family

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶67 68*




ba laifi da safen ma sai da ya taimaka mata sosai cos anan ne asalin laulayin cikin yake tashi dawowar sa daga sallahr asubahi ya zo ya same ta still anan kwance tana maida nunfashi ya dago ta suka koma kan gado ajikin nashi bata yi wani minti 5 ba ta koma bacci.

Zarah kam tuni ta cire zancen aranta cos ta dauka da gaske laulayi suhan ke yi.. ita yanzu ma so take ta koya ma ranta jin dadin ganin suhan a wannan halin wahala but is not happening..
Duk yadda take son daurewa yaki kishin cikin nan dai na nan na damun ta deep within her heart she feel bad about the prgnancy...

Wajen 9.30am suhan ta farka ganin shi ya dukukune ta yana bacci ya sa ta sauke kayataccen murmushi
farin cikin ta kenan ta ganshi kusa  da ita ita kadai ako yaushe...

Ta shafo fuskan sa aranta tace yanzu muka fara my life... ta daura masa kiss kan lips shiko kamar wanda yake jira taji ya kame labban nata.. tasha mamaki ashe ba baccin yake ba "a ranta tace thank god ban yi magana a bayyane ba...ta sake masa jiki suna kissing har ya mike zaune da ita yana shafa ta..
gefe da kafadar ta ya ajiye kansa yake sauke nunfashi kadan yace am glad preety na ta tashi har tana min kiss" tayi fari da ido cikin shagwaba tace ' ai dole na ma tashi bayan ka daga hankalin ka ce maka akayi zan mutu...

yayi dariya yace god fobid kar ki sake cewa haka kawai bana jin dadi ne yadda litle one ke dama min ke i cant wait to have u back ya dan jawo suman ta gefe ya manna mata light neck nibble kiss ta lumshe ido...sosai take jin ta garau cos komai ya washe yanzu...

Hirar soyyayya suke sha sosai kamar basu ba...ya bi ya mance da komi yana bata attentinon dinsa..

Pretylove ena so mu gaisa da baby n..yana fada yana Kokariin daga niten ta
Tace yanzu? Ya gyada kai tuni ta shagwabe tace
Noo ai bacci suke ba a tada su "ta dan ja sam taki ta kyale sa cos tasan in ta yi garaje zasu afka ma juna...and she dont want that

ita dai so kawai  ta koya ma zarah hankali ta gwada mata ita ma shegiya ce kuma majeed nata ne zata iya kwace shi amma bata da niyyar shiga hakkin ta ta wannan fannin...

Ya dame ta lallai ta kyale sa. Yana shafa cikin yana cewa please prtyy ..

Chan tace su shiga wanka to zata nuna masa..

.ba tantama ya bita suka shige showeer cos yanzu bata son bathtube saboda qamshin nayin mata yawa...

Hes is so hot so bai jira  Anan ma ya shiga latsa boobs dinta yana tsosa he cant resist them cos suna dada sauyawa suna cika suna kara girma he can spot the difference...

Ganin in ta biye masa zai sa su wani hali ta masa wayo suka samo suka fito
...anan ya barta ta shirya shikuma ya shige room dinsa straight....

Haka rayuwa ta chigaba duk ranar kwanan suhan lpyar ta lau amma batata aikata komai a gidan komai yi mata ake sai dai su sha love dinsu

zarah ko bata damu ba da ba ta samun majeed a tunanin ta is good that a kowani dare suhan ke shan wahala da laulayi ta dauka ko hakan ne ko da yaushe

aranar da majeed yake wajen suhan shikan sa yana mamakin komai yadda yake zuwa mata da sauki he tot ko don presence dinsa ne take samun karfin gwiwa but still sai ta dada cinye sa da wayo ta dada cusa masa tausayin ta aranshi ..

