part9 17 18
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*Page▶17-18*
NEED Ur PRAYERS MY DEAR READERs
BA NAJIN DADIN jIKI NA..
BUT YOU SEE NA BAKU PAGE YANZu pls Show me ur apreciatiacion BY VOTING AND COMMENTS..thnks love u much daga surayyahms.
Shigar zarah dakin ta kamar wata kububuwa tafada kan gado tana maida numfashi mai dauke da fushi da fusata...what the heck? Majeed sai da yagama lasar min juice yadda yaga dama zai wani bouncer ni?..kut,i can neva be wrong maza dama mugayen mayaudara ne butulai"ta ja tsaki ta taso zaune tana maida numfashi..
Ganim hakan ma bai mata ba sai ta mike tsaye tana kan banbami "kaji fa Wai Auren biyyayya mmmmmm no za'a ruda? munafiki ya naso dai ya jishi cikin ramin wata daban dama abunda yake so kenan maye makaryaci kawai tirrrrrr da halin maza wallhy ..ta sake jan tsaki daga bisani ta fada wanka.
Gidan su suhan baba har yanzu bai sanar da su komai ba game da auren ba gashi ajiya da daddaren jikin ummah yayi dama dama sosai alhamdullhi sai suka samu suka dawo gida don ba isashhen kudin da zasu cigaba da zama anan asibiti ana dubata..
7.15am baba ya fito da kayan sa yana nannnedewa daman ummah tun jiyan ta lura kamar baba kaf ya tattara muhimman abubuwan sa waje guda sai dai da shike gaisuwan ta ma sama sama ya amsa sai bata samu gwarin gwiwar masa tambaya ba.
"Ena kwana baba, suhan ta fada lokacin har ya fito falo yana jin redio hankali kwance ....lpya" ya bita da kallo ...dawo nan ki tsaya ya fada da comanding voice..
Ba musu suhan ta dawo gefe da shi tayi tsaye
'Kije ki cire wannan uniform din yau ki saurara da zuwa wajen aikin tukuna ...yana kammala fada ya dauke kai ya daure fuskan sa..baba tunda yaji dumin 10million ajakan sa yake daga kafada ma uban kowa.. maganan sa ma yanzu cike da izgili yake " attitude dinsa duk suka sauya sai fadin rai da yake bayyanawa a fili kamar wanda kudin duniyan nan ya mallaka shika dai...
Bata motsa ba tace "Uhmm baba..meyasa yau kace bazan je aikin ba kasan fa anan muke cin abinci ,ga jikin umma bawai yayi sauki bane shi kadai ne gata na ..
Ko ya kulata,.
Kin bace ko sai na gauraya ki da belt
ya fada a fusace sai da ta razanaa taja da baya...
abun ya dame ta kuka ta fashe da shi ta koma ciki..ummah...ummah ta shiga kira zata kai korafi
Ko da ta iske ummah da maganan ita kam bata nuna damuwar ta ba cos dama ta gaho taga suhan ta huta itama ko na dan lokaci guda ne wahalan duk akan su ne and she knew ciwon ta baida wani magani sai mutuwa "dama chan tagaji da sa yarta wahalan kashe kudi da jigila so take tace su jira lokaci amma tasan koda wasa suhan bazata amince ba,
Don har yau suhan tanada full hope cewa Allah zai tashi kafadar maman ta ta rayu da ita
..
Ummah ta dube ta a nitse
"to ki zauna abun ki mana suhan meye na masa kuka kuma?
Ta dago tace ummah? Kema kin goyi bayan na zauna kenan ana zare mana kudin fashi fa yaushe zai ishe mu? to in aka soma hana ni zuwa ena zamu samu kudi murufa ma kan mu asiri ummah, ena so na siya miki maganin nan fa ..
Ummah tayi murmushi " zo nam suhan ta jawo hannunta ta zauna "Always wait to see the end of the story ba kyau yin hanzari ...hurry is disoder ko annabin mu fada hakan,.. Sai tasa hannu tana kan goge mata tears tace ke yanzu baki fa san meyasa baban i yace hakan ba,da chan ya saba hanaki fita aikin ne?who knows yau shi zai fita ya samo mana lets hope for good kinji?
Suhan ta gyada kai tana dada share hawayen nata amma tasan wannan is imposible.
.ba laifi ta tashi ta sauya uniform din zuwa wani riga da skirt da zuby tayi musu ankon wani bikin cousin dinta tun daga maiduguri yana da kyau sosai dark blue ne don ya karbi kalar fatar jikin ta sosai .
