part 12 ..

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶23-24*



Daga bakin kofa ya tsaya don Alokacin jin kansa yake free don har zuciyan sa ya gama shirya masa yadda zai na cin uban suhan daga yanzu a gidan nasa..
a ganin sa zai bata wahalan da zaisa yadda ta sa mum ta sa shi auren ta haka ita dakanta zata sa mum ta warware .

Itakam Ko motsawa bata yi don kuwa kallo daya zaka mata kasan bacci ne mai cike da wahala da kunci da nauyin xuciya..

Ga wani uban shessheka da take ja har kirjinta na dagawa a hankali  sai ya soma tahowa setin inda take yayi zaman sa akan side drawer ya kura mata ido....

Looking at her very innocent cute face.."waje daya ta rakube ta takune kanta tare da nade hannuwan ta kamar jaririya akan kafadar ta ko ena jikin ta a kame ta sake sai bacci takeyi "nan  ya dada duban ta yace mmmm"amma ancuci kyakyawan halitta..just look at her she is soo beautiful amma bata da good personality ni bansan me suke ji ajikin maza ba da suke watsar da kansu ..yayi kwafa ranshi haka kawai yake baci..

A haka Kusan minti 10 ya dauka wajen yana kan kallon fuskan suhan zuciyan sa  na admiring duk wani tsari da lungu na halittan kan fuskan ta amma sai dai sam ya kasa ganewa sai ya dauka ko normal ne shi dai gaba daya so yake yanajin haushin ta.

Yana Cikin hakan ta motsa kadan tayi wani wawan yunkuri gamida murdawa alaman jikin ta yayi tsami daga yanayin kwanciyar ta mayafin kan nata sai ya warware yayi gefe suman kan nata ya dada sukurkucewa dama gashi kan nata ba akan pillow yake ba daf yake amma bata daura akai ba

Sai ya dan ja da baya tare da dawo dakan shi cikin seti..xuciyan sa ne tace majeed  ka nitsu kar kabari ta ruda ka da halitar jikin ta kamance da qudirin ka a kanta..
dama chan haka watsasun mata suke kayi hankali majeed ...kar ka shagala kaifa kafi karfin karuwa in mata ne baga zarah nan ba.?

Sai ya daure fuska shi kadansa ya dada fizgewa ya sake maida hankali kan suhamln nan ne ya lura da yadda take moving uncormfotably da closed eyes dinta alaman wani abu ke damun ta...  shiru yayi ya kure ta da ido chan sai ta sa hannu tana dan sosa kunnen ta har ya fahimci ashe strands din gashin kanta daya barbaje ke shiga mata bulin kunne ba shiri ya sa hannu ya zare mata su sai ya shiga maida mata suman kanta baya gaba daya yana yi yana shafawa a hankali...sosai ya a shagala amma bai gane ba don alokacin ko xuciyan baya jin maganan ta..jin inuwar hannun sa akan ta yasa ta bude ido a hankali suna hade ido ya zare hannun sa cikin sauri ya dan ja da baya itama firgit ta mike tayi baya da sauri tana maida numfashi...

ko magana bai mata ba ya kure ta da mugayen idanu cos haushin kansa ya fara ji da yake saurin fadawa wani yanayi"yace anya ma na shirya cin uban yarinyar nan kuwa ohhh  my god whats wrong with me? Yake tambayar zuciyan sa.

Kuka suhan ta soma yi a hankali don kuwa kanta ne ya soma mata wani azababben ciwo wanda ya dada tunzura captain..ke!!! Ya daka mata tsawa
Kukan me kike ma mutane anan..?

Tayi shiru tana faman rage sautin kukan amma tsoro takeji sosai gashi ha kowa alaman waje yayi nisa kowa na bacci.

Batayi wata wata ba A hujajan ta sauko kasa tace ""kayi hakuri nasan nayi maka laifi amma dan Allah kar kamin wani abu
... ni wallhy bana son auren nan ka sake ni na koma wajen ummah na na rokeka

Kallo ya bita da shi Yayi tsaki ya kau da kai kamar baiji ta ba "Yace wai ma kukan me kike yi ena tambayar ki

Cikin hanzari tace babu komai "yace,ohhh iskanci kenan ko,wani auren ne zakice min baki so ai ke kika kawo kanki nan so u most be ready to stay bana son munafurcin banza da wofi.. Nan ma kuka ne ya kufce mata
cikin dagon murya yace"cmon shut up maza kame bakin ki yanzun nan...

