page22
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*Page▶41-42*
A asibitin Faiza aka soma Dubawa don kuwa doc tuni yayi gargadi ma mijin ta shaheed akan kar ya sake barin ta ta kusanci irin wannan abun cos saura kadan ta rasa dan karamin abunda ke cikin ta. ....
Anisah kuwa kunya ne ke damun ta da bakar takaicin irin magiya da rokon suhan da tayi akan ta taimake su last nite she cant believe she just begged" a ganin tayin haka tamkar cewa mutum ne ya rusuna ya gaida dabba ...
Hakan ya tunzura ta ta yanke hukunci bata kara dawowa gidan ba bare suhada ido da suhan ta yi mata rashin kunya..
Bayan sun koma gida A kabar zarah cikin fushi da jimami don itakam ta tsorata sosai rabon ta data yi ciwon ciki haka tun last 10months data zubda cikin majeed bai ma sani ba...
Tun da suka dawo daga asibitin tana daki ana dan kula da ita duk da dama bata jin komai a jikin ta yanzu ta warware ..ta wuni bata fito ba sai juyi take tana kulle kulle...ta dan tabe baki tace amma how comes hakan ya faru?daga shan drink sai azaban ciwon ciki wato yarinyar nan salon kisa ta dauko ko?
Chabbb.. to bada ni ba ta amma bakomai ni na san mezan mata daga yau akace ta taba zArah bata sake wa...babu abunda zan fasa indai wulakanci ne ai yanzu tafara gani babu abunda zai sauya.
Nan ta shiga dressing room dinta ta chanchada wani kayattacen dressing
Jean ne da top designers da wani shakikiyar jacket
Sai qamshi take tana takowa ....lokacin ana neman karfe 2saura ta fito hoping that suhan na daki na bacci sai ta banko kofar cikin bunkasa da neman magana sai dai kassh babu suhan babu alaman ta...
Sai ta sauko ta je falour ta kime akan chair jim kadan tasa aka jero mata maaikatan gidan "sai tayi musu tambayar ena suhan amma ba wanda ya bata kwakwaran amsa..
su biyar ne amma haka ta dinga sa su suna jeka ka dawo zuwa sama wai sai sun kawo mata suhan..she tot suhan tsoron ta take ji ta buya kar ta mata tambaya akan abunda ya faru da su jiya. ... da kyar maid sarah ta budi baki ta cee madam ena ga kamar fa ta fita ne"halan ma kasuwa taje..
Ta watsa mata harara"Yi min shiru da Allah..ohhh wato taje siyo muku maganiin da zaku kashe ni da shi ko?..
Taja tsaki ta mike tsaye "ku bace min Anan da ita babbar naku zan fara kamin ku .mbunch of idiots..
ba wanda ya sake tankawa suna tafiya sum sum tana binsu dawasu irin kyamataccen kallo tana tsuka.
Tunda take bata taba sanin suhan na fita nan da nan ba sai gashi ance mata suhan ta fita a gidan..
Ita kanta da kyar ta amince da hakan a zuciyan ta ...Har ta shiga mota ana tuka ta ba abunda take lailawa aranta in ba hakan ba..
Tace toh ? Lallai yarinyar nan munafuka ce wato har ma fita take batare da izinin kowa ba?
Ko da chan ma tasaba ne ma ni ina nan bansani ba..hmmm tayi shiruuu chan tayi dan karamin murmushi
She just got excited haka kawai taji wani shaukin dadi ya lullube ta "toh fa in har da gaske suhan na fita a gidan ba tare da izinin kowa ba kenan barin gidana yazama ta numbered days don kuwa kamar a kunnen majeed ta dan fashe da dariya..
....cikin wannan tunanin tasa aka kaita don tayi ma zu faizah jaje..
Isarta ke da wuya suka shiga hiran abun daya faru har faizah ta gaya mata shaheed ya hanata sake cin abincin agidan ta ""tace zarah ya kamata ki dau babban mataki akan wannan Abun she cant play okay with our lives nidai nasan duk wannan shirin ta ne so take ta kashe mu..."zarah ta dan yi shiru daga bisani tace ma faizahn " kinsan ma meye kuwa?
