obsession
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*Page▶65*
Zarah ce ta soma dawo wa gidan tun safe amma sam hankalin ta yaki kwanciya sai zirga zirga take.
she's now a boss with all the titles amma batayi tsammanin lamarin auren ta zai zo ya fara sha mata gaba kamar yadda take gani yanzu ba...
Daga jiya zuwa yau kawai sai taji sabon salon relaship din suhan da majeed na neman daga mata senses..wani mugun kishi na damun ta
amma for what? Soyayya ai ba nata ba sai take dauka kaman zata fuskance suhan ne kawai don ta fi karfin kishiya kuma ta isa ta yi hakan..
Tunanin dake ranta kenan gaba daya lokacin sai ta kasa samun sukuni ma ranta babu abunda ta takuba har yamma yayi ...
Shikam Tun ajirgi yake lura da suhan kamar bata jin dadi amma sai ta matse tayi kyam har suka diro Abuja bata wani motsawa.
Suka iso gida ana neman wajen karfe 7saura na dare zarah na chan sama ko jin karar rubibun shigowar convoy dinsa bata yi ba...
Ya riko hannun ta suka shigo yace preetywifey na ko zamu je tare ne kam? Ta san meya ke nufi..amma bata jin karfin da zata iya binsa site dinsa
Tace noo zan zo na same ka banyi isha'i ba. .kuma ena so nayi.
yace toh shikenan go ahead zan zo ai... ta gyda kai ta wuce ta haura site dinta shima ya nufi nashi...
Tana isa dakin taji wani azabbaben weakness ako ena a sassan jikim ta bakin ta sai ya soma dauke taste kasala na dada tsanan tawa da kyar ta samu tayi sallah...
Sai ta yaye mayafin ta ta ajiye cikin dauriya ta rage kayan jikin ta ta daura towel da niyyar shiga wanka amma ena hakan bai samu ba dan dolen ta ta koma kan gado ta kwanta tana nishi sama sama .....
Sai wajen 20 minutes da dawowar su zarah ke jin labari cos fitowar ta take ganin yadda atmosphere gidan ya sauya it seems like evryone is alerted..
Tana jin ance shine ba bata lokaci ta haura site dinsa she really wants to see him taga ya jikin nasa yake ko wanann boyayyen guiltness din zai ragu mata a ranta...
cikin sa'a kuwa tana turo kofar
Daure da towel ta hango sa yana kokarin ficewa da ga bathrum ya fito daga wanka....
Suka hada ido ,"With a guick smear look na jaje ta karaso cikin hanzari yana tsaye ta kashe murya tace baby? Tadan fada jikin sa ta rungeme sa....
da kamar bazai rike ta ba amma sai ya riko ta lightly da dayan hannun sa na dan mintuna kadan wanda ya bata daman bashi warm condolesce hug ta dago tace ..im sooo sorry for what happen ya jikin naka?
...fuska ba yabo ba fallsa yace da sauki" congratulations..
tayi dan murmusji tace thanks and you too..dan karamin yake yayi ya zame hannun sa daga nata ya wuce ya kyale ta anan ya zauna gefen bed dinsa
bata damu ba dai ta daure ta biyo sa idon ta na kan tattoo din jikin sa dake dada fitar masa da wani sabon salon kwarjini
Batare da ya tambaye ta ko ya furta wani kalma ba ta shiga bashi labarin hidiman ta da uzurori abunda ya sa bata zo ta duba shi....
yana jin ta shiru wani bangaren zuciyan shi na tafasa...
ya lura he's just a second choice to zarah burin ta na duniya shine a gaban komai...yace baby kasan dai na damu dakai ko?
yace'yh.. babu komai i understnd i hope dai hankalin ki ya kwanta yanzu?
Ta juyo ta kalle sa tace yes and ques what? Yayi mata shiru har sai da ta maimaita ya dago ya bata permirting looks ta dan yamutsa face sigar jan aji ta ce..im gonna be here,all day just for you.
Bany na dauki hutun 3month. cikin dan fara'a ta karasa cos mood dinsa ya sa take jin Wani dar dar gaba daya ya sauya kamar ba majeed din data sani ba..
yace nice." thats good
.. ya dan kau da kai.
