part15

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶31-32*




Tunda yaje dakin sa ya kasa samun nitsuwa kwanciyar minti 10 yayi yana saita sabon sauyin yanayin jikin sa daya keji kafin ya sake fadawa wanka don ya tsarkake kansa

Suhan da shike  bata jin dai dai aranta yau ko Wajen mum din ma bata sake lekawa ba tana gama serving  abinci ta koma dakin ta ita yau Allah allah take ta fita don su hadu da anty jamila  ta kai kara..

Yana kwance yana kawo event din ahankali a zuciyan sa ba karya jikin yarinyar  kamar  daban yake da sauran mata amma mamakin kansa yake yi da shawa'ar sa bata kufce masa ya afka mata ba..

Yana cikin juyin nasa aka turo kofar zarah ce ta shigo ba yabo ba fallasa
daf da shi ta zauna ta dan marairaice fuska..

Baisan meyasa yaji daban ba amma sai ya kau da wani tunani ya jawo ta kusa da shi" yace  im proud of u baby ya danyi kissing din ta lightly...

Murmushi tayi tace" u know i love you majeed.. amma kuma kar ka kuma cemin na bar maka gidan ka i got scared ashe baka damu dani har hakan ba ko?

...ya dan murza bakin sa cikin salo yace c'mon maganan nan ya kare haka dama ena so muyi wata magana dake tunda kinzo kinga shikenan sai muyi..

Ta juyo ta kalle sa "tace enajin ka" tambayoyi kadan ya mata akan sabun appoitnment dinta da su minister altho ta san bata fada masa ba jin ya ambata tasan yes plan dinta yaci akan mum tunda har sun tattauna da majeed..

Yace" zarah bawai bana son kiyi abunda ranki ke so bane with ordinary boutique ma yana kare da samun hakki na wajen ki bare kin kama aikin office?

Shiru tayi daga baya ta dago tace" try me.
I promise you zan zanja majeed bada wasa nake ba just let me do ita ta dan marairaice..

  Yace not yet sai naga changes kafin nan ya maida kansa kan pillow ba shiri ta hauro ta bishi  itama.
Kanta ta dan daura a saman kirjin sa tace" baby please kar kace haka mana pls...yana shiru har ya shiga shafo ta a hankali ta na shiga jikin sa sunayi sunayi har ya samu ya fance kansa da kyar awajen ta..

Da safe washe gari Kafin su fito Already suhan ta fice..

So yau captain dakan sa yakai zarah botiquue da motar ta
Bai dawo ba kuma sai ya nufi wajen taron su mum daga nan shima yake son wucewa wajen wani meeting

suhan na shago hankali kwance  ta gama aikin bada odas ita da zuby  Suna dan hirar su..

Cahn sai ga anty jamila wani wawan ajiyammn zuciya suhan tayo ta zago wajen ta suka rungume juna..

Dan baya suka koma bayan sun gaisa da zuby  sai ta basu waje ta ci gaba da aiki don kar madam bola ta katse su..

Tace suhan yadai naga sakon ki meya hanaki zuwa gida toh?

A marairaice suhan tace..kema kinsani anty bana son cika fita kar wata rana aganni afada achan gidan ..ya  ummah na?

Tace ..garau take ya kamata kizo ki duba ta suhan wai shi mijin naki ba zai zo bane shima ko me?

Nan suhan ta sauya fuska wani shaukin yin kuka ne ya zo mata amma sai ta danne " tace" anty ban jin dadi wallhy..nan siririn  hawaye ya dan sauko mata...ta sa hannu ta goge ta cigaba"antu  na san auren sa ne akaina kuma yana da right yayi komai tunda shi ne miji na "amma abunda ya fara min yau din nan gaskiya bana so.  Nan kuka ya kufce mata

Cikin mamaki da gwalo ido anty jamila ta ce..meyafaru suhan? Me ya miki Yayi ko?
Lahhhhhh yarinya ta dawo baban mace toh yaya ki kaji?...yadda anty tayi magana ya sata da katse kukan tana kallon ta a shagwabe cikin damuwa ..