Rayuwa na ma suhan dadi sosai acikin wata biyu kacal sai ya kasance
Sau hudu majeed ya taba kwana lami lpya wajen
zarah

kafin zarah ta hankara Sai Ranar da  taje gida ta ke bada labarin abun ma mummy rabiatu nan ta soma nazari irin nasu na manya amma bata fahimci komai ba..tayi mata masifan cewa ko mutuwa suhan zatayi next time kar ta sakee barin mata kwanan ta da majeed ....

Bawai zarah bata son majeed bane ita dai kawai in ana mata maganan ta sauke kai tana nuna kishin ta da son ta akan shi ne sai taji girman kai na balbale ta " "har yaushe zan na buga kai akan namiji" as she always said..in ba don kishi natural bane wasu abubuwan da reactions din da take yi akan suhan kwana biyu ma da baza tayi ba...

Sai kawai ta amsa mummy da cewa taji zata dauki hakan amma yanzu ba kwanan ta bane
Na suhan ne...

Yanzu asalin Laulayi ya lafa mata sosai sai jifa jifa kuma in ya tashi sai tayi kuka tsaban wahala
Nurse Tun tana Allah Allah suhan ta gama badakalar ta har ta zo ta hakura ta zuba mata ido..

Yau kwanan sa biyu a dakin ta so tun safe ya fice bai dawo ba sai chan da yamma..

Motoci biyu sukayi parking bayan nashi.

she wanted to suprise him for the fist time in  2months din nan ta dafa masa abinci kala kala.
jilted chicken pper soup mai dauke da green veg leaves white rice shawarma casseroles coslows fries and steams da sauran su in a very quentify way tayi arranging kan table kamar ta san da baki zai zo...

Zaran na gida but Ko kallon wajen  bata yi ba cos aranta ta kwallafa nothing will eva make her eat chagwalgalen suhan" she cant even forgive her yet data sa majeed ya kaurace yanzu baya son cin continental dishes sai na gida"" 'mayya duk ta zo ta canza min tsarin gida"tayi tsaki.daki ta koma ta bar wajen.

Tun daga saukar moto ci biyun suke zuba surutu.
yan uwan sa ne daga side din baban sa...anty hajiya maryam..uncle saleem da matar sa khairat sai small dady don khaleed step bro din baban sa  ne shamud kaf dinsu sun dan manyan ta sosai but kudi ya mugun boye manyantan su and of cous wayayyu ne first class westerners ..

thy are glowing and flourishing in fame most of them basu zaman nigeria ko da na wucen gadi ne..

Kuma Suna matukar kaunar majeed as dan su kwalli daya a family na miji wanda in suka kalle shi ya ke debe musu kewa da kishin ruwan babban yayan su shariif mahmud da kakan su mahmud
according to them babu maraban halayyar majeed da kakan su Mahmud

surutu yaki ci yaki karewa da girman sa amma sukan maida shi yaro tsaban so da kulawa.

Ba yadda mum bata yi su zauna sai washe gari su  fito ba amma haka suka ki firrr damuwan su su zo suga inlawn su mai dauke da junior shamud din su...

Suhan dake sanye da riga da skirt na material  lace baby pink ta soma jere akan dinning komawar ta kitchen dauko glass jug suka shigo

..don khalled ke tambayar ena matan gidan su anty hajiya maryam da khairat ko suka shiga nema makan su wajen zama...

Just in time suhan ke fitowa uncle saleem ya soma ganin ta..she look flawlees and fautless duk lokaci guda suka maida hankali musamman wajen kallon yadda  dinkin ya tafi da surar jikin ta cos ya dan kamata kuma dai dai wajen boobs dinta akwai desingns din crossed belt suna dan bayyana cikar su da kyaun su ita duk don mijin ta tayi amma ganin su sai taji kunya

a sanyaye take karasowa tana binsu da ido fuska ba yabo ba fallasa
...shikam mamaki ya gama balbale sa..after almost 2month and some weeks yau suhan ke girki agidan?

