LOVE and preganancy

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*


*FId -jannah na swthrt fatima tijjani read to tell the feeling 143 huhn🍋🍋*

My head aches sai ayi hakurri da misspelings
and words Pls


*Page▶64 full page*




Cikin dauriya mum ke rarrashin suhan har ta samu tayi bacci...sai chan wajen karfe  1 saura ta daga ta sauko don su yo lunch da kuma sallahr azahar...

Ta gama lura suhan ta sa abun aranta sosai but she can imagine itama hakan kawai take ji da bai je ba...

Suna cin abinci shiru mum na lura da ita ta dan kunbura fuska tayi shiru da kyar take kaiwa bakin ta..abu daya ke damun ta yau ne fa ta sa aranta zata gaya masa tana son shi itama gashi ya zo ya tafi ya barta....

Mum tayi gyaran murya tace baki cin abincin nan fa suhan ta dan dago ta ce na koshi ne ...mum ta ce ah a..maza deba dai kici ai baki ma ta taba ba...batayi musu ba ta deba kadan ta kai bakin ta sai siririn hawaye ya biyo baya....

mum tace ya salam cikin ranta tana jimami..sai ta ajiye spoon din  cikin  kula ta dawo daf ta ce ta so muje to.. suka dawo kan chairs a falo ...

batace komai ba ta shiga share mata hawaye ' tace suhan pls ki kwantar da hankalin ki kinji? I Know what ure feeling ki kwantar da hankalin ki its gonna be fine...ta gyada kai a dan kunyace ..mum tace i was once in your shoe duk lokacin da mijina zai yi irin wannan tafiyar bana jin dadi akwai fargaba da tashin hankali amma yarda ya sa muka zauna lpya nayi hakuri ena bim sa da addua har Allah ya zo ya dauke abunsa..kinga ban hakura ba na zo na cigaba da kallon da na ma yana hakan in har da ban zo na saba kema ba zaki zo ki saba ba..

Pls dont cry anymore insha Allahu majeed zai dawo lpya kinji?

Murya kasa kasa tace toh mum ameen Allah ya dawo da shi lpya...

mum tayi murmushi tace good ameen..je ki kintsa ki tabbata wen next i see you u will look difernt ta gyada kai ta dan yi smile daga bisani tace mum amma dagaske ne bazai sake kira ba sai ya dawo ?
Mum ta dan shafa gefen fuskan ta tace yes my dear aikin sa ai yana bukatar sirri ne if not da ni daku gaba daya zamu shiga hatsari da barazana...but i trust my boy zaiyi kokari babu abunda zai same shi

tace Allah ya sa mum sai  ta mike a sanyaye ta shiga..

Kallo mum ta bi ta dashi ..shes kind of disturbed but very happy yau ko da ace majeed bai dawo ba atleast ta san ya auro wanda take jin sa a ranta kuma ta damu da shi sosai..
Itakam taga soyaya sosai a idanun  su..abu daya ke damun ta yanzu
in ta tuno cewa da chan zarah ta taba kawo musi zancen  doc yace majeed nada only 3% na haihuwa abrayuwar sa gaba daya shiya sa itama ta dena samun ciki...

Tun daga nan majeed ya dau qaddara ma ransa...mum dai bata taba yarda ba shiyasa ko da wasa bata cewa bazai haihu ba...altho ko bari ba taga zarah ta sake yi ba tun bayan na da chan

amma sai ta soma fargaba yanzu whas happening suhan bata dauke ciki ba itama?cud it be true danta zai yi wuya ya haihu a rayuwar sa?...she felt very bad a cikin zuciyan ta amma sai tace akwai Allah insha Allahu zai bani jika..ire iren wannan tunanin kawai take har ta shige dakin ta

A daddafe suhan ke lallaba zuciyan ta amma ena sai da zazzzabi ya dan rufe ta...

Ko da mum ta soma fahimtar har yanzu abun ke damun ta sai ta gwada mata voicemail message akan idan tana bukatar magana da shi tayi masa sakon zaiji muryan ta a duk lokacin daya zo ya bude...

Tun daga nan ta samu dama musamman ma da in tayi magannan sai taji sanyi aranta.

After 3 days ta koma gida ta cigaba da zama atleast ko wani rana sai ta tura masa sakon voice mail masu dadi cike da kauna da kewa...

Achan california ya sauka amma da shike coast din bulgaria ake fafatawa sai ya wuce chan ba bata lokaci...
yau kusan satin sa biyu kenan yana chan suna kan abunda yakai su..sai yayi zeroing mind dinsa yana kokarin samun yadda zai kubutar da mutanen sa shi da tawagar abokin sa mahmud  da sauran korean and amsterdam captains..

cikin sa'a Allah ya bashi nasara yayi bombing jirgin troops din russel ya freeing hostages wanda ake shirin tare zasu koma US cikin daren...