Tayi shiruu tana lura da shi a ranta sai ta soma tunanin ko fushi yayi ko kuma an gaya masa wani abu ya sa a ransa ...
altho she knew that bata masa adalci amma yadda yake amsata bata jin dadi sai ta yanke shawara
...ba zata yaji ta karbe body cream din da yake shirin shafawa..
wani kallo ta bishi da shi mai kunshe da sirrin yaudara tace naga kamar ka gaji baby maganan ba baka son yi da ni yau ta mike tsaye tace...im here sofly ta dan ture sa ya kwanta da baya ta haura saman shi ta soma lailalaya masa jiki da cream din tana bashi hot and sexy body massage..
Ya lumshe idon sa gam yana maida nunfashi a hankali sai dai abun mamaki ba abunda ke dawo masa in banda fuskan suhan..
so ana ma zarah ta karaci maganan ta baijin ko daya har bacci mai nauyi yayi awon gaba da shi...
Yana baccin Kallo ta bishi da shi tayi karamin ajiyan zuciya tace hala ma baccin ke sashi amsa min magana wani iri amma bakomai gobe ma zamu karasa..
ta sauko ta shige bath dinsa ta dan kimsa kanta kafin ta dawo gefe da shi tayi bacci...
Chan wajen 1am ya farka kamar wanda aka tsakure shi ya mike gani yayi zarah na kwance kane kane ta mamaye throw pillows sai minshari take...
ya sauko a hankali yana jin kansa ya watseka..
Mikewa yayi ya bude condenser ya tari ruwa mai kyau ya sha ..tunanin sa ya suhan dinsa take yayi bacci yau basu hadu ba ..hakan ya sa shi barin dakin a gurguje na bata lokaci yayi site dinta...
Har yanzu ta kasa motsawa don ba dabaran da bata yi ba don Tayi amai ta samu sauki amma ena abu yaki sauka kuma ya tokare mata kirji ga azaban tashin zuciya...
Yana shigowa ya hange ta kwance da towel abun ya bashi mamaki kar dai sai yanzu tayi wanka sai ya karaso....
Daman baccin a wahale take yin shi wani bin ma fizgar ta yake yi kawai...
Ya shafa suman Ka ta cikin salon kulawa yana duban yanayin yadda take sauke nunfashi innocently ya dan dade a haka..
daga bisani sai ya yanke shawarar sauya mata kaya zuwa nitei dom Ya gyara mata kwanciya
yana daga ta dan razana suka hada ido ya ce mata yaya ne..kallom shi take akasale gaba daya wani weakness take ji amma sai ta fada a jikin sa ta rungume sa tana sake boyayyen nishi...
cikin lallashi Yace gajiyar kenan?
ko dai baki jin dadi ne suhan. Tace uhm uhn ni bacci nake ji kawai" ya dan ja sannan ya riko hannun ta ta sauko kasa tsakankanin cinyar sa..why r u still in towels tunda bacci kike ji ai da kin shirya kawai sai kiyi ya shiga dan shafa fuskan ta tana dan kaucewa don ji take bara son hayaniya shes feeling sooo weaK
cikin shagwaba tace ai baccin ya sa na kwanta anan wanka dama zan je...
mamaki ya hana shi dariyar yadda ta yi maganan yace toh abun ba sauki lets go sai ayi wankan ko kar mu bata ma bacci lokaci...bata ce komai ba ta mike suka kai bathrom....tace masa bata son bathrtube don haka shower ya sake musu tare anan ma bata iya komai ba ita dai ta manne masa ne sosai har ya gama lailaya mata jiki suka fito..
ba laifi yanzu taji dama dama amma sai layi take neman yi ko kadan bata jin karfi daga karshe da abun ya soma damun ta sai ta koma bayan sa ta lafe yana dan tsame ruwan dake kansa...
numfashi ya sauke da ya ji ta tsam a bayan sa sai ya juyo da ita yace pretyangel har yanzu baccin ne? ta dan girgixa kai alaman a'ah amma sai ta dada kankame sa sosai sai yayi murmishi yace toh ko goyo kike so ? Ta gyada kai.. yayi dan dariya ya ce ready?murya kasa kasa tace yes...sai ya dan yi yunkuro ya dago ta ta haura saman gadon bayan sa...ta rungemee kirjin sa sosai shikuma ya dan tattaro cinyoyin ta yayi kan gado da ita ya ajiye ta...
numfashi ta sauke kadan ta ja hannun sa dake shirin zamewa ana ta kallon ta yake batare da yace komai ba ya dawo daf da ita ...yace har yanzu stress din ne ko wani abu ke damun ki?pls tell me kinji...