Tana karasowa daf ya sauke mata murmushi mai zafi jikin sa ta koma ta dan lafe... uncle saleem da anty maryam ke exchanging glance cos jikin su ya basu itace surkuwan nasu...

a hankali kuma cikin sanyin muryan ta ce masa welcome ruhi...

don khaleed ya sake baki yana sallamewa how beautiful is this creature "dan dariya majeed yayi a ransa gnin yadda suke kare ma wife din sa kallo ya jawo musu ita gaban su..yana rike  da hannun ta yace preerygirl gasu anties da uncles fa..

A ladabce  kuma cikin nitsuwa ta rusuna kasa zata gaishe su anty maryam tayi saurin dago ta da anty khairat suka shiga mata wasa aka gaisa sosai dan dole suka sa ta sake tana maida musu murmushi..

uncle salem yace sai yau nasan anyi bani da banzo bikin nan ba.. don khalid ma yace bari kawai ka ga da tun da chan nazo nigeria da yanzu nayi kamon babyn nan ma yar gata na da zan haifa in future ..suka dan fashe da dariya  cos shi baima yi aure ba

Ya riko ta yana bata sexy looks yace me kike yi anan ta dan shagwabe tace abinci na dafa we shoul go and eat pls...ta juya tace ma su anty akwai abinci za tayi serving dinsu...

Suka kalli juna cikin mamaki anty khairat ke cewa ke dakan ki? To gaskiya zan ci tarar ka majeed bazaka na wahalar mana da baby maman nan ba fa.. nan ma karamin muhawara ya kaure..uncle yace wai ena zarah ne?

Kan ya rufe baki sai ga sautin takun ta ta sa wani dan iskan gown iya gwiwa mai igiya dayawa ko ena ja da baki tamkar na rihanna a wakar ta na'"fly..

Da sauri ta kara so gaban su cos tasan wayyannan ba sa'oin ta bane a duniya bare kuma arziki

dama suna yi da uncle don khaleed  sosai cos hes the youngest acikin su....ba yabo ba fallasa ta zo suka gaisa

Sai dai Problem dinta daya kullum takan so ta nuna wayewar ta sosai so sama sama take nuna biyayyar ta bare kuma aje ga saukar dakai...

Don da uncle saleem ke tambayar ta hidiman ta na new office da achievemnt dinta suna mata congrats...

Majeed Yana rike da hannun suhan gefe da anty khairat suna dan hira sama  sama tambayar ta suke kamar doctors "abun na bata kunya da dariya amma tasan inda wani typical familyn hausa fulani ne  da hakan bazai faru ba don surukantaka dake tsakani amma sukan tsarin rayuwar waje ne a jinin su so babu ruwan su.

Zarah ta soma jin wani iri ganin duk matan sun bada hankali kan suhan sun yi banza da ita worst part ga majeed cikin su tsamo tsamo

don ta burge Ba shiri Tace masu uncles...lets have dinner mana bari nayi oder..

"ah ah ki bari kawai an riga an mana tayi zamuci na amarya...cewar hajiya anty maryam batare da ta kalli zarah ba

ta ce oohh. Ta dan ja tsaki aranta tare da sauke murmushin yake

..majeed yace ohh yes preety muje toh suci abincin mana suka mike duka..she dint like the idea amma don kar ayi babu ita yasa ta bisu kan dinning..

Abincin ba yawa sosai cos dama kawai tayi don majeed ne amma da shike akwai varieties sai abun ya kawatar..

Thyre were so astonished da suka ga ire iren nigerian dishes ne basu wani ci amma suka ce yau zasu ci...

dakan ta ta shiga serving dinsu itako zarah tsaban bata so azo kanta sai ta yi kamar itama zata taya  ta ta shiga bude abincin zata servingbsu uncle saleem da matar sa anty khairat..ranar ta soma raina kanta cos it clear that bata wani iya ba abincin sai zuba yake akasa yana staining plate ba kamar yadda suhan ke sawa neatly ba

she tot ko dan yanayin abincin ne but  abun ya wuce tunanin ta..anty maryam na lura she just hissed acikin ranta cos dama chan girman kan zarah ke sata jan jiki da hidiman majeed..

