part25
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
Show some love by VOTING. 😍😍😍
Idon sa har yanzu a rufe yake gam ya mata dabai bayi da hannayen sa ya rungumo ta sosai kansa a gefen kafadan ta
Gaba daya ya sai ya dawo ba abunda yake yi sai sauke nishi kasa kasa yana kokarin dawowa hayyacin sa"
Jin ta sake jiki tayi lakatar ya sa shi bude lumshashun idanun sa wanda suka taho tare da wasu zafafan hawaye
Kallon ta yake yi ta sake gaba daya bata ko motsawa baki na rawa yace" ..am so..r..ry" ..ya dan girgiza ta a dan tsorace ko ena a jikin sa yayi sanyi... sosai ta bashi tausayi.
Bai motsa ba don Ya rasa mai zaiyi gaba daya shikan sa yanzu a birkice yake "Kallon fuskan ta yake yi still bai daga ba jikin sa kuma bai dai na rawa ba a hankali ya shiga shafa innocent face dinta wanda ke fidda wani irin maiko tsaban wahala
.. .. yasa hannun yana goge mata zufan dake goshin ta sai ya dan lafe kusa da ita suka kwanta tare gwanin tausayi" cikin sanyin murya ya cigaba da cewa"pls open ur eyes and look at me. Im sory...kiyi hakuri kinji? Im realy soryyy" dan Allah ki yafe min' ita kam bata ma jin shi don ko ta dade da sumewa....
haka ya shiga jero mata kalman hakuri yana shafa fuskan ta karshe ya cigaba da hawaye na ban mamaki..
shikan sa bai san hawayen tausayin ta yake ba ko na abunda yake ji a ransa game da kanshi a yau din.
Sam ya hana kansa shiga yanayin da zuciyan sa ta dade da shiga a game da yadda ya same suhan a yau...
Ya dan tsora ta ..gani yake bazata taba yafe masa ba ya san ya zalunce ta da yayi judging dinta watsatsiya tun farko sosai abun ya soma damun sa sai ya kasa samun nitsuwa wa ransa. ..
Chan kusan minti 20 ana neman 2.45pm na dare lokacin yayi zaman diris da ita akan cinyar sa yana kan aikin shafata ko zata dan farfado ....
chan daya ga abun bazai kare ba ga jikin ta ya soma yin dumi a gurguje ya mike ya dauro towel yayi hanyar dakin sa bai bata lokaci ba ya dau wayar salula dake gefen wani stooll wanda is connected to all services da ya shafi gidan bai ko kula da lokaci ba ya shiga kiran doc..a karo na biyu aka dauka sai ya bada umarnin su zo yanzu yanzu akwai emergency ...
Daga nan ya shiga wanka ya kimtsa kansa in not less than 10 minutes har ya sauya zuwa armless shirt ruwan toka da 3gtr baka kirin ya dau wayar sa ya kamo hanyar dakin ta ... yana zuwa ya same ta inda ya barta sai dai lokacin sosai jikin ta ya hada zafi..
ya daura hannu yana dan tattabata wa adan dame nan ya bude wardrobe ya dauko wata designated and simple cartoon shirt iya gwiwrta ta ya sanyaa mata kafin ya maida ta kan pillow ..
gefe ya koma yayi tagumi a gefe yana kallon ta... Har sai da doc mary ta shigo wacce ke sanye da normal casual dress din ta don ko lab cout din ma a hannu ta zo da shi.
Ta san dai aikin ta ne kula da duk wani abun da ya shafi rashin lpya a gidan shamud amma ko da ta soma ba ataba kiran ta a irin wannan lokacin ba
..baiko amsa gaisuwar ta ba yace yawwa..
doc pls ki duba min ita yayi nuni da suhan din
A gaggauce...yace pls check is she owryt ko asibiti zamu je ne? Can you pls do somthing fast.. .." yanayin sa kawai take kallo tace pls calm down sir bari na duba ta...
Nan ta ajiye safety box dinta agefe ta haura saman gado ta shiga duba jiikin suhan
Shi kuwa Sai kai kawo yake yana kallon doc tana aikin ta ..waya ta kira jin kadan sai ga home nurse dauke da ledojin ruwa ..anan suka kammala hada wa aka daura ma suhan ruwa tare da wasu allurori..
