part 16 29 30

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶29-30*



Darajar mum Suhan sai ta maida maganar ta ciki ta dukar da kai kasa take sai ta rusuna kadan tace sannu da shigowa hajiya....ta juya zata bar wajen "mum tace dawo nan suhan...

sannan ta kara so itama daf don su zarah su ganta da kyau..

Zarah Dan karamin tsuka ta ja ta kau da kai..
Duka friends inta suka mike tsaye don gaida mum ..
Amma mum bata amsa gaisuwan kowa daga cikin su ba fuska
Ba yabo ba fallasa tace ku dakata min...."ta jawo hannun suhan ta kawo ta tsakiya gaban kowa

Ta nuna suhan"tace this is mrs suhan shamud the second wife to my son majeed wato  mijin kawar ku zarah..

why am telling you this is saboda ni kamar uwace ma zarah da kuma ita suhan so dukansu dai dai suke a gidan nan u shud all know..

And  next  time in har kun san zaku xo gidan nan  don kuyi  disrespecting dinta then am sory i must have to draw a line bana son wani ya sake kawo min kafar sa anan

..idan ita zarahn naku bata da hankalin da zata sanar daku haka "then i am due i wont take any nonsense in my home.fatan kuma kowa ya jini da kyau?....mum ta fada calm tana binsu da ido mai dauke da kwarjini tare da dakewa

Sukayi tsuru tsuru da ido kowa ya sadda kai kasa tsuliya azage cikin jin kunya banda aneesa dake watsa ma mum harara da gefen ido

A lokacin Sosai ran zarah ya baci ..sai tafara kukkuni tana cewa
U are neva tired of embrassing me.. a gidan nan kowa sai ya takura wa rayuwata nikam ban san mena tsare ma wasu ba..
mum na ji amma bata amsa ta ba

Shaheed yayi dan gyran murya  yace kiyi hakuri madam ..pls accept our sincere apology maaam

Mum ta dan yi murmushi Tace its ok"
So Ladies and gentle men if u dont mind u may take your live now pls..mum ta dan musu nuni da hanya tana smiles din karfin hali don kuwa ranta abace yake matuka

wani irin firgitatcen ihu zarah ta daka tana cewa" akan me? No one is leaving here tayi sauri tasha gaban su ahmad har tana haki.. as you can see am having a succes party kuma nida gida na babu wanda ya isa ya hana ni yin abunda nake so....ta fada cikin fada kamar zata bugi mum..batayi aune ba sai tau mum ta dauke ta da wani makahon mari mai kara..sai da kowa awajen ya razana

Bude baki ahmad yayi zai yi magana mum ta dakatar da shi da cewa pleasse ...ta sake musu nuni da hanyar waje ... baki shiru kowa ya fice madel madel...har suka fita zara bata dago kai  ba hannun ta na manne akan kuncin ta ..

Suna fita ta juya a fusace zata haura sama mum ta daka mata tsawa tace.." come back here ban gama dake ba..dan dolen ta ta dawo ta tsaya wanda yayi dai dai da shigowar captain shima he was looking tensed ya iso falon cos a hanya suka gamu da su aneesa wanda ba abunda suke yi sai zage zage da masifa koda ya musu magana
Some of them ko kula sa basuyi ba suka wuce abun su wai adole suna taya zarah fushi..

Ganin su cirko cirko ya sa shi tsayawa yana bin su da kallo baice uffan ba tukun

"mum tace naga kin yi kaurin wuya sosai wato har kece  zaki sa yar mutane agaba ke da abokan kina ci mata da iyayen ta mutunci wai ke wacece ma agidan nan na tambaye ki?

