part 20

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶37-38*




Tan asuban farko zarah ta tashi ta soma shirin ficewa sabon office..
Bayan ya idar da sallah ya lafe kan pillow yana dube dube a system din sa yayi shiru alaman hankalin sa yayi nisa wajen abunda yake yi
Har wajen karfe 7.30 na safiya bai ajiye ba..

lokacin ne zarah ta dawo dakin sa cikin shirin ta tsaf.... skirt da riga ta sa na suit d&g mai dan karan tsada da tsari gaba daya pitch ne sai black a yar cikin ...
Da shike wandon ya dan kame ta sai tayi mugun kyau ..
yana binta da kallo tana tafiya tana dan tattaba golden blonde din data kima akai cikin riigima ta zo ta zauna daf da shi tana rausaya idanun ta sai da yayi murmushin ba zata don ya san ba asaba masa hakan ba..ya sauke mata golden eyes dinsa tare da "cewa baby wai yaushe zaki fara sa native wears ne wayannan din basu ishe ki  bane girma fa kike yi i think u need to cover pls..
take tayi wani irin dariyan rainin hankali ta dube sa da kyau..uhmm majeed kenan ure funy  tabfada sigar irin wannan ai maganan banza kake .. Bai kula ba yace cmon im seroius zarah..
tace to wai banyi kyau bane ko me? Yace noo kinyi.. but i want you to cover your self wannan dabiar yaushe zaki bari ne ..u know im noy comportable da wayannan kayan naki this is 4 yrs kuma korafi na kenan amma kin kasa dubawa and u know that ...ta mike tsaye  a dan gurguje cikin masifa tace"tohv i cant..kaga ni bana son neman fitina majeed ka kyale ni na sa kaya na nayi kyau..
ta daura hannu a kugu "wai meke damun ka ne kam naga kamar tunanin ka ya soma karkacewa kwana biyu ....and if u think am gonna dress up like that
Your ugly dirty looking wife ure wasting ur time...ni dai bazaka na takuramin ba ehe...ta murguda baki...

Ya ajiye system dinsa agefe da niyyar ta shi tsaye kamin ya amsa ta" salam alaikum suka ji daga bakin door ...

Wani mugayen harara da tsaki zarah ta sauke ma bakin kofar tun kafin suhan ta karaso ciki..

Sanye take da riga da skirt pink ta daure dankwalin ta a karkace

Tray din hannun ta  ta ajiye gefen sa " ba tare da ta kalle sa ba tace ena kwana sir..

Ba bata lokaci Yace lpya...
Daga nan Ta juya  abunta ta fice..

Gefe da shi zarah ta dawo tace baby wato kana gani tana raina ni agidan nan  ko ..wai kai kadai take gaisharwa nidin sarar tane?

Ya dan kalle ta yana mamaki ....ta wani dake tana maganan kamar ba ita tagama fetsa masa raini yanzu ba..yace baby pls stop.. Gwara wannan ai yarinya ce ke fa? U barely respect me bare wasu na daban abunda kayi dama shi ake maka ...ta dan ja tsaki ta juya kai batace komai ba.....ya kuma cewa " da  hankali zaki na binta zata gane itama..ta tabe baki batace komai ba still amma sai  ta bude abincin da suhan ta ajiye.....cikin son ya ji bakin ta  yace zakici ne"

bata amsa ba.. da mamakin sa ta dau spoon din ta dan yi tasting daga bisani ta kai loma biyu..tana ci a ranta ta raya " ai sai kin game kuran ki a gidan nan  sai na gwada mikibni dake ba daya bane im always the queen in this kingdom sai dai ki kare a slave din mu...
tace baby nima ena son naci pls kace tana serving dina  mana.. Ya sha mamaki sosai ya dawo ta gaban ta yace uhm uhm sai dai kije ki fada mata nikam ba ruwa na..

Ta dan tabe baki sigar ka dauka bazan iya ba ko? Nan ta mike ta fice a lokacin wayar sa ne ya buga ringin ya tsaya amsawa....

Tana fita dakin suhan ta soma zuwa ta turo kafar cikin isa da bunkasa sai dai bata same ta ba..nan ta gangaro kasa tayi hanyar kitchen..