Allah Allah yake ya iso Masaukin sa ya kira su yaji yaya suke amma ko gama tattaunawa da sauran basuyi ba aka kawo sabon report emargency cewa russel dakan sa ya sa  anyi abducting din captain mahmud merah da ta wagar sa wasu su biyar and already yayi ma mutane uku kisan wulakanci suna kasar russia ga video ga voice notes har sun soma azabtar da shi shima abun ba kyan gani

hankalin sa ya tashi yana so ya koma amma sai ua nemi kar a turo masa taimakon kowa su uku captains da mace daya suka shiga jirgi suka koma sai aka fitar da  kowa ya koma US ..

Kowa a dane yake duk tsoffin air marshals da superiors na US souviet union sun kasa zama ana ta hade hade  ko media ba a yarda maganan taje ba ana jira ga dawowar su captain . ...


Cikin kwanakin Daga singapore zarah ta soma ganin haske cikin al'amuran ta...

cike da farin ciki da jin dadi take harkokin ta musamman da a yanzu ita ke da highest votes a cikin su gashi ana so a rufe competition din don ana gama most important part...

A washe gari ne da ta cika kusan wata  3 da sati biyu rabon ta da gida...

Ranar aka kira meeting bazata wanda ya hada da filthy rich tycoons na top ten list na forbes..

Wani karamar hidama akayi kamar dinner aka bada kowa award na zaman sa da jajircewan sa...

Daga cikin shaharrarun matan da suka hallara wajen akwai hajiya anty mariya babban sister hajiya rabiatu  wato maman zarah...sai dai nasu bai zuwa daya da zarah sosai saboda ita macece mai zaman kanta kuma sosai tarbiyan ta ya sha banban dana yar uwan ta rabi..ta so ta sa zarah kan a hanya mai kyai amma sam taki sai suna ganin kamar selfishness ne ita tana dashi kuma takai matsayi bata so zarahn ma taje....

Not withstnding ita ta tayi suporting zarah wajen karban award saboda ita ta ci gasar ita aka zaba..

murna da farin ciki kamar zai yi magana akan fuskan ta sosai taji hankalin ta ya kwanta tun ma kafin ayi official handing over da media interviews...
kowa ya mata congrats musamman ma su ahmad da su faiza

...altho yanzu tasu da ahamd ya soma sauka kasa don tunda suka zo yake sata aikata abubuwa na assha thank god ma yanzu ta samu matsayin yau if not da akwai gumurzu don har shi saida ya kwana da ita ya fi sau a girga banda sauran clients masu fada aji....

Deep inside her heart bata so ...tana mugun son rayuwa amma ba irin wannan ba amma its seems like zata iya komai don ta cimma burin ta na career ta..gashi yau Allah yayi

Da kyar ta samu nitsuwa a dakin ta sai wajen 12 tayi wanka tana jin yadfa hankalin ta yake kwanciya nishadi na yawo da ita

Ranar ne ta ke neman layin mijin ta majeed zata sanar da shi achievements din ta sannan zata dawo nigeria ta dan huta kafin nan da 2 week din yayi a musu final handing over

..hidima ne gagarumi ake shiryawa amma a london za'ayi..

Iya kira tayi bata same sa ba sai ta kyale ta cigaba da tunanin yadda hidiman success partyn ta ta zai kasance..

Shes now a boss a kasar ma za'a na kirga ta acikin sanannu kwanan nan...
Ga new freinds ...

Gaba daya muny rabiatu ta shiga hargitsi tana chan tana nan ta shiga shirye shirye na gagarumin hidimna murma da za'ayi ma yarta zarah...

Ko da safe da ta tashi ta sake neman layin majeed bai shiga ba ita da tawagar ta su faiza suka diro nigeria...

Suhan na zaune kullum cikin kewar mijin ta yau ne ta fito kitchen don tun da ya tafi sai da a mata don baci take yi sosai ba amma da shike yau mum ta bukaci tayi mata pounded yam da miyan wake ba bata lokaci ta warware ta shiga hado shi tsaf... da shike yamma ne tana fitowa da shi daga kitchen ta soma jin hayaniyar cars .....

Ta ma dauka mijin ta don sai da taji wani irin bugun tara tara. So tana mika ma dan aika abincin mum ta biyobsa waje din taga su waye....

Zarah ce ta fito as usual all on fleek rigima sai abunda ya karu babu komai a hannun ta tulin convoy din nan ma ita daya ce .m yau harta wayar ma bata rike ba ana bin ta jamar saurauniya tana fizga cikin kasaita har ta shigo

...suhan na kallon ta ta tabe baki ta juya abun ta ta haura sama ...

Haka ta gama bare deden ta afadin gidan suhan ko saukowa bata sake yi ba Sai da safe

Anan zarah kejin labarin majeed ya tafi aiki chan kasar waje...