Kwalliyar juma'ah tayi cos ummah akan haka ta raineta don kuwa komin bacin ranah kuma duk tsiya duk rintsi ummah takan wanke adannanun kayan ta tasa su fess tafito mace.
*Shamud residence*
Anan Shirye shirye mum tayi tukurun tamkar itace take shirin bada yar ta aure...tunda tasan auren acikin gaggawa ne so suhan tana bukatar gyara dai dai da ajin su duk sai tayi aranging wannan ta ajiye gefe.
Lace ta sa tsadadde bluewish green idonta sanye da light spec kamar na doctor she looks absolutely stunning cos one can tell daga yanayin yadda captain yake kallon ta cikin sanda yana zubo kalmar "tubarkahllh masha Allah waht a queen i have as mother Allah ya bani baby girl zak kamar mum dina she's sooooo beautifull ya sauko kasa kan step ya shigo da kyau ya same ta ...
Wow.
My boy tabfada tana lumshe ido tana shafa sajen sa cikin tsananin yabon da ba sai bakinvta ya furta su waje ba...
"Yayi murmushi "u look super gorge mum i need to have a pic of u "tace tare dakai my son zo nan ta dada jawo sa suka anan suka rangada hoto mai shegen kyau da wayar sa har kala uku..
Dariya suke ayayinda yake tsokanan ta suna kallon pic din itakam farin ciki da godiya take ma Allah daya bata dan da is soo obedient to her wishes... har cikin ranta sai tana ganin ba abunda ta rasa a duniya tunda Allah yasa danta kwalli daya zai iya yin komai don farin cikin ta...
Tsaki zarah taja tana kallon su daga saman kwana dayabi balconyn saukowa ...dama dariyar su ya tsayar da ita kallon sa take yi kawai cos she really want to confirm anya ma bada sanin MJ aka shirya auren nan ba "sai ya wani zo yana min karyan banza wai bai ma san yarinyar ba?hmm ta tabe baki ..ta dada lekowa tana duban su duka
.hm tabbb ai dama nasani namiji? Baza ataba kulla alkwari da shi ba cikin sa baki bayan sa fari munafiki kawai wato dadi ma yaji dazun dana nuna na damu da auren ko?ta kada kai "toh daga yanzu zaiga me ake kira "i dont care"..ai sai na koya maka hankali daga kai har uwarta ka muguwa azzaluman mace kawai mutim na zaman zaman sa wai sai tasa anyi masa kishiya..
Ta bata rai ta dada gyara zaman haddaden dark green rigar ta akan orange flair skirt dinta na kanti mai dauke ido ba laifi yau tayi rolling kanta da multi colour veil chif chif ta daura katon spec a idonta..
Kwas. kwas ..kwas take takwa cikin takon ta mai dauke hankali har tazo gaban su zata wuce bata ko daga kai.."mum tana satan kallon ta...
" Zarah...majeed yace sounding lively.ita kam haushin sa takeji amma sai ta fiske ta jiyo cikin kadadi da rausaya tace 'yes..ta hada su duka ta musu kallon sama da kasa ba karya tasan sun hadu kyau kam masha Allah mmand thats whats irking her the most..
da kyar ta iya cewa
Mornimg mama inlaw ...
Mum batayi kasa agwiwa ba tace Mrning ..tare da Karamin murmushi.
Ba jira zarah tace U called me?kaga ni sauri nake kuma kaima kasani tayi maganan irin bata san ma me ake ciki yaun din ba suma sai suka basar..'yace aint you gonna stay? Naji kina maganan fita and you know it well amarya fa za'a kawo gidan nan ai yakamata ace dukan mu muna namn as a family ko?...
Mum kam bata tanka ba
Kallon shi zarah take kamar ta fidda na ido ta wanka masa mari don haushin maganan..what the hell? Nice zan zauna masa a gida akan wata banza jakar amaryan sa..Hmm tabbb ta raya cikin zuciyan ta amma wani munafikin murmushi ke kan fuskan ta a sarari..
Majeed Wannan ai damuwar ku ce ..hankali kwance tayi maganan..
mum sai ta danyi smiles ta tabe baki
Ba tace komai ba still...
ohh ke ba damuwar ki bane ko zarah?
Dakata ,ta tsayr da shi da hannu...look I dont want any trouble majeed banda lokacin wata mumu amarya anan gidan "happy married life. kaiwa nan ta kara da gaba.