Anan suhan take tana gogee sauran cutleris da tayi using zata maida su mazaunin su  sauran maids kuma na gefe altho ko ena tsaf yake amma wasu suna kimtse  kimtse wasu suna moping

Dama Su Biyar ne  a fannin girki amma gaba daya suke bada suhan girma a tunanin su ra"ayin ta da saukin kanta ya sa take shiga kitchen duk da ma ita matar gida ne amma ba kamar zarah ba....
shiyasa ko kadan ba raini a tsakanin su duk dama ba sa'ar ta a shekaru daga cikin su. ..

Shigowar zarah Kowa ya rusina kasa yana miko gaisuwa sai binsu take da wulakantaccun kallo cikin Comanding voice dinta mai tayar da hankali tace waya dafa abinci a gidan nan yau?

babban cikin su ta ce " madam nee.. tare da nuni da suhan a dan tsorace ..tsaki ta ja mai sauti cikikln takun ta na kasaita take tahowa har ta iso daf inda suhan take.. Ke" ta dan twiting  hannayen ta tana jan attention din suhan..

a nitse ta dago  ta maida mata kallo ba tace uffan ba..wani uban harara ta watsa mata "ehen?? where s my food ko ance miki na gidan ubanki ne da zaki na hana wasu kina ba wasu..

suhan data daure fuska batare da ta juyo ba tace.'ni bani da lokacin ki sai ki je chan ki sami mai gidan ya baki amsa bani ba..ta dan ja karamar tsaki itama...

Huruwa zarah take kamar wanda zata tashi ..cikin hatsala ta daka ma sauran cooks din tsawa " kamar su suka gaya mata maganan kowa sai yayi waje salun alun aka barsu su biyu....

"Ke' wai ni sa'ar ki ne da zagi na gaya min magana duk yadda kike so ....toh tau sai na farsa miki baki Ke  naga daman tambaya kuma dole ki amsa ni...

Suhan bata tanka ba ta tsame hannun ta da towel ta ajiye .....warmer ta bude ta zaro abincin ta baki shiru ta  kama hanya zata bar mata kitchen din ..da sauri ta biyota a baya dai dai bakin step na fita dinning area ta jawo ta karfi cikin masifa "how dare you? Ta fada cikin fusata ..

ni ki kyale ni nace bana son fitina ....suhan ta mayar mata da dan dagon Murya" zarah hannu ta sa ta fauce abincin zata bar wajen dashi ....suhan ta tsare ta tace "ki bani abinci na ai kinada hannu sai kije ki dafa...."bazan dafa ba meye aikin baiwa agidan miji? Zarah ta fada da gatse tana mai da mata mugayen kallo..... Nan suka soma jaye jaye da abincin karshen ta gaba daya suka bata kayan su da shi daga karshe da  zarah ta fusata ta ture suhan da karfi tayi kasa sauran abincin da yarage ta kwaba mata ajiki....tana cewa "shegiya mayya kazama ke da kuka gaji yunwa a gidan ku ke zaki ji dashi.. marowaciyar abinci matsiyaciya kawai...cikin bacin Rai suhan ke ture hannun ta tana mayar mata maganan itama" tace "in har yunwa muka gada ai ba zamu yi fada akan abinci Kamar kariya ba...

amma kinga wasu ko ba yunwar suka gada  ba hauka da asara zai hana su iya girkawa sai dai subiyo ta hanyar kokuwa dan salon kwadayi. ...abun ya bata ma zarah rai "ma wani banzan abincin naki zan yi ma kwadayi ?...hannu ta kai zata make bakin suhan suka ido da captain..

A dan tsorace ta ja daga kan suhan ta tsaya gefe tare da harde hannu cikin fushi tana diri tana dada kallin stains dim rigar ta...

Da shike kayan suhan yafi na zarahn jin maiko sai ta mike tsaye zata bar wajen ..yace ke dawo nan.. Ta dawo ta tsaya ta kau da kai

"Wai meya ke faruwa anan whats all this ya maida tambayar kan zarah ...yana kallon kasa yadda sukayi facali da abinci...

Kamar jirah take" ta juyo a fusace" ai sai ka tambaye wannan marar kunya da ka ajiye a gidan nan.. ko ni ba mutum bane agidan nan da baza tana serving dina ba?...ya juya ba yabo ba fallasa yace ma suhan haka ne?

Tayi shiru ta dan turo baki ..cikin tsawatar wa yace answer me " take idon ta suka kada tace " "ni fa bazan iya ba gaskiya ta san wanda zata na bata abinci bani ba ai zagi na ta keyi ...ta karashe maganan a kasale cikin shagwaba kamar zata masa kuka...tsaki mai sauti zarah ta ja ganin yadda yake bin sakaltaccen fuskan suhan din da Wani irin kallo ..sai kawai ta ji she is irked da yanayin ...abun sai ya bata takaici...