Bayan sun gama Batace masa komai ba take maida tarkacen ta cikin box ..ya kasa hakuri yace ya dai..why isnt she waking up ? Wani abu ne ya same ta?
Sosai doc mary ta fahimce mai yafaru da suhan amma sai ta dan kauce' saboda tana dan jin nauyin tayi masa bayani tace masa ah a..ta suma ne amma idan anjima kadan zata farka we will be just here har sai ta tashi.
Yace ok' sai suka fita shikuma sannan ya dan samu waje ya zauna akan couch yana kallon ta " ba abunda yake tunawa illah yadda ya takura rayuwar suhan a baya. . Takaici da haushin kansa yake ji amma ya rasa ta ena zai soma fuskan tar al'amarin he hates to think that he judge this innocent girl that way gashi yanzu yayi sanadiya ta shiga wani hali !!
da kyar bacci ya sace shi a hakan
Nurse ce ke zuwa duba suhan time to time da shike yanayin captain kadai ya sa basu bar gidan gaba daya ba...
It was 5.35am na safe anan ya farka ganin nurses na kanta ya sa shi jin relieve bai damu sosai ba. ..ko da ya tambaya suka ce da shi bata tashi ba amma suna kan iya kokarin su...baice komai ba sai ya nufi room dinsa ya kimtsa da niyyar in ya dawo daga sallah zai sa suje asibiti kawai...gani yake basu masa sauri
Anan ma tunanin jiya ya hana shi sakat da ya idar sau ya zauna yana adduan neman wa zuciyan sa sauki...
Doc suna zaune kusa da ita sai ta dan motsa..... Da wani azabbben ciwon kai ta farka don haka da kyar idanun ta suka bude ji take kamar bata duniya
Din kuwa wani iri daban jikin ta yake mata bata ma gane komai..
Sannu' kinji ? Doc mary tace Cikin kula..suhan bata amsa ba dishi dishi take ganin su don kuwa duk da alluran da suka mata har yanzu zafin bala'i jikin ta yayi bata cikin hankalin ta sosai
Yunkuri tayi zata tashi a kan pillow a hankali doc ta sa hannu tana maida ta"tace pls dont stress urself ki huta kadan madam u will be fine...
ta fashe da kuka mai dauke da bori a shashance tace " ni ki kyale ni kar ki taba ni ki tafi daga nan. .. Ta dan ture doc din cikin masifa gashi da kyar maganan ke fita saboda har yanzu muryan ta a dishe yake..
nurse tace high fever ke damun ta bata ma san me takeyi ba
..doc ta ce i see "bari na kara mata allura again mugani... kawai sai ta shiga hada simple pcm .
Suhan tunda ta kyallara taga ni ta shiga kwala ihu " har yanzu ta kasa fayyace wani irin maudu'in zafi ke damun ta na zafin Allura ne ko na jikin ta? tana firgici " gaba daya ta ruda su tana cewa sai dai su cire mata ruwan ita zata fita anan...
haka doc tayi ajiyan allura agefe suka dawo duka suna calming dinta don ta samu tayi mata alluran zazzabin ya sauka amma taki sam. cikin haka saiga captain..
duk sai suka ja gefe suka tsaya suka bashi waje kanta ya yo da sauri ya tallafo ta jikin sa
What hapen? Me ya sameta take kuka haka ya fada a gaggauce yana shafa ta a hankali
Nurse tace ..fever ne kuma bai sauka bane wai tana so abarta ta fita
...baice komai ita kam suhan tayi shiru don a lokacin fushi take yi ita kadai tana kukan ta ya dada dan tallafo hannun ta zuwa nashi "cikin kuka ta dago ta kalle sa haka kawai taji wani yanayi na daban na ziyartan ta kamar ba ita ba haka take jin kanta ya sanyaya murya cikin salo rarrashi yace"suhan? Come here ina zaki je ...softly da kuma fuskan tausayi yace yana bin ta da dim eyes dinsa da suke cikin rudani..
Bazata sai ta dan buda kadan kamar wacce ta yi aiki ta gaji ta fada kan kirjin sa tayi shiru tana kuka a hankali..
ya sauke ajiyan zuciya mai nauyi ya dada matso ta jikin sa abun ya basa mamaki sosai.... ya dauka she will be very furious at him ko ma bazata ko kalle sa ba..
amma ita kanta bata san ina hankalin ta yake ba all she needs now is comforts don zafi ne ke dawainiya da ita har brain dinta..