Cikin rudani Tayi saurin kame bakin ta  tayi shiru sai tears dake sauko mata..

Ya mike tsaye ya kalleta ya buga karamar tsaki "look bani da lokacin ki don haka ki nitsu da kyau ki saurari abunda zan fada miki yanzu don bazan sake maimaitawa ba :
A hankali tace toh bai kula ba ya cigaba"
Nasan ke wacece ce amma ke baki san ni waye ba ko? toh yanzu zaki sani:

Ya juya yayi wani lungu Cikin dakin nata taga ya sa hannu wani waje ya budu bindiga ya dauka yayi loadin bullet tana kallo yayo kanta.

Jikin ta ne ya tsananta  rawa tana karkawa har tana karkacewa don tsoro

Ya bata rai ya ce get down ....

Tayi saurin sauka kasa a razane tayi kneeling gaban sa tsaban yadda take shaking hannun ta yakasa zama kan bakin ta

Yana kallon ta ba imani ya daura mata bindiga akai... Cikin son ya dada firgita ta Yace idan baki nitsu kin bar wannan rawar jikin  ba zan kashe ki ...tuni ta sake bakin cikin firgita ta tsala ihu cikin razana ta shiga birgima akasa tana neman ceto ga rudani da tsoro yayi mata dabaibayi.....ko ajikin sa ya dada jan bindigan sa ya nuna kan ta alaman in bata masa shiru ba zai harba "kyat kyat taji gashi ya daure fuska.. tuni ta tashi ta nade kanta waje daya ta dunkule tana rawan jiki kukan na fitowa ciki ciki..

Yayi murmushin mugunta yace good" ashe kina da fahimta ai da kuwa yau kin gane kuran ki ..tunda aure dani kika zaba dani zaki zauna har karshen rayuwan ki bana sake ki

Daf da ita ya zauna yace" da bakin ki kikace wai baki son auren nan?

Da sauri ta gyada kai tace eh bana so,yace..good, waye kuma yasan hakan bayan ke?..tace kowa ya sani
..yayi murmushin mugun ta yace perfect kinga kuwa duk randa na kashe ki ba mai ganewa hasali ma in nace musu ke kika kashe kanki kowa zai yarda tunda ansan baki son zaman aure sai yawun banzaa.. kinga sai ki mutu a banza babu ruwan kowa ko? Ya karasa sounding irin ko ajikin sa

A razane suhan ta dago kai ta kalle sa..ya daure fuska shima yana kallon ta "yace sharadi na na farko ma fansan sa kisa ne so ki sa ma ranki wannan 'muddin kika kuskura kika tsaba sauran sharudana toh ki saurare ni babu mai karban ki a hannu na sai mutuwar ki

Suhan A tsorace take amma ita kanta bata san ya akayi ta watsa masa harara ba .tace nidai wallhy bazan iya ba.. in baka son auren kaima ai nace ka sake ni na tafi bana kara shiga tsabgar ka ni bana bukatar zaman gidan ka bare cika wani sharudan ka ni wajen ummah na zan tafi ...sai da ta karashe maganan kuka ya kufce mata don ita kanta bata yi niyyyan amsa shi ba don kuwa tsoro takeji matuka..

"Yayi ajiyan bindigar
akasa ya chaukomota tare da murda hannayen ta biyu saida suka yi kas kas ...ihu zata sa ya tsare ta da razanannun idanun sa tare da cewa ,,.idan bakin ki ya sake motsawa sai na karya ki marar kunya kawai mani kike fadan haka?

A zuciyar sa gani yake duk abunda takeyi salo ne na yaudara don ta cimma unknown burin ta akanshi in har ba son auren take ba meya kawo ta gidan sa yanzun..da bata san da hakan bane ta bari aka daura auren da shi iskancin banza da wofi yar rainin hankali kawai ..."ranshi a bace yake surutu cikin ransa suna kallon juna da suhan dake hawayen radadin damkar da ya ma hannun ta duka biyu.

Yace:babu ruwa na kuma babu enda zaki je bana sakin ki har sai nagada ma.