Wajen karfe 11 na safe Tana zaune a main palour, jean ta sa da simple top tana feeling kanta tana shan wine tana amsa sakonni da kira daga mutane suhan ta sauko...

Qamshin kalar turaren majeed ta sinkayo ta juyo suka hada ido wani irin harara suka watso ma juna a ranta tace tabb rainin hankali watobirin ma perf din majeed take using tsaban samun waje hmmm

...bata ma iya daurewa ba sai da ta kalle suhan sosai cikin ranta she was like waht the fuck? Ita dai har yau  tana mamakin yadda suhan ta sauya ta dawo ajebo kalar matan duniya masu aji lokaci guda...tun last 2weeks data zo ta ga hakan abun ya soma razana ta ba karya suhan bata bukatar kwalliya ko sa wani damammen kaya she is sexy and hot..


Suhan Tana da kishi sosai so ko tunanin gaishe da zarah bata yi ita kam ma haushin ta take ji har a ranta bata son ganin ta sai ta daure dai zata wuce kitchen..

Musamman zarah ta ajiye waya ta mike cikin kasaita tace ke!!!!
Baki ganin mutane ne ko ke makauniya ce...?

Juyi mai kyau suhan bata yi ba ta tsane fuska kamar mai shirin amai tace '" ohhhh..ashe akwai mutum ai bangan ki ba ta dan ja karamar tsaki...
Ko kara 1 seconds batayi ba ta wuce..

dan karamin busashen dariya zarah tayi tace zaki ko san da wa kike yi yarinya
.. i am back duk wani mai ji da rashin kunya da iskan ci agidan nan yanzu nafi karfin sa..zan gyara masa zama just wait leeme have ur time first.itama tayi tsuka ta koma ta zauna ta cigaba da hidiman ta

Haka suka dauke 4 days a gidan in banda sa  insar mugayen halaye da maganan banza babu abunda ke wanzuwa tsakananin su ...

Sosai zarah ta kulla ta a ranta cewa dan hutun da zata dauka bayan hidiman ta sai ta surfa suhan sosai ta nuna mata ita wace ce..

Ita ko suhan kullum haushin ta da tsanan ta ke ninkuwa aran ta ba komai ke haddasa mata shi ba illah mugun tsananin kishi a wajen ta gani take majeed nata ita kadai kuma bazata raba shi da zarah ba.

Shiru shiru su majeed ba labari daga nan souvite union ma an kasa samun signal dinsa abu wasa wasa har hankali ya soma ta shi babu infomation daga rusell babu daga majeed..

france ta yanke hukunci gobe in suka cike kwana na biyar za'a je a duba su..
washe gari ko da aka je russia neman su gaba daya an zaga ko ena babu su babu mai kama da su...

Abu ya dawo cece kuce da hayaniya tsakanin sauran manya.

.daga chan kuma su captain suna cikin  garin amma su na wani katoton gida a kasar wata teku ...an cimmu su ne sosai sabida basu da yawa ...acikin su da suka tafi duka sauran maza uku sun mutu mace suka yanke ma yatsu aka kuma mata aski...

mahmud ma ya galabaita  sosai har kamannin sa ya sauya amma sai dai zuciyan nan na bai cire hope din zasu fita ba ....

Captain abwani wajen da ban russel ya daure shi..don nasu daban ne fadar yar gado ne tun daga kan mahaifi...sai ya sa aka masa allurar cocaine sannan an zana masa katoton zanen tatoo a gadon bayan sa na symbol din shamud da sword guda biyu
da kuma gefen hannun sa na dama aka zana logon rusell wato tsuntur dove tayi fika kamar zata tashi...a cewar rusell idan suka zo bombing din su sai majeed ya kai sako ma mahaifin sa a lahira cewa russel ne yayi karshen su baki daya a doron kasa.. ...

Majeed Yayi dauriya cikin tsananin azaba ga cocaine din na mugun girgiza masa jinin sa...

sai dai saukin abun babu abunda suka masa bayan wannan...

daga bisani aka sa su a jirgin ruwa da shi da mahmud da captain mace da na namiji da suka rage chan tsakiyar ruwan suka fito...

Bai daure su ba sabida yaga duk sun ji jiki...

Barin ma majeed daya sake yayi kamar baiya jikin sensess dinsa alhalin yana kan taro nitsuwa ne makan sa...

Suna kaiwa kan ruwa rusell  da shi da mutanen sa suka watsa siganal ma kowa da kowa daga sauran manyan souviet union na us da france da armies abu yaje breaking news a head qtrs anan ma hankali ya tashi suka yi kokarin rufe ma media suka suna so su bada immideite taimako amma ena its too late ..

ga nan dai cc tv yana nuna musu bombs din da aka dana a jirgin ruwan da su majeed suke...ga kuma kar su captain majeed Sukan su basu san me ya faru ba

camera na gama nuno jirgin da zai kwashi
Su russell komai ya soma daukewa ya dawo signal failure engineers suna kokarin gyarawa agurguje a  gani ko bomb zai tashi da su majeed ko me zai faru..