Kowa ya nitsu aka soma taba abinci wasa wasa sai da suka cinye majeed dama  shikam ya saba cikin hirar santin su har da ce musu shima fa ya iya irin wannan girki since kowa ya yaba next time zasu sake zuwa asake cin wani shi zaiyi..

uncle saleem yace of cous ko gobe ne ma suka danyi dariya....

zarah ko sai juya spoon take a abinci tana tsaki cikin ranta aganin ta bata ga abun ci anan ba da suke riritawa..
she just cant wait to get out of this messy talks...
Hakan kuwa aka sha hira sai da mum tayi da gaske suka koma gida its around past 10..tare da ma suhan alkwarin zaSu dawo washe gari..

Tunda zarah ta gama rakiyar ta ta haura sama ..
daga palour ya dauko abunsa a hannu yana yaba kokarin ta har suka kai dakin su..

Washe gari ko ena shiru cos  zarah ta kai early morning ziyara wajen sabbin kawayen ta na harka da aka ce sai yau su suka dawo nigeria rmain 1month an kusa komawa hutu...

Its 11 am amma Sam suhan ta hana sa fitowa waje ta daure fuska tana tura baki bata son magana sosai

..yasan me take nufi as usual yau kwanan ta ne ya kare tana so ta daga masa hankali...yadan daure fuska ya jawo ta jikin sa yace" what is it? Baki san kin girma bako katuwa dake da katon ciki kina min fitina? Ta dan yarfa hannu ta ja nesa da shi tace katuwa? Ai wajen ka ni ba katuwa bace i really wanna be with u always kaima ai kasani

.....yayi murmushi cikin ransa yace ohh god wannan matan bazata  taba zanjawa ba da shagwaba saura anjima kadan a soma min ciwo kuma...

Tace kanaji na ko?to me kace...

yace zo kiji abunda nace .. ba musu ta karaso dama singlet ne jikin sa ya sauko kasa da kafar sa ya sa hannu daya ya zare ya bar kanshi da gajeren wandon sa  multi colour deep and sky blue...

ganin haka ta dan ji fargaba tana dan satan kallon sa why wud he even remove his shirt  ta dai daure tana isowa gaban sa ya kamo hannun ta da dan karfi ya jawo ta kan cinyar sa duka wani zautaccen kallon yake mata

agaggauce ya shiga matso ta jikin sa yana sauke nimfashi a hankali...ta fahimce me yake nufi but a wannan position din ? Ya dada gyara mata zama tana tsakiyan sa kafafon  ta  sun sauka gefe gefe akan cinyar sa ..

ganin da gaske yake matso ta soma rudewa tana tuno last night da kyar fa tasha a hannun sa muryan ta rawa tace mine pls im tired ni zan sauka yace ba yanzu ba ai so kike kar na tafi na barki anan so stay with me now "ya sa hannu ya jawo habarta ya shiga bata zafafan kisses tun kan ta je ko ena da shaukin salon nashi ya sa hannu ya na cukiyo dan rigar nitgown din nata ya yaye gaba daya daga bisa ya cire ya barta da panties.

yana jin dumin duhun boobs dinta dake daf da kirjin sa and he can feel the heaviness
tuni ya sa hannu a hankali yana motsawa tana shafa kansa cikin salo ya sa daya a bakin sa ta lafar dakai gefen kafadar ta tana masa dadan kalamai akunnen sa ..
hankalin sa na dada tashi cos kunne sa is one of his weak point tuni yaji ya haura yana neman saukowa..sai ya shiga lashe mata kirji tana sake nishi chan ta zame kasa tsakankanin cinyar sa ta suguna ta janye boxers din kasa ta shiga masa wasa da hard rock dinsa. Nishi yake yi yana lumshe ido he just cant get enough of her ko ena ta taba shi yana jin azabbaben dadi sometimes shiyasa intana borin ta kawai kallon ta yake amma yafi ta bukatar son ya kasance da ita kullum...tana sucking dinsa yana sake surutu yana rufe idanu hes at the peak of sweetness amma yafi so yaji yana arba da babies dinsa ako da yaushe ya daure yayi control yana tattare mata suman kanta ya dago ta kadan ya manne bakin su waje daya ya bata deep french kiss..