Zarah  Tana shiru ta sauke kai tana huci

kallon bacin rai mum ke mata sama da kasa _"auren sadaqa auren bauta ko...why dont u pack your bags and leave i will pay ur pride_ mum ta maimaita mata kalman data fada ma suhan dazun."
hmm waht nonsense zarah wato gaki irin  ke yar gidan masu arziki ko? mum taja tsaki..
Dadin ta dai nasan asalin balbela don haka bata isa tace daga masar ta fito ba....

nan zarah ta dago kai a hargitse zata ce wani abun  har jikin ta na rawa ..mum ta dada dakatar da ita..

Tace "kuma ena gargadin ki Daga yau kar na sake jin kin kira suna iyayen suhan acikin hidiman shashan ki.. don ke ba kisan darajar naki ba aka ce miki kowa haka yake  ne?..are you not ashamed of ur self da kike fada ko amsa ki batayi ba? ke yanzu bakiji
Alamar zubewar girman ki anan ba?

Me ta taba miki da zaki na zagin ta haka who the hell are you if i may asked?wai Me kika dauki kan ki ne zarah Cos to me kam i know u as nothing but an ordinary house wife what else? mum ta fada tana binta da wasu mugayen kallo

.....take zarah ta fara hawaye ...
Bata dago ba..nan  captain yayi dan gyaran murya ya karaso gaba daf da su..

Ya ce mum kiyi hakuri..ya juya ya kalle zarah fuskna sa adan daure yace and what are you waiting for ? C'mon apologize

Cikin kuka tace" what? Allah ya kiyaye bazan yi ba..sai dai aka she ni agidan nan bazan ba kowa hakuri ba.. ba dama kenan yarinya tayi min laifi namata hukunci don an raina ni sai ana mari na? Kuka ta cigaba dayi

Yana jin ta Sai da ta tagama  kaf "ya juya calmly yace "nidai Bana son jin wani magana anan hakuri kuma dole zaki bayar yanzu...

Itama Tayi masa shiru ....kamar daga sama taji ya daka mata tsawa yace i said NOW....

Sai da Ta tsora ta Amma taurin kai ya hana ta bin umarnin sa ..mum ta dan tabe baki tace kyaleta son mezanyi da ita bare hakurin ta  bayan inada wacce take ganin mutunci na da girma na a gidan nan..

You can go to hell zarah Amma nayi miki alkwari ...mum ta maida kallon ta cikin kakkauran murya mai dauke da fushi. Tace "pim na sake ji ko na ji labarin kin fada mata sai na sa tayi miki tas tas agidan na ..and dont think she's stupid da take miki shiru... tunda abunda kika zaba kenan fine muje zuwa...mum ta juya zata bar wajen

Captain baice komai ba cos ranshi abace yake a lokacin wai har shine zaice zarah ta bada hakuri ma mahaifiyar sa taki?.kai this is too much rainin yayi yawa..kafin ma yagama zancen zucin nasa
..sai ji yayi zarahn na cewa " u can go to hell too mum kuma wallhy wata tayi min agidan nan sai na gyara mata zama,..

juyawa da zaiyi ko kallon ta baiyi  da kyau ba yace"ohh realyy? Toh get out of this house now zarah...ki fita min agida na nace..

Wani dum ta ji kirjin ta  saida ya buga ..jikin ta ne ya soma rawa yana shaking dakan sa ...
Jin haka ya sa mum ta dakata ta dan juyo

wani tsawan daya daga ma zarah hatta mum saida ta girgiza ..kuka suhan ta fashe da shi don tsoro da gudu ta sabule ta bar wajen ....

Mum ta iso da sauri tace  son..ta rike sa cos tasan in ranshi ya baci bayi da control botton cikin wani irin yanayi muryan shi yace "mum kice tafita min agida na yanzu i dont want to look at her twice we will both regret this..

Tsoro ne fall cikin zarah ta rasa abunda ke mata dadi" wayyo Allah na shiga uku na debo ruwan dafa kaina tafada aranta tana jimami..she alwys forget that in akan mum dinsa ne baya ragi kuma baya daukan raini

Ganin eh fa da gaske yake sai ta bara masa gida ya sa ta juyawa cikin sigar fushin karfin hali ta fita...
duk da hakan mum bata ji dadi ba..ita dai tasan zarah bata da hali amma bata son abunda zai na kawo matsala cikin gida har cikin zuciyan ta..