tace ni ba abunda yayi da ni
Amma..amma..
Sai ta kasa karasaa magana
Anty jamila ta riko hannun ta tana murmushi tace"
ba sai kin fada min ba suhan kinada kyau kinada tsarin da kowani namiji zai so ya taba ki bare mijin ki na sunnah he  touched you ko?
Ta dan gyada kai a hankali

Anty tayi murmushi "Hmm but i dint expect iy anytime soon kinga halin maza ko? amma bakomai ki cigaba da hakuri wata rana sai labari

Ta dago tace bakomai kuma anty....wani hakuri chabbb ni wallhy ba
na so.. bana so nikam jiki
Na  bana shi bane  bana son shi...you need to see the way he treats me lastnite gaba daya duk enda ya taba saida ya kumbura ..anty jamila ta riko hannun ta a sanyays ta tace so what suhan?

It dosnt matter ko jikin ki na wani nee ko nashi amma ki kwana da sanin duk randa yaga dama zai oya karban haqqinsa and its ok har a wajen Allah..

"Me kike nifi kenan anty ..suhan ta fada da sanyin jiki tana dada share wani secret tears a idonta

Anty Ta dada gyara zama tace" ki cire tsoro a ranki mana suhan shi yake cutar dake yanzu..

A ganina don ya taba jikin ki is nothing to worry abt  ki kyalesa shi zaiji ajikin sa tunda ke baki so....

And you know what? Zo nan na fada miki  wani abu a kunne ta gaya mata magana na kusan minti 10 suhan ta gwalo ido waje tace me? An..ty..

Shhhhhhhh kimin shiru me kiKa sani kedai kinayin hakan daga baya ke da kanki zaki na bam
ni labari..

Sake budi baki suhan zatayi anty jamila ta mike tsaye abunta ..suhan ki taimake kanki fa if not damuwar wasu zai kashe ki stop taking life too serious kiyi abunda nafada miki kawai ni zan tafi sai najiki...a sanyaye tace toh anty naji

Bayan tafiyar anty Gaba daya ranar a tunanin maganganun ta kare tantancewa take anya ma zata iya kuwa "yanzu master plan din ta bai wuci yadda zata tsige tsoron captain aranta ba ..

Zarah na office ahmad ya kirata a waya ...dan hira suka yi kadan ta gaya masa a saurara mata kadan da maganan zuwa abuja sai ta shawo
matasalar ta a gida..yace bakomai
Duk yadda ake ciki zamu hadu dake a bikin faiza next 2week " tace of cous nan suka katse wayar su..

As usual yau ma suhan ta dawo ba kowa gidan alaman duk basu dawo ba sai ta shiga kimtsawa ta kammala aikin ta ...

Tun kafin tagama abinci wajen 6 captain ya shigo ko kulata bai ya ba ya haura sama ya kulle dakin sa bai kara saukowa ba..

Daga baya sai mum ta shigo bayan ta gama ne suka zauna da mum suna dan hira mum tace" suhan..ta dago tace naam hajiya mum ta dan daure fuska ' a sukwane tace " ohh im sorry yes mum...
Kafin mum tace ko kefa? Kar na kuma jin kimce min hajiya ni ai uwa ce miki ko ba haka bane tayi murmushi tace haka ne..tace toh  ki saurare ni  da kyau kiji yau zan bar miki amanan kanki ni zan koma gida na chan abuja gobe da safe...
wani dum dum suhan taji aranta tace la haula wala kuwwata illah billh shikenan nikam na mutu...

Mum dake lura da ita ta riko hannun ta sofly tace"nan ai gidan ki ne suhan baki da matsala don bana kusa trust me zaki iya
..da kyar suhan ta gyada kai a sanyaye..
Mum tace' yawwa yata in kinada bukatar wani abu kina fada min ni ma zan miki ba lallai sai shi ba zamu na yin waya kinji?