ba bata lokaci ya kame pants din ya zare ya hauro da ita kan cinyar sa again ta jike sosai tana cikin bukata so Allah allah take taji ya fara gogar ta bata damu da position din su ba yanzu...baya ya ja ya tabbata gwiwan ta da kafar ta na resting akan bed din sannan ya gyara ya zura abunsa ciki...she moaneed  and groaned heavily ta kankame sa yana gode mata yana yaba ta..

close contact dinsu yasa suke jin su daban shikan tuni ya kauce har wani kuka kuka yake son mata...
suka yi mai isar su kafin ya samu ya kimtsa da ita suka taho waje domin karyawa....

"bayan ta gama answer kiran mum Tace masa yaushe su anty  a uncles zasu dawo...yace sai anjima..

Lokacin da zarah ta dawo wa lokacin suke lura da masu decorations sunzo aiki kamar yadda aka umarce su.....

Shikam yana sane da komai amma ba hurimin sa bane ya sanar dasu komai koda zarah ta tambaya sai ya ce shima bai sani ba maybe mum ne..

The bigest and most sophiscated hall na gidan akayi decorating sama da kasa cos akwai upstairs dayayi linking wajen da kowani bangare na dakunan su

abun sai ido ya gani dakan sa cos ko da an dauka hoton yadda aka tsara shi yayi kyau it wont  seems real ...

cool milk and pepper red colours da desings ke facali awajen kamar wani gadern of love a tsakiya aka kyafe wajen zama na musamman da nashi dresing din da katoton soft sitting pillow a tsakiya shima red gefe da gefe aka sa curtain sharara shara masu dauke ido iska na hure su lightly ...

akwai ractangular chairs amma su white ne dama wajen babu kayan kallo ko dinning space hall ne kawai musamman na zaman meeting da hidima irin na family hakan nan ko parties..

Majeed tun yamma ya fice don shima yaje wajen su mum ayi dashi Suhan kam tun da taga abun bana ganewan ta bane ta koma daki anty jamila da zuby ke debe mata kewa suna waya...

Har aka cinye ranar bata gansu ba dai har ta hakura tayi baccin bazata....

Ita kanta zarah bata san da yaushe ya shigo gidan ba da sassafe take tambayar sa yake gaya mata ai sunyi baki ne sosai so ta shirya za'ayi hidima agidan nan sai dai bai gaya mata hidiman al'adan familyn su bane...

Da rigima suka kwashe da suhan cos yau bata sha magani ba bare ta hana sa kwanan wani wajen .so suna kammala break fast by 10 am mata kala kala aka soma shigowa da kaya niki niki ...

Abun na ba zarah mamaki ta bisu da tambaya amma babu wani good answer duk oders ne..

Kan kace kobo an gama hade wajen da oder na abubuwa kala kala sweetschops cakes har da irin abubuwan nan na masu ciki yellow da bata taba gani su a nija ba
Well what? Majeed yace hidima za'ayi but for what ne bata sani ba

Karfe 11.30 ya fito da su duka falo zarah na sanye da riga da skirt mai kyau baki da fari
Suhan na sanye da atamfar ta babban sheraton orange and black itama riga da skirt

Anan suhan ke ganin sauran dangin sa

....mata ne suka shigo sun kai su takwas sai da maza hudu alhj kamal da zafar sai su uncle saleem da don khaleed

..duk iya dauriya a lokacin  tayi amma ganin su sai da ta tsorata

babu wanda baida kwarjini da abun kallo jikin sa su kuwa sai haba haba suke da ita but honestly ita mum take so ta gani ko zata sauke fargaban dake dawainiya da ita amma mum bata zo ba tukun ..

