9.10
HABA MUTANEN ARXIKI NA KUNA kOKARI BUT I NEED MORE ENCOURAGING VOTEs AnD COMENTs NOT ONLY VIEWS ..NI DA NAKE SHIRIN MUKU TICK TACK UPDATE*wink* BUT SERIOUSLY kUNA SACE NI Uhmm AM NOT HAPPY GASKIYA ..lemme seee some changes frm now on pls
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
Rawan dari suhan take kamar wacce ta fito yankin kasar eskimo musamman yadda taga zaratan maza sun zagaye ta da guns a hannun su.
Daf da ita cpt MJ ya dakata tana duban ta da idon sa mai tsoratar wa,she can't take the horror sai ta lumshe ido cikin firgice bakin ta ya soma bari gashi tana so tayi magana amma ta kasa motsa bakin ta tsaban yadda cikin ta ke bada sautin kuuuuuu yana gululu kamar mai shirin zawo ....baice komai ya juya gameda streching his hands dinsa ma security nan aka mika masa bindiga
Ba wani bata lokaci fuskan sa a shake ya daga gun din ya daura a Kanta.m..start talking now meya kawo ki nan? yace a tsawace sai da ta girgiza ...bai bari ta dawo dai dai ba ma ya kuma cewa
How did u get in here?
Ke barauniya ce?
Ta fashe da kuka ""Noo.o..o..o no...no oga.. sir...,kayi hakuri dan Allah ni..ni ba barauniya bace bakin ta na rawa..hawaye nakan bulbula still shaking involuntarily,
Cikin kallon mamaki ya danna mata harara"In yi hakuri?ohh my god..Get on ur knees,ke wacece?
Bata amsa ba Tayi saurin zubewa kasa tayi kneeling Don Tamkar a military squad haka suhan ke jin kanta... muryan sa kawai wani torture ne bare kuma yanayin sa ,
'kayi hakuri dan Allah Na...y.i k..us..kure na shiga maka bo..o..th ni ba barauniya bace wallhY..Kayi hakuriii oga,sir dan Allah nace fa wallhy ban karawa,
Ta dukar da kai kasa still sobbing heavily "Im sor...ry ta dada fada cikin magiya tare da kukan tsoro
'Sai ya sauke gun din yace"Toh What tok u to my booth in ke ba barauniya bace?taya akayi kika bude min mota..did u know me?kin taba gani na? Ya fada dagangan kamar bai tuna ta ba ma
Tayi saurin girgiza kai alaman a'ah sai dai baisan hakan amsar na meye bane..Uhmmm uhmm.mmm a hotel din nan ne..nan Ta budi baki da zimman Tana so tayi masa bayani ya dakatar da ita..
Ohhh just hold it there ..hotel? kece dazun kika buge ni kamar kin buge sa'ar ki and then now you reluctantly get into my closed booth batare da sani na ba?
Tace..A.ah ,pls ogar sir ka tsaya kaji ..
Just shut up ,ya dakatar da ita cikin fada "u dont talk when am talking ke waye? stupid gal kama bakin ki nace.. daga yanzu kar ki sake magana anan sai nace
Tuni ta daburce ta kame bakin ta a gaggauce Ta gyada kai cikin sauri sauri tana binsa da ido still sobbing heavily
Salehhh... ya kwala kira da coarse voice dinsa kakkaura sai da ta karkace da kneeling dinta don tsoro
Kawo min dushan,yace ya koma baya ya tsya abunsa aka bar suhan a tsakiyan fili
Sai kiiiiyytt taga ana janye wani katon cage ,zumbut ta mike tsaye taja da baya nunfashin ta na neman daukewa,
Na shiga uku ta daura hannu akai tana fada cikin kuka.
Police dog ne kosasahhe sai jan shi ake a chain har gaban Cpt MJ.
Hannu yasa yana shafa shi ,in a familiair gesture sannan ya masa izinin zuwa kan suhan.
Dushan na tafiya setin suhan""Zangani ko ke wacece da kai na ya fada aransa,i think wannan barauniya ce ya fada ma guard da ke tsaye wajen still in maximun raspect.
Suhan ta soma ja da baya tana kuka mai sauti hankalin ta ya tashi,a ranta gaba daya she cursed that night, ta rasa meya kawo ta kusa ma da motar sa ,
Harshen sa ja yake fitarwa kamar wani kura yana tahowa idonsa still akanta jiki na rawa tuni takalmin ta ya cire kafa daya..
Da baya take komawa tana kuka rana kallon karen..
