imperfect days

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*




*ALHAMDULLAH❤ @QUEEN DEEJAH WORLD* i have a  wonderful time with you guys yestanite
ena mika godiya sosai zuwa ga Sister *ASMAD* And the Queen herself *@DEEJAH ADAMS*/and *my @LOVE ASMALUV* is also there thanks bubbies😍
Thanks for choosing me
QUEEN D world AND Jazakhallah khairan for the *GIFT* nagode

*CHU CHU GURL Admin@ MEERAH NOVELS* if GOD cud instantly answers this ur prayers then i have no worries a duniyan nan cos u have already said everything for me *JAZHAKALLAH KHAIRAN*  im so grateful and i love you too.😍

*SHAFIN* har yanzu na barka da dawowar ki ne besty na *ASMEENAT ZEEYAN❤*





*Page▶73 74*

VOTES pls
Jazakallahu khairan All comenters and viters ina yin ku over

Tun tafiyar sa kaduna gidan ya yanke da gilmawa kowa na site dinsa naji da abunda ya dame sa..

Suhan da shike bata saba ba Sam ta kasa hakuri bayan awa 4 da tafiyar sa ta shiga neman layin sa sai dai yana gani amma bai daga ba...

Zarah kam dama hutun wucen gadi take cos marin da ta karba jiya a hannun sa ya sa ta zaman diris tana jinyar fuskan ta...

A ko wani kallo tayi makanta a madubi ba abunda take rayawa sai yadda zata tayyara rayuwar suhan...

But how? She still feels superior to love bazata iya nuna so ma majeed ba.. gashi mumy tace kar ta sake bama suhan dama ta raina mata hankali... tohm,she knew she have to step up  kawai suyi fito na fito tunda salon munafirci yarinyar ta zo da shi...

Chan da dare wajen 7.40pm suhan ke dukun kune ta rasa meke mata dadi Kirar mum ne ya debe mata kewa duk dama hankalin ta baiya wajen dan hira su kayi take gaya mata yadda zata ci gaba da kula da kanta a wata na biyar yanzu ciki ya soma nunawa sosai tana jin motsi....

Chan dare yayi nisa wajen 12 Zarah ya soma kira " cikin yauqi da rigima take amsa shi amma bai damu ba ya sanar da ita ya isa lapya ..she told him itama tana ne office trou out saboda bata so ya sake kawo maganan cewa su sasanta kansu da suhan daurewa kawai dama take agaban idon sa...da haka suka rabu..

Suhan Fushi ta soma amma data ga yana kira zuciyan ta ke saurin zugata ta dauka...shiru ne ya biyo bayan ta dauke daga bisani ta  daure tace salam hnnm sweetlove ka isa lpya ko? Nayi ta kiran ka baka dauka"...sai ta kasa kara wani kalman bayan nan tayi shiiru tana jiran sa yayi magana...
yadda yaji muryan ta na bipping yasan ta daga hankali me sosai amma yana so ya koya ma zuciyar ta dauriyar rashin kasancewa da shi tinda ba ita kadai bace wajen sa...

he actually reliases maganan zarah zai iya kasancewa gaskiya laifin shi ne saboda shikan sa ya san shiya ke koya ma suhan wasu salon addiction din da take nuna masa ..shi yake gwada mata zai iya mata komai ako wani lokaci....

"yace lpya lau fatan kina lpya ko? Ta gyada kai tace lpya "yace toh me kike ba kiyi bacci ba..cikin sanyin murya tace ai baka amsa ni ba..nayi ta kiran ka tun dazu.." ya katse ta da cewa i know...ba gashi na kira ba?ko akwai wani abu ne...tayi shiru can tace babu komai...yace ok toh shikenan sai da safe ..tayi shirruu jiran ya gaya mata wani sweet words da zai kwantar mata da hankali amma babu sai ma ya katse wayar...ta lumshe ido tana jin wani yanayin daban ranar da kyar tayi bacci

shima hakane but he knows that dole ya gyara mindset din suhan tun wuri kafin abubuwa suzo sufi karfin sa nan gaba..