.kallo yabita da shi ba laifi ya gano har da kishi a zancen but ya zaiyi ..
mum ta na bisa da ido tana wondering me abun so kwalli daya jikin zarah cos ita sam sam zarah bata mata ba.. Juyowa yayi suka hada ido ya sakar mata da smiles..
Tace,yayi to zauna nan...
Zaune su kayi dukan su kshida kansa yake tayata shirya sauran stuffs na hidiman daura aure he was surpised babban mum ta shirya sosai don babban aminin baban sa mai suna alhaji kabeer sing..shi ne zai daura masa auren tun daga kasar england yazo nigeria tun ranar da aka bada sadakin sa shikam ma bai sani ba.
ba shika dai ba mum tayi kokari ta gayyaci jama'ah musamman dangin mahaifin sa don sosai ta shirya musu kawataccen waliman amma na zallan maza don asa albarka sosai a auren yau..
he was so suprised amma zuciyan sa cike yake da son yaga waccece wannan amaryan da mum take kai 100 percent ...yayi tunanin yayi imgaining har yanzu yakasa kamo tashan zancen..
Gidan su suhan kuwa gani sukayi ana shige da fice ana kimtse kimtse ,don da kyar baba ya iya zare wani abu daga sadakin suhan aka siya kayan karban baki don ma yana ganin kar ace mum ta tuhume sa akan kudin da ta bashi shiyasa ...
"suhan kuwa Haka kawai zuciyan ke bugu tana jin faduwan gaba.. saukin abun ana cikin haka zuby ta dan kira ta ta sanar da ita madam bola ai tayi tafiya kar ma tadaga hankalin ta cewa sai tazo aiki yau ...
11..da aka shirya daura auren bai yuwa ba saboda wasu muhimmam bakin su ummah basu samu zuwa kan lokaci ba..
Don haka immidietly after sallahr jummua aka daura auren Captai abdul majeed sharif mahmud da suhan ibrahim dan fulani.
It was memorable for him yaji dadi ko auren zarah ba ayi shi cikin albarkan mutane har yakai haka ba sosai yaga gata wajen manya da yan uwa da abokan arzikin mahaifin sa da mum ta gayyato..
sai dai koda aka yi introducing din baba ibrahim wa familin majeed nan cpt mj ya dada shiga zullumi don dai baiga alamun ya ma san shi ba kwata kwata a rayuwa and he looks not upto thy level ...wannan bai dame shi ba ya cigaba da hidiman sa akaje walima ana ta hidima
hankalin mum sosai ya kwanta don haka ita da inna hafsat wance iata kadai ke bin mahaifin sa itama daga abuja tazo sai suka shirya dauko suhan by 4 na yamma
bayan la'asar..
Kafin nan yan Mata biyu kamar maids haka aka hada baba da shi da sutura masu kyau da kayan shirya amarya nagani na fada ..
Salam alaikum baba ya fada yana musu izinin shigowa a sannu a sannu kamar ba shi ba..ba musu suke binsa sum sum har ciki..."suhann ya shiga kwalla kira..ke maryamu wai ena kuke ne yafada cikin zaguwa yana dune dube ...
Suhan sai tafito cikin sauri.m ummah kam bata wani damu ba saida ta nitsu kafin ta samu ta fito sarari itama
Yace yawwa suhane bi wayyannan su shirya ki maza maza yanzun nan ...ya mata nuni da yan matan ..
Ta kasa motsawa "galala ummah da suhan dim suka tsaya kallon sa cikin mamaki da tashin fahimta,har ta budi baki zatayi magana yace ..zaki wuce kin bisu ko sai na ci uwarki..ya fada a tsawace,...kuka suhan ta fashe da shi mai sauti cos zuciyan ta ya tsaananta wajen kwadaita mata mummunan al'amari ne ke shirin tinkaro ta...
Toh Sayar da ni baba yi? Shirin me za'ayi mun toh take kukan tana rayawa ranta..sukam basu bata lokaci ba suka shiga sullebeta ahaka ma gani suke kamar lokacin ya musu kadan da gyara amarya yi mata kwalliya da dresing don haka atare suke yi anyhow wannan tayi nan wannan tayi nan kamar yadda mum ta bukace su agurguje..
Ummah tayi baba kere gaban sa "Ibrahim me kake shirin aikatwa akan yata ji take zuciyan ta kamar zai fashe ta tuhume shi....
Ke maryam babu ruwan ki ya dakatar da ita
Yar ki ko yata? Naga dai nike da iko akanku baki daya...