Tace kazo mu kwanta i wanna be in your arms..ta kalle sa Cikin salon magiya da yaran ta
baice komai ba...ya leaning kadan yayi kissing lips din ta passionately sanann ya dawo gefen ta da kyau yace to zo nan ki sa kayan bacci sai mu kwantan ko?u know im all yours yayi kissing din ta again
Ba musu ta mike ya sa mata riga da wando mai tsantsi dark brown ya dawo ya kanannade ta da huge build chest din ..
minti kadan ya kwanta bacci ya dauke ta shima ba bata lokaci bacci yayi awon gaba da shi ....
Washe gari da safe Ita ta soma tashi ganin shi agefe ya sa ta sauke karamin murmushi ta mike ta shiga bathrum brush ta shiga yi ta sa paste ta kara sawa har Allah ya sa ta dan yi amai da ya ke makale mata a kirji kafin ta daura da wanka tayi alwala...
Sam hankalin ta bai bata ta tashe shi ba har ta idar kafin Nan Its 5.55am
Bayan ta idar Fuskan ta take kallo a mirror tana dan tabawa gaba daya sai taga kamar ta soma dawowa Wata daban cos she's looking pale and blushy kumatun ta sun dan cika har suna sheki
...ta shiga ja da hannun ta aranta tana cewa whats this blushing for ...? Ganin ba amsa sai ta tashi ta koma kan gado enda yake ta zauna daf da shi ta soma kokarin yaye bargo...
Daga chan dakin sa zarah ta farka ba inda bata duba ba bata gansa ba..hankalin ta bai kwanta ba cos she waited a bit ta dauka ko sallah yaje yi...
chan data ga fa na ci kusan 3o minutes bai zo ba sai ta kama hanyar fitowa tana haurowa tana dube dube ko zata ganshi amma shiru....
Jin cold hands dinta a ch^k dinsa Ya sa ya dan motsa...murmushi kawai take yi a hankali tana kallon very cute face dinsa...ya soma bude idon sa a kasale kamar wanda ya bugu...ta shafo carved sajen sa tare da cewa its morning ur highnesss kata shi kayi sallah..
ya ce okk amma ya akayi har aka riga ni tashi? Yana yi yana jawo wristwatch din ta dake kan stool zai duba time sai yaga 6.o9 a gurguje ya mike yace "ohhh god ai rana ya kusa fitowa ta soma dan dariyar yadda ya rikice lokaci kalilan not knowing that wani abun ya tuna....
sai yanzu ya kawo a ransa cewa ba anan dakin ya kamata ya kwana ba he's suposed to be with zarah amma bai fada ba ..
Ya na kaiwa bathrum yayi wanka sharp sharp ya dauro alwala lokacin zarah ta gama binciken ta tsaf bata gansa ba wani abun yace ta zo ta duba nan wajen suhan..
bata da hakan muhimmanci ba amma ko ba don haka ba ma tana so taje suyi ido hudu suhan ta san ehh itama tana gidan ....
Ya fito daure da towel din ta cos yanzun dakin sa kawai yake so ya koma....
Gar take jin kanta tunda ta samu tayi aman so da murmushi take faman sakewa tana binsa da kallon wasa tana kashe mai ido...
abun na bashi nishadi da dariya amma sai ya dan fuske ya share da karamin murmushi....
Ya kamo hanya zai wuce tace sweetlove ena kuma zaka je..yace prettylove sallah zanyi ai nayi latti fah...a shagwabe ta karaso tace meyesa baza kayi anan ba ni banso ka fita...
ya san da biyu takeyi don ta bata masa lokaci sai ya jawo ta jikin sa ya shiga mata chakulkuli cos she hates it dariya takeyi har tana kulewa tana cewa ya bari tayi surrender"
tun daga kan steps na uku zarah ta soma jin noise din so sai ta daure fuskan ta tammm .....
Ba bata lokaci ta bude kofar dakin lokacin ya kamo lips din nata yana mata good bye kiss zarah ta shigo ..kanta ne ya sara dum ganin yanayin su...
ya na kallon ta ya sake suhan wacce ta dan noke cikin salo take zare jikin ta a nashi tana juyi da idon ta cikin yauqi..
masifa ke cin zarah aranta so she dont know where to start cos ta sha mamaki har uashe ya zame ya zo nan bata sani ba...ya kalle ta zai yi magana ta tsare shi da cewa whats all this majeed? Da zata soma masa masifan a ena ya kwana ya kyale ta sai ta tuna fa agaban suhan suke sai ta hadiye...tace dama kai nake nema muje daki ta bata rai ...