Anan mum ta zaunar da shi don tasan in ya tafi haka akwai matsala zai iya rubuta ma zarah saki she's sure don alamu sun nuna a yanayin sa..

Tace calm down son nifa ban dau abun da tsanani ba pls relax bana son bacin rai..yace how can i relax mum,a inuwa daya da macen da bata girmama ki ?hauka take yi ne..taje kawai ni nagaji da ita in taje chan aka koya mata tarbiya sai ta dawo i cant take it anymore..ya isa haja

mum tace noo ai
Ba a yanke hukunci a cikin fushi i know shes wrong amma ka sarara haka go to bed now and sleep gobe zamuyi magana..
haka mum ta lallaba shi ya tafi dakin sa amma tabbas dama yayi niyyar buga ma zarah saki ko da daya ne don tasan ba wasa yake da ita but maganan mum ya sashi kawai ya kimtsa ya kwanta baccin dole ya sa kansa.

Suhan ma tunda ta shige daki take kuka ita kanta bata san meya sa take yi ba ..da kyar ta lallaba ta sama makanta sauki har bacci ya dauke ta...

10:56pm a cikin hotel room zarah ta kasa tsaye ta kasa zaune hankalin ta in yayi dubu ya tashi...ta dafe kai cikin bugun zuciya tace "wai har yanzu mumy bazata gama meeting din bane? I need to talk to someone.i need to talk  ta yi wurgi da glass cup na ruwan sanyi dake hannun ta..ta fada ta sake maimaitawa tana jeka ka dawo a dakin

In not less than 3 second wayar ta ya buga karar video call ne so she quicly pick up..jin muryan hajiya  rabiatu bata ma tsaya ta kalle ta da kyau ba ta fashe da kuka

Tace "Mummy na shiga uku captain ya ce n fita mai agidan sa he send me out..

"da dai sai kaga kamar abun kamar bai wani dame  zarahn  ba amma a zahirin gaskiya tana cikin babban tashin hankali..

Dakata...dakata.. zarah mummy ta daka mata tsawa bata ko damu da halin data shige ciki ba..

Tace Kiyi min shiru da kukan banzan nan naki  kiyi min cikakkaken bayanin meya faru " zauna enajin ki hajiya rabiatu tayi mata oda..

ba musu zarah ta zauna bakin gado rike da wayar..nan ta kwashe labarin yadda sukayi ba kunya ta fada ma mumyn ta cikin kuka ta karashe tana cewa "mumy ena zan samu garkuwan da nake nema na cimma buri na in ya rabu dani.. u know i need majeed in my life in har fa na fita a familyn sa zan rasa daraja sosai a kasuwanci na da sauran harkoki na dana sa agaba gaskiya bana son nafita a familyn shamud" pleasse help me mum..pls help me i want to go back to my husband ki taimaka min ta marairaice tana taro tears din ta ....sauke ajiyan zuciya mumyn tayi tace ..toh ya isah hakan
Nagane kuskukren mu.amma bakomai

tunda anyi yar fito na fito sun numa suna da iko ni na san yadda zamuyi da su.

Ki nitsu ki saurare ni da kyau ..don idan kikaje kika kwafsa zarah ure on your own sai dai kije ki sake kwana a gadon aljanu kamar yadda mukayi kika samu soyayyar sa har akayi aure...

Tace noo mumy ni gaskiya banasan wannan zanyi duk abunda kikace koma miye ne i promise "a ranta tace tabb" cos ita kadai tasan wahalan data sha ahannun so called aljanun cos tsaban amfani da sukayi da jikin ta saida tayi wata guda tana treating vaginan ta saukin abun dai ta asamu biyan bukata dama don ta aure shi ne gashi kuma ta aura.