Haka rayuwa ta soma kasancewa yau satin sa daya amma kiris ya rage zuciyan ta ya buga saboda kwata kwata baifi sau daya yake kiran su a rana ba...

Zarah kam ma bata dauka sometimes altho she do apreciate that ya sa kansa atleast yakan neme ta...

A haka har ya zo ya dena kira baki daya sai anci 4 days ko ma fiye da haka ita kuma suhan
Inta kira shi kullum ake ce mata his line is off har sai zai kira ta kafin..

She was feeling miserable  amma haka ta daure sometimes intayi kukan ta ita kadai tayi hira da abunda ke cikin ta" she always said that sweetlove yana fushi dani har yanzu bansan yaushe zai sauko
ba"

Ta tabbata abunda ya faru ya sa yake basar da ita abun na mata ciwo yanzun ita ke kula da kanta gashi baiya bata dama tayi masa wani abun da zai sa ya shagala ya fada tarkon ta yana mugun shan wahala amma hakan ya zama masa dole

A kullum wayar su daga yaji lpyar ta shikenan baiya tsayawa suyi hira sai ya kawo excuse sun katse...

a ranta she wanted to make amendments ko don ta faranta masa rai ya dawo mata normal amma gaskiya har yau babu abunda ya sauya a zuciyan ta game da kishin zama da zarah to tayaya ma zata je ta bada hakuri?..

she still feel she cant share majeed he's her own alone babu wata mace sai ita wajen sa....

Gashi Tun da hakan ya soma faruwa tsakanin su sai ta zama quiet kira in ba na su zuby da anty jamila ba to na mum ne

Ranar yamma zarah ke saukowa tana waya sai dariya take faman shararawa kamar wance duniya ke mata dadi...

Kallo daya ta mata ta dauke kai dama couslow ke gaban ta sai ta dauko abunta zata haura sama ta bata waje sai wani zuciyan yace mata noo ta zauna...

Dama sun dade basu yi ba  so yai tana so ta mayar ma suhan martani beside ta kasa hakura so,tun ranar ta sanar da hajiya ramatu abunda suhan tayi mata tun ranar ita kuwa take zuga zarahn akan tana sa suhan din agaba da bakaken maganganu wanda zai sa tana jin kunya da sanyin gwiwa..

amma sai ta watsar sabida gudun kar ta hada mata sharri wajen majeed  a koma gidan jiya don yanzu mamaki suhan take bata....

But she noticed now that dan tafiyar majeed din nan suhan bata jin dadi sosai ga cikin ya bulluko yana dada bunkasa kuma ta tabbata da majeed na kulawa da zata yi afili kowa ya sani...sai ta sauko ta zauna next to her daga kujeran dake kallon ta suna fuskantar juna direct

Wayar na kunnen ta amma duk enda tabi da ido itama sai tabi...

Tsaki suhan taja bata ce komai ba ta juya kamar zata  bar falon ta yi saurin katse wayar ta mike tsaye bazata ta sa hannu ta kwace couslow din Dake hannun suhan ..cikin masifa tace meye hakan? Ki ajiye min abuna..tafada adan fusace...

Fuska ba yabo ba fallasa tace ahhhh calm down meyayi zafi shi ba wuta ba akan abinci? wannan fa abinci ne ba miji na...harara suka watsa ma juna zarah ta koma ta dauro murmushin kan face dinta
tace"dube ki waste property " dama mai bada aikin banzan kenan kuma baiya nan..sai akwana ana kumbura fiska wata rana zai fashe sai ta dan fashe da dariya

..suhan ta dan ja tsaki ta kau da kai...

ta kuma cewa wasu mata dai yan rakiya ne a duniya a hakan kuma zasu kare wallhy..