Ta fashe da kuka mai ban tausayi..batace komai ba

Anan ya sake ta ya juya mata baya " bazan mai maita miki sharadi na farko ba saboda kinsan fansan sa

Saboda haka Zaman ki anan gidan cikin salama yana daga wajen ki ..daga yau ni Zan baki sharudan abubuwan da zaki nayi don ki samu zama a gidan nan a raye
Don haka kisa a ranki daga yau baki da gindin zama duk abunda nasaki yi shi zaki nayi kuma a kowani lokaci babu fashi  bana son kukuskure

Ita kam Tana shiru daga bayan sa tana hawayen takaici ga uban radadi da hannun ta ke mata daga damkar da yayi maga..

Cikin ranta tace." Allah ya sawwake irin wannan halin...laifi kalilan na masa amma ya wani sa aransa kamar maye..toh in sace motar nayi fa?msww  sai na fada ma maman ka wallhy baka isa ba mugu kawai

Chan kuma wani zuciyan yace "a'ah tsaya suhan.
ki tuna fa zai iya kashe ki a banza yace ke kika kashe kanki kamar yadda yace ke kanki kinsan maman shi tafi kowa sani baki son auren sa gashi baida imani..

Tace wasssh wayyo Allah na... na shiga uku

captain kam nakan zuba surutan sa na gargadi ciki harda ce mata saura yaji ta budi baki tayi maganan sa a wani waje sai ya karya ta..cikin tsawa yace": fatan kina ji na?

A sanyaye Tace naji Ta goge hawayen ta cikin dauriya tace" yes...

Ya juyo a fusace yace ..yes what?

A sanyaye tace yes ..si..rrr ta kau da kai tana zubar da kwalla

Uhmm uhmm Amma ..ammma..sir nace ba

Bai amsa ba sai ya kure ta da ido ..ta dago ta dube sa"nace idan na bi sharudan ka ba kuskure wata rana zaka sake ni na tafi?

Yayi dan karaman murmushi cikin ransa mai dauke da takaici..yace wannan yarinya akwaita da rainin wayo..
nasan ta ta san nasan ita wacece wai ko hauka take ne?
Why most she pretend that shes innocent  bayan tasan inda muka hadu...?

Amma bakomai since rainin hankali take so nima shi zan na mata..ya dago yace maybe..zan sake ki amma sai na gamsu da jajirjewan ki and mind you in har kika bari wani ya gane daya daga cikin abunda zan gindaya miki ure dead

tace yes sir ta dan daure fuska...ta sunkuyar da kai kasa

nan ya kama hanya zai fita ta ce ogar sir...nace ba
Yaushe zan fara karban sharudan?

Yace not now ...ni bana son sauri you wait..tayi shiru

Ya sake yukuri zai fita tace ehmmm sir..incase kabani sharadin zan iya neman taimakon hajiya?

Yace what?
Daga inda yake ya juyo fuska a shake" kikace me?
Tayi saurin juya tsarin magana tace ina nufin since ...tunda..ba abunda na sani anan gidan zan ..iy..a tambayar ta wasu abubuwan

Yaja tsaki yace no"" tare da watsa mata harara.
Just wait bana son garaje  .. kaiwa nan ya fice abun sa..

Kallo kawai tabi shi da shi ta yi karaman ajiyan zuciya wato kowa ya daure ni da jijiyon jiki na ko ? Ummah ta bada ni ma wannan matar itama  tana son nabi zabin ta na zauna da danta..gashi shima so yake nabi sharudan sa ko?..tace tabb di  ai kayi kuskuure in har tanan zaKa bullo,,.in har ni mace ce mai jini sai na kure ka dakan ka zaka warware wannan auren ta yadda kowa zai hakura ya barni nayi rayuwa ta mugu kawai.