Sai Yayi wani mika yana buzur buzur da gashin cikin sa,suhan a guje ta balle da gudu tana zaga fadin wajen tare da tsala ihu, duk wajen suna shiru suna kallonta musamman capt da ya harde hannu yana wondering how could such a beautiful girl like this be going after old men,isit for money ko rashin godiyan Allah?
He just cnt stop to think don abun na matukar bashi haushi da takaici,shiyasa bayi ko jin abunda yake yi mata a matsayin hukunci yanzu ba dai dai bane after ol ita ta biyoshi.
Ihun suhan ke dada ruda Dushan don yazo dap sai ya kama side din trouzer ta yana ja yana gurnani numfashin ta har na sarkafewa suhan sumewa ne kawai ya rage mata don hawayen ta da zufa a fuskanta baza a iya banbance su ba ta cike shataf
Da kyar Ta hankade sa gefe da karfi tayi bakin swimming pool da gudu dushan bai hakura ba don yana daka tsalle zai sake chakumota ta fada cikin ruwan swimmimg pool Wanda yayi dai dai da fitowar mum hankali tashe,
Gurds ,gurds,who is here
?
Take fada as she was coming out fully tana so taji a ina ne taji sautin ihu da kuka
Dushan
... cpt ya fada sofly yana tapping hannun sa dushan tuni ya juya a ladabce ya dawo wajrn sa yana shafa sa a hankali .
mum kuwa suham ta soma hangawo tsakiyan pool ta kankame jikin ta tana shessheka a razane ta bi ta sunkuyar da kai tana kuka mai dauke da silent tears,
ga duk tagama jikewa shatafff cikin ruwan sai faman kakkare boobs dinta take gwanin tausayi.
Hankalon mum ya tashi
Who..who..ishe? Ta kalli cpt mj da sauran gurads a gaggauce, mum sounding so
Pitiful ta ce ,"iso bakin pool,come on my dear zo nan na taimake ki, mum ta mika mata hannu sigar rarrashi
Suhan sai sheshheka take zuciyan ta fam da tsoro but she can't wait to live this living hell of a place..kukan da take yi da yana damun mum saita shiga halin tausayinta
Hannu ta mika ma suhan... Stop it mum, mj ya fada yana tare hannun mum dinsa gefe.
'Get away ta ture sa gefe ta kamo suhan , ko ena shirrin jikin ta na nunawa sai ta dada rakubewa
Please mum ta dan dafa ta,its ok wai meya faru ne majeed mai aka mata? Yana shiru abunsa..nace
Why the dog and the gurds lpya kuwa,?
Stll nan ma Bai amsa ba yana binsu duka da kallo. Musamman suhan da ke sum sum gwanin tausayi
Amma sam sai ya hana kansa tausaya mata cos shi baiga abun tausayi wajen wacce ke bin maza hotel ba.
Cikin gida suka nufa Zauna nan mum ta ce ma suham dake kan buga kauyancin ta a dabarance wajen kallon kayan duniya..
Mum na lura sai ta sake maimaitawa....,a'ah madam ena so naje gida ne madam dan Allah kuyi hakuri...ta karashe murya a dishe cikin kuka.
Huhhhh ,i know.. ki zauna toh in kinaso nabarki kitafi gida
Ba musu suhan ta zauna a babban palourn su gefe da mum.
Shikam ko kulawa baiyi ba ya juya massallaci don gabatar da magrub da isha'i
"Meya faru?
Daga ina kika zo nan,
Uhmmm mmmm daga chan badiku nake, dama
Na buge sa ne achan wajen cos she cudnt say a hotel anymore ,sai kuma mistakely na shige masa booth ban tanvaye sa ba duk laifi nane kuyi hakuri dan Allah. Sai ta duka kasa still sobing "pls ma wallhy ni ba barauniya bace
Ni ban taba sata ba i just wanted to go home,sobbing profusely ta karashe maganan nata..
Dan kada kai mum tayi cikin tausayi ta shiga rarrashin suhan, meye sunan ki?
Suhan ,ok anan kike zama i gues ,
Yes mah.
Tom give me your adress ok? Yanzu kinga ba lokacin da zamuyi magana cos ure alrady terrified i can see, amma ena faran zaki yi hakuri ko ?kema next time dint come close ti strangers bare motar su is that ok?
Ta rusuna kasa aladabce tace yes madam thank you ma,
Bakomai ah will get u some cloths sai ki sauya akaiki gida
magana suhan zatayi abari kawai amma tuni mum tayi magana da mai aiki aka je kawo ma suhan kayan sawa ,
Duk dama a firgice take She cant stop to look gaskiya gidan ko a film bata taba ganin irin sa ba
Amma she really wanted to go ,tsoron sake hada ido take da cpt MJ again.