Tace so what?"ni dai kafada min abunda kake shirin aikatawa akan suhan ..ibrahim ta fada a tsawace ba ko tsoro bare girgiza...
yace iyeeehhhhhh toh doke ni mana sai na gaya miki "ke kinci gidan ku ya ware hannu biyar yana zungirin ta ..to aure na mata ko ban isa bane...?
Numfashi ummah ta sauke mai dauke da hargitse tuni kanta yayi mummuman bugawa taja da baya kadan baki na rawa tace"Aure?ibrahim aure fa kace..wa suhan din da wa kenan..?
Baba Ya mata shiru abunsa sai ma ya shiga ciki ya fara jawo sabon troleyn sa daya daga cikin fankacace da ya zo da shi daf gaban ta...
Lokacin hawaye sun gama zagaye idanun umma bata ma sani ba... bakin ciki ke kaikawo ajijiyan jinin ta" ya Allah ,yanxu haka zanga rayuwar yarta yana salwanta akan wannan mutumim banzar? Allah ka taimaka kasa wannan ya zamo mini mafarkin da bazai kara maimaituwa ba...tace a bayyane
Yace tabbb ..to ai sai kiyi..kin makara don aure kam an riga an daura shi in ma mutuwa zakiyi gwara ki fara kama gabar...
Ka cuce ni ibrahim Allah zai saka min yafada cikim fusata da kunan rai"...yau in nine mahaifiyar suhan nayi lazami da bakin uwa Allah sai ya kwace min yata daga bakar zaluncin ka.. ko kadan sharrin ka bazai shafeta ba...acikin rayuwan suhan kowani juyi sai ya zamo mata alkhairi har karshen rayuwan ta sharri bazai rabe ta..nan umma ta fashe da kuka..ibrahim in ma kana ganin kayo nasara akai na yata tayi maka nisa azzalumi kawai.
Abun ya dame sa kama amma Ko ya kulata bare ya amsa,sai ya dau wata sabuwar atmcard ya fice abunsa ya barta....
Kuka ummah tayi na fitan rai ta kawo tunani kala kala aranta tana juyawa..toh sayar da mutuncin suhan yayi don dai nasa baida sisin aurer da ya,"Ko wani irin wulakataccen aure akayi ma yata oho .kuma wai shin waye ma mijin?nagari ne ko mugu irin sa,.. Toh wani irin rayuwa yata zata fada ciki yanzu...?fargaba ke son yi ma zuciyan ummah nakaso amma tunanin yadda suhan zata ji aranta da wannan mummunan labari yasa ta mike ta shiga ta same su.
Within those minutez har sun kammal gyara mata suman kanta fess itakam sai ruwan hawaye take batace musu uffan ana faman lailayata...ummah ta shigo""ku kyale min yata hakan nan ummah ta fada a zuciye tana dan buge hannun su akan suhan
Ta dafa suhan sobbing profusely duk jikin ta ya mutu,tace'yata kinji abunda baban ki ke fada min ko?wai aure yayi miki
Batare da bada amsa ba Da sauri suhan ta tashi tare da fasa ihu ta rungume ummah ta sake wani azabababen kuka mai cin rai....'"wayyoh ummmah na shiga uku... wayyoh Allah na, ni wai menayi ma baba ne hakan ..anya ko baba ya taba kaunata arayuwan sa? Cikin tsananin firgici take fada tana dada kankame ummah gwanin tausayi..
Masu gyaran sai sukayi zugum sukaja gefe sun kasa gane kan zancen...
A birkice ummah ta dago tana kallon suhan din dake kuka tsakanin ta Allah "ummah ta kasa tsare nata hawayen itama cos she feel really pained abun ya mata zafi sosai..'cikin rawan murya da sheheske suhan tace""ummah kar kice nayi hakuri yau dan Allah ki tsiratar dani daga wannan abun wallhy banna son wannan auren banna so..tace a razane..
Ummah ta gyada kai tana kn bulbulan hawaye..Kuka dukan su sukeyi ummah ta kasa furta komai tukunnan sai chan ta riko hannun suhan tace ,kinyi gaskiya yau k ba hakurin da zamuyi.. nima bazan bari ayi miki auren nan ba zo nan.. guduwa zamuyi mubar sa tunda shi yayi abunsa sai dai yasan yadda zaiyi ummah tafada tana jan hannun suhan har waje tsakiyar cikin gida..
Har wajen windown ta ciki masu gyara ke lekewa cos tunda da suka gane me ake cewa sun so su fita agidan kawai... amma sai suka fahimci kamar tumda baba ya fita ko ena a kulle yake dam dam babu hanyar fita.
😢😢😢
*coments*
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top