Mumy tace " toh daga yanzu zaki sauya kalar takun ki a gidan..kinsan me ake nufi da zamba cikin aminci?
Da sauri zarah ta gyada kai mumy tace good daga yau kar ki sake nuna wancan halayen naki a fili pretend to be good to him and his mum bance kuma kiyo yadda zasu na suspecting naki ba da haka zaki na cin uban su har ki cimma burin ki..nan ma zarah tace toh

. gobe da safe ki koma kifara aikin dana saki yanzu i hope zaki nuna min wayewar ki wajen amfani da tarbiyan da na baki?
Zarah kar ki bani kunya sannan kar ki sake kira na sai in kina da labari mai dadi nan ta katse wayar ta...

Nannauyan ajiyan zuciya ta sauke ta maida kanta kan pillow kusan 3hrs tana juyi tana hada yadda zata bada kowa mamaki da sabon yanayin tsarin nata wanka ta shiga ta kimtsa daga nan ta haura saman gado tayo bacin ta..

6.30 dot mum na zaune na azhkar ita kadai a dakin ta" salam alaikum zarah a tace wanda ya sa mum saurin da gowa da jin baqon kalman dake fita a muryan daya buge kunnen ta...

Sanye take da dogon riga  light purple yau kam harda daura mayafi  sum sum ta karaso kamar ba ita ba mum kam ba abunda take illa binta da ido..

Tace zarah lpya kuwa naganki ..mum bata karasa ba ta zube gwuiwan ta a kasa kusa da ita ta fashe da kuka...

Tace im sorry mum nasan nayi miki laifi kiyafemin wallhy sharrin shaidan ne..i was so angry and upset but am soryy i will do anything you want bana sake saba miki kiyi hakuri nayi kuskukere...ta dan jingina kafar mum sigar tausayi

Mum duk tabi ta shiga rudanin zuci anya wannan zarah ce ?amma saita dan fuske ta dago ta tace"its ok share hawayen ki dama abunda kawai mijin ki yake bukata kennan ki bada hakuri cos abunda kikayi jiyan ba dai dai bane itama waccen ai yar uwar ki ce kuma tana da rights agidan nan kamar yadda kike dashi ni bazan hanaki duk abunda kike so ma rayuwan ki ba kema ai yata ce..so pls lets live in peace kinji? ....zarah ta gyada kai sigar makirci tace haka ne tahnks mum

..mum tace to ya wuce tashi ki zauna" im  happy bazan boye miki ba yau kin bani mamaki zarah kuma ena fatan da haka zaki mike kinga ba wanda bazai baki kimar ki agidan nan ba kece babba remember?

Tace haka ne ..uhmm mum to..to..ki ce masa yayi ...sai ta sunkuyar da kai ta kasa amsa qarasawa..

Mum ta dafa ta a dan dame tace talk..kar ki damu ai nace komai ya wuce ko? Allah ma dakan sa yana farin ciki da wanda zai masa laifi sannan yayo saurin tuba in ya gane dont wrry majeed bazai hanaki zaman ki ba in don shine..

Ta gyada kai kalar tausayi tace toh mum..
Daganan hira kadan mum ke janta da shi.. zarah a ranta she is irked amma ya ta iya tasa rai sai ta cimma burin ta akan su

Karfe" 7 dai dai suhan lokacin ta kimtsa aikin kitchen da shike ba wani yawa dama gashi ba ita kadai bane don tun asuba take tashi ragowar dakin captain ne yanzu sai ta haura sama zuwa dakin sa..

A hankali ta dan tura tare da yin sallama kamar yadda ta saba sai dai sosai zuciyan ta ke bugu bisa la'akari da abunda suka faru agidan jiya saboda ita..

Bata gansa akan gadon ba ..sai tayo hamdala  da sauri ta janye comfoter sa gefe ta shiga lailaiye gadon taf tsaf ta gyara masa shi..