Data dan kara sautin kukan sai Ya sa hannun sa a bayan ta yana dan tapping a hankali cikin kukan tace toh kace su j
cire min wannnan yana min zafi sosai shima.... nikam na shiga uku zaku kashe ni ne?...gwanin tausayi ta karashe tana bi da hawaye
..daf da fuskan ta ya kawo nashi yace za a cire miki yanzu kinji? amma ki bari ki samu sauki kadan ko basu cire ba ni zan cire miki.. Kin yarda?
ta girgiza kai alaman bata yadda ba"kawai sai tayi shiru tana dan karkarwa ajikin sa... Ba wanda ya tanka ya chigaba da shafa ta har ta dan samu ta shige kirjin sa sosai ta lume tana jawo dumin sa da nata"zazzabin na dada tsanan ta nan ma ta fashe da wani sabon kuka" ya dube ta ya dauka ko dan doc din ne sai ya musu izinin suka basu waje..
"muryan ta na rawa har yana sarkafewa tace" wato kau mugu ne ko? bana baka hakuri ba..ai nace kayi hakuri to meyasa zaka min wani abu...duk da yanayin n
maganan nata akwai zafin ciwo shagwaba da shirme aciki amma sai da Kirjin sa a take ya buga wani tausayin ta ne ya so a tsatssafo masa kuma yasan bata san tanayi ba..sai ya daure zai amsa ta "ta dakatar da shi da tare da fashe wa da wani kukan again " tace dama ai kace zaka kakkarya ni yanzu gashi ko ena zafi yake min kai baka yafiya ko ? yanzu haka zaka gaya ma mum nayi maka laifi ? Ta dan dune sa da wet eyes din ta a shashance yake bin lips din ta da kallo"dan Allah kar ka fada mata bana son tayi fushi irin naka. . itama in ta rama zanji wani ciwon kenan ko??ta cigaba da shessheka ...
Baice komai ba Ya dan shafa ta yana binta da idon sa da suka ciko da tausayi da nadama ya sunkuyar da kai"tace mmm mhmm tunda ka rama to dan Allah ka kaini wajen ummah na ni wajen ummah na zan je
Yasan tana cikin zafin ciwo..shikan sa baisan lokacin da ya girgiza mata kai alaman ah'ah ba..sai ta dan kau da kai tayi masa shiru daf da fuskan ta ya sa nashi ya saukaka tone din muryan sa "yace baki da lpya ne suhan ki warke kinji?
kallon bakin sa kawai tayi ta lumshe idon ta bata sake cewa komai ba ta kuma gyara zaman ta a chest dinsa don kwata kwata bata hayyacin ta.
Ya dada rungumar ta ya na rarrasahin ta batare da yace uffan ba" cahn tace dan Allah ka cire mun zafin nan in ba haka ba zan mutu..
cikin sauri ya farga ya ce bari na kira doc toh ...ya mike zai fita sai ta damko hannun sa ya juya ya maida mata kallon yaya ne" tace dan Allah kar ka kira su kai kamin marar zafi ni fitsari nake ji...Ta shagwabee fuska tana kan hawaye...
Bai san ya ake yi ba don kuwa a zamanin zarah shi baiga wayannan abubuwan ba...altho tace masa bata taba kwana da kowa ba sai shi kawai yanayin jikin ta ne shiyasa zaiji ta kamar ba virgin ba ....he vividly remember all that? Amma sai ya kaucar ya dauko suhan a hannun sa tabbas jikin ta ya hada zafi kam ba laifi...
A hankali yake takawa da ita kallon sa take har ya ajiye ta a bathroom..
Bata iya tsayawa ba ajikin sa ya dan lafar da ita ya cire mata rigar ta sake lafewa tayi lumui kan kirjin nasa tana maida rikitaccen numfashin zazzabi sosai take rikita masa lissafi amma damuwar dake ransa ayanzu yafi karfin sa shidai ya suhan ta samu lpya
..sai ya kamo ta ya zaunar da ita ya shiga hada ruwan zafin da zai gasa ta ...