Su uncle saleem da don ke tare da zarah sai anty aysheh da sauran mata ana hira kadan kadan mafi akasari ana discusing decors din ne da sauran abunda ya rage..

zarah na lura da uban kowa altho ita bata cika yi da dangin sa ba saboda tasan sun ci uwarta a rainin hankali da guguwar jan aji espicially dangin mahaifiyar sa...

Babban cikin su anty maimah wanda akallah takai  67yrs ta ce majeed ya kawo mata matar sa ba musu ya kawo su gaban ta...

Bata wani cika fara'a sosai ba amma sai ta daure..

tray na farko ta karbe a hannun maid din ta
An masa kwalliya an rufe sa da green veil mai sheki tsaban adon stone.

.ta ce ena zarah?

"Kamar bazata amsa ba tace am here..kallon raini suka dan bi juna da shi ta mika mata tray din is very heavy saura kadan ta karkace ya zube kasa cikin rigima zarahn tayi yunkuri "tace omg ouchchhh... maids come and get this tana yi tana yamtsa fuska

anty maimah tabita da wani kallon ta kau da kai..ta juyo ta kalli suhan ta karbe tray nata da white veil aka rufe sai dai bata mika mata ba tace ma maids ta bita da shi suje maza afara shirya su ita bata son african time.....

Zarah was like what the hell is this happening? So ko godiya bata yi ba ta bi bayan wanda ke rike da kayan ta suka je sama

akwai artist na kwalliya da hoto yau agidan so zata bari a mata..

cikin ladabi suhan tace ta gode kafin ta juya anty maimah ta dan gyada aranta take cewa wannan ce asali itace matar gidan nan....

Suna barin wajen yace am so grateful mumy"

taja kunnen sa tana cewa" to our responsiblity ko? Comon kai ma kaje ka ji dakan ka ba barin ka zanyi ba in kamin latti..yayi dariya ta dan rungume sa ta bishi da light peg kafin ya haura sama..

Kowa na nashi hidiman asite dinsa dukan su basu san na miye bane amma sai suka sake...

Kaya ne na fita wanda suka ji kudi da designs tun daga dubai akayi specially domin su..

Na suhan ja ne mai kauri an masa ado da golden stones ko ta ita..anti belly Skirt ne mai yelwattacen kasa dai dai hips rigar kuma dai dai kwankwaso sai dai baida baya da golden ropes ake
Mannne su duka sai red veil sharara mai tsayi amma karami ...

Bayan sallah da wanka babu abun da suka yi na kan su ranar gaba daya ake bata time ayi musu wannan ayi musu wannan kamar wani biki ake shirin yi..

Na zarah ma hakan ne amma nata is more matured and simple dark green sai dai fitted gown ne da kuma mayafin sa sharara ..

gaba daya wanda suke tare da ita suka ga tashin sense don jin kanta take kamar domin ita ake wannan shirin so oders ba kama kafar yaro daga ciki harta kwarara ma mai kwalliya mari..

At long last akayi la'asar its 4pm ..nan aka soma hidima cars na baki da family friend suka cike gidan  ..abun mamaki har yanzu suhan da zarah me kawai basu san asalin hidiman me ake yi

An kawo refreshments
Ana ta hotuna ga cool music..shikam normal kayan sa ya sa suit grey and black yana faman hira da jamaar sa da yan uwan sa.

Har ila yanzu mum bata zo ba su anty maryam anty khairrat da sauran yan uwan mum mata suke nuna suhan ma bakin su ana mata son barka gashi ta hade sai kallon ta ake ana admiring dirin ta...

zarah kam ta dauka ko don dangi basu san suhan bane ake nuna ta so shes ok with that tana faman hirarta da wanda nasu ya zo daya...