Zuciyan suhan ya riga ya sosu cos ita kam fa sosai ta tsani sharing so duk lokacin da taga zarah mala'ikun bacin rai ke ziyartan ta...
bai yi musu ba yace okk...suka hada ido da suhan ya dan bata glance din yana zuwa sai ya fice...
he tots zarah na biyo sa immiedietly amma ena.. juyawa tayi ta watso mata harara tace tooh makira munafuka yar iska...wato har an tashi daga matsayin aikin bauta da bara an soma karuwanci da bin mijin wasu mswww tirrrrrr wallhy..ta ja tsuka ta bi bayan sa ....
suhan na shiru batace uffan ba har ta fita itama tsakin ta buga ta juya abun ta....
Tana isowa ta samu har ya zurah jallabiya yana sallah so sai ta harde hannu ta ja gefe tana dirin masifa a zuciyan ta..
Ko sallamewa bai gama ba ta zo gaban sa tace a ena ka kwana ka barni anan i was looking out for almost 2hrs....yaushe ka je chan dakin ban sani ba?cikin masifa ta ke kallon a tana bude masa ido
Ya kalle ta fuska ba yabo ba fallasa yace " i went to check up on her bcci ne ya dauke ni achan.
ta tsame fuska tace bura uban chan" bacci?toh kayi karya dan rainin wayo harara ta watsa mai cike da masifa tace" kai dai kana bani kunya wai shin duk zaman da kukayi achan bata ishe ka ba sai ka koma mata?...
zai yi magama ta sa ihu tace wannan wani irin rashin adalci ne majeed u knew u supose to sleep here with me ta shiga bori da kukkuni tace ai hakan kuke yi kusa yara suna raina mu idan mukace zamuyi magana ace mun cika mugun ta amma ya za'ayi adau kwana na a bata? Ni gaskiya na gaji kuma bazan fara lamuntar wannan iskan cin ba.....
Yayi shiru don baya ma jin ta wani abun da ban yake tunawa ..sai ua juyo chan cikin nitsuwa Yace toh Allah ya bada hakuri kinsan dai bacci barawo ne..amma it wont happen again"
tace no way ai yanzu ena gidan nan kawai ka sake raba mana kwana kowa ta san limits don ni bana son munafurci da makirci..
yace ok..daga nan har ta karashe surutun ta ta fice bai sake tankawa ba...
Suhan dake dakin ta wayar ta ta rarumo ta kira anty jamila" suka gaisa enda take gaya mata zuby ma ta dawo kuma ta zo amma zata turo mata number ta....cikin nishadi da jin dadi ta soma murnan jin hakan...
amma ba abunda ya sa ta kira ba kenan..sai ta ce anty dama ena so ne nayi tambaya? Anty tace ena jinki nan ta soma mata bayanin yadda take ji ajikin ta sosai cos she tot ko wani abun ne amma yasoma damun ta yanzu gashi ba ta ko kawo ciki bane...
anty ta kam tuni ta gano ta amma sai ta noke ta bata shawara ta yi gwadin ciki su gani in ba shi bane sai aje asibiti....
Batayi musu ba..so suna kammala wayar ta sa aka siyo mata pt strip ta shiga bayi ta gwada da fitsarin ta ta dawo da shi a hannu tana jiran sakamako....
lord and behold ta ga fa ehhhh lallai ciki ne gare ta gashi nan ya nuna positve line boro boro..
wani uban tsalle ta daka ta yarda abun agefe ta shiga hamdala har hawaye na neman sauko mata...
this is unexpected
And then dama tana neman abunda zai sa plan dinda ta hada a mind din ta akan zarah yayi tasiri sosai ...
ta je jikin mirrror ta shafo cikin ta sosai cikin shaukin so da kauna ta lumshe ido..tace this is our love my captain soldier...wannnan shine sakamakon soyayyar ka
Tace "i hope this is the beginning insha Allahu nasan zakayi farin ciki yau sosai in kaji zamu haifi soyayyar mu
Ta cigaba da murnan ta ko kiran anty jamila bata sake yi ba...
Wajen 10 ta samu ta shirya tsaban abunda take ji na farin ciki ya sa ta nitsu ta tsala kwalliya da yadin atamfa purple dark and light combo ta yi daurin zahra buhari ta kame suman ta baya tamkar wanda zata je arewa beauty contex...
Iya kokari tayi don ta boye farin cikin ta afiska cos ta kudira aranta sai ta nuna ma zarah ita karuwa ce yar iska cikakkiya Kamar yadda ta kira ta dazun..