Tace ..mum yanzu yaushe zaki dawo"" tayi murmushi tace  soon suhan tashi kije ki kwanta sai gobe makarasa..ba musu ta tashi tayi mata sallama ta tafi

Anan daki kuwa captaim
n ya sanar da zarah akan ta soma hadadan ta na career ta ya bata dama tunda yake bai taba ganin farin ciki irin na ranar ba har sai da ta sa ya soma nazarin maganan mum na cewa mace tana saurin yin biyayya wajem abunda take so...

Tun a daren ta sanar da su faizah waka zalika mumy rabia wacce ta yi gudan farin ciki da yabo da jinjina ma yarta zarah..

Da safe zarah ne ta fara tada mum bata damu ba sai ta nuna mata farin cikin ta sosai data sa baki a maganan caraeer ta har aka samu nasara...

Da shike da ssaaafe mum zasu tafi da tawagar ta

captain na manne da ita kamar karamin yaro ya sakalce bai son ta koma abujan ta barsu...

Bayan mum ta fito ne suhan ta fito daga kitchen dauke da cooler har guda biyu masu shegen kyau da tsada na abinci data shirya musammam dan mum..

Shikan sa abun ya burge sa don kuwa ba karamin albarka ta kwasa wajen mum ba..a hankali son mum ke taba zuciyan suhan amma sai ta bari a matsayin tukuicin  
Yaba kyautata mata data keyi ne..har mota suka yi mata rakiya su ukun kamar da gaske...

Wasa wasa saida damuwa ya dan nuna a fuskan suhan musamman da taga mum cikin motar tare da convoy dinta zata bar gidan...

A sanyaye ta dawo ciki ga
Zarah dama tun da chan take dura mata zagi a cikin ranta duk sanda suka hada ido harara ne

Sai dai yau din a farin ciki take babu mum mai takura mata wajen holewar ta agidan
Gashi ta samu cikar burin ta .

Bayan tafiyar mum Haka rayuwa ya kasance
A gidan yau kusan sati biyu kenan gaba daya yanzu zarah ta bada hankali wajen aikin ta ...yanzu ko boutique din ma ta soke shi a agendar ta Allah Allah take washe gari yayi ta shirya zuwa abuja wajen taron bikin kawar ta faiza..

Its a professional" weding so ahmad ya mata alkwari hada ta da wacce zata daura ta akan sa"ar matsayin ta datake nema cikin sauki...

Tsakanin captain da suhan kuwa Kwana biyu da shike baya samun time yana yawan attending kananan meetings da tafiyae tafiye....
sai ya kasance ba abunda ya sake shiga tsakanin su har yau din...

Yana cikin car Tunda daga hanya zarah ke damun sa da kira akan ita zata tafi shikuwa a takure yake kwana biyu yafi so ya zo ya sameta ko sau daya ne ta biya masa bukatan sa kafin ta tafi amma tsaban matsi irin nata yasa ya hakura ya barta ba don ya so ba..

Dama ita ba magana take da suhan ba har yanzu dama naganin idon mum tayi ..itama suhan bata ko damu ba kowa na hidim sa

Zarah tun kafin captain ya iso ta fece ita da aneesa don ahmed yau kwanar sa uku kenan achan

Isowar sa gida lokacin ta kammala shirya abinci as usual
Bata san ya dawo ba don haka tana kaiwa kofar dakin ta tura  tayi sallamar  a hqnkali amma sam baiji ba gashi babu abunda ke jikin sa illah guntun wando

Chak ta tsaya da abinci ga shi ta riga ta shigo jikin ta na faman rawa a hankali..so take ta tuno maganan anty jamila ko zata samu confidence
Sai ya juya  in full ya kure ta da ido yana mata kallon mai dauke da alaman tambaya?

Ba tare da bata lokaci ba tayi wani asirtattcen ajiyan zuciya ta zo dab inda take ajiyewa ta ajiye yana binta da kallo cos yau babu hijabin ajikin ta...
sai ta dan rusuna ta
Ce sannu da dawowa sir..zata fice cikin sauri

Yace ke zo nan?
Ta dakata ta tsaya sannan ta dawo Allah kadai yasan me ya raya a zuciyan sa yace" kinyi wanka ?