Amma kuma jikin ta da zafi sosai sai yayi luke warm water wato ruwan da shi ba zafi ba shi kuma baiyi sanyi ba a dan container da towel ya shiga matse mata ajikin ta ko ena yana shafa wa don tempureture ya dan sauka ..
ko wani saukar towel din ajikin ta sai tayi numfashi kalar tausayi ta zauna naked gaban sa yana mata tepid sponging duk sai da hankalin sa ya tashi..
Bayan ya kammala ne sai ya dago ta ya dan daura ta a ruwan zafin"ko zaman 1 second bata yi ta wani irin doke shi ta tsala ihu zata fita .....da kyar haka ya daure ya kamo ta gam ya shiga taimaka mata dakan sa cikin kukan firgici " tace dan Allah kayi hakuri bazan kara ba. Ni Ka barni haka da akwai zafi...ta birkice masa sai da hawayen da yake dannewa suka fito masa..tausayi take bashi
Ya dan dakata ya ya jawo ta jikin sa kadan don ya rarrashe ta haka kawai yake jin ya tsani sautin kukan nata "yace" shhhhhhhh ki yi shiru abunki zai daina miki zafin lpya kawai nake nema miki kinji ...ni bana fushi dake..cikin kukan tana masifa tace karya kake yi wallhy karya ne.. to ka barni mana ai zafi nake ji ta cigaba ..
ya dan rungumo ta kalar tausayi yace nasan kina jin zafi ,, ..baki son zafin ya tafi ne? ..tace ena so.. toh ka kaini wajen ummah na kawai zata cire min kai mugu ne..
yace toh naji "ai bazaki iya tafiya bane pls ki bari ni zan cire miki kinji? Ta dan fashe da kuka kadan a shagwabe tace" na karye kenan ko?
Yace" nima ban sani ba ko zaki nuna min ne na gani? Tayi shiru dai chan tace uhm...
Ya dan dada matso ta jikin sa ya goge tears din sa ya zaunar da ita..
tap din ruwan zafi ya dada kunnawa akan nada chan ya dan surka..
Ta tsorata sosai amma haka kawai take jin ba ita bace har yanzu...
ta zauna sai ya tsuguna gaban ta ya dan ware kafafun ta... tsoro ne ya shiga kama ta sai ta soma rawan dari slowly ta dan dafa shi..bai kula ba ya shiga duba wajen" ya gama daukawa ya tsaga ta ne amma sai yaga bata ji ciwon dayawa har sosai ba wajen dai ya kunburo ne sosai ya ciko har yana neman rufewa naman yayi inflamation.... wani wajen kuma da ta dan gurje fatan ya motsu sosai shikan sa ya san suhan na cikin tashin hankali wani bin gwara ace babban ciwon taji din yanzu zafin da yake mata har jijiyoyin ta take ji
Kuka ta sake a hankali yana dan kai hannun sa yana shafawa cikin kulawa tausayin ta ya gama nakashe masa jiki
sai "Ya kashe tap din ruwan zafin ya dada sunkuya "ai tun kafun ya fara mata ya shiga lallabata yana bata hakuri amma da kyar ta zauna ya mata wanka tare da wankan tsarki "cos sai da ya kusan sauke wani tears din ya tausaya..
Yana gamawa ya tarkato ta a sabon a towel fari kat ya dauko ta hannu har zuwa room din ya ajiye ta kan gado
Juya kai tayi ta cigaba da jimami tana kuka a hankali
...haka ya mata komai ranar a zaune ta samu tayi sallah kafin ya fita maids ne ta biyo bayan sa da tea sets wanda yaji kayan yaji anan ma saida yayi da gaske kafin tasha gaba daya jikin sai ya sake hada wani zafi tsaban ta gaji da kuka
chan sai tayi shiru tana shessheka jikin sa ya jawo ta don bata da karfin motsawa sosai
...
sai ya ma doc izini da ido akan tayi mata alluran...
A dabaran ce ta dauko kamar wacce zata kama bera ta dinga bi har ta zo daf da su..
tana fara yi mata ta tsala ihu da disasshen muryan nata sai da yaji hankalin sa ya tashi...
da kyar ya rarrashe tabcos sai maganganu take..doc tace..zan sake sa mata ruwa idan ruwan ya kare wanka take bukata again' amma tana tunanin ko ita zata mata cos taga yanayin yadda wajen yake..she knew suhan is kind of traumatised shiyasa ma zazzabin ya tsanan ta...