Ya juyo zai yi magana har hannun ta na rawa wajen dakatar da shi...tace "ai ba laifin ta bane  dama kai da mum kunsa tana ganin Kamar bani da daraja agidan nan... just see the way she pour trash on me... tayi masa nuni da jikin ta da Ya dan shafi mai mai kamar bai ga abunda ya faru ba hasali ma ita yazo ya samu tana kwaba ma suhan abincin ajiki amma da shike yana son ya tozarta suhan din sai ya dawo gareta..
fada ya shiga mata kamar itace bata da gaskiya
Yana cewa" ..kar ta sake raina masa mata ..ya dada jaddada mata zarah ce kadai matar sa abun kaunar sa so dole ta mata biyayya kamar yadda zata masa...sosai zarah ta ji dadin wannan kalma ...

Yace" daga yau ko bana gidan nan zaki na bata abinci dai dai da yadda zaki na bani ko bata nan dole ki ajiye mata.
..youbmust respect her kinji ko baki ji ba?

Ta danyi shiru tana danne kukan da ke so ya kufce mata da kyar ta dawo hayyacin ta
Ta sake...murya ciki ciki ta juyo tace naji..daga nan ta wuce ta basu wuri..

Dariya mai sauti zarah ta bi ta da shi tana cewa adawo kuma agoge mana kazantar nan ....

ya dake yana kallon ta kamar ba shi ba tana kammalawa suka hada ido yanayin  ya sa  ta yanke dariyar cikin mamaki " baby what wrong? meye kuma kake min irin wanna kallon?

Cikin unexpected bacin rai
Yace stop it zarah...bana son  abunda kike yi u think this is funy?..tuni itama ta sa fuska ...ya cigaba da azalzala mata masifa itama"wats the meaning of wat you did with dat girl  wai da girman ki yau fada kike yi da ita ?kina ganin idan mum ta ji zaki ji da dadi ko? Look idan zaki cigaba da zubar da girman ki agidan nan i wont say a word anymore sai dai kuyi ta yi ta raina ki ke dai...

"Whateva!! Tace tana juya ido tare da sake karamin tsuka ..Sai A kace maka kuma tafi karfi na ne Majeed?...ni dai gaskiya na fada ai itama mum in taji ana ware ni a gidan nan bazata ji dadi ba....
yace hmm left for you ni dai zanyi tafiya anjima kadan  so behave urselves bana son hayaniya yarinyar nan ba sa'ar ki bace ..

Ta dan ja kadan tace "nikam ya isa haka Allah ya kiyaye hanya.mta wuce ta haura sama don ta sauya dressing...

Daga daki suhan har ta kwabe kayan ta da shike suna da haske sai bata bari ba ta sa dertegents kawai tana dan durjewa da hannun ta bata sa a machine ba...a lokacin babu tunanin komai a ranta illa yaushe zata samu sauyin wannan rayuwar da ta ke ciki gaba daya she's feeling depressed and confuse tayi shiru ta maida hankalin ta sosai cikin tunani
 

Wani kayataccen murmushi ne akan fuska zarah... so tana shiga dakin ta sai ta fashe da dariyar mugun ta har tana shakewa...ummmm aikin banza ta dauka cin kazantar ta zan yi wawiya ko ma dai nace wawaye.... ana taba ta zasu fara wani hau hau suna haushi kamar ransu aka taba ...mswww
Ai tunda da ni kuke ja zaku sani..dan daga yau sai na san yadda zanyi na kaskantar da ita sannan na maida ta baiwa a gidan nan cos she derseve it..

wata banza bata isa ta zo gida na ace na zama dai dai da ita ba karya ne wannan..ta sake sake wani murmushin keta cikin shauki ta shiga sauya kayan jikin ta ...tunowa kawai take yanzu idan captain ya tafi daga ita fa sai suhan ...hmmm ga shi yace tayi min biyayya ta sake kwashewa da dariya ....hnn wata zata ga salon munafurci agidan nan kafin ya dawo da kafarta zatayi waje...

Anan Tana kammala shirin ta tayi waje abun ta...

Lokacin Suhan ta kammala dauraye kayan ta..da shike bata jin dadin jikin ta sosai sai ta yanke hukuncin sake watsa ruwa ma jikin ta..