"da dai ta so tayi mata shiru ta wuce amma sai tace " oho dai, aikin ma ai iri iri ne ..indai miji ne zai baka aiki kayi shi dai dai ai abun alfahari ne..

don kuwa komin ikon wasu matar  a duniya ba zasu iya kwace sa ba sai da taimakon Allah" ai akwai wani aikin da ba abunda zai saka maka dashi illah asarah kuma haka zaka kare wallhy.

.....wani irin dariya zarah tayi mai kayatarwa tace che che che news caster"aiko gashi nan miji ya baki aikin jira kina nan kina fama da radadin rashin sa yar iska...wawiya kawai. wallhy majeed yafi karfin ki..u cant buy him with this ur ugly dirty cheap body...

suhan ta mike tsaye da kyau " ugly and dirty cheap body fa kikace? Toh ????ta jinjina kai ta sa hannu akan kugu Ta dube ta sama da kasa tace toh naji na yarda
..to ke kuma me za'a kira naki da shi kenan tunda a ugly and dirty cheap bodyn nawa ke dauke masa hankali  fiye da naki jikin ?

..im sure u wont ever forget that he is always dyieng to make love to me hot hot and not you"

zarah ta bude baki tana bin suhan da ido ita ko  "ta lumshe ido cikin shauki da salon tsokana tace kinji me yake gaya min kuwa " ohhhhh sugarr..ur body is my temple i will worship you "ohhhh my sweetlove fit so many crazyysweettt qoutes kinsan me??? mancewa da kowa yake a dirty ugly crazysweet body na musamman in yana lasar zuma na" sometimes i just think that....................
ure just empty to him hahaha "don nasan nice matar sa nika dai" ni ke sa shi farin ciki. ....ta soma murmushi mai ban haushi tana juyi

Zarah ta cika fam Cikin fusata Itama  ta mike ta katse ta tare da cewa" just shut up bitch a karuwancin da kike baza masa kike wani bla bla bla?  Who did u just call empty?ke!!!!!Toh kul koda wasa u better mind ur language girl ni ba ajin ki bane bare shi mijin naki ki tambaye shi my body was expensive bana wasan yara bane ke da ya saba chagwada nakin yau ena yakai ki ?

Ai gashi nan dai ya soma dawowa hankalin sa kuma dan dolen mutum ya sauke tantirancin sa  daya saba ya kuma jira sai abunda aka bashi

suhan ko ta kula don tasan zarah tajii haushin maganan ne sosai

...and you know what? Wallhy in naga dama kin rasa shi kenan Bake munafuka ba? Yaushe aka haife ki har kika san meye namiji "hehehehe toh ki tsaya sai na koya miki munafirci agidan nan stupid girl "and you know what
ko yanzu na ga dama zan iya kira in gaya masa abunda raina ke so akanki kuma kamar yankan wuka zai ci this house is mine sai abunda nace ma'aikatan gidan nan zasuyi har da nurse din taki gwara ma kisani
u will cry and cryyy wannan katon cikin shegen dake jikin ki sai na cire sa... majeed sai ya fi kowa tsanan ki a duniya believe me ta fada cikin yanayin barazana  mai razanar wa" cos she's soo annoyed and chocked up ranta na kuna....

Kallon minti 2 suhan take mata duk dama zuciyan ta sosai ya girgiza...sai ta daure tace" aikin banza to ga fili ga doki saura sukuwa...

Ke din wa?wacece ke .. To dai ki sani idan majeed bai tsane ni kuwa ke zai tsana har karshen rayuwar ki....

Zarah Ta da kwashe da dariyar takaici tace ai kinyi kuskuren farawa tanan wai nine zaki hada baki da nurse din gidan nan ki cuce ni ko? To Kanki kika cuta suhan cos i will make sure kin dandana kudan ki a hanu na ..the  same way u will  cry here in na zubar da cikin nan zaki zo kina cewa" nayi kuskure ban karawa...