Amma shiru sai wajen wani 15 seconds ya dawo clear babu jirgin duka biyu sannnan wuta ke ci sosai akan ruwa...

A girguje aka tura troops jirage motoci da da helicopters in no time  aka iso bakin wajen....

Abunda aka iya samu shine rabi rabin jikin rusell kai da ban kafa da ban komai ya kone agefe guda aka kan plates din boats din aka tsinci majeed  kwance kamar ba rai aka fito da shi

...sai ya dawo kalar daga riga ake gano mutum aka soma tattara pieces din ga wakin mutanen russell.  Amma Babu su mahmud..

Abun ya daure musu kai sai da ka kira Wasu mu marine soldiers aka tura cikin ruwa da kyaar da fitina aka samo captain mahmud da sauran captain mace da dayan namijin duka babu mai motsi ajikin su . ..
Aka fitar da su ..

It seems like su captain majeed ne kawai suka tsira. Babu wanda ya san meke faruwa har sai da aka basu emergency treatment  daga secret millitary lab din su in not less than 2 days dik da mummannan rauni ajikin su kowa ya bude ido amma banda majeed

har yanzu yana shan oxygen baya ko motsi altho babu wani major bruises ajikin sa in banda tatoos din da aka masa hannu da baya kamar mutacce haka yake kwance  ana monitoring.

Anan su mahmud suka bada testimony yadda abun ya faru...
Kamar yadda suka gani majeed yayi deceiving dinsu rusel akan baya iya motsi... jirgin tafiyar su na zuwa ya gauraya su har ya samu ya tseratar da sauran yan uwan sa acikin ruwa..

da ganan basu san me ya faru ba bomb ya tashi...

An jinjina sosai sannan dukan su an basu cikakken lambar yabo ..

cikin dare da doc ya sanar majeed na shirin farfadowa aka soma ya da labarai A prominent media houses musamman mutuwar russel a hannun majeed..

Mum na zaune aka kira ta daga chan  aka mata bayanin kaf abunda ya faru sannan aka turo mata videos ta gani live

Ta ci kukan fitan rai ita kadai a dakin ta gode ma Allah da danta ya dawo mata da rai don har zazzabi tayi cikin kwanakin tana kuma yawan mafarkin sa yana mata murmushi ....she just cant wait for the next morning ta je ta gansa ido da ido a chan us...

Daga nan kuma gidan su zarah yau ana saura 3 days hidima bata ma samun kwana sosai a gidan so suhan kadai ke zaman ta...

Da safiyar Allah mum ta shigo gidan suhan na bacci...
Aka aika maids ta ta dago ta ..tare da zarah ta same su suna tsaye

Cikin ladabi ta rusuna tace barka da zuwa mum ena kwana...tayi dan murmushi tace lpya lau suhan...

Kan tace zata dago ta tambaye mum din ko lpya this very early visit mum ta zaunar da su baki daya ....

Anan ta shiga basu labarin abubuwan da suka wakana da majeed har tana hawaye gaba daya ta mika musu video suka kalla komai ....

Tun kan aje ko ena suhan ta rude ta shiga rero kuka tana jin tsananin bugun zuciya

Abun ya dame su matuka harta zarah zafi take ji aranta kamar zata sauke tears itama

...mum ta shiga rarrashin su duka musamman suhan dake neman birgima a kasa ganin an debo sa cikin video kamar mutacce ...

Mum din ma har saida ta samu nitsuwa itama sannnan ta sanaar da su yana nan da rai yana undertaking medicals tana so suje masa dukan su tare... .

chak suhan ta yanke kukan tace bata kara ko one step daga nan kawai su tafi ita zata je wajen shi...

Zarah ta dan yi sight relieve tace tankgod aranta...idanun ta sun sauya sosai kalar kuka amma jin ance ga conditon dinsa da sauki ya sa ta ji sauki..

Alhmdllhi tafada a hankali tana maida kanta kasan gwirwta tana maida nunfashi kan tace wani abu

Wayar ta ne yayi kara its her god father akan maganan hidima so sai ta amsa a daddafe ta juyo tana binsu da ido

kan suhan na kan kafar mum tana dan calming dinta suna jiran zarah'tana amasa wayar ta dan harare ta cikin ranta tace " yaro dai yaro ne so dole komai ya r
dinga masa kuka wee wee sai an rararshe shi kamar jin jiri  ta da dan ja tsuka a boye......tayi karamin ajiyan zuciya

abun ya dame ta ba karya amma sai ta daure Tace " mum amma zaku soma tafiya zan zo daga baya nikam...

Mum ta dago tace mene?