Faiza tace sai kin fada
Tace ingaya miki yarinyar nan ta wuce tunannin mu..kinsan wani abu ijust get to know that fita take yi abunta ba wanda ya san ena take zuwa...
a hujajan faiza ta mike zaune tace what? How? yaya akayi kika sani toh..tace hmmm kinsan yau da shike ban fita agidan da wuri ba.. enaga bata sani ba so dana fito sai na leka dakin ta don wannan plan din dana gaya miki zan yi amfani da shi na koya mata hankali yau sai bangan ta ba..wasa wasa fa na sa aka serching ko ena daga Karshe wai sai sukace min wai maybe taje kasuwa ne...
Faizah ta jinjina kai tana lailaya magangan sosai a ranta tace hmmmm tabbb di jam...
Aikuwa indai haka ne to fa da aikin agaban mu..
Yanzu kinsan ya za'ayi,,zarahbtace sainkin fada.
Umm so nake kisa mata ido kiyi mata shiru tukuna
.what na sa mata ido..da Allah malama dakata na mata shiru fa kikace?ai wallhy sai nafada ma majeed chab di
Waiiit now ,faizan tafada tana taping dinta ..kefa baki da hakuri zarah nida nake so muyi amfanin da wannna damar muyi mata mai kankat ke kanki sai kin ji dadi in har da zaki nitsu kibi shawara ta. Komai a hankali zamuyi waht if is a coencidence bata taba fita ba sai yau? If he finds out zata iya bashi uzuri ko na karya ne don ya kyale ta.. ai kuma ba zai sake yarda dake ba nan gaba..
Zarah Ta dan yi shiru daga bisani tace to ena jinki...
"yawwa, yanzu dai abunda zakiyi na farko shine ki dakata mu bin cike ta da kyau mu tabbata eh din tana fita ne ko coencidence aka samu..kinga edan muka gano ta koda wani abun takeyi bazamu tona mata asiri ba..
sai muyi shiru sai majed ya dawo sai ki hada mata wani kayattacen bomb din da zai tashi ba da ita kadai ba har kauyen su kinga ba ita ba dawowa rayuwar ki fatan kin fahimce ni.....
Murmushi kawai zarah ta sake tsaban yadfd ta dago saukin yiwuwar abun..
Tace wannan ai ba komai bane faizah.. kinga cikin Sauki zan tarwatsa ta nifa enaga ma hakki na ne kawai ke binta don wallhy ta cuce ni data hada kafada dani wai ita kishiya mssw.
Haka suka cigaba da hade haden su..
suhan kam nan wajen aiki sai wajen 6 ta koma asibiti anan ta yi dare har 9 saura bata samu ta dawo ba ...
Zarah kuwa tun ranar data kudiri niyar ta take bibiyan suhan a boye gaba daya sai ta sa mata ido bata sake damuwa da sa suhan ta mata aiki ba..
Dadin karawa suhan ko tunda taga haka sai takan fita da safe tun 8am taje aikin don ta rage lokacin data zata koma asibiti don ta karbe anty jamila kafin dare yayi ta koma gida..
sai ya dawo cikin kwanakin 8.9pm ko ma 10 pm ta keyi gashi har yanzu ummah bata ko nuna alaman saukowa abu wasa wasa sai dada zurfafa yake yi..
Bayan sati guda da faruwan haka lokacin kudi ya soma sauka ma suhan gashi anty jamila tana fita ta nema musu abunda zasu na ci..
dan dole suhan ita dawo ita ke dawainiyar asibiti da aiki a lokaci guda duk hankalin ta ya fice daga jikin ta bata ko tunanin wani aure....
Koda ummah ta samu samo farfadowa cikin satin ba abunda take mata in sun samu zama sai nasiha masu ratsa zuciya da tunannin mai imani" a kullum tana gaya mata tabi duniya a hankali ..ta kance mata.."shi zaman duniya maganin sa daya ne tak kuma shine hakuri..
A koda yaushe saita mata misali da kanta yadda tasha wahala sosai wajen baba ibrahim amma sai ta nuna mata hakan wani baiwa ne na daban"tace badon Allah baya son mu bane yake jarabtar mu da zaman aure mai tsanantawa sai dai yasan zamu iya kuma akwai rabo mai kyau wanda slya tanadar mana mu dai ya rage mana muyi iya bakin kokarin mu wajen juriya da imani da qaddara domin saduwa da kyakkywan rabon da ubangijin mu ya tanadar domin mu...