Karamar hijabi ta sa sai rigar top fari da skirt tana gamawa ta kimtsa ko ena ta gyara tsayuwan throw pillows akan chairs din komai
  jin kananun motsi ya sa ta tabbata yana bayi ne sai ta yanke hukunci ficewa inyaso daga baya sai ta dawo ta karasa..

Shikam tun da ya kammala wankan ya dai tsaye ne yana kallon kansa ajikin mirror cos kwana biyun nan baya gane wa kansan kwata kwata he knew that wani abun na bashi haushi amma yakasa gane meye ne guda daya zarah ne ko suhan ko tsinannen zaman da yake yi da bukatan sex?

ya sani sarai suhan ce a dakin.. tana sa hannu jikin handle din kofar zata fice  taji ance who is there?da kakauran murya Sai da ta dan razana ....

Cikin e e na tce nine nazo aiki ne....dan shiruuu taji yayi daga bisani yace mata shigo ki same ni anan..

Wani dum taji akunnen ta lokaci guda" in je in same shi a bathrum? For what?  Takai mint 5 tana tsaye cikin rudani shikam ko kara tankawa baiyi ba....da haka tayi shahada zuwa bakin kofar tana sa hannu sai charaf ta fada jikin sa ...
ga tsantsi don dolen sa ya jawo ta ciki sukayi gefe kafin ya sake ta...

Kunya hade da tsoro yake damun ta cos daga shi sai  towel ga ruwa akan kirjin sa bai gama tsamewa ba alaman baidade da ya kammala wankan ba..

Sai rakubewa take yi tana  jan jikin ta gefe tana dada sashi cikin wani irin yanayi..

Bata hankara ba taji ya jawo ta sai da ya chukikuya karamin hijabin yace"wato ke in kika buge mutum bakin ki baya iya ce masa sannu ko? Kichin kichin ta shigayi don kar ya shakure ta da hijabin ba shiri taji ya fincike gaba daya a kasa ya jefar jikin ta ya soma rawa ta daburce

daga ido da zai sake yi sai yaci karo da shape din boobs dinta tsigar jikin sa ne ya dan motsa she cot him looking ta sunkuyar da kai sai ya fuske ya dago fuskan ta ya matso karamin lips dinta yana kallo yace kin maida ni mahaukaci kenan ina magana kin min shiru...

Wani dauriya ne ya zo mata bata yi kuka ba amma sai ta sa hannun ta sofly akan nasan daya matse mata baki alaman ya sake ta zata amsa shi
Wani yarrrr yake jin har tsakar kansa jin laushin da taushin hannun nata

A sulale ya sake ta ya juya don nema makansa control yana cewa "ni ba tsayuwa nakira ki ki zo min anan ba wanke min wannnan zakiyi ya nuna mata boxers daya zuba yanzun nan alaman wanda ya sa throut the day ne guda hudu farare kall tsakanin rana zuwa safiyan yau..

Bata motsa ba cikin sanyin murya tace kayi hakuri na buge ka ....nan ma saida yaji tsigar jikin sa ya tashi...

Yayi mata shiru itama bata tanka ba ta dawo gefe da shi daf ta shiga wanke masa kayan cikin sanyin jiki da kwarewa ..

Tana yi yana stan kallon ta Sai da ya karaci bidirin tsiyar nasa ya koma daki ya barta anan ta samu daman wanke toilet din ta gyara tsaf ta fito don ta shanya masa kaya nasa kenan a cloth line suka ci karo da mum abakin kofa..

Da sauri ta sunkuyar da kai kasa gashi babu hijabin ajikin ta wani kunya ne ya lullube ta
Ta rusina tace ena kwana
Hajy?

mum tayi murmushi tace lpya lau suhan yawwa  kawo kayan nan ki koma kice masa ina son ganin ku duka...