Da boldness din taTace yeah ..ummm naga dai abun da sauki yanzu and i just got a call ena so na dan duba wani abun i will still come bawai nace bazan zo bane.. Tafada hankali kwance kamar ba ita ba

Baki bude mum ke kallon ta suhan kam ta dade da fadawa duniyan tunani bata ma jinsu cos zuciyan ta ya girgiza sosa dataga videos din ysdda abin ya faru..waht if yau ance mata majeed dinta ya mutu wannan statement din ke sata dada bulbulan hawaye

Mum tace zarah? Me zakiyi wanda zaifi miki lpyar mijin ki?.. he needs us now all of us muryan mum har na rawa

.cikin rashin son jin maganan ta kau da kai ta daure fuska ba ta ce uffan ba...

Mum tayi shiru chan tace ma suhan  yata tashi ki shirya toh sai muje tunda ita sai daga baya suhan ta tashi a sanyaye tana goge tears din ta ta shige ciki...

Tsakanin mum da zarah ba wanda ya sake magana....wani bin her contoiius is telling her ta ajiye maganan career nan for once ta duba lamarin mijin ta majeed  ko ba komai ai tana son shi kuma yana kula da ita sosai amma wani zuciyan yayi convincing dinta cewa this is just a moment for you me acikin kwana uku da zaki ajiye kije wani jinya..?

Afterol anan zaki san mutane mutane su ganki u cant miss the media interviews and all su zasu fitar dake ..ta lunshe ido chan ta ce makan ta insha Allahu zata dauki 3month consecutive hutu don ta zauna agidan tare da majeed kawai since from now on she wil be the boss ita take da ikon fadan lokacin da zatayi abu makan ta ko ta bari . So da haka ta kama hanya ta fuce ta bar mum awajen..

Abun yayi ma mum zafi sosai a lokacin sai taji bata kaunar zarah a ranta..but how could she help it dukan su yara ne wajen ta but zarah has just pushed her to her
limits....

A gurguje suhan tayi wanka ta kimtsa doguwar riga baka irin na mum itama ta sa to make her look simple babu abunda ta dauka bayan nan sai black card dinta da phone dinta...

Ba bata lokaci jirgi ya debe su ranar da aka sauke captain asalin masaukin su na USA da safe ranar ya mike amma after 2 .3 hrs ana sa shi under observatintion sunyi sunyi su goge masa tattoo amma yaki fita sai aka kyale ...

Daga shi sai dogon wandon su na khaki babu riga ajikin sa haka yake zaune. .

Ko ena securities ana ta cinciron don labarin daga chan sama kuma suna kan meetings... so manya daga kasashe davan daban sunzo saboda its a big successs to them sauke russel kamar rage wani percenntage ne na crime a contryn baki daya

..kafin ayi declaring majeed fits suke faman shirin hidiman karin girma da za'ayi musu dukan su  da su mahmud da sauran ...

Mum na lura da duk wani motsin suhan tace haka Allah ke al'amarin sa wani ya so ka wani yaki ka.. Don tunda suka shiga jirgin ta lura daurewa kawai takeyi tana amsa magana amma sam hankalin ta bai jikin ta sosai...

Don haka da suka isa mum ta nemi somajin yana yin yadda yake kafin ta je akaisu su ganshi

Ta riko hannun ta ga uban securities sama da kasa sojoji ne masu aiki suka kaisu site din sa
Yana kwance luf da oxygen da kuma computer vein ajikin sa ...

mum ta tsaya...hawaye ta soma yi a hankali tana murmushi daga nesa ita ko suhan tuni ta sake hannun ta tayo kansa bazata da gudun ta a kan kirjin sa ta zube ta rungume sa tana sheka kuka kamar zata cire ranta...
a ranta cewa take ya tashi kar ya ce zai tafi ya barta bazata iya ba..tana son shi shine rayuwar ta.amma kuka kawai take a zahiri

Har mum ta karaso bata sani ba kaf yana jin su amma bazai iya ko bude ido ba bare motsi mum ta gama shafo fuskan danta tana mai addua da yabo ma uban gijin ta...

Shigowar doc suka tattauna ya kwantar musu da hankali tare suka hadu suka rarrashi suhan  har suka koma masaukin su kafin a gama da shi..

Zarah tun da su mum suka tafi ta kasa samun nitsuwa aranta sosai abubuwan suke dawo mata...amma ta kasa barin zuciyan ta ya mata zabi....

Duk jikin ta yayi sanyi ita dai bin su take da ido wajen shirye shiryen ma basu wani gane mata ba..
.gashi guilty consience ya hana ta kiran mum ta ji ya ake ciki da jiikin sa

Faiza ce ta dan debe mata kewa suna kan hirarsu kiran mumy rabiatu ma ya shigo in da take maida mata maganan rashin lpyar majeed din cikin dan damuwa take cewa ko kawai taje ne in yaso daganan su hadu a london?.mumy rabi tace ah a zarah ba zaki je...ke da nake so na shirya ki sosai idan kina tsalle nan da nan maganin kau da  idon makiya  da nasa aka miki sai ya karye ai...pls just chill ba ance da sauki ba ana gama hidima ai zaki ganshi....tace toh mumy

hira kadan su kayi ta katse wayar ta tare da ajiyan zuciya ta cigaba da harkokin gaban ta...