Ummah bata gajiya wajen fada ma suhan" komin lalacewar aure sunnah ne mai karfi don haka zaman sa tamkar jihadi ne mai girma haka ma komin lalacewar miji shine ticket din ta na zuwa aljanna takan ce mata "idan kika gyara zaman takewar ki da shi tofa zakaci ribar duniya da lahira don shi namiji duk abunda yayi ado ne amma ke fa? Ga laifin ki tsakanin ki da ubangiji ga kuma tsumagiyar duniya da mukarraban ta ..tace "nasan hakuri akwai saukin fada a baki amma baida saukin aikatawa amma ki daure ko bayan raina ena so ki kasance abun alfahari na suhan ..enaso ki kasance mai amana hakuri gaskiya da juriya a rayuwar ki"...
"suhan kullum sai tayi kuka in ummah tana fadan wayannan maganganun don sosai take shiga rudani musamman yadda take handling din auren ta "sai taga kamar nata rayuwar daban ne ' matsalan majeed zata ji da shi ko na matar sa gani take anya ko zata iya daurewa ta cigaba da zaman wulakancin sa? She thinks shes not ready yet aure ne fa? Abu ne wanda bata san yaushe zai kare ba kuma gashi bata ma san me take ciki ba bare tasan meye matsayin ta wajen sa na asali.
Amma bisa ga dukkan alamu ummah ba zata ji dadi ba in har nace bazan yi hakuri ba afterol na riga na zauna da shi
" wani maganan ummah take tunowa a kullum in ta dago da zafi zafi zata dauki hukunci akan yanayin zaman auren nata" so take ta gaya ma mum din majeed komai..amma in ta kawo inda ummah take cewa" suhan ba sai kinje duniya ganin misali ba "ni nan na ishe ki madubin dubawa"
Nasan dai a Duk wahalan da zaki sha bazai kai wanda na sha a hannun mahaifin ki ba tunda har rasa iyayena ya sa nayi a duniya.. ya mayar dani marainiya tun ina raye"
nasan nayi kuskuren rashin bin Abun A hankali..banyi amfani da hikima da basira ta na ya mace ba ..domin ita mace ba wanda yakaita karfin zuciya da kawo sauki ma kowani irin al'amari komin munin sa.. _""a woman is the most powerful creature ,strong enough to conquer the world if only she made up her mind. and she can be the most weakest creature if only she made up her mind to shut her passion.. to hide her fears.. a woman fight and win "pious"' no woman is weak.."_
amma na dawo na zauna ban sake tuhumar kowa akan rashin adalcin da nake ji anmun ba..kinga ni da Allah ya so ya dube ni gashi ya bani ya kamar ki ..mai biyayya da tausayi da imani ..yau da nayi zuciya na bi uwa duniya sabida da gajiyan Hakuri na da a haka zan mutu da wannan ciwon a wani waje ba wanda zai dauki nauyin kulawa dani
sannan hakkin ki da hakkin Rashin hakuri da zabin iyaye na sai ya bini..rayuwata babu riba kenan..
kema ki kwantar da hankalin ki ki nitsu nasan in har wanan aure ba alkhaiiri acikin ta kina zaunen ki Allah zai kawo miki karshen ta cikin sauki..
.amma nafiso ya kasance kin yi kokari wajen sauya munin sa zuwa alkhairi... Allah zaiyi alfahari da ke wajen daukaka sunnah mai karfi.. Kuma kinga Allah yana matukar son masu hakuri da juriya sune masu imani..
suhan"yanzu dai kanta a kulle yake amma kullum bata tankawa har ummah ta kammala maganan ta tayi bacci daga bisani ta koma gida.
Bangaren zarah Yanzu tana da cikakkan ku da gamsashhun shaidan cewa" suhan na fita agidan kowani rana kuma bata dawowa sai dare... Ko da sukayibhirar a office a ganin aneesah cewa tayi halan ma karuwan ci take zuwa don daga ganin idon ta za'ayi yar iska..ita ko faizah mamakin abun takeji ,,altho basu taba attempting binta suga ma ena take zuwa ba...