Aka kai 6.30 na yamma.nan baki suka tafi aka shiga ribubun zuwa sallah..

a dakin sa majeed da kyar ya kyale ta yana mata borin kishi har sai bayan isha ta kufce ta samu ta koma aka fara mata sabon shiri kamar enda anty maimah ta bada oders..

Anan me abubuwa suka soma rikida asalin manyan manyan dake tare da mum da mum suka iso gidan..

All in all a familyn mahaifiyar sa da mahaifin sa su ashirin da biyar ne kacal..
sai yara da basu fi 5 ba amma babu ko daya anan duk suna waje karatu

Wannan karon sky blue complete aka sakayawa wa suhan amma sai dai ba make up artist kadai ke tare da ita ba har da wasu manyan mata guda hudu..

hajiya saude..karima da zainab  ita dai hajiya innah hafsat kawai tagane saboda tazo auren ta ada chan da majeed...

Abubuwan sun soma daure mata kai wai shin sabon aure za'ayi mata da majeed ne? Abun ba sauki taga kowa na kanta ana mata hidima

zuciyan ta bai tashi bugawa ba sai da 9.00 ya buga lokacin za a fara programe din kamar  amarya haka aka lullubee ta da dogon veil din" she looks stuning da kayan jikin ta wanda yake sharara ana ganim kwalliyar ta boro boro da kyaun shigar ta ....

manyan mata su hudu ke gaba sauran mata aka jero kan stairs kan layi ciki har da zarah tare suka sauko wajen hidima

sauran maza  duk suna kasa ana kallon su in perfect admirartion

Gaban Mum da anty maimah aka tsaya hajiya karima da zainab siluka kamo hannun ta suka damka ta..

Hawaye ke son ya sauko mata cos shes now confused su mum su suka zaunar da ita kan wannan wajen daka shirya na musamman sauran matan suka zagaye ta beautiflly komai ya bada kala...

Zarah is now feeling lost duk sai taji bata jin dadi tana so taji musababan wannan hidima..

Babba daga cikin mazan Uncle shams ya bude da addua da son barka da dan takaitaccen tarihin shAmud family....

Masu kuka sukayi wasun su murmushin murna suke yi Allah ya kawo musu chance din da zasu taro waje daya ayi son barka...

It seems like zallan sune SHAMUD yanzu babu ko bare acikin su Anan ya danyi bayanin event din sannan ya bada maganan ma anty zainab ita ta wanye komai ta sanar da cewa" al'adan su ne suyi ma mai ciki hakan so sun zo ne su cika al'ada wa suhan...

rassssssss zarah taji akan kirjin ta so wannan hidiman duk na suhan ne? take zufa da gaurarayyen bacin rai suka taso mata...."da na san haka ne wallhy da ba wanda ya isa ya sa na zo nan ta ja tsaki

Anan dai aka shiga hidima games na nishadi  na soyayya shikan sa majeed sai da ya soma jin sabon yanayin farin ciki na ziyartar sa...

Its fun musamman wasan neman ring a cikin madara da akayi cos dukan su ne akai har da su uncles dinsa da matar su.. su mum ne babu ruwan su

Babu yadda zarah ta iya sai ta dan sake don dole ana yi da ita cos wayyanan tasan babu harkan wasa da su yanzu sai su yarfa ta

Karfe sha biyu dot lokacin anyi wasa an gaji kowa na cikin fara'a da nishadi ana raha da tsokanan juna....

A gefe kadan zarah ke tuhumar uncle don B Dama ana irin wannan hidima ma mai ciki a familyn su shine ko labari? She was srious amma dariya kawai yayi ya ce is writeen kema in kikayi ciki exactly irin wannan za'ayi maki ba banbanci..ta tabe baki

Most important part din aka zo...

Anty karima ta sake rufe fuskan suhan da veil ta mata izinin ta taso tsakiya....

Gefe na dama majeed  ne sai dayan gefen hagu aka ce zarah ta tsaya....