Bata tsaya nazari ba tace  masa eh...yace ban yarda ba kije ki sake...

Ta tabe baki a zuciyan ta tace hmm wani sabon salo ..
Ta juya ba musu zata fice
Yace ena za kije ?
C'mon wil u get back?

Ta juyo cikin Dauriya tace kace naje nayi wanka "
Yace anan zakiyi cos i dont trust you oya move....yayi mata nuni

Yadda ya daure fuska ya sata kasa tinkarar sa da wani magana sai ta wuce sum sum ta shiga bath din sa..dama nan din ba bakon ta bane tunda ita take wankewa

Ta sullebe kayan jikin ta cikin fargaba ta shiga wanke ko ena tas..

Daga nan Tana jin alaman budewa da rufewar kofa sai ta razana tana daukawa ko shine zaizo ciki ya same ta haka har ta kammala ta sake maida kayanta ta tafito..

Daga bakin kofar bathrum ta tsaya tagan sa na zaune yana cin wani abincin daban ba wanda takawo ba...
Kallo daya ya mata ya kau da kai
Ko spoon uku mai kyau bai gama yi ba ya taso ya karaso inda take
Zuciyan ta na bugu wani abun ya dauka ya bata" shower jacket ne fari iya cinya yace "amshi wannan kije kisa kazama..
sannnan ki koma kije ki sake wankar ki sauya da shi ki fito Now..

Kallo kawai ta bishi sa shi cos harga Allah ya soma isanta da iyeyi..

Shower ta kunna makan ta bayan ta cire kayan ta don kar yace batayi ba..ta kwama wannan shower jacket din ta fito...

Lokacin ba komai agaban sa its seems like asalin sa baicin abinci dayawa just like foreigners haka yake a tattaba kadan kadan an koshi...

Still guntu Wando ke jikin sa  ya  jingina ya shiga kare mata kallo kamar wanda yake inspecting dinta ..kanta ta sunkiyar kasa..
Daga bisani ya dan tabe baki ya haura saman gadon sa kusan minti 5 sannan ya dan dago kai yace oya "zo nan...

Kirjin ta ne ya soma bugu amma sai ta fuske ta yi kokarin nuna rashin damuwar ta don kar yaga ta tsorata.  Ta zo daf da shi zuciyan ta na dar dar har ta zauna ...

Yace nace ki hauro sama ko bakiji ne?
Ita kanta bata san sadda bakin ta ya subuce tace ni ba anan zan kwanta ba daki na zan tafi..

a hujajan ya mike zaune dama ta dan kame kanta da towel karamai sai ya jawo ta da karfi sai da daurin ya ware suman kanta suka zubo a kafadan ta....

Fuska ba yabo ba fallasa yace" kin manta a kan sharadi kike zamaa agidan nan ko? Ai bance nagama gindaya miki  sharudan ki ba so u better just shut up kiyi duk abunda nace kiyi...

Cikin dauriya tace toh....
Bai kulata ba ya juya mata baya yace...masaage..
Ta Sake cewa what? Kansa kawai ya dago yace this is ur daily nigth work daga yanzu so start yafada a dan tsawace tuni ta kai hannun ta kan bare naked back dinsa a gurgirje duk da haka saida yayi ajiyan zuciya mai nauyi

Jim kadan Wajen yayi tsit Wasa wasa yake danne sautin breath dinsa kar yana fitowa sarari har taji yaji kunya amma wani zuciyan na fada masa to miye ma aciki akarkashin ka take sai abunda kayi da ita...

Suhan lokacin har ta gaji ga bacci ga gajiyan aiki..sai tanayi tana layi gashi bata isa ta huta kadan ba sai ya fara mata masifa...