Suhan ta danyi murmushi silently tace "wait a minute wai a lokacin ena bacci ne ko na mutu zaki zubar min Da ciki da kike ta wani a barazan karya akai?

ko da shike ke fa babbar munafuka ce ba zan ce bazaki iya abunda kike so ki aikata ba amma kisani duk bura uban da kike ji da shi nafi ki...

a scratch ya taba ni da baby na i will make sure i let loose of all your dirty smelly secrets"she streesed the word irin zarah taji ta sosai
cikin rigima tace
ai kema dai kinsan majeed yana so na kuma nice rayuwan sa ma in baki sani ba ehe"
zai yafe min ko
Ma miye zan aikata bare kuma wani sharrin ki idan kuma na rasa abunda ke ciki na wannan ai bakomai ba ne sana 'ar mu ne fa kamar yadda kika fada yan iska" minti nawa ne mun sake karo wasu babies...?

zarahn ta yunkoro zatayi magana ta katse ta da

shhhhhhhhh dakata min"
  ki  saurare ni, ki sani majeed bazai taba yafe ma macen da ta dade tana wasa da hankalin sa da imanin sa akan haihuwa ba..

bugggg kirjin zarah ya buga a hargitse ta kalle suhan cikin razana

...ta matso daf da zarahn suna exchanging furious looks tayi murmushin mugun ta " how do you think he will react in yaga long list of abortion da kike yi kike boyewa ke da mukarraban naki?ohhhh ouchhhhhh I think ure gonna die zarah."anan kika fada kasa kamar kaza kina rawar dari akan comon mari hahhaahah hm

Inaga that day kekam baki da bakin cewa nayi kuskure ban karawa don enaga irin wancan marin za a sake miki sau hamsin ta dan fashe da dariya gwanin ban haushi harara ta watsa ma sauyayaun idanun zarahn murya kasa kasa tace girma ba hankalin ta da
sake fashewa da dariya mai kularwa ta juya zata bar wajen....

Zarah taa tafasa takai makura a haukace ta kamo ta...cikin fusata da zafin murya tace bura uban chan  wato bin cike kike min ko? Uban wa ya gaya miki wannan abubuwan game dani answer now ko na ci uban ki.. waya gaya miki? A hatsale ta fada idon ta sun ciko da ruwa

Cikin bacin rai da karFin hali suhan" tace  ni ki sake ni aikina kawai nake na munafurcin da kika laka min""'uban ki ne ya gaya min sai kije ki tambaye shi..

Zarah a lokacin har idon ta ya rife hannu ta daga zata wanka mata mari suka ji taku alaman wani na shigowa...

Da kyar duka suka dawo cikin hankalin su cos mum ne dakan ta agidan unanounced...ganin su tsege tsage abun ya bata mamaki....

Tsaki mai zafi zarah ta ja cos har yanzu bata dena jin radadin maganganun suhan din ba...

Ta juya a fusace ta haura sama bata ko tsaya gaida mum ba...

Mum na lura da yanayin su amma sai ta waske suhan ta karaso ta dan rusuna a ladabce tace sannu da zuwa mum...tayi murmushi tace tashi kar ki sha wahala ince dai kuna nan lpya ko?
Yadda mum tayi tambayar ya sa ta sunkuyar da kai tana tsoron mata karya cikin idon ta amma sai ta gyada kai kawai alaman ehh..tace dama nazo ne na dan duba ku dazun nace masa zanzo amma ban samu hali ba...

Dan karamin Murmushi tayi cikin ranta tace ashe ma kenan yana waya da mum amma ai tun safe nake neman sa off ta dan tabe baki...hira kadan sukayi mum ta koma gida...

Tun da su kayi wannan sa"insar take taka tsantsan da zahra altho bata ko nuna alaman tana jin tsoron ta a fiska..

but she knew she cant bear the pain of loosing this pegnancy ko a mafarki bata son abunda zai raba ta da cikin nan sai ta soma kame kanta bata son ma tana fitowa bare wani abun ya sake hada su tasan zarah na cike da ita fam...