Itama zarah na daki..all she thinks of now is yadda zata fara cin uban suhan..farko tana so ta gwada mata ruwa ba sa'ar gwando bane ta fita kuma ba abunda zata gwada mata a duniya
sai itama ta tsala kwalliya as usual heavy make up din ta on fleek ta dauko ysl designated gown dinta ta daura.
gaba daya ya fidda da shape dinta mai kyau sannan rabin boobs dinta a waje suke...
da shike ma malaysian hair dogo baki ke kanfa sai ta sake shi kawai yabi bayan ta bata daura wani scarf ba...
Tsaban masifa ta riga fitowa saboda tana so wajen da za'a hadu ayi maganan raba kwana ta razanar da suhan ta kuma nuna mata ita ce boss a gidan...
sai ta bada oder break fast aka jere masu yadda ta bukata ta aika a kira shi
Karfe 10 ya gauce kadan lokacin ne sai ya fito sanye da pure black caftan mai guntun hannu gaba daya sai ya dauke masa shekarun sa tamkar 26 27 haka ya fito sai qamshi yake zubawa
minti 3 ta dauka tana karanta wankan sabo its been long taji full presnce din kyakkyawan mijin ta but ba halin ta bane yabawa so sai ta dauke kai kamar bata ga komai ba..
ya zo ya zauna tare da bada oder a kira masa habibiyar sa suhan
...zarah bata kula shi ba..ya shiga duba abun da ake serving cos honestly yayi mugun missing abincin da suhan ke bashi dan kwanakin da suka wuce kafin ya tafi operation.
duk tana lura da shi daga bisani ta sauke girman head tace pls wait oga ai ba agama serving ba..ya dan yi murmushi ya kalle ta yace" u look great baby.
Ta rolling eyes din ta cikin rigima" oh god majeed bai gani yayi shiru ta fada cikin ranta... Amma bata amsa ba ta daga wayar ta tana dubawa kamar dama ai she's always that so no compliments....
bai gama rufe baki ba
Sai ga preetygirl dinsa ..
wato tun da ranar taga salon yadda zarah ke taku cikin kasaita da dauke hankali in tana saukowa sai ta koya wanda yaci uban nata" slow and majestic take tafiya a nitse kamar sarauniya.....
Kamar zai mike tsaye daga enda yake amma sai ya control ya cigaba da kallon ta....
murmushi ne mai kayatarwa ya bayyana kan fiskan sa..
zarah ta dago ta kalle sa abun ya mata mamaki sai ta juya ta kalle suhan din tsaki ta ja ta girgiza kai tana binsa da kallon mumu"..
Ita sam wannan wankan bai dara ta ba atamfa kuma? Gani take kayan jikin ta zai siya atamfofi manya manya gida arbain bai kare ba....
Tashin hankalin bai zo mata ba sai da suhan ta iso daf ba karya ta hadu
ba tan tama ya mika mata hannu da fara'ar ta ya kamo ta karaso kusa da shi slowly ya ce zauna...
Dariya yake bata yadda ya shashance yana binta da unrelentlees look...
Sai zuba masa smiles take kamar bata ga kowa ba shi kawai take gani.
yayo mata alaman ta hadu sosai da face expression dinsa har yana mata i43 da yatsun sa..
Lolacin Kan zarah ma kan waya na dole" don gaba daya ta tsani abun aranta.. daga bisani ta dago ta kalle su duka harara ta watso musu kamar principal gaban student mai laifi...
Yace a yi serving din su
..suhan tace ita zatayi
da kamar zarahn bazata tanka ba tace"e'em pls stop it hakan nan wait.
Baby kaman ce abunda na gaya maka ne? u need to make decisons now cos i just lost my appetite nibzan je daki
yace ok ai kece babba sai ki gaya abunda kike so kwana nawa kika zaba muku say it lets hear it cos im sooo hungry be fast...
Suhan na jin su cikin ranta ta tabe baki.
sai tayi ajiyan zuciya tace
I think 2 days is ok...tun kan ya amsa ta ce noo 3 days yayi...
yace ok" ya juya ya kalle suhan yace kinji ko yayi miki? ....abun na bata ma zarah rai wai har ita ne zata fadi abu sai an tamabaye wata suhan she cant wait to get out of here..
salon sanyin murya mai dadi tasa tace im ok with it babu matsala...
zarah ta fusata tace starting from today so kowa sai ya san limits dinsa ....ya juya ya kalle ta yadda ta daure fuska tayi maganan a zafafe..suhan ko ta kula cos da shiron ta ta fito...
yace sai mene kuma?pls say it now zarah cos bana son hayaniya tayi banza da shi ta cigaba da latsa wayar ta.