Bangaren majeed kuwa after 4hrs da zuwan su suhan ya tashi amma bai fito ba..sukan suna chan masauki mum na daga head qtrs tana tataunawa da officers da manyan abokan baban shi na da chan ...

Yamma yayi sosai har anyi magribh Tana kwance aka kwankwasa mata kofa jiki ba kwari ta yafa dankwalin dogon rigar ta ta taho...wata ta gani tsaye amma bisa ga dukan alamu mai aiki ne cikin harshen turanci tace mata ana neman ta a cahn inda ake ajiye shi ya huta...

Ita kam bata sani ba sai kawai tabi bayan mai aiki ta dauka ko mum ne ke kiranta... har suka kai wajen mai aiki tana kaita bakin kofar ta juya abunta ta tafi....wajen is very queit don kuwa akwai tsananin security camera ne ko ena amma bazaka taba sani ba shiyasa ko masu aikin ma basu garaje anan...

ta turo kofar a hankali simple room ne mai dauke da haddaun rectangular cushion ash and black da dan karamin italian bed wanda aka cike shi da foam daga gani ba san an gaya maka lallausan gado bane sai tv sets da flowers bayan ta gama kare ma dakin ta juya ta kalle gaban ta tsaye yake in full yana kallon window kamar baijin motsin ta

...wani iri dadi ke bin jinin ta sai dai ganin wannan tatto din ya sa ta bada hankali sosai...sai ya sauya masa kama kamar irin tough thug din nan haka yayi...he looks so hot and sexy da tattoo din

Tuni Tunani kala kala ya soma yawo a mind din ta idon ta suka soma hargowan hawaye tana tahowa a hankali Har ta iso daf da shi tun kan ta taba shi ya lumshe ido hannu ta soma sawa kan gadon bayan sa ta dafa zanen ...clearly take jin sweet voice dinsa cikin sanyi da kauna yace preety na?

Bata amsa ba Da sauri ta fada bayan sa ta kankame sa ta fashe da fitinannen kuka mai tada hankali...idon sa shima ya ciko amma sai ya soma murmushi yana jin ta sannnan ya kamo hannayen nata biyu ya jawo ta gaban sa baice komai ba sai kallon ta yake tana kuka mai rauni ya shiga dago fuskan ta suna hade ido ya rungome ta sosai itama ta kankame sa....wani kukan ta koma sake wa mai sauti  araunane yabrdada matso abunsa yace shhhhhhhh im here...pls stop it ya isa hakan nan meye na kukan kuma..

anan take jin shaukin magana don zuciyan nata na mata nauyi dayawa...

cikin shessheka take cewa masa im scared...dan Allah meyasa zaka fara irin wannan wasan ni bana so...kukan yaci karfin ta ta dawo masa kalar tausayi

yana so ya dan tallafo ta suyi magana ta dada tsala ihu da disashhen muryan ta tace kar ka sake nace bana so ko? Meyasa zaka soma wasan mutuwa u played wit ur life what if it happens to ni ya zanyi da rayuwa ta....cikin masifa take namen birkice masa yayi shiru yana jin ta yana dan ririrke ta sai dada hawa take yi tace...ka gaya min mana ko so kke nima na mutu cos im very sure zan iya mutu in babu kai yanayin ta ya sa idonsa suka  ciko da tears. ..yana feeling yadda take shivering shes damn seriouz about whats shes saying this time tace"in kasan zaka tafi irin wannan pls take me along cos i cant take this any more i cant live witout you...

ya dan girgiza ta da dan karfi don ta sasauto yace suhan.. da kyar ta dago ta kalle sa cikin tsumayin kuka ya san taga komai me kuma ta razana yanzu ne take fadar abunda ke ranta...

ya ce kiyi hakuri mana im ok now don Allah ki daina kuka kinji ta girhiza mai kai alama ah'a tana kan shessheka tace noooo bazan iya ba ne baga shi nan ba
..... ta shiga nuna dan tabo tabo dake jikin sa kamar wanda take jin zafin abun itma tana kukkuni cikin kuka tace duk kaji ciwo Allah sai ya  saka maka mugaye kawai...

yadda take yi abun dariya ne amma sai ta bashi ta tausayi ya jawo ta jikin sa da kyau yana dan tapping bayan ta a hankali cikin rarrashi ya sauke muryan sa yace ..im sorry my wifey nasa ki tashin hankali pls forgive me ...atleast am back for you now bana sake tafiya na barki...my hrt wont beat for a second if am not with you ke ce rayuwata suhan ki daina tunanin zan tafi wani waje don na barki  har abada zuciyata da gangar jiki na na tare dake..