Acikin su ashirin da biyar din nan.duk wanda ya shirya sai ya zo gaban su..

anty maimah itace farko ta zo tare da maids a bayan ta ta gama aduoin ta ma suhan da sa albarka ...

wani katon box  ta damka mata  mai dauke da gifts na millions of naira altho ba wanda yasan meye ne aciki amma kana gani kasan an kashe naira ..
sai sauran tarkacen kaya da aka ajiye a trays

Majeed yayi godiya suma hakan suka yi ..

anan mum ta zo itama tayo mata nata ta bada suhan kyautar bank acct da gwalagwalai masu tsada "take idon zarah ya fito waje aranta tace o my God dis is serious...

haka abubuwan suka cigaba tsaban yadda taga kowa na so ya birge awajen da gifts dinsa
Sai taji bata gaji da tsayuwa ba"hmm kudi na inda yake.

...tsaban rashin sabo da tunani irin na suhan har ta soma kuka tana hawaye silently abun ya soma damun ta..

Kan kace kobo an tara mata  qaddarorin kudi da gwalagwalai da sutura 35 boxes aka dire mata gaban ta she cant even sai how much or how many..

a karshe majeed ne ya rufe dana shi gifts din  ya yaye mayafin nata ya zaro diamond necklace dinsa wanda akayi domin ita na musamman ya sanya mata akan wani tsadadden gold wanda ke wuyar ta...

Kallon takaici zarah ta bishi da shi" thats just what she has been aspiring zai mata a lokacin honey moon dinsu amma bai mata ba

at last aka  hadu aka ba zarah wani katon envelope mai dauke da neclaces da akwatuna sha biyu colectively

tare mata adduan Allah ya bata nata itama su zo hidima.."takasa magana she was like wow this day is the most amusing and ridiclous day of her life
a duk iya zaman ta da majeed bata san haka familyn sa suke ba.ba karya sai da wani part na zuciyan ta yayi dana sanin rashin barin ciki ajikin ta amma sai ta cije...

takawo aranta cewa in dai kayan duniya ne in ta hau kan office itama zata zama kamar su sai dai ta bayar badai abata ba...

Suhan na kuka amma haka tayo godiya cike da ladabi da nitsuwa yana taya ta..dukan su nasu damu ba awajen  suna ganin ai this is nothing don asalin gagarumin hidimar shine in ciki yakai wata 6 nan suke bada asalin tukuici nagani na fada wannan kamar san barka ne  Daga nan kuma sai haihuwa suyi ma dan su.

Haka aka yo nasiha aka yo addu'a aka tada taro wajen 1 na dare aka watse..

zarah na daki tana duba kayan duniyar da aka bata anan wajen ko hutawa bata yi ba..

she just wonder in har ita take da wannan to me kenan aka sama suhan anata?

Wani irin yanayi ta soma shiga ciki na dan dana sani da fargaba aranta da son ta kawo maslaha ma zuciyan ta ayau din taji ena ma da itace suhan..da kyar tayi bacci..

Zazzaabi ya soma damun suhan saboda stress gashi ita bata saba ba...

so kafin ya wuce daki ya same zarah sai ya shigo gaban ta ya tsuguna yana mata son barka cikin tsokana..

kuka ta fashe da shi ta rungeme sa..yace im sooo sorry mine banda kuka ni wasa nake miki

murya kasa kasa tace why dint u tell me

"ya dan yi shiru daga bisani yace " u need to rest suhan..nasan an miki bazata amma ba laifi na bane wallhy hakan suke yi im sorry kinji banda kuka ya shiga rarrashin ta yana shafa face din ta ..

da kyar ta iya sausautawa ta yi masa godiya

Yaji dadi sosai cos ita kadai take nuna masa godiyan ta afili in ya mata abu ko yaya yake..duk kalaman da yasan zai fada taji free aranta sai da ya gaya mata sannan ya shirya ta dakan sa ta kwanta tayi baccin ta ..shima ya nifi dakin zarah.












*share and share ur views*






*surreim*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top