Yace ba komai doc ta sa ma suhan wani ruwa ta fice ...in not less than 5mints jikin ta ya soma fitar da zufa alaman zafin ya soma sauka ..
sai ya maida ta kan pilow ya fita ya kama hanyar fita
Har ya kai bakin kofa kallon sa take don a lokacin ne ta soma gane kanta wasu zafafan hawaye suka biyo baya...
shiruu take tayi ta calm tana kallon dakin ita kadai ' tunani dayawa ke yawo a brain din ta ,amma bata ko motsa ba. Yanzu ne taji ashe ko iya hade kafanta waje daya bata yi gaba daya ko ena ajikin ta ya kame sai radadi yake fitarwa.
.ta kalli ledan ruwan wani ajiyan zuciya ta sauke aranta tace" shikenan rayuwata ya kare a hakan dama hake yake so ya sake ni bayan na dawo wata daban ba mace ba? Ta dan sauke wani tears ta maida kanta gefe cikin kunci ta kwanta
bacci ne ya sure ta'sai ana neman 12 na rana ta farka lokacin nurse ta shigo ta zare ledan ruwa ta tayata tashi da kyar suhan ke takawa a bubbude har suka isa bath...doc ta hada ruwan zafi akai suka taimaka mata ta sa towel,ita kanta suhan so take a samu ayi mata ta huta amma tana shiga sai da tayi musu kamar zata sake sumewa tsaban azaban zafi...
da shike nurse da kayan aikin ta take dadin abun ma babu tear kawai ta durju ne so a wajen
Ruwan zafi tafi bukata anan ma sai da suhan ta sauya kama tsaban kuka a haka suka daure suka mata..
tana kammalawa ta sake bata sai dai yanzu da kanta take kokarin takowa..
Suna shigowa dakin suka same sa akan gado ya dan kimtsa wajen yana zaune ya tashi ya iso wajen ta yana mata sannu...hannu ya mika mata wanda ya sata dada sauke hawaye batayi musu ba ta bashi ya taimaka mata zuwa kan gadon..doc tace sir..yanzu hutu take bukata sannan tayi masa bayanin yadda za'a na mata wanka har ta warke completely da abunda zata ci duk sai da ta fada..ya amsa mata nan suka samu suka bar gidan at last
Su biyu ne yanzu a dakin ba wanda ya tanka don tunda ya je dakin sa dazun yake cikin nadama da zullumin yadda zai tun kare suhan..
Gaba daya ya rasa meke masa dadi ya juya ya kalle ta towel ne ajikin ta ta maida kanta gefe ta rafka tagumi tayi shiru...
Ba shiri ya karaso "ya same ta yana kallon ta amma sai ya kasa cewa komai ita ko jinsa kusa da ita yasa ta lumshe ido gam cikin sanyin murya yace mata" sannu ya jikin?
Tayi masa shiru ya sa hannu zai taba ta da kyar bakin ta ya iya buduwa tace" ni ka kyale ni ni bacci nake ji" ta sauke tears a hankaki sai ya dan ja shima yayi shiru chan yace ok kiyi baccin " ya tashi ya dauko mata riga da skirt ya dawo zai tallafo ta ta dan ja baya kadan again..yace kaya zan sa miki..ah a ni zan iya sawa da kai na ...
Bai kula ta ba ya sake kai hannu zai taba ta anan tayi yunkurin mikewa tsaye wani azababen jiri ne ya debe ta tayi luii zatayi kasa da a sauri ya taro ta ta fada a hannun sa " yace kin gani ko pls stop being stuborn and always listen' tace noo ni ka bar ni nikam" ai fushi kake yi dani why would you help me...u always purnish me im in pain now are u happy?ta juya masa baya tace Toh ni ka kyale ni.. ai mugun ta kamin sai kabari ni na kula da kai na..
bai ko kula ta ba nan ya zare towel din kawai ya daure fuska.... bata sake ko kallon sa ba itama har ya sanya mata kayan tsaf ta koma kan gado da kyar ta kwanta tare da bashi baya...
ita kanta bata san lokacin da ya fita ba.
sai ta lumshe ido tana tuno abubuwan daya faru tsakanin ta da shi last nite" cikin radadin kunci
sai dai abu daya ke razana ta" a matsayin meye ya sadu da ita? Don ita Matar sa ce ko yayi mata hukuncin abun da tayi masa ne?
