page1-2

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*


*Sadaukarwa maryam sa'eed maman khayr ure with me 100%and i know🌹*

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai,subhallahh wa bihamdihi subhanallh-al' azeem,godiya to ma fans  da dukkan wanda suka bani goyon baya trout my works,B.W.A jazaklhu khairan.nagode sosai musamman ma wanda suke bin book dina with undiluted love and trust#mgratefulfolks.*

*NOTE--this book is(not for children under 18) and strictly🔞. Violation of rules At ur own risk my hands are clean 🤗*




*PAGE▶1-2*




Stay Classy boutique Wani Haddaden clothing line and fashion design mall ne mai girma na 10 storey building da aka raba shi section by section ta ciki.

sannan kowani designer da site dinsa mai dauke da varieties of classy and expensive products kama daga: wengers,channel,gucci,
Fendi, Bvlgari, salvatore ferregamo,miu miu,lovis vuiton, prada,Dolce and gabbana,YSl,dior,mickel kors,Arman cavalli,italian suits and toxidos,turkish gowns and jackets,suits, mariya zakir materials/ collections,turkish  tettesurr da sauran su.

ginin sa striated curve glass ne da steel,a front glass door din shiga ta sama kadan aka manna katoton logon "stay classy boutique" jikin wani silver plate mai sheki da haske.

Wajen ya kayatar don haka only first class ke zuwa shopping.

9.15amfriday.

Wani munafikin mota ce ta shigo  harabar stay classy mall kirar black BMW formated and customised ZARAH MJ ne a deck din gaban motar

driver cikin uniform daya ya fi kama da na forces shi ya fito ya bude mata kofar car din tun kafin ta juyo da kyau ta kalle sa

Hannun ta dauke yake da tsaddaden matte black iphonexi dinta sai waya take calmly

Kowa ya tsaya still ana jiran ta after 3mints.
Akan 6 inches higheel shoes dinta ta fito take taku ana biye da ita da sauran tarkacen ta,i.e, her bag da other phones dinta
Looking dashing acikin champaign gold skirt da riganta red silk wanda ya fidda classy,porchy and boauntiful body structun ta mai dauke hankali.

Masu aikin wajen ne jere sun tsaya cikin cool navy blure and white shirt ana miko mata gaisuwa

As usual bata amsa gaisuwan kowa ba cos heavy make up Fuskan ta straight yake kallon gaba cikin kwanciyan hankali manne da sharbeben  googles.

a hankali take takun ta cikin kasaita tana amsa wayar har ta kammala bata daga ido ta dubi kowa ba..

Shigan ta office ke da wuya ta buga waya cikin muryan ta na gadara tace ma seceteryn ta'
Send Jennifer in now"  ,ba tare da ta jira amsa ba ta katse da dangwala wayar ta mike tsaye tana kallon window glass na ofishin ta...

In not less than 5 minute aka turo kofa sai dai mutane biyu ne suka shigo a tare
Faiza suleiman babban kawarta da yar aikin ta jennifer sum sum abaya

Dan takaitaccen kallo xarah ta bi su da shi ta dauke kai

Faiza sai ta sama ma kanta wajen zama itama tana bin jennifer da mugayen kallo "tace babe whats this thing doing here ta ishi mutane da kallon kauyanci.."

Kan zarah ta juya kai ta amsa""good evening madam ,Da barin jiki cikin kuma daburcewa jennifer tace tana kame kame.

"Just shut up your dirty mought,tafada a hatsale, ai dole zaki ce evening cos ure so dull and stupid bakki banbance yamma da safiya.

"Am sorry madam ta fada aladabce tana dan rusunawa a tsorace,don yau ba shi ne karo na farko da ake kiranta gaban zarah amsar query ba.

"u can Just Save it... ta daka mata tsawa tare da wurga mata letter kasa ta koma ta harde hannu sannan tayi kak tana bin jennifern da banzayen looks cikin masifa she continued tace,oya dauka kiyi gidan ubanki
"U think u can come here and play around with ma clients don kinga ena yaba ki kin iya aiki?

""Ahhh madam pls kiyi hakuri dan Allah jennifer ta tsuguna kan gwiwarta tana roko ..jennifer tabbas ta fi kowa jajircewa wajen bi da customers duk da some of the rude and arrogant Spoilt kids din masu kudi basu mata da dadi

shiyasa in abun ya ishe ta sai ta yi zuciya ta fice a boutique din bata kuma kara dawowa sai ta huce kullum fadan su da zarah kenan.

Faexa taja tsaki tace sorry for urself feeling like the boss don ana yaba ki,mswww ta ja tsaki...jennifer kan na kan kafarta tana kan basu hakuri

Bayan cin fuska da banzayen maganganun su da kyar faiza ta ce babe ,kibata last chance kawai,we can still manage her.
Tana dai sake wulakanta maki customers wa chan wajen masu wanke toilet za'a maida a huta, useless thing,.. c'mon get out ki bamu waje.

"har cikin zuciyan Jennifer dama bata damu ba don daman tasan they can't do witout her, barazana ne kawai da su musamman zarah..."Nagode hajiya tace tana share karamin fake tears dinta sum sum tayi waje da sauri ta basu waje.

"Huhhh zarah tayi furzan iska cikin sight realive""god im kinda pissed off  nagaji,
Office ba za'a barka ba and now my mother inlaw is back again matar is so anoying huhhhhh ta karashe feeling so disgusted..

'Tare da dan zaro ido faeza ta ce what mum ta dawo?chabb hhmm mmm to meye kuma naki naga bayau tasaba zuwa ba'ke dai just leave ur life karki sake  mata ta dame ki da mijin ki majeeed ta hana ku motsawa.