Come with me ,taji ance mum ta mata permiting smiles nan ma sai kalle kale take har tana bumps
Nan jerun dajynan dake kasa a daya daga ciki aka bata simple arabian gown baki kirin da mayafinta sai fkat shoes na vinci mai kyau shima baki ,
Minti 10 tasa ta fito sum sum da jikakun uniforms dinta a hannu jikin wqta yar leda
Mum was actually looking at her in perfect admiration, i have to know this girl haka kawai nake jin somthing special about her,daga gani yar gidan tarbiya ce so innocent and down to earrth..
Nagode madam Allah ya saka miki da Alkahiri ta fada rusune gaban mum,
No my dear bakomai, muje akaiki ki gida ko tayi saurin gyada kai ta mike tsaye
Mum na gaba tana biye a har waje
Wa driver ta bada suhan a wata katuwar prado classic aka maida ta har anguwan su it was almost 7.58pm to 8.
Ya shigo Mum na zaune tana kallon alhuda tv mufti ismail menk ke magana ta bada gankali sosai,but her mind was busy thinking of yadda zata san wacece suhan sosai.
Hy mum ,Daf da ita ya zauna a sakalce
Ta daure fuska ta juyo,
I need an xplanation ti wht you did to that girl majeed
.
"Huuuh mum batta da kunya ne kawai just making cautions bana son raini,
Dagwas dagwas zarah ta katse su da takun ta mai dauke hankali babu ko sallama ,suka bita da ido dukan su waya ne manne kunnen ta
Ta juyo kadan""Sannu mama inlaw ,shikuma welcom ta fada masa ta kau da kai tana haurawa chan sama as usual.
'Hmm uhum mu sai ta girgiza kai, wato baka son raini,
Bayan ga raini ni nan a gindin ka but i have neva seen you making cautions ko sai akan karaman innocent girl abun naka yake tashi?
"she s not innocent mum"
Says who?mum ta katse shi.... Majeed vanji dadi ba i raised u as a prince mai tausayi... i mean nasan tayi maka laifi but kai ai ba saeata bane u shud have hust let her go...i feel pity
"Hose down mum ,toh naji am sorry ok,
Mum ta nisa tace "Right ,bana son haka ta sqke faruwa alhmdull the girl is gone now.
Alright,gudnit mum ya manna mata light peg
Ya haura sama shima.
Already in a shower don bata bata lokaci inta dawo wanka ne farko,
He cundt wait sai ya juya ya koma dakin sa after like 1hr ya sake dawo wa
.
Kan mirror ta harde kafa looking at her finished beautiful skin tana kan lailayawa.
Daga enda take zaune Tana kallon sa sanye da white 3gtr da body size singlet mai kauri fara tas tadan kame sa ya ce salam alaikum.
Shiru ta masa har ya karaso daf da ita
Baby gal yau kuma Baki amsa sallama ne,boo pld stop it yau fa ka dawo why must keep pestering me i need my time alone zanzo ai in ena ra'ayi,
Majeed sai Ya dakata Staring at her cikin mamaki yace,zarah? after all you put me trougth and not even a welcome did i derseve,?ohhh cmon kiji abunda kike fada min? Yafada a dan fusace
Tsaki taja ta dada maida hair dinta baya looking pissed.
Toh sorry, welcome, tana murguda baki... im tired baby pls go i need some rest ta dada daure fuska.
Have it..ya fada a fusace ya fuce abunsa..
Msssww ta ja tsaki, wai maza meye suka dauki mace ne, ya wani zo min i know he just want my juice shegen fitina hmnnnn...ta juya ta cigaba da kwalliyar ta.
Juyi yake kan gado yana tunani, me na ma zarah ne haka, this is getting out of hand amma bakomai wel'l c then ya juya cikin confoter sa ya shiga bacci.
Ummah sosai ta jinjina labarin suhan alho bata gaya mata musabbabin haduwan ta da capt mj ba.
Tayi mata fada sannan ta mika mata wayar ta da zubby ta kawo don da kyar ummah ta lalashi zubyn itama ta koma gida .
Itama suhan da tunanin abubuwa dayawa da ya faru da ita a yau ta kwana
Don harga Allah wani bin sai taga kamar mafarki tayi musamman event din daya faru da ita gidan su cpt majeed. Ga tunanin ya kuma zasuu kare da alhji gobe oho...
Votesssssss🗣
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top