Anan ma bata yi kasa agwiwa ba tayi sallah raka'a biyu bayan ta kammala ta a shiga nazarin yadda zata zauna a wannan cikin laMarin

Shima koda ya koma dakin sa ba wani bata lokaci ya kimtsa yayi kwanciyar sa its already past 2 na dare..
tun 4am alert ya tashe shi alaman wani muhimmin sako ya shigo computer sa ya mike agajiye  ya kai hannun sa wajen ya bude ya karanta ba shiri  ya mike tsaye cikin rudani ya dauko wayar sa ya yi kira
40 minutes talk yayi alaman da wani muhimmin mutum yake magana yana ajiye wayar ya fada wanka ya fito ya
shiga parking a brief case dinsa

Waya yake famar amsawa tunda ya zauna yana shiri har aka kira sallahn fajr
tsaf cikin uniform dinsa yake wanda kallo daya zaka masa ka shiga rudani don kuwa duk yadda captain yakaiga haduwa awani kayan na daban bai kai yadda yake yin kyau acikin unirform dinsa ba

Bayan ya kammala komai ya fito.. Dakin zarah ya soma zuwa amma da mamakin sa yaga wayam babu zarah he tots aiki taje amma ai waje yayi safiya da yawa sai ya daga waya kawai ya kira layin ta
"Ringing sau biyu yayi kafin ta dauka yace"where are you zarah  i want to see you now

Shiru ta danyi don bacci take yi har yanzun
Tace now? To nidai ena abuja lapya kake kira na da safe and why the commands

take ranshi ya baci bai ce komai ba tukun yana kan saukowa saida ya nitsu
Yace
Ki kace kina abuja da izinin waye? and what the hell are you doing there ..
yadda yayi maganan tasan ranshi ya sosu
Murya ciki ciki tace " Ah ah most i wait to chase you around wai don ena neman Izinin nayi tafiya? ai auren ka akayi and ure buzy with ur need bride ..cikin gatse ta fada tare da dan hura iska

kuma ni fa ba matar kulle bace da zaka na damuna majeed bana son matsala da safen nan ehe

Muryan shi har na rawa yace"Ohhhhh haka ma zakice min right? Toh nabaki nan da 1hr ki dawo nan gidan kisame ni and im not joking cos ranki zai baci yadda baki tsammani
" ya katse wayar sa.

Tsaki taja as usual ta yi juyi jikin bargon ta..

shikam dakin mum ya shige  a lokacin dai dai ta idar da sallan asubah tana adu'a

Nan suka gaisa har ya bata hakuri game da abunda ya faru jiya ya kuma tabbatar mata zai zauna da suhan kamar yadda ta zaba masa ..mum taji dadi a ranta sosai ta dan dada masa nasiha

Ganin uniform ajikin sa basai ta tmabaya ba  tasan akwai matsala don haka sai ta tambaye shi bayanin meke faruwa?

Lokacin ne kiran zarah ke shigowa wayar sa na uku amma sai katse wa  capt yake.

yace,bari kawai mum kedai kiyi min addu'a  wani jirgin cargo za'a fitar akan coast dake boundry tsakanin kasar Russian da burtania koma antabbatar mana  yara ne yan mata aciki
For child traficking and forced prostitution za'a kaisu kasar burtania kasuwanci ..
sannan ance cargo boot din na mr harrison rusell ne "so i have to go  myself ..yaran mu baza su iya ba ..awajen akwai high magnitude of corruption and its risky to be truthful  mum ke kanki kinsan matsayin sa..

Mum tayi ajiyan zuciya tare da jinjina kai cos mr harrison russel na daya daga cikiin tycoons din da har yau ake suspecting akan cewa  da hannun sa acikin mutuwar sharif mahmud baban majeed..but captain baisani ba

tace Allah ya baka sa'a my boy..please come back soon kaji? Ya gyada kai yace yes ma...

nan ma kiran zarah ya sake shigowa ya kashe mum na kallo bata ce uffan ba

Suna mikewa tsaye da niyyar za tayi masaa rakiya wayar ta ya buga ringing
ta sa hannu ta dauka
Da mamakin ta zarah ne akan screen "ta dauka tace hello zarah lpya kuwa?where are you now why the c...

Karasawa mum batayi ba  zarah ta fashe da kuka mai karfi wanda ya sa su duka shiga mamaki...





*huhhh? Even mah mum is complaining "wai bana ganin ki kwana biyu lol😺😺..things are so tight here gurls ko zama bana yi ..amma hencefoth zanyi kokari dai ena yin typing normal insha Allah pls bear with mie*







OHH my friends urr votes are not encouraging me oo ah ahhhh why naaaw..🤦🤦🤦🤦😣😣😣


*Surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top