Bayi ta koma ta hada ruwa ta fara watsawa sannan ta mulka ma fuskan ta cream yayi kumfa sosai tana wankewa ...tana cikin haka taji an banko kofar bayin.... captain ne ya shigo da ga shi sai gajeren wando sai tayi saurin wanke kumfar fuskan ta ta ware ido akan sa shima ya ware nashi akan ta... muryan ta kamar mai shirin kuka tace " haba dan Allah ya za'ayi ena wanka ka shigo min

Ya bata rai baice komai ba ya matso daf ya fizgota kan kirjin sa tuni ya hade bakin su waje daya ya shiga tsotsewa cikin kwarewa yana juya tongue dinsa aciki har da gayya....ita kam yanzu abun mamaki ya so ma bata  sai ta sake jikin ta...sai da yayi mai isar ya gaji dan  kansa ya hakura ya zare tonque dinsa yana maida numfashi

Sponge ya dauka ya murza sabulu ya shiga goga mata a jiki bata sake tankawa ba sai ta sa hannu tana kare boobs dinta da hannun ta..haban ta ya dan dago ya kura ma ta ido suna kallon juna cikin wani irin yanayi yace " me kike boye min?
Tayi saurin saukar da kai ya tabe baki ya cigaba da goga mata musamman kan kirjin nata ..

Yana kammalawa ya sauke musu clean warm water tare  a hankali take sauke numfashi gaba daya sai taji wani rin yanayi na shigar ta sosai
Ya dan kamo ta alaman ta tsuguna ba musu ta dan tsuguna bata hankara ba ya sa hannun sa chan kasa yana kwara mata ruwa alaman tsarki yake son mata da sauri ta kame hannum sa zata fashe da kuka ..tace "dan Allah kar ka sa min hannu ta fada kamar zata shide...ko ajikin sa ya dan ture hannun  gefe ya shiga kokarin tura dan yatsa ciki a rude ta mike tsaye  ta kara sautin kukan ta""".nikam ka kyale ni bana son wannan abubuwan da kake min ni bana so... Yace "Ni ai ena so...  yaa dada jawo ta suna tsaye tare hannun sa ya mayar yana so ya samu contacts da ramin ta amma sam ta matse hannun nasa da tsakankanun cinyar ta ta hana shi shigewa..  wani sabon kuka take masa a hankali bai fasa ba har sai da ya ci nasarar tabo  wajen wasa da shi ya shiga yi a hankali yana yawo da hannun sa duka jikin su na rawa ...zafi zafi ta soma ji a lokacin da yake neman fingering dinta dam dam ta dada rike hannun sa sai ta kasa magana tana rawan dari shikan sa  yana yin sa ya sauya numfashin sa yake saitawa idonsa kamar mai jin bacci haka yake kallom ta.... ta sunkuyar da kai a gaban sa ...wani tunanin daban yayi ya sake ta ya koma gefe ya tsaya tare da ce mata ki karasa wankan ena kallon ki...ta ce "dan Allah ka fita . .kanta a kasa ta kuma furtawa

Babu inda zanje a gaba na za kiyi  komai in ba so kike na kara miki ba...cewar sa

ba bata lokacin ta sake ranta ta shiga wanke jikin ta agaban sa tsaf sai da ta kammala kafin ya bata hanya ta wuce anan yayi na shi shima....

In 10 minutes har ta sa kaya  tana zaune akan stoll tana shafa mai daga bakin kofar ya tabe baki Yana binta da ido .."harara ta dan juyo ta watsa masa kasa kasa tana maganan zuci

Yace in kin gama kizo ki sameni a daki...a kasale tace  toh..

Ya fice...
Anan ta yi zaman ta bata biyo sa ba tukun a tunanin ta sai ya shirya tsaf zata je kar ya kuma sake cewa zai taba ta..

After 30minutes ta turo kofar da sallama tana dar dar
Bayan shi kawai ta tsinkaya sai ta tsaya kallon sa don taga yayi mata daban ..uniform ne a jikin sa bai sa hular ba tukun sai igiyan giman sa da butons din sa a hannu sa

Ya juyo fuska ba yabo ba fallasa ..sumar tsaye suhan tayi ta sake baki tana binsa da ido" he"s too cute to be ignored ya hadu...ita dai tasan da chan ita bai taba burgeta ba amma yanzu ta gansa haka sai taji ko makiyin sa ne ya gansa  yau  ya san ya hadu matuka..

Ya dau mintina  yana kallon ta tuni ya dago ta yaba ne itama ...wani kayataccen murmushi ya sake bazata wanda ya dada sumar da ita har wani karya gashin idon ta take yi tana lumshe su ...