Cikin ran zarah tace tab miji?'.uhmm mssw ,"ban da ma lokacin su duka faizah mance da su ta fada a bayyane...sannan ta jawo katoton ipad din apple dinta shima matte black ta cigaba da cewa "yawwa yau fa  za'a turo min sabbin clothing collections daga italy  l just cant wait to see them"

Suka mayar ma juna smiles nan suka waske suka cigaba da hirar duniyan su
Har zarah tayi closing ta nufi gida da da daddare.



°°°°°°°°°°°°°°°°
~ogbadu road Badarawa
Kaduna state 11:13pm.
~

Anguwa ne na manyan mutane maau kudi of high personalites and respect ba a nigeria kadai ba ma har kasashe da dama na duniya.

Securities ke yawo cikin uniform din su na armed bisa alamu irin kurtayen nan ne masu gadin gidan manya manyan shugabannin su na forces.

A  Layin da yake jere da gidan shahararren armed force din nan wato general wushishi na kaduna
Wata katafaren gida ne mai dauke da komai da komai na duniya iya ganin mai kallo.

As a mansiion as it is daura da bakin gate aka manna cpt MJ.SHAMUD residence adan karamin gold plate mai shining,shuke shuke da flowers sun kawata outdoor view na environment din so beautiful.

cikin gidan kuma na dauke da 13 correct bedrooms with bathrums of full sized jacuzzis,sai 5 big and well funished palours with a 45 feet long royal dining tables da garnished and rosy interior decor na flowers a gefe gefe anyi arranging dinsu tsaf.

A wani bangaren akwai fully loaded gym,and a classy snooker hall sai manyan swimming pools guda uku of different designs and shapes kowanne a side dinsa da garage a waje da yaji cars tsadaddu  na zamani wasu har an ajiye su waje under shades a haraban gidan.

Dauke da white hair towel ya Fito yana wiping  black and silky smooth hair dinsa gently, he's tall healthy looking,six packed chest ga wings din nan ya fito ras ,so damn sexy,young and charming.

Captain Abdul majeed shariff mahmud kenan a 31 year old And the  only son na military armed commissioned officer and a honourable nigerian ambassador wato marshal shariff mahmud of france and the former soviet union US.

Family ne mai dauke da logo '"shamud" ma'ana shariff mahmud ,cikin gata,so da jarumta hajiya janan nasir a nigerian-turkish lady wato mahaifiyar sa ,suka raini dan su majeed ita da mijin ta marshal shariff mahmud tun yana karami ake kiran sa capt. MJ  har ya girma yayi military training da sauran su.

Rayuwa Bai masa wahala ba saboda he's so vibrant and enthusiast"kasancewar he has looked at his dad as a role model all his life .

Lokacin capt majeed na wani couse dinsa a hong kong  anan  suka hadu da ZAHRA abubakar wacce a yanzu haka take da 26yrs a duniya,.

Zarah kyayakkwa ce a woman of all standards ba laifi suna zama a garin abuja da parent dinta anguwan nan na maitama.

Ya guda ce wajen hajiya rabi'atu amaryan tsohon dan majalisan dattijai na kasa,wato sen Alhj mamman sarki.

da shike baban zarah ya rasu hajiya rabiatu sai tazo da ita gidan seneta a matsayin agwala.

ba irin duniyar da hajiya rabi'atu bata ci gidan  fomer senator don haka girman carpet da tiles aka ba zarah,she's so spoilt and addicted to modern westenisation tamkar ita ke da iko da kowa a duniya haka take jin kanta.

A hong kong Soyyaya sosai sukayi da cpt.MJ sannan ta kammala karatu ta dawo su kayi aure 4yrs kenan da auren  su.

A lokacin Bayan rasuwar marshal shariif ne aka nada abdl majeed matsayin youngest nigerian captain comissioned officer in coast guards united states.

Abdl Majeed is superior to a commander and a junior to a rear admiral of the lower half..

Manya daga chan sama naji da shi sosai sabida jarumtan sa da kuma kwarewan sa sannan da matsayin late mahaifin sa a idon duniya.

Cpt majeed nada daurin gindi to the core in such a way that he only move to work if a case is geting out of control, kullum baida aiki sai bada oders hardlly yake fita field da kansa. sai kuma uban meetings da tafiye tafiye with world class personalities...

Duk da zarah ma nada kudi amma shi ya bude mata wannan makeken boutique din just to keep her away from office work and travellings.

A haka ma ya ya kare da halinta a gidan bare ace yau ya barta ta dawo full time career woman kamar yadda take buri a ranta ,
gani yake in haka ya faru auren su baida amfani cos bazasu taba samum lokacin juna ba and worst part zarah bata da mutunci in abu yazo na taba career ta ne.

Yana kan goge kan nasa yayi karamin scof ya furza iska ta cute hrt shape lips din sa,ya kalli agogo dake manne a bango 11:44pm.ya dan dafe kai  yace
I know she won't come
Amma yau bana hakura gaskiya im horny cant sleep like this.

Sai ya cigaba,saida ya tattala kansa tsaf ya kimtsa sosai sannan ya bude kofa zai fita nan suka ci karo da zarah.







*Fans ena mai baku hakuri tun daga yanzu,please don't expect double post saboda yanzu bana hutu. kamar yadda nayi So Makamin Cuta a holidays wannan bazai samu ba yanzu na koma bakin aiki ga schl. And if u cant wait u can come and join me on wattpad @SURAYYAHMS cos dis book is gonna be posted first on wattpad kafin yazo wattsap 👏🏻👏🏻 don't forgert I lOVE U❤*







*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top