.suhan ce ta maida masa murmushi tace nikam babu komai sweetlove
yace ok good to lets eats ko...nan part din ta fi so sai ta yo murmushin keta ta gyara zama dama ita ba cin irin abincin da zarah ke ci take ba
Ana bude abincin ta firgita ta kama hancin ta salon iskan ci kamar bata san tayi ba..
zarah har da tayi niyyar tashi amma sai ta dawo cikin matukar mamaki ta ke kallon suhan baki wangale...
Yace preetylove ya dai ? Meya same hancin?
salon shagwaba ta shiga yarfa dayan hannun ta tana masa alaman ya rufe abinci dan Allah ita bata son gani...abun ya dame sa..
Zarah sai ta dake tana kallo..ya taso yazo kanta "yace suhan yaya ne tasan in ta sake hannun ta zai iya yuwa ta shaqo qamshin da bata so amma sai da ta ja hankalin su sosai sannan ta sake bazata ta soma kakarin amai..
Hankalin sa ya tashi ya riko kanta yana cewa preety lpya?
Ko abincin ne..ya juya ya kalle zarah a rude ya ce waye ya kawo abincon nan? Wannan irin abinci ne ..cikin tashin hankali yace "shike damun ki ko pretty?
suham kam tuni ta langwame ta soma kawo nishi tana sauke wa tana kakakkema sa..
Ita dai zarah tana so taga draman nan tsaban yadda abun suhan dn ke chaza mata sense sai ta kasa motsawa..
Abu yaki ci yaki karewa jim kadan ya sa aka kira masa doc mary..
sunyi kane kane a falour cinyar sa ta dale ta rungumosa tana zuba nishin karya don shes not dat sick duk abunda ake tana ji sarai altho ma zuciyan tana dan tashi....
Doc ta zo tayo gwaje gwajen ta.
ta duba suhan thorouhly ta ke ta sanar dashi akawai juna biyu...ya gwalo ido in absolute surprise sai da doc ta sake maimaitawa
kukan sakalci suhan ta fashe masa da shi kamar yanzu soma sanin tana da ciki ta dada kamewa kan kirjin sa tana jin yadda yake godiya ma Allah kamar bashi ba..
wayar hannun zarah ke neman faduwa kasa ta dago cikin wani sautin razana tace ma dov mary what wai me kika ce?
Me kike nufi da juna biyu pls
doc ta ji wani dum a ranta ta da wannan voice din amma sai ta cije tace she's pregnant madam..
congrats..
wani mahaukatan harara ta watsa ma doc din tayi tsaki tace" u can say that to ur ancesstors ta kuma jan tsaki wuce ko iya daukar wayar ta batayi ba ta haura sama..
Shima lafewa yayi yana soka kansa cikin ata yana neman hade fuskan su waje daya cos har yanzu kunnen sa bai gama gajiya da daukar radadin dadin suprise din ba.....
doc ta wuce ta tafi abun ta akan zata kawo masa confarmatory letter mai dauke da information din cikin....
Ya dauke ta a hannu kamar zai maida ta cikin cikin sa haka yake ji don murna....
dakin ta ya ajiye ta kan gado suka zube straight kukan shagwaban take yi har tana dan masa borin karya na murna
....jikin sa da bakin sa har rawa suke wajen gode ma Allah bai fasa ba...bayan nan ya shiga mata godiya da sa mata albarka...
Alkwarin so da kauna da kulawa ba wanda bata ji irin sa a bakin sa ba..
ko ena yake bi da kisses ajikin ta da kyar ta sami ta lallaba shi da cewa zatayi bacci sannan ya shiga rarashin ta har saida ta lumshe idon karya kafin ya fice....
Mota ya dauka fiiiii kamar mahaukaci yayi gidan mum dinsa.
Sai da ya tafi ta ji ko ena shiru sannan ta soma kukan farin ciki she dont know why amma cikin dake jikin ta meant sooo much to her soyayyar captain ne ke ratsa jinin ta sosai....
On the oder hand kuma sai ta kawo murmushin mai taken cin nasara
..."cikin yanayin nazari tace wallhy kin rasa shi kenan
har abada abdl majeed miji nane nika dai..
shine sakamakon zaman farin ciki a rayuwata...
zan kwace shi ma kaina sannan zaki gane ke din karamar yar iska ce.
*Share and share ur views for more post😹*
*suriiem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top