Chan wajen 10 30 na dare yace tashi kije ki dauko min ruwa ya mata nuni da wani site a dakin sa duk dama ta sani

Ko kara minti daya batayi ba ta tashi ...tagaji har tagaji shikuma alokacin sosai shaawa ya soma ta so masa yarasa yadda zaiyi da kansa

Tahowa take da gora da glass cup a hannun ta gaba daya shikam ya lume kansa kasa ko wani motsin ta yana bi da idonsa itakam layi take yi na bacci har ta karaso daf
Tace ga ruwan ..yayi mata alaman ta Sa masa a cup ta mika masa hakan kuwa tayi ...yana amsa sai ta koma gefe ta dan jingina  da gefen gadon sa a kasa
Kan kace kobo bacci ya fara daukar ta

Bai kula ta ba ya na kallon ta a hakan ya cigaba da jan lokaci yana shan ruwan kamar ba zai sha ba..

Bayan kamar minti goma lokacin suhan ta kafe kanta akan bed dinsa tana zaune akasa sai kwasar bacci take..

Mikewa tsaye yayi gaban ta ya kare ma cinyoyin ta kallo da suman kanta daya barbazo baki kirin
Har  zo da ko kallon sa kan pink virgin lips dinta.

Sha'awar ya kwara mata ruwan sanyin yaji daga tsaye yayi setin bakin ta  ya shiga tsiyaya mata ruwan sanyin" a firgice ta bude ido tana mitsuke mutske gaban ta ya tsugana  kafin ta dawo hayyacin ta daga
Ganin shi agaban ta ua sa taji ranta ya sosu ga shi duk sanyi ruwan na ratsa ta batace komai ba ..ji kawai tayi ya matso ta ya hade jikin su waje daya .tace kayi hakuri bacci ne ya dauke ni ban sani ba..
yace shhhhhh kimin shiru ..maganin wanda yace kimin bacci adaki na kenan...sai ta kara bude baki zat yi magana ta ji taji ya zura harshen sa cikin nata ya kamo da kyau aikin tsotsa ya shiga yi tun yana yi ana mugun ta har ya daina ya soma mata na dadi cos hea.s alredy warm up da halin firgicin daya sata shiga ciki 

jin dumin hawayen ta akan face din sa ya sa ya sassauta ya sa hannun Sa daya akan boobs dinta ya shafa a hankali..

Murya Na rawa Tace bana so..ka kyale ni ni bana so..ko ajikin sa ya cigaba da latsa boobs dinta kamar an bashi balloon duk da ma acikin riga suke amma tana jin pressurn hannun sa da kyau
ta gaji sa ta dan yunkuro zata kwace kanta cos
s har yanzu bakin sa na kan gefen wuyan ta and harga Allah abun na dagula mata lissafi sai taji ta shiga wani irin yanayin mutuwar jiki daurewa kawai take yi...gashi a kasa suke har yanzu

Yunkurowa data yi don kwatar kanta ya sa shi dada samin position mai kyau ..gashi ya mata nauyi bare tace zata ture shi duka hannun sa ya sa ya yaye bath jacket din din  : anan ta tsala ihu ..jikin ta ya dada kyarma yake yi captain wasa wasa yaji shi achan sama.
don haka jin saukar boobs dinta akan chest din sa ya sa ya dauke ta chak bai damu da kukan nata ba ya daura ta akan gado a zaune tana facin dinsa

sai yayi tsuguno gaban ta lokacin ranta ya riga ya baci tace wannan wani irin abune yanzu jiki nane ya dawo abun wasa kome?
Shima tunanin yake aran sa but he knew he cant have sex cos baijin zai iya yi da ita amma dan dole kam yana sa makansa sauki tunda matar sa ce na sunna don haka ya  kau da hannayen nata duka biyu ya kai bakin sa kan nipples dinta ya kama  da bakin sa yana lailayawa..