Mum ta karbe kayan ta jiua da niyya bada mai aiki ta karasa...

Yana kan kokarin sa belt din wandon sa ta sake buga sallam gyaran murya yayi alaman ta shigo..ta dan rusuna tace hajiya tace wai kazo tana son ganin ka?

yace kk..ya kau da kansa
ta riga sa isa wajen mum daga baya ya zo lokacin ya shirya tsaf

ganin zarah ya basa mamaki suhan kam ko ajikin ta...

Mum tayi musu nasiha anan ma zarah ta bashi hakuri kamar da gaske....
Mum tace " yata suhan sai ki bi anty ki sau da kafa ku cigaba da hakuri da juna' tace toh hajiya"

Nan mum tayi umarni da su tashi su tafi abarta da shi...
Fuska ba yabo ba fallasa yace akwai matsala ne mum..tace of cous akwai mana..bana son nayi maganan agaban kowa da kowa don kaine leader agidan nanm..majeed na lura kaima fa kana contributing lalacewar zaman auren ka tun kafin aje ko ena...

Yace mum menayi kuma ta ce kamin shiru...
I talked with zarah tafada min komai..why would u stop her from chasing her career majeed?

A dan firgice ya dago yace mum wannan ra'ayi na ne pls kar ki shiga ciki ..tace ah"ah tsaya majeed ai ka tauye mata hakkin ta pls allow her to be waht she wants to be in life ta nuna min har anyi inviting dinta awani babban company a ksan nan kuma naga ai ba wani matsala cos i dont think aiki zai hanaku zaman aure nevertheless zarah tana da burin haka...

yace yea yeah matsalar kenan mum tana da burin yin hakan tun farko... to shikuma zaman auren wazai mata ko ni kenan na dinga zaman kadaici ..mum tace who said that kwana zata nayi achan office din in ne? Haba majeed.look baka da wani reason did u know that a gidan mahaifin ka na shiga member na united nations? ni banga wani matsala nan ba in zaka kyaleta ka kyaleta kawai pls

Yayi shiru a ranshi yana tunani dama ache mum ta san wacce zarah na ainihi  da bazata gaya masa hakan ba..shikam yasan in ya bar zarah ta fada wannan harkan shida samun hakkin sa hala sai sau daya a shekara and then shikadai yasan abunda yake ji yanzu..

yace since ure in support shikenan na amince amma bana son complications

mum ta danyi murmushi tace thats my boy....insha Allah kaima zaka ga sauyawar zarah sosai kasan mata ba abunda yake sa su biyauya a duniya kamar a musu abunda suke muradi...yace yeah haka ne Allah ya sa hakan shi yafi mana alkahiri tace ameen

tashi yayi zai fita tace zauna ban gama dakai ba" nace ba ? Ban gane zaman dake yi da ita wancan din ba?Na dade ena so naji  ance ka kira su baki daya ka hada kansu dakan ka amma naji shiru anya ma ka raba musu kwana kuwa?ko ar yanzu honney moon din kake ci kai kadai

Ya dada sadda kansa kasa yana dan sosa keya cikin jin kunya!
yace ah' a mum ta huta mana why the rush...?
ai ..ai duk zanyi hakan amma ki dan bani lokaci sai naga nitsuwar ta.

mum tace yi min shiru da Allah da haka zaKa rike mata biyu?
Majeed are you insane kace min dai kawai kana azabtar da yar mutane  yau  har tana neman wata biyu agidan nan har yanzu ba ka ga nitsuwar ta  ba ..kai ungu naka ..je ka kiramin suhan din
tashi tashi mum ta daga sa dan dole ya fita baije ba ya aika maids suka kirata daga bakin kofa ya jira sai suka shigo tare

Suna zama mum tafara magana A gaba mum ta sa su tayi musu nasiha kamar na ranar farin auren sa which is indirectly telling him mum tana expecting yau yafara kwana da suhan a matsayin matar sa ta hoping that itama more shi kafin ya raba musu kwana tsakanin ta da zarah