Kaf masu aikin gidan sun san da abunda zarah ke ciki na bin ciken suhan amma tsoro daa rashin samun lokacin suhan gidan ya hanasu gaya mata..
sau dayawaa maid sarah tana mata sammako don ta sanar da ita abunda ke gudana amma ena.. suhan yanzu ta zama day by day wani sabon shakuwa take ji na daban da mahaifiyar ta ..musamman wajen sauraron maganganun ta don sosai take so ta samu mafitan yadda zata sauya tsarin rayuwar auren ta nan gaba.. so a gidan majeed yanzu ba a ma ganin ta sai anci sa'a.
Su zarah sun kammala hada plan din yadda zasu sanar da majeed ..dama daf take da tafiya chan singapore inda zasuyi kusan wata 3 suna competing da meetings ana gwada kwarjinin kowa sannan daga nan za'a tantance a bada kowa matsayin da yake nema.bata damu ba bcos shes sure zata samu...
So lokaci kawai take jira kwana biyu sai ta dauke 2 days leave daga wajen aiki don ta shirya kanta tsaf ta samu hutu kafin tafiyar..
Yau captain ke cika 1months five days a US da shike yau din friday ne sai yayi shirin sa kawai ya dawo nigeria ba tare da ya sanar da kowa ba saida ya kawo aiport.
Jin motsawar securities da convoy da yammacin yasa zarah tambaya cikin mamaki" anan suka sanar mata captain ne don haka ta shiga shirya
Maganganun da zata hada ma suhan musamman ma data tabbata har yanzu suhan din bata shigo ba tukun...
Tayi sauri ta haura sama ta tsala wanka tamkar wacce zata je wani waje silk gown milk ta daura ma jikin ta wanda ya dame ta" rigar marar hannu sai qamshi'
ta sanya ta dawo dayan falo ta harde kafar ta tana kallo kamar wacce ba abunsa ke mata zafi a duniya.
ya shigo gidan tun tuni suit ne ajikin sa ash and black daga fitowar 10 minutes kafin ya sameta a falo...
Wani sanyi yaji a ransa cos duk yadda wani waje yake gida yafi sa..
and looking at her like that sai yaji ena ma ace jikin sa ta zo ta fada cos she looks so hot and sexxy ..sai yatsine take tana basar wa kamar bata san ya shigo ba
Ya ce baby baki ganni bako?da Kyar ta sauke girman kai ta mike cikin yauqi da rigima ta karaso gaban sa..."kallon ta yake ciki shauki don haka bai bari ta yi masa magana ba ya dan jawo ta jikin sa " ji tayi sassanyar muryan sa na yawo a kunnen ta"yace i misssed you Soo much baby... ya dan daura lips dinsa akan gefen wuyan ta yayi kissing "she missed him kuma tana jan shaukin saa lokacin amma what shes about to do is important tasan inta biye masa karshen ta sai taga samu taga rashi"
tayi masa shiru kamar bata magana
Ya sa hannun yana dan mam-mtse butts dinta cikin salon yana yunkurn juya ta don yayi kissing l lips din ta... cikin azama ta janye jikin ta tare dacewa pls stoppppp it baby ni bana so" yanzu ka dawo zaka fara damun mutum..ta dan harare sa
ya dada jawo ta sigar zolaya yace zamu fara kenan Ko? hannun sa biyu ya daura akan kafadar ta suna fuskantar juna
Ta dan daure fuska "noo ta fada tana dada yarfa hannun sa daga kafadar ta "majeed the situation is not the same now.. ai kai da bakin ka karaba mana kwana and you see tunda a daki na katafi ai yanzun daga dakin amarya zaka daura tunda ka dawo ..sounding seerious tafada tana dada gyara zaman rigar ta .....
jin ta mabaci amarya yasa shi saduda yace ohhh" to ena take?tun da na dawo banji motsin ta "ya na dan duban fuskan zarah alaman yana jiran amsa...
yatsine tayi sannna ta tabe baki..bata kula ba tace baby why dont you just rest kafin ka tsaya min tambayayo sai tayi kamar ta tuna wani abun ta soma magana da kanta kasa kasa baya ji" ...ya na lura ya juya yace "baby im hungry pls oder somthing for me ai zaki iya min wannan ko?..
ta dan dago tana tura baki alaman ya aike ta kuma bata so... tace"ok amma maybe sai an dafa bari naje na duba tayi yunkurin wucewa ya jawo ta yace" i dont understand sai an dafa..this is almost 9pm bakuyi dinner ba? To ena cooks din gidan nan and where is suhan?.