Tsawon lokaci ya dauka yana hakan tsaban yadda yake sarrafa su wani irin zugi  da nauyi nauyi take ji suna mata musamman inda yake jan su da teeth dinsa kadan kadan ...ba kalar  sunan da bata laka masa ba dan iska ..mugu ..
duk ba acikin hayyacin ta take ba ko shima sosai ya zauce dik dama yasan iyakar sa nan  ba zai kai wasan ko ena ba.....dan dolen suhan haka tayi hakuri a hannun captain

Don sai da ya za ta soma jin  wani zazzaabi tsaban fitina da azaban romance da yake aika ma some parts of her body da kyar ya sake ta

rigijib ta tashi bar masa gadon sa tayi kwanciyar ta akan kujera dake dakin  bacci mai nauyi ya tafi da ita don ko motsi mai kyau bata iyayi  ga azaban radadi. Da jikin ta ke mata

Daga chan abuja kuwa a zarah ta kasa zama gidan mumy tsaban zumudi  hotel din da su ahmad suke ta taho don ta soma haduwa da influential people da zasu  dada fitar da ita idon gari a harkan business dinta..

Tare da wata katotuwar hajiya ta tara da shi daga gani ta kasan ta shahara super structure ce tana da kuma tsayi manyan mazaunan ta da kansu suke rawa ba sai ta motsa bam

Karasowar zarah ..ahmad ya juya yana smiles yace "gata nan gata nan..hajiya wana ake kira da yar london ta juya tana dan yatsine amma ganim tsarin da yanayin zarah ya sata sake murmushi ba zata..

A kunne tayi ma ahmad magana tace wannan din tayi'"ni zan tafi ina sauraron ku

Murmushi kawai suka sakar ma juna akan hanyar su na kaucewa batace uffan ba ta barsu tare..
Who is she? Zarah ta tambaye sa

Yace she is your wowan your key to success..wannan matar da nake fada miki itace take da zuciyar minister sai abunda tace

Wow....lallai fa ai naga alama kam jeweries all over her kamar wata sarauniya...yayi murmushi yace bar wannan maganan zarah u have to meet her
Kinsan dai ba kowa yake samun wannan daman bako?
Tace i know darling..meeting her is not a problem yayi sakar numfashi yace of cous is not amma kin tabbata kina so ki zama abunda kike son adan kankanin lokaci tace yes of cous wannan wani irin banzan tambaye ne ahmad..

Yace nooo just being sure kedai ki tabbata a shirye kike that woman can be silly kedai duk abunda tace kiyi kawai kimata..cos in ta sa miki ido sai dai fa ki zanza sheka kunyi hannu biyu kenan da success shegiya ce Na bala'i ta san manya daga chan sama yadda baki tunani..

Zarah ta tabe baki...tace toh shikenan
Hannun ta ya kamo sigar wasan banza yace muje mu huta mana ..ta dan ture sa tana murmushi yace im serious muje pool muyi wanka alots of friend are there ya fada yana kashe mata ido batayi musu ba

Hannun su sarkafe da juna suka wuce bakin pool _(hmmm dama masu besty mazan nan to sai a hankali lol_

Washe gari A dakin captain tun asuban fari suhan ta tashi ganin shi tayi yana kwasar baccin sa white shirt sharara yasa alaman har ya kimsa kansa ba bata lokaci ta fice ..itama wankaa ta fada ta samu tayi sallah ta koma gado tayi luff hannun ta daya acikin riga tana dan yi ma boobs dinta danna kamar zatayi kuka don har yanzu zafi take ji sosai

Wani bin sai tayi tunanin ko ba zallan hakan daya mata bane cos ta saba in al'adan ta zai zo yana haurawa ya kumburo

Da kyar ta tashi ta je ta samu maids suka kammala aiki ta hada masa break as usual amma tsoron sake shiga dakin sa ya hana ta kaiwa gashi lokaci na tafiya tana so ta sabule ta tafi aiki ..

Shahada tayi ta dauko abincin gashi  tana yi tana kame jikin ta don ko bra bata iya sawa ba ..

Tana taba kofar ya budu sai ta fiske tayi sallama

Ganin shi cikin shiri tsaf ya bata mamaki...

Haka kawai take jin takaici ya mamaye ta lokaci guda da kyar Tace ena kwana sir...
Bai amsa ba saida ya zari wayarsa ya riko a hannu ya taho setin kofar zai yi waje cikin tafiyar sa mai dauke hankali ..yace mata biyo ni..








*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top