Gaba daya suhan ta rasa gane kan maganar mum kam harda sa mata albarka

Mum tace oya tashi kije kijira shi a daki yana zuwa

Suhan ta tashi jiki ba kwari ta tafi instead ta shiga dakin captain kamar yadda mum ta ce sai ta nufi dakin ta
wanka tafada ba jira sabida ta samu ta zo ta hada musu break fast ta chale aiki

bayan kamar minti 10 sai gashi ya shigo dakin ta ganin shiru ba ta nan ya kara kuso kai ciki ..karan ta a batrum ya sashi fusata bai yi wata wata ba ya ture kofar ya shige ciki

Allah ya cece ta ta kammala ta daura  towel kenan zata tsantsame bakin gashin ta daya jike ganin sa ya sata juyawa da baya a hargitse  zuciyan ta kamar zai cire don bugu..

Bai ko jira ba ya finciko ta sukayo waje " muryan ta na bari tace "sir menayi maka kuma i tot na kammala maka aikin ka?

tuna maganan mum na cewa bazata yafe masa ba in ya shiga hakkin suhan na aure ya sa shi zare towal din da karfi batare da ya amsa ta ba ya jefa ta kan gado ya matsota jikin sa sukayi lif waje daya...

kuka ta fashe masa da shi mai radadi cos  she have neva been naked before a man tuni jikin ta ya hau rawan dari..ya dago fuskan ta yace kimin shuru ai abunda kike so kenan na miki kikaje kika fada mata bamuyi"ashe baki da hankali ko? ni sarar hada jikin ki ne

cikin kuka tace ah' a,nikam bana sooo pls let me goo katashi min..ni zansa kaya na ne bana son zama haka.. ko kulata baiyi ba ya kamo boobs dinta daya roughly cikin kukan saida taja numfashi mai gigitarwa ya shiga dannawa da yatsuntsa  tuni ya sauya launi mma lokacin jikin sai ya soma mutuwa wani zuciyan na tun zira shi yayi abunda yake so tunda ai matar sane ya riga ya aureta wani yace nasa ah a kawai ka hukunta ta ka tashi ka kyale ta kafi karfin karuwa....

haka akayo kuwa captain daya kama jikin suhan wani irin juya ta yake yana murda ko ena roughly bai damu da ko tanajin dadi ko bataji ba
ya nayi a hankali shima yana samun releive har sai da yaga ta dena fitar da sautin kukan kafin ya kyale ta ya nifi dakin sa

abu daya ya taimake ta duk tsiyan sa bai kaiwa hannun sa kan marar ta  cos har yanzu zuciyan sa taki barin sa ya yanke hukunci zama da karuwa bare hada jikin sa da ita...

Yana fita da sauri ta ja towel dinta dake kasan a yashe ta rufe jikin ta tana shaking

  Ji take a duk iya sharudan daya bata na zama da shi  Gidan taba jin akwai abunda bazata iya mishi ba kamar wannan ..

Dan dole tai wankan tsarki sabida ta kaucar da rudani tsaye tayi agaban mirror bathrum tana bin boobs  dinta da kallo har sunyi ja niples dinta sun haura sosai tsaban hakuran sa  da ya manne awajen yana tsosa

ga shatin hannayen sa dake kai har yanzu tana feeling shocking din ta taji a hannun sa alokacin dayake yi..haka ma gefen wuyan ta duk sunyi ja enda ya kafa bakin sa yana tsuge mata ganin ta dan ji jiwo awajen ya sata sake sauke wani silent tears tana shafawa.

Tace wallhy baka isa ba azzalumi kawai..jiki na bana mugu irin ka bane..
kukan takaici ta fashe da shi tsoron ta kar ace kullum zai na mata hakan ..da haka ta yanke hukuncin kai maganan wajen anty jamila don samun mafita.









*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top