Yanzu majeed ke damun ta she wants him back kamar da chan gaskiya abun ya soma sawa tana jin bazata iya cigaba da daurewa ba...

  Ranar da ya kira sai taki nuna masa alaman damuwa kamar yadda take yi da voice dinta take gaya masa tana so ta kai ma mum wuni bata jin dadin zama waje daya...

He dint like the idea amma da shike shima abun da yake na dan damun sa sai ya barta kawai maybe zata samu abunda zai debe mata kewa
.

Mum tayi farin ciki sosai a ranar da ta zo...don ba laifi hirar nasu take koya mata wasu hikima da sanin muhimmancin zaman aure kamar mahaifiyar ta na asali haka suhan ke jin maganganun mum a zuciyan ta...

Tasan duk hakan ya dace amma har zata iya kuwa? She was like lokacin da bata san me ake nufi da aure ba takan yi tunanin is easy zama da kishiya musamman in kana matukar son mijin ka..but yanzu gani take abun da wahala sosai kuma sai da taje gidan mum ta lura majeed is always available a landline dinsa anan kuma yake kiran mum kusan all the time amma su yana wainasu she knew is her fault abun ya dada damunta sosai ba tayi tunanin ta haka zai horata ba..

Kan ta tafi sai ta shirya plan azuciyan ta..tana zaune dai taga yayi magana da mum yakai sau hudu..

sai ta fuske kamar ba abunda yake damun ta lokacin data tashi tafiya ta kawo kukan munafurci ma mum tace sam tana so taje gida chan kaduna..

Mum tayi tambayar duniya amma haka sam ta ki da wayo take gwada ma mum kamar majeed bazai bari ba shiyasa takawo maganan wajen ta..mum duk ta fahimci moves dinta  amma sai bata mata alkawari ba ba  tana tafiya mum ta kira shi ta sanar da shi bukatun suhan ."yace mum satin nan fa zan dawo kuma doc tace bata da lpya sosai me zai sa ta zuwa kaduna...

tace ai sai kayi mata bayani in yaso ma in zaka jira ta zo ne sai ka jira ta dai ta gansu kamar yadda ta bukata banson ana daga mata hankali

ya tabe baki yace toh shikenan zan kira ta anjima sukayi sallama

Wanka ta fito amma tana kan nazarin yadda zata sha kansa dan tasan dole zai kira ta.dama chan dagan gan ta kawo maganan tasan zai nemeta dan dolen sa yace zai tambaye ta...

Kira ne ya shigo wayar ta tun kan ta zauna da rawar jiki ta dauka amma kassh ba shi din bane gashi video call ne kuma na anty jamila sai ta daure dai ta dauka..

Remorseful look dake kan fuskan ta ya washe lokaci guda ta ce barka da warhaka anty anty ta amsa fuska ba yabo ba fallasa...tace suhan kina lpya dai ko? Mijin ki yace wai kina so ki zo bayan baki da wani karfin jiki ko akwai matsala ne..

Shiru ta danyi cos bata yi tsammanin har ma zai kira su ba...tace anty nifa lpyata lau gaskiya kuma ena so nazo gida ne kawai...

Tace yimin shiru ai dama hakan kike fada kullum lpyar ki lau .. yimun bayanin komai in dai ba wani matsala bane kawai kiyi zaman ki tunda shikan sa mijin ki na lura bai aminta ba...tayi shiru wani zuciyan nace mata ta gaya ma anty tana neman taimako amma  tana shakkun outcome din ...
shirun data yi tana tunani ya sa anty bata close look tace suhan kar ki boye min komai akwai abunda ke damun ki....ta dago ta sakalce ta soma saukar da wuya kalar tausayi..

tace anty bawai fa na matsa nazo bane amma shine ke fushi dani na basa hakuri amma yana kan purnishing dina har yanzu to me zanyi in ba nagaya masa gidan mu zanje ba....

anty tace iyeeee? Ke babu hakuri arayuwar ki kenan wato ?