ta dada kankame sa tana sauke ajiyan zuciya tace promise ? Ya dago ta zai amsa amma sai suka mule cikin kallon idanun juna idanun sa sun kada sunyi ja ta dada matsowa daf da shi ta hade bakin su waje guda a tare suka lumshe ido suka soma kissing juna cikin shaukin kauna har ya gaji ya na zare tongue dinsa slowly... ta dube shi cikin idon sa tace I LOVE YOU ena kaunar ka..yana reading lips din ta tace  ta kuma cewa"so much...i dont care if were friend or married  all i know is ure my life mu breath i cant live witout you...

tsaban jin dadin words din ta bai bata lokaci ba ya sake jawo ta ya shiga kissing dinta passionately daga bisani yace mata ya gode...nan ya shiga mata promises kala kala cewa zai so ta kuma bazai rabu da ita har abada...

Cikin so da kulawa suka zauna nan suna hira  har suna neman mancewa da kansu...

Daga bisani mum ta shigo suka yi mother to son love dinsu...

Washe gari ne final check up dinsa the next day kuma za'a bashi sabon matsayi...

Cikin so da  sabon salon shaukin soyayya suhan ke kula da shi ita kanta mum tana jin shawa'ar yadda suke yanzu suhan sam bata iya boye wasu abun musamman in tana so ta kasance tare da shi..

Sai da suka samu kebewa yake tambayar mum zarah fa? bata gaya masa me ya faru ba kam amma ta sanar da shi tana shirin hidiman ta itama kuma tace zata zo yace ok.. Aran shi sai yaji bai damu ba cos a halin yanzu so yake hankalin sa ya kwanta sosai

Ranar da ya tashi sosai suhan ma bata samu ganin sa ba sai da aka gama shirya shi tsaf da special uniforms amma sai taga wannnan ba white bace asalin khaki ce amma da banbance sosai da na sojoji...ko wani contry sun sa amma badge ke banbance su....

ita da mum ma shirya su na musamman akayi don har anyi odering white longeries desiners da companies a dubai wanda ko wa zai sa kamar anko ne amma ya hadu sosai..

Da shike babban events ne  da ya kunshi world class learders da safe aka yi...
aka kira duka captain din da suka bada qudumawar su aka basu awards da karin girman su...

Sai a karshe aka kira shi
Bayan bayanai na yabo da ban grima aka maida masa igiyoyin mahaifin sa yanzu ya amsa suna fn admiral abdl majeed mahmud....
mum sai da tayi hawaye ...musamman lokacin da ake dressing dinsa akan stage yana daukar oath sai tana ganin kamar mijin ta ne ya dawo cikin ruhin dan su..

Ba bata lokaci aka soma watsa hotuna da labarai akan kafafun yada zumun ta ...

its a very bright and beautiful day ita kanta suhan sai da tasan ta kai wani level arayuwa cos yau ta soma yin ido hudu da mutanen da tasan in ba atv ba har ta mutu bazata ji kamshin su ba...

she looks stunning so kowa yana haba haba da ita ana masa san barka cos sai yanzu dacewar su yake dada fitowa fili.....
kalar hotunan da aka sharing wajen ba iya ka da wanda suna sane da wanda basu sane ...har aka ci taro ya watse..

Wajajen 4 pm na yamma mum ta tarkata zata dawo nigeria ta kyale su anan don yanzun kunya suke bata sosai...

bayan tafiyar mum
Ranar ma haka suka raya daren su cikin kaunar da kewar juna..

Washe gari a ka soma hidiman zarah a london
Bata samu lokacin kiran shi ko kadan don kanta sosai yayi zafi already su faiza sun gama kallon news sun ga meke gudana so take ko na dan 5 minute su sami zama ta shafa mata..

amma ena hakan baiyuwa ba don mumy rabiatu tana nan wajen sai yadda tace da zarah zata jiya ta hana ta sakat...

Anan ma wajen hidiman zarah ta ci kyau dama ba dama wajen kware adaka anyi mata yadda take so an bata girma an nuna mata ita wata ce sai dai duk abunda take yi ranta a cunkushe yake ta so ace majeed na tare da ita da abun zai fi haka ....

Ace mijin ta sananne kuma aganshi kyakkwa tare da ita amma is not happening sai ta daure aka kammala komai cikin nishadi da friends...

Dan karamaar dinner da ake yi ana refreshment anan gulma ya soma samun waje...
saboda duk wanda ya bude instagram sai yayi arba da hot pics dinsu altho wasu tags ne kawai mutane ke sharing waje daban daban...
tuni wanda suka san ta suka soma cece kuce ana nuna ta da dan yatsa

Zarah dake lura sai jikin ta ya bata somthing is ongoing amma sai ta basar ..

hajiya anty mariya ta zo mata congarts suka dan rungume juna..tace mata Allah ya bada ikon riko
Ena maman naki ni zan wuce.

