yace yestade wasnt a perfect time can we talk now?

..ba yadda ta iya ahakan ta saurare duk abubuwan da yace gaba daya...
"What else? dole na hakura kawai" sai ta amince a hakan cewa suhan zata zo ta bata hakuri komai ya wuce....

Yasha mamaki amma sai ya kawar da maganan yasan shikam tafiyar sa zaiyi ya barsu su biyun since har zarah ta amince ta hakura suhan tace zata bada hakuri so he's expecting them to reunite kafin ya dawo daga short meeting break dinsa da zaije yau a kaduna..

Wajen yin breakfast ya sanar da su duka sannan ya musu nasiha but he dont care ya sa suhan ta bada hakuri a wajen cos aganin sa baison ya takura ta yafiso tayi hakan ra'ayin kanta ya gani kamar yadda tace za tayi..

Kowa amsawa yake amma na ciki na ciki..

Suhan Hankalin ta sam yaki kwanciya ranar bai kulata kamar kullum ba

har ya fice bata samu wani kwakkwaran sakin fuskam sa ba...
.
Ita kam zarah haushin su take ji baki daya so daurewa kawai take yi  kuma ta kudira aranta ita da suhan is gonna be a different case a gidan tunda baya nan...





*Dedicate to all menbers of*
*Surayyahms fans page*
*Surayyhams fans 2*
*Surayyhms fan 3*
*sakamako fans*

*share and coments votes*







*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top