Sai ta ja ta bata rai Tace "oho!! ni ban sani ba ni ka ishe ni sa tambayar matar ka kamar ajiya kabar min..
a dan fusace ta maida maganan tare da jan tsaki...mamaki abun ya bashi "amma sai ya dan sauko yace "ah ah daga tambaya what wrongbin asking you that..
ama moment din ta take jira kenan
a tsawace tace everything!! amma ba daga baki na za kaji ba don ni ba sa'ar ta bane.. sai ka jira ta ta dawo daga yawon banzan da take zuwa sai ta fada maka me take yi agidan nan da bakin ta tun da ka tafi..
Wani dum dum yaji a kirjin sa da kunne sa sai ya gyara tsayuwar sa a gaggauce yana bin zarahn da kallon ""tuni ta harde fuska kamar bada ita yake ba. ...yace suhan tana fita wani waje kike nufi?
tayi masa shiru
Anan yayi tambayar duniya ta ki bashi amsar ko daya ta hade rai...uffan ba tace ba har sai da ya kira maids don kansa ya aika su je su kira masa suhan don ya tabbatar da maganan..it almost 40 minutes da shigowar sa amma bai gan ta ba amma bayaso ya yarda da maganan zarah so soon..
Maids taje ta dawo tace oga madam bata nan..al
Cikin mamaki yace "what?
Da har zai soma komawa kan zarah da masifan amma sai yayi control ya ce'ma maid ta basu waje ...ya ce look zarah can you xplain to me'meke faruwa ne.?.. tare da juyo da ita suna fuskantar juna a raunane yake maganan ranshi ya soma baci"
Yace wai suhan bata gidan nan da gaske wato fada kukayi ko?ena kika kai yarinyar mutane zarah?ya daka mata tsawa ...mum wil not..
ta dakatar da shi cikin hatsala tace "enough majeed...ya isa haka ni na gaji...mum wil not like it i know ..of cous she wont like it inta ji yarinyar data ke shan bakin ta a gidan nan itake da yawon banza bani da take min kallon marar tarbiya ba..
Dan dolen sa ya tsaya kallon zarah cos har rawa jikin ya yake alaman da gaske take maganan ta...ta cigaba"
Ai tun lokacin nan da katafi matar naka take fita wani waje itama and i can remeber telling you ranar na kawo frends dina ta tashi zata mare ni agaban su wai don nace tayi serving dinsu abinci..
Kasan bana son raini sai na fita sha'anin ta kawai..
Yanzu ka dawo kuma zaka sani agaba da tambayoyi ?to ni ena ruwa na da ita to what din did i care? U shud be thanking me..Ka gode ma Allah ma na bata lokaci na ena gaya maka tana fita cos inda take zuwa ma ban sani ba..ta tabe baki mockingly tana kallon reaction din fuskar sa..." ai itace innocent and perfect wife din da aka kawo maka kai kadai zaka kaji da shi leavee me out of this tayi masa nuni da danbyatsa ta daure fuska
jikin sa yayi sanyi ta ciki don ya kasa kawo yiyuwaar faruwar hakan!!suhan? How could she be sio stupid ya raya a ransa
Zarah bata damu ba tayi yunkuri zata bar wajen ta tsaya gaban sa tace "sai kayi zaman diris kajira ta ta kusa dawowa am sure za ta baka amsoshin tambayar ka...daganan ta buga mai tsaaki mai sauti ta haura sama.....
Ya tsaya chak yana bin ta da ido cos hes kind of confuse now a ganin sa koda kudomi akace suhan ta taba leka bakin gate din gidan zai karya ta shidai ya dauka kullum tana dakin ta lokacin aikin ta take fitowa tayi..