Ta dan duba bata gan ta ba tace maybe tayi wani wajen..anty mariya ta sake duban ta tace and what about your man ..nifa na zo hidiman ki yafi sau biu banga majeed ba atleast this is your big day he should be here to support ta sauke ajiyan zuciya tace antu majeed baida lpya ne shiyas abai zo ba...ta tabe baki tace i seeee...

amma ai yau naga kamar shima yana hidima wani wajen daban...wani rass kan ta ya sara tace what nooo sai ta shiga bada labarin abunda ya same shi agurgije Anty bata yi magana ba ta zaro
Waya ta ce look..

.ta mika mata ta shiga kallon news update da pics kala kala ...wasu zufa na ban mamaki ke keto mata she dont knw what to do murnan samun karin girman majeed zatayo ko kishin ganin sa manne da wata daban ?

Ta ce oohh ai ena hidima ban ma sani ba ..ai gobe zanje na duba sa kawai tayi yake mai daci...anty ta ja hannun ta tace zauna zarah...

Ba musu ta zauna cos shes feeling depressed and confused now ..
.
Anty tace bazan boye miki ba dagangan na zo nan don naji ko da sannun ki hakan ke faruwa....ta dago ta kalle anty wani rin tasan halin ta da wa'azzi but honestly she feels like listening..anty tace
Ke ysushe zaki zame ma mijin ki mata wannan ba kishiyar ki bace? Murya kasa kasa tace itace..

.hmmm good..
Wai akace kukan kurciya jawabi ne...just look around  you  ki juya mana ki kalle mutanen nan wajen mafi akasar gulman ki suke yi....kin bar mijin ki achan yana sha'anin sa da wata some are even saying baki da power a gida sai awaje wata ke rulling dinsshi..

maganan yayi mata zafi a haukace ta dago tana kallon anty...tana so ta waroro zagi na bacin rai amma sai tayi calming kanta....tace anty ke daina jin wayyannan kanananun magaman banzan...its just a coincednce bana tare da shi shima bai tare da ni ai shi ya daura ni akan nan...
sannan kuma na yanke shawara zanyi 3months leave a gidan batare da nayi wani aiki ba saboda na duba aure na da kyau...anty batayi tsammanin jin haka ba cos tasan ra'ayin zarah akan aure da soyaya

Sai tayi murmushin in a very amusing way tace da kin sama kanki lpya kuwa..

Ni zan tafi da kyar ta iya daurewa ta ce mata ta gode....

Tun da anty ta tafi ta wuce dakin hotel din ta kulle kanta worst part sai gashi ana nuna event din a tv zuciyan ta na hawa na tafasa amma sai da ta gama kallo tass....

Ta soma tambayar kanta meye majeed yake nufi da yarinyar nan? Shine harda kai ta wannan matsayin ita bai neme ta ba wannan wani irin pics ne haka.most he shows so much love and intimacy me hakan yake nufi duk don bana nan ake min wannan cin kashin ta dada firgita ta dauko wayar ta ta shiga instagram tana sake dubawa tsanan suhan ke damunta but why..

ta koma bada kanta answer tace miji na nawa ne nafi karfin n hada da wata kazama matsiyaciya almajira tayi jefa da wayar akasa...

Chan ta shiga huci tana calming kanta ita daya..
Daga bisani tace i cant wait for tomorow zamu je gidan ai ..ni dake ne zamu ga waye mai miji..am back its time to take evrything thats mine...ta fada a zuciye eVent din ma bata samu halin karasa shi ba tayi baccin dole

So tunda asubahin farko ta koma nigeria...

Su majeed kuwa suna nan us suna shan love din su sun gama shiri zau dawo nigeria amma sai ta nace suke su yi ma mahmud ban kwana ...

Suka kai ziyara agirjuje yasmin tana da 7month old baby girl so tunda suka je babyn ta manne wa suhan ita kuwa  suhan ta dauke ta a cinya tana mata wasa sai dai ita babyn ta hana ta sakewa tayi magana saboda qamshin baby lotion din tuni taji yana neman cahkuda mata ciki sai yanayin ta ya sauya gaba daya taji cikin ta na hautsinewa...

Wasa wasa har suka bar gidan qamshin baby lotion din bai daina damun ta ba suna isa dakin su sai da ta kwanta na dan lokaci tana kokarin saita kanta don amai take ji sosai mai dauke da azabbaben tashin zuciya gaba daya sai take jin kanta a dagwale....

Hakan ta cize suka kama hanya da zimman take off  zuwa nigeria bai san halin da take ciki ba..





*🤐🤐🤐🤐🤐 toh meke damun suhanah baby kuma _🤭_ argure with ur ancesstors😹😹😹*




*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top