tace anty wani irin hakuri ne banyi ba yau kusan wata kenan sai juya ni yake da kyar fa yake kirana ..kamar zatayi kuka ta karashe

e toh me kika masa suhan...bata bata lokaci ba ta kawo labarin abunda ta aikata tsaf...

kallo anty ke binta da shi cikin matukar mamaki..abun ya soma bata shakku anya ma suhan ne wannan tace"ai abun da kikayi kenan?? to kin kyauta ma kanki suhan tabb hmm ikon Allah ..

kuka ta dan fashe da shi tace anty wallhy kuskure ne kuma ita ta tunzira ni wallhy

.cikin fushi anty tace " wani abu ya taba brain dinki dai ya zaki na abu kamar wanda bata taba sanin gabar ba lpyar ki kuwa suhan? Akace miki hakan da kikayi shine daukar fansa ko me?kishin banza da wofi Da ba a sharing miji ke zaki auri mijin wata ?
wato dadin soyayya na neman yakai ki ya baro ki ko?.tace anty dan Allah ki fahimce ni

kimin shiru anki a fahimce ki...
Fada anty take har tana kumfar baki tace" wallhy gwara ma ki sake masa mara yayi fitsari ya kula da gidan sa da kyau...ina ruwan ki da halayen ta ai gashi nan sai ki gaya min
Yanzu waye yake shan wahala ke da bakin ki kince yana purnishing dinki daga haka zaki nayi har sai kinsa ya daina yarda da ke tunda baki sa gaskiya cikin lamarin ki

sai taji ta damu ..kuka ta sake fashewa da shi tace haba anty dan Allah ke daina gaya min haka ai na bashi hakuri..

"hakuri?is not enough suhan theres no love witout loyalty kinada ilimi maimakon ki sa sashi yin abunda ya dace ne in kika ga zai karkarta amma ke da kanki kike sa shi aikata rashin adalci are you happy now?

Tace to ayi hakuri dai zan gyara...

"ai bama ni zaki gaya ba anty ta kuma cewa.."show him that kin gyara halayen ki gaskiya wannan ba tarbiyan anty maryam bane kinsan da tana nan yau baza kiji ta dadi ba..kiyi kokari ki gyara tun kan lokaci ya kure miki

Cikin kuka tace toh naji anty tace toh sai da safe zan kira ki gobe naji shawaran da kika yanke ta gyada kai sukayi sallama ..

Gado ta dan kwanta tana calming kanta "ta tsani jin abunda zai raba ta da majeed ...da kyar ta tashi ta sake kimtsawa Light make up tayi ta sanya rigar baccin ta mai kyau half daga sama na da dan kauri wajen cikin zuwa kasa kuma sharara yana nuna komai  sai dai asake yake sosai..

Hula mai kyau ta sakaya wa gashin ta ta haura kan gadon again..ko 3mints batayi ba taji wayan ta na ringing..dan murmushi ta sake kamin ta dauka kamar wacce take gaban sa haka ta  marairace bata ce komai ba har sai da yace salam..
"wato ko preetyn ma ya dena fada mum kawai sai ta soma hawaye a hankali da kyar cracked voice dinta ya amsa ajiyan zuciyan datayi yasa shi shiru ya fahimci yananyin ta sai ya basar yace lpya kikace wa mum zaki je kaduna?
Meyasa bazaki jira in kin samu sauki sosai ba..
bata amsa ba ta fashe da kuka mai ratsa zuciya wanda ya sashi lumshe ido cikin bugun zuciya..tace kayi hakuri wallhy wallhy bazan sake ba...pls stop purnishing me pls im sorry bazan kara ba ...

ya daure cikin damuwa yace for what ?ai komai ya wuce yanzun kuma miye ya kawo wannan maganan kike neman daga min hankali suhan

cikin shagwaba mai dauke sa bori tace ah ah fa..bai wuce ba tunda ka daina kula ni kamar da chan ko don nayi ma anty zarah laifi shikenan sai aka ce ka gujeni.. ure away from me na daure  amma wai kira na ma ya zama aiki nikam am scared ta dada fashe masa da kuka yace comon stop it...
Maganan nan bai karewa wajen ki ko? Ni bana purnishing dinki abubuwa kawai suka min yawa
Kinje kin bata hakurin?ta danyi shiru...tace ah'a bama haduwa sosai tana zuwa aiki kuma ena bacci bana sanin ta dawo ko ta tafita shiyasa amma zan bata...yace to ki kwanta kiyi bacci bana son wannan kuka dis week zan dawo ko? ...