...ko minti 5 bai kara ba yaji motsin mutum a bayan sa yana juyawa suka hade ido da ita shigowar ta kenan ta baya da hijabin ta da ya rufe uniform dinta har kasa... wani dum taji kirjin ta na dukan tara tara gaba daya taji kunnen ta ya dauke ji tayi tsuru tsuru tana kallon sa batace uffan ba kamar yadda idanun sa suka gauraya da matukar mamaki suna binta da kallon ...so is true? Ya gaya makan sa
Ganin yanayin sa ya sa ta rudewa"Baki na rawa ta dan rusuna kai don tsoro tace sannu sa dawowa sir....
Yayi shiruuuu shi dai har yanzu kallon ta yake yana karantar yanayin ta...tabbas yanzu ya tabbata da maganan zarah
amma kuma har yanzu kokarin hana zuciyan sa karban hakan yake amma ena....
Yace ena kika fito?...wani gasurkumin faduwar gaban ne ya dada taso mata ....sai ta ta soma jin jiri jiri da birkicewa amma sai ta daure..tace ""emmm mm dama na dan je nan ne tayi nuni da hannu ita kanta bata san direction din data nuna ba" ranshi ne ya dada baci ya ce" ena na nan kuma meya kaiki waje by this time of the night? Tayi saurin cewa abu kawai na duba sai karyan ta chaske mata ta sarkafe ta kasa ta furta komai amma duk alaman rashin gaskiyan ya bayyana a fuskanta don ita kanta bata san jikin ta na rawa ba"
Sabida karyan da masa yanzu zuciyan sa sai Ya sake tunzira sa ya mata wani mummunan hukunci amma sai ya dajata cos yasan zuciyan nasa baida kyau zai iya mata illah sosai...
Tana tsaye shima hakan ..Bayan tsawon lokaci kusan kimanin minti 20 baice mata komai ba ya juya ya haura sama ya kyale ta nan.
Yana shiga ta ruga a guje ta amshige dakin ta tafada kan Gado tana maida nunfashi don tsoro "she did neva expect that zai dawo yau din amma bata san me ke ransa ba..
wani zuciyan na gaya mata ya gane fita tayi wani bin nace mata ai bazai kawo wannan tunanin ba ya riga yarda da abunda kika fada masa shiyasa ya tafi...
Zarah kuwa na daki tana shirin ta hankali kwance akan gobe kawai zata tafi tunda ta hada ma suhan bomb... in yaso kafin ta dawo an koreta sai ta cigaba da rayuwar ta normal kamar na da chan.
Captain tsaban bacin rai da kyar ya iya rarrashin kansa ya shiga bayi ya kimtsa kansa tsaf ko abincin bai sake nema ba ..
Gadon sa ya lume yana kawo dukannnin maganan Zarah akan suhan tunann sa in ma da gaske ne to ena suhan Take zuwa? Cud it be yawon banza takeyi da gaske kamar yadda ya soma harsashe tun da chan ?
Wani sabon yanayi yakan tsinci kansa a ciki in ya tuna hakan da kuma karyan data masa dazun amma sai yayi kokari ya nitsu...
Wajajen karfe 12. saura na daren ya zurah jallabiyar sa yayi dakin
ta...
Ya turo kofar ya shigo Gefe guda ya zauna yana binta da wani irin kallon haushi fushi da takaici ga bakin kishin daya mai mayesaa wanda baima san da shi ba"yayi kwafa yana bin fuskan ta da ido
Cikin ransa yace" bazan zarge ki da aikata wani abu ba duk dama ena ganin kamar halin ki ne . dole na zan bincika maganan zarah bazan kuma jira ba a goben nake son nasan ke wacece"
Ya dan sauke ajiyan zuciya' ya tsuguna daf ya zare hular data sa akanta suman kanta ya bude a hankali ya manna mata wasu siraran abubuwa kamar manne har guda uku in diferent location akowi site na suman kan nata sannan ya maida mata hular ya tashi yana cewa:
In har nagane abunda nake tunani shi kikeyi
a gidan nan
Ni dake ne "Na lahira sai ya fiki jin dadi'i promise you..
Kaiwa nan ya mike ya fice abun sa.
Votesssssss and share your views
*Suriiem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top