Why is he not saying anything yet.m gashi ta lura daga yanzu ya yi sanyi ba kamar jiya dayake huruwa kamar zai harbe ta ba..
kanta ya kulle sosai
Shiko bai sake lekowa
Don yana fama da zuciyan sa yana so ya dawo seti "he wants to do whats right from now on ....ya na so yayi accepting suhan matsayin matan shi na gaskiya da gaskiya kamar yadda mum ta so tun a farko..
yanzu yana so ya bada muhimmanci sosai wa auran sa da su biyun Duka...sai dai babban abunda ke damun sa yadda zai fahimtar da suhan sabon tsarin sa..
ya sani sarai babu fahimta tsakanin su so she needs to know him ya na so tasan ba hakan yadda ta dauke shi yake ba..
he wants her to be free with him like zarah..he wants to be fair and kind to her ko da bazata so shi ba..
Tun tuni abunda yake neman hanyoyin da zai soma aikwatawa kenan..
but for know ya san dai dole ya kula da lapyar ta sannan duk abunda zai biyo baya ya zo in ta warke..
Daga nan Har ya tashi yaje masallaci yayi azahr da la'asar sai ya fita gari..
Tana kwance ita kam su maid sarah ke kawo mata duk wani abunda take bukata kamar yadda ya musu oder..
Zarah ko dama bata da case so ko kiran sa bata yi ba shima damuwan ya sha masa kai bai ko yi tunanin ta ba yau..
Chan wajen karfe 8 ya shigo yayi mata wanka da kyar don saida ya sha rikici da masifa amma sam baya iya amsa ko daya daga ciki cos yafi son sai ta warke suyi as in now shikan sa yasan he's weak baida karfin da zai fuskance wani muhawara da ita akan zaman auren su..
Sai da ya gama mata duk abunda take bukata ya fice ...
tun tana hawaye har ta dena Tayi shiru ,,wayar ta ta shiga nema cos yanzu ta danji dama dama Fiye da yadda take ji da safe sosai...
Bugu kusan shida ba a daga ba sai ta mike daga kwance ta zauna..
Hankali ta tashi ta dada bugawa sai da ya kusa yankewa anty jamila ta dauka..
Ajiyan zuciya ta sauke tayi saurin gyaro muryanta tace " ena wuni anty? Lpya kuwa nayi ta kira baku dagawa ko kin fara bacci ne na daga ki..anty ta danyi
Shiru kafin tace " babu komai suhan bacci nake yi ..nan ta ji relieve sai tace ya jikin ummah toh tana kusa ne ?
Nan ma ta danyi shiru daga bisani tace ah ah tayi bacci don dazun bata jin dadi sosai
...am..amma amma da sauki..suhan tace ok to dama nima bana jin Dadi shiyasa ban kira ku ba zanzo na duba ku idan na samu karfi kamar zatayi kuka ta fada " cos ta so ace tana da confidence din fada ma anty jamila abunda ya faru da ita tsakanin ta da captain amma haka kawai taji ta kasa furtawa
..anty tace ok "sai da safen toh kema Allah ya kara sauki bata jira ba ta
katse wayar..
Numfashi ummah ta sauke a raunane.... lokacin anty jamila ta dan daure fuska ta kau da kai tana gunaguni..
ummah tace kiyi hakuri mana jamila " nasan kina so na samu kulawa sosai amma bako yaushe zan na daga suhan daga gidan miji tana zuwa tana kula da ni ba kema wanda kike min Ma ya isa kinga ma tunda mijin nata ya dawo enaga tayi zaman ta kawai ai tayi kokari sosai da baiya nan din nan.
tace haka ne anty ni bance suhan bata kokari ba amma anty ai bai kamata kisa na boye mata ciwon ki ya tashi ba..
Tace kar ki damu jamila baga ki nan ba..?ko bazaki kula ni bane..
.anty jamila ta dan sauke ajiyan zuciya tace" akan me fa? Duk nasan da hakan ai amma naga kamar kinfi samun gwarin gwiwa ne in suhan tana kusa dake...ni in ena ganin ki a haka wallhy hankali na bai kwanciya ta fashe da kuka mai ban tausayi....
Murmushin dauriya ummah keyi tana bata baki Da kyar ta rarrashe ta suka samu suka yi bacci
*Ayi hakuri da typing errors oo thansk to those who look out for the calls im gratful*
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top