Yadda ya kashe murya ya fada ya sa ta lafe ta saukar da nata kalar yaudara tace i missed you...yayi shiru abun na dukan zuciyan sa he cant wait to have her in his arms ya rarrashe ta ya san ya taba zuciyan ta sosai daya kaurace mata ta hakan...

jin yayi shiru tayi zuciya ta kashe wayar this time asalin kukan bacin rai ta shiga yi a hankali..karar shigar kiran ke sake shigowa  ta dake tana kallo cikin fushi amma ya ta iya she had no choice a karo ma shida ta sa hannu ta dauka sai shessheka take ...hankali tashe yace 
Preetylove fushi kikayi ne? Bana ce bana son kukan bane u know i can neva get upset with u suhan pls talk to me kin min shiru stop sheding tears for me and say something me kike so nayi maki toh.?.ta shake murya ciki ciki tace kayi hakuri ka dawo mai sona kamar da cahn i promise neva to do anything that wil hurt you kasa ni fa don na kasance dakai nayi hakan...

ya katse ta da cewa its all over now my life ya kare kuma na fahimci hakan so relax ba amfanin daga hankalin ki kinji...im all yours foreva bazan taba kaurace miki ba i love you alots preetyangel di na...ta dan share hawayen ta shagwabe murya tace to i missed you...shima salon nata yabi yace i missed you more my sugarcoated mozavella me kike tanadar min en nadawo?

Ta na dada nitsar da zuciyan sa in tana karya murya sai ya soma shiga wani yanayi dama ya dade basu yi ba..tace alots amma ai in kadawo baka tare dani so i still have to wait..yace haba dai not even a long kiss ko erin abun nan me sa mutum fitsarin dole tayi murmushi ta sauke kanta kasa murya kas kas tace
Wel'll c then...daga haka suka bingire da hirar su yana dada motsata yana kawo mata hirar yanayin da yake shiga ciki aduk lokacin daya tuno da moment dinsu...ranar zuciyan ta fari kalll tayi baccii...

Yanzu dai zai kira da safe da duk lokacin data ke so shiya sa ma bata damu da komai ba gashi dama zuby ma tayi mata fada akan tasan abunda take yi kar garin neman kiba ta samu rama sai ta daure ta sa aranta zata sassauto da kishin ko don Ta faranta ma majeed rai...

Har Allah ya sa ya dawo abuja..

Don ta gwada masa ta dau matakin gyara tun Da ta zo ta gaida shi ta kyale su da zarah ta wuce daki...

Shikan sa hankalin sa bai jikin sa yana mugun son ya rabe ta ya ji ta ajikin sa ...

Amma hakan dai ya hajura suka shirya  suka je bacci da zarah...

Abu ne mai wahala sosai ma zuciyan ta tana gani yayi full three days ba tare da ta na shiga hidiman su ba zarah sai ta samu gangaran neman ta tsokana a biye cikin salon munafurci take mocking dinta some time take laka mata suna " iya mai maganin laulayi"

Duk ta share tana danne zuciyan ta...so on the 3rd day da zai fita ya dawi wajen ta da kwana taga kai bazata iya ba fa ya ma za'ayi zarah tayi da ita bata rama ba

da safiyar fari lokacin ta tabbata zarah na dakin sa ta kimtsa tsaf ta nufi dakin.




*Dedicated to sis maryam sae'ed Allah ya baki lpya mai daurewa*








*Surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top