  Sai yanzu kika ga daman zuwa ko? Maganar sa ya katse ta....

Nan ta dawo hayyacin ta kasa ta maida kanta cos tone din sautin maganan sa sai ya zo mata kamar da sigar gwale... alaman ya fahimci shi din take kallo

Ta dan daure fuska. Am sorry sir na sa kaya ne...ta fada a dan sanyaye tana maida kallon ta kasa..bai amsa ba ya daga waya yayi unmute call ya mika mata ...ta dago kai ya daga mata gyira alaman ta sa a kunne ...tace hello " murmushin mum taci karo da shi tace yata suhan..
Har da rusunawan ta wajen cewa ena kwana mum kin tashi lpya?

Wani fuska ya sa yana duban ta gaba daya dariya ta soma bashi sai ya juya ya cigaba da abun da yake yi.... yana jin mum tana bata hakurin ta zauna kafin captain ya dawo daga tafiyar da zaiyi  ....

Ita kam dadin jin haka ya sa ta sake sosai tana amsa mum har suka kammala ta mika masa wayar " tace gashi..

Sassanyar Kallon da yabi ta da shi ya sa ta jin bugun zuciya zata dan ja gefe ya matso ta kirjin sa...wani irin mika tayi kadan tare da goga masa kirjin ta  a tare suka sauke numfashi yace"ena zakije ai ba wannan ya sa na kira ki ba wato kin raina ni ko?..ta kasa amsawa tana dada mikewa kadan ajikin sa qamshin jikin sa ke neman ruda ta har wani yanayi na neman shigo mata.... burin ta kawai ya sake ta...ya ce tunda bazaki amsa ba ke zaki karasa sa min ya mika mata belts din girman sa da buttons din.."bata iya ba amma a haka ta dinga yi yana sata kuncewa tayi yakai sau takwas kafin har ta samu ta sa dai dai....

Lokacin sosai ta daure fuska tayi gefe ta tsaya ...bai ce komai ba sai da ya gama amsa call pilots dinsa ne

yace am going now saura kice kin manta da abubuwan dana fada miki bance kuma  ki huta ba duk aikin da kikeyi shi zaki ci gaba dayi...
And for zarah too..cikin rawan murya tace waccece kuma zarah ni bansan ta ba..

Harara ya watsa mata yace " to kar ki santa mana.
Idan naji wani abu ya faru kema kinsan saura ya bude kofa ya fice ya barta anan...

Dan karamin tsuka ta ja " tana tahowa tana cewa ai wallhy ba uwar da zan ma aiki ita din bata hanu ne?

A sama ta tsinkayi muryan sa daf da ita yana cewa ohhh zagi na kike yi ko?

Ta daga kai a dan firgice Nan ne ta lura da hannun sa bakin kofa alaman ya sake turowa ne daga waje..."ni ban ce komai ba tafada tana tura baki....ya shakure fuskan gwanin ban tsoro yace"toh zo nan.. dum kirjin ta ya buga ta karaso kamar barauniya har gaban sa
Haban ta ya dago yana bin ta da kallo..sai ya matse bakin ta da karfi ya bude da dan yatsan sa ya sa harshen sa aciki lumshe ido duka su kayi tana sauraran zazzafan kisses dinsa 15 minutes bakin ta ya soma zafi ta shiga turee sa da dan karamin silent tears ...ya zare bakin sa a hankali ya sake mata narkakkun idonsa cikin salo yana maida numfashi yace sai na koya ma bakin nan respect kwanan nan in baidena fadan magana ba...cikin sanyin murya tace kayi hakuri don ta gano sa turo masa bakin dabtayi ya sa yayi mata hakan....Mmm Allah ya kiyaye hanya tace tana kame kame...

Kallo kawai ya bita dashi A hankali ya sabule ya juya ya barta a wajen kanta na kasa sai da taji muryan gurds din sa daga kasa ta dan rugo aguje ta leko sa bai ganta ba.....wani irin kallon take bin sa da shi musamman yadda yake motsa cute lips dinsa yana magana da Su....

Dai dai zasu wuce waje ya daura cap din sa.. sai da ta kuma karkacewa wajen leke... jin zata fadi kasa ta hakura tayi ajiyan zuciya ta wuce dakin ta don ta shirya ta nifi aiki...




*thanks for reading" anan zamu tsaya cos im traveling tomorow sai na dawo zamu cigaba VOTE pls*






*Surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top